Showing 66001 words to 69000 words out of 161316 words
Chapter 23 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel
garai Tamkar Hawayen daya taru yana Shirin Zubowa, Wani irin Shape ne da Kwayar idon, Sai yawo take a cikin Idon A saman Wannan Sihir taccan Ruwan, Tamkar Wadda ta zizara 蓳akin kwalli a 茩asan fatar idon hakan ba 茩aramin kyau ya 茩arawa Idanuwan na ta蓳a,"
Akwai 拼ar tazara a tsakanin inda Su mama Bilki ke tsaye da inda Suhaima take, A 蓷aure kamar ragon Layya, ta zarar dake tsakanin su bata hana su Ganin Fuskokin su, Na yawo A cikin Idon Suhaima Tamkar Acikin Mudubi Haka Suke Kallon Kan su,
Cak Suhaima ta Tsayar da Idonta a kan, fuskar Mutum da baza ta ta蓳a mantawa da Itaba, Fuskar da take Take Ganin ta Kullum Acikin Tunanin ta, Fuskar da take ganin Ko da bayan shu蓷ewar 茩arni guda Ta ganta Baza ta manta ba, Fuskar da ta zamar mata mugun gani acikin Rayuwar ta ta 茩uruciya, "Ta ke Kwakwalwar ta tafara ta rayo mata, Mummunan Tarihin da baza ta ta蓳a mantawa dashiba, ba茩ar 茦addara, Ba茩ar Rana A gare ta, Jitayi komai yana dawo mata Sabo Rayuwar shekarun baya na dawo mata cikin Kai, Cikin 茩an茩anin lokaci Yanayin Suhaima yafara Canzawa, 茒auke Idon ta, tayi daga Kan Mai girma Hasheem, Ta mai dasu kan Mama Bilki,
Mama Bilki ganin Suhaima ta kafe ta da'ido yasa ta Fa蓷in" Kur'wata Kur, La茩amtu 茦afa Uku A kanki mayya Wallahi Banzan cinwu ba, Nama na 蓷aci ne dashi, Cikin Fusata mama Bilki takai 茩arshan maganar tare da watsawa Suhaima Wata irin muguwar harara,
"He Excellency Sambo, Magana Yafara tare da Nuna Suhaima da 蓷an yatsa, "ke Matu茩ar Kina son Mutuwa cikin Salama, Dole sai kin kiyaye harshan ki, Mu Ba 茩ananan Muta ne bane, Da zamu zauna Muna sauraron Shir man kiba, Idan ta茩amar ki tsafi, To Zaki gane Ke ba komai bace, da tsafin naki zamuyi miki kisan wula茩anci Babu wanda zai tsaya miki, Shin ke wacece? Me kike Ne ma a gurin mu? Meye Ala茩ar mu dake? A jere yayi mata Tambayar,"
"Hmm Kun riga Da kun makara, Wannan Tambayoyin Ba masu Amsa bane, Saboda Tunran Gini Tun ran zane, A halin da ake ciki yanzu Sanin 茩one wace ba shine mai Amfani A gurin ku ba, Abu mafi mahimmanci shine kuje Kuyi Shirin Ya茩i Kushirya iya shirin da kuke ganin zaku iya, Ni ba kowa bace Sai dai, Jinin Fansa na Tafasa a cikin Jiki na,"
"Tamkar Iska Haka mama Bilki ta Nufi 茩ofar Fita daga 蓷akin, Fuuuu" Tana fita Uncle Mansur yabi bayan ta Batare da Sambo ya 茩ara cewa komai ba Shima ya fice,"
