Showing 30001 words to 33000 words out of 150731 words
ya kwanta akan dogon kujera zuciyar shi na wani irin tafarfasa, da sauri Omari da Abdallah sukai dakinshi ahankali suka bude kofan batare dasun shiga ba, kara ware ido Abdallah yayi yana kallon wicked Nurse dan bazai taba mance fuskarta ba yanda ta takure a kwance ta kankame jikinta tana kuka sosai idanunta a rufe tana pisipispisspis da baki basujin metake cewa, fuskarta da gefen bakinta yay jajir, da sauri Omari ya rufo kofan daga shi har Abdallah suka juyo zuciyarsu namusu wani irin zafi suka sauko kasa akanshi suka tsaya atare sukace "meya sameta?" tashi yayi ahankali ya zauna yana dafe kanshi kafin ahankali ya finciko Omari ya zaunar dashi gefenshi ya finciko Abdallah ma ya zaunar dashi gefenshi, kaman wani wanda ya bugu yace "wa..waya ce yataba ta? How dare he try to molest her? Wlh wlh every single pain that she's going through now saina rama mata double" yay shiru tareda daura hannunshi akanshi sai kuma ya janye ya mike tsaye wani irin ball yay da center table din palon na glass jikake rugugugu, wani irin ihu yayi ya daki kujeran one sitter da kafa da sauri Omari yatashi ya rikeshi yace "calm down Ya Marwan, calm down please" fizge kanshi yayi yay wani irin ihu. "leave me Omar" sai kuma yahau kan stair case da gudu, binshi sukayi bude kofar dakin yayi azuciye yana magana yace "who was dat man?" gani yayi tayi bacci atakure hakan yasa duk suka tsaya suna kallonta, ahankali Abdallah ya shiga dakin yaja bargo ya lullubeta ganin yanda ta takure kaman maijin sanyi, sai ajiyan zuciyan kuka take uhhu'uhm take, tsayawa yayi ya kafe fuskarta da kallo yanda yay luhu luhu wani irin kuka ne yazo mishi hakan yasa yajuya da sauri zai fita dakin hanunshi Marwan yarike da sauri ya fada jikinshi ya saki kuka ahankali yana shesheka, "Ya Marwan waya mata haka? Wanan ai zalinci ne, abun namin wani irin ciwo Ya Marwan wlh am not going to spare that man we will not spare him" shafa kanshi Omari yayi shima heart dinshi namai zafi sosai yace "we will not spare him Abdallah, stop crying" daga kai yayi ya kalli Marwan da ya rike Abdallah ne kawai amma kanshi najikin bango yay wani kala, ahankali yace "Ya Marwan calm down please" gyadamai kai yayi kafin yabude kofa yaja Abdallah suka fita Omari na binsu abaya.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *inkin karanta baki biyaba keda Allah*
*AF*
Kaman an tsuguleshi ya farka a mugun firgice da sunanta abakinshi. "Nadeera" saida Ahmad dake gefenshi akan makeken gadonsu ya farka tsabagen yanda yakira sunanta arude dakuma mugun karfi, da sauri Ahmad ya kunna bedside lamp yana kallon yanda Muhsin ke zufa ya daura hannu akan kirjinshi dake bugawa very fast, cikin muryan bacci yace "Yayan mu wat is it, why are you screaming Princess name like this?" bai tsaya bama Ahmad amsa ba ya diro daga gadon ya zura silipas tareda jan jallabiyar shi yasaka yay hanyar kofa yace "something is wrong with Nadeera i can feel it" bude kofan bedroom din yayi yafita yayi palon su hakan yasa Ahmad ma ya diro daga gadon yana kwala mai kira yace "Ya Muhsin wait am coming with you, dare ne fa" jallabiyar shi yaja batare dayama tsaya sawaba yafita shima kafin yakai falon har Muhsin yabude kofa yafita hakan yasa yasaka jallabiyar yasa silipas yabi bayanshi da gudu sukai shashin su Mum, turus suka tsaya suna kallon kofan ganin kofan abude awangale, dawani irin mugun gudu Muhsin yay ciki Ahmad biye dashi abaya, shiga falon sukayi suna kalle kalle kafin dawani irin sauri Ya Muhsin yay corridor din, kofan dakin Nadeera daya gani abude ya shiga dawani irin sauri Ahmad biye dashi hannu ya mika ya kunna wutan dakin sukabi dakin dawani irin kallo babu kowa akan gadon saima zanin gadon da bargon dasuka wani irin chukwiwiye kaman anyi dambe