Showing 108001 words to 111000 words out of 161316 words
Chapter 37 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
su, Shi Rafiq da Tasleem shikuma Taufiq da Tasleema, suka exchange na numbers 蓷in juna a cewar su zasu rin茩a gaisawa,
" yoo ni ina ruwa na koma Meye ake kiranku dashi Tunda iyayen ku suka za蓳a muku sunan tsuntsaye, Yarima kaga saika shirya aurar da 茩annan ka, Sasseleem da Sassleema kai kuma 蓷an kuma sai ka shirya auran da Tauheed da Raufa kunga kuna zaune sai su haifa muku 拼a拼a, Tunda ku kunrasa mashan shana,
Yarima Sultan hankalin sa nakan princess Wadda take dariya sosai cikin nutsuwa, sai hakan yaja hankalin sa,
"Gwaggo kiyi hakuri Tunda biki iya fa蓷a ba, Rafiq da Taufiq ne suka Tasleem da Tasleema haka sunayen suke," Suhailat tafa蓷a tana dariya, Saleem na gefan ta shima dariyar yake,
Tuni Rafiq ya tashi yabar parlourn ganin hakan ne yasa Shima Taufiq 蓷in bin bayan shi, amma yaso ace dashi aka 茩arasa chapter 蓷in nan,馃槀
Mommy kuwa hadda dafe ciki, Saleema batasan anayi ba saboda tana bedroom 蓳ata fitoba,
"Ummeetha da murmushi a fuskar ta tace wai ina ruwan ku kada ku takurawa uwata yadda ta iya haka zata fa蓷a duk mai son tafa蓷i sunan sa dai dai to yaje yayi aure,"
"Allah yayi miki albarka 拼an nan cewar gwaggo,"
Gumi ne yafara tsatssafowa Sulaim take jikin sa ya hau rawa jijiyoyin kansa suka tashi gaba 蓷aya hannun sa biyu duk yasa yadafe kansa jin yana barazanar fashewa, kafin kowa ya ankara tuni ya sulale 茩asa babu Numfashi,"
"cikin ka蓷uwa da tsantsar tashin hankali Yarima Sultan ya rungumo Sulaim ajikin sa wanda tuni yakai 茩asa daga zaune,"
" Ina lillahi wa'inna ilaihi raji'un Ummeetha tafa蓷a cikin ma蓷aukakin tashin hankali, gaba 蓷aya hankalin kowa ya dawo kansu, Kamar aljani haka Saleem ya iso gaban Sulaim wanda ke kwance jikin Yarima Sultan,
Hospital 蓷in dake cikin Masarautar Yarima Sultan yakira Waya, cikin 茩an茩anin lokaci Akazo da Ambulance mai tambarin zaki, Harcikin parlourn suka shigo aka tafi da Sulaim, sosai Su mommy Suke kuka,"
Laifin mune wlh bayason haya niya Suhailat tafa蓷a cikin kuka, gashi yanzu ciwon sa ya tashi,
Gadon da aka 蓷orashi princess Salma tabi da gudun gaske, please yaya katashi wlh baza mu 茩ara ba, _wake up please_,"
Da sauri mommy ta ru茩ota ajikin ta tana lallashi, jin haya niya ne yasa Saleema fitowa da sauri kanta ko 蓷an kwali babu,
"Mommy Meye yake faru? Kinyi shiru mommy please wani ya fa蓷a min kukan Meye kuke take itama tafara hawaye,
Wayyo Allah Yaya Sulaim Princess tafa蓷a hadda shi蓷ewa,
" Yaya Sulaim kuma Saleema tafa蓷a tare da sulale wa 茩asa asume,
"GAba 蓷aya sukayi kanta cikin tashin hankali"
Yarima sultan har yakai bakin 茩ofar parlourn yajiyo a fusace yafara magana tare da kallon su 蓷aya bayan 蓷aya,"
"Na rantse da sarkin da raina yake hannun sa Idan wani abu yasamu Aminina, Babu wanda Zai tsira acikin ku, Saina hukunta kowa hukunci msi tsanani," Yakai 茩arshan maganar tare da ficewa da sauri fadawa suka rufa masa baya, yama manta akwai su Ummeetha a gurin, wanda idon shi yaka蓷a yayi ja gaba 蓷aya ya fita hayyacin sa",
"Gaba 蓷aya shi suke kallo kowa yayi tsuru tsuru idanuwan fal hawaye..!!