Mai Girma Hasheem, Hannuwan sa ya goya A saman 茩irjin sa, Tare da zubawa Suhaima ido kamar mai son Gano wani abu a tattare da ita, ji yayi wani abu na kai kawo acikin 茩irjin sa, Hakan yasa shi bin bayan 拼an Uwan sa, Saida ya tabbatar yayiwa 蓷akin A jiyar da Suhaima keciki Key, hadda kwa蓷o sannan ya tafi,"
~ Suhailat ~
Zaune take tsakiyar Bed 蓷in ta, Saman luntsu me miyar katifar dake saman bed 蓷in, (Water Matrics) GA Lallausan Bedsheet wanda aka Yane Saman gadon dashi, Karatu take Ta baje takaddu da littattafai Kala kala, ta ajiye wancan ta 蓷au wannan, Kanta gaba 蓷aya ya 蓷au zafi saboda karatun Exam. 茒in da take kwana biyu,
"Kiran da ya shigo wayar tane yasa ta Saurin A jiye Littafin dake Hannun ta Saboda Tasan Waye me kiran, Saleem ne Ta tabbatar wa kanta hakan Kasan cewar Ringtone 蓷in sa da banne,"
Waya Suka farayi Bayan Sun gaisa, Saleem Yace,
"My Queen I wanna see you Please Kinsan bana gajiya da kallon Kyakkyawar Fuskar ki Ta Mutane Masu gaskiya,
"Murmushi kawai Suhailat tayi mai Sauti Wanda Har Saleem sai da yaji,
"Dan Allah Cutie kibari naganki kinsan ko 蓷azu bangaji da kallon ki ba kika tafi kika barni, Emma so please and please Beb"
"Oh Ya Saleem.... Remember you're my Husband to be.. Ya Isa Allah idan kana ro茩on a kan wannan Nikunya ma na kije,
"I know My Suhailat, Amma kunyar me?
"Uhm, Nothing ooo, Suhailat tafa蓷a Tare da Maida kiran Video Call, Don son kawar da waccan maganar,
"Murmushin jin da蓷i, Saleem yayi, I love you 100% Cutie,
"茒aga Gare ni zuwa Gareka 1000% ne ya Saleem, Ya aikin ku fatan Kana samun Hutu?
"Same Alhamdulillah, , Zamu bar Damaturu nan da, 1week insha Allah, Beb Aikin mu akwai wahala, Tawagar Da mukaje Atisayen tare manya ne sosai, Ba Rukunin mu 蓷aya ba, Kuma daga nan Lagos zan koma, Babu wani hutu Tsakani, Akin san mijin Anty Bahijja, Major Ibrahim Aiki dashi Ba sau茩i kuma ba da蓷i,
rau-rau Suhailat tayi da ido tamkar zata fashe da kuka,
Ganin hakan ne yasa Saleem Fa蓷in, What's wrong? Me ya 蓳ata miki rai kona fa蓷i abunda ba dai dai ba,?
Jijjiga kai Suhailat tayi alamar A'a,
"Oh ya fa蓷amin meya faru cike da damuwa Saleem yayi maganar,
"Nifa Bana son kasha wahala ina so ka ringa hutawa, ya saleem Duk na meye wannan?, Yanda Suhailat tayi maganar cikin shagwaba Hakan ba 茩aramin tafiya yayi da imanin Saleem ba,
Ya Shagala da kallon ta, Sai ya tsinci muryar ta, Ya Saleem magana nake fa,
" I'm hearing u Gimbiya Yadda kike so haka za ayi,
"Murmushin Suhailat tayi batare da tace masa, uffan ba,
" Yau kinga Sulaim kuwa?
