Showing 24001 words to 27000 words out of 161316 words

Chapter 9 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

288

ita da Saleema saida ko wacce tayi kuka lokacin rabuwa kamar baza su 茩ara ganin juna ba har Airport saida Saleema taraka Sultana, sannan suka yiwa juna al茩awarin ziyarar junanan su lokaci zuwa lokaci," wannan itace ala茩ar dake tsakanin gimbiya Sultana da kuma Saleema a ta茩aice,



"Na da蓷e inajiran wannan rana, naji da蓷i sosai Gimbiya ta, Yarima Safwan ya 茩ara she maganar tare da sakarwa Gimbiya shaheedah murmushi,"



"Martanin murmushin itama tamai da masa, Bakomai nima ina sonka saboda banfiye zama anan 蓷in ba shiyasa bana nuna maka hakan _But I love you_ Yarima Na,"

Sosai maganar ta ratsashi hakan yasa shi kasa mayar mata da martani,

Jin yayi shiru ne yasa tace Yaya Safwan kana lafiya dai ko?"

"Murmushi yayi sosai tare da dai dai ta nutsuwar shi, _ Nothing is wrong with me_ farin ciki ne ya hanani magana, _So I really appreciate you, and I love you so very much beautiful angel my world_"

Murmushin gefan baki ta sakar masa, cikin ranta kuma wani irin haushin sa take ji, ina ma Yarima Sultan ne ya agabana kamar haka yana fa蓷a min wa蓷an nan kalaman,

"Daga lokacin dana zama sarki a masarautar gabas za kizama uwar gida a gurin na, lokacin da naji ance wancan Sultan 蓷in kikeso, zuciya ta kasa jurewa tayi nashi matsanancin tashin hankali, saboda haka a yau basai gobe ba zan sanar wa da mahaifin mu mai martaba, kowa ya shaida gimbiya shaheedah ta zama ta Yarima Safwan sarkin gobe,"

Naji da蓷in hakan tafa蓷a tare da mi茩ewa, Nabar ka lafiya"

"ki huta lafiya yabata amsa a gajarce"

Tana shiga bedroom 蓷in ta ko zama ba tayi ba tayi dialing No. Ba蓷in Mahaifiyar ta, bugu 蓷aya aka 蓷auka,"

"Mom barka da yamma kuna lafiya ya yah Mu'azzam?"

"lafiya muke Allah yasa kema haka,

"eh Mom wlh kinsan banason wannan Safwan 蓷in ko? Amma yanzu saboda ke har lokaci na na bashi sai wani fa蓷amin magan ganun banza yake Mtss" taja wani dogon tsaki,

"Haba shaheedah ke miye ruwan ki ai ba dole saikin so shiba na fa蓷a miki, an tabbatar min da shine zai haukaragar mahaifin sa ba Sultan ba shiyasa nace ki amince masa kamar gaske, idan akayi auran muka kar蓳i mulki kinga sai ki rabu dashi ki aure duk wanda kike so, Emm don a halin yanzu na turo da takar da zuwa ga Sarki Yusuf Akan maganar, saboda haka koda yakira ki nasan zantambayeki shin kinason Safwan? kada ki nuna komai kawai ki amince,"

Don wlh nagaji da zaman Kano ina so nadawo masarautar mu, kina ganin shaheedah nida masarautar mu amma ankore ni nida 蓷ana ki tuna fa mahaifina, Allah ya ji茩ansa Wanbai ne acikin masarautar nan amma akayimin haka,"

"_Oh god please Mom enough is enough_ manah ya isa kinsan banason irin maganganun nan, komai zai wuce zamu dawo da komai hannun mu, Yanzu anga 拼ar taki ko har yanzu,"

"Ba agan taba amma ana kan bincike, dole azzalumin mahaifin ta ya dawo min da 拼a ta saboda wlh shi ya 蓷auke min 拼a tsahon shekaru nan,

" _Any way_ Mom za aganta idan ma shi ya 蓷auke ta dole ya dawo da ita, shiyasa tun farko nace kada ki aure wannan mutumin, amma kikace a'a komai _Normal_"

"Allah yabamu alkhairi zanyi wani abu yanzu _I will call you back_ batare da jiran abunda za tace ba ta tsinke kiran,

_____---------_____



"Nayi waya da Baffa na sanar masa muna nan tafe gobe da izinin Allah"



Kallon Yarima Sultan, Sulaim yayi, Eh ya fa蓷a min, Allah ya kaimu,"

"ameen y rabb, cewar Yarima Sultan, Idan muka fita sallar magrib, zamu wuce ziyara ko?"

