Showing 54001 words to 57000 words out of 161316 words

Chapter 19 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

273

zaune, Tace Yauwa Salma, zan iya tambayar ki dan Allah idan babu damuwa?"

Princess wadda ke 茩o茩arin me茩ewa da niyar tafiya, Jin abunda Suhaima tace, yasa ta Sakin Murmushi ta koma ta zauna, laaa Bakomai ki tambayi duk abunda kike son ji, idan nasan amsar zan fa蓷a miki"

"Sosai Suhaima taji da蓷in, Maganar da princess tayi, Yauwa nagode Amma Muje waje Cikin Harabar Part 蓷in Nan sai muyi maganar"

Hakan yayi, don Wallahi idan Yaya Sulaim yazo ya gammu a parlourn sa, mun Banu, Princess tafa蓷a dai dai Suna Fita daga parlourn hannun ta ru茩e da wata 拼ar madaidaicir jaka ta Kwali An rubuta *DOLLARS KITCHEN* sai akayi zanan fork da Shawarma Ajikin Jakar,

Kindai Banu, Ke ka蓷ai Donni Bai siyasa yamin komaiba, Suhaima tafa蓷a cikin ranta, Kujerun kaba ne a gurin wanda akayi su cikin wani Salo mai kyau dake Cikin Harabar Part 蓷in daga gefe ka蓷an , Gurin Tamkar garden, Saboda yanayin Sa, Amma ba garden bane gurin hutawa ne da shan coffee kamar yadda aka rubutu daga jikin wani 蓷an Allo,

Tunkafin Suhaima ta Zauna Idon ta ya hango mata Khaltum Na Nufo Part 蓷in, Saboda daga inda Suke Ana iya ganin komai duk da an zagaye Gurin da Glass,

Zaman Da Suhaima batayiba kenan Tana jiran zuwan Khaltum, ta tsaya atsaye ne yadda Khaltum 蓷in zata fi gano ta,

Lafiya dai? ki zauna mana princess tafa蓷a tana kallon Suhaima,

Lafiya yanzu zan zauna, Ganan 拼ar Uwata ta taho So nake ta ganni,

Princess tace, Ayya dama kinada Sister anan?

Eh ina da ita, Suhaima tabbata amsa a gajar ce,

Cikin nutsuwa Khaltum ta茩arasu inda Suke Tunda ta taho Suhaima take kallon ta Tunda ga sama har 茩asa Saboda Tsabar mamakin ganin Khaltum da kayan da batasan ta dasu ba, Sabuwar Arabian Gown ce Ajikin ta Red colour 茩irar Dubai rigar Ta ha蓷u Sosai Ta 蓷aure zaran Rigar Zuwa bayan ta, gashi rigar ta amshi jikin Khaltum 蓷in Kasan cewar tana da 蓷an garin jiki, Sannan tayane kanta da mayafin Rigar wanda bawani girma ne dashiba"

Da wannan mamaki Suhaima tasamu Guri ta zauna, Cikin Ranta tama rasa tunanin da zatayi, Na inda Khaltum ta samu wannan rigar, wadda tasan ko ba'a fa蓷a mataba mai tsada ce,

Babu ko alamar Wani abu A fuskar Khaltum, itama ta zauna, Murmushi Ta sakarwa Suhaima, Ganin princess yasa ta yin mamaki, Masha Allah Ina Suhaima ta samu wannan kyakkyawar, Ashe itama tafara shigewa cikin 拼an gidan shine ni zata hanani, gara da Allah yanuna min, dama itace matsala ta, waya sanima ko itama tayi Saurayi Acikin 拼an gidan, Uhm taya zatayi wani saurayi kullum fuska a rufe, wani 蓳angaran na zuciyar Khaltum yabata Amsa,"

Da Sauri Khaltum ta mi茩awa princess hannu Da Nufin Su gaisa, Sai a lokacin princess ta kalle ta sosai, Tare da 蓷auke kai gefe,

