Showing 3001 words to 6000 words out of 92177 words
Chapter 2 - Babban Yaro Book 2 Hausa Novel Complete
nima ba daga sama na fad'o ba ina da Iyaye ina da dangi masu rufin asiri Ubana yana Raye a duniya sai dai kice ba a gari yake ba, tom insha Allah Allahu zan bar muku gida Asma'u kada wataran ki ce sai na biya Ku kud'in hidimar da iyayen ki suka yi min tun ina jaririya hakan ma na gode." Dugu ta shige dakinmu tana kuka!!! Jikina ne yayi sanyi Mimi daga magana zata yi min wata fassara ta daban, tunda muke da Mimi mu kwana mu tashi guri guda bamu tab'a fad'a na cacar baki ba,ko mu fadawa junanmu munanan kalamai, nice dama mafad'aciya in taga na hau sai ta sauko ko ta maida abun wasa,Mimi bata tab'a gaba dani idan inayi ma dariya take min, tayi min magana har in gaji in sauko.
Mik'ewa nayi na bita dakin namu na tsaya bakin k'ofar shiga, ina kallonta tana ta had'a kaya tana kuka,
Babu yabo babu fallasa nace" Mimi daga magana zaki yi min wata fassara ta daban, har kike had'a kayan ki, Mimi kina da wani gidan ne bayan wannan? Baki da Uwa da ta wuce Umma kuma baki da 'yan uwa sama damu, idan abunda na fad'a ya b'ata miki rai Allah ya baki hakuri." Nafada ina shigowa d'akin..... Akwatin da take had'a kayan na d'auke ina fad'in"So kike yau Yaya Aminu ya kusa kashe ni a gidanan kenan? Ko so kike Umma ta tsine min.? Kiyi hakuri bazan k'ara yi miki magana irin wannan ba."
Mimi mai saukin kai da saukin hali tace." Kin kasa fahimta ta ne Asma'u amma na fada miki babu wata magana da mukayi dashi wai bani da lafiya, idan bani da lafiya sai kin Riga kowa sani tunda tare dake muke kwana muke tashi a daki daya."
Domim a zauna lafiya nace"Nagane yanzu mybe shima yana tsokanar kakar tashi ne." Ta goge hawayen ta tare da fadin " ni ma nafi tunanin haka." Akwatin na d'auke na mai da ita inda take, nace"Tashi mu shiga kicin kar Umma ta dawo kin ga magariba ta kusa."
Mik'ewa tayi muka futa daga d'akin.
******
*Amjadu* tun lokacin da Granny ta mik'o masa wayarsa bayan sunyi sallama da Mimi yake tunani Muryar yarinyar da yaji ta tayar masa da wani azabbanan fleengs sosai daurewa kawai yake amma yau yana ganin dole ya ragewa kansa damuwa saboda yadda yake jin mararasa na kullewa alamun sparm ya taru sosai. Lumshe idonsa yayi hade da Dan Mike k'afafun sa, jira yake gari yayi duhu a idar da sallahr Magariba yaje ya ragewa kansa damuwa.
Domin had'uwar su ta d'azu ta tayar masa da sha'awa kausasan kalaman da tayi amfani dasu ne suka d'auke masa sha'awar ta a lokacin, tayi mugun b'ata masa rai.
Granny ta mike tana fadin"kar dai kayi bacci nan da lokaci k'ankani zaka ji kiran sallahr magariba, shiru yayi mata bai ce komai ba, ita kuma ta shige kicin..... Nan massalacin jikin gidan yayi sallahr shi a gurguje ya dawo gidan ko zama bai yi ba, yace." Zan tafi ni." Granny tace"ga abunci can Iyami tana jera maka a daining ya kamata kaje kaci tukkuna.
Girgiza kansa yayi yana d'an Sosa kunnen shi da key yace." Na koshi kinsa n bana cin Abu me nauyi da daddare damuna yake." Tab'e baki tayi, yace.' Gobe zan tafi chana kiyi min addu'a." Tace"Allah ya tsare min kai gaba da baya sai ka dawo."
"Ammen suma ameen si ba wani dad'ewa zanyi ba." Tace"To Allah ya tsare ya baka abunda kake nema."
"Ameen yace sannan ya futa da sauri!
