Showing 90001 words to 93000 words out of 161316 words

Chapter 31 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

262

ya dawo sai kifa蓷a masa da kanki,

Sai ya蓷ora da Fa蓷in, Mero dama inaso muyi magana shiyasa nace kizo ina neman ki, Mero shine sunan da baffa ke kiran Hajiya umma kennan idan yakasan ce da gashi sai ita ne,

Gaba 蓷aya hankalin ta tamaida shi kan baffa tare da Fa蓷in inajin ka alhaji,

Akwai wata yarinya da na 蓷auke ta ita da 拼ar'uwar ta, suna cikin estate 蓷in nan, neman aiki ne yakawo su, to amma na 蓷auke ta tamkar 拼a tane, inaso ta zauna a gurin ki zata rin茩a kula da Part 蓷in Sulaim dake wannan house 蓷in namu, Tunda ya dawo nan gaba 蓷a,

Ganin Hajiya umma tayi shiru ta tsuramasa ido hakan ne yasa shi yin shiru domin bata damar fa蓷ar abunda ke bakin ta,

Kamar me jira tafara da Fa蓷in, alhaji wacece Yarin yar sannan kuma a ina kasan ta, banji labarin taba, kuma kasan bama 蓷aukar ma aikata, sai 茩arshan shekara, sannan Meyasa zata kula da 蓳angaran Sulaim bayan kasan halin sa bayasan komai da ya shafi mace,

Gaba 蓷aya a jere tayi masa wa蓷an nan tambayoyin, wanda ita batasan ma tayi masa ba,

Saida ya tabbatar ta gama sannan ya蓷ora da, Kikwantar da hankalin ki nima bansan komai akanta ba, sannan zata zauna dake kamar yadda nace, ta蓳an garan Sulaim kuma mai sau茩i ne nasan yadda zanbullu masa ya fahimta cikin sau茩i, sannan yarin 拼ar nan kema kina ganin ta zakiji ta kwanta miki a rai, da sannu kuma zamu fahimci komai akanta, sannan abu na 茩arshe kada wani ya kuskura yace tabu蓷e masa fuskar ta, saboda ta ro茩eni wannan alfarmar, batason kowa yaga fuskar ta idan lokacin bayyana hakan yayi dakanta zata bu蓷e Sunan ta Suhaima,

Cikin sanyin murya Hajiya umma tace to shikenan alhaji insha Allah yadda kace haka za'ayi, saboda nasan duk abunda kayi, bazai cutar damuba don cigaban mu ne, Allah yasa tazama alkhairi acikin mu, amma ita 拼ar uwar tata fa naji ita ka蓷ai kake magana akai,

Har cikin ransa baffa yaji da蓷in abunda yafito daga bakin Hajiya umma, dama yasan baza tata蓳ayimasa gaddama ba, kafin yace wani abu, suka tsinci Mama bilki akan su ta shigo babu ko sallama,

Wani irin mugun kallo ta jefawa Hajiya umma tare da jan guntun tsaki, batare da Hajiya umma tace komai ba ta tashi tara蓳a mama bilki ta wuce, saboda dama yau girkin mama bilkin ne, badon kiran da baffa yayi mata ba daba tazo a irin wannan lokacin ba,

Ko zama batayiba bare gaisuwa mama bilki tace, alhaji Meye kuke tattaunawa da wannan matar, tayi tambayar cikin 茩uncin zuciya,

Ko kallon ta alhaji imran baiyi ba saima ya janyo, jaridar dake saman table tare da sai ta zaman medical glass 蓷in dake Idon sa,

Ta蓳e baki mama bilki tayi tare da zama ciki ciki ta furta barka da dare alhaji,

Ko kallon ta baiyi ba bare tasa ran zai amsa,

A fusace mama bilki ta tashi ta nufi bedroom 蓷in baffa,

Bayan ta yabi da kallo tare da girgiza kai, yamaida dubansa kan jaridar dayake karantawa,

Suhaima tafiya take cikin wani guri da yayi nesa da gida jan cikin estate, babu wada taccan haske a gurin tamkar daji, babu motsin wani mahalu茩i agurin sai kukan tsintsaye, ga iska tana busawa, da sanyi cikin nutsuwa Suhaima ke tura kai cikin 蓷an dajin, bubu alamun tsoro ko ka蓷an atare da ita tafiya take cike da kwarin gwaiwa,

Tana 茩ara shiga ciki haske na 茩ara gushewa,

Saida ta tabbata tayi nesa sosai da acikin gurin sannan ta tsaya cak, sai kuma ta tsugunna, tafa tsintar, 茩irare wanda suka fa蓷o daga saman bishiyun dake gurin acinkushe, rass rass rass gabanta yafa蓷in jin takun mutum abayan ta, cikin ranta ta furta waye a wannan gurin cikin wannan duhun daran ga sanyi.!!!!

