Showing 75001 words to 78000 words out of 161316 words

Chapter 26 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

264

Sulaim?

"A karo na biyu Baffa ya 茩ara sakin Murmushi, Don Tunda yaji tayi ajiyar zuciya yasan ta Sakko, saboda Sanin Halin ta Tsaf da yayi, Jikin 蓷anki da sau茩i, ba a sanar miki ba Shine Na Fushin ko?

Cikin Harshen su ta cigaba da magana,

"Baffa Sulaim bashida lafiya na tsawon kwana Biyar Amma ban sani ba, kun cire ni daga cikin kune? Amin afuwa idan nayi Kuskure,

Shima cikin Harshen yabata Amsa,



"Biki laifin komai ba, Nasan idan kuka ji dole zakuzo Shiyasa na hana asanar wa kowa, Gashi Jamila har tazo bansan ina tasamu labari ba"

"Nagode da fahimta ta Daku kai Baffa Allah ya 茩ara lafiya da imani, Muma muna nan tafe Jibi, Da gobe zamu taho to Major ya 蓷akko Mahaifiyar Sa, kuma har yanzu Bamu samu fahimtar juna ba amma dai, Komai zai wuce insha Allah,

"Baffa yayi 蓷an Jim kafin yace, ki kwantar da hankalinki, Kisamu fahimtar juna keda Sirikar ki kibi komai a sannu A wannan karon zakiyi nasara insha Allah, Addu'ar mu na tare daku baki 蓷aya, Ki ha茩ura da zuwa Tunda nan da wani 蓷an lokaci Za a 蓷aura musu aure, Sai kuzo,

"To Baffa yadda kuka ce haka za'ayi, Allah ya kaimu Bikin sai mu taho baki 蓷aya, Amma Sajad Yana nan tafe yanzu haka yana shiri,

"Dariya baffa Yayi, kice sarkin Wasa zaizo ya dame ni, To Allah ya kawo shi lafiya, Allah kuma yayi muku Albarka,

"Itama murmushi tayi, tace Ameen Summa Ameen Kuhuta lafiya, Zankira 蓷ana Naduba shi"

"To Allah ya bada iko Baffa ya fa蓷a tare da ajiye waya, Yana Farin cikin jin 拼ar tashi Tasaki ranta, Saboda yafi kowa Sanin Bahijjan Tun tana 茦arama Akwai Rigima, Zuciya ga saurin Fushi Kaf ciki 拼an uwan ta Ba wanda ya isa ya taka ta Saboda tafiso zafin rai, duk rashin mutuncin Anty Jamila bata yi mata, Don tasan ba kyau idan kuwa Laifi akayi Har tsoron fa蓷a mata ake, Shiyasa hatta 拼a拼an ta suke Shakkar ta idan suka ganta cikin Fushi,

~ Sulaim ~

Wanka yayi Acikin toilet 蓷in Baffa, Bayan ya fito, Sai da ya Murza Mayu ka kusan Kala Biyar A fatar shi, Sannan Ya fisa Perfumes a 茩alla sunkai 茩ala hu蓷u Yaha蓷a da Oud, Kayan da Yarima Sultan ya 蓷akko masa Yasa, Shadda ce 拼ar uban su Fara Tass, rigar ta 蓷an haura gwaiwar sa ka蓷an, Yayi kyau cikin Shigar Da kakkiyar Shaddar Sai faman 茩alli take Hular da yasa anyi Amfani Da ba茩in Zare wajan yin ta, Gashi ya 蓷aura Agogo A wrist 蓷in Sa shima jikin sa Black Takalma ya zura Masu rufaffen Sama, Amma ya tsun 茩afar sun bayyana do gaye Farare Sai 茩afar ta Haska sosai acikin Black Shoe 蓷in, Yayi shigar Favourite Colour 蓷in Shi, Hannu yasa ya shafa, siririn Sajan Fuskar shi Wanda ya zagaye Fuskar Cikin wani irin Salo mai kyau da 茒aukar hankali gashi Ba茩i Wulik, Kwantacciyar Sumar kanshi wadda ta sakko har saman dogon wuyan sa itama sai 茩alli take tasha gara da mayuka Duk da yasa Hula Amma hakan bai hana ta bayyana daga bayan sa ba saboda ta sauka,

Cikin Nutsuwar sa Ya taka zuwa Babban Parlourn Baffa Inda kowa ke zaune, shi ake jira, A lokacin har Su ummeetha sun Dawo daga Asibiti wajan Saleema Wadda Tunda taji labarin Sulaim ya farfa蓷o itama ta mi茩e, da茩ar aka samu Tabari ruwan da akasa mata ya 茩are, yana 茩arewa aka sallame ta suka yo gida,