Kai tsaye! Wani shararran hotal ya nufa domin ba zai je nashi ba saboda idanun jama'a , yana mota yana tunanin wace yarinya zai nema,a halin yanzu shi kanshi addu'a yake Allah ya raba shi da wannan neme-neme Matan na jaraba da yake, tun bayan haduwar sa da yarinyar bai kara yin sex da wata mace ba bayan 'Yar gidan me citta, shifa ko a yanzu bai ce dole sai yayi sex ba romantic kawai ya ishe shi mutukar ya samu yarinyar da ta iya wasa, zuciyarsa ya ayyana ko ya kira Hibbah tunda yana da numbar ta.
Wayar sa ya d'auka da hannu guda d'aya hannun kuma yana driving dashi ya fara Neman numbar Hibbatu.......
*2/November/2019*
[11/3, 11:20 AM] BintuUmarAbbale: *BABBAN YARO*
*Mallakar_BINTA UMAR*
*LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD'IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.*
*38*
Hibbah na zaune a bedroom dinta da wayarta a hannunta tana kallon wani blu film sai mutsu-mutsu take yi hankalinta yayi masifar tashi, a halin yanzu babu abunda take muradi in ba sex ba, lips dinta ta sanya a bakinta tana dan ciza, don jaraba taki ta daina kallon fim din, shigowar kira taji a wayar ta tana dubawa taga Amjadu ne, sai da wayar ta kusa fad'uwa k'asa don murna, da sauri ta danna tana saki wata ajiyar zuciya tare da langwab'e murya tace"My Amjad.. Ka tuna dani kenan. " ? Cikin yanayin maganar shi yace." Kina ina ne."? Murya a kashe tace ina gida ko kana nema na." ?
"Eh kizo *Shakira Hotal* yanzu ina jiran ki." Cike da murna tace" daga nan zuwa mintuna ashirin zaka ganni."
Yace." Ok" hade da kashe wayar.
Da gudu ta shiga toilet kamar. Wata mahaukaciya ta watsa ruwa ta futo a gurguje ta tsaya gaban mirror tayi b'arin turare a jikinta wasu mutsiyatan English wears ta dauko riga da siket masu bin jiki ta sanya a jikinta sai ta sanya after dressing akai mukullin motar ta dauka ta futa da sauri sai baza kamshi take.
Momy ta na zaune a parlor tana kallo tace"sai ina kuma"? Hibbah na tafiya take amsawa da cewar "Zan je gidan su Hanifa ne." Ba tare da dogon bunki ce ba Momyn tace"sai kin dawo ki gaida min da Momynta"
Hibbah tw fuce ba tare da ta amsa mata ba.
K'arfe 8:00 dai-dai Hibbah ta Isa Shakira Hotal, haske ko ina samari da 'yan mata sai shige da fuce suke abun su, wasu na bakin swimming suna hutawa wasu na gefe a zaune kowa da abunda yake yi, wayar shi ta kira tana tambayar shi wane room yake.
Yana kwance kan wani had'addan bed daga shi sai gajeran wando idanunsa a lumshe suke shi kadai yasan abunda yake tunani.
Hibbah ta kwankwasa kofar. Cikin rashin k'warin jiki ya mike yaje ya bude mata.
Wani mayan kallo tabi shi dashi ta mayar da kofar ta rufe harda murza key. Idanunsa ta kalla taga sunyi jajawur dasu, da sauri ta kalli kasan shi, wani murmushi ta saki Wanda kana ganinsa kasan na farin ciki ne, rungume shi tayi hade da murza masa fatar bayan shi, tana yi masa magana cikin wani irin salo.
A take jikinshi ya fara rawa ya matse ta jikin kofar yana shinshina wuyan ta.
A hankali Hibbah ta zame after dressing dake cikin ta, ta fad'i k'asa ta d'ora hannunsa akan k'irjinta tana wani lumshe idonta
Damk'ar breast din yayi yana lugwigwita shi a hannusa,
Hibbah ta saki wata kakar dad'i tana gamtsaro masa kirji, cikin futar hayyaci ya d'auke ta caK bai dire ko ina ba sai bed, yayi mata rumfa hade da zuba mata jajaen idanunsa masu saukar mata da kasala.
