Showing 51001 words to 54000 words out of 161316 words
Chapter 18 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
Kallon A gogon hannun ta tayi, Tare da jan dogon tsaki, Umarnin waye kake kar蓳a? Ta tambayi Drivan,
Da hannu yanuna mata Bayan motar alamar yana ciki, Koda Suhanna ta 茩ara zura kanta sosai bata ga kowa ba babu abunda tagani, sai wani irin wani irin dadda 蓷an 茩amshin Turare mai Sanyi, Gashi ya ha蓷u da sanyin, A.C, Batare da ta 茩ara cewa komai ba ta 茩ara duban A gogon Dake 蓷aure a tsintsiyar Hannun ta da alama sauri take akwai gurin da zataje, kai tsaye ta wuce Security Room 蓷in Arab Estate wanda ke ma茩ale daga gefan babban Gate 蓷in Shiga Estate 蓷in, Tunkafin ta 茩arasa, Chif Security 蓷in dake kula da gaba 蓷aya Cameras 茒in Estate 蓷in ya hangeta ta ciki camera ganin Suhanna Room 蓷in take Tunkara tasa shi saurin Fitowa saboda yasan gaba 蓷aya Ahalin Arab Estate, daga kan 拼a拼a har jikoki yana da hoton kowa saboda tsaro yasan 蓷an gida ya san ba茩o,
Cikin Girmamawa Securitin ya russuna a gaban Suhanna wadda gaba 蓷aya annurin Fuskar ta ya 蓷auke, Ranki ya da蓷e barka da Yamma Allah yasa dai lafiya?
Ko kallon shi ba tayi ba ta wuce tare da Fa蓷in Muje ciki,
To yafa蓷a tare da saurin wucewa gaba yafara bu蓷e mata 茦ofar tashiga sannan shima yabi bayan ta,
Computer Room ne mai Girman Gaske, gaba 蓷aya 蓷akin Kayan na'ura ne aciki duk inda ka kalla videon wani 蓳angare daga cikin Estate 蓷in ne tun daga titin farko Na shiga cikin Estate 蓷in har ciki, Shiru Suhanna tayi tare da Goya hannuyen ta Saman 茩irji, tare da zubawa Computer 蓷in dake haske Bakin gate 蓷in ido, wannan motar take kallo saida ta da蓷e tana kallon motar kafin ta juya ta kalli wannan security 蓷in,
"Wannan motar waye? Ta tambaye shi
" Ranki ya da蓷e Bansani ba, Amma da'alama babban ba茩one nasamu labarin zuwanshi tunjiya amma bansan waye ba"
"Jin jina kai Tayi, Oky Amma daga Wajan wa kasamu Labarin Zuwan nashi, Ba茩on waye?
Ranki ya da蓷e Bansan Ba茩on waye ba sannan kiran daga Babban Sashe yazo amma bansan waye ya sanar ba,
Inaso a 茩arasa kulle General Gate kada kabari motar ta shigo har sai nabaka izinin, Suhanna tafa蓷a Tare da Samun Guri ta zauna cikin 蓷aya daga cikin kujerun Room 蓷in, Fuskar ta babu alamar wasa tayi maganar, Ganin haka ne yasa Securityn saurin Amsawa da To yakarasu yayi kamar yadda tace, zuciyar sa cike da tsoron kada wani abu ya biyo baya yasan akanshi za'a huce, Dama Gate 蓷in inda yake a zuge ko rabi bai kaiba, bai wuce inda mota 蓷aya zata wuce ba, Wanda da Anbu蓷e shi gaba 蓷aya, motoci biyar ma zasu iya Wucewa a lokaci guda harma da ragowa,
Idon Suhanna nakan Computer 蓷in tana kallon motar wadda aka kulle gate 蓷in aka barta a daga waje dama bata shigo ciki ba, Sun tsaya ne a hanya,
Wallahi gwara inyi asarar Zuwa Gurin aikin nan yau inga iya gudun ruwan Mutumin nan, ko mace cema oho, Zan nunawa wannan mai wula茩an cin koni wace acikin Estate 蓷in nan, saina nuna mishi shi ba kowa bane, Cikin Ranta Tayi maganar a fili kuma Tace Wani Wayema yace Arufe gate abar wannan 拼ar hanyar?
