Showing 69001 words to 72000 words out of 78068 words
ɗora nata tafin cikin nashi, ɗayan kuma tana zagayo waist nashi.
Ɗumin hannunta da nasane suka haɗe wuri guda wanda hakan ya tilasta mata sake jin karyewan zuciya, wanda kai tsaye hakan ya sake ɓallar mata da ruwan hawayen dake cike taf a idanunta. Ita kanta ba zatace ga sanda hakan ya faru ba tasan dai kawai tasan ta sake matsowa kusa dashi, haɗi da damƙe lallausan tafin hannunta acikin nasa ta haɗesu ƙam. Cikin wani kalan muryan dake bayyana haƙiƙanin abinda ke zuciyarta ta furta.
"Nayi kewanka Amour! Nayi kewanka sosai A iyaka daren jiya da bakanan komai ba daɗi na tashi bana farin ciki na kasa iya bacci, haka ma na kasa iya cin abinci komai na jiki na yaƙi bani haɗin kai wajen motsawa ata dalilin ka Amour!!" Ta ƙare maganan tana me sulalewa a jijinsa data gama illata komai nashi. Ba zai iya jurarn wannan yanayin ba tabbas don haka yay saurin haɗe bakinsu gudun kada abinda be taɓa faruwa dashi ba ya faru yau.
Shi kansa be taɓa sanin shi mai raunine har haka ba se a kanta?, be taɓa sanin cewa shi *ABDOUL MALEEK HASSAN AL-HASSAN EMAAR's* ze taɓa iya sanin cewan zuciyansa zata kamu dason wata mace ba se a kanta. A cikin shekarun da basu gaza ɗaya zuwa biyu ba se gashi ta sanja tunaninsa kawai cikin farkon ganinsa da ita.Wannan haɗuwan ta farko itane ta sanja rayuwarsa izuwa yanda yake ayanzu, wanda zanen ƙaddarar da baya taɓa gogewa ya buɗe tsaƙiyar ƙirjinsa ya rubuta masa sunan Meerah acikin ƙahon zuciyarsa.
ƙaddarar dake wahalar da rai da kuma numfashinsa. Wani kalan kyakykyawan runguma ya mata yana rasa ma abinda ya dace ya mata se kawai ya sake rungumeta jikinsa. Yana bin ko ina nata da wani kalan kyakykwan romance na musamman.
Sun ɗauki loƙaci me tsaho suna romance na junansu ƙaran door belt da aka danne shine ya farkar dasu daga duniyar gajimarwen da suke shirin lulawa.
A matuƙar kasalence da kuma mutuwan jikin ya janyeta a jikinsa yana shigewa bathroom seda ya ɗauka good ten mints kana ya fito fuskanshi da damshin ruwa ta inda allah ya temake shi ma ɗayana shine kananun kayane jikin ba masu nuna secuzing ba da duk kalan gyarawan da zeyi bazai koma normal nashi ba. Danim jacket nashi ya ɗora a saman kayan yana maida pcarp nashi ba tare da yayi gangancin kallon inda take tuƙunƙuneba yasa kai yana ficewa fuskarnan mur ya an manta kunun da ba'ai mai haɗi ba.
Da kallo anum asha ta bishi tana taɓe baki ganin uban zaman datai wurin meran ƙarfe wato ash amma wai har haka yana maƙale a ɗakin.
Ak kuwa daga nan kai tsaye aiport ya wuce se Kuwait ɗinmu ta gaɗo. Ɓangaren anum kuwa kallo ɗaya tama meerah ta ɗauke kanta ganin yanayinta woni abu makancin shuɗaɗɗen wani lamari na ƙoƙarin kusantowa gareta. Kanta ta taka tare sa toshe kunnuwanta tana furta "NOH!!!" da ƙarfin daya sanya meerah tashi a har gitse. Kanta tayi tare da rungumarta tana furta. "Pls kiyi ƙoƙarin goge komai asha!" kasancewar lajja ta basu labarin ƙaddararn daya kusan ristawa da Asha anum ɗin.
A dalilin kusan mata faiɗe da akayi Allah ya temaketa hakan be barufa sedai kuma hakan yayi sanadiyyar taɓa brain nata, lufff tayi a jikin meerah ɗin tana jin rawan da jikinta keyi na ragewa.....