Hannunta ta zura a gigice tana k'okarin cire masa gajeran wandon dake jikinsa. Hannun ya cire hade da matse su a nasa Hibbah ta gigice salon soyayyar guy tana nema ta kashe ta.
Kafarta guda ya d'aga sama ya sabule siket din jikinta.
Ya jefar dashi kasan gurin.da sauri ta mik'e zaune ta cire rigar ta manyan nonowan ta suka bayyana, kwanciya tayi plate kan bed din tana wata irin mik'a, ganin manya nonowan Hibbah ya gigita shi sosai ta inda ya kasa gane shin Hibbah ko Asma'u a gabansa, a gigice ya kai musu wawura yana sakin wani irin nishi.. Hibbah ta bude masa k'afafun ta shiga tsakanin ta hannunta tasanya ta rungume shi kam! Tana sakin ihun dad'i.
Ni dai nan na futo na bar su.
Ina wa *Amjadu* addu'ar Allah ya yaye masa wannan jarabar Neman Matan da yake.
Wani irin nishi! Nake jiyo wa, wata zuciyar tace." Maza Lek'a ki gani me yake faruwa.
Abunda na gani yayi mugun bani mamaki da haushi Amjadu ne kan Hibbah d'are-d'are bananar shi a bakin ta tana tsotsa kamar wacce ta samu alawa me shegen zak'i, shi kuma sai sakin nishi! Yake hade da murza nonowan ta cikin futar hayyaci. Da sauri na koma da baya ina mamakin Amjadu. Na fi minti goma kafin in kuma lek'awa inda na hangosa ya sauka daga kanta yana zaune a gefen bed d'in ita kuma ta bayan shi, tana shafawa, alamun kuka naji na kasa kunne na sosai, sai naji tana fadin"don girma Allah kazo ka hau kaina wallahi ni idan ba shiga ta kayi ba. Bazan samu nutsuwa ba."
Muryar ta na rawa ta k'arashe maganar
D'an ture ta yayi yana k'okarin mik'ewa da sauri ta rik'e hannunsa tana murzawa magana take masa k'asa-k'asa.
Gani nayi ya fuzge hannun shi ya shiga toilet da sauri.! Hibbah ta kwanta kan bed din share-share ta ware k'afafun ta, hade da zura d'an ya tsanta guda a gurin tana wasa da gurin tare da sakin wani irin nishi tana lumshe idonta.
*Ko mawa nayi da baya ina tur da halayyar Amjadu da Hibbah gaskiya ko ni yau yayi mugun bani haushi wallahi*
Ko da futo ya ga halin da Hibbah ta ciki bai damu ba, kayansa ya sanya hade da d'aukar key d'insa ya tsaya kanta fuskarsa babu walwala yace." Zaki ji alert a wayar ki."
Hibbah ta kalle shi Jan ido tana fad'in"Kai wannan ya dama, ni babban alert d'ina inji kana ci na shine damuwa ka tayar min da hankali kuma zaka tafi ka barni wallahi da nasan haka zaka yi min bazan zo ba."
Kafad'ar sa ya d'aga sama alamun abun be dame shi ba, ya sa kai ya fuce daga d'akin. Hibbah ta fashe da kuka tana matse cinyoyinta ji take kamar taje tayi masa dole, lallai guy nan ya cika tantari sai da ya bari tayi laga-laga sannan zai gudu ya barta bayan ita ta biya masa bukatar sa.Haka dai Hibbah ta dinga wasa da gabanta har ta samu ta rage wa kanta damuwa ta mike da ido jazur ko Wanka ba tayi ba ta zura kayanta hade da d'aukar Jakarta ta futa daga dakin ranta a mugun b'ace!
Shi ko Amjadu gida ya koma lokacin sai da ya kara Wanka ya futo daure da towol a jikinsa gefan gado ya zaune cikin dauriya domin bai gama zubar da sperm din nasa gaba ga daya ba, tun da suka had'u da yarinyar sha'awa take taso masa akai-akai yanzu haka mamar shi daure wa kawai take, Hibbah tayi masa wasa sosai yanda zai gamsu amma ji yake idan ba sex yayi ba zai samu nutsuwa ba, baya bukatar kowa a lokacin sai Yarinyar ko meye dalili oho.
