Showing 6001 words to 9000 words out of 161316 words
Chapter 3 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
mai farin cikin sake ha蓷uwa daku a cikin Littafin AHALIN MU 茒AYA. Kashi na biyu, ina ro茩on Allah ya amfanar da mu abin da ke cikin sa, akasin haka kuma da kuskure na ku watsar dashi gefe, saboda nima mutum ce kamar kowa zanyi dai dai zanyi kuskure, domin 蓷an Adam ajizi ne, Allah ya shiga dukkan lamuran mu yayi mana jagoran ci_*
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 5锔忊儯鉃6锔忊儯馃摉
Kamar yadda Yusuf yayi tsammani hakan ne ya faru saboda Hajiya Baitu, ta buga 茩asa tayi tsalle tace ita sam sam bazata yadda da wannan auran ba, sai Yusuf yasaki matar sa Bahijjah,
Sosai mai martaba ya fahimtar da ita kan ta kwantar da hankalin ta amma tace ina ita fa bazata yadda da wannan ba, sai dai Yusuf yaza蓳a ko ita ko matar shi,
Bawan Allah a lokacin ba茩aramin tashin hankali ya shiga ba,
Mahaifin su ya kwantar mai da hankali kan cewa babu abunda zai rabashi da matar sa sai Allah, hakan kesawa ya 蓷an samu nutsuwa,
Sanda munafukai suka kaiwa Hajiya Baitu labarin, yarin yar da Yusuf ya aura, 拼an gudun Hijira ne ita da mahaifiyar ta, sannan ba 拼ar kowa bace aikin wanke-wanke da shara suke yi,
Take Hajiya Baitu tasa aka kira mata Yusuf 蓷in saboda tsabar tashin hankalin da take ciki, yana zuwa tabashi umarnin sakin Matar shi Bahijjah, ko kuma ta tsine masa, saboda ta tsani talaka batason koda ha蓷a hanya dashi ne bare har su zauna inuwa 蓷aya,
Aganin ta hakan shine mafita, tana tunanin zaijayo mata abun kunya, da surutu acikin masarautar,
Bisa al'adar masarautar babu sakin aure idan batare da kwakkwaran dalili ba,
Cikin tsananin tashin hankali Yusuf yake neman afuwar Mahaifiyar tashi da ta sassauta masa amma bazai iya sakin matar shiba,
Koda bu蓷ar bakin ta, sai cewa tai, Magaji idan har kaga matar ka ta zauna zaman aure a masarautar nan tu tabbas bana raye,
Saboda 蓷an fari ne shiyasa bata iya kiran sunan sa saidai tace magajin sarki ko kuma magaji kawai,
苼angaran Giwar sarki kuwa ita ma hankalin ta duk ya tashi saboda auran Yusuf 蓷in, ada tana ta farin ciki ya茩i aure, to yanzu gashi yayi idan kuma haka ne to dole shizai gaji mahaifin sa, ba 蓷an ta Abdullahi ba wanda saboda yazama magajin sarki, tayi masa auran wuri amma gashi tsarin ta ya rushe,
Ita ko Bahijjah da Mahaifiyar ta wadda take kira da ummee sa'ada da kagansu kaga jinin Larabawa, Dan ma wahalar rayuwa ta maida su abin tausayi,
Amma alhamdulillah suna samun komai najin da蓷in rayuwa yadda yakamata agurin Aziza wanda acikin masarautar take auran 蓷an 茩anin mahaifin su, sosai take bawa su Bahijjah kulawa saboda Yusuf yabata labarin komai, saboda tausayi har saida tayi kwalla ta tausaya musu matu茩a,
Bugu da茩ari tana 茩aunar 蓷an uwan nata Yusuf sosai duk cikin su tafi sha茩uwa dashi, duk wata shawarar ta dashi takeyi shima kuma nasa 蓳angaran haka ne,
Har zuwa lokacin Hajiya Baitu ta茩i yadda da auran Yusuf da Bahijjah,
wanda ita Bahijjan batasan wainar da ake toyawa ba acikin masarautar,
