Showing 69001 words to 72000 words out of 161316 words

Chapter 24 - Ahalinmu Daya Book Two Complete Hausa Novel

04 Nov 2025

259

baiwar Allah Tarame ta 蓷anyi duhu, A Hakama wai dan Tayi tawakkali,

Suhaima Gaba 蓷aya ta rasa Meye yake mata da蓷i a duniya, Wayar Mother bata shiga, Gashi Tun ranar da taga Khaltum ita da Barrister Sulaiman da daddare bata 茩ara sata a idon taba, taje neman ta yafi sau a irga, Suma kansu Masu aikin House 蓷in sunce Tsawon kwana uku kenan basa ganin Gilma warta,

Tana Cikin wannan Tunani, Ta hangi Princess Tana tunkaro ta Fuskar ta tayi jajir, Alamar taci kuka ta 茩oshi, Idanuwan ta duk sun fa蓷a ciki, Da sauri Suhaima ta Nufe ta, Tare da Fa蓷in Princess lafiya kuwa?

Ina lafiya Suhaima Kina nan Amma biki san Ya Sulaim bashida lafiya ba yau kusan kwana Hu蓷u ko biyar, Yanzu haka Sundawo daga asibiti kuma ance bai farfa蓷o ba, Ya Yarima yace around 4pm zasu wuce, Birnin Jidda, ganin kuka yaci 茩arfin ta yasa Suhaima kamo hannun ta duka biyun, tare da Fa蓷in, Y Rabb wallahi bansan bashida lafiya ba nayi tunanin yayi tafiya ne, Allah yabashi lafiya Yanzu ke ina zakije?

Da hannu Princess ta nunawa Suhaima Part 蓷in Baffa, Zanje na ganshi kafin Su tafi,

"To muje Nima na duba shi Suhaima tafa蓷a Harcikin ranta tana Tsammanin baza abarta tagan shi ba, Saboda taga Motoci sunfi Ashirin A gurin da'alama hadda ba茩i aciki, Addu'a Suhaima tashiga yi Allah yasa Babu Mutane Hu蓷u a gurin,

"Sai da aka sanarwa Baffa Zuwan su, yabada umarnin Su shigo A Central parlour Suka sameshi, Daga Shi Sai abiyy Sauran duk Sun Fita Suntafi, Uncle Yusuf da Uncle A wanda a daran jiya ya sauka a 茦asar, Da Daddyn Canada tare dasu Za'a tafi, 茦asa mai tsarki, MADINATUL MUNAWWARA,

Ganin Suhaima Yasa Baffa sakin Murmushin 茦arfin Hali wanda ko ba a fa蓷a maka ba kasan Ya茩eni, Shima ya rasa me yasa duk lokacin da zai ga Suhaima sai yaji Wani irin Farin ciki Aran sa, Kanta a 茩asa cikin girmamawa ta gaida baffa Ganin shi haka yasa taji ta 茩ara rasa gaba 蓷aya wal'walar ta Tausayin Dattijon ne yakama ta, shima kanshi Sai yanzu ta tuna rabon da tagan shi ankusa sati,

"Baffa dan Allah idan kun Bamu izini muna son mu duba Ya Sulaim kafin ku wuce, wannan itace mai kula da shahen part 蓷in sa itama tana son duba jikin nashi, princess ce ke maganar Saboda tsabar kuka muryar ta gaba 蓷aya ta dashe,

"Sosai Tausayin Princess yakama Baffa yasan ko ba a fa蓷a ba Sulaim abun sone ga kowa,

Jin Baffa yayi shiru ne yasa Princess tunanin Bazai bar suba, kodan yaga Fuskar Suhaima a rufe, Hakan yasa ta 蓷an matsawa Saitin kunnan Suhaima tace,

"Suhaima ki bu蓷e fuskar ki, idan ba haka ba bazai bar mu ba, kafin Suhaima tace wani abu suka tsinci muryar baffa na Fa蓷in,

