Showing 84001 words to 87000 words out of 161316 words

Chapter 29 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

313

musu babu wani ba茩o da yafita daga masarautar,

Mamaki ummul bait tayi tare da Fa蓷in to tabbas Yarin yar tana cikin masarautar, to amma ina ta shiga?, a ina za asamota? Shin wa ce ce ita? Meye ala茩ar ta da 蓷ana Yarima Sultan har take kiranshi da yayan ta?,

Wa蓷an nan tambayoyin sune suka yiwa ummul bait tsaye cikin 茩okwan rai, al茩awari ta 蓷aukar wa kanta kowa ce ce wannan sai ta gano ta,

Ya shugaba ta, Allah ya 茩ara miki lafiya, gani na amsa kiran gimbiya, cewar wata kuyanga dake zaune daga gefan Gimbiya shaheedah wadda ke zaune ta 蓷ora 茩afa 蓷aya kan 蓷aya sai wani siririn glass dake Idon ta jikin ta sanye da riga da wando jikin su yanayin Kayan sanyi, amma kanta ko hula babu ta 蓷aure gashin ta a tsakiyar kai 茩afar ta 蓷aya sanye da tsar茩a ta zinare,

Saida tagama danna wayar ta kafin ta蓷ago dakanta kamar wadda akayi wa dole, ta kalli kuyangar dake zaune gaban ta ko kwakwkwaran motsi batayi saboda tsabar girmama wa,

Magana tafara ahankali tamkar mai ciwon baki,

Barira inason ki sanar min menene labarin da kika samo game da Yarin yar nan da tayi wa Yarima Sultan zamiya a filin Hawa, ina son jin komai dangane da ita,

Kuyangar nan da aka kira da Bariri cikin girmamawa ta 茩ara russunawa sosai kafin tace, " Allah ya temaki uwar 蓷akina, babu wani tabbataccan labari game da ita saboda tayi 蓳atan dabo acikin masarautar nan, hatta uwar gidan sarki (Ummul bait) tasa ane momata ita,"



Kallon ta gimbiya shaheedah tayi sosai tana nazarin wani abu, aranta can kuma tasa hannu ta 蓷au wayar ta,

Kinsan waye wannan? Yaya girman ala茩ar su yake shida Yarima Sultan,

Kallon fuskar wayar Kuyanga Barira tayi take kyakkyawar fuskar Sulaim ta bayyana cikin faffa蓷an screen 蓷in wayar saida ta蓷an kalla sosai kafin tace, Allah ya 茩ara salama acikin zuciyar shugaba ta, wannan ai aminin Yarima ne, akwai tsananin So da sha茩uwa a tsakanin su,

Kafin ta 茩ara gimbiya shaheedah amma ai bansan shiba, sannan Meye Sunan sa?

Ranki ya da蓷e Shidin baba茩o bane a masarautar nan kowa yasan shi, ina tunanin kema don bakya 茩asar shiyasa biki sanan shiba, idan kika ganshi anan to tabbas Yarima na nan, sannan banida masani ya akan Sunan sa nafi jin kowa nakiran sa da Aminin Sultan,

Jinjina kai Gimbiya shaheedah tayi cikin 茩asan ma茩oshin ta tace zaki iya tafiya idan da bu茩atar wani abu zanne meki,

Angama, nabarki cikin aminci Gimbiya 拼ar sarki jikar sarki, Allah yaji茩an Mahaifin gimbiya, Galadima Abdullahi Allah ya kyauta ta makwancin sa, takai 茩arshan maganar tare da mi茩ewa ta fice,

Lumshe ido Shaheedah tayi tare da 蓷an jingina bayan ta da jikin kujerar, da alama ba bacci take ba, ta nutsa cikin tunanin da take wayar ta ta 蓷auki ruri, ko motsawa batayi ba bare asaran zata 蓷aga wayar, akaro na biyu wayar ta ta 茩ara 蓷aukar ruri, saida takusa tsinkewa sannan ta kai hannu ta 蓷auki wayar batare da ta bu蓷e idonuwan taba,

Cikin sanyin murya wanda hakan kamar ajinin ta yake, "tace hello Mom barka da warhaka" tare da sa wayar a hansakowa, yadda da dawani akusa zai iya jin abunda tacikin wayar ke fa蓷a,

