Showing 30001 words to 33000 words out of 161316 words
Chapter 11 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
yayi tare da 茩ara matsawa kusa da Sulaim sosai yasa wayar a speaker, Sallama yayi cikin muryar mai kwarjini da dattaku,"
Da sauri Ummul Bait tadafe Kujerar dake kusa da ita jintana 茩o茩arin fa蓷uwa, wani abune ya ratsa mata tundaga tafin 茩afar ta harcikin kwaryar zuciyar ta, jin muryar Baffa, Batasan dalili ba kasa tsayawa tayi cikin ranta taji cewar tabbas ta 茩ara koda minti 1 ne mutumin nan ya 茩ara magana zata iya fa蓷uwa,
"Russunawa tayi ka蓷an kafin tace Ranka ya da蓷e a fito lafiya, Aminin Sultan yana godiya bisa kularwa mai martaba,
"Kallon ta mai martaba yayi yana son gane Meye dalilin canza war ta lokaci 蓷aya ganin bata cikin nutsuwar tane yasa shi Fa蓷in, A sauka lafiya,
Ina Sulaim?"
Abunda Baffa yafara tambaya kenan jin Saleem ne ya amsa Sallamar,
Gashinan Kansa ne ki蓷an yi masa ciwo,"
"Subhanallah Ya jikin nasa amma dai Da sau茩i, Kodai ayi masa Booking jirgin 茩arfe tara ku taho?"
Baffa ya fa蓷a cikin muryar damuwa,
Ji Sulaim yayi kamar yace eh ganin har Lokacin Mai martaba nanan shiyasa Yayi shiru,"
A'a Baffa zamu biyo jirgin safe insha Allah jikin da sau茩i fa,"
To bani shi Sulaim 蓷in inji, 茩ara matsar da wayar yayi saitin Bakin Sulaim sosai, Baffa Barka da dare, Nayi kewar ka,"
"Sosai Baffa yayi Murmushi wanda harta cikin wayar saida Ya bayyana, Nema nayi kewar ka sosai Ya jikin naka ina fatan dai babu abunda ya faru,?
Eh babu komai dama ciwon kaine yayi sau茩i,"
Hannu Sulaim yakai tare da kar蓳ar wayar daga hannun Saleem, take ya maida kiran Video Call,
Saida suka yi magana sosai suna kallon juna, Ashe a kwance kake Fuskar ka ta 蓷an Fa蓷a Naga yanayin gadon da kake kai kamar na Asibiti,
"Eh ina asibitin cikin masarautar Nayi kewar ka dayawa shiyasa, Sulaim ya fa蓷a hadda murmushi,
Shima Murmushin Baffa Yayi, sai da ya tambayi Mai martaba sannan ya tambayi Yarima Sultan,
Suna lafiya ga Yarima Anan kusa ai,"
Dariya Baffa yayi kace jinya Suke, Allah yasa sarkin magana baya takura maka, take Sulaim yakai duban sa Kan Saleem suna ha蓷a ido Sulaim yayi Murmushi, gashinan ai mai hali baya fasa halin sa, Sosai Saleem ya 蓷aure fuska Tamau, don yasan dashi suke dama shi Baffa yake cewa sarkin Magana,"
"Da haka sukai Sallama, zuciyoyin su Fal da farin ciki, kowa ya samu Nutsuwa, Baya Sulaim ba hatta Saleem da Yarima Sultan sunji da蓷in ganin Sulaim cikin yanayin farin ciki gashi ya warware lokaci 蓷aya,"
Mai martaba yana daga zaune Saman wata ha蓷a蓷iyar kujera wadda aka ajiye ta saboda zuwan shi, Cikin ransa ya 茩ara jinjina sha茩uwar dake tsakanin Sulaim da kakan nasa Baffa, da haka shima ya mi茩e tare da yiwa Sulaim fatan 茩ara samun lafiya, sosai suka yi godiya gaba 蓷ayan su, Saleem da Yarima Sultan suka raka sarki har 茩ofa sannan Fadawa suka rufa masa baya, Su kuma suka koma Gurin Sulaim,"
*_Wannan kenan_*