"To Autar Maman ta Kutashi Muje ko,

Cikin jin da蓷i da zumu蓷i Princess tami茩e Suhaima ma ta tashi suka bi bayan Baffa Har cikin Bedroom 蓷in sa,

"Mamaki ne yakama abiiy Yana mamakin Wace wannan, Fuskar ta a rufe Kuma baffa Ya sake da ita haka Harcikin Bedroom 蓷in sa, kawai dan ta kasan ce mai aikin Sulaim, Gashi Fuskar ta a rufe, Kai Tabbas akwai wani abu a 茩asa, Abiiy yafa蓷a cikin Ransa Saboda shi bai ta蓳a ganin Suhaima ba sai yau,"

"Yarima Sultan, Samrat, Dr. Jabir Wanda basu da蓷e da zuwa ba shida Dr. Anisha sunzu 茩ara duba jikin Sulaim, Suhailat, Uncle Shaddad, gaba 蓷ayan su suna cikin bedroom 蓷in baffa babu mai cewa 蓷an uwan sa 茦ala, kowa tunanin da yake daban, daka kalli Fuskokin su zaga, tsantsar Tausayin Sulaim a tare da su bama kamar amininsa da gaba 蓷aya ya zabure, baya cikin nutsuwar sa,

Jin Sallamar Baffa ne yasa gaba 蓷aya suka maida hankalin su baki 茩ofar shigowa, Dayake Bedroom 蓷in Mai girman gaske ni Baza kace mutane ciki suna da 蓷an yawa ba saboda tsabar girman Room 蓷in Bayan tangamemen Bed Hadda Sait na kujeru, Kowa yana zaune a gurin sa,

Ganin Princess bai basu mamaki ba, Amma ita 蓷ayar wace? Abunda ke yawo acikin zuciyoyin su kenan,

Gaba 蓷aya Suhaima saida ta tsargu jin idanuwan mutane nayi mata yawo ajiki, ganin ta tsaya ne hakan yasa Baffa Fa蓷in 茩arasu mana 拼a ta, A hankali Yarima Sultan ya 蓷aga kai yana kallon Suhaima yaji wani irin DAM-DAM A 茩irjin sa har sai da ya dafe Saitin zuciyar sa, yana ambaton sunan Allah,

Suhaima kanta a 茩asa ko idon ta ta 茩ibasu damar gani gashi gaba 蓷aya ita suke kallo, A bakin Gadon da Sulaim ke kwance Suka tsaya, Sai a lokacin ta 蓷aga idon ta ta sauke akan Sulaim Ta蓷au tsawon lokaci tana kallon sa kafin, Ta Tace Allah ya bashi lafiya,

Ameen Baffa ya amsa, Princess ma addu'oi tayi wa 蓷an uwan nata sanan taka baya, A hankali Suhaima takai du banta, kan mutanan Room 蓷in ganin Sun maida hankalin su kan wani abun yasa, Suhaima 茩ara fakar idon kowa ta matsa Saitin Sulaim sosai ta gefe, Wani abu ta furta asaitin kunnan sa na dama Cikin sauri A hankali kuma wanda koda a kusa da ita kake baza ka iya jiba,

Abun mamaki da Al'ajabi, Sulaim ya saki wani irin 茦aya taccan Murmushin gefan baki wanda har saida Kyawawan ha茩oran sa suka bayyana, Sannu a hankali yafara ware Idanuwan sa Cikin Na Suhaima..!!!

_F pen_鉁嶏笍.

[01/04, 3:10鈥痯m] Zarah Tymre's Henna: https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V

WhatsApp group馃憞

https://chat.whatsapp.com/C9sZ6UCsGEHKSALn3SYSqs

_Typing馃摬_

*_AHALINMU 茒AYA_*

馃挆馃挆馃挆

*_Fatima Y zakariyya馃憣_*

_Tymer's henna_馃拝

*鉁═AURARIN MARUBUTA WRITER'S ASS...鉁煋*



*_T.M.W_*鉁嶏笍



_Sarauniyar馃懜 Taurarin Marubuta writer's鉁嶏笍鉁╛

*_(THE QUEEN馃憫)_*

*_TEAM FIVE STARS馃挮_*

*TAURARI BIYAR*

________Dedicated to anty salma馃拵

*_Part 2_*

(Littafi na biyu馃摌)

