Showing 12001 words to 15000 words out of 161316 words

Chapter 5 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

293

Saida ya tabbata jinin ya gama shiga ciki sannan ya 蓷akko wani jan kyalle ya rufe gaba 蓷aya fuskar mudubin, tare da karantu wasu 蓷alatsuman tsafi, bai daina karan tasu a har saida ya shige, wannan 蓷akin dayake janza kayan sa aciki,

Cikin 茩an 茩anin lokaci yafito cikin shigar manyan kaya shadda da hula hadda babbar riga, kamar bashi ba hatta kwalliyar dake fuskar sa babu, haka yafita gaba 蓷aya daga cikin gurin wanda ya kasan gidan 茩asa ne, wato ginin cikin 茩asa akayi, wanda baza ka ta蓳a cewa akwai wani, abu acikin 茩asar ba, abun mamaki yana fitowa gurin ya shafe gaba 蓷aya,

Wayar sa ya ciro yakira Mahaifiya su, mama bilki, bugu 蓷aya ta 蓷auka babu ko sallama yace mata,

Mama inaso mu zauna yanzu yanzu,

Abunka da shashashar uwa batare da musu ba tace to ina 蓳angaran mahaifin ku amma ganinan zuwa ka sameni a babban parlour na,

Batare daya ce komai ba ya katse wayar, sannan ya dannawa He Excellency Sambo Call, saida ta tsinke ya sake kira akaro na uku aka 蓷aga, kana inane?

Amsawa He Excellency Sambo yayi da, lafiya dai ko,

Eh lafiya ba lafiya ba inaso mu ha蓷u a babban parlourn Mama zaman gaggawa ne kakira, Mansur yazo shima, nimakuma zankira, Sulaiman,

Oky abunda He Excellency Sambo yace kenan, saboda kar ayi bashi da bazai jeba haka ya tashi cikin sauri ya zura jallabiya tare da kiran uncle Mansur, ya sanar masa kamar yadda, Mai girma Hasheem 蓷in ya bu茩ata,

Uncle Mansur kamar me jira yariga kowa halartar parlourn Mahaifiyar tasu.!!!

*_F Pen's_*

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALIN MU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

_CREATED AND WRITTEN_

_BY_

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔1鈨1鈨b灃1鈨2鈨p煋

Uncle Mansur kamar me jira ya riga kowa zuwa parlourn mahaifiyar tasu saboda kada yayi asarar kalma 蓷aya daza a fa蓷a ta wuceshi,



Cikin minti nan daba zasu haura biyu ba, saiga, mai girma Hasheem, atare suka shiga, shida He Excellency Sambo, ko zama basu yi ba saiga mama bilki cikin sauri,

Barrister Sulaiman ne 茩arshan halarta a parlon,

Gaba 蓷aya suka tattara hankalin su gurin Mai girma Hasheem ganin bashida niyar yin magana ne,

Hakan yasa mama bilki Fa蓷in, "Hasheem kaifa muke sauraro katara mu anan sannan kayi shiru ga dare yana 茩ara yi,

Saida ya numfasa kafin ya kalle su 蓷aya bayan 蓷aya, yafara magana,

" Akwai Gagarumar matsala, duka kunyi shiru kwana biyu babu wani bayani ta kowa ne 蓳angare, ina so kusani akwai Yarin yar da take cikin estate 蓷in nan, kusanar dani idan 蓷aya daga cikin ku yasan zuwan ta sannan kuma a wane 蓳angare take zaune,

Cike da mamaki suka kai duban su gaba 蓷aya kan Mai girma Hasheem, kafin kowa yace komai mama Bilki tace, wacece ita sannan kai waya fa蓷a maka? Ta jefa masa tambayar idon ta akan shi,

Ba fa蓷a min akayi ba gani nayi zahiri da idona a daran nan, acikin 茩arshan estate 蓷in nan, wani abun mamaki ma, A inda babu house ko 蓷aya cikin gurin nan mai kama da daji, gashi fuskar ta a rufe, dagani annuba ce ita a gurin mu,

