Showing 48001 words to 51000 words out of 72572 words

Chapter 17 - Taurin Zuciya Return Complete Hausa Novel

Anish   

02 Feb 2025

344

har sai da yan dan zaro idanun shi

da sauri ya janye hannun shi ya yi baya kadan ya na ci gaba da kallon face din ta babu ko kiftawa

cike da rudu Nihal ta ce mishi " Ash Lafiya ka tsaya , da yi mata dressing wajen mana , tun ba ta zubar da jini sosai ba "

a hankali Ash ya girgiza mata kai ya na fadin " no mummy ba zan iya duba ta ba " ya na gama fadar haka ya juya ya nufi stair ya Haye da sauri

sai kwalla mishi kira Nihal ta ke yi amma ina ko juyowa bai yi ba
ya na Hayewa stair din Ummi ta fito da ga cikin corridor kai a sunkuye ta na latsa wayar ta , ta na fadin " My angel lafiya ka ke nema na haka "

Vedad na jiyo Muryar ta ya nufe ta da gudu ya riko hannun ta ya na fadin " Ummi mu tafi don Allah ki duba ta , big bro ya ce shi ba zai duba ta ba " ya kai karshen ya na jan hannun ta su ka nufi parlour

cike da rudu ta ce mishi " My angel tsaya mana kar ka cire min hannu me ya k...... " kut maganar ta yanke idanun ta su ka sauka kan Hayat

da sauri ta kwace hannun ta , ta nufi Hayat ta Zube saman guyiwowin ta gaban sofar ta na kallon ta ce " mummy me ya faru ne ? "

wata nanauyar ajiyar zuciya Nihal ta sauke har sai da Iqbal da ke tsaye geffen ta ya juyo ya kale ta , sannan ta ce " Ummi please ki duba ta , na kira Ash ya duba ta amma ya ce ba zai iya ba "

" okay mummy ku kawo min A box " ta fada
da sauri Junior ya dauki A box din da Ash ya ajiye saman table ya mika wa Ummi sannan ya kai hannu zai dauki Hayat

da sauri ta ce mishi " wait me ka ke shirin yi "
" zai kai miki ita ne part din ki " ya fada ya na janye hannayan shi

" no barta , kar a motsa ta dayawa , ku ban waje kawai " ta fada ta na bude A box din ta ajiye kassa gefe ta

juyawa Nihal ta yi ta nufi part corridor ta shige , ta nufi part din ta
Shi ma junior juya wa ya yi , ya nufi Dining room ya dauki tray din Fruits din shi ya nufi stair ya Haye ya nufi part din Ash

Iqbal da Vedad kuma a nan su ka tsaya su na kallon ta , har sai da ta gama yi wa Hayat dressing din wajen da ta bugu , ta yi mata wasu allurai sannan ta nufi Sofar gefe ta zauna , sannan ta ce ma Iqbal ya dauki Hayat ya kai ta Dayan bedroom na Part din ta

ba musu ya dauke ta ya nufi corridor , shi kuma Vedad ya koma geffen ta ya zauna ya na faman turo baki

yar karamar dariya Ummi ta yi kafin ta ce " To wa kuma ya Tabba min My angel ? "
" Sister , ni na yi fushi da Iqbal , ice cream fa mu ka tafi sha , kawai ya buge yarinyar nan , yanzu ga shi mun dawo gida ni ban sha ice cream di ta ba "

ya na gama fadar haka Iqbal ya fito da ga corridor ya nufi stair zai Haye
da sauri Ummi ta ce mishi " Iqbal come here one minute "

ba musu ya juyo ya dawo cikin parlourn ya karaso gaban ta ya tsaya ya na fadin " what happening , ina son na je na yi wanka "

" kar ka damu ba za mu jima ba , kneel down " Ta fada mishi cikin ba da umarni

dan zaro idanu Iqbal ya yi ya na kallon ta ya ce " kneel down kuma ? "
" za ka yi kneel down ko sai na tashi gare ka " Ummi ta fada da dan karfi

dan karamin gunguni ya yi kafin ya Zube saman guyiwowin shi a hankali ya daga hannayan shi sama