A hankali yakai Duban sa cikin Parlourn Idanuwan sa, Ya tsayar Guri 蓷aya cak,

Ganin yayi tsaye bashi da niyar zama ko magana, hakan yasa Baffa kallon sa Ganin ya zubawa window ido hakan yasa baffa me茩ewa don ganin Meye Sulaim 蓷in ya shagala da kallo haka,

Suhaima Suhaima ce, kallon ta yake ko motsa kwayar idon sa ba yayi, Itako tsaye take tana ta faman Kallon wata pink Flower Wadda tayi Wasu Korayen Furanni Masu kyau hakan ya 蓷au hankalin ta har ta tsaya tana zubawa Flower 蓷in Bottle water 蓷in hannun ta a hankali tana murmushi Kamar bata da wata damuwa, Duk da Fuskar ta a rufe take Hakan bai hana Sulaim kallon ta sosai ba, Murmushi Baffa yayi ya 茩ara duban ta wadda ita bata masan Suna yi ba,

Kama Hannun Sulaim baffa yayi, Da sauri a 蓷an razane Sulaim 蓷in ya dube shi, Tare da Fa蓷in "Baffa na Barka da Yamma"

"Barka Sulaim zauna ko" Baffa ya fa蓷a yana nuna masa Kujerar kusa da tashi,

Zama Sulaim yayi yana bin kowa da kallo, Duk wani masoyin Sulaim Zuciyar sa 茩al take da Farin cikin ganin Sulaim 蓷in saman 茩afa fuwan sa, Ga wani irin kyau da ya 茩ara daka ganshi zaka gane kwanciyar hankalin dake saman Fuskar shi ba irin ta baya bace,

Jam'u Sulaim yayi wajan gaida iyayen nasa Fuskar shi baya bo ba fallasa,

Saida kowa yayi masa ya jiki, Hadda ba茩i acikin mutanan dake zazzune cikin Babban Parlourn, Mahaifin Dr. Jabir Wato Alhaji Idris Aminin Baffa shima yazo, Ga su Dr. Anisha, Hadda 蓷an gidan gwamna Abokin Sulaim ne sosai Amma shi da mu茩arraban sa Suna part 蓷in Sulaim 蓷in zai same su acan, Daga masarautar Gabas 茦anan Yarima Sultan Twins Suma sun zo, Tasleem da Tasleema, Sannan baba Waziri Amma shi har Yakoma, Sosai Arab Estate ta kar蓳i ba茩uncin Manya manyan mutane 蓳aki Daga 蓳angarori daban daban Wasu basu ma samu ganin Sulaim 蓷in ba, Kiran waya kuwa hadda ga, _UNITED STATE_ Birnin _Las Vegas_ Abokan Aikin Sulaim Da wa蓷an da Sukai karatu tare a Babbar Jami'ar, _HARVARD UNIVERSITY (Massachusetts)_ America馃嚭馃嚫

Abun Har ya dai na bawa Sulaim mamaki ya koma bashi tsoro, Shidai ya rasa bakin Magana ya rasa wanda zai tambaya Wace irin rashin lafiya yayi Bai sani ba, Har ya gaji da amsa kira, duba sa茩onni kuwa baya ma bi ta kansu, Shima kanshi yaga An wallafa Samun lafiyar shi a twitter Amma bai san Waye ba,

Sai da akayi kwarya kwaryar Walima Sosai a kaci aka sha, Duk Sulaim na Zaune Amma baisa ko ruwa a bakin sa ba, Gab da Magrib Suka Tashi bayan Baffa yayi Wasu jawabai Da jan hankali Da Nuna Farin cikin Sa na Farfa蓷owar Sulaim,

Kai tsaye Sulaim, Yarima Sultan, Shattima Suka Wuce Part 蓷in Sulaim 蓷in don gaisawa da wasu ba茩in, Kafin su wuce Masjid Inda yaga Suhaima 蓷azun Nan yake tafan bi da kallo Amma babu Alamar ta,

A蓳angaran Mama Bilki kuwa, Ta rasa Ina zata Tsoma Ranta taji da蓷i Gaba 蓷aya Tunanin ta Ya tafi Wajan, Ta yadda Zasu samu Suhaima, Gashi Ta Kira Boka Zarshima Ya茩i 蓷aga Wayar ta,

Gashi Baffa yakira ta Bata je ba Har angama walimar, Komai ya dagule mata, Kiran Sara ne ya katse mata Tunani, kamar baza ta 蓷aga ba sai kuma ta 蓷aga, "Ina jinki"

