Showing 36001 words to 39000 words out of 72572 words
gidan saman tabbarma ita da Inna da malam , barira ta yi zugum idanun ta sun yi jawur duk sun kunbura saboda kukan da ta yi
wani dogon nunfashi malam ya ja kafin ya ce " ki yi hakuri Barira , duk inda ta ke yanzu na san ta na hannun Allah , zai kula mana da ita , ya ƙare mana ita in sha Allah , Issa kuma Allah ya jikan shi ya yi mishi rahama "
ya na gama fadar haka Barira ta saki wani sabon kukan ta na fadin " Sai da na fada muku , ba na son auren nan , ba al'hairi ba ne , amma kun ki ku ji , Issa da kan shi ya Kashe min mijina ya na dan uwan shi kuma , yanzu ya raba ni da yarinya ta tilo a duniya , mutuwa ba ta ishe shi ba , yanzu ina Hayat di ta ta shiga "
dafa shoulder din inna ta yi cikin sigar rarrashi ta ce " don Allah ki daina kukan nan , in sha Allah za mu samo ta ba za ta wani nisa ba "
MY BOOK IS ONLY ₦300
VIA
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
KU TURA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER
+22795577612 or +22798999753
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
FREE PAGE ............8.........❤🥂
cikin kukan na ta Barira ta ke fadin " Yanzu inna tsakani da Allah ba za mu tafi neman Hayat ba , wa ya san inda ta ke , hannun wa ta ke , wane hali ta ke ciki , ta ci abinci ko ba ta ci ba , Malam don Allah ni ku bar ni na tafi neman ta , wlh ba zan iya jure wa ba , hankali na ba zai konciya ba sai na gan ta "
malam da ke zaune dayan geffen ta ya ce " Ki yi hakuri Barira , in sha Allah za mu samo ta , ba abun da zai same ta , ke dai ki kai kukan ki ga Allah ki roke shi ya tsare miki ita a duk inda ta ke , ba abun da zai same da da yardar Allah "
a hankali barira ta fara rage sautin kukan ta , sannan ta ce " Shikenan malam , in sha Allah zan yi mata Adu'a Allah ya tsare min ita duk inda ta ke , ya medo ta gare ni "
a tare Duk Su ka Amsa mata da Amine sannan inna ta sa hannu ta janyo Barira ta rungume ta
sannu sannu har ta daina kukan da ta ke yi , ta fara sauke ajiyar zuciya a jere da ga haka ta tashi ta koma dakin ta , ta fara rokon Allah ya tsare ma ta Hayat duk inda ta ke , ya medo ta gida Lafiya , sannu sannu har karfe 12 na dare ya yi , ta na aduo'in ta a haka har barci ya dauke ta ba tare da sanin ta ba
▪KADUNA ( GIDAN SU NIHAL )
▪ASH 🔥
konce ya ke saman katafaren gadon shi , da ga shi sai short da T-shirt , duk lamps din dakin a kashe su ke , sai wasu yan kananan bedside lamps a bayan gadon ma su launin blue mai mugun kyau
dakin ya dauki wani mugun sanyi allamun sai da ya kai gudun ac karshe amma duk da haka jikin shi duk zufa ne kamar wanda a ka watsa ma ruwa , har wata yar kerma jikin shi ya ke yi ya na wata yar kara da lips din shi ya na girgiza kai a hankali , ga Dukan allamu ba lafiya
a hankali Vedad ya turo kofar dakin ya shigo ya na rungume da pillow ya shagwabe fuska ko sallama bai yi ba ya ce " Big bro , na kassa barci , kuma , kuma ni yunwa na ke ji " ya kai karshen ya na zama bakin gadon
jin yadda Ash ya yi shiru bai amsa mishi ba ya sa shi kai hannu ya kunna lamps din dakin ya na fadin " uhmm big bro da kai na ke ka kya....... " kut maganar ta yanke sakamakon idanun shi da su ka sauka kan Ash sai rawar jiki ya ke yi