_F pen's_

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALIN MU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

_CREATED AND WRITTEN_

_BY_

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔9鈨b灃1鈨0鈨p煋

Sai data tabbata tayi nisa sosai a cikin gurin sannan ta tsaya cak, tare da kasa kunne tamkar mai sauraron wani abu, shiru babu sautin komai illa na tsintsaye, sai ta tsugunna tafara tsintar 茩iraran bishiya wanda suka fa蓷o daga saman bishiyun gurin,

"Rass Rass Rass, gaban ta yafa蓷i jin takun mutum abayan ta"

Cikin ranta ta furta waye a wannan gurin cikin wannan duhun daran ga sanyi, jin takun na茩ara kusanto tane, yasa ta saurin mi茩ewa tsaye, a hankali ta juya don ganin waye, kallon kallo aka shiga yi tsakanin Suhaima da mutumin dake tsaye cikin shigar ba茩a茩en kaya 茩ugunsa 蓷aure da jan 茩alle, yayi kwalliyar Jan fanti arabin fuskar shi, ba'a iya gane asalin kamanin sa, hannun sa ru茩e da wata 拼ar madai dai ciyar 茩warya, 茩afar sa ko ta kalmi babu, yaja ya tsaya cak daga 蓷an nesa da Suhaima,

Wanda duk a tunanin sa, ko waye a gaban sa baya iya ganin sa saboda duhun dake gurin, batare da sanin Suhaima tagama kallon sa ba tun daga sama har 茩asa, shima kuma anashin 蓳angaran yana kallon ta, amma bakamar yadda ita ke ganin saba,

Ganin Suhaima na tun karar sane hakan yasa shi fara ja dabaya ka蓷an ka蓷an, ganin haka ne Suhaima tafara sauri don cimma sa, amma ina tamkar isaka haka ya 蓳ace 蓳at, waige waige ta shiga yi, cike da mamakin al'amarin da ya faru, ta tsaya shiru alamun nazari, kafin can tajuya abunta,

茦iraran da ta tattara su ta koma ta kwashe babu alamun tsoro a tattare da ita, kafin ta nufi hanyar da tabiyu sanda tashigo daniyar komawa, masaukin da aka basu kafin akai su inda zasu zauna,

Khaltum wadda tabaje saman carpet sai ciye ciye take, babu alamun damuwa, sannan babu alamun tashin hankali atare da ita, duk abunda take hankali kwance,

Da sallama Suhaima ta shiga parlourn ganin khaltum ta baje a 茩asa tare da kayan abinci, hakan ne yasa ta jan 蓷an gudun tun tsaki, ta wuce khaltum 蓷in batare da tace mata komai ba aranta tana mamakin hali irin na khaltum, da rashin lissafi irin nata duk da itace babba,

Tunda khaltum taga Suhaima ta wuce batare da tayi magana ba, sai ta ta蓳e baki ta cigaba da ciye ciyan ta,

Cikin minti nan da basu wuce goma ba Suhaima ta fito bayan ta adana 茩iraran da ta 蓷ebo a wannan 蓷an 茩aramin dajin,

Guri tasamu saman kujera ta zauna, sosai, take kallon khaltum wadda bata masa tanayi ba,

Khaltum wai kinsan inane nan kuwa? Suhaima ta tambaye ta,

Au ashe kinfito, a a bansani ba, cewar khaltum,

Amma shine kawai kika zauna saicin abinci kike batare da sanin inda muka zo ba sannan baza ki tambaya ba, hankalinki kwance,

Sai a lokacin khaltum ta ajiye tsokar naman kazar dake hannun ta tare da 蓷aukar, fresh milk, Mai sanyin takora, sannan ta fuskanci Suhaima, tare da Fa蓷in,

Akan me za tambaye ki bayan duk tambayoyin danayi miki abaya nakasa samun amsar su, tun muna asibiti nake tambayar ki game da wasu abubuwan danakasa gane kansu a tattare dake, amma sai ki nuna bakida lokacina, kinga kuwa ai tambayar batada amfani, sannan kuma idan banci abinci ba Me zanyi, Tunda na fahimci ashe dama tsawon kwanakin nan da bakya zama ashe nan kike zuwa kina kwasar da蓷i, shine nima nake fanshewa yanzu kafin ki kuma jana mubar nan 蓷in, sai abu na茩ar she, nibanga dalilin dazai sa na tashi hankalina ba Tunda nasan baza kikaine inda za'a cutar dani ba, takai 茩arshan maganar tare da kai lomar fish roll 蓷in dake wani tire na kayan snacks,

Idan ran Suhaima yakai dubu to yagama 蓳aci dama gata da saurin fushi, ganin duk 茩o茩arin da take saboda sune, sannan tana tausawa khaltum 蓷in shiyasa take duk wata fafutuka ita ka蓷ai, amma shine ta rasa abunda zata gaya mata sai wa蓷an nan maganganun,

Batare da nuna komai ba, tace shikenan duka laifi nane, amma inaso insanar dake komai yanzu, zansanar dake kalma 蓷aya wadda ta isa tazama amsar tambayoyin ki gaba 蓷aya,

Kallon ta khaltum tayi cikin son jin abunda zata fa蓷a,

茒orawa Suhaima tayi da Fa蓷in, yanzu haka dani dake muna cikin inda muka da蓷e muna nema, cikin gidan ma茩iyan mu, ARAB ESTATE,

Zabura khaltum tayi tare da zaro ido cikin mamaki ta furta ARAB ESTATE?