" barka dai shaheedah fatan kin isa lafiya, shiru Gimbiya shaheedah tayi batare da za tace wani abu ba,

Jin shirun yayi yawa ne Tace mom inajin kifa idan babu wani abu zan iya ajiye waya,

Magana akacigaba dayi ta 蓷ayan 蓳angaran wadda aka kira da mom tace, " shaheedah ina son sanar miki dole zaki ha茩ura da Auran Yarima Sultan, ki auri yarima Safwan 蓷an gidan Fulanin sarki,

Sai a lokacin gimbiya Shaheeda tabu蓷e idanuwan ta ahankali, kafin tace komai Mom taci gaba da Fa蓷in," saboda munsamu tabbacin, Yarima Safwan ne zai gaji karagar mahaifin sa nan kusa, to kinga dole shizaki aura, domin lokacin cikar wasiyyar mahaifin ki yayi, kinsan dai haryana kan ga蓳ar mutuwa abu 蓷aya yake fa蓷a, Mulki! Mulki!! Mulki!!!

Kada mubari mulki yabar hannun mu tun dashi mafarkin sa nason hawa karagar sarki mai cikaba, har Allah yayi masa rasuwa to dole ne 蓷ansa ya gada,

Shaheedah inaso kisani kece zaki iyadawo da martabar mu, amma hakan bazai samuba idan har ba auran Safwan kikai ba, Tunda sarki Yusuf yasa aka yimana korar kare acikin Masarautar nan nida 蓷an uwa ki ban茩ara Bacci mai da蓷i ba kema kinsani, sannan yakwace ki daga hannu na to nayi kuka kamar raina zai fita, amma gashi yanzu Rainon da yayi miki zai amfane mu, kice makasar su tabbas nasan zaki iya,

Wani irin doguwar ajiyar zuciya gimbiya shaheedah tayi kafin tace,

" mom kina son taso da abunda ya kwanta acikin zuciya ta pls kibar ni haka inason zan huta yanzu sannan zanyi tunani kan maganar auran Yarima safwan, kome kenan zamuyi magana amma pls kiyi takatsantsan saboda haryanzu a茩ar茩ashin kulawar, mai martaba sarki kuke,

Ina me茩a gaisuwa zuwa ga 蓷an uwa na ina fatan zaki sanar masa idan na tashi zanne me shi awaya

Batare da jiran Cewar Mom ba Takashe Kiran "茒iff" tare da mi茩ewa ta nufi Bedroom 蓷in ta,

_TA茦AI TACCAN TARIHIN MASARAUTAR GABAS_馃憣

*_Waye sarkin Yusuf shareef???_*

Masarauta ce mai tsohon tarihi sarautar Zaki, mutanan yankin, shuwa Arab asalin su 拼an yankin 茩asar Larabawan Africa ta kudu, wanda suke, kasuwanci, da auratayya tsakanin mutanan arewa hakan yajawo yawan su cikin garuruwan Nigeria bama kamar garin Maiduguri yankin barno State,

Mai martaba sarki shareef zaki, shine sarki a wancan lokacin kafin zamanin, sarki adam shareef zaki, wanda asalin sunan sa ba shareef bane,

Kasan cewar su gadon shareefai shiyasa suke amfani da shareef asalin kakan su kenan, ZAKI kuma shine tambarin MASARAUTAR saboda 茩arfin mulkin da take dashi ga arzi茩i da izza, bayan rasuwar sarki shareef zaki, mulki ake gudanar wa mai cike da adalci da tsafta duk wani wanda ke 茩ar茩ashin sarki adam shareef zaki ba茩ar ramin da蓷i yake jiba saboda adalcin sa da son al'ummar dake rayuwa a茩ar茩ashin mulkin sa,

Allah ya azurta shi da 拼a拼a guda biyar 5 hu蓷u maza mace 蓷aya , Yusuf, Murtala, Mahaifiyar su 蓷aya, Abdullahi, Kabir, Mahaifiyar su suma 蓷aya, Sai Aziza wadda ita ka蓷ai ce a gurin Mahaifiyar ta kuma tarasu, itace matar sarki Adam ta biyu 2

