Showing 63001 words to 66000 words out of 72572 words

Chapter 22 - Taurin Zuciya Return Complete Hausa Novel

Anish   

02 Feb 2025

346

yi mishi wayo " Ummi ta fada ta na yar dariya

juyawa Iqbal ya yi kafin ya kali Ummi ya ce " Big sister , Daddy once said ? "

dan jinkirtawa Ummi ta yi kafin ta ce " Alyasat ka rage wannan zuciyar ta ka "

" ni dai ban taba jin Daddy ya ce haka ba " Iqbal ya fada

yar karamar dariya Ummi ta yi kafin ta ce " ai ita mummy ba za ta manta ba " ta kai karshen ta na kashewa Nihal ido guda kafin ta bushe da dariya

hararrar wassa Nihal ta yi mata kafin ta ce " za ki ga aiki na "

kallon Junior Iqbal ya yi kafin ya ce " Marshal Daddy once said ? "

matsowa bakin sofar Junior ya yi ya na kallon Iqbal ya ce " Ka na ji ko , kar ka dauko wannan rawan kai irin na mahaifin ka , wani lokacin ba shi da hankali "

bushewa da dariya duk su ka yi sannan Vedad ya ce " Iqbal , Daddy once said ? "

daga kan shi sama Iqbal ya yi kamar mai tunanin wani abu sannan ya sauko ya ce " baby na ne , kin manta i'm pregnant "

dan karamin tsaki Nihal ta yi ta na murmushi ta kauda kai gefe ta ce " yau dai Daddyn ku ya shiga uku "

da sauri Ummi ta ce " To mummy saura ke , Daddy once said ? "

wani cool murmushi Nihal ta saki kafin ta ce " My beautiful wife "

a tare duk su ka bushe da dariya da allamun madam ta tuno da mijin ta
sai da su ka tsagaita dariyar shi sannan Iqbal ya ce " Ummi , mummy once said ? "

" ke Ummi ba na hana ki yi mana irin wannan sabkon ba " Ummi ta fada ta na kallon Nihal

kallon junior ya yi sannan ya ce " Marshal , mummy once said ? "

dan satar kallon Nihal ya kafin ya ce " Abban Ummi "
hararrar wassa Nihal ta mishi ta na fadin " yanzu junior har da kai "
dariya sosai Junior ya yi har da kontawa saman Sofar

sai da ya tsagaita ta dariyar shi sannan Iqbal ya kali Vedad ya ce " Cutie pie , mummy once said ? "

cike da shagwaba ya ce " My angel " ya kai karshen ya na turo dan bakin nan nashi
yar karamar dariya Nihal ta yi kafin ta kai hannu ta shafi kan shi ta ce " My angel "
yar karamar dariya Vedad ya yi kafin ya ce ma Iqbal " Iqbal mummy once said ? "

" Gaskiya baby ka hadu " ya kai karshen ya na satar kallon Nihal ta wutsiyar ido
salati Nihal ta yi kafin ta ce " yanzu Iqbal yaushe ka ji na ce hakan ? "

Ummi ta amsa mishi da cewa " Mummy duk fa abun da ku ke da Daddy mu na sane da shi , Iqbal ka na tune da wakar nan da Daddy ke yawwan yi wa mummy in ta na fushi da shi "

da sauri Vedad ya ce " yeah i remenber , ko dazu sai da ya rera ta "

tabe baki Nihal ta yi kafin ta ce " nan gaba sai na daina magana a gaban ku "

yar karamar dariya Iqbal ya yi kafin ya ce " daga baya kenan "
ya na gama fadar haka Vedad ya kali junior ya ce " Marshal , Big bro once said ? "

dan zaro idanu su ka yi dukkan su har Ummi da Iqbal su na hada baki su na cewa " rufa mana asiri ba mu shirya yin jinya ba "

bushewa da dariya Vedad da junior su ka yi , dama Vedad da gangan ya ce musu hakan ya san ba wanda zai iya ba da amsa

sai da Junior ya tsagaita dariyar shi sannan ya ce " Big bro once said I hate love story "

ya na gama fadar haka ya juya ya kali Nihal ya ce " mummy , His excellency once said ? "

shiru ta yi na dan lokaci kafin ta ce " Tuzuru bai ji dadin rayuwar shi ba gaskiya "
a tare duk su ka yi dariya , dan wannan maganar kullum sai Rayan ya fade ta duk lokacin da ya ga Nihal da Aylan tare

kukan shagwaba Vedad ya fara yi musu ya na cewa " please Big bro once said ? "
" ka san Allah Vedad ka ba mu lafya da Big bro , ba mu shirya jinya ba " Iqbal ya fada ya na hararrar shi

