Showing 129001 words to 132000 words out of 161316 words

Chapter 44 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

261

enough I don't have time to listen to a Foolish girl like you_

_You think you can say whatever you want? I will shatter Your life And that your entire Family_ yakai 茩arshan maganar gaba 蓷aya jijiyoyin kansa suntashi Fuskar tayi ja, Alamar ransa ya蓳aci sosai,

"Murmushin takaice Suhaima tayi wanda har saida Sauti yafito, tare da Fa蓷in ka kwantar da hankalin ka, _I Maybe Nobody, but you destroyed my Family long ago. Now it's my turn to destroy yours, you've Just Started seeing my wrath, and there's nothing you can do about it!!!_

Hannu Sulaim Yakai Daniyar Fizge Mayafin da Suhaima ta rufe Fuskar ta dashi, Da saure ta ru茩e masa Hannu tayi Zaton Marin ta zaiyi,

"Wani Irin Rikitaccan Al'amari ne Ya faru, Gaba 蓷aya hannuwan su suka 蓷auki rawa, ha蓷i da Mannewa Tare da Fitar da wani Jan Haske mai duhu _Shocking_ Hannuwan sukai Wanda yasa Sulaim saurin 茒auke hannun sa tare da ja baya, Idon sa akan Suhaima,

Suhaima wadda tayi Suman tsaye Takasa koda motsawa da'alama Shock 蓷in bai sake taba, Batare da Sulaim yace komai ba da sauri ya haura Upstairs wanda sauri baya cikin 蓷abi'ar sa,

Suhaima saida ta蓷au tsawon lokaci kafin tasamu taja 茩afa jiki babu kwari, Ta nufi Part 蓷in Hajiya Umma Zuciyar ta cike da Sa茩e Sa茩e da Tambayoyi, Shin waye yayi masa haka Meye laifin sa? Dama bashida Cikakkiyar lafiya cikin ranta take maganar, A zahiri kuma wasu Siraran hawayen tausayi ne Suka gangaru daga Kuncin ta, Da haka har tafita daga part 蓷in, gaba 蓷aya zuciyar ta takarye,

Ganin hajiya Umma Bata Parlour hakan yasa tayi tunanin Bata dawo daga Part 蓷in Baffa ba, sai ta wuce 蓷akin ta kawai, Kwanciya tayi idanuwan ta a rufe tana fuskantar Saman silin har lokacin Hawayen na gangarowa, Menene Mafita Ta'ina zanfara? Ana son kashemasa rayuwa kafin a kashesa gaba 蓷aya, Suhaima ta rasa nutsuwar ta Tunda ta kama hannun Sulaim gaba 蓷aya saida taji abunda ke faruwa dashi dakuma Abunda ke jikin sa, Tasan tanajin wani abu akan mutane matu茩ar akwai Cutarwa a jikin su, tana kama hannun mutum ko shi yakama nata, Indai bashida lpy ko an masa wani mummunan abu to sai taji, hankalinta ya tashi sosai saboda bata ta蓳ajin irin na Sulaim akan wani ba,

"Ware idon ta tayi wanda Suka canza kala zuwa, Rainbow Colour a wannan karon harja saida Suka yi sa蓳anin ko yaushe, kamar irin wadda tasha kuka ta 茩oshi,

Wayar ta data sa a charge taciro Tana kunnawa bisa mamakin ta sai ga Sim aciki babu wani dogon tunani, tasa number 蓷in Mother tayi Dialling cikin sa'a kiran ya tafi batayi tsammanin akwai kati ba gwadawa kawai tayi, bugu Biyu aka 蓷auka,

Wata irin Nannauyar ajiyar Zuciya Suhaima ta sauke, tare da goge hawayen idon ta,

"Assalamu'alaikum aka fa蓷a ta 蓷ayan 蓳angaran"

"Mother Suhaima, tafa蓷a tare da fashewa da kuka"

"Suhaima Suhaima ta, 瞥ata kukan me kike, ko acikin Suma nake idan naji muryar ki sai nagane, Fa蓷amin kukan Meye kike waya ta蓳aki, Ina tare dake Kullum saina ganki cikin bacci na, duk shigar da茩i茩a 蓷aya da fitar ta saina yi muku addu'a inada ya茩inin ko ina kuke Allah yana tare daku bazai bare a cutar min dakuba ko a wula茩an Taku, ku ba jinin daza a tozarta bane, nayi Zaman jiran kiranki Suhaima har nagaji amma ban fidda Raiba kullum cikin zuba ido nake,"