瞥a拼an sun tashi cikin rashin jituwa tsakanin su babu wata kwakkwarar sha茩uwa tsakanin su Aziza sai ta tashi a 蓷akin Hajiya Baitu, saboda matsalar iyayen su mata basu da ha蓷in kai ga kishin jaraba, ko wacce tana nuna tafin 蓷aya saboda duka auran gida ne 瞥a拼an sarauta ne,

Mahaifiyar su Yusuf, Murtala, itace uwar gida, wadda suke kira da Hajiya Baitu, bata 蓷aukar raini akwai son mulki ga isa da nuna iko, tana matu茩ar 茩aunar 瞥a拼an ta sosai, ita ta aurar da aziza saboda hannun ta tayi rayuwa tun tana 茩arama maman ta tarasu, tasamu gata sosai daga gurin Hajiya baitu,

Kowa cikin mazan burin sa yaga yazama shine magajin karagar, sarki Adam, banda mutum 蓷aya Yusuf babu ruwan sa da mulki hasalima shi ba mazauni bane kuma shine 蓷an fari a gurin sarki adam, 拼an uwansa ne ka蓷ai suke bidirin su,

Mahaifiyar, Abdullahi, Kabir, itace matarshi ta uku ta 茩arshe kuma wadda suke kira da Giwar sarki, tunkafin a haifi aziza sarki adam ya aure ta, saida ta yi haihuwar fari wanda 蓷an ta na farko Abdullahi, kafin Mahaifiyar aziza itama ta haihu bayan haihuwar tata ba jimawa Allah yayi mata rasuwa,

Sosai sarki yaji mutuwar ta saboda yana so ta sakamakon tana da hak'uri ga kyau da kai baruwan ta da kowa bata da wani abokin fa蓷a, hakan yaja mata soyayyar mutanen gidan dayawa, wanda hakan ba茩aramin ciwo yake yiwa, Hajiya baitu ba, amma da ta mutu saida jikin ta yayi sanyi sosai itama taji babu da蓷i duk da ada bata sonta,

Hakan ne ma yasa ta 蓷auki 拼ar ta aziza tamkar ita tahaife ta cike da so da 茩auna da bata kulawa tamkar yadda Mahaifiyar ta zata yi mata bata bari aziza tayi kukan maraici ba, saboda ita tamayi zaton Hajiya baitu ce Mahaifiyar ta, saida Giwar sarki ta ta蓳a goran ta mata sannan tasan ba ita tahaife taba, ahaka babu abunda ya canza,

Rayuwar su na tafi cike da rikice-rikice, kowa da abunda ke zuciyar sa burin kowa acikin su yaga shine asama 蓷aya,

Wata rana kwatsam Yusuf ya dawo daga 茩asar Mali, bayan ya hallaci 蓷aurin auran abokin sa da sukai karatu tare, kai tsaye ya wuce fada gurin mai martaba sarki, ya sanar masa da magana yazo kuma mai girma,

Mai martaba yabada umarnin ya shiga har tura kar sa domin suyi maganar, hakan kuwa akayi, cike da girmamawa Yusuf ya gaida mai martaba sarki adam,

Gani Yusuf 蓷in yayi shiru hakan yasa sarki fa蓷in inajin ka, zaka iya gabatar da komeye a zuciyar ka,

Ranka ya da蓷e ina neman gafara da kuma afuwa tuba nake bisa babban laifin dana aikata a gare ku batare da shawarar ku ba Allah yasanya nutsuwa da ha茩uri a zuciyar mahaifi na,

Sosai sarki ya kalli 蓷an nasa Yusuf, Allah yagafar ta mana baki 蓷aya, inajin ka yusufa jeka kai tsaye kan maganar ka, Allah shine mafi sannin dai dai, sannan shine sarkin dabaya kuskure mai yafiya a koda yaushe ga wanda yayi laifi kuma ya tuba tsarki ya tabbata a gareshi,

Cike dajin da蓷in furicin mahaifin nasu Yusuf yace, Allah ya 茩ara maka yawan nasara, Yusuf yana tare da Iyali, ya furta hakan tare da 茩ara yin 茩asa da kansa sosai cikin jin nauyi da kunya da kuma tsoron abunda zai biyo baya,