Barka da Zuwa, Abunda princess 蓷in tafa蓷a kenan Tare dayin murmushin gefan baki kamar na dole, gaba 蓷aya taji Khaltum 蓷in bata yimata ba Sam," ha蓷uwar jini ce ita kuma sam jinin su bai ha蓷uba

Suhaima ta lura da hakan, Amma sai ta share suka gaisa da Khaltum 蓷in sosai, Tare da nunawa junan su kulawa na rashin ganin juna a kwana biyun,

"Princess Ga Khaltum, Ita ce 拼ar uwata a gaba 蓷aya duniyar nan,"

"Khaltum kema ga Princess Salma, Tanada kirki sosai,"

茦ara washewa baki Khaltum tayi, Saboda ita dai a rayuwar ta tana son taga kyakkyawan mutum, bama ace tasan shi, tofa kobe kulataba ita saita kula shi, Bare wannan da take ganin ta kamar a Indian film Mamaki, matake da taga sunajin hausa,

" Sannu Princess Ya kike Khaltum tafa蓷a tana kallon ta"

Princess Tace lafiya fatan kema haka, bata jira cewar Khaltum ba

Tafara Fito da Shawarma daga cikin wannan 拼ar jakar kwalin Wadda aka Rubuta Dallors Kichen, Guda Uku ce Shawarmar Acikin wata farar takarda kamar tissueee park, saida tafara mi茩awa Suhaima Sannan tabawa Khaltum duk da itace mafi kusa da ita,

Bayan Suhaima ta kar蓳a saida ta jujjuya ta A hannun ta Sannan tace, Nagode

"Murmushi Princess tayi, tace Haba kinada yawan godiya kamar Anyi wani abu,

Yanzu ki tambayeni abunda kike son Tambaya kafin na tafi, Saboda inason komawa House 蓷in mu Before Magrib,

Nima Nagode Princess, Khaltum ce tafa蓷a, Saida Fuskar Salma ta canza Saboda bata son A katse mata magana,

Khaltum Meye haka? Suhaima tafa蓷a tana蓷an zaro ido waje,

Cikin Rashin Sanin Abunda tayi, Tacewa Suhaima Mekika gani?

Suhaima tace, Kallifa Abunda kike yi Tafa蓷a tare da nuna Shawarmar dake gaban Khaltum wadda gaba 蓷aya tabu蓷e cikin ta tanacin Meat and salad 蓷in sake cikin Shawarmar , Dama Haka Ake yi?"

Duban Gaban Khaltum Princess tayi, Tare da kallon ya tsun Khaltum 蓷in wanda gaba 蓷aya ta Suka 蓳aci da BAMA, Bata san lokacin da dariya ta kwace mata ba,

To Meye? Dama Ba iya kayan Cikin Kawai ake ciba, Sai a yadda 蓳awon,"

Inna lillahi, To Meye 蓳awon Aciki Suhaima ta茩ara Tambayar ta,

Take Khaltum ta nuna, Bread 茒in Shawarmar 馃槀

Dariya Princess take hadda dafe ciki, Itama Suhaima saida ta dara, Amma ba sosai ba, Saboda batason Khaltum 蓷in daji babu da蓷i,

Kallon gaban Su Khaltum tayi, don ganin su tayaya sukecin tasu,, sai tayi rashin sa'a babu wanda ya fara cin tashi acikin su,"

Ya akeci to? Ta tambayi Suhaima, Niko jiya da aka bani, Ahaka naci, Saboda Meye Amfanin 蓳awon ?

