Showing 63001 words to 66000 words out of 161316 words
Chapter 22 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
/>
"Ita wannan Yarin yar ba Aljana bace kamar yadda kuke tsammani, mutunce kamar ku, samun nasara Akanta ba abu bane mai sau茩i, Domin Ba茩a茩en Aljanu ne Suke Gadin Ta tun tana jaririya aka tura su Gare ta, Sosai suke tsaron ta, Saboda Akwai a jiyar su acikin Idanuwan ta, Zata iya hallaka ku cikin 拼an da茩i茩u, A daran jiya ta riga da tagama war-ware Aikin mu Wanda muka 蓳ata shekaru mu nayi, saboda Sakaci Irin Naki, Ha Ha Ha, Ya茩ara kecewa da wata Mahaukaciyar Dariyar,"
Jin ya Tsagaita da dariyar ne yasa Mama Bilki cewa, Kayi ha茩uri Shugaban Boka yan Na hiyar Nan, Kafa蓷a mana Yanzu Yadda Za'a Muna son ganin Fuskar ta Amma Da Mun tunkare ta Sai Kaga kamar an 蓷au Mutum Anyi Wurgi dashi,"
"Ha茩uri Baya 蓷aya daga cikin Aikin mu, Ganin Fuskar ta Abune Bame Sau茩i ba, Matu茩ar Suna Cikin Tsaron Ta, Yanzu Haka Basu bari kutunkare taba, Kunyi Laifi mai Girma Dakar mata kai da kuka yi, Matu茩ar ta Farfa蓷o A jiyar dake cikin Idon ta tafara Aiki To Babu wanda Zai Tsira acikin ku, Kifa 蓷awa 蓷aya daga cikin 拼a拼an ki ya dakatar da Dodon tsafin Su 蓷aya ke Bibiyar ta, Shine wanda ya dake ta A daran jiya, A lokacin manyan Aljanun Dake Tare da ita Sun kyau ce shiyasa Har Dodon Tsafin su yasamu Nasara"
Dodon Tsafi kuma? Mama Bilki tafa蓷a tare da Duban 拼a拼an nata 蓷aya bayan 蓷aya hadda Sambo dake gefe Zaune?
Wannan tsakanin ki da 拼a拼an kine, Temako 蓷aya zanyi, shima sai zuwa gobe, Saboda yau ba ranar aiki bace, kuci gaba da tsare ta Anan har zuwa gobe, Sai kizo ki kar蓳i haya 茩in Mallaka Wanda aka samu shi daga, HATIMIN MALLAKA shi ka蓷ai idan Aka tura ra zai sa Aljanun dake tare da ita su蓷an, Gusa na 蓷an wani lokaci Kafin nan, sai ku bu蓷e Fuskar tata Kugani, Idan kukai Komai Cikin Tsari zaku iya cin galaba Akan ta,"
Hatta bu蓷e baki zatayi magana, Taji ya kashe wayar 茒if, Gaba 蓷ayan su sumar Tsaye Sukai Hadda Mai Girma Hasheem, da A'alama Lamarin ya matu茩ar Girgiza su, Ita mama Bilki Abu biyu ne suka fi tsaya mata A rai Dodon Tsafi, to waye Matsafi Cikin 拼a拼a na?
Tayiwa kanta tambayar,
Cikin Uncle Mansur Har 茩ara Yake Saboda tsabar Tsoro, "Dama Yaya lafiyar Kura Bare taga Nama" wannan shi ake kira da kowa ya 蓷ibo da zafi Bakin sa,
*Mu ko ma 苼angaran Sulaim*
Baffa ne zaune Kusa da kansa, Yakama Hannun Sulaim 蓷in cikin nasa, Tashin hankali ne kwance Saman Fuskar Dattijon,
Ga Shalelen sa kwance Baya Motsi, Bugun zuciyar sane ka蓷ai zai Tabbatar Maka Yana raye,
Yarima Sultan Cikin Sanyin Jiki, Ya taka zuwa Gaban baffa, Russuna wa yayi cike da Girmamawa kamar yadda ya saba,
"Baffa Inada Magana idan Anbani izini, A hankali Ya furta hakan kamar mai koyan magana,
茒aga masa kai Baffa yayi tare da Fa蓷in Kana da Dama Yarima, ina Sauraron ka,
"Godiya nake Allah Ya茩ara lafiya, Dama inaso ince ko zamu wuce Egypt ne nayi waya yanzu Akwai jirgin da zai tashi zuwa 12pm Saboda ina ganin Kamar Zaifi,"
To Alhamdulillah Allah yayi maka Albarka, Amma kafin Nan inaso Nafara Magana da, *ABUL 茦ASIM* wanda koda Misran zamuje to A hannun sa zamu sauka, Ina da tabbacin kasan shi Ko?