a rude Vedad ya saki pillown hannun shi ya Haye saman gadon baki daya ya kai hannu ya fara jijiga Ash ya na fadin " Big bro , lafiyar ka kuwa , Tashi don Allah bar min wannan wassan "
shiru Ash ya yi ko motsi bai yi ba , sai rawar jiki ya ke yi
kamar zai yi kuka Vedad ya shiga fadin " don Allah Big bro ka tashi , ka tashi ko na yi maka kuka "
amma ina bayan rawar jiki ba abun da Ash ke yi
da gudu Vedad ya sauka da ga saman gadon ya fice dakin da gudu ko ganin gaban shi ba ya yi
kai tsaye part din Nihal ya wuce , tun da ga parlour ya ke fadin " mummy , mummy , where are you ? " ya kai karshen ya na shiga Bedroom din ta kai tsaye
nan ya isko Nihal zaune saman daddumar ta , ta na sanye da wata Abaya Fara kal ta yi Rowling veil din ta sai tashin kamshi ta ke , ga kur'ani gaban ta , ta sunkuyar da kai ta na karantawa cikin nitsuwa
a rude Vedad ya riko hannun ta ya na fadin " mummy taso mu tafi don Allah "
dasa aya Nihal ta yi duk da ba ta kai karshen surar ba , ta dago kai ta ce " My angel lafiya ? me ya faru ne "
kamar zai yi kuka ya ce " mummy please taso mu tafi ko gani , big bro ne tun dazu ina ta tada shi amma ya ki tashi "
a dubu dari Nihal ta tashi , ta na rike da hannun Vedad su ka fice da sauri su ka Haye stair kai tsaye part din Ash su ka nufa su ka wuce bedroom din shi kai tsaye
kamar an koro su haka su ka shigo cikin dakin
idanun ta na sauka saman Ash gaban ta ya yi wata mumunar faduwa , sai rawar jiki ya ke yi , ga kuma wata uwar zufa da ya ke yi duk da ac
da sauri ta nufi gadon ta Haye ta talabo kan shi ta daura saman cinyar ta , sannan ta janye bargon shi ta meda gefe ta na fadin " My little please open your eyes "
shi dai Vedad ya na tsaye bakin gadon kamar ya yi kuka , bai taba ganin Ash cikin wannan halin ba
ya na a haka Nihal ta dago kai ta kale shi ta ce " My angel kawo min ruwa "
bai amsa mata ba ma ya juya da sauri ya fito parlourn ya nufi yar karamar fridge din da ke kusan Tv ya bude ya dauko gorar ruwa guda ya dawo cikin dakin da sauri ya mikawa Nihal
karba ta yi ta bude ta , sannan ta zuba ruwa kadan a hannun ta , ta shafawa Ash a fuska
a dubu dari ya ja wani dogon nunfashi ya na mikewa zaune , a rude ya kai hannu ya daga short din shi ya na kallon gaban shi , kafin ya diro da ga saman gadon da gudu ya shiga toilet ya turo kofar da karfi har sai da ta yi kara
duk abun da ya ke Nihal da Vedad su na kallon shi amma ba su ce mishi komai ba
sai da su ka ga ya shiga toilet sannan Vedad ya kali Nihal ya ce " mummy wai me ya samu Big bro "
" My angel ni ma ban sani ba , tafi bedroom din ka ka yi barci na san kan shi ne ke yi mishi ciwo "
noke mata kafadu ya yi ya na turo dan bakin shi ya ce " ni babu inda zan je ni da big bro zan kwana "
" please my angel , ba ka ga ba shi da lafiya ba , shikenan tafi bedroom din na ga ni nan zuwa "
dan karamin murmushi ya saki kafin ya juya ya fice part din ya nufi part din Nihal
bangaran Ash kuma a rude ya shiga toilet din ya nufi Washbasin ya kunna fanfo ya tara hannun shi sannan ya watsa su a fuska , haka ya yi har so uku kafin ya dago ya kali cikin mirror din ya na nunfashi sama sama
a hankali ya lumshe idanun shi ya na sauke wata nanauyar ajiyar zuciya , sannan ya bude slowly ya na ci gaba da kallon kan shi cikin glass din