Gaskiya ni banji labarin zuwan wata Yarin yaba ina tunanin idon kane kawai yake maka gizo, ko kuma aljanu sun bu蓷e maka ido, don da ace ankawo wata ba茩uwar fuska to dole zansani koda ba a 蓳angaran 蓷aya daga cikin ku zatayi aiki ba,

Amma mama bakya ganin mu fara bincika wa kafin mu yanke hukunci, kada muzu lokaci ya 茩ure mana fa, cewar He Excellency Sambo,

A 蓷an harzu茩e Uncle Mansur yace Gaskiya kun蓳atamin lokaci ninayi zaton wata kwakkwarar magana ce ashe shirme ne, ta yaya za a kawo Yarin Ya cikin gidan nan batare da sanin mu ba, kawai kafita cikin dare ba dole kayi gamo ba,

Ya isa kowa ya tashi Yabani gurin zuwa gobe zan bincika don samun tabbacin maganar, cewar mama Bilki,

Ina da magana barrister Sulaiman ne yayi maganar hankalin sa na akan wayar hannun sa,

Gaba 蓷aya hankalin su ya koma zuwa gare shi, alamar shi suke saurare,

Kashe wayar yayi tare da gyara zaman sa, Dama Magana ne Akan HATIMIN Mallaka, ina da cikakkyan bayani akan tabbas yana hannun Sulaim Arab, sannan bai ajiye shi acikin gidan nan ba, saboda mun bincika, abu na gaba da nagano shine tabbas idan har baya cikin gidan nan to, yana Hospital 蓷in sa, don babu inda ya 蓷auka da mahimmanci kamar can kuma yana da babban gurin ajiyar sirri acikin office 蓷in nasa,

Hhmm, wata doguwar ajiyar zuciya ya sauke sannan ya蓷ora da Fa蓷in, saidai abu 蓷aya shine bamu san inane ma ajin sirrin nasa ba,

Yakai 茩arshan maganar idon sa akan iyayen nasa,

Murmushi uncle Mansur yayi sannan yace yauwa yanzu naji batu, ai wannan abu mai sau茩i ne Tunda munsan inda yake to gano ma'ajiyar sirrin bazai yimana wahala ba,

He Excellency Sambo yace, Kwarai da gaske dole zamu gano cikin sau茩i, kayi aiki mai kyau 蓷ana,

Murmushi shima Barrister Sulaiman yayi mai 蓷auke da ma'anoni kala kala saboda daga yadda yayi murmushin zakagane ciwa a kwai wata a 茩asa,

"Good Job dear" wannan Labarin naka ai babban albishir ne, cewar mai girma Hasheem cikin washe baki,

"Nagode abba, DaDa ina godiya" cewar Barrister Sulaiman,

Tare da 蓷agawa uncle Mansur gira batare da kowa ya kula da hakan ba,

Wani shu'umin murmushi uncle Mansur yayi tare da kauda kan shi gefe,

saboda yasan komai bakin su 蓷aya da Barrister Sulaiman, wanda abunda suke shiryawa da Uncle Mansur, ko mahaifin sa Mai girma Hasheem bai zai iya sanar masa ba,

Akwai ba茩ar kasuwa 蓳oyayyar har 茩allar da suke yi wanda babu ko mutum 蓷aya daya sani acikin estate, sun shahara wajan sa farar miyagun kwayoyi da shan su, (DRUGS TRAFFICKING) kama daga kan; _Heroin, Cocain, Methamphetamine (Meth), Fentanyl, Alcohol, Nicotine, Ecstasy(MDMA), Prescription Opioid, Benzodiazipines, Synthetic Cannabinoids,_ da dai sauran su kayan maye babu kalar wanda basa shigo dashi, suna shigo dasu ta蓳arauniyar hanya acikin tankokin _ARAB COMPANIES_

Batare da sanin alhaji Imran Arab ba, Kafin azo fidda kayan Company tuni suncire kwayoyin su tare da ha蓷in bakin Managers da Directors 蓷in Companies, sai su raba a hannun manya manyan dilolin su na kwaya, shiyasa suke samun ku蓷a蓷e kamar hauka amma babu wanda ya kula saboda kowa yanada abunyi gashi dukan su masu ku蓷i ne,