Yarima Sultan yace" eh Nasan shi,
Yusuf Kira Muji Idan yana nan gida Nigeria Sai muje nan 蓷in kawai Don bana son yawo da mara lafiya A jirgi, Ayi komai A gama yanzu, sai muje *BAITUSHSHIFA* 蓷in sa,
Uncle Yusuf yace Baffa wayar sa bata tafiya fa,
Yarima Sultan yace bari na kira 茩asim Muji, Bugu 蓷aya wanda Aka kira da 茩asim ya 蓷aga, Da'alama 蓷an Malamin ne,
Daga can 蓳angaran akayi Sallama Yarima Sultan Ya amsa,
Allah ya Temaki Yariman Gabas, 茒an zaki Takawar ka lafiya, Babban goro sai magogin 茦arfe, Hasken Farin Wata Mai da蓷in kallo,
A yau ji Yarima Sultan yayi Tam茩ar 茩asim yana zuba masa Wuta acikin Zuciya, Mai makon da蓷i,
"茦asim ya Isa Dan Allah Malan Nake Nema Wayar sa bata Tafiya"
Daga yanayin Maganar 茩asim zaka gane bai ji da蓷in Gwasalewar Da Sultan yayi masa ba, Amma sai yayi masa uxiri Saboda yasan Ba haka yake ba,
"Yarima Abul 茦asim Baya 茩asa, Yaje Umara, Amma Yana tafe Zuwa Gobe insha Allah, Allah yasa Lafiya dai"
Wata irin Iska Yarima Sultan Ya Furzar a bakin sa, Sannan Yace Shikenan Allah ya kaimu Dama Sulaim ne ba lafiya,
Subhanallah To kozan iya temakawa da wani abun, Dana zo yanzu ko a kawo shi, Baitushshifa, Tunda akwai Manyan Malamai a can,
A'a Kaidai zaka Iya zuwa, Yarima Na Fa蓷in haka ya datse kiran, Tare da ko rawa Su Baffa bayani,
Baffa yace Bakomai Shima 茩asim 蓷in ai Yana bada magani yanzu, Idan ya gagara Sai muje Baitushshifa 蓷in Saboda Manyan likitocin Islamic ne Acan kuma kusan duk Larabawan Saudiyya ne,"
*Ummeetha*
Gaba 蓷aya Hankalin ta, Ba Ya kan Abincin dake gaban ta, Tunanin ta na wani gurin Har cikin ranta take jin Babu da蓷i,
Kallon ta Mommy tayi, Anty Maryam Lafiya dai, kin tasa Breakfast a gaba Kici mana,
Murmushi Ummeetha tayi Kafin tace, bakomai kawai inajin yanayin babu da蓷i ne, Nama 茩oshi, Tana gama Fa蓷in haka ta mi茩e Kuci Gani nan zuwa,
Suhailat, Rafiq, Taufiq, Sakeema Princess Da ita kanta Mommyn A tare suka bi bayan Ummeetha da kallo Saboda basu ta蓳a ganin ta a irin wannan yanayin ba, Tana cikin damuwa Amma bata son su gane Saboda koda sun tambaye ta batada Amsa,"
Bedroom 蓷in ta tashiga, ta zauna A bakin Makiken gadon ta, Saida tayi 蓷an Jim nawani lokaci, kafin ta janyo wayar ta ta dannawa Abiiy kira, miss call, sai akira na Biyu ya 蓷aga,
Jin tayi shiru ne yasa shi Fa蓷in Lafiya kuwa?