A washe garin ranan Jedderh tabar madina tana komawa makka wurin mahaifinta da dama dauriyace kawai yake abinka da jikin tsufa wanda ya cakuɗu da ilimin addina ne ya sanya yake daram ba gare da ya sami taɓuwan kai ba. In banda haka ko ita kanta jedderhn tare da lajja su kansu sun manyanta.
A loƙacin data isa har yana hospital don haka kai tsaye cenn ta wuce tare da zeeneeh data mata rakiya. Tana zaune gefen gadon da yake kwance hancinsa sanye da abin ƙara numfashi. A loƙacin daya buɗe idonsa ya sauƙa akan Jedderh tare da Mah seya haɗe duka hannuwansu biyu yana duban Jedderh, cikin ƙarfin hali da ƙoƙari ya shiga furta.
"Ita ƘADDARA da kike gani ZEYATOUL HUMEIRERH na ɗaya daga cikin hukuncin da allah subhanahu wata'ala kan zartar akan ko wanne bawa nashi kai tsaye ba tare da ko wacce irin tangarɗa ba. haka nan tamkar zagayen zobe take wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa, idan aka ce ƙaddara ana nufin duk wani abu da zai samu bawa tun daga ranar haihuwarsa har zuwa ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa ƙaddara. Kana tana rubututa maka zanenta ne tun kamin mutum ya zo duniyar duk iya gudunka duk iya saurinka kuwa baka isa gujema tarin ƙaddarorinka ba. Domin ko wanne rai me numfashi da ka ga yana rayuwa a doron duniya to yana yin ta ne a doron ƘA DDARARSA.Haka kuma ƙaddara na ɗaya daga cikin manya manyan siffoffin Allah subhanahu wata'ala,domin ita kanta ƙaddarar ba kowa rai me numfashi Allah ke jarraba ba se ran da ya cika mumini. Don haka ina son Ki ɗauki hakan a matsayin jarabawarki ZEYATOUL HUMEIRERH!!! Kana ko wacce ƙaddarata tana da madubi kedai naki madubin sune *ABDOUL-MALEEK* da *MERYEMERH* sune madubin taki ƙaddararn, Aurensu kuma shine mabuɗin hasken EMAAR's.......
Se kuma tari ya sarkeshi amma be saki hannun suba cikin ƙarfin hali yaci gaba da faɗin. "Alhamdulillah ko yanzu na mutu nayi farin ciki domin kuwa zan kaiwa khairy kyakykyawan labarin ganinki da nayi!
Ki rungumi duk wasu sauran ƙalubalen da zasu biyo baya don ƙurar bata ƙare ba! Komai bezo muku ƙarshe ba amma idan kika imani da sarkin sammai bakwai ƙassai bakwai se abin yazo muku da sauƙi. Dominwasu sun naɗe a bayan rigar wasu amma a sannu duk wani mugu ze bayyana kansa ta hanyar samun wani hasken dake daf da zuwa duniya don yanzu haka anyi ƙyanƙyasarshi haifarsa kawai ake jira aje aci gaba da gayawa ALLAH shike maganin komai........
A cikin ƙahon zuciyarta take ayyana lallai duk waɗan nan tarin abubusan duk sun faru ne sanadin cewa ƙaddararsu hakan tazo musu. ƙaddarar da babu makawa saita faru.Numfashi taja tare da sakin ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya, ahankali kuma cikin yanayin dake nuna cewa tayi believing da ƙaddarar da Allah ya tsara musu tace kuma lallai da akwai hikimar Allah nayin hakan. "Habibullah na daɗe da amsan wannan ƙaddarar tun a loƙacin dana buɗi ido na ganni jingine jikin matashin damisar jinina wanda shine yay sanadiyyar bayyanar duka haskenmu baki ɗaya, na dena tsoro da fargabar komai addua kuma kullum cikin miƙawa Allah kuka muke Allah ya huce mana gaba badon halinmu ba!"