dan karamin tsaki ya ja kafin ya juya ya dauki Towel ya goge ruwan fuskar shi , sannan ya nufi door din fita ya fito Toilet din
ya na shigowa bedroom din ya isko Nihal zaune bakin gado ta na jiran shi
kallon ta ya ke cike da mamaki dan shi bai san cewa ta cikin dakin ba , karasowa ya yi bakin gadon ya na fadin " mummy what are you doing here a wannan lokacin ? " ya kai karshen ya na zama geffen ta
ba ta ce mishi komai ba ta daura hannun ta saman forehead din shi ta na fadin " Little ba ka da lafiya ne ba za ka iya fada min ba , yanzu in wani ya same ka fa "
" mummy i'm fine , ni fa ba na ciwon komai "
matse gera ta yi ta na fadin " Okay , ba ka ciwon komai me ya sa jikin ka ya dau zafi , taba ka ji kamar wanda ke Fever "
kauda kan shi gefe ya yi ya na fadin " mummy please i'm fine , go and sleep it's late " ya kai karshen ya na ida Hayewa bed din ya konta ya juya mata baya ya na bargo ya rufe jikin shi har zuwa kugu sannan ya lumshe idanun shi
dan karamin murmushi Nihal ta yi kafin ta mike tsaye , ta kale shi ba dan mintina sannan ta sunkuyar da kan ta , ta manna mishi kiss a kumatu sannan ta ce " I love you my little " da ga nan ta kashe mishi wutar dakin ta fita ta jawo mishi kafar
ya na jin duk abun da ta yi mishi har sai da ya fita sannan ya juyo kan shi a hankali ya kali kofar dakin sannan ya ce " I love you mummy " ya fada cen kassan makoshi da ga haka ya juya ya sake lumshe idanun shi ba jimawa barci ya dauke shi
bangaran Nihal kuwa ta na fitowa part din shi kai tsaye na ta ta nufa
bakin ta da sallama ta shigo bedroom din ta , nan ta isko Vedad ya yi ɗaye ɗaya saman bed din ta , ya lumshe idanun shi amma ba barci ya ke ba
dan karamin murmushi ta saki kafin ta karaso cikin dakin ta zauna bakin gadon sannan ta lumshe idanun ta
ta na zama ta ji vedad ya rungumota ta baya ya kontar da kan shi saman shoulder din ta ya ce " mummy wai me ya samu big bro ne , kin ga yadda ya tashi kamar wanda ya ga wani mugun abu "
ba tare da ta bude idanun ta ba ta ce " My angel ina ga big bro din ka aure ya ke so na yi mishi "
yar karamar dariya Vedad ya yi kafin ya ce " mummy shi da kan shi ya fada miki haka "
girgiza mishi kai ta yi a hankali kafin ta ce " bai fada ba amma ni na san abun da ke cikin zuciyar shi , ko kai ma ka na son na yi maka auren ne "
da sauri ya ce " no mummy ni ba ni so , i'm still a baby ban kai aure ba , ko big bro bai kai aure ba "
yar karamar dariya Nihal ta yi ita maganar shi ta ba ta dariya wai shi har yanzu baby ne , santalelen saurayi kamar Vedad zai ce wai shi bai isa aure ba
sai da ta gama dariyar ta sannan ta ce " Shikenan my baby , ba ka kai aure ba , amma dai Big bro din ka sai na yi mishi , kar a samu matsala da ga baya "
" wace irin matsala kuma mummy "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " babu komai konta ka yi barcin ka , ni ma barcin na ke ji "
da to ya amsa mata kafin ya kai dan bakin nan na shi ya yi mata kiss a kumatu sannan ya sake ta ya koma ya konta ya juya mata baya sai sakin murmushi ya ke yi
a hankali ta saki wani cool murmushi ta na kallon shi har sai da ya konta sannan ta kai hannu ta kashe lamps din dakin , sannan ta ida Hayewa bed din ta konta , ta fuskantar ceiling ba tare da ta rufe idanun ta ba