Yana jin babu da蓷i Saboda yasan Dole hankalin ta zai tashi sosai Matu茩ar taji,"
Ta ma rasa abunda za tace, Am dama naga kai da Daddyn Yara Baku shigo Yin Breakfast ba, Shine nace bari nakira naji lafiya,
Har cikin Ransa yasan ba wannan ne dalilin daya sa ta kira ba, Amma sai yayi murmushi yace, Lafiya Alhamdulillah,
Zamu shigo yanzu Akwai abunda muke yi,
Cikin sanyin Murya Ummeetha tace to a gama lafiya, Sam ba haka taso ba taso ace yayi mata maganar Sulaim wanda take jin kamar Akwai abunda ke faruwa, Ita dai ba fa蓷a mata akai ba, Amma tsakanin 蓷a da uwa sai Allah, Soyayyar tafi 茩arfin Soyayya, sai dai A kira hakan da Rayuwa da 茩auna,
Bayan ta kashe Wayar Sulaim ta kira wanda wannan shine kusan miss call na 25 da tayi masa, tana shiga Amma ba'a 蓷agawa, Hakan yasa hankalin ta kasa kwanciya, Da ace a kashe taji wayar tasan dama Sulaim gwanin kashe waya ne don kada A dameshi, Amma tasan koda Zaiga kiran kowa A duniya ya茩i 蓷agawa to Ba shakka banda Nata,
Tana cikin Wannan tunanin ne saiga kiran Abiiy yana shigowa wayar ta, Hannun ta Narawa ta 蓷aga saboda tsabar sauri,
Abiiy Tunani yayi Gara yafa蓷a mata, Ko koba komai yasan addu'ar uwa akan 拼a拼an ta kar蓳a蓳蓳iya ce,
Sulaim Bashida lafiya Amma inaso ki kwantar da hankalin ki, Bance kuma Kifa蓷awa kowa ba, yanzu haka Baffa da yana gurin sa, Ankira Abul 茩asim, To Amma ba asameshiba Sai 茩asim 蓷in yana hanyar zuwa,
Nannauyar A jiyar Zuciya ummeetha ta sauke, Allah ka dubi Bawannan naka da Rahma kayaye masa abunda ke damun sa, cikin ranta tayi maganar A fili kuma tace to Allah ya bashi lafiya, Ina neman Alfarmar Idan Abiiy ya Amince inason ganin Sulaim,"
Me zakiyi Idan kinje, Yanzu kina fita hankalin su zai dawo kanki,
Ganin sa kawai zanyi Nayi masa Addu'a, Sannan nayi maka Al茩awarin babu wanda za fa蓷awa, sannan Ta茩ofar baya zan fita yadda babu wanda zai lura da hakan, Idan bangan shiba bazan ta蓳a samun nutsuwa ba,"
To shikenan ki kula,
Tun jiya da daddare take jin Babu da蓷i a ranta, Har zuwa safiyar nan, Sulaim ne kawai ke fa蓷o mata A rai, Shiyasa Tasa aranta ba lafiya ba, Gashi tunanin ta yazama gaskiya, Amma Taji da蓷in Jin Abul 茩asim a ka kira saboda ita ta da蓷e dagane Rashin lafiyar 蓷an ta bana Asibiti bane, Hijabi kawai ta zura ajikin ta, jin Abiiy yace Baffa yana gurin, Duguwar hijab har 茩asa, Tunkafin tafita Ta sanarwa Driver yafito da mota zasuje, Babban House,
A dai dai 茩ofar shiga Part 蓷in Sulaim drivan yayi parking, Kai tsaye Ummeetha ta shiga 茩irjin ta na dukan tara tara, Shattima ne kita faman Safa da marwa a tsakiyar parlourn ya goya Hanbayen sa Duka biyun A baya, fa蓷uwar Sulaim ta bashi tsoro Abunda bai ta蓳a gani bane shiyasa Har wannan lokacin bai dawo hayyacin saba,
Sallama Ummeetha tayi a karo Na uku sannan yayi Firgigit, Yana kallon ta idanuwan sa gaba 蓷aya Sun rune sunyi jajir, Saboda tsabar tashin hankali da kuma rashin bacci, 茩arasawa yayi ta gaida ummeetha, ta amsa ba yabo ba fallasa, Sannan yayi mata Jagora suka Wuce Upstairs har 蓷akin Sulaim wanda bata ta蓳a taka Part 蓷in sa dake House 蓷in baffa ba Sai yau gashi har cikin Bedroom, wanda A wancan Part 蓷in nashi dake House 蓷in su Kusan kullun sai taje, Amma nan saboda da kunya yana tare da sirikan ta bata ta蓳a zuwa ba,"
