Showing 42001 words to 45000 words out of 72572 words
, ba na jin dadin hakan "
" i'm sorry bro , ba laifi na ba ne , kukan ne ya fi karfi na "
" shikenan yanzu ki daina ba ga ni ba "
a hankali ta yi wata yar dariya kafin ta ce " Na sani , I really love you my Twins rabin rai na "
" I love you too my sister " ya fada mata kamar mai rada
su na a haka su ka jiyo an rungume su a tare
a rude Ash ya dago kai dan bai san ko wanene ya shigo ba
wani kyawatencen murmushi Junior ya saki ya na fadin " Ohh i love you too my siblings "
yar karamar dariya Ummi ta yi kamar ba ita ba ce ke shirin kuka yanzu sannan ta ce " okay , okay yanzu ku sake ni yanzu na je na yi wanka na yi breakfast yunwa na ke ji "
a hankali Junior ya janye hannayan shi ya ja baya kadan ya tsaya
ita ma Ummi raba jikin ta ta yi da na Ash sannan ta mike tsaye ta na fadin " see you later " ta kai karshen ta na fara takawa
ta na fara takawa junior ya ce " General akwai matsala fa , yanzu Officer Lila ke ce min sun sake samun gawar wasu yaran biyu "
cak Ummi ta tsaya har ta kai bakin kofa ta juyo cike da rudu ta ke cewa " Marshal maganar me ka ke yi haka ? "
junior na shirin magana Ash ya riga shi cewa " ba cewa ki ka yi yunwa ki ke ji ba , yi tafiyar ki , an jima na fada miki "
da to kawai ta amsa mishi kafin ta juyawar ta ta fice part din baki daya ta koma na ta part din
ta na fita Ash ya kai hannu ya dauki laptop din shi , sannan ya ce ma junior " mun kusa kawo karshen wannan kungiyar kar ka damu "
zama geffen shi junior ya yi kafin ya ce " General wajen two years fa mu na kan wannan Case din har yanzu ba mu samo ko wajen da su ke kashe yaran ba "
dan jinkirtawa Ash ya yi kafin ya ce " kamar yadda mu ka samo da ga wani gari a ke kai yaran US , haka za mu samo wanda ke kai su "
" Yanzu ya a ke ciki , tun abun bai fi karfin mu ba " junior ya fada ya na nufar sofa ya zauna
" sai dai kai ya fi karfin ka , amma ba dai ni ba , Sai na kawo karshen wannan kungiyar , tun...... " kut maganar ta yanke bai kai karshen ta ba
" but General ba mu san su wa su ke kai yaran US ba , at least inda ma mun san da ga wace jaha su ke tafiya da yaran ba , a ka je ba a nan su ke ba "
a hankali Ash ya girgiza mishi kai ya na fadin " kar ka damu , Special suspect di na a nan kaduna ya ke , Matar da su ke aiki a tare a nan kaduna ta ke , kuma cikin unguwar nan "
" kamar ya ban gane ba ? "
shiru Ash ya yi bai ce komai ba har sai da ya dauki wajen good ten minutes kafin ya ajiye laptop din hannun shi saman bedside drawer ya dauki wayar shi sannan ya ce " a binciken da na yi , da sunnan aiki a ke kai yaran nan US , da na bi didigin wanda ke kai su US nan na gano cewa akwai wani seat na kungiyar a nan cikin kaduna "
da karfi Junior ya ce " what , da gaske ? yanzu ka samo inda seat din ya ke , ta yadda za mu kai musu hari cikin duhu "
shiru Ash ya yi bai ce mishi komai ba
shi ma dai junior shiru ya yi bai ce komai ba , ya san Ash ba ya son a na maimaita mishi tambaya , shi ya sa ya yi shiru har lokacin da ya ga dama ya ba shi amsa
sai da ya dauki lokaci kafin Ash ya bude baki a hankali ya ce " Je ka kawo min fruits "
yar karamar dariya Junior ya yi kafin ya ce " ashe dai General ba ya supporting yunwa " ya na gama fadar haka ya tashi ya fice dakin
โชHAYAT ๐ฆ