Bugu da 茩ari bata ganin Yusuf 蓷in kullum saitayi kwana biyu bata ganshi ba saidai bata ta蓳a damuwa ba saboda Aziza kullum saitaje 蓳angaran da suke har ta蓷an jasu da hira tare da 茩ara kwantar musu da hankali duk da ba sa wani fahimtar mai take cewa sosai kasan cewar bata jin Hausa yadda ya kamata wani abun zataji amma baza ta iya mai dawa ba sai ka蓷an ka蓷an,
Ita ku Mahaifiyar tata bata ji kwata kwata kur mace, wanda ada tana magana kamar kowa sannan tanaji kamar kowa, lokaci 蓷aya ta koma haka tun fa蓷an 茩abilancin da akayi a kyauyen su, ta rasa 蓷an ta mafi soyuwa a gare ta sannan ta rasa jigon rayuwar ta mijin ta, shikenan ta koma kurma bata ji bata mayar wa,
Hakan yasa Bahijjan bata damuwa saboda dama ita bawani sabawa tayi dashi Yusuf 蓷in ba, batasan Meye soyayya ba soyayya 蓷aya tasani itace ta iyayen ta sai kuma 蓷an uwanta tilo da ta rasa a rayuwar ta hakan yasa take jin wani 蓳angaran na zuciyar ta na sanar mata baza ta ta蓳a samun maka manciyar wannan soyayyar ba, ita dama babban dalilin ta na auran shine saboda mahaifiyar tane, tasamu hutu a rayuwa, ganin auran take tamkar almara,
A kullum tunanin sa 蓷aya Bahijjah baya son kullum ya ringa zirga-zirga a sashen Aziza har mutanan masarautar su fahimci wani abu saboda babu wanda yasan inda matar Yusuf 蓷in take, kawai sun sandai yayi aure amma ba wanda ya ta蓳a ganin matar sai Gimbiya Aziza,
Yafi son sai komai ya dai dai ta daga 蓳angaran Hajiya Baitu, tare da jin hukuncin al'茩alan fada, wanda sunkai tsawon kwana uku suna zama kan maganar auran da zartar da hukuncin da ya dace,
Bayan al茩alan fada sun yanke hukunci, hukuncin da yakawo surutai kala kala acikin masarautar, wasu yayi musu da蓷i wasu kam bahaka suka soba,
Lokacin da labari ya riski Yusuf na hukuncin da aka yanke masa cewar Bazai 茩ara fita daga 茩asar Nigeria ba zuwa ko wace 茩asa har na tsawon shekara 20, yaji babu da蓷i sosai amma da ya tuna, akwai farin cikin ransa atare dashi wato Bahijjah sai yaji komai yawuce Bakomai zai iya ha茩urin zama koda kuwa har 茩arshan rayuwar sane,
Wannan kenan
A daran ranar da a kasanar da bikin tariyar matar Yarima Yusuf, a daran Hajiya Baitu tace ga garin kunan,
Yusuf yayi kuka sosai na rashin Mahaifiyar su, sannan ya蓷ora alhakin mutuwar tata akan shi saboda ya茩ibin umarnin ta na sakin matar shi, shikuma yana bin umarnin mai martaba ne, wanda yace duk runtsi bai yadda ya rabu da itaba, koda bayan ranshi ne saidai ita Hajiya Baitun ta ha茩ura da nata auran 茩arshe mai faruwa ta faru,
Tunda ga wannan rana Murtala 茩anin Yusuf ya 茩ara tsanar 蓷an uwan nasa saboda yana ganin shine silar kashe musu Mahaifiya tundaga nan ya 蓷au alwashin ganin bayan Yusuf 蓷in tare da iyalin sa,
Gimbiya Aziza itama tayi kuka sosai wanda har saida hakan yaja mata rashin lafiya mai tsanani kafin Allah yabata lafiya amma ita Sam bata 蓷ora wa Yusuf laifin komai ba, cewar ta lokaci ne yayi,
Saboda rasuwar aka 蓷aga tariyar Bahijjah a 蓳angaran da sarki yasa aka gyarawa Yusuf 蓷in idan zai zauna da iyalin sa, kamar yadda ya mallakawa sauran 拼a拼an nasa mahalli a wani 蓳angare na masarautar,
_BAYAN WATA 茒AYA_
Sarki Adam shareef ya sanar da MURABIS 蓷in sa sannan ya maida 蓷an sa Yusuf a madadin sa, zai hau karagar sa ta mulki,
Sannan ya tabbar da ranar tariyar Bahijjah itace ranar da za ana蓷a Yusuf amatsayin sarki a masarautar Gabas,