Wannan shine dalilin da yasa uncle Mansur da 蓷an yayan sa wato Barrister Sulaiman bakin su yake a ha蓷e, wanda suke da tabbacin idan suka mallaki HATIMIN MALLAKA, to zasu yi shaharar da sai sun gagari masu kudin duniya,

_In the morning_

Sammako Suhaima tayi wajan tashi daga bacci,

Duk da dama baccin nata rabi da rabi ne tayi, kwana tayi tana tunanin yadda zata bullowa mutanan Estate 蓷in, tare da tunanin shin waye mutumin datagani cikin daji nan, ganin batada amsar tambayoyin tane hakan yasa ta tashi ta 蓷ora alwala tayi ta sallar nafila har asuba,

Dagani kasan akwai bacci a idanuwan ta saboda sun 蓷an 茩an茩an ce wanda su ka蓷ai ake iya gani a fuskar tata, Suhaima ko bacci zatai fuskar ta a rufe take, ko Meye dalilin ta na茩in bayyana fuskantar Oho!

duban ta takai kan khaltum wadda take ta aikin sharar bacci, murmushi Suhaima tayi saboda ta tuna maganar khaltum a daran jiya, data ce ita fa tana tunanin ko a aljannah iya dadin daza taji kenan, sannan tasan ko a gidan shugaban 茩asa baza a ta蓳a samun irin wannan katifar ba saidai mai girman ta badai laushi ba, 茩auyan ci khaltum tayi tayi har Allah yasa bacci ya 蓷auke ta,

ita dai Suhaima idan ba dariya ba babu abun da take, duk da itama shiru kawai takeyi amma wasu abubuwan har mamaki suke bata da irin ku蓷in da aka narka akayi wani abun da take ganin bashida wani amfani, Don ma Allah yasa suna da waye wa basa nuna 茩auyan ci a ko ina saidai suyi shiru,

Jin alamun kamar ana magana daga parlour ne, yakatsewa Suhaima tunanin da take, cikin sauri tazuro 茩afar ta saman lallausan carpet wanda saboda laushi har lumshe idanuwan ta tayi,

Tare da gara zaman hijab 蓷in ta nufi parlourn,

wata dattijuwar mata tagani tsaye ita da wata matashiyar budurwa hannun budurwar ru茩e da tire da alama kayan breakfast ne aka kawo musu, wanda da kagansu su biyun duka zaka shaida 拼an aiki ne saboda yanayin shigar su duk da komai nasu tsaf tsaf yake, rigar jikin su iri 蓷aya an rubuta, _ARAB KITCHENS_ abayan rigunan nasu wanda suke har gwaiwa,

Murmushi dattijuwar tayi wa Suhaima tare da Fa蓷in Yarin Ya kuntashi lafiya,"

Alhamdulillah abunda Suhaima tace kenan,

Kallon matashiyar budurwar matar tayi tare da Fa蓷in" K.C jeki jera kayan abincin idan kingama kitafi ganinan zuwa,

Da " To ta amsa tare da wucewa dinning wanda ke daga gefe acikin area parlourn,

K.C Kuma wannan wane irin sunane? Suhaima tayi tambayar cikin ranta, Ba mamaki Cristan ce zuciyar ta tabbata amsa da haka,

Ganin matar tasamu guri 茩asa ta zauna ga kuma kujeru, hakan yasa Suhaima 茩arasawa cikin Parlourn tare da kallon matar tace,

BaBa yaki kazauna a 茩asa bayan ga kujera kikoma sama mana, cewar Suhaima dai dai tana zama saman kujera mai cin mutun biyu,

A'a Yarin Ya Bakomai nan ma ya isa, dattijuwar tafa蓷a fuskantar da yalwataccan murmushi, kafin Suhaima tace wani abu matar ta 蓷ora da Fa蓷in dama anci nazo ne mutafi tare, idan kungama karin kumallon,