_F pen_
[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group馃憞
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
_Typing馃摬_
*_AHALINMU 茒AYA_*
馃挆馃挆馃挆
*_Fatima Y zakariyya馃憣_*
_Tymer's henna_馃拝
*Nazari writer's ass......馃摎*
_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_
*_(THE QUEEN馃憫)_*
________Dedicated to anty salma馃拵
*_Part 2_*
(Littafi na biyu馃摌)
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 2锔忊儯1锔忊儯鉃2鈨2锔忊儯馃摉
"Yarima Sultan harya kai bakin 茩ofar parlourn yajiyo a fusace cikin matsanancin 蓳acin rai ya fara magana tare da kallon su 蓷aya bayan 蓷aya,
"Na rantse da sarkin da raina yake hannun sa, idan wani abu yasamu aminina, babu wanda zai tsira acikin ku sai na hukunta ta kowa hukunci mai tsanani zansa azabtar daku daidai da abunda kuka aikata,"
"Magana yake cikin 茩araji da kaushin murya kamar bashiba, yama manta da Ummeetha na gurin dasu mommy da gwaggo,
"yana kai 茩arshan maganar yafice a fusace fadawa suka rufamasa baya, ya shiga mota kai tsaye suka wuce asibitin masarautar wanda aka tafi da Sulaim, can suka nufa,"
Saleem dama dashi aka 蓷auki Sulaim zuwa asibitin, Allah sarki bawan Allah ya rasa ina zai saka ranshi yaji da蓷i gaba 蓷aya, fa蓷ur Sulaim ta tayar musu da hankali,
Cikin 茩an茩anin lokaci Yarima Sultan ya isa hospital 蓷in, take akabashi hanya ya shiga adai dai 茩ofar shiga ya dakatar da fadawan dake biye dashi ta hanyar 蓷aga musu hannu, ya shiga shi ka蓷ai,"
Bayan farfa蓷owar Saleema, dasunan Sulaim tafara, cikin kuka take Fa蓷in ina yaya Sulaim 蓷ina please Mommy kudawomin dashi Dan Allah kukaine gurin sa, ganin mommy bata da niyar magana sai sharar hawaye take babu mai lallashin wani acikin su, da sauri Saleema ta tashi daga jiki Mommy ta nufi, Inda Ummeetha ke zaune ta rabka uban tagumi hannu bibiyu,
"Dan Allah Ummeetha ina yaya Sulaim kufa蓷a min mana idan ma baza ku kainiba kufa蓷amin naje da kaina,"
"Janyo ta ummeetha tayi jikin ta tare da Shafa kanta, lallashin ta ta shiga yi cikin shigar kwantar da hankali tace, ya'isa haka Daughter, kukan ya isa kada ya saki ciwon kai, jikin Sulaim da sau茩i, za a dawo dashi yanzu insha Allah"
"茦ara kwantar dakanta tayi sosai saman cinyar Ummeetha cikin muryar kuka, tace Ummeetha Meye yasami Yaya Sulaim dan Allah kufa蓷amin bazan iya jurewa Ina..... Sai kuma ta kasa 茩arasawa,"
It's okay Rashin lafiyar sane ya tashi,"
Ta bata amsa a gajarce,
"Kafin Saleema ta 茩ara magana, Rafiq ya shigo da sauri babu ko sallama, gaba 蓷aya sukai kanshi, suna tambayar Ya jikin Sulaim ya farfa蓷o kuwa,"
"A蓷an harzu茩e ya furta, yanzu naji labarin rashin lafiyar tashi, aiku nazo tambaya yana ina?"