Sulaim yace Ziyara zuwa ina?"

"苼angaran baba waziri mu gaida su ummeetha sai mu dawo sashen Ummul Bait itama mu gaisa, Hakan yayi? Emm"

"Babu laifi Allah yakaimu idan yayi maka nima _is fine_"

Ya fa蓷a tare da 蓷aga wayar Dr.jabir,

Magana sukai sosai Sulaim ya sanar masa yana nan dawowa gobe sannan zai shigo hospital zuwa _next day_"

To Allah ya dawo dakai lafiya, a mi茩amin gaisuwa zuwa ga Sultan, cewar Dr.jabir"

"yana jinka yanzu haka"

茒an 蓷aga murya ka蓷an Dr.jabir yayi tare da Fa蓷in Allah ya temaki Yarima barka da yamma,

Murmushi Yarima sultan yayi saboda yasan Dr.jabir sosai, Yarima baya amsa gaisuwar waya, idan anaso aganni ina masarautar gabas,

"Tuba nake Ranka ya da蓷e cewar Dr.jabir amin afuwa yanayin aiki ne yazo da haka amma ina nan tafe, kaina bisa gwaiwa ta,"

"to babu laifi likita bokan Turai ya aikin?" inaso a dubamin zuciya ta a wanke min ita yafa蓷a cikin sigar wasa,"

"Dariya Dr.jabir yayi sosai, Ranka yada蓷e wlh nima babban likitan nakeso ya dawo yadubamin tawa zuciyar saboda ciwo take, ciwon so yakama min ita"

茒il 茒il Sulaim ya katse kiran, jin Dr.jabir ya fara maganar So,"

Murmushin girma irin nasu na sarakai Yarima Sultan yayi, aminina Meye laifin mu da za a katse kiran muna gaisawa,

Kallon 茩asan ido Sulaim yayi masa can 茩asan ma茩oshin sa ya furta _I don't know_

Shikenan yanzu dai gobe jirgin safe zamubi saboda mu isa da wuri, don kada zuciyar Dr.jabir tayi bonben, yafa蓷a dariya 茩unshe abakin sa,

"PillowSulaim ya 蓷auka na kujerar dayake zaune tare da jefa wa Yarima Sultan, ya mutu kafin muje 茩arewar bonben"

"Hannu yasa ya ru茩e pillown da Sulaim ya jefa masa, Haba aminina Har yanzu ba kadai na wasan yara ba, gashi kuma muna ta shirin aurar dakai, "

"Gaba 蓷aya annurin fuskar Sulaim saida ya 蓷auke, tsam ya tashi kai tsaye ya nufi bedroom, bansan lokacin daka zama haka ba, Sultan ka koyi hayaniya ga damuwa, ya fa蓷a tare da shige wa room 蓷in"

"Hhmm" kawai Sultan yace shima ya mi茩e yanufi nashi bedroom 蓷in, domin fara shirin sallar magrib,

"Auta yaushe kika fara 茩arya bansani ba, inaso kifa蓷a min gaskiya kice wadda kika yiwa Yarima Sultan Zamiya ranar da yayi hawa ko?"

"Kallon ummeetha princess Salma tayi, rau rau tayi da ido alamar zata yi kuka, ummeetha nace bane bace bafa,"

"To shikenan basai kinmin kuka ba, ina zoben hannayen ki?

"Da sauri ta dubi hannun nata, take ta diriri ce abunka da wanda bai saba da 茩arya ba, em em dama cirewa nayi suna 蓷aki duka..!!