Oh Khaltum bafa 蓳awon bane, kamar gurasa haka yake, gaba 蓷aya ake ha蓷awa aci ba'a warware wa, Ahaka zaki ringa ci Suhaima tafa蓷a tanajin haushin 茩auyancin da Khaltum keye,"

Ganin har lokacin Princess bata dena dariya ba yasa Khaltum jin haushin Suhaima don gani take gaba 蓷aya ita ta Wula茩an tata a gaban princess don kada tayi 茩awance da ita,"

Lura da kamar ran Khaltum 蓷in ranta ya蓳aci yasa Suhaima Fa蓷in anfara kin Magrib muje muyi Salla ko,

Sai lokacin Salma ta bar dariyar, Sorry yama kike da Suna tafa蓷a tana kallon Khaltum, Kinbani dariya Sosai, Like bikimasan yadda akecin Shawarma ba, Hhm Nah Wow Allah ya kyauta gaba,

Yauwa yanzu Suhaima bikiyi tambayar ba gashi har anfara 茦iran Sallah, Kuma zamu wuce house Maybe gobe zandawo Tunda ban ha蓷u da yaya Sulaim 蓷in ba, Princess na kawa nan tami茩e batabi ko takan Shawarmar da ta ajeye a gabanta saman 蓷an table 蓷in ba, tacewa Suhaima

Allah yabamu alkhairi, Tana kaiwa nan ta tafi,"

Tana barin gurin, Khaltum itama tame茩e, Cikin 蓳acin rai,

Kallon ta Suhaima tayi tace, A'a ina zuwa?

Zankoma ne ina da aiki, sai mu 茩ara ha蓷uwa,

Amma ai kabari muyi Salla ko?

Banayi, Khaltum tafa蓷a, Tana tafiya daniyar barin gurin,

Khaltum, Suhaima tafa蓷a a zafafe, Da sauri Khaltum tajuya bata masan lokacin data zauna ba,

Har Ta tsorata Khaltum badai tsoro ba, Sannan tasan Wace Suhaima sarai, Zata iyayi mata abunda zatayi kwana 3 bata Fito ba, A Hakama wai don itace,

Ganin Khaltum ta tsorata ne yasa, Suhaima kwantar da Murya cikin sanyi, Tace Khaltum kiyi Hak'uri ba daniya nayi ba, Laifin kine, Naga kamar kinji babu da蓷i, Akan Maganar danayi, banyi don in wula茩an takiba, gyara nayi miki a matsayi na na 拼ar uwar ki, wanda ko wani naga zai wula茩an tamin ke sai inda 茩arfina ya茩are, princess kuma Tayi dariya ne saboda abun yabata dariya bawai don wula茩anci ba, a iya jiya zuwa yau nafahimci hakan daga gareta, idan kika fahimce ta tanada sau茩in kai sosai batada matsala yanzuma na kira ta ne don in tambaye ta wasu abubuwan game da estate 蓷in nan yadda komai zai zo min da sau茩i"

Murmushin ya茩e Khaltum tayi, tare da Fa蓷in Bakomai nasan baza ki cutar dani ba, Kun 茩ara waya da Mother kuwa?"

Suhaima tace, A'a Bamu 茩ara ba, Amma zan茩irata Idan katin wayar bai 茩areba, Khaltum ina kika samu wannan rigar Suhaima tafa蓷a tana nuna rigar jikin khaltum da 蓷an ya tsanta?

茒aguwa Khaltum tayi da sauri, don tama manta Suhaima bata santa da kayan ba, inda inda tafara, tama rasa Meye za tace saboda tasan ko giyar wake tasha idan Tabari Suhaima taji labarin tana tare da Wani 蓷an cikin estate 蓷in nan kuma a matsayin Saurayi har yayi mata siyayyar kaya, ai sai takasheta da duka馃槄

Tsareta Suhaima tayi da ido 茩arara tagano rashin gaskiya, cikin idon Khaltum 蓷in amma sai ta basar, ta hanyar Fa蓷in inajin ki fa蓷amin,

Em'Am'Am dama budurwar danake aiki a Part 蓷in suce tabani, Shine nikuma nasa yau don taji da蓷i, Cikin Alamar rashin gaskiya takai 茩arshan maganar,

Hmm Suhaima tayi gajeran Murmushin mai 蓷auke da Ma'anoni daban daban, Badamuwa Kiyi mata godiya sosai a madadi na idan nazo nima zan茩ara yi mata,"