"A'a Maybe ya shigo ni kuma, ina nan
" Nadamu Sosai tunjiya nake kiran wayar shi Amma Baya picking, hope dai lafiya,
"kasan Ma halin shi ai,
"No Sulaim bazai ta蓳a ganin Call 蓷ina yayi watsi dashi ba, dole a kwai wani abu, Bari nakira Yarima don nasan suna tare,
"Oky Oky Bye Suhailat tafa蓷a tare dayin Waving Hand 蓷in ta,
"Bye Love, Saleem ya Kashe kiran daniyar Kiran Yarima Sultan,
~ In the Night ~
Duhu Ya mamaye ko ina a cikin 茒akin, sai wani 蓷an haske daya 蓳ullo daga can saman Windown 蓷akin, Kasan cewar tar tar Suhaima take kallon Komai, Istagfirllah" Suhaima ta fa蓷a A hankali Cikin Tashin hankali, tunawa da tayi rabon ta da Salla tunjiya, hakan yasa tafara Yun茩urin mi茩ewa tsaye, Tamkar Zaran lilo Ko audiga, Hakan wannan mutukekiyar igiyar da suka 蓷aure ta, tafara Warwarewa Da kanta Tamkar leda, Bayan tagama Tsitstsinkewa, cikin hanzari Suhaima ta nufi 茩ofar Fita daga 茒akin, Jitayi 茩ofar a rufe, Ja tayi da baya ka蓷an tare da runtse idon ta, ta ja handle 蓷in 茩ofar, take Tabu蓷e Bawani tashin hankali hatta kwa蓷on dakan shi ya 蓳alle, Fita tayi tana bin ko ina da kallo Da'alama bata gane A inda take ba,
Tafiya Ta cigaba daya Tana sa kai, Mutane biyu ta hango zaune cikin Wani 蓷an Gurin hutawa a 蓷aya daga cikin Part 蓷in House 蓷in, Ko ba a fa蓷a makaba Daga yadda Suke zaune, zaka gane masoya ne, Take Tunanin Suhaima yabata cewar ko dai mata da miji ne,
Tafiyar ta ta cigaba dayi tana tun karar su, Amma daganin yadda take tafiyar, zaka gane akwai gajiya a tattare da ita, Da'alama jikin ta yayi tsami, (House No.2 Hasheem Arab) taga an rubuta a jikin wani Gini,
Cike da nisha蓷i da jin da蓷i khaltum tayi Juyo tana Dariya, Waro ido Waje Suhaima tayi cike da mamakin Ganin Khaltum ce zaune da wani, Cikin rashin yadda da abunda zuciyar ta ke raya mata ta 茩ara ma tsawa sosai Kusa dasu ta yadda baza su ganta ba, Har a lokacin ta kasa yadda Khaltum 蓷in tace, wani sashen na zuciyar ta ya茩i a mincewa da hakan,
Sai da Suhaima ta Tabbatarwa kan Ta Tabbas khaltum ce, cikin Jin takaice da ba茩in ciki jiki babu kwari Suhaima taja 茩afa tabar gurin don ji take baza ta iya yi mata magana ba, idan tace zata tsaya kula ta to dole hankali zai tashi, Gashi ita yanzu Ba wannan ne a gaban taba Sallolin da ke bisa kanta, sune a gaban ta, "Ashe khaltum Amana ta take ci, Ashe Bata da hankali, idan mother taji wannan mezan ce mata, khaltum ta manta da abunda ya kawo mu, ta manta babu inda kwa蓷ayi yake kai mutum sai halaka da dana sani, ko wanene wannan 蓷in Oho? Tamkar Suhaima zatayi kuka haka take Maganar a fili ita ka蓷ai, Da wannan tunani ta isa house 蓷in Baffa, Ganin House 蓷in tayi tamkar ba shiba ya juya mata, Ga wasu motoci data gani, kala kala A 茩ofar shiga part 蓷in Sulaim, Damamake take bins da kallo 蓷aya bayan 蓷aya, Kodai wani Taron Suke? Ta tambayi kanta, jin abubuwa na neman tare mata a cikin kaine yasa ta saurin kawae da zance ta wuce Part 蓷in hajiya umma don tsaf tace jikin ta da yin Salloli,"
*LAGOS NIGERIA馃嚦馃嚞*~~~馃
......BANANA ISLAND, Cikin Jerin manya manyan gine ginan Hamsha 茩an masu ku蓷i dake Cikin Unguwar Banana Island,
House No.242 dogon gine ne mai 蓷auke da upstairs hawa biyu, Gidan tun daga waje zaka gane Asalin ha蓷uwar sa, Tsarin ginin 茦asar INDIA ne, Daga jikin gate 茒in gidan Anyi rubutu a wani 蓷an 茩aramin allo cikin manyan ba茩i aka rubuta, (MAJOR IBRAHIM KHALIL BICHI).