_Godiya ta musamman gareku 蓷aukacin masoya na ina matu茩ar yaba muku, alkhaerin Allah yakaimu ku a duk inda kuke.馃馃槝馃槝_

*Da sunan Allah mai rahma mai jin kai*

*_in the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful_*

鉃★笍馃吙锔 4锔忊儯7鈨b灃4锔忊儯8鈨p煋

Abun Mamaki da Al'ajabi, Sulaim Yasaki Wani irin 茦ayataccan Murmushin, Gefan baki Har saida kyawawa Kuma fararan Ha茩oran sa Suka Bayya na, Sannu a hankali ya fara Ware idanuwan sa cikin na Suhaima,"

Saboda Tsabar Mamaki, Saida Baffa Ya zare Farin Glass 蓷in Idon Sa, Yana Zaro Su waje ka蓷an, "Azza'Wajalla Baffa yafa蓷a Cikin Mamaki, Kaf Cikin 茒akin shi ka蓷ai ne ya Kula da abunda Suhaima tayi Da kuma, Murmushin da Sulaim yayi Gashi Yanzu ya bu蓷e ido,

A hankali Baffa ya taka zuwa Gaban Gadon Sosai, Wanda Har wannan lokacin idon Sulaim na cikin na Suhaima, Duka su biyun Kallon Juna Suke Kamar Masu Son gano wani abu a tsakanin su, Lokaci 蓷aya Murmushin Saman Fuskar Sulaim ya 蓷auke, Amma Bai bar Kallon Suhaima ba,

"Sulaim Baffa ya Furta A hankali,"

Sulaim aka Ambata Amma Saidai kowa dake Cikin Bedroom 蓷in Ya dawo da kallon Sa Gurin Baffa, Wanda yayi dai dai Daganin Idanuwan Sulaim a bu蓷e, Ganin Hankalin kowa ya dawo gurin Hakan yasa Suhaima zare jiki A hankali taja baya Kafin ta silale daga 茒akin,

Yarima Sultan, Ba'a hankali yake tafiya ba, Sannan babu Hanzari acikin yadda yake Takun nasa, Baza ka iya tantance a wane hali yake ciki ba, Saida ya 茩arasa bakin Bed 蓷in da Sulaim ke kwance, Fuskar shi 蓷auke da Bayya nannan Mamaki, Yarasa Meye zaiyi Farin ciki ko Tambayar Yadda akayi Aminin sa ya Bu蓷e ido, Sosai ya rungume Sulaim dake kwance Yana bin su da kallo 蓷aya bayan 蓷aya, Shima Sulaim 蓷in 茩ara Rungumo shi jikin sa yayi,

Cikin Nutsuwa Yarima Sultan ya zare jikin shi, daga na Sulaim dan 茩ara kallon Fuskar shi, Ya tabbatar hakanne ko kuwa gezo idanuwan sa keyi masa,

Kowa ya kasa magana gaba 蓷aya su zagaye bed 蓷in wasu na Murmushi wasu na hawayen farin ciki,

Ganin Basuda Niyar magana Hakan yasa Sulaim tashi Zaune yajin gina Bayan sa Jikin Fuskar Gadon, kamar bashi ba Kallon Yarima Sultan yayi Wanda shi ka蓷ai ne Zaune kusa dashi,

"Saraki Lafiya? Sulaim ya tambaya Fuskar shi 蓷auke da Annurin da Abaya babu,

Kamar 茩aramin yaro Yarima Sultan yakama hannun Sulaim tare da Fa蓷in. "Aminina shine kayi dogon Bacci ko Barka da tashi Ya jikin naka Ina fatan baza ka 茩ara irin wannan Baccin ba"

"Sosai Sulaim yayi Murmushi, "Easy Man, Bacci Kuma Kana so kayimin Sharri ko, Baffa kana jin fa, Sulaim yakai 茩arshan maganar yana kallon Baffa,