茦ul 茩ul" hantar cikin Khaltum taka蓷a, Amma sai ta daure tace to Insha Allah,

Suhaima jitayi tama fasa fa蓷awa Khaltum Abunda ke faru, Muje nayi Salla ko? Naji har sun shiga masallaci"

Da sauri Khaltum tace A'a ni Zankoma saboda ina tsoron dare, tafa蓷i hakanne tunawa datayi Tabaro Barrister Sulaiman a gate 蓷in shigowa part 蓷in Baffa yana jiran ta cikin mota kuma yace tayi Sauri dama shi yakawo ta,"

"Oh Allah Khaltum ke kam ki rage wannan tsoron naki mana ke komai tsoro yake baki, Shikenan nagode da ziyara, nima ina nan zuwa insha Allah kinga sau蓷aya na ta蓳a zuwa aiki yamin yawa shiyasa,"

To Allah yakawo ki lpy Tafa蓷a dai dai suna ficewa daga cikin Coffee gard 蓷in, Suhaima tayi part 蓷in hajiya Umma kai tsaye ita kuma khaltum ta mi茩e ta nufi bakin gate daga can inda Barrister Sulaiman yayi Parking ta yadda ba wanda zai iya hango shi,"

*Ummeetha*

Tunkafin Su 茩arasa shiga Cikin Parlourn Ummeetha Ta hange su, Marhaban lale, Da zuwan, Shattima, Tafa蓷a Fuskarta 蓷auke da Murmushi,

Shima Shattima Murmushin Yayi, Dai dai Suna Zama Shikuma Yaje gaban Ummeetha ya russuna Cike da Girmamawa, Barka Da Warhaka, Umme Nayi Farin cikin Ganawa daku, Allah yasa kuna Lafiya,

Masha Allah Lafiya Alhamdulillah, Ya Kilishi Aziza Fatan Tana cikin Aminci, yaushe kuka dawo 茩asar?

Tana Lafiya Sa茩on gaisuwa Agareku, Kilishi tace A gabatar, Cikin Satin nan muka dawo,

"To muna godiya, idon ta tambayar kan Sultan, Yarima Fatan kana Lafiya, Sai a lokacin shima ya tashi yaje gabanta don Su gaisa, Saboda su haka al'adar su take, idan zasu gaida babba wanda suke jin kunya to sai sunje gaban shi, Sannan basa gaisuwa cikin gaisuwa, Ana gaisawa da Wani suma Su mi茩a tasu, Basayin haka,"

Saida Suka gaisa Sosai, Sannan shima Sulaim ya matsa su gaisa, Nazari Sulaim Ummeetha ta shiga yi, Ganin yafa蓷a tunani ta fara kodai rashin lafiyar sa tata shi kwana 2 bata sani ba, Ko kuma labarin Auran sa Da Saleema ne yasa shi canzawa haka, Tausayin shine ya lullu蓳eta, tsakanin 蓷a da uwa sai Allah, Tasan Zuwa Yanzu yasani amma bazai ta蓳a yi mata maganar ba,

Ita dai taji da蓷in hakan sosai Amma taso ace matar wata ce ba Saleema ba, Taso ace 蓷anta yasu Macen da zata kula dashi sosai, Saboda Saleema ita kanta So take a kulada ita, Amma ya zatayi Dole Zata so Saleema kodan Alkhairin iyayen ta akan Sulaim, da su baki 蓷aya"

Part 蓷in Baffa Suka wuce Acan ne, Baffa Yake 茩ara Sanarwa Sulaim Maganar Auren Tsakanin shi da Saleema 拼ar gidan Uncle Bello, dakuma Barrister Sulaiman shida Sabrina 拼ar gidan He Excellency Sambo, Sai Saleem da Suhailat 瞥ar gidan Alhaji Hameed Arab 瞥ar uwar ka kenan, Ina fata Yariman Gabas ya Sanar maka Zuwa nan da Wata biyu masu zuwa insha Allah cikin sai kufara shiri, kame Fuska Baffa yayi maganar saboda kar Sulaim yace baya so,"