_F Pen_鉁嶏笍

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALINMU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

Ko

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 1鈨9鈨b灃2鈨0鈨p煋

Dasauri princess ta kalli hannun ta, take ta diriri ce, cikin ka蓷uwa tace, em em dama cirewa nayi suna 蓷aki na ajeyi duka,

"Kul kika 茩ara yimin 茩arya, Ranki zai 蓳aci Ummeetha tafa蓷a tare da kafe princess da ido,"

Allah Ummeetha ba茩ar ya bane, bari na 蓷akko miki kigani ma,

Oyah 蓷akko nagani muje ni zan jira ki a parlour atare suka fito daga masaukin ummeetha,

Princess wadda dama hanyar guduwa take nema da sauri ta tashi ta nufi bedroom 蓷in da aka sauke su, ita da suhailat, da Saleema, babban room ne mai 蓷auke da 2 bed aciki,

Bayan ta shiga 蓷akin zare ido tashiga yi tarasa Meye mafita ga Ummeetha na parlour tana jiran ta, Tunani tafara ko tabi ta window takoma, sashen Yarima Sultan tace yabata zoben da ta bashi,

"wani irin farin ciki ne yakamata ganin ta samo mafita, shima idan na koma kamani zaiyi Tunda 蓷azu nayi masa life kafin nafiito Cikin ranta tayi wannan tunanin, a fili ta furta koda idan na koma zai kashe ni ne wlh sainaje Yabani zobinana kafin ummeetha ta gane,"

" Takawa take cikin nutsuwa da yanga shigar riga da wando tayi, rigar har gwaiwa gaba 蓷aya black colour sai ta yane kanta da J.C veil white colour tayi kyau sosai, hannun ta ri茩e da jaka tasa takalmi mai tsini sosai shima white duk da tana da tsayi, tayi shigar black and white, ne Saboda Dr. Sulaim tasan favourite colour 蓷in shine, wanda tayi tsammanin ranar zai dawo

"Dr.Jabir wanda harya bu蓷e murfin mota zai shiga kenan, ganin Dr.Anisha gurin sa take tunkaro wa hakan yasa shi tsayawa batare da ya shiga ba sannan bai rufe murfin motar ba ya ru茩e da hannun sa 蓷aya, Tunda ta taho yakasa koda 蓷auke idon sa daga kanta,"

Murmushi Dr.Anisha ta sakar masa,

"Kasa daurewa Dr.Jabir yayi take ya lumshe idon sa ha蓷e da dafe saitin zuciyar sa cikin ransa ya furta ya Allah kakawo min sau茩i cikin son Yarin yar nan,

Dai dai 茩arasuwar ta, ta kalleshi sosai

"Yauwa Dr. Dama inata addu'ar Allah yasa baka wuce ba gashi yamma yayi sosai, so idan babu damuwa ka ajiye ne a gida mana,"

"Oky ba matsala" abunda ya fa蓷a kenan fasa shiga mazaunin sa yayi saida yaza gaya ya bu蓷e mata harya juya daniyar komawa ya shiga, sai ya tsinci muryar ta tana tambayar shi,

"_when Dr. Sulaim will come back_ nakira wayan shi baya picking up, Allah yasa lafiya ko kayi magana dashi ne?"

"_I think tomorrow He on the way_ insha Allah, daga haka yashige mota, cikin ransa yana jinciwon shi yana wahala akanta amma ita hankalin ta nakan wani,"

Tafiya suke babu wanda ya tankawa 蓷an uwa sa, babu abunda Dr.Jabir yake se sa茩awa da warware wa, ita ko Dr.Anisha chat take hankalin ta kwance batasan ma yana yiba,"

"Meye yasamu motar ki?"

"茒an Jim Dr.Anisha tayi dafari tayi tunanin ba da ita yake ba sai kuma ta ta kalleshi, Matsala tasamu nima bansan Meye ba amma an wuce da ita gurin gyara, nakira Mom ta turamin driver Yazo ya 蓷aukeni tace sunfita gaba 蓷aya suna tare da drives 蓷i,"

Oky"

Sosai ta juya takalleshi, Dr. Are you okay Kuwa?" kamar kana cikin damuwa na kula da hakan fa tun kwana biyu da suka wuce, me yake damun ka?"

