Showing 42001 words to 45000 words out of 92177 words
Chapter 15 - Babban Yaro Book 2 Hausa Novel Complete
Sir. Kuma na samu labarin durkushewar company shekaru biyu da suka wuce."
Gyada kansa yayi shi bai taba jin sunan company madara wani cowbell ba Niko nace dama yaushe zaka ji tunda k'aramin company k'ananun madara yake kawowa irin ta Leda ta yaku bayi irin 'yar Hamsin a shirin da biyar.
Yace." Rambo kasa yara su gyara Wannan gidan nawa na Badawa nasan dai yayi kura sosai a wanke ko ina a tsaftace ka duna kaga inda akwai abunda aje bukata a ciki kayi magana sai a sanya musu, bayan d'aurin aure sai ka kai musu key din gidan."
Rambo yace." Insha Allahu za'ayi yanda kace Yallab'ai yanzu za'a sanya yara su fara aiki." Girgiza kansa yayi hade daga masa hannu Rambo ya nufi mota da sauri, shiko Doh! Na bayan shi a tsaye sai zare ido yake.
Rambo na kokarin futa da mota ne sai ga motar Hibbah tana kokarin shigowa ciki, Amjad na gane ta ya mike da sauri ya shige cikin gidan domin yana gudun tayi masa shirme gaban ya ransa.
Hibbah bata cikin nutsuwar ta tun lokacin da ta samu labarin auran sa take kuka kamar ranta zai futa ta kira wayarsa yafi curin masaki yak'i dauka wani lokacin ma sai taji wayar a kashe, kuka sosai ta sanyawa mahaifin ta, dole ta sanya babu shiri Mai citta ya dinga kiran Amjadu din a waya bai same shi ba, lallaba ta yayi yace." Tayi hakuri insha Allah bata da miji sai Amjad tunda tana sonsa. Gani tayi baza ta iya hak'ura ba ya sanya ta biyo shi har gida.
Yana kokarin shiga bedroom d'insa ta fad'o parlor da gudun tsiya taje ta rungume bayansa tana wani irin kuka me shiga zuciya, tace." My Apple Yanzu aure zaka yi ka barni auran ma ka rasa wadda zaka aura sai Mara tushe da Asali wacce ake zargin shegiya ce." Tana kuka take maganar.
Fuskar shi a daure ya sanya hannunshi ya jawo ta gaban shi ido ya tsira mata tare da fadin"Waye yace miki matar da zan aura Shegiya CE." Hibbah na kuka tace"A gurin jama'ar gari da gidanan redio."
Kara hade fuskar sa yayi yace." Kar in kara jin Kim fad'i haka matar da zan aura tana da asali duk sharrin jama'ar gari ne., cikin kuka Hibbah tace." Nasan duk irin Asalin ta da nasabar ta na fita, ni ya kamata k aura ko don son da nake maka."
Zama yayi da ita cikin kujera muryar shi a cunkushe yace."Hibbah bana son wata damuwa a halin da nake ciki, ina me tabbatar miki da cewar duk son da kike min tafi ki nima zan aure tane domin sadaukar wa."
Tana kuka tace." Don Allah ka auremu tare, nayi maka alk'awarin zan jiyar dakai dad'i zan kula da kai kamar kwai zan tarairaye ka fiye da tsammani ka, ka taimaka ka aurmu tare."
Kallonta yake da rinannun idanunsa yace."Kije ki tambayi Asma'u idan ta amunce shikkenan ko bayan d'aurin auramu da Mimi ne sai mu shirya aure dake." D'ago kanta tayi dake kafadarsa ta rike hannunsa tana murzawa tare da fadin wacece Asma'u." Idanunsa ya lumshe a hankali yac" Tsohuwar budurwa ta CE." Hibbah taji gabanta ya buga daram!!!! Yana nufin tsohuwar budurwar sa zata roka ta sanya shi ya aure ta, lallai da sake shi ko wane irin so yake mata haka, ranta nayi mata suya tace." Shin kana nufin kace da ita itace ta sanya ka auri Wannan din."? Daga kansa yayi alamar Eh.