茒aga mata kai Suhaima tayi alamar eh,

Kasa zama khaltum tayi kamar wadda aka tsira da allora, haka ta tashi ta koma kusa da Suhaima ta zauna, tace amma taya ya kika samu nan 蓷in har suka kar蓳e ki suka Bamu wannan kyakkyawan muhallin tare da kayan alatu na more rayuwa da dadda蓷an abinci, tayaya???

Lokacin da muka taho a mota kina bacci har muka zo nan 蓷in amma da Tunda ga bakin babban gate 蓷in shigowa zaki ga sunan a rubuce don ko makaho yashafa zai iya karantawa, yanzu inaso kamar yadda hankalin ki yake a kwance kafin na sanar dake, yanzun ma ki kwantar da hankalin ki, saboda nasamu kar蓳uwa sosai a gurin mamallakin wannan Estate 蓷in sannan da alama shi 蓷in mutumin kirki ne duk da baza mu'iya gane hakan ba a yanzu, nidai ina ro茩on ki da kibani ha蓷in kai sosai muyi abunda yakawomu mubar garin nan, sannan nidake ba guri 蓷aya zamu zauna ba kowa da inda za'akaishe, naji da蓷in hakan saboda zamu rin茩a samun bayanai ta kowane 蓳angare, sannan zan samu mana waya wadda zamu rin茩a sanar da mother komai kinga Tunda muka baro Bichi mu bamuyi waya da ita ba, Suhaima takai 茩arshan maganar Indon ta tab da kwalla saboda ta tuna da mother,

Sosai khaltum ke kuka saboda jin maganganun Suhaima, a hankali ta rungume Suhaiman tare da Fa蓷in dan Allah 拼ar uwata ki yafemin, nayi miki mummunar fahimta har nafa蓷a miki maganganu marasa da蓷i abisa rashin sani dan Allah kiyi hak'uri,

Da sauri Suhaima ta goge kwallar dake idon saboda bata son zuciyar ta takaryi, tare da sakin murmushi mai sauti, saitin kunnan khaltum ta furta,

" Laaaa laaa wai kuka kikeye lallai waya gaya miki jarumai suna kuka, bai kamata ba, nafiso ki adana hawayanki har zuwa lokacin da zamuyi nasarar 蓷aukar fansar mu, kinga lokacin hawaye zasu yi amfani, saboda zamuyi kukan farin ciki babu mai hana mu,

Dariya khaltum tayi tare da Fa蓷in inason ki sosai Allah yarayamu tare da juna cikin aminci da 茩auna, Suhaima na da蓷e ina fa蓷a miki ke 蓷in ta musamman ce a cikin mutane samun kamar ke sai antona duk wanda yake da 拼ar uwa irinki to tabbas bazai ta蓳a kukan rashi a rayuwa ba, insha Allah zamuyi nasara 蓷ari bisa 蓷ari,

Sai dai abu 蓷aya ina jin tsoro"

Hannun Suhaima tasa tare da share hawayen da suka wankewa khaltum fuska, cikin tausasawa Suhaima tace, kada kiji tsoron komai, Allah yana tare da mai gaskiya, nasara tana tare da jajirtattun mutane, idan kikaji tsoro to tabbas zamuyi rashin nasara, wanda bazan bari hakan ya faruba, da yaddar Allah, sannan duk 蓳angaran da aka kai ki acikin estate 蓷in nan ina tare dake koda yaushe, kikasan ce cikin farin ciki da nutsuwa, idan kika zama mai gaskiya to komai naki zaizo cikin nasara yadda kike so,

Tana kaiwa nan tazare jikin ta daga na khaltum, ta nufi inda kayan abincin nan suke,

Kallon ta khaltum tayi tama kasa magana saboda jikin ta duk yayi sanyi,

Duk da fuskar Suhaima a rufe take amma alamu sun nuna murmushi take yiwa khaltum tare da Fa蓷in malama sakko ki cigaba dacin abincin ki saboda ni rabona da abinci irin haka tun muna asibitin nan tsawan kwana 3,

