Showing 141001 words to 144000 words out of 161316 words

Chapter 48 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

312

na, naji kamar kina cikin farin ciki,

To inaji dama yanzu fa zankira ki sai kuma ga kiranki, Ina so inyi miki Albishir kafin kiji Abakin wasu, Yarima Sultan yazama mallakin Gimbiya Sultana,

Saleema ta furta Wow Sultana really?

Ai duk abu 蓷aya ne abakin namu, Nima nazama Mallaki Ya Sulaim, daga nan zuwa 2 months Amma Gaskiya namiki Murna,"

Da gaske mana, Amma wane Sulaim 茒in? Badai Aminin Sultan ba,

Shi mana, kinsan ai Cousin Brother nane, Saleema tafa蓷a cikin Nisha蓷i dajin da蓷i,"

茒il 茒il, Gimbiya Sultana ta katse kiran batare da tace komai ba, Da mamaki Saleema ta 蓷auke wayar daga Kunnan ta Jin Sultana ta katse mata kira, kallon Screen 蓷in wayar take cike da mamaki, Can kuma ta ta蓳e baki tare da 蓷aga kafa蓷a irin na _I don't care_ 蓷in nan,"

*Suhaima*

Har 茩ara juyawa take, Tana kallon Uncle Shaddad, Wanda take mamakin Meye yake a zaune shi ka蓷ai Acikin dare, Gashi babu kowa a kusa dashi ko waya babu A hannun sa bare tace wani abun yake,

Tabbas ta gane shi tasha ganinshi shi ka蓷ai a zaune gashi baya magana, Bata ta蓳a kawo komai a rantaba sai yau, ko dai yanada damuwa ne? Tayiwa kanta Tambayar, Take taji tana son Jin wani abu akan shi,

Kallon House 蓷in Alhaji Hameed take wanda shigowar ta kenan, Babu a'lamar mutum ko 蓷aya, kowa na cikin Part 蓷in sa, Motoci ne gasunan barkatai Anyi parking 蓷in su, sai kuma kukan tsintsaye dake tashi, da yanayin dare dakuma Sanyin Gari da yake ka蓷awa da iska ka蓷an ka蓷an,

Part 蓷in daya tsaya mata a cikin Zuciya shi ta nufa gadan gadan, Part 蓷in Sulaim dake cikin House 蓷in Abiiy, Wanda tun ranar da tazo 茒aukar, Akwati bata 茩ara zuwa ba, Amma ya tsaya mata arai Saboda mawuyacin halin data shiga ranar da ta shiga wannan bedroom 蓷in,

Kamar yadda tayi tsammani, tana tsayawa a bakin 茩ofar shiga parlourn, take glass door 蓷in tashiga zuge kanta A hankali,



Sannu a hankali ta tura kai ciki bakin ta 蓷auke da Sallama, Kallon parlourn tashiga yi, ko ina tsaf a gyare kamar Ana rayuwa aciki,"

Babu alamar tsoro ko wani tashin hankali, zuciyar ta a dake, ta nufi 茩ofar bedroom 蓷in nan, Bayan tagama karanta Addu'o'i Sannan ta mur蓷a Handle 蓷in 茩ofar bedroom 蓷in ta tura kai ciki, 蓷akin tashiga zagaye wa Kamar mai neman wani abu, Gashi babu haske sosai Amma da yake Ita babu ruwanta da Akwai haske ko babu, haka ta cigaba da dube duben ta, A yau lafiya lau Ba abunda ya faru da ita, ba kamar ranar Farko ba da tazo taji ana juyata, Hatta zanin gado saida ta yaye ta 蓷a蓷蓷aga pillows da'alama akwai abunda take nema"

"Kamar Ance ta Tsugunna, Haka ta Sunkuya tare da le茩awa 茩asan bed 蓷in, ta Zura kanta cikin 茩ar茩ashin Gadon Sulaim 蓷in, Wanda babu komai Har ta fito da kanta sai kuma ta 茩ara mayarwa, Hannun ta ta ta zura don son kamu abunda take hangowa, Amma ina hannun bai kai ba kasancewar Abunda take hangowar yana can daga 茩arshe,