" Kai , ya a ka yi ka buge yarinyar nan , a sani na dai ka na da driver's license "

da sauri Vedad ya karbe zancen da cewa " kuma fa ice cream mu ka tafi Sha , ni ice cream di ta na ke so " ya kai karshen cikin shagwaba

yar karamar dariya Ummi ta yi kafin ta ce " Shikenan calm down My angel , yanzu Fadi wane irin punishment za mu ba shi ? "

dan zaro idanu Iqbal ya yi ya na kallon Ummi ya ce " No wace punishment kuma , no ba laifi na ne ba fa , ni ban ma san da ga ina ta fito ba "

" okay za ka san da ga ina ta fito in General ya kama ka , Ba kai ba ka tuki da kyau ba "

" kuma Sister gudu fa ya ke yi da mota , sai da mummy ta ce mishi ya yi a hankali " Vedad ya fada ya na kumshe dariya

" Vedad ba na son Karya , yaushe na yi gudu cikin muto , ka ji tsoron Allah " Iqbal ya fada ya na neman ya kare kan shi , kowa ya san ba haka ta faru ba

" Sister duba forehead di na ki na gani , har ni sai da na buge kai na " Ya fada cikin shagwaba ya na nuna wa Ummi forehead din shi

hannu Ummi ta kai ta dan janye gashin gaban goshin shi , nan ya ga wajen har ya yi ja kun san dai farar fata yadda ta ke
" Laaa My angel , shi ya yi maka haka , eh lalle yau Iqbal zai sha punishment , musaman General zan kiro "

shagwabe fuska Vedad ya yi ya na fadin " uhmm uhmm , kuma sai ya sayo min ice cream , ni ice cream na ke so "

Kukan shagwaba shi ma Iqbal ya shiga yi ya na fadin " uhm uhm uhm , ni ku kyale ni ba abun da na yi , kariya fa ya ke miki "

" yi min shiru , Ta ya a ka yi forehead din shi ya yi ja kuma , shi ya buge kan shi , tashi ka fara Frog jump kafin mu kai ka wajen General " Ummi ta fada cikin tsare gida allamun ba wassa ta ke ba

wata yar karamar dariya Vedad ya yi ya na fadin " yawwa sister , ni bari ma na je na kira big bro , kuma , kuma ki ce mishi sai ya yi min Pancakes , yau da fruits kawai na yi breakfast " ya kai karshen cikin shagwaba

daura hannun ta Ummi ta yi saman kumatun shi cikin sigar rarrashi ta ce mishi " ohhhh sorry my Angel , tashi ka je ka yi wanka , kafin ka dawo ya yi maka "

wani cool murmushi Vedad ya saki kafin ya tashi da gudu ya Haye stair ya na yar dariya
sai da ya bar wajen sannan Iqbal ya ce " Uhm uhm ,ni fa ba da gangan na buge ta ba , asali ma ni ganin ta kawai na yi ta fado saman motar "

" oh ka na nufin da ga sama ta fado ? " Ummi ta fada ta na daga mishi gera guda

marairaice fuska Iqbal ya yi kafin ya ce " ni ma ban sani ba , ku bari har ta tashi ta fada miki abun da ya faru , kin san fa halin Vedad da son kara ma miya gishiri "

" amma ai kai ka ke tukin , mazza tashi ka fara frog jump "
" what , No gaskiya ba zan yi ba , haba na gaji wlh , na san kuma sai kun fadawa big bro shi ma ya ce sai ya kara min punishment " ya fada kamar zai yi kuka

dariya sosai Ummi ta yi har sai da idanun ta su ka kawo ruwa
sai da ta tsagaita dariyar ta sannan ta ce " Dan rainin sens kawai , mazza tashi ka yi wa My angel Pancakes din shi , in kuma ka ki na fadawa General "

mikewa tsaye ya yi ya na murmushi ya dawo Geffen ya zauna ya na fadin " yawwa sister shi ya sa na ce kin fi big bro kirki "

hararrar wassa Ummi ta yi mishi ta na fadin " Rabu da yi min dadin baki tashi ka yi wa Vedad Pancakes din shi "

kauda kan shi gefe ya yi ya na jingina bayan shi a jikin sofar ya na fadin " ni babu inda zan je "