cikin zuciyar ta kuma ta na tunanin ina za ta samo yarinyar da za ta aurawa Ash , dan yanayin da ta ga ya Farka ya na duba cikin short din shi bai konta mata ba , may be shi ya manta amma ita ta tine ya taba yin hakan , first time da ya yi hakan tun ya na da shekara 13 lokacin da ya fara puberty , ya kamata ta samo mishi mata dan da ga gani irin wannan mafarkin ne ya yi
da irin wannan tunanin ne har barci ya dauke ta
▪HAYAT 💦
misalin karfe 12 na dare , ta na tsaka da barcin ta , ta jiyo kamar wata yar kara dama ba wani nauyin barci gare ta ba , nan take ta farka da ga barcin ta
a hankali ta fara ware idanun ta , ta na dan jujuya kan ta , ta kallon ceiling
ta na a haka kawai ta sake jiyo wata karar a razane ta mike zaune ta na fadin " inallillahi , da ga ina wannan karar "
da ga haka ta sauko da kafafun ta kassa ta mike tsaye , ta na murza idanun ta da hannu guda kafin ta yi wata doguwar mika ta na karanto kalmar shahada , a hankali ta daga kafa ta nufi kofar fita dakin
ta na fitowa idanun ta su ka yi mata arba da wani mugun abu ,
nan take ta ji zuciyar ta yi wata muguwar bugawa , ta na zaro idanu
da sauri ta kai hannu ta toshe bakin ta , dan ta na shirin sakin kara , ta koma cikin dakin da ta fito da gudu , ta turo kofar a hankali ta rufe ta koma bakin gado ta zauna ta na fadin " inallillahi wa'ina illaihi raji'un , inallillahi wa'ina illaihi raji'un , inallillahi wa'ina illaihi raji'un , ya Allah ka rabu da mugun gani da mugun ji , na shiga uku yau ni Shahd "
ba komai ba ne ta gani ba sai Hajiyah ita da wani Mutun naked tsirara haihuwar uwar su , su na masha'ar su
, kennan karar nan da ta jiyo ta Hajiyah ce
a hankali ta saki wani marayan kukan , ta koma ta konta ta bawa kofar shigowa baya
kenan Fatima ta san abun da Hajiyah ke yi shi ya sa ta ce mata ta bar gidan tun lokaci bai kure mata ba , Tirƙashi
ta na a haka kawai ta ji an turo kofar dakin a hankali
da sauri ta shanye kukan ta , ta lumshe idanun ta , zuciyar ta na duka uku uku
ta na a haka ta jiyo Muryar Hajiyah ta na fadin " ka gan ta dai , ɗanya ce jaƙaf , ina ko period ma ba ta fara ba , Hope dai za ka kara wani abu saman wanda a ka saba "
wata shegiyar dariya mutumin nan ya yi da wata Muryar shi babu dadin ji sam ya ce " Ai kar ki damu wannan karan ba kananan kudade za ki samu ba , da ga gani wannan yarinyar za ta yi ruwa "
" hmmm Alhaji ba dai abun da na ke tunani ba ka ke shirin yi "
wata yar karamar dariya mutumin nan ya yi kafin ya zagayo da hannu shi a kugun Hajiyah ta na kashe mata gera guda ya ce " na ma isa , ai bayan ke duniyar nan ban ga wadda ta kai sa wannan abun tashi bare yar karamar yarinya haka "
yar karamar dariya Hajiyah ta yi ta na fadin " yanzu yaushe za ku zo daukar ta , tun ba ta ce za ta koma gidan su ba "
" Kar ki damu nan da jibi zan turo yaro na , kadai kamin ban ki shiriya min ita da kyau "
" ai ba sai na shirya ta ba , bari kai dai gobe za ka gan ta ba karamar kyakyawa ba ce "
" shikenan Allah ya kai mu , yanzu dai wuce mu tafi dan ni fa har yanzu a hannu na ke "
wata yar iskar dariya Hajiyah ta yi kafin ta juya ta fice dakin ta na tafiya kamar hawainiya , shi kuma sai da ya tsaya ya kali Hayat da kyau sannan ya bi bayan Hajiyah ya fice dakin su ka janyo mata