Hibbah ta sunkuyar da kanta tana wani tunani sannan Tace. " zan tambayeta kuma in roketa domin durkusawa wada ba gajiyawa bane indai akan Kane babu abunda bazan yi ba, ka bani numbar ta." Tafad'a tana mik'a masa wayar ta.
Karba yayi ya sanya mata numbar Asma'u. Ta maida wayar cikin jakar ta bayan tayi serving numbar. Fuskarsa ta kurawa ido tana kallon dan k'aramin bakinsa idanunsa a lumshe suke yaji kamar ana kallonshi yana bude idonsa ya sauke kan Hibbah ta kura masa ido kamar tsohuwar mayya, mai da idanunsa yayi ya rufe yana jin takaicin ta, a hankali Hibbah ta matsa jikinsa sosai ta rungume shi hade da hayewa jikinshi ta tallafo kanshi ta Dora a k'irjinsa kamar mai bawa YARO mama haka tayi masa, kawai sai ya tsinci kansa da gogo fuskarsa tsakanin k'irjinta Hibbah ta saki wata zazzafar ajiyar zuciya ta cigaba da sha sumar kansa da take bala'in so, murya a sark'e tace." Inayi maka wani irin so da ban San iya adadin sa, ba, zan iya shiga wani hali mutukar ban same ka ba ka tallafi rayuwa ta. Amjadu da duk irin bakin ciki da damuwar da yake ci baya hanashi fitinar sa Idan ta motsa Yanzu ma mantawa yayi da damuwar sa zuciyarsa ta kwadaitu da son kasancewa da Hibbah ko banza ta iya salo kuma ta iya romcing sosai yake jin dadin ta, d'aukar ta yayi ya shige bedroom d'insa da ita ya jefa ta akan gado, Hibbah ta mike da sauri hade da cire d'ankwalin kanta, kafin ta Ankara runi ya danneta hade da ciccusa hannunsa biyu cikin matsatstsiyar rigar ta, nishi ta saki ta zura hannuta ta baya ta zage zif din rigar da hannunta ta cire masa, jiki na karkawara ya balle briziyar ya cafko manyan breast dinta yana murzawa duk jikinsa ya rikice.
Muna zaune a tsakar gida muna duba kayamu babu laifi gidan ya soma cika da baki, k'awayenmu Wanda suka samu labari sun soma zuwa, Kawai muka ji Sallama gabana ne ya fad'i lokacin da naji muryar me sallamar irin ta Rambo, gudun abun kunya yasa na mike da sauri hade da zura hijab dina na leka soron aikuwa Rambo ne tsaye gaban shi wasu manya manya ledoji ne guda hudu.
Fuskata na hade sosai nace" Lafiya ko.."? Kamar me jin tsorona yace." Yallab'ai ne ya aiko ni." Ledojin dake gaban shi nake kallo yace." Gashi yace.",A kawo muku kuyi amfani da wannan bayan d'aurin aure zai hada mata lefan ta." Nace"Babu laifi ai kace mungode kaji." Rbow yace." Akwai kayan abunci mota guda yace a kawo." Shiru nayi na minti biyu daga bisani nace" Ka sanya yara su shigo dasu." Da sauri yace." Shikkenan ." futa yayi da sauri ni kuma na fara d'aukar kayan ina shiga dasu gida d'aya bayan d'aya.
Buhunan shin kafa ne da taliya ledojin maggi da jarkokin mai, kai duk wani Abu da za'a bukata gashinan har da nama da kifi ciki wani kwali a sinke Rambo ya bawa wani YARO k'atuwar takarda an nannad'eta da wani Abu me kyalli Muna budewa kudi sabbi dall suka soma zubewa kasa, 'yan dubu dubu tas aunt Hauwa ta lissafa kud'in dubu Dari biyu sai wata k'aramar ta karda ya rubuta da turanci cewar a yi cefane da kud'in. Dukaninnu mamaki muke yi, daga k'arshe ni futa nayi na koma cikin k'awayenmu domin nasan zai yi fiye da abunda yayi a yanzu.
Naje na tadda sun sanya Mimi a gaba kowa na fad'ar albarkacin bakinsa a kanta daya daga cikinsu murna suke ta ya ta in sukaji wa zata aura sosai suke ji a zuciyar su cewar ina ma sune, na lura itama walwalar ta ta karu fiye da ta da hat Yanzu kuma batasan cewar ba dani za a d'aura auran ba, tunda tana gani nima sai shirye-shirye nake yi.