" okay ku tsaya ni bara na fada muku " Nihal ta fada
yar karamar dariya Vedad ya yi kafin ya ce " yawwa mummy , big bro once said ? "

dan jinkirtawa Nihal ta yi kafin ta ce " Kai min su dakin horo "
" kai , big bro ya na son wannan kalmar wlh " Iqbal ya fada
junior ya karbe zancen da cewa " Allah kuwa , kamar a bakin shi a ka yi ta "
" sai ma in ya ce If not " Vedad ya fada ya na bushewa da dariya

har hada baki Ummi da Nihal su ka yi su na cewa " wlh in ya jiyo ku , ba ruwa na "
da sauri Iqbal ya ce " no mummy , har da ku , ai tare mu ka yi hirar "

girgiza mishi kai Nihal ta yi kafin ta ce " oun oun , ai ni ko ya ji ni ba abun da zai min ku ne dai zai cewa a kai ki dakin horo "

matse gera junior ya yi kafin ya ce " mummy sai dai ya ce ma Vedad and Iqbal amma ban da ni "

juyowa Ummi ta yi ta kale shi kafin ta ce " na lura yaron ga mugun son girma gare ka kamar dollar "

dan karamin murmushin geffen fuska ya yi kafin ya ce " ba na girme ku ba ne ? wajen nan fa duk na girme ku har shi kan shi General "

ya na gama fadar haka ya ga Vedad ya konta saman sofar ya hauda kan shi saman cinyar Nihal ya na kallon ta ya ce " mummy yi mana tatsuniya "

dan zaro idanu Nihal ta yi kafin ta ce " My angel tatsuniya kuma ? ni dai ban da tatsuniyar da zan muku gaskia "

ba ta gama rufe bakin ta ba , ta ga shi ma Iqbal ya konta ya tada kan shi da dayan cinyar ta ya na kallon face din ta ya ce " to ki ba mu labarin Daddy "

yar karamar dariya ta yi ta na kai hannu saman kan yaran nata cike da so da kauna ta ce " wane irin labari kuma kun San komai game da Daddyn ku "

" no mummy , something that you are the one who know This " Junior ya fada cikin sanyin murya

dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " ounnnnnnn , Daddyn ku ba ya son a na mishi birthday party "

" amma kowace shekara sai mun yi mishi , kuma bai taba cewa ba ya so " Iqbal ya fada ba tare da ya dago kan shi ba

gyada musu kai ta yi kafin ta ce " yeah bai taba cewa ba ya so ba saboda farin cikin da ya ke ganin ku a ciki duk lokacin da ku ka shirya mishi Surprise birthday party , amma har cikin ran shi ba ya son ta , ko wannan Happy birthday da a ke ce mishi ba ya so , kawai ya na dannewa ne , dan kar ya bata muku "

" but mummy , why ba ya son a na celebrated birthday din shi , amma kuma namu ko wace shekara shi da kan shi ya ke shirya mana ita " Junior ya fada ya na kallon Nihal

dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " i don't know why , na sha tambayar shi amma bai taba bani amsa ba , why ba za ku tambayi General ba ? kun ga ai shi ma ba ya son birthday party may be dalilin su guda "

dan karamin gunguni Iqbal ya yi kafin ya ce " mummy shi fa big bro duk wanda ya ce zai biye mishi sai ya mutu lokacin shi bai yi ba "

yar karamar dariya Nihal ta yi kafin ta ce " why za ka cewa haka "
" shi dai wani mutum ne gashi nan Allahu Alam , ba za ka taba gane inda ya dosa ba "

cikin nitsuwa Junior ya katse shi da cewa " ni fa gaskiya ina tausayawa Matar da za yarda ta so wannan mai Taurin zuciyar , mutumin da ko murmushi gagarar shi ya ke "

Kallon shi Ummi ta yi ta na cewa " kar ka tausaya mata , na san duk yarinyar da ta zama matar shi , za ta ji dadin rayuwar ta "

da sauri Junior ya katse ta da cewa " Ummi ni fa na san dalilin da ya sa na ce miki , General sam ba zai iya kula da mace ba , ba ci da sha ba , wannan na san zai iya kula da su , amma kuma ta na da wasu hakki a kan shi wanda na san ba zai iya cika su ba "

gyada kan Nihal ta yi kafin ta ce " wane irin Hakki kuma wanda ba zai iya cika wa ba ? " ta fada ta na yi mishi irin kallon nan na me ka ke nufi bayan kuma sarai ta gane abun da ya ke nufi