Baffa ya kasa Magana Yara sama mezai yi don Farin ciki Gashi yaga Sulaim ya tashi da wani irin Canji Kamar bashi ba,

"Ya Rabb Kallon Meye kuke min? Sulaim ya 茩ara magana Yana kallo Su Princess dake Tsaye Suna Hawayen Farin ciki, Jin sunyi Shiru babu Amsa, Sulaim yace lafiya dai? Kukan Meye kike Yana fa蓷ar haka idon sa ya sauka Akan Suhailat itama tana Matsar kwalla,

茒an zaro ido Sulaim yayi Tare da Fa蓷in, "Ya Salam, kuzo kaina kuna kuka Wane abu ya faru ne, Yaushe nafara wasa daku? Cikin Harshen Su yayi maganar" tare da 蓷aure fuska ka蓷an,

Baffa Ganin Zasu da gulawa Shalelen nasa Zuciya, Yasa shi fa蓷i, Tunda kungan shi kuma ya Farka zaku iya tafiya,

Da sauri Princess tace "Allah nayi Shiru"

Sai da kowa ya 蓷an murmusa, banda Sulaim da Aminin sa,

Kallon ta Sulaim yayi tare da Fa蓷in zonan, Babu tunanin komai a zuciyar princess ta taka zuwa Bakin Bed 蓷in, DUK da a tsaye take hakan bai hana Sulaim kai hannun Saman kanta ba yayi mata Wani kyakkyawan Ran茩oshi A tsakiyar ka, Wanda yasa saida ta 蓷an dur茩ushe Tare da Fa蓷in wash, Kafin tami茩e Yarima Sultan ya 茩ara mata Wani Ran茩oshin A saitin inda Sulaim yayi mata, "Wayyo Allah Ummeetha Sun kashe..... Kallon da Sultan ya watsa mata ne yasa ta saurin ha蓷eye kukan ta,

"Dariya Sosai Dr. Anisha tayi, Cikin dariyar tace, Sannu Dr Lallai jiki yasamu Allah ya 茩ara Lafiya, Gashi har zaku kashewa Autar Ummeetha kai,"

"Sulaim yace, Dr. Ya aikin?

"Aiki Ba da蓷i Kuma ba'a bari Alhmdllh"

Dr. Jabir Yana murmushi, Yace Sannu Dr. Ya jikin ka?

"Sannu kuma Nida ba noma Kaga inayi ba Sannun Meye za kaimin, Sannan Waye yace maka bani da lafiya? Sulaim ya fa蓷a yana kallon DR.Jabir,

Dariya Dr. Jabir yayi kafin yace Allah ya huci zuciyar ka,

Samrat,"Man Gaskiya Ka ru蓷ani ka rikitamin tunani nifa Tunda nake Ban ta蓳a ganin, Abun Al'ajabi irin wannan ba, Rashin lafiya Lokaci 蓷aya, Kuma Har After 5days Mutum Na Bacci, shi ba mutuwa yayi ba ba kuma Suma yayi ba, irin A'amarin nan ko a film ban ta蓳a gani ba, It Shocked me and Frightened me."

Yarima Sultan yace Shattima, da 蓷an 茩arfi Kallon sa kawai Samrat yayi tare da yin shiru da'alama ya gane abunda Sultan 蓷in ke nufi,

Suhaima kuwa Bayan Tabar Bedroom 蓷in batare da kowa ya kulaba, Baffa ne ka蓷ai Yaga Lokacin da tafita, A parlour ta ga abiiy zaune inda Yake, Saida A wannan karon waya yake, Sai lokacin tasamu damar kallon shi sosai batare da ya kula da hakan ba, Sosai Suhaima taga Kamannin sa da Sulaim, saidai kawai Abiiy yafi kama da Hajiya Umma, Ya 蓷akko Kamar Buzaye Sosai,"