"Bayan da Su Mommy da Suhailat da Saleema busuyi ba don abar su suga Sulaim amma akace Yarima Ya hana Abar kowa ya Shiga Princess kuwa tuni tasamu hanya ta shige basu sane ba saboda ta kware wajan fakar ido ta saci hanya, Sukuwa su mommy haka suka hakura suka koma ita da Suhailat Saleema kuwa guri tasamu tace tana nan har a fito mata da yaya Sulaim 蓷in ta,
"dama Ummeetha tace ita babu inda zata bawai don bata son ganin halin da 蓷an na take cikiba, A'a sai dan karar da taga kowa yayi mata hadda mai martaba tasan duk inda Sulaim yake yana cikin 茩oshin lafiya wannan shine dalilin ta nacewa babu inda zata,
Gwaggo Murja tasan dama kome take baza abarta ta shiga ba shiyasa ma bata ce zata jeba, Bayan fitar su mommy Ummeetha sosai ta kwantar mata da hankali kan cewa kada tadamu, Dama Sulaim 蓷in yanayin irin wannan lokaci zuwa lokaci koda babu hayaniya,"
Da haka tasamu gwaggo ta蓷an saki ranta,"
Mai martaba na fita Aka sanar wa Yarima Sultan zuwan Baba Waziri, take yabada izinin ace ya shigo, Tunda yasan Sulaim jikane a gurin Baba waziri, Bazai iya hana shi shigaba dama yana ganin mutuncin sa,*
"Princess wadda ke tsaye bakin 茩ofar shiga 蓷akin da Sulaim ke ciki, An hana ta shiga wasu dogarai guda biyu ru茩e da MASHI Dogaye ga kuma bindiga irin ta da rataye a wuyan su Suna tsaye suke gadin 茩ofar babu wanda ya isa shiga sai wanda Yarima Sultan yabada izini, Babu yadda ta ita ta koma gefe tajingina tayi tayiwa kanta alwashin wlh saita shiga taga 蓷an uwan ta,
Cikin ranta ta furta aikin banza, Abakin 茩ofar shiga asibitin anzuba wa蓷an nan sa茩agunan sannan, anan ma 茩ofar shiga anzuba su sai kace a kwantar da wani shugaban 茩asa ko sarki kuma nasan duk aikin sarkin iyayen nan ne Yaya Yarima, Mtsss taja 蓷an gajeran tsaki, tana cikin masifa ne ta hangi baba Waziri da sauri taje gurin sa kallon ta yayi yana mamakin Meye take a gurin,
Dan Allah kaka kabarni nashiga wannan babbar rigar taka mu wuce tare, muna shiga sai in fito,
Dariya sosai tabashi, hakan yasa shi kasa magana, shi dama babu ruwansa gashi da wasa da dariya da jiko kin sa, aiko haka princess yashige Babbar rigar Sa, kasan cewar dogaran nan kansu asama yake hakan yasa basu kula da abunda ke faruwa ba,
"Suna shiga 蓷akin kafin su 茩arasa ciki ta fita daga cikin rigar tashi, wanda shi har a lokacin dariyar abun yake,"
Duba jikin Sulaim 蓷in Baba Waziri yayi tare da yi masa Addu'oin samun lafiya, sai bayan ya fita, kawai Saleem yaga mutum,
Kallon ta yayi sosai princess ce,
Ke waya kawo ki nan?, Saleem ya tambaya, cikin mamaki,
Gaba 蓷aya hankalin su ya koma kanta hadda shi kanshi Sulaim 蓷in,
Nazo duba yaya Sulaim ne,"
Mamaki ne bayyane saman fuskar Yarima Sultan, shin Kodai Yarin yar nan aljana ce, ya tambayi kansa taya akai ta shigo batare sa izinina ba,
Cikin nutsuwa ta 茩arasa bakin gadon, Yaya Sulaim Sannu ya jiki,?
Kallon Sulaim yayi sosai koba komai yasan 拼an uwansa sun damu dashi, Alhamdulillah Auta kena lafiya kuwa? Idon ki yayi ja,
Cikin farin cikin yau yaya Sulaim ya kula ta sosai ta furta, lafiya 茩alau nake,"
Masha Allah ya Ummeetha? Y 茩ara tambaya,
Itama tana lafiya, an hana shigowa shiyasa duk basu zoba,
Saleem ne yace to ke taya akayi kika shigo?"