Jikin ta ta zura sannan ta茩ara sa hannun ta, take ta kamu Wata 茩aramar Tukunyar 茩asa, janyo tukunyar tayi, Tafito da ita ganin, ta A rufe yasa Suhaima tabbatar wa kanta Akwai wani abu aciki, Babu ko 蓷ar Aranta Haka tasa hannun tabu蓷e Tukunyar,

Da ma蓷aukakin mamaki Suhaima ke kallon Cikin Tukunyar Jini tagani Fal aciki, Gashi kamar Ansaka wani abun aciki,

Hannu ta zura cikin Aljihun rigar ta, tafara lalu蓳e sai gashi ta zaro, Hand gloves guda biyu, 蓷aya ta saka a hannun ta nadama, sannan ta maida 茒ayar Aljihu,

Wannan abun dabs tasan Meye ba tashiga zarowa Acikin jinin dake cikin Tukunyar 茩asar, Sannu a hankali take za ruwa yana Fitowa saidai tagama Zaruwa gaba 蓷aya, Sannan ta gane Ashe riga ce akasa aciki,

"Ta yun茩ura daniyar mi茩ewa, taji anbuga mata wani abu a tsakiyar kanta tabaya, kamar guduma, Take ta sulale 茩asa A sume,

Wanda yayi dai dai da Fasa gigitacciyar 茩arar Sulaim shima ya fa蓷i 茦asa A sume, Cikin Tsantsar tashin Hankali Yarima Sultan da Shattima sukaiyi kansa..!!!

_F pen_鉁嶏笍

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

_Typing馃摬_

*_AHALINMU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*鉁═AURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS ......鉁煋*

*_T.M.W_鉁嶏笍*





_Sarauniyar馃懜 Taurarin Marubuta writer's鉁嶏笍鉁╛

*_(THE QUEEN馃憫)_*

*_TEAM FIVE STARS馃挮_*

*TAURARI BIYAR*鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 4鈨3鈨b灃4鈨4鈨p煋

"Cikin Rashin sanin Abunyi Dakuma Matsanancin Ta shin hankali Yarima Sultan Ya kira Dr. Jabir, Cikin 茩an茩anin lokaci Yazo,

Dr. Jabir sai da yakai Kusan Awa Uku Akan Sulaim Amma Babu Abunda ya canza Dan ko Farcan sa Bai Motsaba bare Asaran Zai farfa蓷o,"

"A daran wannan Rana Wadda ta kasan ce, Alhamis, Yarima Sultan, Dr.Jabir, Samrat, Sunga tashin Hankali Yadda Suka ga Rana Haka suka ga dare, Sultan ne ya hana Asanar wa kowa, A cewar sa kada a tashi hankalin Su, Amma ina Ganin Amininsa Kwance Ba'alamar Numfashi A tare dashi Hakan yasa Shi Kiran Abiiy Asubar Fari Tunkafin A shiga Masjid,"

"A na fitowa Daga Sallah Abiiy, Daddyn Canada, Uncle Yusuf, Ga ba 蓷aya Suka Nufi house 蓷in Baffa kai tsaye suka Wuce Part 蓷in Sulaim, Uncle Bello da Uncle Yusuf, Suka Wuce Upstairs Har cikin Bedroom 蓷in Sulaim Wanda Aciki Yake Kwance A lokacin DR. Jabir ya koma kan Sulaim 茒in Don ganin ko zai farfa蓷o, Abiiy na Zaune A Downstairs Shi ka蓷ai Amma zuciyar sa da gaba 蓷aya Tunanin sa na gurin 蓷ansa Sulaim,