Akan idon Suhaima Uncle Shaddad Ya fito Daga Part 蓷in Baffa Yanufi hanyar fita daga house 蓷in gaba 蓷aya, Take tafara tunanin Meye Matsalar Mutumin nan, Ta lura dashi sosai koda yaushe Yafison ka蓷ai cewa, Gashi baya magana kanshi kullum a 茩asa, 茦ara gyara tsayuwar ta tayi daga inda take tsaye Wajan Part 蓷in hajiya umma tana kallon masu shige da fice, motoci Kala kala jibga jibga Suna shigowa suna parking,

Ita dai Suhaima Fitowar princess take jira, saboda A yau tasa aranta saita tambayi princess komai da take son sani Wanda bata gane ba game da mutanan Cikin Estate 蓷in,

"Akan idon ta Uncle Mansur da wani wanda bata san waye ba kuma bata ga Fuskar shi sosai ba, suka zo suka shiga Part 蓷in Baffa, Sosai Ta gane Uncle Mansur A yanzu kaf cikin wa蓷an da Takewa kallon Azzalumi shi tafi ganewa, da Sahida Kamannin sa, Duk da Suhaima idan taga mutum sau 蓷aya to shikenan kashiga kanta, ko bayan Shekaru Zata iya zana ka a takadda koda a lokacin baganin ka ta茩arayi ba,Idan daga nesa ne kuwa, idanuwan ta har zooming 蓷in Abu suke mata idan tana son ganin shi sosai a kusa,"

Cikin Damuwa Saleem Yakira Daddyn Su, bayan Sun gaisa, Saleem yace. "Daddy Na nemi Permission a gurin Aiki Sun Hanani Dakyar nasamu Na kwana 蓷aya, Allah Daddy I'm tired Wallahi idan nazo bazan koma ba, Sulaim ne fa bashida lafiya Tsawon Kwana Biyar Ace Banduba shiba,"It can be possible" Zan biyo jirgin Dare Daga Damaturu,"

"Saida Uncle Bello ya Numfasa Kafin Yace,"Calm down Dear," Give me your full Attention, Take it easy" Yanzu Haka Sulaim ya farfa蓷o Kawai kayi zaman ka Har zuwa Nan da 1week 蓷in Tunda Duk After 2weeks kana zuwa,

"Really Dad? Saleem yafa蓷a cikin mamaki,

"Yeah, Sulaim ya Farka,

"Alhamdulillah, I'm Really glad to hear it Thanks Dad, that's a good news,

"Okay Take care And Safe Dear, Uncle Bello ya fa蓷a tare da Katse kiran, Shima zuciyar sa Fall Take da farin ciki,

Cikin 茩an茩anin lokaci Estate 蓷in ya 蓷auka Sulaim ya farfa蓷o, Abun Mamaki Saiga Maganar Farfa蓷owar Sulaim na Yawo har A social media, Kiran waya, tako ta ina, Sosai Abun Yabawa Su baffa Mamaki Ba'a san wanda Ya 蓷ora a Twitter Ba Kowaye dai a cikin sune, Hatta su ummeetha dake Asibiti wajan Saleema, A media Taufiq ya gani yake fa蓷a musu, Abunka da Babban Ahali Masu Dukiyar gaske da 茩arfin iko a 茩asa, da manyan masa na'antu, Babu wanda bai san Dr. Sulaim Hameed Arab ba Hakan yasa Maganar taja hankalin mutane da cece Kuce a Yanar gezo gezon, Babu wanda yasan rashin lafiyar Sulaim, Sai labarin Farfa蓷owar sa ake taji,

Kallon Baffa Sulaim yayi, Wanda har lokacin yana Zaune Inda yake daga Saman Bed 蓷in, Baffa Na Waime yake faruwa? Sulaim yayi tambayar,

Rabon da baffa yaji Sulaim yakira shi da Baffa na Tun Sulaim 蓷in na yaro, Amma yau gashi Ya fa蓷a, Kawar da Mamakin Baffa yayi, Tare da bawa Sulaim 蓷in amsa da cewa, "Kowa da kagani anan yazo Gaida kane,