Security 蓷in wanda tuni ya cigaba da Harkokin sa na kula da Cameras, yabata amsa da cewa, ALHAJI ARAB ne,
Baffa kuma, To Meyasa? Ta tambayi kanta,
Telephone 蓷in dake sa茩ale A wuyan securityn ce ta蓷auki ruri, da sauri ya duba, Ganin daga idan kiran yake zuwa ne yasa shi saurin 蓷agawa, Tunkafin yayi Magana, Sulaim ya katse masa hanzari ta hanyar Tambayar shi,
"Waye yabaka izin Rufe gate? Bakasan akwai ba茩o a wajan bane,
Cikin tsantsar Girmamawa ya furta, Ayi ha茩uri yalla蓳ai, Yanzu Aka bani Umarnin yin hakan, Tuba nake ayimin Afuwa gaba 蓷aya ya ru蓷e saboda yasan waye Sulaim yasan Hukuncin sa, Wanda idan ya zartar da Hukunci ko Baffa kar蓳a yake,
Sulaim yace Umarni kuma waye yabaka?
Security
Kallon Suhanna yayi wadda ta 茩ara hakimcewa saman kujera, Ba sunan kowa yasani acikin Suba, hakan yasa shi kasa magana ya rasa Meye zaice,
Tunkafin Ranka ya蓳aci ka gaggauta bu蓷e gate 蓷in nan, Angama Yalla蓳ai,
Kamar wanda yayi mantuwa saiga shi ya 茩ara kira, Wannan karon bata waya bane kai tsaye yake kallon Securityn ta ciki Wata Computer, Motar waye Abakin Hanya kadubamin waye aciki,
Ranka yada 蓷e babu kowa aciki, Madam ce Aciki Kuma Gatanan Saita Camera 蓷in yayi Saitin inda Suhanna ke zaune,
Suhanna cikin Nutsuwa takai duban ta kan Computer 蓷in saiga Sulaim tayi ido biyu dashi,
"laaa Ya Sulaim barka da Yamma"
Barka Suhanna Meye kike A anan, Dama kice kika ajiye mota a hanya,? Sulaim tambaye ta, fuskar sa ba yabo ba fallasa,
Cikin harshen larabci, Suhanna tafara magana, Ya Sulaim kayi hakuri wlh bansan ba茩on kabane, Shine ya fara Yimin wula茩anci yaga na taho, sai suka 茩iyin baya da motar su, kuma nariga su sako kai, Sannan naje nayi musu magana amma shiru babu amsa shiyasa nace a rufe Gate 蓷in, takai 茩arshan maganar cikin 茩asa da murya alamar ban ha茩uri,
Wani abun mamaki, Harar wasa Sulaim yayi mata tare da Fa蓷in, Dayake gidan kine ko kibari idan kikaje naki gidan saiki bada umarni yadda kikeso kuma wallahi kada kibari ki 茩ara 5minute acikin Gurin nan, Sannan saina hukunta ki, shima cikin Harshan nasu yabata amsa, yana gama Fa蓷in haka ya kashe daga nashi 蓳angaran,
Da sauri sauri Suhanna tafita bata jira Securitin yabu蓷e mata 茩ofar fita ba, Ta fice abunta, Cikin 茩aunar zuciya na Bata rama Abunda wancan Mutumin yayi mata ba wanda bata masan waye ba, ko farcan sa bata samu damar gani ba, bare ta iya shaida sa,
Motar ta tashiga tayi Rivers ta koma Cikin Estate 蓷in da gudun Gaske cikin kwarewa, barin ta gurin keda wuya, Gate 蓷in ya zuge kansa wannan motar tasamu damar shigowa kai kai tsaye suka haura titin da zai sa dasu da house 蓷in Baffa,"
*Barrister Sulaiman*
Ya Sunanki Ya Tambayi Khaltum wadda ke Zaune saman Kujerar dake Fuskantar Wadda Barrister Sulaiman ke zaune, Da alama A 蓷arare take saboda bata wani zauna sosai ba,
Batare da ta Kalleshi ba ta Furta, Sunana Khaltum Ranka Ya da蓷e,
Murmushi Sulaiman yayi, Idon sa nakan Ta, yace, _Wow Nice Name with Beautiful Girl_
Khaltum batasan Abunda yake nufi ba, Kawai tayi Murmushi Saboda bata jin wani yare idan Kacire Hausa, kamar wadda bata yi makaranta ba, Sa蓳anin Suhaima kwata kwata ba Layin Su 蓷aya ba,