" _My Mother, My World desire My only Mom in the world I really really Messed you_ Mother Fatan kina Lafiya, Bazan iya tuna A rana Saunawa nake iya tunaki ba, Kice kullum abakina, Munyi kewar ki sosai" Suhaima tafa蓷a tana Murmushi jin da蓷i,

"Nasani 拼a ta danaji murmushin ki harnaji da蓷i, Da kukan Meye kike Idan ban mantaba nafa蓷a muku, kuka bana mu bane wannan hawayen adana su za'ayi akwai lokacin amfanin su, Tunda na iya turaku inda bansan kowa da komai ba kuma kuma ba kusan kowa ba a gurin ba nagane addu'a ita ce matakin nasarar ba kuka ba, Allah nabarma komai kuma inada ya茩ini akan hakan, yanzu kuna ina?

"Muna Arab Estate Mother muna lafiya cikin aminci da kariyar Allah A yau Gani cikin Inda na da蓷e ina nema amma Haryanzu Ban Aiwatar da Komai ba nasan zakiyi Fushi da hakan,"

"Murmushi Mother tayi wanda har Suhaima saida taji, To Alhamdulillah Ina Khaltume na, Ya kuma ha茩uri da Halinta dan nasan tana nan tanayi"

"Tanan lafiya ba guri 蓷aya muke ba shiyasa Amma zan ha蓷a ku zuwa safe insha Allah"

"Suhaima nasan Kuna Arab Estate, Saboda hajiya fanteka takirani a waya tacemin wai ku gudu tanemeku ta rasa, Hankali na ba 茩aramin tashi yayi ba, Sai na tuna dako, kewa ce sannan nasan dole Kinsamu Estate 蓷in nan, da biki samu ba da baza kubar gidan taba hakan yasa na 蓷an kwantar da hankali na, Abunda nakeson ji Tayaya kuka iya shiga sannan a wane hali ake ciki yanzu,"

" Tunda ga Farko har 茩arshe Suhaima saida ta kwashe labarin komai ta fa蓷awa mother tun daga sanda Suka shigo Kano har kwanciyar Khaltum a Asibiti da yadda akai Suka shiga Cikin Arab Estate da yadda Baffa ya kar蓳e su, Da abubuwan da tagani, Da file 蓷in da tayi musanyen sa na Uncle Mansur, Babu abunda taragewa mother aciki, Labarin Sulaim kawai ta蓳oye mata, wanda itama kanta bata san dalilin ta nayin hakan ba, bata ta蓳a jin akwai abunda zai zo ta蓳oyewa mother ba, amma yau gashi takasa gaba 蓷aya jitayi harshan ta yayi mata nauyi,

"Nisawa Mother tayi kafin tace, Suhaima Allah yayi miki albarka Allah ya 茩ara tsare ku a duk inda kuke Allah yabaku ikon cin galaba akan azzaluman mutanan nan, Allah yasa ku蓷au fansar abunda akayimana nan kusa,

Amma Suhaima shi File 蓷in da kikayi musanyen na meye? Kuma Meye dalilin yin hakan?"

Suhaima tace, Wallahi bansan Meye dalilin ba, Amma naji kawai Inason nima Sanin nameye, abunda nasane shine, Wani zasu zalunta ta hanyar canza File 蓷in daya basu zuwa wani, Tunda ga ranar danaji, nake bibiyar su, har zuwa ranar da suka kar蓳o file 蓷in agaban idona suka canza da nasu suka ajiye wancan, shine nikuma na 蓷akko wanda suka ajiye, na nakar蓳i file 蓷in hannun wancan, cikin salo da dabara, na canza da wanda Suka ajiye, Namayar musu da wanda Suke shirin kawai,"

Yanzu file 蓷in yana ina? Mother ta tambayi Suhaima,

Na mayar musu shi inda Suka ajiye wancan, zasu yi tsammanin shine wanda Suka bari agurin Tunda babu abunda ya banban ta files 蓷in,"

Mother tace, Suhaima Kincemin kina yawan ganin wani Mutum Mara gaskiya kuma kamar ma tsafi, shi 蓷in waye?