*****
Sosai ya sassaki Hibbah ya jigata ta ya sauke duk wani b'acin ransa a kanta sai da yayi a wa uku a kanta yana Abu d'aya yau ta tsokoshi sosai baya bukatar romonce sex kawai yake bukata ya samu, Yanzu ya kara tabbatar da cewar maganin da Granny ta karbo masa mai kyau ne, domin jinsa yake da mugun k'arfi kofa za'a hada masa mata a shirin a gabansa zai iya dasu, Hibbah dai dauriya take domin ta kai geji tayi reliazing har sau biyu gogon yak'i sauka daga kanta sai ta fara k'ananun hawaye na sarewa, da kyar ya samu yayi realizing ya sauka daga kanta hade da nananade jikinsa da bedshirt din da ya cukurkude ta shige toilet ba tare da ya kalleta ba.
Hibbah ta mike zaune cikin jigata! Da kyar ta ke motsa cinyoyinta da sukayi mata balain tsami da tayi motsi zata ji gabanta yayi wani motsi sai zugi yake mata gaskiya ta sha gurza gurin shi wannan wace irin jaraba ce haka, murmushi ta saki a hankali tace." Idan ma baka aure ni ba inda zaka dinga mu'amula dani kamar matar ka ta aure dai-dai ne."
Jikinsa daure da towel ya futo bai ko kalli inda take zaune ba, dama haka kaidar shi take yana jimawa kafin ya hada ido da mace indai yayi sex da ita. Hibbah ta miki a dadaddafe ta shiga toilet ta gasa kanta ta futo ta tar har ta shirya ya fuce daga dakin cikin sauri ta sanya kayanta ta futa.... Yana tsaye a parlor yana idanunsa kan TV yana kallon labarai na k'arfe shida na yamma Hibbah ta futo hannunta ta sanya ta sakalo wuyansa tare da fadin "Mazaje." Kiss ta manna masa a kumatunsa cike da shauki. Idonsa na tsaye kan TV yana jin abunda take masa, sakin sa tayi ta zauna kan kujera hade da futo da wayar ta tara Neman numbar da ya bata da sunan ta budurwar sa kamar yanda ya fad'a.
Bugu daya tayi aka dauka ..........Hayaniyar da tayi yawa ne yasa na yi saurin futa soro domin naga sabuwar numbar CE, sallama nayi naji shiru INA kokarin kashe wayar naji tayi magana cike da izzah tace." Sunana Hibbatu y kk?."? Cike da mamaki nace"Lafiya Lou kefa."? Ba ta amsa min ba, tace." Amjad ne ya bani numbar ki Yanzu. " naji wata irin fad'uwar gaba jin ta ambaci sunan sa. Nace "Lafiya dai in ce ko."? Kasaitaccan murmushi tayi tace." Alfarma nake nema a gurin ki, kamar yanda shi uban gayyar ya umarce ni." Ajiyar zuciya na sauke nace"Ina jiniki ki fad'i abunda zaki fada min INA da uzuri. A Dan tunzure na k'arashe maganar tawa.
Har yanzu yana tsaye inda yake idonshi tsaye a TV amma hankalinsa yanzu na kan maganar da Hibbah takeyi da Asma'u a waya, yana daga inda yake yana jiyo sautin muryar ta, Asma'u akwai zakin murya Uwa uba kuma sai ka saka kunne sosai sannan zaka ji maganar ta saboda yadda take da saurin baki.
Hibbah tace"Yace in nemi alfarma a gurin ki kamar yanda kika yarje masa zai auri matar da kika zab'a masa nima ki yarje masa ya aure ni, domin duk cikin Ku nafi Ku son shi."
Asma'u taji wata magana kamar ta shashashai sai taga kamar ma da rainin hankali cikin ta, kashe wayar tayi hade da Jan tsaki ta koma cikin gida abunta.
Hibbah tayi sakato da waya a hannunta tana mamaki kiran wayar ta kara yi a karo na biyu har ta katse ba dauka ba, ta kara kira a karo na uku . Da sauri na mike na kara komawa soron a fusace nace"Wai meye hakane malama kin dame ni da kiran waya, mtsssss.! Cike da taikacinta Hibbah tace"Ke ni zaki fad'awa magana kin San ko ni wacece kuwa."?