"Hello Mama Barka da dare Fatan kuna Lafiya"

"Lafiya Yanzu ina wani abu zankira anjima, Mama Bilki tafa蓷a tana 茩o茩arin Katse kiran, Jin alamar hakan yasa Sara Saurin fa蓷i, Mama Lafiya dai Kiyi ha茩uri in fa蓷i abunda zan fa蓷a mana,

"Wani Dogon Tsaki Mama Bilki taja Kafin Tace To Uwata Ina jinki,

"Mama Dan Allah Ki rin茩a kwantar da Hankalin ki, kina kauda ido akan Wasu abubuwan, Kada wani ciwon Yaka maki,

"A 茩ufule Mama Bilki tace Zaki fa蓷i abunda zaki fa蓷a ko sai kingama yimin fa蓷an,

"Allah ya huci zuciyar ki, Ashe Sulaim Bashida lpy Babu wanda Yafa蓷a min Yanzu Nasamu labari"

"To tinda kinji yanzu ai shikenan, karki dameni,

"Shikenan Mama ina nan Tafe Next week Har biki Idan muka zo Saboda Ayi komai damu sai Induba jikin nashi idan nazo,

"Ke kika sani, Tana Fa蓷in haka ta kashe Wayar ta ta ajiye,

Zuru Sara tayi tana kallon Screen 蓷in wayar, duk da tasan maman nasu, Akwai fa蓷a Amma Yau taji abun ba sau茩i, wai (Ciwon Ar ne,) Sara Itace 茦arama A 瞥a拼an mama Bilki Yanzu haka tana Aure a 茩asar Senegal 馃嚫馃嚦 Wanda aiki ne yakai mijin ta can Allah Bai bata haihuwa ba ita kadai daga ita sai mijin ta, Tana son 瞥an uwan ta Fiye da yadda su suke son ta,

Amma Mama Bilki da Anty Jamila Basa ta acikin Al'amuran su, Saboda ita babu ruwan ta Batasan komai akan Abubuwan da suke 茩ullawa ba, Ko yaushe cikin basu shawar warin gaskiya take, Amma a banza (Man kare) ita halin ta 蓷aya da Uncle Yusuf shiyasa tasu tafi zuwa 蓷aya, Shine abokin shawarar ta,

A Daran Ranar Sajad ya Sauka, kai tsaye part 蓷in Sulaim Acan yayi landing Gaba 蓷ayan su suna zaune a parlour, Bayan ba茩i Sun tafi Kowa na huta,

Kallon Idan Sulaim Ke Zaune yana ta faman Typing A Computer 蓷in shi Gefan shi Cup 蓷in Coffee ne sai Tiriri Yake, "Aminina wai Meye kakeyi?

茒agowa Sulaim yayi Tare da Fa蓷in, Zan koma Aiki ne Ina shigar da Sabbin Decumenents ne,

"What Aiki ina? Sajad Ya tambaya yana kallon Sulaim,

"Abuja Sulaim ya bashi amsa a ta茩aice,

"Wow Really? Sulaim Yau da kanka, cikin mamaki Sajad yayi Maganar

"Sulaim yace "Em ko akwai matsala,

" No no Nayi farin ciki ne matu茩a

"Aminina wai da gaske kake ko wasa? Yarima Sultan ya tambaya, wanda Tunda Sulaim yayi magana Shock NA mamaki yaka masa,

"I'm not joking, meye ma abun wasa aciki?

"Sultan yace Masha Allah, Amma Baffa ya sani kuwa?

Sulaim yace Babu wanda yasani amma zan sanar musu,

Hakan yayi kyau gaskiya kowa zaiyi farin ciki, bayan tsawon lokaci Gashi yau Aminina yana maganar aiki da kanshi,

Murmushi kawai Sulaim yayi don shima kanshi ji yake tamkar an sauke masa wani abu da yayi masa nauyi a ka da kuma zuciya wanda yake jin tamkar shi yake hana shi ai watar da abunda ya dace a cikin rayuwar sa, ya rasa dalilin can za warsa,

Wayar Hannun Samrat Sajad ya faki idon sa ya waf ce, kallon sa Samrat yayi da sauri,

"Ana ta magana kazo nan sai wani danna waya kake,

"Omg Give me my phone please," abunda Nake me mahimmanci ne, Samrat yayi magana yana mi茩awa Sajad hannu alamar yabashi,

"Meye mai mahimmancin Ai da sai kabar cikin mu, Sultan ya fa蓷a yana harar sa,

Murmushi Shattima yayi, "Na fa蓷a muku ita 蓷in ta musamman ce, dole Duk wanda ya ganta zuciyar sa sai ta karye a kanta Yarin yar kyakkyawa ce,

Kallo ya koma sama, Shiru sukai duka suna kallon shi,

Sajad ne yace"Wow Cigaba muna sauraron ka wacece wannan mai sa'ar?