Ba iya cikin masarautar ba hatta masarautun dake makwaf taka dasu saida suka 蓷auka da surutai kala kala, kowa nason jin Meye dalilin yin MURABIS 蓷in sarki adam,
Hankalin mutane dayawa ya tashi acikin masarautar, 蓳angaran giwar sarki ba a magana, Tunda taji labarin MURABIS 蓷in mai martaba kawai tasa aranta ai 蓷anta Abdullahi shi zai maye gurbin sarki amma ina saitaji akasin haka,
Saida ta suma yakai sau 4 ko 5 cikin 茩an茩anin lokaci taba zama wajan malamai tsibbu da bokaye,
Shiku sarki ya toshe kunnuwan sa baya jin komai ya茩i 蓷aukar shawarar kowa, sannan ya茩i fa蓷a wa kowa Meye dalilin sa nayin hakan,
Shi ka蓷ai yasan abunda ya hango, yasan idan har ya bari sai ya mutu za ayi sabon na蓷i, to tabbas akwai gagarumar 茩ura da tashin hankali da zalunci ha蓷i da magu蓷i wajan 蓷ora wanda bai daceba tare da raban kan iyalin sa shiyasa yayi hakan wanda dama shi ya da蓷e yana son yayi MURABIS 蓷in ya蓷ora Yusuf to ganin bashida aure shiyasa bai ta蓳a tada maganar ba,
Cikin wani 茩ungurmin daji mai ha蓷e da mugun ba茩in duhu da manya manyan tsaunika, matar Abdullahi tanufi wajan bokan ta, take tasanar masa da abunda takeso, duk yadda za ayi mijin ta takeso yazama wanda zai hau karagar sarki a ranar na蓷in da za ayi, ba musu boka yabata asiri tare da gindaya mata manya manyan sharu蓷a da kuma sanar mata idan har tayi kuskure to tabbas mijin asirin zai koma kan mijin ta zai haukace daga 茩arshe kuma zai mutu,
Batare da wani dogon tunani ba ta amsa da eh taji ta amince,
Anyi shagali sosai na tariyar Bahijjah a sashan mijin ta, wanda Tunda Yusuf yakawo ta cikin masarautar bata ta蓳a koda taka bakin 茩ofar fita daga sashen gimbiya Aziza ba sai ranar koda ya sanar mata da rasuwar Mahaifiyar sa taso yabar ta zuwa cikin masarautar danyin gaisuwa amma yahana ta,
Anyi mata komai irin na al'adin su 茩ar茩ashin umarnin sarki Adam, wanda gimbiya Aziza itace akan komai na hidimar, sosai Bahijjah taji da蓷i saboda, Yusuf tasanar mata akwai 蓳angaran Mahaifiyar ta acikin sashen sannan akwai masu kula da ita da lafiyar, hakan yasa taji ya shiga ranta lokaci 蓷aya tare da soyayyar shi mai tsanani,
Abinda Allah ya hukunta dole sai ya faru Bahijjah ta tare a 蓷akin ta a matsayin matar Yusuf bayan babu ran hajiya Baitu, Yusuf Adam shareef yazama sarki mai cikakkyan iko a masarautar Gabas,
Wanda yayi dai dai da mafarin haukan Galadima Abdullahi, Giwar sarki saboda tsabar tashin hankali 蓷an ta bai zama sarki ba kuma ya haukace batare da sanin dalili ba take tunanin ta yabata asiri Yusuf yayi masa, hakan yasa ta yanke jiki tafa蓷in tasamu shanyewar 蓳arin jiki,
Magani sosai aka shiga nema wa Galadima Abdullahi na addini saboda an tabbatar sihiri ne ya koma masa, amma ina abun kullum cigaba yake hauka tuburan duka yake ga duk wanda yaje kusa dashi hatta masu gadin sa sai sunyi da gaske suke ku蓳uta,
Babu wanda yasan abunda ya faru sai matar shi wanda itace silar faruwar komai, a ranar da boka yace ta aiwatar da aikin sai Allah bai bata dama ba, cikin daran matsananciyar na茩uda ta kama ta, hakan yasa aka nufi asibiti da ita, saboda tsabar azaba tama manta da batun boka da shara 蓷in da yabata,
Ranar ta haifi 蓷a namiji wadda yaci suna Mu'azzam,
_BAYAN SHEKARA UKU DA RABI_