Em em dama fakar idon su nayi shine na shigo danazo nan kuma shine na Shiga babbar rigar Baba Waziri nabiyo shi muka shigo馃槀,"
Babu wanda bai da raba acikin su hatta Yarima Sultan duk da shi bai bari kowa ya kula da hakan ba,
Girgiza kai kawai Sulaim yayi yana mamakin hali irin na princess bata ji ita har yau kallon 拼ar mitsitsiyar yarinya take yiwa kanta,"
Kedai Allah ya shiryeki Salamatu Haryau baza ki canza ba, cewar Saleem cikin sigar wasa,
Aiko princess ta ha蓷e rai tacunu baki adole ita taji haushi, ance mata Salamatu,"
Yaya Sulaim Allah ya 茩ara sau茩i tafa蓷a tare da juyawa, ta nufi 茩ofa,
Dawo ki zauna cike da bada umarni Yarima Sultan yayi maganar, tsayawa tayi cak, kafin ta juyo ta kalleshi tamkar ba shine yayi maganar ba, haka ta koma cikin jin haushin sa, ko Meye zaimin oho ma, cikin ranta tayi maganar,
Dai dai lokacin Ummal Bait ta aiko da abinci kala kala a tire sai kayan marmari nau'i nau'i a cikin wani mai dai daicin kwandon akushi aka kawo musu,"
苼an garan su Ummeetha da mommy sun samu labarin Sulaim yaji sau茩i sunyi farin ciki Saleema ma hakura tayi ta dawo daga bakin gate 蓷in asibitin, Haka ta kwanta cikin alhini da jimami, Duk da haka bacci rabi da rabi sukayi Ummeetha kuwa kwana tayi tana salla har asuba tana addu'ar samun lafiya ga 蓷anta Allah ya yaye masa koma Meye yake damun sa wanda ankasa gane kan ciwon nasa..!!
_F pen鉁嶏笍_
[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group馃憞
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing馃摬_
*_AHALINMU 茒AYA_*
馃挆馃挆馃挆
*_Fatima Y zakariyya馃憣_*
_Tymer's henna_馃拝
*Nazari writer's ass......馃摎*
_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_
*_(THE QUEEN馃憫)_*
________Dedicated to anty salma馃拵
*_Part 2_*
(Littafi na biyu馃摌)
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 2锔忊儯3鈨b灃2鈨4鈨p煋
Bacci ne sosai a idon princess, tana zaune sai hammar bacci take, Tunda Yarima Sultan yabata umarnin komawa ta zauna, take jin haushi gashi ta gaji ga bacci, lokaci zuwa lokaci takan kai dubanta zuwa gareshi, Amma ko a jikin sa ipad 蓷in sa kawai yake dannawa da'alama ma aiki yake aciki saboda gaba 蓷aya ya tattara hankalin sa akai,
Tashi Sulaim yayi daga saman gadon daye kwance kamar bashi ba, jinshi yake tamkar ingarman doki saboda 茩arfin jikin sa daya keji sosai har yafi na baya sanda yake da lafiya sosai,
"Da sauri Yarima Sultan ya ajiye Ipad 蓷in dake hannun sa, Sannu aminina yakakejin jikin naka fatan lafiya, ko kana son wani abune? Yakai 茩arshan maganar cikin kulawa yana kallon Sulaim 蓷in,
"Irin kallon ka rainani Sulaim yayiwa Yarima Sultan, ina lafiya harma nafika, Cewar Sulaim wanda yayi zaune gefan gadon tare da sa hannunsa ya dafe katifar,"
"Murmushi Yarima Sultan yayi, sarai ya gane ciwa Sulaim neman rigima Yake, saboda dama sun saba, kafin Yarima Yace komai Sulaim har ya kai 茩ofar toilet 蓷in 蓷akin daniyar 蓷ora alwala,"
Tashin shi keda wuya, shima Saleem ya mi茩e ya nufi waje, tare da kara waya a kunne, _Hello My Suhailat_ yafa蓷a dai dai ficewar sa,"
"Hannu Yarima Sultan yakai da niyar 茒aukar Ipad 蓷in sa don cigaba da abunda yake, kawai idon sa ya gano Masa princess wadda ketafaman gyan_gya蓷in Bacci, kallo 蓷aya yayi mata ya 蓷auke kai, sai kuma yaji tabashi tausayi,
Tashi yayi ya fara takawa zuwa gabanta, kallon ta ya shiga yi sosai,"
"Ahankali princess ta ware idanuwan ta akanshi, jin alamun an tsaya mata aka,"
Cikin basarwa Yarima sultan ya kauda kai tare da kamo kunnan ta 蓷aya, ya 蓷an mir蓷e shi ka蓷an,
"Ash, Wash, Allah kunne na Yaya Yarima zaka tsinkamin kunne please Meye nayi maka?"