"Sanin ko ke wacece bai dame ni ba, nasan dai bazai wuce ire-ire 'yan matan shi bane irin Ku 'yan iska karya." Hibbah ta rike wayar da k'arfi ranta a mugun bace tace."Ni kike cewa 'yar iska." Ko a jikina nace"Yo idan ba 'yar iska bace ke mecece ke. Har da zaki kirani a waya kice na nema miki alfarma gurinsa ya aure ki, ni meye hadina dashi meye damuwa ta dashi, idan auran ki zai yi sai ya nemi amincewa ta tare na ganku ban San sanda kuka had'u ba, saboda haka kar ki kara kira na a waya mtssssss." Kashe wayar nayi ina jin wani mugun takaici lallai ma guy nan Dan rainin hankali ne, haka kawai na tsinci kaina da mugun jin haushin sa dashi da 'yar iskar budurwar tasa, tsaki kurrum nake Tabkawa.
Hibbah ta kalleshi ranta a mugun b'ace Tace"Kaga abunda ka janyo min ko.? Na lura yarinyar nan bata da kirki wallahi sai na koya mata zama a garin kano har ni zata bude baki ta gayawa magana irin wannan."!! Dariya yake cikin ransa yace." Indai wannan yarinyar ce halinta ya wuce yanda kike tsammani. A zahiri kuwa cewa yayi "Idan kinga abunda kikayi kina iya tafiya." Hibbah ta mike ranta a bace ta dauki Jakarta tana fadin"Wato ka gama more ni kana ji wata yar iska na zagina kaki ka dauki mataki shikkenan. " murmushi yayi yadan Sosa sumar shi, yace." Nima rarrashin ta nake yi kin San itace ruhina bana son abunda zai b'ats mata rai!!.. Hibbah ta fashe da wani irin kuka me cin rai lallai namiji kanin Ajali kamar ba yanzu ya gama sukuwa a kanta ba ya kwashi romonta amma dubi yanda yake gasa mata magana me zafi.! A fusace!! Ta futa daga parlor . Tsaki yaja me k'arfi hade da zama cikin kujera yana fad'in "Sai kace ni ns kirata 'yar iska zata zo ta dame ni da kukan banza." Zama yayi yana shawarwari da zuciyarsa me. Zaiyi ya kuntatawa zuciyar Asma'u kan abunda tayi masa lallai ta dauki bashi domin bazai tab'a yafe mata ba halin da ta sanya zuciyarsa a ciki zai nuna mata shi namijin duniya ne jarumi zai danne sonta cikin zuciyarsa kamar bai tab'a yi ba, sai tagane kuranta zata gane wautar da ta tafka a rayuwar ta.
Bayan Sallah Jama'a aka d'aura auran Asma'u da Mimi a babban masacin juma'a Mai Martaba sarki ne ya karb'i wakilcin Amjadu duk da cewar akwai wakilan sa, d'aurin auran ya samu halatar manya manya mutane sosai abunka da na Jama'a garin labarin d'aurin auran Amjadu ya baza garin kano da ma kewayen ta, 'yan jarida sun samu abinyi,da kyar ya samu ya futo daga cikin jama'a ya shiga mota ba tare da b'ata lokaci ba ya umarci doh, ya wuce dashi gidan granny saboda yasan in gidansa ya wuce wata Matsalar ce Jama'a gami da 'yan jarida baza su kyaleshi ba.
*15/November/2019*
[11/16, 10:02 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*MALLAKAR_ BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKINA NE KUN BIYA KUDIN KARATU NE KAWAI DUK WACCA TASAN ZATA CI MIN AMANA TA FUTAR MIN DA LITTAFINA TO TUN WURI TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA, GASKIYA DAYA CE, HAKA MA AMANA DAYA CE DUK WANDA YACI TA SAI TA CI SHI*
*53*
To gidan granny ma cike yake da 'yan uwa da abokanan arzikinta sun zo taya ta farin ciki mutanan Chadi ma suna kan hanyar zuwa, aikuwa suka yi masa caaa! A ka masu tsokanar sa nayi masu fad'a masa magana nayi a fakaice Inna Suwaiba take yar masa da magana yak'i d'iyar ta Hafsa gashinan ya kwasowa kansa kara da kiyashi, wad'anda suka San akwai maganar sune suka fahimci inda ta dosa basu dad'in abunda tace ba ko babu komai ai matar mutum kabarin sa ce, Granny ma bata ji dadin abunda Inna Suwaiba take yi ba, tunda tazo gidan take yar da haibaci sai kace k'aramar yarinya.