akai, yanda kirjin Muhsin ke bugawa yasa ya kwala mata kira yay hanyar kofan bayi yana kiran sunanta "Nadeera Nadeera are you in there?" ya bubbuga kofan bayin jin shiru yasa ya murda hanun kofan yaji shiru tadan gefen kofan ya leka hakan yabashi daman gane da makulli aka kulle kofan dan ga karafunan key sun shiga hole dinsu juyowa yayi adan rude ya kalli Ahmad zaiyi magana yay shiru ganin Ahmad nawani irin kallo kasan dakin yasa ahankali yabi direction din dayake kallo shima ya kalla, wandon Abba suka gani lying there dan shaddar Abba ce dasun santa sosai yasa sukaji kirjunsu yawani irin buga, da sauri Muhsin yakarasa wajen ya tsugunna ahankali yawani irin dau wandon ya mike tsaye ya daga wandon yana wani irin kallo idanunshi sun kada sunyi jajur, wani irin sakin wandon yayi akasa azuciye yajuya yafita daga dakin Ahmad biye dashi sukai dakin Abba bude kofan sukayi suka shiga baya falo hakan yasa sukai uwardaka, bude kofan sukayi suka shiga sunabin dakin da kallo babu kowa adakin sai drawer gefen bed daya jawo waje ga tulin keys akasa agefen drawer, dawani irin sauri Ya Ahmad yabude kofar bathroom din amma babu kowa hakan yasa ya juyo ya girgiza ma Muhsin dake kallonshi kai dan shima bazai iya magana ba yabude kofa yafita Muhsin ma yabude kofa yafita kanshi na wani irin juyawa, sukai hanyar gate tun kafin sukai Ahmad ke kwalama gateman dinsu kira. "Idris, Idris" adan tsorace gateman din dake kokarin zira jallabiya yafito yana goge idanu dan bacci, Ya Muhsin daya tsaya yana kallon gate din dayaga abude yajuyo da muryan shi data dishe yace "waya bude gate dinan yafita baka rufe kafin kai bacci bane?" da sauri yanadan zaro ido yace "a'a na rufe Alaji, dayake dazu naji muryan uban gidana a tsakar gidan dudda banji miyake cewa ba, kuma koda nataso kafin nafito naga yafita da gudu, dana fito kawai tura gate din nayi na shiga ciki na kwanta" bude gate din Muhsin yayi da sauri yafita yana goge dan guntun hawayen dayaji ya zubomai Ahmad ma yabiyo shi mai gadi na tambayan su lpy lpy sukai shiru, tafiya kawai Muhsin keyi da sauri Ahmad ya cimmai ahankali yace "Ya Muhsin ta ina zamu fara neman su da daddare nan?" juyowa yayi yana shafa kai saikuma yadafa heart dinshi yanaso yay magana yafara wani irin shakuwa yana neman yafadi, da sauri Ahmad yarike shi yace "Ya Muhsin are you okay menene muje gida kasha ruwa" jarumtar ture Ahmad yayi ya mike tsaye jiri na diban shi yana shakuwa yace "i can't" da sauri yajuya yacigaba da tafiya Ahmad na binshi abaya cikin daren nan dukansu hankalin su atashe.
Da kyar ta iya ta bude idonta dasuka mata nauyi sosai sakamakon wani irin damka da Abba yakema kirjinta, ta kalli Abban dawani irin tsanar shi datakeji aranta, da kyar ta iya bude labbanta ta tattaro duka kalaman daya rage abakinta tace "Abba please karkimin komi ka tausayamin kaji Abbana please kayakuri, karkamin komi dan Allah Abbaaa" arude ya girgiza mata kai tareda janye hanunshi daga kirjinta yadaura akan dayan kirjin yana matsawa yana kallon fuskanta yace "Princess am aroused, ki taimakamin just once kinji my princess infitar da abunan dake damun rayuwata, please my princess help Abban ki yasamu natsuwa" girgiza mai kai tayi tana kokarin yunkurawa ta tashi tace "no banaso ka rabu dani, Abba Allah na kallon kafa, please kadena dan Allah" kota kanta baibiba saima hannunshi daya sa yajawo pant dinta hakan yasa tai wani irin wahalallen ihu mai kara, da sauri ya janye hanunshi daga pant din ya kifa mata wani irin hadadden mari a fuska yana kara danneta kafin yasa hannu a zuciye ya danne bakinta tsabagen yanda ya zuciya baimasan yahada da hancinta ba da sauri ya kwanta ajikinta hakan yasa takara sumewa sakamakon rashin numfashi dabata samuba, yacigaba da kissing ko ina bayaji baya gani yana wani irin lasheta kaman tsohon maye.