茒an ya tsansa 蓷aya yakai baki, Shiiiii, alamun tayi masa shiru," Babu shiri ta ha蓷iye sauran maganar dake bakin ta,
"Bakyajin magana ko? Yaushe nafara wasa dake, da har zansa doka, kekuma ki karyamin, ni abokin wasan kine?"
Da sauri princess ta girgiza kai alamar A'a hawaye har sunfara sintiri asaman kuncin ta,"
"Good" Yarima Sultan, ya蓷ora da Fa蓷in, zan hukunta ki ta yadda gaba baza ki 茩ara ba, zansa a tafi dake yanzu, a saki agaba saikin kwana kina tsallan kwa蓷o wannan shine hukuncin laifin ki,"
"Ji tayi kunnan ta na barazanar Tsinkewa ne yasa ta kai hannun ta don janye na Shi, tana 蓷ora hannun nata saman nashi, da sauri ya janye nashi yana kallon ta, saboda wani irin yanayi da ya ratsamasa tun daga kansa hartafin 茩afa bai gama dawowa hanyyacin saba ta fara magana,"
Cikin kuka ta furta dan Allah kayi hakuri yaya Yarima wlh ban iyaba bansan ma yadda akeyi ba, bazan 茩ara karya maka do kaba, Idan ma na茩ara kaza neni,"
"Sosai kalmar ta ta 茩arshe tabashi dariya amma sai ya shanye, wai in zane ta,"
Batare da yace mata komai ba Yakoma gurin da ya tashi, ya zauna tare da 茒aukar Ipad 蓷in, bana son kuka share wannan hawayen kimin shiru,"
Matse kwallar ta tayi sannan ta goge fuskar ta da Tissue wanda ke gefan gadon ajiye saman wani ma dai dai cin table,"
Auta bari Amaidaki gida ki kwanta ko?
"Gaba 蓷aya suka kai duban su kan Sulaim wanda fitowar shikenan daga toilet jikin sa duk ruwa sosai yaji da蓷in jikin nasa ji yake a yanzu tamkar yafi kowa lafiya a duniya,"
Da sauri princess tace to yaya Sulaim Ina godiya Allah ya 茩ara lafiya,
Batare da yace mata komai ba ya nemi guri gefan gadon ya zauna, kallon Yarima Sultan yayi, Saraki ina Saleem? Yakamata muyi sallah yanzu fa around 10pm,
Saraki shine sunan da Sulaim yake fa蓷awa Yarima Sultan A wasu lokutan,
Saidai kayi sallah mu munyi tun蓷azu, Saleem kuma yafita bajinawa Yarima Yabashi amsa,
Amma dai ku yaudare ni, shine ko ku tasheni muje masallaci ko?,
"Sorry a lokacin kana cikin halin jinjiki sosai"
"茩asa 茩asa Sulaim ya Harare shi, batare da ya 茩ara tanka masa ba,
Princess kuwa da蓷i ne fal zuciyar ta, Ta tsallake wa muguntar Yarima Sultan a cewar ta, tare da shafa kunnan ta wanda har lokacin yana yi mata ra蓷a蓷in zafi,"
Jin Sulaim yace za amai da ita hakan yasa Yarima ha茩ura ba don yaso ba hukuncin aminin sa ne,sannan baya son kowa ya gane, princess na shiga harkar shi,"
"Emm Kuji shifa niko Fatima nace kaidai kake shiga har karta,馃槄"
"Motso Motso yake sosai cikin baccin nasa, da alama Mafarki yake,
"Kai ne maha蓷in rayuwata idan babu kai to tabbas nima babu ni, doguwar Yarinyar dake tsaye agaban shi ta juya masa baya, Tayi maganar cikin Sautin ta mai da蓷i saurare,"
"Tayaya nazama nine ma ha蓷in rayuwar ki? Sulaim ya tambaye ta yana kallon bayan ta,"
"Saboda kai jigo nane"
"Shin ki wacece?"
"Ni jinin ka ce, kuma garkuwa a gareka, Sannan kaima garkuwa a gare ni,"
"Tayaya kika zama garkuwa ta bayan bansanki ba?"