茒an muskutawa mai martaba yayi cikin son jin 茩arin bayani abunda 蓷an nasa yazo dashi, ganin alamar hakan ne yasa Yusuf 茩ara gyara zama sosai ya cigaba da Fa蓷in,

Ranka ya da蓷e, an蓷aura min aure safiyar jiya, a 茩asar Mali,

Allah ya sanya hak'uri acikin zuciyar mahaifi na, ni mai laifi ne, na shirya ko ban shirya ba dole na kar蓳i hukunci, amma ina neman afuwa da kuma yafiya a gurin sarki mai adalci tuba nake, yana kaiwa nan yayi shiru,

Sosai sarki Adam shareef ya girgiza dajin lamarin auran da Yusuf 蓷in yace yayi, yasan 蓷an nasa ko maganar aure baya so ayi masa bari har ace ga mata, mahaifiyar sa Hajiya baitu tasha nuna masa 拼an mata kala kala 拼a拼an manya da sarakuna wasu matan ma suke kawo kansu, amma bai ta蓳a kulawa ba saidai ma ransa ya蓳aci,

Saida sarki ya gama nazarin Yusuf 蓷in kafin yace,

Yusufa ai duk abunda kaga ya faru to dole Allah ya riga ya tsarawa bawa tunkafin wanzuwar ransa a duniya, bazai ce naji da蓷in auran da kayi batare da sanin muba ba, sannan bazance banji da蓷i ba saboda ai dama abunda nada蓷e inaso kayi kenan, kaine babba amma 拼an uwanka biyu, sunyi aure, to Alhamdulillah,

Allah yasa albarka Allah yasa kubiyun alkhairan juna ne,

Da mamaki Yusuf ya蓷ago ka蓷an ya kalli mahaifin nasa abunda bai yiba tunza mansa, sosai yayi mamakin jin furucin, da sarki yayi take zuciyar sa ta mamaye da wani irin farin ciki, dama babbar damuwar da shine mai martaba idan ya amince to duk wani abayansa yake hatta ita Hajiya Baitu wadda itama yana fargabar abunda zai fito daga 蓳angaran ta gashi matar da ya auro 蓷in ba 拼ar kowa bace hasalima 拼an gudun Hijira ne to tabbas akwai matsala idan Hajiya Baitu taji haka don bata son talaka ta tsani hada inuwa da wanda ba kowa bane,

Cigaba da magana mai martaba yayi, "zamu zauna da Mahaifiyar ka insha Allah, sannan akwai hukunci akan ka na karya dokar masarauta wanda sanin kankane bane zanyanke wannan hukuncin ba, Al茩alan Fada suke da wannan alha茩in,

Yanzu ina ka ajiye ita iyalin naka sannan 拼ar waye?? Sarki yayi masa tambayar a jere,

Ranka ya da蓷e tana sa shen kilishi Aziza, sunan ta Bahijjah, sannan ba 拼ar kowa bace, Mahaifin ta Allah yayi masa rasuwa, sakamakon fa蓷an 茩abilanci da akayi a nahiyar su, Yanzu ita da Mahaifiyar tane suna aiki, a gidan su abokina wanda naje 蓷aurin auran sa Mali,

Da fari nayi niyar tahowa da su daga bayan idan kun amince sun 拼an tu daga wahala, sai a 蓷aura mana aure, to bisa al'adar garin mutum 蓳ako baya tafiya da 蓷an garin kowa wanda ke zaune a garin, sai dai idan auran ta mutum zaiyi shine zai iya tafiya da ita, ganin irin halin da suke ciki ne na tausaya musu sosai shiyasa na amince a 蓷aura auran sai mu taho tare, yakai 茩arshen maganar cike girmama da nutsuwa,