"茒an zaro ido waje Sulaim yayi yana kallon Mutane da Suka 茩ara cika Bedroom 蓷in, Wanda gaba 蓷ayan su 拼an gida ne, Amma Baffa har cikin Bedroom 蓷in ka, Sulaim yayi maganar Fuskar shi babu, alamun wasa, Yana Tantama Acikin ransa, Shi Tunda yake bai ta蓳a ganin hakan ba, Sannan Yanajin Duk wanda yazo sai baffa yace Abar shi ya shigo,

Zama Baffa yayi daga 蓷ayan 蓳angaran Sulaim 蓷in wanda a 蓷ayan 蓳angaran Yarima Sultan ne,

"Baffa yace Sulaim ka kwantar da hankalin ka yanzu kowa zai tafi, Hakan Yayi maka ko?

"茒aga kai Sulaim yayi tamkar wani 茩aramin yaro, Baffa Bana son kallo Jifa yadda suke kallo na tamkar Television, A hankali Sulaim yayi maganar yadda babu wanda yaji daga Yarima Sultan sai baffa,

Murmushi kawai Baffa yayi, Yarima Sultan yace."Aminina You need to be Cautious, now is not the time to Talk, oky"

茒an Hararar wasa Sulaim ya wurgawa Sultan, To taya zan huta bayan anzo duk an zagaye ni"

Murmushi Yarima Sultan yayi, don ya fahimci Rigima Sulaim yake ji, Shi Mamakin Canzawar Aminin nasa yake Lokaci 蓷aya ya tashi da wasu Sabbin Halayya, Shi shaida ne yasan Da dane, Sulaim bazai yadda ya zauna cikin mutane kamar haka ba, Sannan Acikin 24 hours, baya doguwar magana kamar wadda yayi Tun Farfa蓷owar sa, Yasan Sulaim sai yayi fiye da Sati biyu Baiyi fara'a ba, Amma yanzu da Farfa蓷owar sa yayi murmushi Kusan sau uku hadda dariya, Sannan baya iya jure haya niya duk 茩an茩antar ta, ko kallo, amma yanzu gashi Duk anayi A gaban sa, Wannan wane irin sauye ne? Sultan ya Tambayi kansa, Cikin Zuciyar sa ya Furta Alhamdulillah Allah yasa ya 蓷ore a haka,"

~ Mama Bilki ~

Sosai take She茩a gudu, Saman Babban Titin, (ZARIA ROAD) acikin ba茩ar motar ta 茩irar, G.L.K,

Wayar Tace tasa ta 蓷an rage gudun ka蓷an Tare da karawa a kunnan ta, kafin tace komai Aka fara magana ta 蓷ayan 蓳angaran,

"Hello mama Wai kina ina Haryanzu kefa muke jira Kada Yarin yar nan ta 茩ara aikata wani abu muna nan" A 蓷an harzu茩e He Excellency Sambo yayi maganar Tamkar ba da Mahaifiyar Su yake magana ba,

"Ina hanya na shigo cikin gari, Shiga cikin 茩auyen shine tashin hankali ga nisa, Amma yanzu haka Nakusa 茩arasowa, Babu abunda ta isa tayi, Tunda na kar蓳o haya茩in, A yau basai gobe ba zamu gama da ita,"

"Okay Abunda Sambo ya furta kenan ya kashe wayar,

Gaba 蓷aya 拼an uwan sa suka zubu masa ido, donjin 茩arin baya ni,

"Tana hanya takusa gida, Yafa蓷a a ta茩aice,

"Uncle Yusuf ne yace Wai ina Maman ta tafi ne Sulaim fa ya farka Amma ku kuna nan?

"Kallon shi Mai Girma hasheem yayi, Yace Au dama kanan, Yau katuna da uwar da ta haifeka kenan, Uwar Wasun Tabaka izinin zuwa ganin taka ko?

"Uncle Yusuf yace Subhanallah, Wannan wace irin magana ce, Idan zagina kake sonyi gara aka zageni kai tsaye, Amma Karka sake ka ta蓳a, Hajiya Umma"

"Eye Lallai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login