Samrat Murmushin sa ya fa蓷a蓷a, cikin jin da蓷i Sajad ya goyi bayan sa yace,

"Har yau ban ganta a zahiri ba bansan inda take ba, Amma ina mutuwar son ta, itama tana sona, Sun kasa Bani goyan baya saboda Su Sunkama nasu matan a hannu,



"To Siffan ta mana ita yaya kamannin ta suke?

Sajad ya 茩ara magana yana Matsawa kusa da Shattima,

Dama Sajad akwai son labari,

"Siffar Hmm ta Ita 蓷in abar so ce ga kowa, Mai Haske, Hasken ta tamkar Tauraruwa acikin Hasken Farin wata,

Kyakkyawar Fuskar ta, Fuskar mutanan kirki.

Dai dai tattun ha茩ura.

Idanuwa masu 茒aukar hankalin mai kallo.

Murmushin zinare.

Tabbas akwai hasken makaranta atare da ita, ilimin ta Tamkar kogi.

"Samrat

Sulaim yakira Sunan sa,

Da Sauri Shattima yabu蓷e idanuwan sa Wanda tunda ya rufe su yana ta karantu Baitikan yabo ga 蓳oyayyar masoyiyar sa,

茒aga wasa Sulaim gira yayi alamar, lafiya inajin ka,



"Oh shatt Gaskiya Bro ka 蓳atamana yanayi Yanzu gashi ka katse shi bai gama ba, Sajad ne yayi maganar yana kallon Sulaim,

Tsaki Sulaim yaja Tare da Sun kutar, Computer 蓷in shi Yanufi Dinning Area,

Gaba 蓷aya suka dariya,

Yarima Sultan yace Wallahi, ku 拼an iska ne, Amma zanyi maganin ku Soon, yafa蓷a shima yami茩e yabar musu gurin, Yanufi Upstairs Don yagaji sosai,

Sajad yace Amma ai da kun tsaya yafa蓷a mana sunan ta, kafin kutafi cikin 蓷aga murya yayi maganar Amma ko juyawa Sultan baiyi ba bare yayi magana,

Suma tashi Sukai a tare, Samrat yace Ina son Zuwa MALL Ko zamuje?

"OK muje Sajad yabashi amsa a ta茩aice,

"Samrat yace Oh sorry, Naman ta baka jima da zuwa ba Akwai gajiya a tare da kai, Ka huta kawai,

"No Muje kawai Ba wani gajiya fa,

Key 蓷in mota Samrat ya 蓷auka sama table suka fice abun su, Suna sa kai Suhanna itama na sako nata kan, Da sauri taja baya tana basu hanya,

"Tace Kuyi ha茩uri ban kula ba"

Ba tare da Sun kalle taba Suka wuce itama dama basu take kallo ba Waya ce a hannun ta, kuma hankalin ta nakan wayar, Suna wuce wa tasa kai,

Suna shiga mota Samrat ya kalli Sajad yace, "Man Allah kamar nasan Voice na Wannan data wuce,

Cikin halin ko in kula Sajad yace, To a ina kuma?

"Shiru yayi tare da Fa蓷in, Nakasa tunawa amma tana min kama da muryar Masoyiya ta, SOHANA,

"Dariya Sajad yayi Sosai, "Kace Har Gezo take maka Kana Jin Voice 蓷in wasu like her, Easy Man Mutafi Kawai,

"茒an 蓷aga kafa蓷a Samrat yayi, Batare da yace komai ba ya tada mota,

~ Suhanna ~

Zama tayi Saman kujera ta ciga ba da Shafa wayar ta, Tana jiran Sulaim kamar yadda yabata Umarnin ta jirashi,

Tayi Tsammanin yana Upstairs kawai tagan shi daga Dinning Area yafito Hannayen Sa zube cikin Aljihu,

Murmushi ta sakar masa, ta ajiye wayar tace, "Ya Sulaim barka da dare, Fatan anfito Lafiya ya 茩arfin jiki?

茒an 蓷aure Fuska Sulaim 蓷in yayi, "I don't know,it's not what I ask you,

Nace kizo tun 蓷azun sai yanzu ko, Suhanna yaushe nafara wasa dake?

"Dan Allah Yayana kayi ha茩uri, Naje aiki nadawo, Nasamu ana walima Na zauna, bayan an gama na koma House, Sannan na cimma sa茩on ka, A Time 蓷in nagaji sosai, Kuma inayin.....