"Nima Bansani ba amma zamu ha蓷u a zahiri nan kusa"
"Ina son ki jiyo inga fuskar ki"
"Shin kana sauri ne? Idan kayi hak'uri Zamu gana da juna Nan kusa Saboda _we have the same relative_ tana kaiwa nan tafara tafiya a hankali, Hannu Sulaim yakai daniyar zai kama hannun ta" Bat" ta蓳a ce,"
"Hazbunallahu wa ni'imal wakil Sulaim ya furta dai dai yana farkawa daga baccin, wanda ga蓳a 蓷aya Gumi ya ji茩eshi duk da Sanyin A.C daya kara蓷e 蓷akin gaba 蓷aya, tashi yayi ya zauna a tsakiyar gadon duban sa yakai zuwa makiken Agogon bangon dake ma茩ale daga sama 2:40 Na dare,"
Dafe kansa yayi ya fara tarayo mafarkin da yayi wanda Tunda yake baita蓳a maka mancin saba, kallon shi yakai zuwa ga Yarima Sultan wanda ya 茩udindune cikin Blanked bacci yake cikin kwan ciyar hankali,"
Saboda jikin Sulaim Yarima Sultan yace tare zasu kwana a bedroom 蓷in sa,"
Jikin sa babu kwari ya sauka daga saman bed 蓷in Toilet ya nufa ya 蓷auro alwala sannan ya fara sallar nafila" Gaba 蓷aya mamakin mafarkin da yayi yahanashi, yin isashshan bacci, Mafarki kuma mace!! Ya tambayi kansa, batare da yanada amsar komai game da hakan ba,"
_In the morning馃寗_
*GARIN KANO*
*_Railway Quarters Arab Estate_*
"A shahararran Airport Na *MALAM AMINU INTERNATIONAL* dake Garin tadabo, Wato Jahar Kano, Jirgin Su Sulaim yayi Landing 茦arfi 9:30am,
Gudu yaciga dayi sosai akan Titin sa, har yakai dai dai inda zaiyi kwana, ya sauka a hankali sannan ya tsaya Cak 茩irar K.L.M, Take 茩ofar jirgin ta wangale, fasinjoji suka shiga fitowa,"
"Sulaim wanda shine Mutun na Tara Ajerin mutanan dake fitowa daga cikin Jirgin, Cikin Nutsuwa ya sauka Bayan shi Yarima Sultan ne sai Saleem,
"Fuskar Sulaim 蓷aure Tamau babu Annuri, 茒an ma tsakaicin glass 蓷in dake Idon Sa ya gyarawa zama yana 蓷an kalle kallan ta inda Motocin su zasu bullo"
"Dogarai Uku wanda Yarima Sultan ya taho dasu, Suna biye dasu Suna take musu baya, Hannun ko wannan su, ri茩e da TrolleyBag 蓷in su, Motocin Arab Estate ne Suka yi musu 茩awanya,
Uncle Yusuf ne yafara fitowa Shida matar sa Anty Razi茩a, da murmushi saman Fuskar su, Saiga Uncle Bello Daddyn Canada mahaifin Saleem, shima ya fito, Baffa ne 茩arshan fitowa,"
"Ganin baffa ne yasa Sulaim Sakin Fuskar shi da Murmushi, hannu Baffa ya bu蓷e masa alamar yazo, babu musu ya 茩arasa Suka Rungume juna, 蓷aya bayan 蓷aya saida Suka Rungume Sulaim fuskokin su da kaga ni zaka gane suna cikin Walwala,"
"Ahali Akwai da蓷i abunda Yarima Sultan yafa蓷a kenan cikin ransa, Sakin Sulaim Baffa yayi tare da Duban Yarima Sultan Yayi masa Alamar da yazo, Cikin Nutsuwa ya taka zuwa gaban su, Cike da girmamawa ya gaida su duka,"
Tunda bakwa sona, Bari naje nayi _Booking Flight_ NA wuce garin ikko (Lagos) gurin Aikina kawai,"
Gaba 蓷aya suka kai duban su kan Saleem wanda ya har蓷e Hannayen sa Saman 茩irji shima su yake kallo,"
"Dariya sukai gaba 蓷aya, Uncle Yusuf ne yataka zuwa inda yake, Ya rungume shi, _Sorry lovely Son I really really missed