yar karamar dariya ya yi kafin ya ce " mummy ina nufi , ba zai iya cika hakkin shi na aure ba , ko da ya yi aure ba na tunanin zai iya kusantar ta , shi fa sam ba ya sha'awar mace a rayuwar shi , ni fa na taba tardo wata Yarinya naked a cikin office din shi , amma ko dago kai bai yi ba bare ya kale ta "

cikin nitsuwa Nihal ta katse shi da cewa " kar ka damu har ya samu matar komai zai cenja , Babu ta inda General ya baro mahaifin shi har sha'awar su kawai ya na dannewa ne "

ba ta gama rufe bakin ta ba Vedad ya ce mata " mummy minene sha'awa kuma ? "

murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta na shirin magana ta jiyo a na musu gyaren murya da ga baya
a tare duk su ka kai duban su a wajen stair din
sai da su ka ji zuciyoyin su sun buga , ya na tsaye bakin stair ya na rike da hannayan shi a baya ya na kallon su kowane cikin ranshi ya na rokon Allah ya sa bai ji abun da su ke cewa ba gashi ko saman shi su ke magana

bai ce musu komai ya sauko stair din ya karaso cikin parlourn ya nufi sofa three seaters ya zauna irin zaman nan na kasaita ya zuba mishi idanu babu ko kiftawa

shiru kowa ya yi su na yi wa junan su kallon kallo amma ba wanda ya iya cewa ufan

su na a haka Su ka Vedad ya mike zaune ya na kallon Ash ya ce " yawwa big bro kai ba bari na yi maka , Daddy once said ? " ya kai karshen ya na saki wani murmushi

shiru Ash ya yi bai ce musu komai ba ya na dai bin su da kallo
sai da ya share wajen good ten minutes a haka kafin ya bude baki a hankali ya ce " I have a wonderful Family " ya kai karshen ya na kallon Nihal

wani cool murmushi ta saki kafin ta ce musu " shikenan ku tashi lokacin sallat ya yi "
" okay mummy " Ummi ta fada ta na mikewa ta fara takawa ta shige corridor
shi ma Junior ya mike ya Haye war shi Stair
a tare Iqbal da Vedad su ka , amma kafin su tafi sai da su ka sunkuyo a tare su ka mannawa Nihal kiss saman kumatun ta sannan su ka Haye stair a tare parlour ya rage da ga Nihal sai Ash

tsayawa ta yi ta na bin shi da kallo har ta dauki lokaci kafin ta bude baki a hankali ta ce " Gobe ina son na meda yarinyar nan gidan su "

dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce mata " wace yarinya ? "

" wadda ka ki dubawa jiya " Nihal ta fada ta na sakin murmushi

kauda kan shi gefe ya yi ya na cewa " I can't remenber "

murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta ce " shikenan , ka sa a shirya mana motocin da za mu tafiya Nijer din "

slowly ya juyo da kan shi ya kale ta ya ce " Nijer kuma ? "

gyada mishi kai ta yi a hankali kafin ta ce " eh , Da ga Nijer ta ke , Kauyen NAWACH KALE "

" okay zan sa Felix ya kai ku , karfe nawa za ku tafi ne ? "
" bayan Sallar asuba , ba na son mu kai dare ba mu isa ba cikin kauyen ba "
gyada mata kai kawai ya yi kafin ya mike ya fara takawa a hankali ya nufi stair ya Haye

da kallo ta raka shi har sai da ya Haye sannan ta saki wani cool murmushi ta ce " i really love you My Beautiful wife " ta na gama fadar haka ta tashi ta nufi corridor ta shiga part din ta



โ–ชASH ๐Ÿ”ฅ



kai tsaye bedroom din shi ya wuce , ya na shiga idanun shi su ka sauka saman tray din fruits din Ummi ta kawo mishi
a hankali ya nufi Sofar ya zauna ya janyo table din gaban shi ya kai hannu ya fara sha cikin konciyar hankali

ko one minute bai yi ba da zama Vedad ya turo kofar ya Shigo , Iqbal na biye da bayan shi ya na sallama kassa kassa

kai tsaye Bed din shi Iqbal ya nufa ya zauna
Vedad kuma ya nufi Sofa ya zauna geffen Ash ya kai hannu ya fara daukar fruits shi ma ya na sha

a hankali ya dago kai ya kali Ash ya ce " Big bro what means Sha'awa ? "
ba tare da ya kale shi ba ya ce " I don't know "
turo dan bakin nan nashi Vedad ya yi kafin ya ce " ka sani , kawai ba ka da niyar fada min "