"Kai kawo take tsakanin kujerun cikin Makeken Parlourn Ta na 茩asa, wanda suka kasan ce, Silver colour Mai duhu, Sai mafan safa da marwa take Lokaci zuwa lokaci tana Duba Agogon dake 蓷aure a wrist 蓷in ta, Ganin kusan, 1Hours Tana Abu 蓷aya hakan yasa ta samu guri saman kushin ta zauna da'alamar gajiya bayyana ne saman Fuskar ta, Sanye take cikin Shigar Alfarma Shadda ce a jikin ta Army colour, Anyi mata Aiki iya Saman Rigar Anzuba mata Duwatsu, Golden Colour, Tsar茩a da 蓷an kunnan ta da Diamond sai 茦alli suke, Fuskar ta fayau, Babu ko kwalli, Tayi 茒aurin Ture kaga tsiya Akan ta, Abunka da Mai hasken fata Sosai Tayi kyau, idan kaga ta baza ka ta蓳a cewa tana da Manyan 拼a拼a Ba,
Wata Mata shiyar Buduwar ce tafita daga Wata hanya Cikin Parlourn, Da sauri ta 茩arasa Ta rungume Matar dake Zaune a Parlourn Ta baya,
"Oh Momma Allah kinyi kyau Wannan Duk kwalliyar Papa ce, Cikin wasa da dariya Buduwar tayi maganar tare da sakin Mahaifiyar tata Tazagayo gaban ta,
"Shukra Kinyi Waya da Papan Kune? Duk Nadamu Wayan shi baya Tafiya, Kusan Hours kenan,
"Kamo hannun Mahaifiyar tata tayi cikin nata hannun kafin tace, No Bamuyi waya Ba Amma Please Momma Calm down, duk inda yake yana lafiya insha Allah, So ki kwantar da hankalin ki,
"Kinsan Tun蓷azun yacemin yana Hanya sun kusa 茩araso wa, Kuma tun daga nan Ban茩ara samun shiba, At All saida nace karsuyu tafiyar mota.... Kiran da ya shigo wayar tane ya katse mata Sauran maganar, Cikin hanzari takai hannu Ta 蓷auka, 茒an guntun tsaki taja ganin Ba wanda tayi tsammani bane,
Kallon ta Shukra tayi 茦asa 茩asa tace, Momma waye ki蓷aga mana,
"Sajad Ne Tafa蓷a Tare da kara wayar a kunnan ta, "hello Kana ina Haka na kejin haya niya,
"Naje *Parkview* I'm on the way, Momma Papa Yace Sun kusa Shigowa Yanzu Haka Nayi magana dashi,
"Alhamdulillah Allah Yakawo su lafiya, Dama Tun蓷azun Su nake jira Hankali na duk ya tashi saboda number 蓷in Major 蓳ata shiga, Allah yasa yayi nasarar Tahowa Da ita,
"Wacece? Sajad Ya tambaya Anashi 蓳angaran,
"Oho kana nufin bakasan abunda yakai shi Kano ba kenan, Banason ya dawo Bai same ka a gida ba kayi sauri ka 茩ara su, Idan kazo yafa蓷a maka dalilin Zuwa nasa Kano da kanshi, Bata jira cewar saba ta ajiye wayar,
"A hankali Shukra tace Momma, Allah yasa Papa ba ba gurin tsohuwar nan ya koma ba,
"Kallon gefan ido mai kama da harara Momma tayi mata tare da Fa蓷in, Waiku Meye yake damunku ne, Emm, nayi tunanin zaku taya mahaifin ku farin ciki ya shawo kan Mahaifiyar sa Amma shine kuke nuna rashin jin da蓷in ku, To Wallahi kada ma kubari ya fahimci hakan daga gare ku,