Misalin karfe 8 cib ta farka da ga barcin ta , ko da ta farka ta shiga ta yi wanka , ta meda gown din ta , da hijab din ta fari sannan ta fito dakin ko lotion ba ta shafa ba
ta na shigowa parlourn ta ji gaban ta ya yi wata mumunar faduwa
amma haka ta ci gaba da takowa ta karaso ta na sallama
a tare Hajiyah da wannan mutun su ka amsa mata sallamar ta
sai washe baki ya ki cikin zuciyar shi ya na fadin " an ya zan iya kai musu yarinyar nan haka kawai , ya kamata na dan taba gaskiya "
ya yi nisa cikin tunanin shi ya jiyo Muryar Hajiyah ta na fadin " Ta na gaishe ka ba ka ji ba ? "
a razane ya dawo cikin hayacin shi ya na fadin " eh eh , yawwa sannun ki yarinya "
dan sunkuyar da kai Hayat ta yi cikin zuciyar kuma ta na tsara shirin da ta yi musu
a haka Hajiyah ta ce mata " Hayat wannan abokin aiki na ne , yau din nan ya dawo da ga Dubaรฏ "
a hankali Hayat ta dago kai ta mishi kallon kassan ido murya cen kassa kassa ta ce mishi " sannu da zuwa , "
wani cool murmushi ya saki ya na gyada kan shi kafin ya kali Hajiyah ya ce " Ina kuma ki ka samu kyakyawar yarinya haka , a sani na dai yaron ki guda "
yar karamar dariya Hajiyah ta yi kafin ta ce " ษiyar din wata abokiya ta ce wlh "
a dubu dari Hayat ta dago kai ta na kallon Hajiyah ta na zaro idanu cikin zuciyar ta ta na fadin " ku ji shegiyar mata yaushe na zama ษiyar abokiyar ki kuma "
ta na a haka ta jiyo Muryar mutumin nan ya na fadin " oh ki ce hutu a ka zo miki , ya yi kyau gaskia , sannu fa daughter "
a hankali Hayat ta meda kan ta ta sunkuyar cikin zuciyar ta kuma ta na fadin " munafiki kai ka san minene Dauda din da ka ke cewa "
ganin ba ta ce komai ba ya sa mutuman nan cewa " Hajiyah yarinyar ta ki fa akwai ta da kunya , shikenan , yau dai ina da aiki sosai wlh da ga nan ma Abuja na yi , amma in sha Allah jibi zan dawo mu tafi shan ice cream "
kamar Hajiyah ba ta san da maganar ba kawai sai ta ce " kar ka wahalar da kan ka , na san aikin ka ba ka samun isashen lokacin ka , dan haka mun yahe maka "
" no kar ki damu ai ba wata matsala ba ce , jibi ina dawowa da ga Abuja sai mu tafi har shopping ma sai mu wuce ko ba haka ba daughter na " ya kai karshen ya na kallon face din Hayat
[28/12 ร 08:03] ๐ชท๐ฉท: MY BOOK IS ONLY โฆ300
VIA
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
KU TURA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER
+22795577612 or +22798999753
ุงููููููู
ูู ุตูููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุตููููููุชู ุนูููู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูุ ุงููููููู
ูู ุจูุงุฑููู ุนูููู ู
ูุญูู
ููุฏู ููุนูููู ุขูู ู
ูุญูู
ููุฏูุ ููู
ูุง ุจูุงุฑูููุชู ุนูููู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ู ููุนูููู ุขูู ุฅูุจูุฑูุงูููู
ูุ ุฅูููููู ุญูู
ููุฏู ู
ูุฌููุฏูโค๏ธ
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
FREE PAGE ............9.........โค๐ฅ
cikin konciyar hankali Ash ya ce mata " mummy ke fa ki ka ce na fada miki abun da ke damu na "
mikewa tsaye Nihal ta yi ta nufi hanyar fita dakin ta na fadin " Wlh Ash ka ci uwar raina min hankali sama da Vedad ma , amma bar ka , zai yi maganin ka " ta na gama fadar haka ta fice dakin
Da kallo ya raka ta har sai da ta fice dakin sannan ya tashi a hankali ya shige dressing room
Nihal kuwa kai tsaye parlourn kassa ta sauko , nan ta isko Vedad da Iqbal su na zaune abin su