Sulaim Wanda gaba 蓷aya Hankalinsa ma ba a gurin yake ba, Ba abunda yace jiyaye kawai bazai iya Zama ba gwara yaje ya kwanta ko yasamu sau茩in, Nauyin Da zuciyar sa tayi masa, Tashi yayi hakan yasa Suma duka Su茩a mi茩e Su kayiwa Baffa Sallama, kana Suka wuce, Dama daga Asibitin Sulaim suke, Yaje 蓷akko wani File, Gaba 蓷aya Sungaji kamar wa蓷an da sukai tafiyar 茩asa,"

"Kace gaba 蓷ayan ku angwaye ne, Gaskiya dole nima na nemo matar Aure Bazai yiyuba da Auranku nikuma ina binku a baya ba Shattima yafa蓷a yana kallon Yarima Sultan,

Yarima Sultan yace Shine Angwan nace maka zanyi Aure ne?

A'a baka fa蓷amin ba saboda banida mahimmanci a gurinka, Amma naji daga Babbar Taska Majiya mai 茩arfi,

Kallon bangane abunda kake nufi ba, Sultan yayiwa, Samrat yana neman 茩arin baya ni,

茒agamasa gira Samrat yayi, Eh Baka fa蓷a min ba, Mai martaba sarki ya sanar dani, Shine kuka ha蓷a baki aka samuku lokacin biki 蓷aya ko, Dan nakun ma yace Wata Biyu ne,

"Common Samrat, Banfahince abunda kake fa蓷a ba"

"To Meye baka fahimta ba, Komai kasani, Bikin ka mana kaida Gimbiya Sultana, Da Safwan Shiga Gimbiya Shaheedah, jiya Mai martaba ya sanar a babbar fada, Amma dai kusan kwana 4 da tsaida ranar, nima Sha'afa nayi banyi maka maganar ba sai yanzu danaji anyi wannan, Amma gaskiya Prince ku yaudare ni Ai ko a waya sai kusanar min da cewa aure zakuyi nima na shirya"

Kallon Shattima Yarima Sultan yake, Irin kallon ka zare 蓷in nan, Aure kuma Gaba 蓷aya Sultan ya marasa Tunanin Meye zaiyi, Ya kasa yadda gani yake tamkar a majigi, Yasan dai Samrat bazai ta蓳a yi masa 茩arya ba, To Amma ya akai niban saniba, cikin wannan tunanin yaji motar ta tsaya cak, Alamar Sun 茩araso, Sulaim ne yafara fita, sai Shattima wanda ke zaune gidan gaba shima yafita, har ya fara tafiya sai ya dawo 蓷an le茩awa cikin motar yayi ka蓷an,

Prince lafiyar ka kuwa, ka fito mu tafi naga Tunda nayi maka maganar nan ka canza, Allah yasa ban 蓳ata maka rai ba,

No Shattima badamuwa kaje gani nan shigowa yanzu, Yarima Sultan yafa蓷a. Yana gyara zaman sa acikin motar,

A fito lafiya abunda Shattima yace kenan, Ya juya shima ya nufi cikin Part 蓷in wanda Sulaim har ya shige,

"Barin Shattima a gurin keda wuya, Yarima Sultan ya ajeye wata nannauyar ajiyar zuci, Tare da Dannawa Ummul Bait kira,

Bayan Sun gaisa, Kamar kullum, Sultan ya Fara magana,

"Allah ya temake Ummul Bait Yarima yasamu wani ba茩on labari, shin akwai abunda ke faru acikin Daular Sultan ne?

Yasamu labari kenan, Ummul Bait tafa蓷a Cikin ranta, A fili kuma tace, Abubuwan da Suka faru bayan barin Yarima Daga Masarauta ai Suna da yawa, Kozan iya jin wanne, Yarima ke nufi?