Kamar Suhaima za tace injiwa? Sai kuma tace to bari na taso 拼ar uwata sai muyi sauri mu kammala,

To badamuwa kuyi komai a nitse zanjira ku,

Batare da Suhaima tace komai ba ta tashi tanufi bedroom 蓷in da ta fito daga cikin, cikin 茩an茩anin lokaci suka fito tare da Khaltum wanda ta turo baki gaba tare da tur蓳une fuska, wai ita a dole Suhaima ta tasheta tana baccin ta mai da蓷i wanda bata ta蓳a irin saba Tunda aka haife ta a cewar ta,

Dariya Suhaima kawai tayi wadda idan ba akusa da ita kake ba baza kagane tayi dariyar ba,

Dinning 蓷in suka nufa kai tsaye, suna zama khaltum ta shiga washe ha茩ura cike da murna tace, amma wlh Suhaima kin kyautamin yanzu da biki tasheniba shikenan nayi asara ko? Tayi tambayar tare da tura wainar kwai abakin ta wanda ta ha蓷o da plantain (Agada),

Hhmm Suhaima tace tare da Fa蓷in amma da kintashi sai masifa kike na tashi ki, wai nikam jiya bacewa kikai baza ki 茩ara cikin abin cin gidan nan ba Tunda kingano inda muke, cikin wasa takai 茩atshan maganar,

Wata irin harara khaltum ta kaiwa Suhaima, kafin tace wani abu da sauri ta furzar da abunda tasa abakin ta, kwai da plantain, kan Uban can Suhaima kinji wata 茩azan ta kuwa, kinga an ha蓷a gishiri da Suger, tana maganar tare da ka karin amai tana 茩ara tofar da abun da ke bakin nata,

Me Suhaima zata ba dariya ba, sosai tadara, khaltum hadda 拼ar kwallar ta,

Suhaima tace kewai khaltum dole saikin sa mutanan gidan nan Sun raina mu ko, da kika ci, kikaji haka saiki daure ki ha蓷eyi, ai kwa蓷ayin kine yaja miki, kika ha蓷a abu biyu lokaci guda, kuma fa ba茩azan ta bane idan biki manta ba a cikin film 蓷in nan da muka ta蓳a kallo ai munga ana soya ayaba kuma anaci da abinci,

Ita dai khaltum Tunda ta janyo plask 蓷in chickens and chips, tafara dannawa 蓳ata 茩arabi takan Suhaima ba don bama sauraran ta takeyi ba,

Dahaka su kammala saida khaltum taji kamar cikin ta zai 蓳illata bayan ta sannan ta hakura,

Suhaima baiwar Allah hankalin ta duk ba yakan wannan kayan alatu babban burin ta shine taga tafara aiwatar da aikin da yakawo su,

Sosai alhaji Imran yasakar musu fuska hadda 蓷anjan su da hira, khaltum ce mai 茩o茩arin amsawa, ita dai Suhaima daga eh sai A'a, Hajiya umma wadda ke gefe, itama ta蓷an sakar musu fuska babu yabo ba fallasa, Tunda taga Suhaima fuskar ta a rufe ta gane itace wadda Baffa ke nufi, wanda ita ko kwayar idon Suhaiman baya samu nasarar gani ba, saboda Tunda suka shiga parlourn kanta na 茩asa,

Anan Baffa ya sanar da Suhaima zata zauna a gurin hajiya umma zata rin茩a kulawa da sashen, jikan sa Sulaim wanda yake a cikin house 蓷in nan,

Sulaim! Sulaim!! Sulaim!!!