Gaba 蓷aya saida sukai mamakin ganin ta, tashi baffa yayi Yakoma Saman kujera ya zauna, Itako har 茩asa ta Russuna ta gaida baffa kanta a 茩asa Tare da yi masa ya mejiki,
Amsawa baffa yayi 茒auke da murmushin ya茩e wanda Yafi kuka ciwo, Maryama yakira Sunan Ummeetha Saboda shi ba ruwan sa Sirikan sa Tam茩ar 拼a拼an cikin sa haka yake kallon su,
Jim yakira Sunan ta yasa ta Amsawa batare da ta 蓷ago ba
Sulaim na bu茩atar addu'ar ki A matsayin ki na Mahaifiya,
To Baffa Insha Allah, Allah ya bashi lafiya,"
Ameen tashi ke duba shi,
Ba musu ta tashi, Yarima Sultan, Dr. Jabir wanda yama rasa abunda zaiyi, gaba 蓷aya suka matso suka gaida Ummeetha, cikin kulawa ta Amsa,
Jikin gadon taje saitin Kansa ta zauna tare da 蓷ora hannun ta 蓷aya A saman Kwantacciyar Sumar kan shi, Wadda ta 茩ara yin lif lif idon shi a rufe kamar mai bacci, Amma idan ka ta蓳a jikin sa baza kaso ka 茩ara ta蓳a wa ba, saboda tamkar garwashi haka ya 蓷au zafi, jin zafin dake jikin Sulaim yasa ummeetha bata san Lokacin da wasu Siraran hawaye masu 蓷umi Suka Gangaro daga idon ta zuwa kuncin taba,"
Tausayin 蓷an nata yakama ta sosai fiye da na da,
Ganin Ummeetha a zaune yasa Uncle uncle Tsayawa hannun sa ru茩e da wani tsafta taccen bucket 蓷an ma dai dai ci, Ruwa ne aciki wanda ko rabin bucket 蓷in bai kaiba, Sai Towel fari Tass da Alama Shafa masa za'ayi ajikin nasa don samun sau茩in zafin,
茦asa ummeetha tayi da kanta zuwa saitin kunnen Sulaim Addu'a tashiga yi masa Tamkar baza ta daina ba, Tayi da Hausa tayi da larabci saida ta蓷au lokaci kafin ta janye bakin ta daga saitin kunnan nasa,"
Ganin Kamar ita uncle Yusuf yake jira, hakan yasa ta Tashi Daniyar komawa, Kamar A mafarki taji An ru茩e mata Hannu, tsayawa tayi cak, A sukwane ta juya, Sulaim ne Hannun ta takalla ya ru茩e shi gam, Amma babu alamar motsi A tattare da shi, Yana nan yadda yake kwance,
Gaba 蓷aya mamaki ya kama su, Baffa yadda tasowa daga inda yake zaune, Yarima Sultan ya matso,
baima san lokacin da yace "Aminina Sulaim dan Allah katashi na ru茩eka"
A hankali ummeetha ta ta koma ta zauna Kamar mai tsoron Kada Sulaim 蓷in ya saketa,
Cikin Taushin Murya da da蓷in Sauraro Sulaim ya fara magana, idon sa a rufe, kamar yadda yake,
" _May Thoughts Are telling me that Something might be happening to me. I don't feel well, But I always love you Ummeetha, when I see you, Nothing can happen to me_"
Badon Bakin sa dake motsiba baza ka ta蓳a cewa shi ke maganar ba, Banda bakin sa babu abunda ke motsawa, Jin yayi shiru ne yasa Ummeetha daina kallon bakin sa, Cikin raunin murya tace Sulaim Sulaim, katashi mana Dan Allah nima ina son ka, Nima idan ina ganin ka nasan babu abunda zai da meni, Sulaim Ummeetha ta 茩ara fa蓷a tana girgiza Sulaim wanda Tunda yayi shiru, bai 茩ara motsawa ba, Bare asa Ran zan bu蓷e ido,
Karo na farko da hawaye suka fito daga cikin idon Yarima Sultan na tausayin Uwa da 蓷an, Samrat kasa tsayawa yayi da sauri ya fita daga cikin bedroom 蓷in...!!