Shine abunda yasa ya tsallake Hibbah ba tare da ya biya mata bukatar ta ba saboda baya cikin nutsuwar sa.
Stytem d'insa ce a kan cinyar sa, suna magana da Anthony, sai wajan k'arfe daya da rabi ya kwanta.
********
Da shiri zuwa karb'o din kunan mu muka tashi, amma sai mun fara zuwa gurin saloon tukkuna, ni da Mimi sama-sama muke yi domin har yanzu tak'i sakin jikinta nice ma mai k'okarin yi mata magana, tana amsawa babu yabo babu fallasa.
Ina zaune gefan katifar mu ina shafa mai Mimi na band'aki tana Wanka naji kakar wayar ta. Kallon wayar nayi ba tare da na dauka ba, abunda na gani an rubuta ya bani mamaki *My heart beat* da sauri na dauki wayar ina dubawa, gabana na fad'uwa numbar nake bi kamar ina karantawa kamar wata shashasha, tabbas shine, maganar ta sub'e min daga bakina, katsewa wayar tayi ko minti guda bai ba ya k'ara kira.
Naji kamar in dauka wata zuciyar tace min kar ki dauka babu ruwan ki. Ji nayi bazan iya hak'ura ba dannawa nayi tare da aje wayar kan katifa bayan na bude muryar.
Muryar shi naji mai cike da amo gami da sauti yayi sallama. Gabana ya tsananta fad'uwa
*"Hello momyna kina juna"* naji ya fada murya a lankwashe.. Kamar in kashe wayar sai dai na fasa,
Wannan murmushin nasa naji Yayi yace." Ku kuna tare da 'yar Uwar ki tayi miki kwarjini kin sa yin magana, domin na lura tsoron ta kike ji." Shiru babu amsa, yace." Ok Momy hope kin tashi lafiya domin itace babbar abun tambaya a gare ni. Yawwa bayan haka kuma INA son in fad'a miki zan je Chana yau insha Allah kiyi wa d'anki addu'a." Cikin taushin harshe yake maganar. " k'it!! Naji wayar ta tsinke, kura mata ido kawai nayi ina kallo Tare da tunanin maganganun da ya fada, Mimi lafiyar ta abun tambaya ce a gare shi, wato ya manta dani tunda ya gama latse ni ya San wacece ni, yanzu kuma Mimi yake so ya yaudara, Sam! Yanzu na dawo daga rakiyar guy nan.
Man shafawar na jefar kasa kwanciya nayi kan katifar wani irin Abu yazo ya tsaya min a mak'ogwaro na, lokaci guda Naji ruwan hawaye ya cika idona, k'okarin mai dasu nake inaaa!! Sai da suka zubo, hannu NASA na goge su da sauri domin kar ta shigo ta gani tunani nake yays za'ayi na hana Mimi kula shi, domin na lura tayi mugun nisa a gurin son shi.
Mimi ta shigo da sauri tana fad'in"Asma'u goma da rabi tayi kin ga har rana ta sauko k'asa.'' Nace" ni ai na gama ke nake jira." Kayan ta ta dauko tana sanyawa cikin sauri. Ni kuma na mik'e na futa daga d'akin.
Sai da mukaje saloon sannan muka karb'o d'in kunanmu sunyi bala'in kyau sosai sun matse ni dama haka nake so ko ina ya futo zam!zam! Dake Allah yayi min yalwar gashin kai bakikirin dashi, sai ya kara mik'ewa sosai da a ka gyara shi, abunda be dame ni ba kenan kwalliya da gashi amma gobe dole in tsula tsiyata son raina
Gidan aunt Hauwa muka wuce, muka tarar tayi bakuwa kawarta ce aunt Zainab tun ta k'uruciya nan muka zauna muna kallo muna hira aunt na soyo mana wainar fulawa wacce taji kwai da yaji me dad'i aikuwa na samu abunda nake so tuni na zage ina ci.
NTA HAUSA muna tsaka da kallon wani najeria film kawai suka katse tare da nuno *Amjadu* a filin jirgi lokacin yana k'okarin hawa matattakalar jirgi ya tsaya yana magana da wani d'an jarida, tsakanin ni da Mimi ban San Wanda yafi shiga d'imuwa ba, lokaci guda naji wainar da nake fi ta fuce min daga rai duk dadin ta kuwa.