Saida Suhaima ta mai maita sunan sau uku a zuciyar ta, wani irin 茩unci da ba茩in ciki ne taji su lullu蓳e ta, jin ance zata kula da 蓳angaran DR Sulaim, wanda a duniya tanajin babu wanda ta tsana irin sa, idan aka cire wanda ya tarwatsa musu rayuwa to tabbas Sulaim ne na biyu, sau 蓷aya ta ta蓳a ganin sa, amma suffar shi da kamanin sa sunan zane cikin 茩o茩on zuciyar ta, wula茩ancin dayayi mata nanan ajiye cikin ranta wanda kullum jin shi take tamkar sabo, shiyasa ta 茩udir ce a ranta matu茩ar yana cikin mutanan da zata 蓷au fansa akan su to tabbas sai azabar shi tafi ta kowa tsanani, idan kuma baya ciki to sai ta rama fiye da wula茩ancin dayayi mata, duk da shine silar ta zuwa ARAB ESTATE, take kuma sai taji tabar jin ba茩in cikin saboda tasamu damar rama abun da yayi mata 蓷in,

Khaltum ce ta ta蓳o ta tare da Fa蓷in Suhaima sai magana akeyi kinyi shiru,

Kafin tace komai, baffa ya 蓷ora da Fa蓷in 拼ar ta tunanin Meye kikeyi Allah yasa lafiya?

Firgigit tayi cikin inda inda tace a a babu komai inajin ku,

Koda Inda aka bakine biye miki ba? Baffa ya茩ara tambayar ta,

A'a komai yayi nagode sosai,

Baffa ya蓷ora da Fa蓷in to alhamdulillah,

Ita 拼ar uwar take za akaita inda zata zauna, amma zaku iya ganin juna a duk lokacin da kuke so,

茒aga kai Suhaima tayi cike da gamsuwar abunda yafa蓷a,

Yanzu zaku iya yin magana ku ka蓷ai idan kuna so saboda yanzu kowa zai wuce inda zai zauna, hajiya umma ce tayi maganar wadda gaba 蓷aya hankalin ta yana kan Suhaima,

Eh muna so cewar Suhaima da sauri,

Hajiya umma tace to shikenan, zaku iya komawa parlourn farko idan kuka gama sai kuyi magana,



Kama hannun khaltum Suhaima tayi bayan sunfita, tafara magana kamar haka,

khaltum kinji abunda nafa蓷a miki daran jiya ko, basai na mai maitamiki komai ba, abu 蓷aya zanfa蓷a miki shine, kada kisaki jiki da kowa kada kiyi wani labarin komai da kowa kowane iri ne, sannan kada ki ta蓳a nunawa mu biyu ne ki nuna cewar ki ka蓷ai ce, nikuma zan sama mana inda zamu rin茩a ha蓷uwa, duk wani abu da biki yadda dashiba inaso kisanar min cikin gaggawa, tahakan ne ka蓷ai zamu cimma burin mu, kiyi hak'uri da duk abunda zakiji ko zaki gani hakan ma nasara ne,

Matsar kwalla khaltum tafara, cikin sauri Suhaima tace Haba khaltum nace miki kuka ba namu bane, kada kibari zuciyar ki ta karaya a kowane hali, ki jajirce akan komai shine muradi na, saboda haka kibar wannan kuna muna tare fa idan kinason ganina zakizo inda nake idan inason ganin ki nima zanzo,

Murmushi khaltum tayi tare da fadin babu komai nabari insha Allah,

*_BARNO STATE_*



_MASARAUTAR GABAS_

_F pen's_

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: _Typing馃摬_

What's app channel馃憞

https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

*_AHALINMU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*Nazari writer's ass......馃摎*





_Sarauniyar馃懜 Nazari writer's鉁嶏笍_

*_(THE QUEEN馃憫)_*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 1鈨3鈨b灃1鈨4鈨p煋

Murmushi khaltum tayi tare da Fa蓷in nabari insha Allah, amma bakya ganin zasu iya gane cewar mu biyu ne,

Eh to kafin su gane hakan, munyi nisa cikin aikin mu, cewar Suhaima,

茒an rangwa蓷ar da kai khaltum tayi gefe alamar ta yadda,

Kallon ta Suhaima tayi cikin lullu蓳in fuskar ta ta saki murmushi mai sauti,

Da sauri khaltum ta kalle ta jin murmushin da tayi, lafiya kuwa,

Girgiza mata kai Suhaima tayi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login