Bansan ko waye ba shiyasa na 茩ale shi har zuwa wannan lokacin, nafison yin komai da hujja da dalili, nakasa gane kan mutanan Estate 蓷in har yanzu, akwai housing Estate dayawa, Har yanzu banshiga wasu ba, nabar komai akan dama saina fa蓷amiki, Amma da tuni, Nakoma nabu蓷e wannan 蓷an mukullin danagani a 茩asa cikin dajin nan, Sannan da tuni nagano abinda kisaman bishir Kwakwar nan saboda akwai abunda ba dai dai ba, Bankoma Part 蓷in nan ba da nace miki na shiga 蓷akko akwati a lokacin dana shiga bedroom 蓷in jinayi kamar ana zubamin ruwan zafi sannan ana juya bedroom 蓷in _upside down_ Shima Zankoma Dole sai nagano Meye a ciki 蓷akin wanda ya haifar da hakan,

Mother Akwai aiki, Wannan kurman Estate ne, Mutanan cikinsa suna ya茩ar junan su, Suna kashe Rayukan Ahalinsu da kansu,

Suhaima nasan zaki iya saboda nafi kowa sanin koke wace, Amma kisani bantura ku don ku temaka wa 蓷aya daga cikin Mutanan gidan nan ba, bari intuna miki fansace ta kai ku, kar kimanta wannan Duk wannan 茩ulle 茩ullen Sharrin Makirci ne da Sihiri, Daga yadda naji labarin yanzu nafahimci hakan, To wannan matsalar suce idan sun so su茩one kawunan su, bance kitemaki ko mutum 蓷aya acikin suba, kibar su da Zaluncin su, ki tabbata abunda ya kaiku shine zaki tun kara, Baruwan ki da kunce wani 蓷auri ko makirci,

Jin ana Biga 茩ofa Suhaima saurin Fa蓷in Mother Ina zuwa zan茩ara kira"

Lafiya dai ko? Mother tafa蓷a itama da sauri,

Suhaima tace Eh lafiya ta katse wayar ta蓷au 茩aton hijabinta ta zura,

Tana bu蓷ewa taga hajiya Umma ce kamar yadda tayi Tsammani, barka da dawo wa Tayi mata, sannan suka 茩arasa cikin parlourn, hajiya Umma ta shaida wa Suhaima Cewar Daga Gobe tana so tafara yiwa Sulaim Girki A part 蓷in sa, Shiru Suhaima tayi batace komai ba iya kacin to data ce,"

Sa茩on gajerene hakan yasa Hajiya Umma nagama Fa蓷a ta wuce Upstairs Tabar Suhaima Anan,

Tunani ne kala kala, Suka ha蓷ewa Suhaima tama rasa wanne zatayi, Maganganun Mother, sai yawo sukeyi mata Acikin Kai, Tunanin Sulaim yafi 蓷aga mata hankali da halin dayake ciki Yana cikin jarrabawa da wahala saboda shi ka蓷ai yasan abunda yake ji, Ta kasa gane shin tausayi ne ko menene, Gashi Mother tace kada ta 茩ara temakon kowa, Tabbas itama tasan hakan amma ta rasa dalilin ta nason binciko komai, Jitayi Kanta har ciwo yake saboda rashin nutsuwar da take ciki,"

*Yarima Sultan*

Jiki babu kwari yake Tunkarar Part 蓷in Sulaim bayan Sun fito daga Meeting Wanda Baffa yace dole Sai ya zauna anyi dashi, ba don yaso ba, Bayan sa Dogarai ne guda uku suna take masa baya, wa蓷an da ya taho dasu daga Masarautar Gabas, Tausayin Aminin sa yake, Shin tayaya zai kalli wannan al'amarin Gashi Baffa yace nizan fara fa蓷a masa, Tayaya? Ta ina zanfara? Ya tambayi kansa cikin zuciyar sa,

mamaki ne 茩arara kwance saman Fuskar Yarima Sultan, ganin Mace Da Hijabi har 茩asa Ta fito daga Part 蓷in Sulaim, to Wacece wannan, Da wannan mamakin Sultan ya 茩arasa Shiga Part 蓷in Dogaran sa Suka wuce makwancin su da akabasu, Ganin Sulaim baya Parlourn 茩asa hakan yasa Yarima Sultan wucewa Sama Kai tsaye, bedroom 蓷in sa ya wuce saboda ya gaji, ko ka蓷an baya son wahala komai 茩an茩antar ta, Tafiyar da yayi daga Part 蓷in Baffa Zuwa na Sulaim gani yake yayi wani gagarumin aiki, Yasaba hatta waya idan aka kirasa Sai an 蓷aga masa,