"Jiki babu kwari kowa Yakoma inda ya taso, antafi dashi hospital, suhailat tafa蓷a da dakusashshiyar muryar ta wadda dagaji kasan tasha kuka, ba yau suka saba ganin ciwon Sulaim 蓷in yatashiba amma kullum ciwon ya tashi sai sunyi kuka sosai, duk da ba wata sha茩uwace tsakanin su ba amma dai suna san 蓷an uwan nasu,"
"Kallon inda gwaggo murja take zaune a ra茩u蓳e damuwa 茩arara asaman fuskar ta, Rafiq yayi 茩asa 茩asa ya watsa mata harara, ciki ciki ya furta ai duk kece sula saboda bakinki baya shiru, saunawa za a fa蓷a muku cewar baya son hayaniya,"
"kai" tsawa ummeetha ta daka masa, fita kabawa mutane guri, kamanta ita wacece a gurina, to bari na tuna maka ita 蓷in uwa tace ita tahaifeni, nikuma na haifeku daga ku har Sulaim 蓷in dake kwance ba lafiya, koda ba tayi magana ba dole ciwon sa zai tashi Tunda Allah ya 茩addara hakan, _in fact_ ma ai ba ita ka蓷ai tayi magana ba, saboda haka tayi 蓷in,"
"Amma Ummeetha,
"Rafiq _I say get out_ tunkafin nasa蓳a maka _I don't hear anything from you about it_ Tafa蓷a tare da nuna masa 茩ofar fita da 蓷an ya tsanta idanuwan ta duka a rufe,"
"Allah ya huci zuciyar ku, yana Fa蓷in haka yafita fuuuuu, da sauri Taufiq yaja baya ganin suna 茩o茩arin yin karo shida 蓷an uwan nasa, shi yana shirin fitowa shikuma yana shirin shiga,
"Ganin Rafiq a wannan yanayin ne yasa Taufiq fasa shiga yabi bayan sa da sauri wanda tuni yayi nisa yama kusa fita daga Sashen Baba wazirin,"
Sanarwa Akashiga cewar mai martaba yafito zuwa duba Aminin Yarima Sultan a asibiti, sosai Ummeetha taji da蓷i ko Bakomai ankarrama 蓷anta,"
"Gwaggo Murja cikin tane ya 茩ara 蓷urar ruwa jin, Zuwan mai martaba Asibiti tasan dole zai tambaye dalilin fa蓷uwar Sulaim 蓷in, tasan kuma sunan tane a farko, Duk da tayi jika da sarki amma tasan hukunci bai barkan kowa ba gashi dama Yarima Sultan yayi alwashin sai ya hukunta kowa, ha蓳ar zaninta takai zuwa fuskar ta tashare gumin daya tsatstsafo mata saman goshi goshi, "
Princess na lura da ita ganin duk ta furgicene tsoro yakamata gashi hadda gumi hakan yaso bawa princess dariya sai kuma ta maze,"
"To aiko nayi murna Tunda ta amince ai haka muke so, Fulani tafa蓷a fuskar ta 蓷auke sa yalwataccen murmushi, kallon ta ta mayar zuwa ga 蓷an ta Safwan, Yarima ainaji da蓷i sosai kasan fa Yarin yar nan Gimbiya Shaheedah ba茩aramin dukiya ne da itaba, Saboda gaba 蓷aya gadon ta da mahaifin su yabari, Galadima Abdullahi, kasan suna hannun Galadima Murtala, yanzu kuwa da ka aure ta gaba 蓷aya za a tattara abaka kaizaka cigaba da yadda kasu da gadon ta ga kuma mulki kakar蓳a kaga batun kyautar rabin Masarutar ta ga wancan shashashan yaron Sultan ai babu shi yaron dabe san komai akan mulki ba daga yau yana waccan 茩asa gobe yana waccan 茩asa"
"Nifa Fulani badon dukiya nake son taba, idan ku蓷ine na fita saboda karfa kimanta mahaifa na shine sarkin wannan Masarutar, nikuma magajin sa, to ai babu wani 蓷a ko jika acikin Masarutar nan dazai nuna min ku蓷i ko mulki,"
"Au Au ashe kai sakarai ne waya biya maka wannan karatun ai shi kogi bai茩i da蓷i ba, idan akabaka gadon ta saika茩ara ka cigaba da bushashar ka,
"Shiiiiiii" Yarima Safwan ya蓷ora 蓷an yatsan sa 蓷aya a saman la蓳蓳an sa yayiwa Mahaifiyar tasa alamun tayi shiru tare da kasa kunnan sa kamar mai sauraron wani abu,"
茦asa 茩asa da murya tace Meye ya faru,"
"Bikiji Alamar kamar ana Sanarwa ba, tabbas wani abun ake Sanarwa kuma wannan mai shelar Fada ne, duk yadda akai akwai wani abu da sarki zai gabatar ko ya gabatar,"