Shima Murmushi yayi, A tsammanin sa taji abunda yafa蓷a, Ya蓷ora da Fa蓷in kisa ki jikin ki ki zauna sosai nima nace kizo ne saboda muyi magana amma naga kinkasa sake wa,
_Barrister Sulaiman Hasheem Arab By Name_ Shin wani ya ta蓳a fa蓷a miki ke kyakkyawa ce? Idon sa akanta yayi mata tambayar,
Jin abunda Yafa蓷a ne yasa Khaltum saurin 蓷agowa ta Kalleshi Suka yi ido hu蓷u, Ji tayi maganar tamkar a mafarki, kamar kuma kunnuwan tane Sukajiyo mata badai dai ba,
Ganin ta Kalleshi kuma tayi Shiru ne yasa shi 茩ara mai maita mata Tambayar,
Mamaki cike a zuciyar Khaltum, Meye Wannan mutum yake nufi dani, Allah yasa ba kasheni zasu yi ba, don nasan wallahi so yake yayimin wayo,
Kamar yasan abunda, take tunani ya katse mata tunani ta hanyar Fa蓷in, idan Babu wanda ya ta蓳a fa蓷amiki ke kyakkyawa bace to yau gashi ni nafa蓷a, idan kuma wani ya ta蓳a fa蓷a miki, to yau na zama na biyu wajan tuna miki hakan, Khaltum kinada kyau zanso ki kasance dani, kada kiji Tsoron komai niba me cutar wa bane ga abunda nake so,"
"Tunda yafara magana Khaltum ke kallon shi, da'alam hakan ko a jikin sa, yayin da shima ita yake kallo yayi shiru yana jiran Amsar daza ta fito daga bakin ta,"
*Yarima Sultan*
Sosai ya Rungume ba茩on nasu wanda Zuwan sa kenan, Fuskar Yarima Sultan 蓷auke da Annurin ganin 蓷an uwan nashi, Saitin kunnan sa yafurta Barka da Zuwa, Shattima Fatan ka iso cikin Aminci ya hanya?,
Yauwa Prince Allah yasa kana cikin 茩oshin lafiya, Wanda Yarima Sultan yakira da Shattima yafa蓷a cikin Muryar gajiya,
Ganin Sulaim yasa shi saurin janye jikin sa daga Na Sultan ya 茩arasa inda Sulaim yake tsaye ya zuba hannu cikin aljihu,
茦arasawa yayi tare da yiwa Sulaim _Big Hug_ Oh Man Baka ko nemana Nayi kewar ka Sosai, cewar Shattima,
Barka da zuwa Samrat, _Miss u more_ Yaugaka cikin Arab Family Allah yasa za kaji da蓷in zama Damu, Sulaim yafa蓷a Fuskar sa babu yabo ba Fallasa,
Saida Suka Zauna, Kafin Samrat ya Amsa da Alhamdulillah, Nasame ku lafiya?
"Yarima Sultan ya amsa da Lafiya, Fatan Kilishi Aziza na Lafiya, Nayi kewar ta sosai sannan naji da蓷in dawowar ku Nigeria cikin wannan lokacin"
Samrat (Shattima) Yace tana lafiya kaine wanda tafara nema, muna isowa Daular Sultan, Prince Nagaji Allah inason hutawa, Kunbarni nayi jira abakin Gate 蓷in nan, Gashi na ha蓷u da wata Yarin ya mai tsiwa, dazan ganta yanzu saina koya mata hankali, tanada matsala tayi parking a hanya amma tana tuhumar mu da tambayoyi,
Ya Allah, Yarima Sultan yafa蓷a yana kallon Samrat, Allah yakawo kafa ashe halinka nanan ba, To yanzu dai ayi mata afuwa duk da bansan wace ta 蓳ata maka rai ba,
Murmushi gefan baki, Sulaim yayi yana jin Su, Baice komai ba, Saboda yasan Suhanna Itama akwai Mita, Amma Allah yaha蓷a jinin su sosai tun tana 茩arama, 瞥ar gidan Uncle Mansur ce Itace 拼ar shi ta uku cikin 拼a拼an shi, wanda gaba 蓷aya mata ne su ukun, itace 茩arama acikin su sauran biyun sunyi aure, Itace auta Amma sa'Asar Su Suhailat Sabrina da Saleema ce, Suhanna tana da Shiga rai sosai duk wanda ya zauna da ita sai ya yaba da halin ta, Kwata kwata bata biyu ko 蓷aya daga cikin halin mahaifin taba, hasalima tana 茩amar wasu abubuwan da tasani daga gareshi, Ta kasance mai Kaifin basira da iya Sarrafa harshe ga Nutsuwa ga Girmama manya, ga ru茩o da addini akwai ta da hangen nesa, Allah yayi mata baiwa kala kala, Zata iya warware matsalolin da manya suka kasa gane bakin zaransu, Ta warware komai acikin 茩an茩anin lokaci, ma'aikaciya ce acibiyar bincike ta 茩asa wato, mai ru茩e da babban mu茩ami, kallo 蓷aya takeyiwa mutum ta fahimci halin da yake ciki, kasan cewar Kullum cikin nunawa mahaifin su gaskiya take shiyasa, yafi 茩aunar sauran 拼a拼an nasa biyu a kanta,