Lokacin sosai Sultan yayi wayu kyakkyawan yaro mai kama da Mahaifiyar sa wato bahijjah wadda suke kira da ummul bait (uwar gida) a gurin sarki Yusuf, saidai sultan 蓷in Tunda aka haife shi bashida wata cikakkiyar lafiya, kamar irin yaran nan dasuka sha ruwan mahaifa kullum cikin dalalar da yawu ga hannu da 茩afa a shanye suke,
茦arshan haukan Galadima Abdullahi yazo 茩arshe, ya mutu yabar yara biyu a duniya, Mu'azzam da shaheedah sai matar shi wadda taza silar komai amma duk da haka zuciyar ta nakan kwa蓷ayin mulki kuma ta 蓷au aniyar dole sai 蓷an ta Mu'azzam yayi sarki Tunda Mahaifinsa bai yiba,
Sosai Galadima murtala ya 茩ara tsanar 蓷an uwan masa Yusuf amma dai baya nunawa a fili kullum 茩arashiga jikin sa yake domin son samun ma Kasar sa, amma ya kasa bashida burin da yawuce ganin babu 蓷an uwan nasa a doron duniya gaba 蓷aya,
Shikuma sai ya maye gurbin sa idan bai samu dama ba dole ya蓷ora 蓷an sa wato mudassir yaya ga sultana.!!!
*_F pen's_*
[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_
What's app channel馃憞
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp group馃憞
https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs
*_AHALIN MU 茒AYA_*
馃挆馃挆馃挆
_CREATED AND WRITTEN_
_BY_
*_Fatima Y zakariyya馃憣_*
_馃槏Oum Ameerah_馃槏
*Nazari writer's ass......馃摎*
_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_
*_(THE QUEEN馃憫)_*
________Dedicated to anty salma馃拵
*_Part 2_*
(Littafi na biyu馃摌)
_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_
*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*
*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*
鉃★笍馃吙锔 7锔忊儯鉃8锔忊儯馃摉
Sosai Galadima Murtala ya 茩ara tsanar 蓷an uwan nasa Sarki Yusuf, amma saboda tsabar makirci baya ta蓳a nunawa a fili, kullum 茩arashiga jikin sa yake domin yasamu ma Kasar sa, amma Allah bai bashi dama ba har zuwa wannan lokacin, bashida burin da yawuce, yaga babu 蓷an uwan nasa a doran duniya gaba 蓷aya,
Daga nan kuma sai ya maye gurbinsa na sarki, idan hakan bai samu ba, ya蓷aukar wa kansa alwashin dole ya蓷ora 蓷an sa mudassir, duk da a lokacin mudassir 蓷in 茩aramine,
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, Sosai bahijjah (Ummul Bait) tasamu kar蓳uwa daga wani 蓳angare na mutanan masarautar saboda batashiga harkar kowa tsakanin ta da mutane kyautata wace sai girmama juna, shiyasa wasu keson ta bata da wula茩anci Sam duk da irin matsayin da take dashi acikin masarautar gabas,
Duk da tana fuskantar 茩alubale dayawa daga 蓳angaran Facalolin ta da kuma kishiyar uwar mijin ta wato Giwar sarki Adam me murabis, amma bata ta蓳a kulawa ba ita basune agaban taba batada wani buri daya wuce ganin 蓷an ta Sultan yasamu lafiya yazama cikakkyan yaro mai lafiya da kuzari kamar kowane 蓷a duk da wasu abubuwan dayake tamkar shafar aljanu ko asiri, kullum cikin addu'a take,
Lokacin tsohon sarki wato sarki adam ya蓷aurawa 蓷ansa, sarki Yusuf aure da 拼ar abokin sa wazirin Gombe, mai suna Fa'iza ba don sarki Yusuf ya so ba haka ya kar蓳i umarnin mahaifin nasa saboda bazai iya jayayya dashiba sannan yana ganin auran sa nafari yayi shine batare da sanin iyayen saba, kuma suka yi hak'uri ya zauna da matar,
Don haka dole shima ya kar蓳i nasu umarnin, amma tabbas aranshi yafison rayuwa da matar shi wato bahijjah,