"Take kunnuwan Fulani yajiyo mata Sanarwar sarki ya ziyarci asibiti don duba Aminin 茒an sa Yarima Sultan,"
"Mtssssss taja wani irin dogon tsaki cikin jin haushi da ba茩in ciki tafara magana, kaji wani abun ban haushin ko wai mai martaba, ne yaje duba wannan yaron Aminin Sultan har asibiti dakan shi ba sa茩o ba, amma kai nan kaji ciwo a hannu nake ga ko sa茩on sannu da jiki bai aiko makaba, ga ciwon nan haryanzu bai warkeba tafa蓷a tare da cunu baki ta nuna hannun ciwon da bakinta,"
To Meye yasa me shi?" Yarima Safwan ya tambaya cikin halin ko in kula,
"Em nikam ina zansani, Tunda ni dakai muna nan zaune,"
Bari naje nagani,
A a fa babu inda zakaje kaje awane dalilin, kana nan zaune jakadiya zata kawo labarin,"
"Dafe kan Sulaim Ummul Bait tayi fuskar ta na gaf da tashi da'alama addu'a takeyi masa tada蓷e sosai tana yi masa, wanda yana kwance ko motsi ba yayi an 蓷aura masa Drive, idanuwan Sa a rufe, fuskar tashi har ta蓷an fa蓷a, hakan sai ya茩aramasa kyau sosai,"
"Ahaka mai martaba ya iso yasamesu, ga Yarima Sultan tsaye, sai Saleem dake zaune daga jikin bango yana fuskantar gadon, gaba 蓷aya fuskokin su 蓷auke da Matsananci damuwa,"
Har 茩asa suka russuna suka gaida mai martaba, bai iya ko amsa musu ba hannu kawai ya 蓷aga musu,
"Shiru sarki yayi yana kallon Ummul Bait nazarin ta yashigayi, Sosai yake ji da蓷in yadda yasamesu tanayi wa Sulaim addu'a, tunani ya farayi cikin ransa ashe bashi ka蓷ai ke 茩aunar Sulaim ba yana son Yaron Tamkar 茒an sa Sultan haka yake jin sa a rai,"
茒agowa tayi bayan ta kammala yi masa addu'ar, Fuskar ta babu yabo ba fallasa, ta dai dai ta zaman alkyabbar dake jikin ta launin 蓳aki mai fararan duwatsu,
"kallon mai martaba tayi, Barka da zuwa Ranka tada蓷e Allah ya 茩ara maka yawan Nasara,"
"Barka dai ya jikin nasa fatan Da sau茩i,"
"Alhamdulillah, tafa蓷a tare da matsawa daga jikin gadon saboda mai martaba yasamu damar duba shi,"
"Sunan Allah 蓷auke abakin sa ya fara motsawa ahankali, ya ware manyan idanuwan sa gaba 蓷aya, tare da cire hannu ya dafe kansa alamar ciwo yake masa,"
Gaba 蓷aya suka nufo gadon Yarima Sultan da Saleem, ganin mai martaba ya isa jikin gadon hakan yasa su dakata wa ga蓳a 蓷aya,"
茒akyar Sulaim yakai Dubansa zuwa gurin Sarki, Yin茩urawa yayi zai tashi, Sarki ya dakatar dashi tare da kama kafa蓷un sa duka biyun Yamai dashi kwance, Allah yabaka lafiya Sannu da jiki, Allah yasa ka kasan ce cikin aminci da samun sau茩i, ka huta sosai,"
"Baffa inaso naga Baffa yanzu, Sulaim ya fa蓷a muryar shi tayi 茩asa sosai har lokacin bai cire hannun sa daga goshin saba,
Kasan cewar gaba 蓷aya sunyi shiru hakan ya basu damar jin abunda yace,
"Matsawa Yarima Sultan yayi kusa dashi, Alhamdulillah Sannu yakakejin jikin naka?
"Kallon sa Sulaim yayi, Tare da ru茩o hannun Yarima Sultan 蓷aya, Aminina yaushe Baffa yazo nan Ina Baffa inason ganinshi yanzu,"
Baffa bai zo ba kamanta yanzu dare ne kayi ha茩uri zuwa gobe zamuje zakaga Baffa, Emm
A'a Baffa yazo nan shine yayimin addu'a yanzun nan, naji hakan acikin raina, please ku kaine,"
"A蓷an raunane Yarima Sultan yakai Dubansa kan iyayen nasa, yana nuna musu alamar suna jin Abunda Sulaim yake fa蓷a,"
Tasowa Saleem yayi ya nufi gadon Dai dai lokacin wayar Sulaim dake hannun sa ta 蓷auki ruri, kallon screen 蓷in wayar yayi, Ras Ras, gaban sa yafa蓷i ganin, _Lovely Grandad_ a rubuce, ganin Saleem yayi shiru yana kallon screen 蓷in wayar ne gashi kiran ya katse wani ya sake shigowa,"
Saleem Lafiya dai? Yarima Sultan ya Tambaya,
Baffa ne yake kira,"
Tabbas ansanar masa Rashin lafiyar Sulaim yanzu ya za ayi,?