Yana sanye da wasu uban suit blue and white hade da necktie d'insa hannunsa daure da wani irin agogo na zallahr fata sai blue sai shek'i yake, k'afar sa sanye da takalmi rufaffafe black sai shaining yake, hannunsa rike da irin jakar nan ta matafiya.
Dan jarida bayan sun gama magana dashi sai ya juyo yana fuskantar TV din yace." *To masu kallon ga dai Amjadu AbulAbbas Wanda kuka fi sani daYoung millionaire, zai tafi k'asashe biyu domin gudanar da harkokinsa na yau da kullum domin kawo wa k'asar shi cigaba muna yi masa fatan dawo wa k'asar shi lafiya tare da nasarori, duk wani me kaunar sa, sai ya raka shi da addu'a Allah ya bashi sa'a a dukanin abunda ya sanya a gaba.*
Yana gama maganar tashi
A ka d'auke shi, film din ya cigaba, aunt da kawarta suka dinga yi masa addu'a gami da fatan alkairi, Ni da Mimi kuwa babu Wanda yace." Uffan! Har yanzu ko wacce ita tasan halin da take ciki.
Aunt naji tana fadawa kawar ta abunda ya faru kwanakin baya, Zainab tace"Ko sonta yake ne."? Aunt tace " Nima nayi tunanin haka wallahi amma sai naga kwata-kwata bai nuna alama ba, Zainab tace"ke akwai dai abunda yake faruwa wallahi tunda nake ban tab'a jin ance ya dauki budurwa ya kai ta tayi shopping ba sai akan Asma'u ina ganin son ta yake."
Da sauri na kalli aunt Zainab nace"Bani yake so Aunt." Duk suka kalleni nace"Wallahi kuwa Mimi yake so." Mimi tayi saurin sunkuyar da kanta cike da kunya,
Aunt hauwa ta jawo ta jikinta tana dariya tare da fad'in"Kai Alhmdullahi kice wahalar mu ta kusa karewa dama nasan Mimi na ta shiga tsara ce babu namijin da bazai so ta ba farar mace alkyabar mata.. Wai!!!! Kice wata shekarar damu za'ayi aikin hajji.'"" Aunt Zainab dariya kawai take wa kawar tata ni kaina duk da halin da nake ciki sai da na dara ganin yanda aunt Hauwa duk ta gigice! Aunt Hauwa ba dai son kudi ba.
Nace"Aunt kinga ma wayar da ya bata." K'okarin dauko ta nake Mimi tana kwace jakar sai da na Ciro na mik'awa aunt ta karb'a tana dubawa hade da rik'e baki take fad'in"Mimi wannan wayar si tafi dubu Dari."" Lallai Juma'ar da zata yi kyau tunda ga laraba ake gane ta."
Aunt Zainab ta karb'i wayar tana dubawa itama jinjina kai tayi tare da fadin" har wani kamshi wayar take lallai abun na manya ne, Mimi Allah ya dubi maraicin ki, idan kika shiga gidan nan kar ki manta damu don Allah."
Cike da mamaki nake kallon su, ina mamakin son kud'in su lallai a duniya idan kayi kudi ka wuce komai Mimi tun kafin ta shiga gidan sun fara magiya.. Kallonsu kawai nake suna zolayar Mimi ita kuma tana wani sinne kai, cikin zuciyata nace "Kin had'u da aiki babba Mimi.
*********
K'arfe goma da kwata mun fito cikin shiri kamar wasu taurari Munnu nan tazo mu tafi tare, munyi bala'in kyau mussaman ma ni suffa da b'oyayyan kyau na yau sun futo a zahiri saboda abunda bana yi shi nayi wato kwalliyar fuska, kamar wata Queen haka na zama muna sanye da material dinmu Wanda aka yi mana dinki duguwar Riga mai tattara daga baya daga gaba kuma yayi sama anyi masa wani irin yanke gege da gefe dogon hannu ne yayin da rigar ta kasan pitat gown ne gaba d'aya rigar take tayi matse ni tam!! Nishi ma da k'yar nake, gani da manya breast da uban hifs Sai da na sanya