" ka fi kowa sanin yadda Vedad ke son Pancakes kuma ya ce ka yi mishi , dama saboda kai ba ku tafi sayan ice cream , gwara ka tashi ka yi mishi tun bai sauko ba ya fara rigimar shi "

" Shikenan amma fa gaskia sai na yi wanka "
" kai dai ka sani , ka san halin Vedad in bai samu abun da ya ke so ba , yanzu zai yi zaune ya aza maka kuka kamar baby , sannan kuma General ya shigo zancen dan babu wanda ya isa ya saka Vedad kuka ya zauna lafiya "

" wai mi ya sa Vedad ke son Pancakes haka , Ni ma ina so amma ba kamar na shi ba "

wani cool murmushi Ummi ta saki kafin ta ce " Daddy ya saba mishi da hakan , kullum breakfast din Vedad da ga Pancakes sai fruits , tun ya na baby , ko ranar da Daddy ya rasu sai da ya yi mishi sannan ya tafi , Har yanzu ina ganin ranar nan kamar jiya " ban take idanun ta su ka kawo ruwa

dan murmushi mai dan sauti Iqbal ya yi kafin ya mike tsaye ya na fadin " Shikenan , bari na tafi na yi mishi , tun kafin bai sauko ba na shiga sabuwar cakwakiya , shagwababe kawai , wlh duk kun bi kun shagwaba shi , wai har da wani suna My angel "

yar karamar dariya Ummi ta yi kafin ta ce " Yeah , he is our happyness , He is our Angel , na ga kai Cutie pie ka ke kiran shi "

" yeah because he is so so cute " ya kai karshen ya na juyawa ya bar parlourn ya nufi dining room ya shiga kitchen
[30/12 à 07:53] 🪷🩷: TAURIN ZUCIYA 💖🌺💍

( RETURN )



( ROMANTIC LOVE STORY )💋🔥


MY BOOK IS ONLY ₦300
VIA
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank

KU TURA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER
+22795577612 or +22798999753






❤👑 MALLAKIN MEERAH 👑❤




اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️



BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM



PAGE ............11.........❤🥂



▪ASH 🔥


Bayan ya fice parlourn kai tsaye part din shi ya koma
ya na shiga ya wuce bedroom din shi , ya meda Door din ya danna wani button a ciki nan take ta yi locked din kan ta

shi kuma ya nufi bakin bed din shi ya zauna , a hankali ya yi baya ya konta , ya daura hannayan shi biyu saman face din shi

ya na a haka Junior ya yi mishi knocking din kofar ya na fadin " General are you okay ? "

a hankali Ash ya sauke ajiyar zuciya kafin ya mike zaune ya ce ma junior " yeah ,just let me "
da to kawai junior ya amsa mishi kafin ya juya ya ajiye tray din hannun shi saman table sannan ya fice part din

Ash na jin ya fara takawa ya koma ya konta ya na fuskantar ceiling a hankali ya na kifta idanun
a hankali ya bude bakin murya kassa kassa ya ce " Ya Allah in har yanzu mafarkin ne na ke , ka tashe ni , na roke ka , Why za ka yi min haka ? " ya kai karshen ya na lumshe idanun shi a hankali

a hankali a hankali duk sigar jikin shi ta fara shi kamar wanda ya ke cikin matsananciyar sha'awa

a dubu dari ya ware idanun shi ya mike zaune , a rude ya ke fadin " wai me ya ke shirin faruwa da ni haka "

ya na gama fadar haka ya kai hannun shi da sauri sauri wajen bedside drawer ya bude box din ya fido wata yar Box fara kamar A box , Ya bude ta da sauri , allurai ne cike a wajen
hannu ya kai ya dauki guda , sannan ya rufe box din ya meda cikin bedside drawer
sannan ya zare dan murfin nan na saman allurar , babu ko bismillah ya caka ta a damtsen shi , har sai da ya dan lumshe idanun shi kadan , sai da ya Kamala sannan ya zare ta , ya tashi ya nufi Toilet ya yarda Allurar a cikin trush sannan ya fito