"Sorry My love Nifa ba haka nake nufi ba, Momma Idan biki manta ba lokacin da Papa ya 蓷auke mu Har wannan, bush village 蓷in, Matar nan A gaban mu ta Mari Papa Sannan tace Kice kika rabata da 蓷an ta, Ta zageku da cin fuska a gaban mu nida ya Sajad, Haba Momm....Hawaye da suka gangaro daga Idon Shukra ne yasa ta kasa 茩arasa maganar ta,
"Cikin sigar Lallashi da Kwantar da hankali Momma ta janyo ta jikin tana shafa bayan ta cikin kwantar da hankali tace, "My Noor nasha fa蓷a miki ba'a rama mugunta da mugunta Idan aka biye wa zuciya to babu abunda Zai wuce a rayuwa, Kisani Shi Alheri dan 茩one, Komai yayi farko ai yana da 茩arshe, Ha茩uri baya ta蓳a fa蓷uwa 茩asa banza, Allah yana sane da kowa, Grandad 蓷in ku 蓳ata da laifi koni ce abunda tayi shine zanyi, Tsawon shekaru Ace 蓷anta baya tare da ita Alhalin yana raye Dole Zatayi zargin matar shi, Bazan so ace matar da Sajad zai aura nima tayi min haka ba,
茒ago da Shukra tayi daga jikin ta Sannan Tace, Daughter nasan duk yanzu baza ku fahimci hakan ba, Amma akwai lokaci, tafa蓷a tare da sharewa Shukran hawayen idonta,"
"Alright Momma ya wuce, Yanzu ya maganar Zuwa na, Kano
Tana nan amma Nace miki gaba 蓷aya zamuje,
"To Momma Wallahi kawai so nake naga Suhailat Amarya, duk da har yanzu bata fa蓷amin ba, Sai Y saleem ne yafa蓷a min Da muka ha蓷u a....
Ke waya fa蓷a miki amarya na fa蓷ar bikin ta to,
What amma Meyasa? Shukra ta Tambayi Mahaifiyar tasu tana jiran Amsa,
"Saboda kunya, " Oh oh Allah momma nizan iya fa蓷awa kowa nawa, tafa蓷a tare da mi茩ewa tana dariya,
Baki sake Momma ke kallon Shukra, tare Fa蓷in, to ni mezan miki ai dakin dawo kinfa蓷a min waye mijin, Itama tana dariya Tayi maganar,
Wace Momma....
"Hajiya Bahijjah Imran Arab, Itace 拼a mace ta fari a gurin Baffa, Mafi Soyuwa A gurin shi, A kaf cikin 拼a拼an shi mata, hakan yasamu a saline da Sunan 拼ar uwar shi da taci, Bugu da 茩ari, Sai ta 蓷akko kamannin waccan Bahijjan Sai yake jinta tamkar, 瞥ar uwar tasa wadda ita ka蓷ai ce 拼ar uwar sa a duniya kuma ya rasa ta,
Bahijjah Na zaune a garin Lagos Ita da mijin ta da 拼a拼an ta guda Biyu, Sajad ne baffa sai Shukra, Rayuwa suke mai tsafta da bawa juna kulawa, Rayuwar Farin ciki Suke sosai, Major Ibrahim khalil mutum ne Mai son 拼a拼a Amma hakan bai hana su Bawa yaran su ingantacciyar Tarbiyya ba, Bahijjah Arab Babbar Ma Aikaciya ce, A 茩ungiyar Kare Ha茩茩in mata wato (HUMAN RIGHT) Anan Cikin Birnin ikko.,
***Wannan Kenan***
Rayuwar Jin da蓷i ko Farin ciki Babu ita a cikin Arab Estate, Tsawon kwana Hu蓷u kenan Sulaim bai far fa蓷o ba, A halin yanzu kowa yasan Sulaim bashida lafiya, Wa suma sun fidda rai, Kwanan Su uku A Asibitin Ashshifa Sunyi bakin 茩o茩arin su, A lokacin Har Abul茩asim ya dawo daga umara, Manyan likitoci Larabawa da Turawa Sunyi aiki Sosai akan Sulaim amma babu wani canji, Sun tabbatar da, Lafiyar 茩alau Komai nashi na aiki yadda akeso, A yadda bincike ya nuna Haryafi wani cikakken mai lafiyar, Kuzari da Sauran abubuwan da ake bu茩ata,