Shi dai shigewar sa yayi bedroom din granny don har ga Allah baya cikin nutsuwar sa ballanta ma ya fahimci Abunda Innarshi take nufi
******
Wallahi duk makiyin mu idan ya kallemu sai mun burge shi, munyi kyau ni da Mimi har mun gaji duk inda muka wuce cikin jama'a sai kaji suna fad'in "Wai wacece amaryar ne tsakanin su biyu sai da a nuna Mimi kawai amma lokaci guda baza ka ban bance mu ba, sai hotona muke da k'awayenmu, ko wacce da k'atuwar wayar ta, nima hannu na rike da wayarshi da ya bawa Mimi mai muguwar camera mai fidda mutum nasa Munnu ta dinga d'aukar mu hoto ni da Mimi, wacce take cikin tsananin farin ciki da annushuwa.
Umma ita da jama'ar ta sai hidima suke yi aunt Hauwa kuwa ai ba'a ganinta, tun da safe da suka gama rigima da Mimi kan wani magani tazo dashi cikin jarka wai lallai Mimi sai ta shanye shi, Mimi taki shine take tayi mata masifa, nice na lallab'ata ina fada mata amfanin maganin a jikinta sannan ta dauka tasha, magani iri-iri aunt Take dirkawa Mimi wai lallai sai tayi ni'ima ni kuwa dariya kawai nake musu mussaman in naga Mimi na kuka tana shan magani. Yanzu ma gidan kawarta ta tafi wai zata karbo wani turare duk dai Mimi ake so tayi amfani dashi kafin a kaita dakin mijinta.
Dakinmu cike da 'yan uwanmu da k'awayenmu sai surutu kake ji ana shewa zan can aure kawai mukeyi ina gefe ina sanja kayana wayar Mimi tayi kara, dama tana kusa dani ina dubawa naga heartbeat nace" Mimi zo ki d'auka. " da sauri tazo ta karb'i wayar daga hannuna, ihu! 'Yan dakin suka sa, suna fadin"Da Alama ango ne ko."? Gyada kaina nayi nace." Shine ya kira yaji lafiyar amaryar shi" suka fashe da dariya hade da tafawa suna Fadin "hohh-hohh Yau Mimi zata ji maza."! Ita dai futa Tayi daga dakin tana murmushi.
Yana kwance kan bed din granny ya cire babbar rigar jikinshi daga shi sai singlet da dogon wandon arniyar shadda da yayi futar d'aurin auren sa, da ita, juyi kawai yake yi zuciyarsa babu dad'i, ji yayi kawai yana sha'awar jin muryar Asma'u yasan hakan ba dai-dai bane, to ya rasa ya zaiyi da zuciyar sa, wacce take nema tafi karfinsa a kan Asma'u, wayar sa ya dauka ya kira numbar Mimi yana fatan Asma'u ta dauka kamar ko da yaushe, sai dai sab'anin haka Muryar Mimi yaji tana yi masa sallama, lumshe idonsa yayi hade da d'an cije lips d'insa na kasa, yace." momyna ya hidima."? Mimi ta damkewar wayar sosai wani irin dad'i na ziyartar zuciyar ta, a hankali tace." Alhamdullahi." "Ok babu wata matsala ko." "Eh babu mungode sosai da Hidima" murmushi yayi kawai yana jin tausayin yarinyar yasan so masifa ne, abunda yake ji a halin yanzu yasan shi take ji a zuciyar ta dole ya girmama mai sonshi yace." Haka nake so, Idan anjima Ku shirya akwai Walima da abokina masu mak'otaka dani suka shirya min,zan aiko a dauke Ku a mota OK." Mimi tace." Insha Allahu. Kokarin kashe wayar yake