*WASHE GARI*

Lillimin Hadari Mai ha蓷e da Sassanyar iska, Tamkar lokacin tsakiyar Damina, Garin yayi duhu Sosai Kasan cewar Hazon Da Aka tashi dashi, Wanda ya lullu蓳e Sararin Samaniya, Lokacin Sanyi ne Amma Tamkar Za'a tsuge da ruwan sama Hakan ba 茩aramin kyau ya 茩arawa Cikin Estate 蓷in ba, Karka so kaga Yadda Shuke-Shuken dake Harabar Cikin Estate 蓷in Suka bu蓷e, Ganyayyaken Sukai kore shar, suna bada 茩amshin Firanni da Bishiyu Kala kala, A yayin da Iska ke ka蓷a wannan Doguwar Bishiyar Kwakwar Dake Tsakiyar Roundabout, 茒in nan Sannu a hankali,

"A zahiri Wannan yana yin, Nisha蓷i ne da Farin ciki, Amma A 苼angaran mutanan cikin Estate 蓷in Yanayin, Ba茩in ciki ne da Damuwa A gurin Su Wanda Kusan Gaba 蓷aya acikin Alhini Suke,"

*Baffa*

Zaune yake cikin 蓷akinsa ya Fuskanci Al茩ibila Addu'a Kawai yake Akan Zaman lafiya da ha蓷in kai Ahalin sa, Tunda ya dawo daga Masallaci Yake jin babu da蓷i A jikin sa, hakan yasa ko zaman Parlour baiyi ba, kamar yadda ya saba kullum yanayi, kasan cewar 瞥a拼an sa na zuwa Gaidashi,

"Haya niyar Da yake ji na tashi daga Cikin parlourn sa, yasa shi Saurarawa, Yanayin yadda yake jin Suna magana A jujjuye Cikin Tashin Hankali, Yasa Baffa Ya mi茩ewa, Tare da 蓷aura jaffar shi Irin ta malamai Saman kayan jikin sa, Cikin Nutsuwa Ya fito Parlourn Kallon su ya shiga yi 蓷aya bayan 蓷aya, Yanayin Fuskokin su dakuma Tsantsar Tashin Hankalin Dayagani Cikin Idanuwan su, Ya tabbatar masa Ba Lafiya ba, Dattakun sa Da cikar Fuskar sa da Kamala, Hakan yasa gaba 蓷aya sukai shiru, Ba tare da yace komai ba illa kallo,"

Ganin kowa Yayi Shiru Yasa

Baffa Fa蓷in Ina Sulaim??

茦irjin Wasu daga cikin Mutanan Parlourn saida ya buga, Ciki Hadda Daddyn Canada,

A karo na biyu Baffa ya 茩ara cewa, Meye yasami Sulaim, Kuma yana Ina?

Kallon Kallo Aka shigayi, kusan Tunani 蓷aya Suke A zuciyoyin su, Shin ko dai An fa蓷awa Baffa rashin lafiyar Sulaim ne,

Wani Guntun Tsaki Mai Girma Hasheem yaja, 茦asa 茦asa yadda babu wanda Yaji shi,

Tsabar Son zuciya mutane nawa ne Basa nan Amma Ba'a Tambaye Suna ina ba Sai Wannan Shegen Yaron, Wanda Dashi da babu duk 蓷aya ne Zaku gane kuranku Basai ya tashi ba Sannan za a cigaba da maganar sa, Cikin Zuciyar sa Yayi maganar, A fili kuma

"Ganin babu Wanda yake daniyar Bawa Baffa Amsa Hakan yasa shi yin magana, Ai Baffa Yana can Kwana ya 茩are Don yanzuma munzo sanar maka ne Domin Ayi Jana'iza da wuri kafin gare yayi haske sosai, kowa yasan idan yanuf......