"kada kidamu _Nothing is wrong with me_ amma har cikin ransa yaji da蓷in tambayar da tayi masa hakan na nufin ta damu dashi kenan"

"hhmm baza dai kafa蓷a minba kawai, Idan da nice zaka takuramin ne har sai na fa蓷amaka, Allah yayi maka maganin damuwar ka,"

Gangarawa yayi gefan titi yasamu guri yai parking,"

Dasauri Dr.Anisha ta furta lafiya dai?"

"茒aga mata kai kawai Dr.Jabir yayi tare da rufe idonuwan sa a hankali" _I love you Anisha_"

"Kallon mamakin jin abunda ya furta takeyi masa, idon sa na a rufe batare da sanin tana kallon sa ba"

"Jin shiru ne yasa shi 茩ara Fa蓷in, _I say I love you love you uncountable times_"

Ahankali tace "What" Dr. Kodai baka da lafiya ne? Shin kasan abunda kake fa蓷a kuwa"

"Anisha na da蓷e banida lafiya kullum cikin jinya nake ni ka蓷ai batare da sanin kowa ba sai Allah, ciwo nake wanda bashida magani sai ke, ki ka蓷ai ce maganin cutar dake damuna"

"ina da tabbacin kinsan irin yadda zuciya ke saurin cutuwa idan bata samu abunda take da muradi ba, hatta Salon bugun ta canzawa yake jijiyoyin isar da sa茩o zuwa gareta daina isar da ko wane sa茩o suke sai na iya wannan abunda zuciyar keda muradi, Dr. Na da蓷e cikin azabtuwar 茩aunar ki amma na daure ina tunanin ko abun zai wuce amma ina a kullum 茩aruwa yake tare da harbawar duk wani seconds, ina sonki kije kiyi tunani, akaro na hu蓷u _I love you_ bawasa nake ba, da gaske nake zan aureki,"

"Tada motar yayi yajata ahankali ya hau kwalta, ajere ajere Yarin茩a sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi gudu a 茩afa ko wani aikin mai wahala,"

"Kwakkwaran motsi Dr.Anisha bata 茩ara yi ba har suka hau titin TARAUNI wato unguwar, sai da yakai ta har bakin babban Gate 蓷in gidan su, Tabaya saboda tanan tasaba cewa ya sauke ta tafi mata sau茩i wajan isa part 蓷in su saboda gidan ba茩aramin gida bane, sai a lokacin yakai duban sa kanta tayi wani sukuku da ita,"

"Ganin bata da niyar fita daga cikin motar ne yasa shi Fa蓷in, kishiga gida anfara kiran sallar magrib" _don't forget I'm waiting your answer by letter_"

"Bu蓷e motar tayi, har ta zura 茩afar ta 蓷aya a waje, cikin saryin murya tace, _thanks_ tafita da sauri,"

"Saida ta shige ya daina ganin koda sawun ta sannan ya 茩ara sauke wata nannautar ajiyar zuciya, take wani annuri da murmushi suka kwace masa duk da yana fargabar irin amsar dazai samu daga gare ta, ya tashi motar sa da gudun gaske ya haura titi,"

_________________________

______________

________

Yatsan ta takai baki tare da 蓷an cizawa ka蓷an, ta rasa yadda zata yi 蓷aga kai tayi takalli window 蓷in 蓷akin dake can sama 蓷akin gani tayi koda ta taka wani abu tsayin ta bazai kaiba, shikuma window dake 茩asa-茩asa babu hanyar da zata iya shiga tafita,

"Mtsss princess taja gajeran tsaki gani babu wata hanya, shiru jim tayi kamar me tunani, tunawa tayi da 拼ar jakar da Yarima Sultan yabata, da sauri tanufi wardrobe 蓷in da kayan su ke ciki, 蓷aukko wa tayi kafin ta koma tayiwa 蓷akin key saboda kada wani yashigo, 蓷aya bayan 蓷aya tashi ga fito da kayan dake cikin jakar, turarene aciki mai matu茩ar 茩amshi an rubuta (OCITION LOVE) A jikin kwalbar turaren, gaba 蓷aya 茩amshin turaren ya kara蓷e 茩ofofin hancin ta, sosai ta shiga sha茩ar 茩amshin tana lumshe ido, dubanta ta mayar kan wasu gifts guda biyu, wanda aka nanna蓷e su acikin, wata ha蓷a蓷蓷iyar leda mai 茒aukar hankali, 蓷aya yafi 蓷aya girma, harta 蓷auki babban sai kuma ta mayar ta ajiye, tare da 茒aukar 茩aramin, a hankali ta warware na蓷in da akayi masa, sosai 蓷an 茩aramin box 蓷in ya burgeta, cike da zumu蓷in ganin Meye aciki da bu蓷e,