" Get out " Ash ya fada cikin sanyi murya

nan take Vedad ya shiga yi mishi kukan shagwaba har da bubuga kafafun shi a kassa kafin ya mike ya fice dakin

da kallo Iqbal ya raka shi har sai da ya fita sannan ya bushe da dariya har da kontawa saman gadon

ya na tsaka da dariyar shi ya jiyo Muryar Ash ya na fadin " Where is your girlfriend "

tsagaita dariyar shi Iqbal ya yi kafin ya mike zaune ya kali Ash ya ce " which girlfriend ? "

ba shiri Ash ya dago kan shi ya kali Iqbal ya ce mishi " your girlfriend Maya ? "

" ohhhhhh Maya , ta na nan lafya , jiya ma mun yi waya da ita "

" me ta ce maka ? "
dan jinkirtawa Iqbal ya yi kafin ya ce " ta ce min na yi sauri na dawa idan ba haka ba mantawa zan yi da ita "

" ka na iya mantawa da ita kenan "

yar karamar dariya Iqbal ya yi kafin ya ce " I think Yeah ! ni na ma manta ina mu ka hadu wlh "
cikin nitsuwa Ash ya katse shi da cewa " ba university din ku guda ba ? "
girgiza mishi kai Iqbal ya yi kafin ya ce " no , gaskiya na manta a ina mu ka hadu , may be a cikin university din ne , ko kuma wani wajen daban , who know ? "





MY BOOK IS ONLY โ‚ฆ300
VIA
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank

KU TURA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER
+22795577612 or +22798999753







TAแƒฆRIN ZแƒฆCIYA ๐Ÿ’–๐ŸŒบ๐Ÿ’




( RETแƒฆRN )









(๏ผฒ๏ผฏ๏ผญ๏ผก๏ผฎ๏ผด๏ผฉ๏ผฃ ๏ผฌ๏ผต๏ผถ ๏ผณ๏ผด๏ผฏ๏ผฒ๏ผน )๐Ÿ’‹๐Ÿ”ฅ







โค๐Ÿ‘‘ ๊ช‘๊ช–๊ชถ๊ชถ๊ช–ฦ™แป‰แญข แฉ๊ชนแป‰แญขแจถ๊ซ€เฐ•เฐ• ๊ช‘๊ซ€๊ซ€๊ชน๊ช–๊ซ ๐Ÿ‘‘โค

๐Ÿ•Š๐Ÿ’ž


Wattpad : @bennybite







Marubuciyar littafin


TAURIN ZUCIYA
EXILED PRINCE ( LOVE MEETS POWER )
TWO LIGHTS ( YAR JARIDA )
and now TAURIN ZUCIYA ( RETURN )











FOR MORE INFORMATION KU TABO WANNAN NUMBER +22798999753 WHATSAPP ONLY , Thanks ๐Ÿ‘๐Ÿ’•







ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุตูŽู„ู‘ู ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุตูŽู„ู‘ูŽูŠู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุจูŽุงุฑููƒู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏูุŒ ูƒูŽู…ูŽุง ุจูŽุงุฑูŽูƒู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽ ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุขู„ู ุฅูุจู’ุฑูŽุงู‡ููŠู…ูŽุŒ ุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุญูŽู…ููŠุฏูŒ ู…ูŽุฌููŠุฏูŒ๏ธ







๏ผด๏ผก๏ผฐ ๏ผด๏ผจ๏ผฉ๏ผณ ๏ผฌ๏ผฉ๏ผฎ๏ผซ ๏ผด๏ผฏ ๏ผช๏ผฏ๏ผฉ๏ผฎ ๏ผญ๏ผน ๏ผท๏ผจ๏ผก๏ผด๏ผณ๏ผก๏ผฐ๏ผฐ ๏ผง๏ผฒ๏ผฏ๏ผต๏ผฐ ๏ผฃ๏ผฏ๏ผญ๏ผญ๏ผฅ๏ผด๏ผณ ๏ผณ๏ผฅ๏ผฃ๏ผด๏ผฉ๏ผฏ๏ผฎ

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/BoRRwG9bqUFBt4djqzcNbb







DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i






๐—ง๐—”๐—ฃ ๐—ง๐—›๐—œ๐—ฆ ๐—Ÿ๐—œ๐—ž๐—˜ ๐—ง๐—ข ๐—๐—ข๐—œ๐—ก ๐— ๐—ฌ ๐—ฃ๐—ข๐—ฆ๐—ง๐—œ๐—ก๐—š ๐—ฅ๐—ข๐—ข๐— 

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


https://chat.whatsapp.com/LWmuu0yv6C9DAhpdepDb4i















_________________โœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆโœฆ__________________










PAGE ............15.........โค๐Ÿฅ‚






shi dai Ash da ido kawai ya ke bin shi , kafin su taho Nigeria Iqbal ya fada mishi wani abu daban a kan ta , shi kuma abun da ya gano

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login