茒aga Masa Hannun da Baffa Yayi ne, Yasa shi Ha蓷eye Sauran Maganar sa,

Hasheem Tashi Kafita Daga yau Har zuwa Lokacin da Sulaim zai Farfa蓷o Bana Son 茩ara ganin ka Anan Har sai na nemeka, Daganin Yadda Baffa Yayi Maganar kasan Ranshi Yagama 蓳aci,

Mama Bilki Ji tayi Kamar an da 蓳a mata wu茩a aciki, Saboda Kurar da Baffa Yayiwa Mai Girma Hasheem, Ta 茩ara cika Tayi Fomm, Dama gashi tana ganin An Sata Ta fito da Sassafe ba tare da tayi niya ba, Akan wani Banza Acewar ta,

Amma Baffa Ai Gaskiya nafa蓷a,

Cikin Fushi Baffa Yace, Hasheem idan ka 茩ara Minti Guda Anan, Tabbas Zakabar Jahar Kano Baki 蓷aya,

Fuuuu Mai Girma Hasheem ya tashi ya fita, zuciyar sa cike Fal da 茩unci da ba茩in ciki,

Baffa Dubansa ya mayar Kan Uncle Yusuf, "Yusuf Akaini Inda Sulaim yake,"

Ba Musu Uncle Yusuf Yace to, Tare da mi茩ewa yashiga Gaba,

Baffa na Fita kowa Yafice, Banda Abiiy Da Uncle Bello,

"Bayan Sun fita Abiiy yacewa Uncle Bello, Wai waye yafa蓷a Mutanan Gidan Nan?"

"Uncle Bello yace, Bansani ba Amma ina ganin, Yusuf ne Yasanar wa Hajiyan mu (Hajiya Umma) Ita kuma Tace Muha蓷u Anan, Kasan idan mutum 蓷aya Yaji Magana To Shikenan Sai kuma Yadda Allah yayi" Bansan Hasheem Ba shida Hankali ba Sai Yau,

Amma Baka ganin Rashin lafiyar Sulaim bana Asibiti bane?

Nisawa Abiiy yayi kafin Yace, Na da蓷e da sanin haka, Rashin Lafiyar Sa bana Asibiti bane,

What Meye kake fa蓷a haka, A zabure Uncle Bello Ya furta hakan sannan ya茩ara cewa, Dama kasani baka ta蓳a fa蓷aba, Anya kana son Sulaim kuwa? Ni tunani na bai ta蓳a kawomin hakan ba sai yau,"

Murmushin 茩arfin Hali, Abiiy Yayi, Bello inason Sulaim ko bana son shi wannan ba shine Mafita ba, Ina tabbatar maka da cewar Baffa yafimu 茩aunar Sulaim, Saboda haka bazan ta蓳a magana akan hakan ba, Kamar yadda ka gano, yau to shima yana ganewa, Zakaga Yanema masa Magani,"

"Hameed Wallahi Banyi Tunanin Har yanzu ana wani kawaici Akan 拼a拼a ba, ko nuna _Like_ yadda kakeyi, Amma Bakomai Amfanin iyaye dayawa kenan, Nibari nabi Bayan su, Uncle Bello baijira cewar Abiiy ba ya mi茩e, yafita Saboda Ranshi ya蓳aci, Saboda jin Abunda 蓷an uwan sa kuma yayansa ya fa蓷a,"

A 苼an garan Suhaima Kuwa, 茒aure Take Cikin Wani 蓷aki, Mai 茦arancin Haske, Ga tsayi ga da蓷i, Komai na 蓷akin Yayi 茩ura Ga kayayyaki An Ajiye Wasu a 蓷aure Wasu Ba'a 蓷aure ba, Da'alama dai 茒akin Ajiya ne,

Tamkar Ragon Layya Haka Aka 蓷aure Suhaima Da Wata Irin Mur'Tukekiyar igiya, 茦afa Fuwan ta Da kuma Hannayen ta Amma Har'Lokacin Idon ta a rufe Yake, Ga rigar data ciro acikin jinin, Ta ri茩eta Gam A hannun ta, Sai dai Babban Abun Mamakin Rigar ta koma Asalin Kalar ta Fara Tass, Kamar wani Datti bai ta蓳a wul'gawa ta kusa da itaba,"

Uncle Mansur, Mai Girma Hasheem, He Excellency Sambo, Mama Bilki, Su Hu蓷u Gaba 蓷aya Sunyi Shiru Ida nuwan su kamar zasu Faffa蓷o, Saboda Tsabar kallon Suhaima,