Ta faɗi wasu hawaye na kwaranyo mata daga nan kuma manyan likitoci suka ce su fita mara lafiya yana buƙatar hutu. Hannunsa ciki na jedderh daƙyar aka zare hannun duk se taji bama tason fitan ta barshi, se taji tana son dawwama a hakan riƙe da hannuwansa .
A reception na hospital ɗin suka zaune jikkunan su duk a sanyaye sunajin duk ransu babu daɗi. Kamar kuma daga sama sega likitoci manya suna rige rigen shiga ɗakin da suka fito wanda mahaifinsu ke ciki. A matuƙar ruɗe suka mike hannun Razeenerh jeddarh ta ɗamƙa a nata. Se kuma suka soma ganin likitocin na fara fitowa ɗaya bayan ɗaya wasu har kamar na goge kwalla. Hannunta dake cikin Razenerh jedderh ta sake damka ganin wani likita na nufo inda suke, kanta ta soma jujjuyawa tana ja da baya baya tare da soma fadin.
"Karka min magana! Karka ce min komai domin bazan iya ɗauka baaaaaa...
Ta faɗi tana yin baya luuuuuuuu
*BY AMMEYLAYLERH*
MU KWANA LAHIYA SAFIYA TA GARI MUTANEN AMANA.....
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~
✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………✍
# Hot Romance scene
# Real life
# Hot love scene
# Ak meerah
# A.k.a AMMEYLAYLERH👍👉
*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ*
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
★
37&38
Saurin tarota Razeenerh tayi ta faɗa jikinta itama tana jujjuyama dactor'n dake sake kusan tosu kai. "Ahhh A ahh! Ba buƙatar kayi magana don wllh nima bazan iya ɗauka ba!!!" Razenerh ya faɗi tana sulalewa ƙasa da jeddern Ashaan jikinta. Wani kalan murmushi me ciyo Doctor yayi hawaye na zubo masa cike da tsananin tausayinsu ya furta
"I'm sorry to say *SHEIKH ALIYULLAH DAWOOD* is gone sai Mun yi haƙurin rashinsa mutuwa rigan kowa ce" ya faɗi yana juyawa yanufi wani office don turo norses suzo su kula dasu mah. Wacce itama yana faɗin hakan kanta ya saki ya langwaɓe alamar numfashinta ya tafi hutun wucin gadi itama.
Cikin gaggawa sega manyan norses mata suna temakawa su jedderh. Wani special ɗaki aka sanya su kasancewar sa mutum babba a ƙasar tuni sega rasuwarsa har an haska cikin abinda bai wuce ƙiftar idanu ba sega wannan hospital ya cika maƙil da ƴaƴa da jikoki har dama tattaɓa kunne. A loƙacin da aka haska mutuwar Sheikh Aliyullah a daidai loƙacin lajja da Anne dama raiha suna a yawon zaga dangi ne. Babu wanda ya lura se ganin lajja sukay bata tare da numfashinta. JALAAL ASH ne yay gaggawan ƙiran woyan lajja yace su dawo gida gudun kada takalla mutuwan mahaifinta a tv, sedai ya makaro a loƙacinma bata numfashi hannuwan Anne na rawa itane ta amsa woyan. Jin anne ce ya sanya gabansa faɗuwa kaɗan "Laj..... Tun kamin ya ƙarasa anbatar sunan ta katse shi ta hanyar furta. "Bata numfashi!"
Kansa ya ɗan rike yana furta ohh god, se kuma ya tambaya inda suke kanta taɗan jujjuya alaman bata sani ba tunda ba ko ina ta sani ba se kuma ta manna woyan a kunne ɗaya daga mutanen da suka zagaye lajjan. "JALAAL Lajja tana tare damu" wacce ta bama woyan ta faɗi hakan kawai tana bata wayar. Amsa tayi tana meda woyan kunnenta tare da furt, "Ka gane inane muku J ?" ta jefa masa tambayar.
"Ehhh ganan zuwa kuna gidan Jadda Malika ne!" yana faɗar hakan ya datse ƙiran tafiya bame yawa ba yayi a motanshi yazo gidan kai tsaye tare da zayeed ash ya taho. Bayan sun ɗauketa gida suka koma da ita seda aka bata taimakon gaggawa kafin subi jirgi xuwa makka ita dasu anne da Oum Asha anum, da dai duk wanɗa da suka kamata harda abiderh matar zayeed duk da tana fama da jikinta kasancewar bata da cikakkiyar lafiya.