Shidai ga shinan kwance Kamar me bacci, sai wani irin kyau da yake 茩arawa,
"Abul茩asim ya Tabbatar wa Baffa cewar Wani Ba茩in Asiri ne Ya karye Wanda akan Sulaim 蓷in akayi Shiyasa Har zuwa wannan lokacin yagaza Farfa蓷owa Abun na sakin shi Sannun a hankali, Magunguna kala kala, Na wanka da a turare Da nasha Wanda aka ha蓷awa Sulaim 蓷in Anason Bayan ya farfa蓷o Yayi amfani da su,
"Cikin Muryar Tashin da kwantar da hankali, Abul茩asim yacewa baffa, "Alhaji Ka kwantar da hankalin ka dan Allah, Kasan Ita 茩addara Babu wanda ya isa ya kauce wa faruwar ta, Saidai mutum yayi addu'ar Allah yasa tazo masa da sau茩i, Wannan yaron Na tausaya mishi sosai, Ya da蓷e da lalura a jikin shi amma buku ta蓳a tunanin Yi masa maganin Islamic ba, A yanzu haka Akwai Sihiri ajikin sa wanda yake aiki kusan Tun lokacin da aka haife shi, Anyi masa Sihiri kusan uku a jiki kuma duk na cutar wa yanzu Ga 蓷aya ya karye wanda tabbas akwai Silar Warware warshi, inaso Idan Allah SWT Yasa ya farfa蓷o to, zaku Bamu shi Tsawon Na wata guda insha Allah komai zai dai dai ta, A Hakama don yanada Ru茩on Ibada Sosai, shiyasa Amma da Wani ne bama lallai ya tashi ba, Saboda Ai niyar kashe shi akai, Abun ya da蓷e yana cin jikin shi, Muna ro茩on Allah yabashi lafiya Mai 蓷orewa,
"Ameen baffa ya Amsa Zuciyar shi kamar zata fito saboda tsabar zafi da ra蓷a蓷i, bunu abunda yake ji Aransa sai tsantsar tausayin Sulaim, Waye yayi masa haka? Meye laifin sa? Baffa ya tambayi kansa batare da Yasan Amsar ba,
Abul茩asim da Baffa lokaci 蓷aya Suka fito Daga cikin Babban Office 蓷in Abul茩asim, A lokacin angama Shirya komai da cike ciken ta kaddu Na Sallama, har bakin mota Saida Abul茩asim ya raka baffa, Dama shi Su Uncle Yusuf suke jira, Yana shiga Suka Tafi,
A motar Asibitin Aka maida Sulaim gida Wanda Yarima Sultan ne kawai aciki, Sauran duk suna biye dasu a wasu motocin,
Su Ummeetha na fita Saiga Su Baffa Sun sako kai Cikin Jerin gwanon Motocin Arab Estate Motar a Asibitin ce a tsakiya,
Ta glass 蓷in mota Ummeetha ta hangi dawowar su Jitayi Tamkar ta fita taga 蓷an ta sai taga, Ai Saleema ma 拼ace a gurin ta, Tunda taji labarin rashin lafiyar Sulaim yau kwanan ta biyu kwance a asibiti yanzuma gurin ta zasuje, Kullum cikin kuka take ta茩i cin abinci Drive kawai aki samata, Idan kaga ta bu蓷e baki to Sulaim zata furta, kowa yayi kukasan Suna ma cikinyi Tunda kullum sai sunyi, Ummeetha