Fa'iza 拼ar gidan sarauta ce Tunda ta shiga masarautar gabas tasamu labarin, uwar gidan mijin ta, 拼an gudun hijirane ita da Mahaifiyar ta, shikenan tasamu damar rainata da wula茩anci kala kala, Tunda sarki Yusuf yasamu labari sosai aranshi ya蓳aci saboda bahijjah bata ta蓳a gaya masa abunda ke faruwa ba,
Da babbar murya yajawa Fa'iza wani kyakkyan kashedi tare da jamata layi, yafa蓷a mata ta tsaya iya matsayin ta, idan ba haka ba zai iyarabuwa da ita don shi bai ha蓷a matar shi bahijjah da komai ba,
Ta razana kwarai dajin abunda sarki Yusuf yafa蓷a, take ta茩arajin tsanar Bahijjah aranta, tare da 蓷aukar mummunan al'washi akan ta,
Lokacin da Fa'iza ta cika shekara 蓷aya a masarautar hakan yayi dai dai da haihuwar 蓷an ta na fari, wanda yaci suna Safwan, hakan yasa ake kiran ta da (ummu Safwan) bayan Fulanin sarki da ake kiran ta dashi,
A lokacin ne matar sarki Abdullahi mai rasuwa, tasa wasu 拼an fashi shiga cikin masarautar don yin gagarumar sata ta manya manya dukiya hadda hatimin Zaki na masarautar kasancewar na 茩arfe mai darajane zinare, tare da samun ha蓷un bakin wasu manya manyan mutane acikin masarautar da fadawa,
Cikin rashin sa'a aka kamasu, sanda labari ya risketa cewar ankamasu take ta ha蓷a kayan ta tsaf daniyar guduwa ita da 蓷an ta mu'azzam, sai shaheedah wadda bata haura wata takwas ba a duniya,
瞥an fashin da akakamasu da fari sunyi gaddama wajan fa蓷an gaskiya amma da sukaji azaba mai rada蓷i, babu shiri suka bayyana wadda ta sasu tare da magoya bayan ta,
Cikin sauri sarki yabada umarnin azo masa damar 蓷an uwan sa Abdullahi, bata samu nasarar guduwa ba aka caff ke ta, kuda aka zauna zaman shari'ar sirri saboda duk cikin gida ne sarki yabada umarnin kada a fitar da maganar,
Koda aka tambaye ta Meye dalilin ta na aikata hakan, babu wata kwakkwarar hujja, bata bayyana musu gaskiya ba, hakan yasa al茩alan fada yanke mata hukunci, nabarin cikin masarauta gabas na har'abada babu ita ba masarautar, tare da barin garin Barno gaba 蓷aya, cikin tsananin tashin hankali da danasani mara amfani ta kwanta ta shiga kuka da ban hak'uri amma ina, babu wanda ya saurare ta,
Mai martaba sarki Yusuf yaro茩i alfarmar al茩alan fada kan cewar, Tunda ita ka蓷ai tayi laifi ayi wa yaran afuwa abarsu a cikin masarautar su rayuwa 茩ar茩ashin kulawar sa,
Nanfa aka sake sabon zama, saidai sarki bai samu yadda yake so ba, saboda 茩in amincewa da sukai tare da Fa蓷in saidai akar蓳i jariryar wato shaheedah, itakuma ta tafi da mu'azzam, babu yadda sarki Yusuf ya iya haka ya hak'uri yakar蓳i shaheedah tare da dam茩a amanar ta a hannun matar shi ummul bait, cikin farin ciki da jin da蓷i ta kar蓳i shaheedah,
Cikin adalci irin nasa yasa aka kai ta har airport tare da mallaka mata hamsha茩in gida acikin garin Kano, ya bu蓷e mata account wanda za a rin茩a sama ta ku蓷e koda yaushe, tare da dam茩a mata gadon 蓷an ta mu'azzam baki 蓷aya wanda mahaifin sa ya bari sai yabar na shaheedah a hannun 茦anin sa Galadima Murtala,
Cikin kuka tabar masarautar gabas, wanda son zuciyar ta ya janyo mata, nasa 拼an fashi suyi gagarumar sata saboda tana ganin, sarautar da take kwa蓷ayin mijin ta yayi to babu shi a duniya, tanaganin bata da wani mahimmanci acikin masarautar, babu abunda zata samu sai abunda mijin ta yabar musu,