Da har anne tace ba se anje da meerah ba amma JALAAL ash yace suje da ita tunda harda anum zataje itama. Baki ɗaya ko wannensu baya a cikin mood me daɗi da sun tuno moment nasu da tsohon kuwa se kowa ya ɗauke kwalla barin ma anne data rungume shi ɗin nan yace _Ashhh zata karasa ɓalle muku tsoho fa umami_ wannan maganar da anne ta tuno se kawai hawaye su sake ɓalle mata da kuma yanayin zafin jikinsa da taji a loƙacin. Cikin wasu ƙananun mints suka isa makka. A loƙacin manyan malamai da manyan yaransa maza guda biyu harsun suturtashi, kasancewar zuwar wuri sukay ne ya sanya suka sama ganin gawar inda anne da lajja suka sha kuka sosae akan gawar kana suka masa adda'oi sosae daga nan aka miƙa shi ga gidansa na gaskiya.
_Sedai muce sheikh Aliyullah ubangiji ya jiƙanshi da ramaha yasa yayi kyakykyawan ƙarshe, idan tamu muma tazo yasa mu cika da imani ameennnnn_
A take Ak ya juyo don ko zaman 30 mints beyi ba kuwait, Oum kawai ya ɗauka kasancewar dama Paah ɗinsa yana cannn tare da jeddern shi. Shima ya sama suturar sheikh ɗin da sosae yaji mutuwarsa don mutum ne me iya mu'a mulantar mutane, gashi da bewa da kuma tattako irin na dattijan kwarai. Shi ɗin renonsa ne shiya reni shi shine da kansa ya fara koyar dashi karatun addini shine wanda ya fara farkar dashi tare da haskaka masa hanya, don kar yabi ta cikin duhun duhuwar da mahaifinsa yafi.
Shine mutumin daya bashi wasu sirrika manya kana ya turashi xuwa ƙasar nigeria ta hannun manyan malaman ƙasar, wanda kai tsaye yaje a matsayin soldier bayan an maida mishi komi nashi xuwa na ƙasar sunan kuwait ne kawai yace bazai iya sanjawa ba. Kasancewar shi me kishin ƙasar sane kafin wasu matsaloli suka kunne kai harya fice a cikin aikin soldier's ɗin wanda kai tsaye hakan duk a cikin tsarin sune. Kai idan yace tsohon shine komai da komai nashi samm yasan beyi ƙarya ba.
A daren ranar ya shirya ma Malam Abdullahi zuwa kasar makka tare da Hajjia umma wacce ta reni Anne tamkar ƴar data haifa. Kowa besan da zuwan nasu ba har ita kanta annen. A loƙacin da bappa yaje ma da hajia umma da zancen tafiyar sosae tayi mamaki kenan dai Anne ta ko ina gaba da baya ita ɗin ƴar gata ce ta gaban kwatance. Domin dai kowa yana jin sunan wannan shahararren malamin kuma limamin makka wato Sheikh Aliyullah Dawood ashe shima kakantane. Wannan shi ake ƙira da ikon Allah.
Abokan zamanta kuwa zarewa ne kawai basu ba a loƙacin da bappan yaje musu da batun anyo masa visa shida hajia umma zasu tafi ta'aziyar kakanta daya rasu sheik Aliyulla. Jin an anbaci sheik ɗin kawai nan ba ida rikicewa jikinsu yayi don already sun kalla mutuwan mutumin a labaran BBC arewa. Irin cika da tumbatsar daya samu ya jama'a kaɗai abin girgiza zuciyar maƙiyine, Sarkin makka da kansa shine riƙe da makaran da aka kaishi ta gaba ta baya kuma sarkin madina mahaifi ga Anne wanda mutane suka ta zumin iyaka face na ash tare da haɗawa da pisc na meerah a irin wanda Salman ya saki a media ana ta tofa albarkacin baki.
Gaba ɗaya a cikin satin labaran da suka zama tarend kenan suka zama latest aka haɗa fuskoki uku MEERAH,SARKI ASH,SHEIKH ALIYULLAH DAWOOD, da ɗan ƙaramin rubutu kamar haka.