Ganin Suna 蓳atawa Kansu Lokaci, Yasa Mama Bilki Kallon Uncle Mansur, Tace kai Mansur Wuce ka 茩ara Jarraba Bu蓷e mana Fuskar ta mugani,"

"A Haba Mama Kina Kallo A gabanki, Duk Wanda ya tun kare ta Kafin a 茩arasa Kusa da ita, A keyin Cilli da mutum Kamar wani Tsinma, Dan Haka Wallahi bazan 茩ara Tunkarar taba, Inje Amin Cillin da idan nayi Sama Bazan Dawo ba, Nafa蓷a muku Allah wannan ba Mutum bace",

A hassale Mama Bilki tace, Kai Dalla Sakarai Ragon Namiji kamana Shiru, Sambo Je ka bu蓷e mana Fuskar ta yanzu Mugani,

Mama Wallahi Har yanzu 茩uguna Bai dawo dai dai ba Tun Wurgin Da'akayi Dani 茒azun, Amma dai Bari na茩ara Gwadawa, Ba tare da yajira Cewar Taba, Ya tunkari inda Suhaima Take Yaushe gadan gadan,

A wannan karon Ba'iya Wurgi Akayi da He Excellency Sambo Ba, Bigashi Akayi A 茩asa Tare da cilla shi can gefe,

Da Sauri Sukayi kansa gaba 蓷aya, Ganin ko Motsi Bayayi Hakan ya Tabbatar Musu da Suma Yayi, Ruwan Gora Mai Girma Hasheem ya bu蓷e, yasa Bakin Gorar ya She茩a masa A fuska, Take yaja wani irin dogon numfashi Far'Fara Ido ya shigayi yana muzurai Saboda tsabar wahalar da yasha, yasa shi kasa tashi zaune,"

Aciki su babu wanda yayi masa koda Sannu, da dai Sukaga ya Farfa蓷o Sai suka koma inda Suke Suka 茩ara Tsayawa cirko Cirko, Ko wannen su Da tunanin da yake cikin Ransa,"

"Zarshima Boka Zarshima ne yafa蓷o wa Mama Bilki A rai, wani irin Murmushi tasaki don gani Take Maganin Matsalar Yazo, Murmushin Saman Fuskar tane ya 蓳ace 蓳at, Tunawa Datayi Yau Juma'a, Bokan ta baya aiki A wannan Rana, Saidai Ta kira shi a waya,"

Wayar ta dake Ajiye gefe, Ta 蓷akko tare da Watsa 瞥an Ya tsunta Saman screen 蓷in tashiga laluben Layin Boka,

Bugun Farko ya 茒aga, Tare da Mulmulo Wani irin Mummunan Zagi, Sannan yayi shiru na 拼an sakanni, Can ya茩ara 茦undumo Wata Ashariyar Wadda tafi ta farko Muni, Sai ya蓷ora da karanto wasu 茒ala Sumai, Saida Yayi Shiru Alamar Ya Gama, Sannan Mama Bilki itama ta 茦unduma Nata Zagin Cikin Wani irin salo, Kasan cewar A speaker tasa wayar Gaba 蓷aya Hankalin 拼a拼an ta ya dawo gurin Hadda He Excellency Sambo dake Zaune Yana maida Numfashi,"

"Bana Son Mai mai ta Magana idan na riga nayi Ta Abaya, Nariga Nafa蓷a Miki Kada Kubari Wannan Yarin yar ta shigo Cikin ku, Amma ina Bakuji ba, Yanzu Me zan muku?"