"Na Tambaye kine?"Just answer my questions, Sulaim yafa蓷a yana Kallon ta 茩asa 茩asa,

"A'a Please ya Sulaim nayi Laifi amin Afuwa, gani na amsa kira,

"Better, Gashi wanda ki kaiwa laifin Har Ya fita Kidawo gobe ki bashi ha茩uri,

"Ya Sulaim laifi kuma ni? Tafa蓷a tana nuna kan ta Tamkar zata fashe da kuka,

"No Maybe Ni,

"Sorry Amma bansan laifin dana aika ta ba, Please kafa蓷a min,

"Zaki iya Tafiya dare yayi, Idan kika dawo Gobe Zakiji laifin da kikai Tunda, U don't Know oky"

茒aga kai tayi alamar Eh, Tashi tayi jiki ba kwari ta gyara, Maya finta Wanda yake Siriri ko gashin kanta bai Rufe ba, Amma jikin ta sanye da wata jib gegiyar Rigar Sanyi wanda ta 蓷ora Saman Kayan jikin ta takai mata har gwaiwa,

Bin bayan ta Sulaim yayi da kallo Yana sakin Murmushi dan yasan da'alama ta sha茩a,

Bayan ta fita Da har yayi hanyar Sama Sai kuma ya dawo yabi bayan ta shima sai da yafita har waje, Akan idon sa tashiga motar da tazo da ita, Bai dana kallon motar, ba har saida yaga ta fita daga House 蓷in gaba 蓷aya,

Bai koma ciki ba Sai ya nufi Coffee Garden Aran Sa yaji ya da蓷e bai jeba, yana son gurin kodan Shuke shuken dake cikin Garden 蓷in masu Dadda 蓷an 茩amshi,

茦arasawa yayi cikin gurin, Haske Tamkar da rana Ko ina gwanin ban sha'awa ga Dadda 蓷an isakar dake 茩adawa A hankali Cikin yanayin sanyin garin,

Mutum ya gani zaune An juya baya da'alama Wanda ke zaune ya shagala da tunanin wani abu ko kallon wani abun, Saboda daga yadda Wanda ke zaune Ko alamar yaji motsi ya juyo bai yi ba,

Mace ce, Sulaim ya Furta hakan a ranshi, Kasan cewar Daya 茩ara matsawa yagan ta sanye da Hijab, Sosai ya 茩ara matsawa Kanta, don ganin wace, Kamar wanda aka 蓷aure haka yaja ya tsaya cak ya kasa Matsawa gaba ya kasa matsawa baya,

"Kama ta yayi kamin Sallama baka tsaya min a kaba, Suhaima ce tayi maganar ko motsawa ba taiba daga yadda take,

"who are you and what are you doing here? Sulaim yayi maganar babu 茩o蓷ar a ranshi,

"Baka ganewa ne, Ko bakajin Hausa, Nace Sallama ce fari,

Zagayawa Sulaim yayi,

Ga mamakin Suhaima Sai taga ya zauna kusa da ita Kujera 蓷aya, bata ko motsa daga yadda take ba, Kallon 茩asa ido tayi masa batare da ce komai ba,

"Kena son shiga rayuwa ta, Shinke wace?" That's last Question About who are you,"

"Good it's the only solution, da haka kayi da tuni ka huta, Zan 茩ara fa蓷a maka Sanin koni wace ce bashida wani amfani a gurin kowa dake Cikin Ahalin ka,"

"Murmushin gefan baki Sulaim yayi Yace, Kin temakeni Nasani, Amma ban saki ba, Saboda rayuwa tace,

"Tamkar shirme na 蓷auki wannan maganar, Saboda, Idan na bari Ka mutu a hannun wasu ai nayi asara, Daga nan har zuwa wani lokaci Matu茩ar ina raye bakai ba koma waye bazan bari Wani abu yasa meshi nabari ya cutu Kuma ina da yadda zanyi, bazan bari hakan ya faru ba, sai idan kwanan mutum ne ya 茩are ba yadda muka iya da 茩addara, Zan kula da kowa, Saboda inaso komai ya 茩asan ce na musamman kuma faruwar hakan ya zama a hannu na, Ita fansa a jini take yawo, har sai lokacin da aka aiwatar sannan ake samun salama, amma ba kowa ke gane hakan ba 茒an halak ka蓷ai kijin hakan,

Zanso kayi farin ciki na wani 蓷an lokaci Saboda ku 蓷in Fansar rayuka ne,

"Idan ki kai magana da yawa, Kaina zaiyi ciwo bana son hayaniya,

"Murmushi mai Sauti Suhaima tayi Kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login