Shiru Yarima Sultan yayi babu Amsa, duk da a waya ne bazai iya ce mata maganar Aure ba,

Yarima Na bisa layi kuwa? Ummul Bait tafa蓷a daga 蓷ayan 蓳angaran hadda 茒an 茩unshe dariyar ta,

"Allah ya茩ara miki wayan nasara Sultan nakan layi,

To shikenan nizan Sauka akwai abunda zanyi yanzu, bata jira cewar Yarima Sultan ba ta kashe wayar,

Kamar Yarima Sultan zaiyi kuka hake yake bin wayar da kallo kamar mai Son gano wani abu a ciki, Tabbas ta tabbata, Amma me yasa za'ayimin haka, Ji yaye bai yadda ba hakan yasa tunanin sa yabashi damar kodai yakira mai Martaba ko Allah zaisa shi ya fa蓷a masa abunda ke faruwa,

"Hakan kuwa a kayi, Dialling Wayar Sarki yayi, Tayita ruri ba'a 蓷aga ba, Hakan yasa bai 茩ara kiraba, Saboda bai san wane uziri Mai martabar yake ba, yana cikin dogon tunanin nasa sai ga kiran Sarki na shigowa, Da sauri ya 蓷aga, Tamkar yana Gabansa haka ya Russuna Ciken tsantsar girmamawa yagaidashi sarki,"

Murmushin Farin cikin Jin muryar Yarima Sultan Sarki Yayi, Saida ya tambayi Baffa yana lafiya da Sulaim, Sannan ya蓷ora da Fa蓷in,

"Yarima dama inason zankira ka kan wata magana, Nasan zuwa yanzu labari ya riskeka, To inason kafara shirin dawowa, Masarautar Gabas Don fara shirye shiryen Aure Tsakanin ka da Sultana, Tunda Kuna son Junanku Alhamdulillah, sai 蓷an uwanka da Safwan da Shaheedah 拼ar gidan marigayi Galadima Abdullahi,

Yarima Sultan hi yayi gaba 蓷aya Duniyar tana masa Yawo a saman kan sa komai na juya masa, Yamai rasa Abunda Zaice,



Sultan kana lafiya kuwa?

Da sauri yace, eh Ranka ya da蓷e, Insha Allah zan sanar da ranar dawowar tawa Allah yasaka da Alkhairin sa Allah ya ji茩an Sarki Adam Shareef,"

Ameen Summa Ameen, Mai Martaba yafa蓷a yana kashe wayar,"

Mamaki yake sosai, Yana tunanin yaushe yace yana son Gimbiya Sultana, waye yaha蓷a masa wannan tarkon da makircin, Yasan da sarki yasan baya son ta Bazai ta蓳a yadda asaranar nan ba, saboda yana cikin dokar masarautar gabas, Ba'a auran dole ga kowa,"

Tunanin mafita ya fara, Amma ya hanga tako ina babu, Shiru yayi yadafe kansa princess ce tafa蓷o masa cikin Zuciya, Tunawa yayi, da wayar da yabata da sabon Sim a ciki sannan ya 蓷au number 蓷in Layin, hakanan yaji yana son, jin shirmanta, numbar ya shiga lalube, yayi Save 蓷in numbar da JERRY hadda emoji na Murmushi a gefan Sunan, sai kuma yaji kamar kada yakira, kamar wanda aka zungura kawai ya Danna kira, Saidai anyi rashin sa'a wayar a kashe take, hakan yasa shi 茩ara zamewa ya kwantar da kansa jikin kujerar Motar da yake kai, ya lumshe ido ya tsunduma duniyar tunani,"

Barrister Sulaiman ke zaune shida khaltum hannun ta ru茩e da Chocolate Shikuma yana shan coffee, Dakagan su kasan suna cikin nisha蓷i da farin ciki, Khaltum har ta canza shiga yanzu Riga da wando ne a jikin ta rigar har gwaiwa T-Bubu amma 拼ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login