Bayan Zarshima Yagama, Mama Bilki ta 蓷ora Da fa蓷in, Rauhanai Su茩ara maka Matsayi, Girman ka ya wuce na kowa A guri na kai ne Madubi na Kai ne Maganin Kuka na, Zarshima Ka dubani ina cikin wani hali nida iyali na kai ne ka蓷ai zaka iya Cire mu cikin matsala", cikin Girmamawa Take 茩arshan maganar kamar zatayi kuka,"

*Wa iya zubillah, Allah Kayi Mana Tsari daga Shirka*

"wa ta irin mahaukaciyar Dariya Zarshima yayi, A 茩alla yakai minti Biyu yana yin dariyar da sautin tama ka蓷ai babu da蓷in ji"

"Ita wannan Yarin yar ba Aljana bace kamar yadda kuke tsammani, mutunce kamar ku, samun nasara Akanta ba abu bane mai sau茩i, Domin Ba茩a茩en Aljanu ne Suke Gadin Ta tun tana jaririya aka tura su Gare ta, Sosai suke tsaron ta, Saboda Akwai a jiyar su acikin Idanuwan ta, Zata iya hallaka ku cikin 拼an da茩i茩u, A daran jiya ta riga da tagama war-ware Aikin mu Wanda muka 蓳ata shekaru mu nayi, saboda Sakaci Irin Naki, Ha Ha Ha, Ya茩ara kecewa da wata Mahaukaciyar Dariyar,"

Jin ya Tsagaita da dariyar ne yasa Mama Bilki cewa, Kayi ha茩uri Shugaban Boka yan Na hiyar Nan, Kafa蓷a mana Yanzu Yadda Za'a Muna son ganin Fuskar ta Amma Da Mun tunkare ta Sai Kaga kamar an 蓷au Mutum Anyi Wurgi dashi,"

"Ha茩uri Baya 蓷aya daga cikin Aikin mu, Ganin Fuskar ta Abune Bame Sau茩i ba, Matu茩ar Suna Cikin Tsaron Ta, Yanzu Haka Basu bari kutunkare taba, Kunyi Laifi mai Girma Dakar mata kai da kuka yi, Matu茩ar ta Farfa蓷o A jiyar dake cikin Idon ta tafara Aiki To Babu wanda Zai Tsira acikin ku, Kifa 蓷awa 蓷aya daga cikin 拼a拼an ki ya dakatar da Dodon tsafin Su 蓷aya ke Bibiyar ta, Shine wanda ya dake ta A daran jiya, A lokacin manyan Aljanun Dake Tare da ita Sun kyau ce shiyasa Har Dodon Tsafin su yasamu Nasara"

Dodon Tsafi kuma? Mama Bilki tafa蓷a tare da Duban 拼a拼an nata 蓷aya bayan 蓷aya hadda Sambo dake gefe Zaune?

Wannan tsakanin ki da 拼a拼an kine, Temako 蓷aya zanyi, shima sai zuwa gobe, Saboda yau ba ranar aiki bace, kuci gaba da tsare ta Anan har zuwa gobe, Sai kizo ki kar蓳i haya 茩in Mallaka Wanda aka samu shi daga, HATIMIN MALLAKA shi ka蓷ai idan Aka tura ra zai sa Aljanun dake tare da ita su蓷an, Gusa na 蓷an wani lokaci Kafin nan, sai ku bu蓷e Fuskar tata Kugani, Idan kukai Komai Cikin Tsari zaku iya cin galaba Akan ta,"

Hatta bu蓷e baki zatayi magana, Taji ya kashe wayar 茒if, Gaba 蓷ayan su sumar Tsaye Sukai Hadda Mai Girma Hasheem, da A'alama Lamarin ya matu茩ar Girgiza su, Ita mama Bilki Abu biyu ne suka fi tsaya mata A rai Dodon Tsafi, to waye Matsafi Cikin 拼a拼a na?

Tayiwa kanta tambayar,

Cikin Uncle Mansur Har 茩ara Yake Saboda tsabar Tsoro, "Dama Yaya lafiyar Kura Bare taga Nama" wannan shi ake kira da kowa ya 蓷ibo da zafi Bakin sa,

*Mu ko ma 苼angaran Sulaim*

Baffa ne zaune Kusa da kansa, Yakama Hannun Sulaim 蓷in cikin nasa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login