"Iska Yarima Sultan ya furzar, huuuuu, batare da yace komai ba,"
"Shi ko Sulaim ya 茩ara rufe idon sa kamar mai bacci amma duk yana jin su baya son Magana ne kawai"
茒ana Meye yakemaka ciwo Yanzu?, Ya tsinci muryar Ummu Bait kunnuwan sa,"
"Bu蓷e idon yayi ahankali tare da Sakin murmushin 茩arfin hali, Ummu lafiya nakejina alhamdulillah babu inda kemin ciwo yanzu,"
"Itama murmushin ta sakar masa, har kanka baya maka ciwo? Ta sake tambayar sa ganin har lokacin yana dafe dakan,
"Eh ya rage ciwo sosai, Ina godiya amadadin uwata,"
"Wannan murmushin bata ta sake sakar masa kafin tace to shikenan ka huta sosai kaji Karka damu kanka munanan tare dake, zuwa gobe zakaga Baffan ka insha Allah",
"茒aga mata kai kawai Sulaim yayi ba don itaba to tabbas yasa aranshi sai Yakoma Kano a daran saboda ji yake kamar ana kiran sa, dole yana son ganin Masoyin kakan sa wayo baffa,
"Kallon Saleem sarki yayi tare da bashi umarnin ya 蓷aga kiran Baffa wanda yake 茩ara shigowa A茩aro na Hu蓷u,"
茒agawa Saleem yayi tare da 茩ara matsawa kusa da Sulaim sosai yasa wayar a speaker, Sallama yayi cikin muryar mai kwarjini da dattaku,"
Da sauri Ummul Bait tadafe Kujerar dake kusa da ita jintana 茩o茩arin fa蓷uwa, wani abune ya ratsa mata tundaga tafin 茩afar ta harcikin kwaryar zuciyar ta, jin muryar Baffa, Batasan dalili ba kasa tsayawa tayi cikin ranta taji cewar tabbas ta 茩ara koda minti 1 ne mutumin nan ya 茩ara magana zata iya fa蓷uwa,
"Russunawa tayi ka蓷an kafin tace Ranka ya da蓷e a fito lafiya, Aminin Sultan yana godiya bisa kularwa mai martaba,
"Kallon ta mai martaba yayi yana son gane Meye dalilin canza war ta lokaci 蓷aya ganin bata cikin nutsuwar tane yasa shi Fa蓷in, A sauka lafiya,
Ina Sulaim?"
Abunda Baffa yafara tambaya kenan jin Saleem ne ya amsa Sallamar,
Gashinan Kansa ne ki蓷an yi masa ciwo,"
"Subhanallah Ya jikin nasa amma dai Da sau茩i, Kodai ayi masa Booking jirgin 茩arfe tara ku taho?"
Baffa ya fa蓷a cikin muryar damuwa,
Ji Sulaim yayi kamar yace eh ganin har Lokacin Mai martaba nanan shiyasa Yayi shiru,"
A'a Baffa zamu biyo jirgin safe insha Allah jikin da sau茩i fa,"
To bani shi Sulaim 蓷in inji, 茩ara matsar da wayar yayi saitin Bakin Sulaim sosai, Baffa Barka da dare, Nayi kewar ka,"
"Sosai Baffa yayi Murmushi wanda harta cikin wayar saida Ya bayyana, Nema nayi kewar ka sosai Ya jikin naka ina fatan dai babu abunda ya faru,?
Eh babu komai dama ciwon kaine yayi sau茩i,"
Hannu Sulaim yakai tare da kar蓳ar wayar daga hannun Saleem, take ya maida kiran Video Call,
Saida suka yi magana sosai suna kallon juna, Ashe a kwance kake Fuskar ka ta 蓷an Fa蓷a Naga yanayin gadon da kake kai kamar na Asibiti,
"Eh ina asibitin cikin masarautar Nayi kewar ka dayawa shiyasa, Sulaim ya fa蓷a hadda murmushi,
Shima Murmushin Baffa Yayi, sai da ya tambayi Mai martaba sannan ya tambayi Yarima Sultan,
Suna lafiya ga Yarima Anan kusa ai,"
Dariya Baffa yayi kace jinya Suke, Allah yasa sarkin magana baya takura maka, take Sulaim yakai duban sa Kan Saleem suna ha蓷a ido Sulaim yayi Murmushi, gashinan ai mai hali baya fasa halin sa, Sosai Saleem ya 蓷aure fuska Tamau, don yasan dashi suke dama shi Baffa yake cewa sarkin Magana,"
"Da haka sukai Sallama, zuciyoyin su Fal da farin ciki, kowa ya samu Nutsuwa, Baya Sulaim ba hatta Saleem da Yarima Sultan sunji da蓷in ganin Sulaim cikin yanayin farin ciki gashi ya warware lokaci 蓷aya,"
Mai martaba yana daga zaune