Saida yayi wanka yasa kayan bacci sannan ya 蓷ora jallabiya asama, Yanufi Bedroom 蓷in Sulaim Wanda yake da tabbacin yana Ciki Tunda bai ganshi A Parlourn saman ba, tura 茩ofar yayi, Yajita a rufe hakan yasa shi yin knocking har sau biyu amma shiru da mamaki Sultan ya 茩ara buga 茩ofar, But ko motsi babu, Nisawa yayi kafin yaciru wayar sa ya shiga kiran Sulaim, Jin wayar akashe yasa hankalin Yarima Sultan 茩ara tashi, Yana 茩o茩arin komawa 茩asa, sai yaji ana 茩o茩arin bu蓷e 茩ofar, hakan yasa shi tsayawa,

Kollon Sulaim Sultan yake wanda shima shi yake kallo da alama Sulaim 蓷in wanka yafito saboda hatta gashin kansa aji茩e yake da ruwa hakan yabawa gashin kan nasa damar kwanciya bisa dogon wuyan sa, juyawa yayi Yakoma ciki batare da yace komai ba, 茩arasa Shiga Yarima Sultan yayi,

Saraki Barka da dawowa Fatan kana cikin aminci, Allah yasa ba gajiya a tare dakai,

Alhamdulillah Ina lpy, Aminina Meye yake Damun ka,?

Da sauri Sulaim Yakalle Shi Yana mamakin yadda Sultan ke saurin gane damuwar sa, ya da蓷e da Tabbatar wa kansa idan aka cire Ummeetha da Baffa to kaf duniya babu wanda yake saurin Fahimtar halin dayake ciki kamar Amininsa Yarima Sultan,

Bana jin da蓷i ne, _but now is okay Everything is fine_

Lpy ka kashe wayoyin ka? Yarima Sultan ya茩ara Tambayar sa,

Lafiya, Abunda Sulaim yace kenan, Yana 茩o茩arin kauda Damuwar sa, Sosai Suhaima Ta tsaya masa acikin Rai, jin tsanar Yarin yar yake har cikin zuciyar sa, Baya fatan koda 茩ara ganin ta, Ganin Sultan ne yasa shi rage jin zafin dayake ji acikin ransa ga kanshi yana ciwo duk saboda ita, Don ma yasakarwa kansa Ruwa shiyasa ya茩ara jin sau茩in abun,

Kayi Dinner? Sultan yakatse masa Tunani,

Sulaim yace A'a Maybe anjima zanyi, Idan kai kayi Fine Yafa蓷a yana 茩ara hawa saman bed 蓷in sosai, Saboda ji yake kamar kanshi zai fashe da茩ar yake magana a Hakama wai don Sultan ne da wani ne bazai koda tankamasa ba,

Ganin Hakan yasa Yarima Sultan 茩ara tabbatar wa kansa Sulaim 蓷in sa ba lafiya ba, shima bai 茩ara cewa komai ba, Ya tashi ya 蓷akko Tablet 蓷in da yasan Sulaim yanasha idan yana irin wannan yanayin, Ya ajiye ta saman Bedside Drawe, kasan cewar acikin wata 拼ar 茩aramar roba Suke, Yafita Don Samawa Sulaim Tea yasha kafin yasha Tablets 蓷in,"

*After Three days Ago*

Horn Take tafaman yi, Amma babu alamun wanda ke cikin motar zai motsa bare tasa ran zai matsar da motar daga hanyar daya babbake, Ganin hakanne yasa Suhanna Fitowa daga mota ta蓷an tso茩e kyakkyawar Fuskar ta Da gani basai anfa蓷a maka ba zaka gane jinin Arab ce, Cikin 蓳acin rai Taja dogon Tsaki Ta kwankwasa glass 蓷in motar wanda yake Tinted ne akaro na Biyu, ahankali glass 蓷in motar ya fara Zugewa,

Cikin Sanyin Muryar ta tafara magana wanda ita a ganin ta takai 茩arshe wajan 蓷aga murya,

Haba Kai yanzu kayiwa kanka Adalci kenan, kazo ka tsaya A hanya sai horn akeyi maka bakasan uzirin Mutum ba, Amma babu alamar zaka Motsa daga hanya, Shiru babu Amsa Hakan yasa Suhanna 茩ara harzu茩a ta le茩a cikin motar Driver kawai tagani..!!!