Zaka iya tafiya, sarki ya fa蓷a a ta茩aice,

Russuna wa yayi sosai tare da Fa蓷in Allah yasa mai martaba bazai yi fushi dani ba domin hakan zai cutar da ni matu茩ar cutarwa nabar ku lafiya, ya tashi jiki a sa蓳ule babu kwari, saboda baya son ganin fushin iyayan nasa Sam, Faransa yana ayyana yashirya kar蓳ar duk wani hukunci daga Al茩alan fada, hakan baidameshi ba, amma dai kome za ayi bazai iya ra buwa da matar saba wadda ganin farko yakamu da tsananin son ta, daga shekaran jiya zuwa Yau amma ji yake idan akarabasu tabbas 茩arshan rayuwar sa yazo,

Mai martaba yabi bayan 蓷an nasa da kallon sannan yayi wani irin murmushin girma, harcikin ransa yana 茩aunar Yusuf sosai, kaf cikin 拼a拼an sa idan aka cire Aziza itama saboda ba Mahaifiyar tane,

Yasan Yusuf akwai gaskiya gashi da amana bashida son zuciya kamar 拼an uwan sa shiyasa afi shiga ransa sama da kowa acikin su, dole yasan Al茩alan Fada zasu yi hukunci amma dole zai nema wa 蓷an nasa sassauci kan a rangwan tamasa.!!!

*_F pen's_*鉁嶏笍

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALIN MU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

_CREATED AND WRITTEN_

_BY_

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_馃槏Oum Ameerah_馃槏

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

*_Ina mai farin cikin sake ha蓷uwa daku a cikin Littafin AHALIN MU 茒AYA. Kashi na biyu, ina ro茩on Allah ya amfanar da mu abin da ke cikin sa, akasin haka kuma da kuskure na ku watsar dashi gefe, saboda nima mutum ce kamar kowa zanyi dai dai zanyi kuskure, domin 蓷an Adam ajizi ne, Allah ya shiga dukkan lamuran mu yayi mana jagoran ci_*

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 5锔忊儯鉃6锔忊儯馃摉

Kamar yadda Yusuf yayi tsammani hakan ne ya faru saboda Hajiya Baitu, ta buga 茩asa tayi tsalle tace ita sam sam bazata yadda da wannan auran ba, sai Yusuf yasaki matar sa Bahijjah,

Sosai mai martaba ya fahimtar da ita kan ta kwantar da hankalin ta amma tace ina ita fa bazata yadda da wannan ba, sai dai Yusuf yaza蓳a ko ita ko matar shi,

Bawan Allah a lokacin ba茩aramin tashin hankali ya shiga ba,

Mahaifin su ya kwantar mai da hankali kan cewa babu abunda zai rabashi da matar sa sai Allah, hakan kesawa ya 蓷an samu nutsuwa,

Sanda munafukai suka kaiwa Hajiya Baitu labarin, yarin yar da Yusuf ya aura, 拼an gudun Hijira ne ita da mahaifiyar ta, sannan ba 拼ar kowa bace aikin wanke-wanke da shara suke yi,

Take Hajiya Baitu tasa aka kira mata Yusuf 蓷in saboda tsabar tashin hankalin da take ciki, yana zuwa tabashi umarnin sakin Matar shi Bahijjah, ko kuma ta tsine masa, saboda ta tsani talaka batason koda ha蓷a hanya dashi ne bare har su zauna inuwa 蓷aya,

Aganin ta hakan shine mafita, tana tunanin zaijayo mata abun kunya, da surutu acikin masarautar,

Bisa al'adar masarautar babu sakin aure idan batare da kwakkwaran dalili ba,

Cikin tsananin tashin hankali Yusuf yake neman afuwar Mahaifiyar tashi da ta sassauta masa amma bazai iya sakin matar shiba,

Koda bu蓷ar bakin ta, sai cewa tai, Magaji idan har kaga matar ka ta zauna zaman aure a masarautar nan tu tabbas bana raye,

Saboda 蓷an fari ne shiyasa bata iya kiran sunan sa saidai tace magajin sarki ko kuma magaji kawai,

苼angaran Giwar sarki kuwa ita ma hankalin ta duk ya tashi saboda auran Yusuf 蓷in, ada tana ta farin ciki ya茩i aure, to yanzu gashi yayi idan kuma haka ne to dole shizai gaji mahaifin sa, ba 蓷an ta Abdullahi ba wanda saboda yazama magajin sarki, tayi masa auran wuri amma gashi tsarin ta ya rushe,

Ita ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login