*_SHIN ME MUTANE ZASU IYA CEWA DANGANE DA WANNAN LABARIN?,WANNAN SHAHARRIYAR ƳAR JARIDAR NAN MARYAM ABDULLAHI GWANI, WACCE AKAFI SANI DA *MEERAH* JIKACE GA ME GIRMA SARKIN MADINA ASH, KANA JIKA GA WANNAN SHAHARARREN MALAMI KUMA LIMAMIN ƘASAR MAKKA. SHIN ME KUKA TUNANI DANGANE DA HAKAN?_*
Tuni amsoshin mutane a comment section sama da million dubu goma yay ca akan kafar sada zumunta ta Zamani TV da suka haska labaran. Wanda kai tsaye Disha ce ta bada baya nan. Bayan ta gama gano komai itama se kuma a jiyane ta sake samun ƙarfaffan hujja daga hajjia umma. Haka mutane suka ringa maida martanin amsoshinsu, wasu suce shi yasa taƙi bayyana kanta kenan saboda tasan ita ɗin jinin manyace.
Wasu kuwa Martanin zagi ne wasu kuma suna bayyana irin tRin soyayyar da suke ma Meerah. Haka dai duk inda ka ratsa zancen akeyi ko ina da ina.
★
A washe garin ranar bappa da hajia mama suka nufi Makka, tarɓa ta musamman suka samu daga families na Anne. Kwarai sunji daɗin yadda aka karramasu wanda ko ɗaya basu zatan zasu samj irin wannan kyakykyawad tarɓa daga garesu.
Bayan sun gama gaisawa aka shiga nunama dangin Anne da matsayin data bata.nan kuwa aka shiga mata godiya sosae bappan ma yashigo sun gaisa da mutanen cikin gidan. Queen lajja da mah se nan nan suke da bappa da Hajia umma, Bayan sarakar uku Oum da Ak suka kuwait.... Kuma duk kwanaki ukun da sukai AK be sama ganin Meerah'n shiba, Haka ya koma da kewar rashin ganinta da baiyi ba. Amma ya danne hakan ko alamun nemanta ba beyi ba ma.
Haka sukaci gaba da amsan zaman makoki harna tsayin kwana bakwai,
A ranar kowa ya kama gaban adda'ar da yasha. Anne lajja ce ta koma da ita, ita kuma meerah mah ta wuce da ita kuwait, a ƴan tsakan kanin kwanaki bakwai ɗin nan kuwa sosae ƴan uwan Anne suka sake gyare mata meerah ɗinta ciki da waje ga tsumin Shu'umar humra da sauran kayan dumama jiki. Sosae a cikin kwanaki bakwai ɗin ta sake mirjewa fatar nan har wani kalan glowing na kyau da ɗaukan idanu take. Hatta gashin kanta da tufa tufanta seda aka tsumasu da tutaren wuta kala daban daban. Dake duk se yamma kowa se kama gabansa. Har dama hajiya umma suka koma bappa nedai yace su batshi anan don ze tsaya ibada a makan.
Hajiya umma kuwa binsu tayi Mah se nan nan takeyi da ita har suka sauƙar kuwait.
Se dare suka sauƙa a ɓanharen Razzenrh suka sauƙa seda suka gabatar da sallan isha'i kana suka nufi dining area Wanda Oum ta haɗa musu kyakykyawan lonch me rai da lafiya, diner sunkayi. Bayan Oum ta shigo sun sake gaisawa, take sanar musu tana son a miƙa Meerah ɗakinta haka nan wato Apertmen na Ak kenan. Mah tace ba komi suma dama sun riga sun tsara da Queen lajja tare da Jeddern Ashaan. Sosai Oum taji daɗin hakan da suka mata a washe garin ranar Mah ta sanya aka sanja komai na ɓangafen Ak ta zubama meerah komai disigner's masu rai da lumfashi. Wanda dama already ta riga ta gama magananta da masu fenicture's.
Wata ƴar kwarya kwaryar malima suka haɗa da misalin ƙarfe biyar ɗin ranan, yasu yasu sukai