Ihun dayaji da yajishi har cikin ranshi yasa ahankali ya dago kanshi daya kifa akan machine din yanabin dajin da kallo kafin yay wani irin tsalle ya diro daga kan machines din yasa hannu yadau babban bindigar shi dake jikin machine din yafara tafiya yana waige waige.
kara ware kafarta Abba yayi bayan ya zamo pant dinta yakaishi gwuiwa yana wani irin nishi, kamo abun yayi yakai azaisa, wani irin hasken machine ne ya haskoshi bau amma ko damuwa baiyiba dan atunaninshi motoci ne zasu wuce yakarasa hanunshi yana jan jallabiyar shi sama sosai yakara gyarawa yanaso ya shige, wani irin bugamai kan bindiga akayi akai da mugun karfi hakan yasa yay kara sosai kanshi yafara jini, yana kokarin juyowa aka wani irin fizgoshi da fitinannen karfi aka bugashi da bishiyar wajen, ihu yayi sosai a mugun firgice yace "wayyo Allah n.." kafin ya karasa ya dauke Abba dawani irin azababben mari saida yaga duhu, mari yakara mai ta dayan gefen yana huci, da kyar ya iya ya bude idanunshi dasuka kankance tsabagen jaraban sha'awa ya waresu yana dan salati da sallalami ganin mutum dogo kakkaura, gashi huge, mask akan fuskarshi dan ko kadan dudda hasken watan dana ko mota ne dake hasko wajen baya iya ganin komi na fuskar mutumin, shako jallabiyar Abba yayi cikin wani irin murya mai dauke da bacin rai yace "trying to rape a girl acikin daren nan wat kind of a beast are you?" wani irin jijjiga Abba yayi yace "idan yarka ake kokarin yima haka how will you feel, kai! Kai!" yafada kaman wani dan daba yana jijjiga Abba yace "How dare you try to molest a lady? Zan koyama hankali yau" wani irin naushi yakaima Abba aciki dayasa Abba yay kasa warwas a sume, tsaki yakara ja yasa kafa yawani irin hambare shi kafin ahankali ya juyo inda take kwance a sume da sauri ya kawad dakai kirjinshi nawani irin bugawa sakamakon hango jikin mace da bai saba ganiba, sosai jikinshi ya shiga wani irin rawa yanajin wani irin ciwo aranshi daya rasa name kaman zaiyi kuka, ahankali ya juya mata baya ya kwabe dark blue hoodie dake jikinshi dake kamshi sosai ya rike a hannu yarage daga shi sai wani light long-sleeved t shirt, dan juyowa yayi kirjinshi na wani irin bugawa yakaraso wurin yana kawad dakai ya tsugunna agabanta ahankali, gabaki daya yama rasa yanda zaima yarinyar, hanunshi na rawa sosai yadan juyo da sauri ya sake kawad da kanshi ya mike tsaye har yana neman faduwa wajen machine dinshi yaje ya kashe wutar machine din dake haska jikinta kafin yasake dawowa ya tsugunna yana kawad dakai dan dudda haka yana ganinta sabida dan hasken wata, ahankali ya mika hanunshi dasuka shiga wani irin rawa ya daura akan kafadarta, da sauri ya sake janye hannayen jin wani irin shock da tunda yake arayuwanshi baitaba jiba bai kuma san maisa yaji hakaba, wani irin fuzar da iska yayi yana kokarin saita heart dinshi da kyar yay jarumtar juyowa ya sake daura hannayenshi akan kafadarta ya dagota jagwab tawani taso kamar wacce ta mutu, a hanunshi daya ya sata ya karata ajikinshi kirjinshi nawani irin bugawa wani irin sanyi na shigan shi sosai, jinin jikinshi nawani irin pomping, hoodie daya saba a kafadarshi ya dauka da hannu daya ya zura mata akai hanunshi narawa, cireta yayi daga jikinshi ahankali yasaka mata da kyar kafin ya kamo hanunta yasaka cikin hannun rigan dayamata tsawo sosai, yama dayan hanun ma haka, waigowa yay da sauri jin alamun mutum awurin, Abba yagani yatashi ya wani irin kwasa da gudu yay titi yana layi yana rike cikin shi, tsaki yayi danji yake kaman ya kashe mutumin yajuyo ahankali ya kwantar da kanta akan kafar shi yasa mata hulan hoodie din akai ya rufe gashinta daduk ya kwashi