ya na fitowa na ga duk kamanin shi sun sauya , idanun shi sun koma jazir kamar jini
duk jijiyo yin jikin shi sun fito baro baro , na gaban goshin shi har wani bul bul su ke yi kamar bugun zuciya , har wata kerma jikin shi ke yi

a haka ya karaso bakin gadon shi , ya kai hannu ya dauki remote ya kashe duk lamps din dakin , ya kara gudun ac , sannan ya sa hannu ya fara cire kayan jikin shi , sai da ya rage da ga shi sai short , sannan ya Haye bed din shi ya yi rub da ciki
bari dai na leko Barira may be kafin ya tashi



▪ZINDER (kauyen NAWACH KALÉ )


▪BARIRA


konce ta ke saman Tabbarma cikin harabar gidan , ta tada kai da cinyar inna , sai hawaye ta ke bibiyu

ta na a haka malam ya shigo ya na sallama
ta na jin sallamar shi ta mike zaune , ta na hannu ta goge hawayen ta da sauri ta ce mishi " an gan ta ne ? "

shiru malam ya yi bai amsa mata ba , sai da ya karaso inda su , shi ma ya zauna saman tabarmar
, Barira dai da inna sun zuba mishi idanu su na jiran ya ce wani abu

sai da ya dan dauki lokaci kafin ya ce " An gan ta am...... "
da sauri Barira ta katse shi da cewa " Ina take to , in an gan ta "
" Barira kin bari na Kamala magana ta dai ko , Moustafa ya ce min ya gan ta lokacin da ta kama hanyar fita gari , Da farko bai gane ta ba saboda cikin dare ne , Har birni su ka tafi neman ta , ke har gidan Bus su ka tafi , cikin sa'a ko wani driver ya ce musu eh ya gan ta , kuma shi da kan shi ya dauke ta ya kai ta kano wajen Yan uwan ta "

" inallillahi wa'ina illaihi raji'un , malam wane yan uwa kuma , mu kadai ne Ahalin ta fa " inna ta fada kamar za ta yi kuka

ta na gama fadar haka ta ga Barira ta fadi a wajen sumamiya
wata yar karamar kara inna ta saki ta na fadin " na shiga uku , Barira , Barira don Allah ki tashi , malam ka yi wani abu mana " ta fada kamar za ta yi kuka

a hankali ya gyada mata kai kafin ya tashi tsaye ya nufi tulunan ruwa , ya debo kadan a cikin wani cup da ke saman guda da ga cikin
sannan ya dawo inda Barira ta ke ya dan zubo kadan a hannun shi ya yarfa mata a fuska

a dubu dari ta ware idanun ta , ta na mikewa zaune ta na bin su da kallo
" Sannu kin ji " inna ta fada ta na daura hannu saman kumatun Barira

a hankali ta bude baki ta ce " inna Hayat ta bar garin nan ? "
ta na gama fadar haka ta ji malam da ke geffen ya daura hannun shi saman kan ta , cikin sigar rarrashi ya ce " Ki kontar da hankalin Barira ba abun da zai same ta , tun da har Allah ya kai ta kano lafiya , to in sha Allah ba abun da zai same ta , In sha Allah zan kira kawun ki Illo ya tura yaran shi neman ta a kano , matsalar yanzu sai na samu yadda zan tura mishi hoton ta , amma ki kontar da hankalin ki ba abun da zai same ta kin ji ko ? "

a hankali ta gyada mishi kai kafin ta mike jiki ba kwari , ta nufi hanyar Dakin ta , ta na tafiya kamar me maye amma a haka ta isa dakin ta shige

da kallo inna da malam su ka raka ta har sai da ta shiga sannan malam ya mike ya na fadin " bari na je ko da bakin gari ne , na samu yaron da ke da babbar waya ya tura mishi hoton ta "

" Shikenan , Allah ya bada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login