Ma茩ale kafa蓷a khaltum tayi tamkar 茩aramar Yarin Ya tare da Fa蓷in A'a nibazan 茩ara cin abinci gidan nan ba har mutafi, gidan azzalumai kuma she蓷anu,

Dariya Suhaima tayi sosai saida tayi mai isar ta kafin tace to yanzu idan biki ci abinci na ba ya za ayi kenan haka zaki zauna da yunwa, kuma kin ta蓳a ganin anyi aiki babu abinci, ainasan halinki khaltum baza ki iya yiniba tare da abinci ba azumi ma dayaya kike yinsa bare kina ganin abincin ki茩i ci ai wannan labari ne,

Itama dariya tayi saboda tasan tafa蓷a ne kawai amma bawai don zata iyaba saboda khaltum tana 茩aunar abinci, koda babu da蓷i bare ma irin wannan mai rai da lafiya,

____________________

______________

_________

Mai girma Hasheem ne tsaye cikin 蓷akin duhu, 蓷akin dayake surkullan sa aciki, cikin shigar sa, wadda ya ha蓷u da Suhaima da ita, hannun sa ru茩e da wannan kwaryar, yana kallon mudubin tsafin sa, wanda wani ke magana ta cikin sa amma ba a iya ganin sa saidai sautin kakkausar muryar sa,



"Hasheem tabbas kana son kawo mana gagarumar matsala acikin aikin mu, wanda baza mu bar hakan ya faru ba, akwai babbar matsala acikin gidan ku, ita wannan Yarin yar da kagani, itace 茩addarar mu idan har baka kawar da itaba,

To 茩arshan ka yazo domin sai ta tarwatsa komai, gashi tun yanzu kafara Bamu matsala, saboda a yau baka kai sadaukar warka ga Dodo ba, Dole acikin kwanakin nan kakawo HATIMIN MALLAKA, ahalin yanzu Sarauniyar tsafi tana fushi dakai,

"mutumin dake maganar ta cikin mudubin yana kai wa nan wani irin ba茩in haya茩i mai duhu ya mamaye fuskar mudubin, batare dajiran abunda Mai girma Hasheem zai ce ba,

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya mai girma Hasheem ya sauke, idanuwan sa sunka蓷a sunyi jawur, kwaryar dake hannun sa ya bu蓷e, take wani irin mugun 茩arnin jini ya mamaye gurin, jini ne aciki kusan cikin kwaryar, haka ya 蓷aga tare da juye jin asaman mudubin tsafin nashi, kamar wanda ake jira haka jinin yafara shiga cikin mudubin sannu ahankali, take yazama kamar ba'a ta蓳a zuba wani abu asaman shiba, wani abun mamaki ko 蓷igo 蓷aya bai zuba 茩asa ba,

Saida ya tabbata jinin ya gama shiga ciki sannan ya 蓷akko wani jan kyalle ya rufe gaba 蓷aya fuskar mudubin, tare da karantu wasu 蓷alatsuman tsafi, bai daina karan tasu a har saida ya shige, wannan 蓷akin dayake janza kayan sa aciki,

Cikin 茩an 茩anin lokaci yafito cikin shigar manyan kaya shadda da hula hadda babbar riga, kamar bashi ba hatta kwalliyar dake fuskar sa babu, haka yafita gaba 蓷aya daga cikin gurin wanda ya kasan gidan 茩asa ne, wato ginin cikin 茩asa akayi, wanda baza ka ta蓳a cewa akwai wani, abu acikin 茩asar ba, abun mamaki yana fitowa gurin ya shafe gaba 蓷aya,

Wayar sa ya ciro yakira Mahaifiya su, mama bilki, bugu 蓷aya ta 蓷auka babu ko sallama yace mata,

Mama inaso mu zauna yanzu yanzu,

Abunka da shashashar uwa batare da musu ba tace to ina 蓳angaran mahaifin ku amma ganinan zuwa ka sameni a babban parlour na,

Batare daya ce komai ba ya katse wayar, sannan ya dannawa He Excellency Sambo Call, saida ta tsinke ya sake kira akaro na uku aka 蓷aga, kana inane?

Amsawa He Excellency Sambo yayi da, lafiya dai ko,

Eh lafiya ba lafiya ba inaso mu ha蓷u a babban parlourn Mama zaman gaggawa ne kakira, Mansur yazo shima, nimakuma zankira, Sulaiman,

Oky abunda He Excellency Sambo yace kenan, saboda kar ayi bashi da bazai jeba haka ya tashi cikin sauri ya zura jallabiya tare da kiran uncle Mansur, ya sanar masa kamar yadda, Mai girma Hasheem 蓷in ya bu茩ata,

Uncle Mansur kamar me jira yariga kowa halartar parlourn Mahaifiyar tasu.!!!

*_F Pen's_*

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALIN MU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

_CREATED AND WRITTEN_

_BY_

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login