*Samrat*
Allah prince Idan naganu Yarin 拼ar nan saina koya mata hankali, Batasan dawa take ba inajin ta har tsaki ta jawa mutane,
Shattima please kaje ka huta, tukunna Meyasa kake da meta ne, ni bansan wace ce bafa, Aminina ko gane ta? Yarima Sultan ya Tambayi Sulaim,
Suhanna ce 拼ar gidan Uncle Mansur, Naganta ta camera, Samrat Kasamu ka huta kaci abinci, zata zo tabaka ha茩uri, Sulaim yafa蓷a yana Kallon Shattima Don yasan shi akwai son girma, shiyasa yafa蓷a masa haka,"
Murmushin 茩asaita Samrat yayi, Ta temaki kanta, yafa蓷a tare da ki茩ewa cikin isa da nuna Mulki, da'alama Salon mulkin su 蓷aya da Sultan, Tamkar Yarima Sultan haka yake komai, Taku yake cikin isa da izza, yayi Shigar Riga da wando na Shadda ruwan 茩asa mai haske wanda akayi mata aikin Da zare Shima ruwan 茩asa amma me duhu, Rigar ta 蓷an haura gwaiwar shi ka蓷an akwai tsaga faga ko wane gefe na rigar irin aikin sarakai wanda shima anyi masa aiki siriri daga 茩asan shi, Samrat Kyakkyawan matashi ne mai jini ajika tauraron a gurin 拼an mata, Abun so ga kowa, farin jini ne dashi Sosai duk inda ya shiga sai ankalleshi saboda Aji da Mulki ga kyau ga sarauta ku蓷i kwa ba'a magana, Shine 蓷a 蓷aya tilo a gurin Mahaifiyar sa, Wato Kilishi Aziza 茩anwar Sarki Yusuf Mahaifin Yarima Sultan, Samrat 蓷an gata ne gaba da baya, 茒an so ne Duk da yanada 拼an uba amma Shine nagaban goshi, Mahaifin sa Shine Sarkin *GOBIR* dake cikin garin Sakkwato, Samrat Shine 蓷ana na biyu A gurin mahaifin sa, Hakan Yasa Ake kiran sa Da Shattima, Samrat akwai izza amma bashida wula茩anci, ga saurin sabo Saidai baya 茒aukar raini akwai son girma, Ga shida farin jinin 拼an mata, Shiyasa baka raba shi da Waya kullum cikin Waya yake,"
*_Wannan kenan_*
*Suhaima*
Tsawon kwana Uku kenan haryanzu Bata dawo dai dai ba, Kullum cikin Tunanin yadda zata bulluwa lamarin Estate 蓷in take, Gashi duk yadda taso ta manta da Sulaim acikin ranta ta kasa, Abunda ke damun sa ne kawai ke fa蓷o mata, sai taji Gaba 蓷aya ta rasa sukuni, Tabbas Cikin Ranta Takejin baza ta iya barin Sulaim cikin halin da yake ciki ba, Har ga Allah tasan bata son Koda ha蓷a inuwa da Sulaim bata Sonshi bata son Ganin sa kamar yadda shima anashi 蓳an garan haka, Amma idan ta tuna alkhairi da yayi musu A asibiti sai taji itama tana son saka masa da wannan alkhairin, Bawai don yaji da蓷i ba sai don tana Saka alkhairi ga wanda yayi mata koda bai sani ba, sannan tana rama zalunci ko mugunta ga wanda yayi mata matu茩ar taji bazata iya yafe wa ba,
Idan nace zan temaka masa shin ta ina mazan fara? Ta tambayi kanta, yau tsawon kwana uku bangan shiba dole idon inason Temaka masa To saida ha蓷in kansa, Maganar Mother ce tafa蓷o mata cikin rai, _Suhaima ban turo ku don ku temakawa kowa ba kusani fansa ce kusani fansar muce_,