_F Pen_鉁嶏笍

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

_Typing馃摬_

*_AHALINMU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*鉁═AURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS ......鉁煋*

*_T.M.W_鉁嶏笍*





_Sarauniyar馃懜 Taurarin Marubuta writer's鉁嶏笍鉁╛

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 3锔忊儯7鈨b灃3锔忊儯8鈨p煋

*Suhanna*

茦ara harzu茩a tayi tale茩a cikin motar don ganin wane 蓷an gwanar ne aciki da har ya isa tazo tana mai magana kuma yana ji, koda tale茩a cikin motar driver kawai tagani,

Kamar baza tai magana ba sai kuma, tace kai waye yabaka izinin tsayawa Anan? Sannan bakaji ina maka horn ba kokai kurma ne? A fusace Suhanna ke maganar saboda ranta ya蓳aci,

Kiyi ha茩uri Madam, nima umarni nake kar蓳a bazan iya matsawa konan da canba matu茩ar ba'a mani umarni ba, Drivan yafa蓷a cikin girmamawa batare da ya kalle Suhanna dake tsaye saitin murfin 茩ofar gidan gaba,



Kallon A gogon hannun ta tayi, Tare da jan dogon tsaki, Umarnin waye kake kar蓳a? Ta tambayi Drivan,

Da hannu yanuna mata Bayan motar alamar yana ciki, Koda Suhanna ta 茩ara zura kanta sosai bata ga kowa ba babu abunda tagani, sai wani irin wani irin dadda 蓷an 茩amshin Turare mai Sanyi, Gashi ya ha蓷u da sanyin, A.C, Batare da ta 茩ara cewa komai ba ta 茩ara duban A gogon Dake 蓷aure a tsintsiyar Hannun ta da alama sauri take akwai gurin da zataje, kai tsaye ta wuce Security Room 蓷in Arab Estate wanda ke ma茩ale daga gefan babban Gate 蓷in Shiga Estate 蓷in, Tunkafin ta 茩arasa, Chif Security 蓷in dake kula da gaba 蓷aya Cameras 茒in Estate 蓷in ya hangeta ta ciki camera ganin Suhanna Room 蓷in take Tunkara tasa shi saurin Fitowa saboda yasan gaba 蓷aya Ahalin Arab Estate, daga kan 拼a拼a har jikoki yana da hoton kowa saboda tsaro yasan 蓷an gida ya san ba茩o,

Cikin Girmamawa Securitin ya russuna a gaban Suhanna wadda gaba 蓷aya annurin Fuskar ta ya 蓷auke, Ranki ya da蓷e barka da Yamma Allah yasa dai lafiya?



Ko kallon shi ba tayi ba ta wuce tare da Fa蓷in Muje ciki,

To yafa蓷a tare da saurin wucewa gaba yafara bu蓷e mata 茦ofar tashiga sannan shima yabi bayan ta,

Computer Room ne mai Girman Gaske, gaba 蓷aya 蓷akin Kayan na'ura ne aciki duk inda ka kalla videon wani 蓳angare daga cikin Estate 蓷in ne tun daga titin farko Na shiga cikin Estate 蓷in har ciki, Shiru Suhanna tayi tare da Goya hannuyen ta Saman 茩irji, tare da zubawa Computer 蓷in dake haske Bakin gate 蓷in ido, wannan motar take kallo saida ta da蓷e tana kallon motar kafin ta juya ta kalli wannan security 蓷in,

"Wannan motar waye? Ta tambaye shi

" Ranki ya da蓷e Bansani ba, Amma da'alama babban ba茩one nasamu labarin zuwanshi tunjiya amma bansan waye ba"

"Jin jina kai Tayi, Oky Amma daga Wajan wa kasamu Labarin Zuwan nashi, Ba茩on waye?

Ranki ya da蓷e Bansan Ba茩on waye ba sannan kiran daga Babban Sashe yazo amma bansan waye ya sanar ba,

Inaso a 茩arasa kulle General Gate kada kabari motar ta shigo har sai nabaka izinin, Suhanna tafa蓷a Tare da Samun Guri ta zauna cikin 蓷aya daga cikin kujerun Room 蓷in, Fuskar ta babu alamar wasa tayi maganar, Ganin haka ne yasa Securityn saurin Amsawa da To yakarasu yayi kamar yadda tace, zuciyar sa cike da tsoron kada wani abu ya biyo baya yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login