Vedad na ganin Nihal ya tashi da sauri ya nufe ta ya na fadin " mummy mu tafi shan ice cream please , tun da mu ka zo har yanzu ba mu fita ba , kuma ni ina son mu fita na ga gidan da ku ka zaune ka da Daddy " ya kai karshen cikin shagwaba
dan karamin murmushi ta yi kafin ta ce " shikenan je ka cewa Felix ya shirya za mu fita " ba ta gama rufe bakin ta ba ya juya da gudu ya fice parlourn , a hankali shi ma Iqbal ya mike ya bi bayan shi , dan ya gaji da zama cikin gidan
su na fita Nihal ta ci gaba da takawar ta , ta nufi corridor ta shiga part din ta
ba ta yi five minutes ba ta fito rike da wata yar bag , da face mask ta fice parlourn
ta na fitowa sai saman wata dankareriar mota fara kal mai mugun kyau an yi parking din ta dai'dai kofar shigowa parlourn , Iqbal na mazaunin driver , Vedad na geffen shi
dan karamin murmushi ta saki kafin ta karaso wajen motar ta shiga gidan baya ta na fadin " Ba tare da Felix za mu tafi ba ? "
tada motar Iqbal ya yi su ka bar wajen ya na fadin " no mummy , ni na ce ya yi zaman shi "
da okay kawai Nihal ta amsa mishi , da ga haka ya danna hanci motar waje ya na tambayar Nihal ina za su yi , nan ta ke ce mishi ya yi dama , ba musu ya yi dama su ka bar wajen
โชASH ๐ฅ
bayan ya Fitar Nihal da ga Bedroom din ya tashi ya shiga dressing room
jim kadan ya fito sanye da Trouser black color da T-shirt white color , ya daure wanan curly hair din na shi a baya , Kafafun shi babu takalmi a ciki sai tashin fitinannan kamshi yake yi
ya na fitowa ya nufi bed din shi ya zauna ya dauki laptop din shi ya shiga aikin shi
bai yi five minutes ba da Zama Ummi ta shigo ta na sallama kassa kassa , ta sanye da kayan barcin ta , Duk gashin ta a tirje ya ke , da allamun ko wanka ba ta yi ba
ba tare da ya dago kan shi ba ya amsa mata sallamar ta cen kassan makoshi
a hankali ta karaso geffen shi ta zauna sannan ta yi baya ta konta
a hankali ya bude bakin shi ya ce " What's wrong ? "
wani dogon nunfashi ta yi kafin ta ce " nothing ! " ta fada a takaice
da ya ke ya san yar uwar ta shi , ya san ba karamin abu ba zai kawo ta wajen shi tun da safe haka ko wanka ba ta yi ba
a hankali ya ajiye laptop din shi saman bedside drawer , ya juyo kai a hankali ya kale ta ya ce " Oya stand Up , tell me what's wrong with you ? "
dan karamin gunguni ta yi kafin ta mike zaune ta na sunkuyar da kai ta ce " ta ya ka san da akwai wani abu ? "
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " don't forget you are my twins , Idan wani abu na damun ki , ina iya jin shi a jiki na "
dan karamin murmushi ta yi ta na fadin " It's true , ka na iya jin abun da ke damu na , ni ma ina iya jin abun da ke damun ka , kuma tun jiya da dadare na ke jin kamar wani abu ya faru da kai , shi ya sa na taho na duba in ka na lafiya "
a hankali ya dan sunkuyar da kan shi ya na fadin " i'm fine , mummy ma sai da ta tambaye ni , kuma na fada mata ni lafiya ta qlau "
" really you're fine ? "
a hankali ya gyada mata kai kafin ya dago ya kale ta ya ce " Tell me what's wrong with you too "
wani dogon nunfashi ta ja kafin ta koma baya ta konta
murya cike da rauni ta ce " Mafarkin Daddy na yi "
" and ! "
" I really missed him , Har yanzu ba kassa yarda ya tafi ya bar mu , ko ganin karshe ban yi mishi ba "
" I missed him too " ya fada cen kassa kassa