"Awwnn zobinane guda biyu aciki 蓷aya na azurfa 蓷aya kuma Diamond Ring ne, babban abunda ya bawa princess Salma mamaki, ganin zobenan sak irin nata komai da komai saidai su wa蓷an nan sabbi ne sannan a wancan diamond 蓷in nata 茩annan rubutun dake jiki da larabci akayi shikuma wannan da Indian akayi, gaba 蓷aya ta zura su a dogayen yatsun ta, inda tacire nada, farin ciki ne 蓷auke kan kyakkyawar fuskar ta tamarasa abunda zatayi saboda murna, _thanks YAYA Yarima u are special to me_ ita ka蓷ai take surutan ta saboda tsananin farin ciki, Alhamdulillah ya Rabbi, Allah nagode maka daka temakeni yanzu nasan ummeetha baza ta ta蓳a gane ba asalin nawa bane, Knocking 茩ofar bedroom 蓷in datake ciki akashigayi, cikin sauri ta tattara komai ta tura cikin kayan ta batare da tabu蓷e 蓷ayar kyautar taga Meye aciki ba,"

Sake knowing 蓷in akayi a wannan karon da 蓷an 茩arfi aka buga 茩ofar, saida ta shiga toilet taji茩a fuskar ta da 茩afafuwan ta da ruwa sannan taje ta bu蓷e 茩ofar ganin Ummeetha tayi a tsaye, fuskar ta da alamar tuhuma,

"Ummeetha kiyi hak'uri ina toilet ne ta fa蓷a tare da 拼arfe ruwan dake hannun ta"

"Amma kinsan ke nake jira tun蓷azu ina zaune a parlour har akayi salla na tashi naje nayi nadawo amma biki fito ba to Meye kike yi?"

"kwa蓳e fuska tayi abun ka da auta cikin shagwa蓳a tace, Ummee nasha wahala fa da茩ar nasamu naga Rings 蓷ina tun 蓷azun nake neman su sai yanzu nagani, shine fa nashiga toilet nayi alwala"

Gaba 蓷aya hannayen nata takama, kallon zobenan ta shiga, sosai ta 茩ura musu ido kamar me son gano wani abu,

Wayyo Allah na, ya Allah kasa kada ta gane basu bane,"

"o yah jekiyi salla lokaci na fita zobenan naki ne naga kamar sun 茩ara haske sai kyalli suke kamar sabbi takai 茩arshan maganar ha蓷in da sakar mata hannu,"

"Hhmm princess ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya hadda dafe 茩irji, sannan ta juya ta koma ciki, _Oh Allah thanks god_"

*_In the night_*

"Sulaim da Yarima Sultan zaune Gaban Ummul Bait a parlourn ta,

"蓷ana ashe gobe zaku wuce"

"eh Ummul Bait da yaddar Allah Sulaim ya fa蓷a hankalin sa na kan hoton jariryar Yarin yar nan dake ma茩ale jikin bagon"

"To Allah ya yarda tafa蓷a, amma sai taga hankalin sa nawani gurin, duban ta takai inda yake kallon, ganin yana kallon hoton jaririyar nan ne yasa ta, Fa蓷in 蓷ana ko kasan tane,"

"Da sauri ya daidai ta nutsuwar shi, a'a bansan taba,"

"ita 蓷in 拼a tace amma a yanzu bata tare da mu,"

Shiru Sulaim yayi yana sauraran ta, Allah sarki shine ka蓷ai abunda ya iya furta wa, shi baima san dalilin da yasa yake son kallon jaririyar a duk lokacin da suka zo gaida Ummul Bait,"

Kallon shi Yarima Sultan yayi, Aminina zamu iya tafiya ko kaga dare yana 茩ara yi,"

"蓷aga kai yayi, Ummu Allah ya Bamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login