*Suhaima*
_F Pen_鉁嶏笍
[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group馃憞
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing馃摬_
*_AHALINMU 茒AYA_*
馃挆馃挆馃挆
*_Fatima Y zakariyya馃憣_*
_Tymer's henna_馃拝
*鉁═AURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS...鉁煋*
*_T.M.W_*鉁嶏笍
_Sarauniyar馃懜 Taurarin Marubuta writer's鉁嶏笍鉁╛
*_(THE QUEEN馃憫)_*
*_TEAM FIVE STARS馃挮_*
*TAURARI BIYAR*
________Dedicated to anty salma馃拵
*_Part 2_*
(Littafi na biyu馃摌)
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 4锔忊儯5锔忊儯鉃4锔忊儯6锔忊儯馃摉
Ummeetha Sosai idon ta yaka 蓷a yayi ja kamar wadda tasha kuka, 茩allon Sulaim take kamar baza ta daina ba, Lokaci 蓷aya taji jikin shi yayi sanyi sosai sa 蓳anin zafi, Kallon Ta ta maida Kan DR.Jabir wanda gaba 蓷aya Tunanin sa ya tsaya cak,
"Dr. Dubamin kodai Sulaim mutuwa yayi, cikin rawar murya tayi maganar idon ta na zubar da kwalla"
Rige-rige aka shiga yi tsakanin DR. Jabir, Daddy Canada, uncle Yusuf, ganin haka yasa Ummeetha tashi ta koma gefe ta tsaya,
Sai tin zuciyar Sulaim Dr. Jabir yasa Kunnan sa, jin bugun zuciyar Sulaim 蓷in na tafi yadda akeso hakan yasa Dr. Jabir 蓷agowa Ya sauke wata gajiyayyar Ajiyar zuciya, ganin Ummeetha ta kafe shi da ido, A'alamar Amsa take jira,
"Alhamdulillah Zuciyar sa na Aiki yadda ake so"
Baffa
Ganin Ummeetha ba tada Niyar tafiya taja ta tsaya gashi lokacin Azahar ta ga bato, Hakan yasa Baffa Fa蓷in, "Maryama zaki iya tafiya"
Jiki babu kwari, Ummeetha tace to, Tare da sa kai ta fice ba don taso ba, jin zuciyar ta na mata ciwo hakan yasa ta saurin Dafe Saitin zuciyar tare da Ambaton Allah har tasamu ta fita daga Parlourn, Tana sa kai 茦asim na sako nashi Da niyar shiga ciki, Da sauri ya ja baya Yabata hanya, sannan suka gaisa yayi mata ya me jiki, Kana ya wuce,
Kamar yadda tabawa Driver Umarnin Tsayawa ya jira ta, Haka Tazo ta Sa meshi yadda ta barshi, Cikin 茩an茩anin Lokaci ya tashi mota Suka wuce, Hameed Arab House,
Wayar Yarima Sultan ce ta蓷au ruri, kamar bazai 蓷a ga ba sai kuma ya kalli Screen 蓷in wayar, Ganin 茩asim ne mai kiran Ya sashi 蓷aga wa,
"Ranka ya da蓷e Na 茩ara su,
"Ciki ciki Yarima Sultan Yace,"Oky Samrat ya 茩ara so da kai, Yana Fa蓷in haka ya katse kiran,
Takawa Yarima Sultan yayi Zuwa Gaban Baffa, Cikin Girmamawa Ya shaida masa Zuwan 茦asim,
"Baffa yace to Bismillah yashigo mana"
Baki 蓷auke da Sallama 茦asim ya tura kai cikin Bedroom 蓷in hannun sa ru茩e da Wata 拼ar ma dai dai ciyar Box, wadda Aka rubuta (Ashshifa Islamic medicine) Bayan 茦asim ya Gaisa da kowa, Ba tare da 蓳ata lokaci ba yashiga aikin sa, cikin Nutsuwa Ya shiga fito da komai da yake da bu茩ata, daga cikin wannan Box 蓷in,
*Mama Bilki*
Ina ganin Yarin yar nan Zuwa gobe Zamu kashe ta Kawai, batare da wani yaji ko Ya gani ba, Kuna ganin yadda Da an tun kare ta Sai a yi cilli da mutum kamar wani tsumma ko takalmi, Mutu茩ar zarshima yabamu Haya茩in Mallaka to Dashi zamuyi Amfani wajan kawar da ita,
~ Suhaima ~
Babu Ciga ba A gurin mutanan da Zalunci shine Aikin Su, ka gina Ramin mugunta dai dai kai, hakan zai sa Koda katashi fa蓷a ciki To ba lallai ka nitse ba, idan maye ya manta to Uwar 蓷a bazai wu ta manta ba, komai Yazo 茩arshe, Ina so kusani, miciji Baya Saran Mumini A rami 蓷aya Sau biyu, Komai nisan jifa dole 茩asa Zai dawo, Babu wanda zai tsira acikin ku, kasheni ba abune mai sau茩i kamar yadda kuka 蓷auka ba, A cikin Taswirar Rayuwar ko wane 蓷an Adam Baya ta蓳a Tsallakewa 茩addarar sa mai kyau ko A kasin ta, A wannan ya茩in tarihi bazan ta蓳a bari tarihi ya mai mai takan sa ba,"
"Mama Bilki, Mai Girma Hasheem, He Excellency Sambo, Uncle Mansur, Cikin Matsanancin Tsoro da Razani, Suka Dubi Inda Sautin Maganar Ke tashi,"
Ko ba'a fa蓷a musu ba Sunsan Daga Suhaima Maganar tafito, Kallon ta Suka shiga yi Itama su take Kallo Da Kyawawan idanuwan ta masu matu茩ar Jan hankalin mai kallon su, Abun Mamakin shine, A yau idanuwan ta Sunyi wani irin haske Kwayar cikin idon Tayi ba茩i Si蓷ik, Tarin Baiwa ne Acikin idanuwan nata, wani Irin Ruwa ne garai