mikewa zaune ta yi ta na marairaice fuska ta ce " yanzu da gaske ya tafi ba zan sake ganin shi ba , Ash ka tabbata Daddy na cikin motar nan lokacin da ta watse , kar a je ya fice kafin Explosion din "
a hankali ya juyo ya kale ta ya dan girgiza mata kai kafin ya ce " Ki yi hakuri Ummi , amma Daddy ya na cikin motar , gaban ido na ya shiga cikin motar , kafin ma ya fita da ga cikin Headquater motar ta yi exploded , na duba ko ina amma ba mu samu komai ba da ga cikin gawar shi , Har yanzu wannan abun na cikin zuciya ta "
wasu hawaye ne su ka fara zubo wa Ummi kamar za ta yi kuka ta ce " Shikenan yanzu ba za sake ganin Daddy na ba , why Daddy ? why za ka tafi ka barni , ni fa har yanzu ina da bukatar ka , ya ka ke so na yi yanzu "
da sauri Ash ya sa hannayan shi biyu ya janyo ta jikin shi ya rungume ta ya na fadin " It's okay , ya isa haka please ki daina kukan nan , ba na jin dadin hakan "
" i'm sorry bro , ba laifi na ba ne , kukan ne ya fi karfi na "
" shikenan yanzu ki daina ba ga ni ba "
a hankali ta yi wata yar dariya kafin ta ce " Na sani , I really love you my Twins rabin rai na "
" I love you too my sister " ya fada mata kamar mai rada
su na a haka su ka jiyo an rungume su a tare
a rude Ash ya dago kai dan bai san ko wanene ya shigo ba
wani kyawatencen murmushi Junior ya saki ya na fadin " Ohh i love you too my siblings "
yar karamar dariya Ummi ta yi kamar ba ita ba ce ke shirin kuka yanzu sannan ta ce " okay , okay yanzu ku sake ni yanzu na je na yi wanka na yi breakfast yunwa na ke ji "
a hankali Junior ya janye hannayan shi ya ja baya kadan ya tsaya
ita ma Ummi raba jikin ta ta yi da na Ash sannan ta mike tsaye ta na fadin " see you later " ta kai karshen ta na fara takawa
ta na fara takawa junior ya ce " General akwai matsala fa , yanzu Officer Lila ke ce min sun sake samun gawar wasu yaran biyu "
cak Ummi ta tsaya har ta kai bakin kofa ta juyo cike da rudu ta ke cewa " Marshal maganar me ka ke yi haka ? "
junior na shirin magana Ash ya riga shi cewa " ba cewa ki ka yi yunwa ki ke ji ba , yi tafiyar ki , an jima na fada miki "
da to kawai ta amsa mishi kafin ta juyawar ta ta fice part din baki daya ta koma na ta part din
ta na fita Ash ya kai hannu ya dauki laptop din shi , sannan ya ce ma junior " mun kusa kawo karshen wannan kungiyar kar ka damu "
zama geffen shi junior ya yi kafin ya ce " General wajen two years fa mu na kan wannan Case din har yanzu ba mu samo ko wajen da su ke kashe yaran ba "
dan jinkirtawa Ash ya yi kafin ya ce " kamar yadda mu ka samo da ga wani gari a ke kai yaran US , haka za mu samo wanda ke kai su "
" Yanzu ya a ke ciki , tun abun bai fi karfin mu ba " junior ya fada ya na nufar sofa ya zauna
" sai dai kai ya fi karfin ka , amma ba dai ni ba , Sai na kawo karshen wannan kungiyar , tun...... " kut maganar ta yanke bai kai karshen ta ba
" but General ba mu san su wa su ke kai yaran US ba , at least inda ma mun san da ga wace jaha su ke tafiya da yaran ba , a ka je ba a nan su ke ba "
a hankali Ash ya girgiza mishi kai ya na fadin " kar ka damu , Special suspect di na a nan kaduna ya ke , Matar da su ke aiki a tare a nan kaduna ta ke , kuma cikin unguwar nan "
" kamar ya ban gane ba ? "
shiru Ash ya yi bai ce komai ba har sai da ya dauki wajen good ten minutes kafin ya ajiye laptop din