Ya Rabbi Suhaima tafa蓷a A fili tare da dafe kanta, Ganin ta kasa samun wata mafita ne yasa ta mi茩ewa ta nufi Part 蓷in Sulaim Tunawa da tayi gaba 蓷aya Duk yau bata shiga sashen nasa ba",
Fitowar Sulaim, Yana sauri Saboda Yarima Sultan da Shattima Suna Kiran Sa a mota zasu fita, Yana sako kai Suhaima na kawo kai itama a dai dai 茩ofar Shiga parlourn,
Karaf Suka ha蓷a ido, Da sauri Suhaima tayi 茩asa danata Idon, can 茩asan ma茩oshin ta ta Furta,
"Barka da Yamma"
Batare da Sulaim yace komai ba yara 蓳ata ya wuce, Cikin Zuciyar sa ya Furta, Kodai Mayya ce Yarin yar nan" Bazata daina zuwar min part ba, Dole Baffa yasan Yadda zaiyi da ita, da wannan tunanin aka bu蓷e masa Mota Ya shiga,"
Suhaima har cikin ranta taji babu da蓷in Abunda yayi mata, Amma Saita share, Lokaci na farko da Suhaima tayi wa Sulaim Uziri, gane take duk abunda yakeyi, Rashin lafiyar sace Sanadi, Wannan dalilin ne yasa ta Shanye wannan wula茩anci,"
"Aikin take hankali kwance tagama komai kamar yadda ta saba Hatta abinci gaba 蓷aya ta kammala, Wanda yanzu itace Mai kula da Abincin Sulaim Tunda hajiya Umma ta bata Umarnin Yimasa Girki Kullum, Ayyuka sunyi mata yawa amma Ahaka take 茩o茩arin ganin tagama komai, Sauri sauri take wajan jira Abinci A Dinning, Saboda yau tana son zuwa tsohon Part 蓷in Sulaim, na House 蓷in Alhaji Hameed (Abiiy),
Bayan ta kammala a tsakiyar parlour, Ta samu Princess tana 茩o茩arin zama a kujera da'alama shigowar ta kenan,
Murmushi Princess ta sakarwa Suhaima, Laaa Mai Rufaffiyar Fuska, Ya kike? Nazo inata sallama, nazaci Babu kowa anan,"
Suhaima itama Martanin murmushi ta maidawa Princess, duk da bata ganin Fuskarta,
Ina lafiya Salma, ya kema ya kike, baza kidaina cemin mai Rufaffiyar Fuska ba ko nafa蓷a miki suna na Suhaima,"
Princess, Gaskiya idan biki bu蓷emin Fuskarki nagani ba, Bazan daina fa蓷a ba, ace kullum mutum fuskar shi a rufe,
Idan kaga yadda Suhaima da Princess suke, Saikayi tsammanin sun da蓷e da sanin juna, Kamar ba shekaran jiya suka fara ha蓷uwa ba,"
Mai Rufaffiyar Fuska, Yaya Sulaim baya nan ne,? Gurin sa nazo..!!!
_F Pen_鉁嶏笍
[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group馃憞
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing馃摬_
*_AHALINMU 茒AYA_*
馃挆馃挆馃挆
*_Fatima Y zakariyya馃憣_*
_Tymer's henna_馃拝
*鉁═AURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS ......鉁煋*
*_T.M.W_鉁嶏笍*
_Sarauniyar馃懜 Taurarin Marubuta writer's鉁嶏笍鉁╛
*_(THE QUEEN馃憫)_*
________Dedicated to anty salma馃拵
*_Part 2_*
(Littafi na biyu馃摌)
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 3锔忊儯9锔忊儯鉃4锔忊儯0锔忊儯馃摉
*Princess*
Mai Rufaffiyar Fuska, Yaya Sulaim Baya nan ne? Gurin sa nazo, Tayi Tambayar tana kallon Suhaima"
茒an jin Suhaima tayi, har tabu蓷e baki zatace yafita sai kuma Tace, Bansani ba Amma dai nima ban ganshi ba Tunda nazo,
Oky badamuwa, Muma dawowar mu kenan Muka Sauka a part 蓷in Grandad shine nazo nagai dashi,
Ganin Princess ta sake Sosai da ita, Yasa Suhaima, tabbatar wa kan Princess batada matsala, Jitayi tana son Tambayar ta princess 蓷in Wasu abubuwan game da Estate 蓷in,
Batare da wani Dogon tunani ba, Suhaima ta dubi Inda Princess ki