yayi da kasa ya kulle igiyan hulan kafin ahankali ya mike tsaye rike da ita yana jan rigan yana rufe mata ciki, idanunshi ne suka sauka akan pant dinta dake gwuiwanta, wani iri rawa jikinshi duka yafara yi da sauri ya kawad dakai zuciyarshi nawani irin kuna yana dana sani dabai kashe mutumin chan ba, da kyar kaman wani matsoraci yakai hanunshi yana kawad da kanshi yaja pant din sama yana kara kallon baya amma har Abba ya bace mai ya mayar mata da pant din, daukanta yay chak kaman wata baby yaje yahau kan power bike din yasata agabanshi yana fuzar da iska tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa, hanunta ya sakala ta bayanshi kafin ahankali yasa hanun haggunshi yakama waist dinta da kyau ya tada machine din yaja da hannu daya, dawani irin fitinannen gudu suka bar wajen kafin ya yanki wani daji da ita, sunyi tafiya na kusan 15 minutes yay parking agaban gidansu, saukowa yayi rike da ita ya daura kanta a kafadarshi ya dauketa ya bude gate ya shiga ciki, ya bude kofar side dinsu yay upstairs da ita da sauri, dakinshi ya bude ahankali ya shiga yay wurin gado da ita, ahankali ya cirota daga kafadarshi zai kwantar da ita akan gadon idanunshi suka sauka akan fuskarta, wani irin sakinta yay akan gadon yana kallonta arude jikinshi nawani irin rawa, yarinyar da gabaki daya yau yakasa bacci sabida tunanin ta daya addabeshi gawani iri iri daya dinga ji, wani irin bacin rai da kuna zuciyarshi ta shiga yi da sauri yana dana sanin dabai illata mutumin nan ba, harda dan gudun shi yafita daga dakin yay kasa yaje kitchen bottle water ya dauko yadawo sama da mugun gudu ya bude kofan ya shiga yay wurin gadon hannu yasa ya kwance igiyan hulan yadan dago kanta ahankali ya zame hulan kafin ya bude goran ruwan ya yayyafa mata a fuska, wani irin nishi tayi ta bude ido tar tana kallon saman dakin saikuma tafashe da kuka sosai tana kakkama jikinta arude da muryanta data shake tace "Abba karkamin haka dan Allah ka yakuri, Abba please kayakuri karkamin haka wlh banaso, kayakuri dan Allah" wani iri yaji zuciyarshi namai, hakan yasa ya ijiye ruwan akan drawer ya matso kusa da gadon da murya chan kasa yace "Hey! Calm down, look you are safe" cikin wani irin tsoro ta dago kanta tafara kallon dakin inda take da gadon datake kafin ahankali ta juyo da kanta zuwa saitin inda taji magana ta sauke jajayen rinanun idanunta akan boyayyen mutun dake tsaye yay folding hannayen shi a kirji yana facing dinta, wani irin nishi tayi da shi kanshi saida yaga yanda numfashin ta ya tsaya tana kokarin matsawa abaya amma ina harta sume tai baya luuu da sauri ya hayo gadon.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳
*idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*AI*
Sosai jikin Abba ke bari yana wani irin kallon boyayyen mutun din dayagama maganan hankalin shi tashe, gaban shi na wani irin faduwa, gabaki daya yakasa magana sai nanata maganan aure yake aranshi, miyan bakinshi ya kafe kap bakinshi ya wani irin bushe, dan buga kafa yay akasa takalmin kafarshi yay kara hakan ya fargar da Abba daga tunanin dayakeyi, kallonshi Marwan yayi yamai alamun da hannu irin meke nan? Adan rude Abba yace "na..n...na baka, na baka naji nabaka ita, am...amma.." sai yay shiru yakasa karasa maganan sabida tsoro, ahankali Marwan dake kallonshi yace "amma me?" "amma ban sanka ba bawan Allah, kagafa aboye kake, waye kai dan Allah? Aikin me kake yi? Ya sunan ka?" yanda yay maganan zaka gane afirgice yake gwanin ban tausayi yana dan dukawa sabida cikinshi dake murdawa, shiru Marwan yayi yanadan bubbuga kafa akasa yana mai wani irin kallo jiyake kaman ya kashe tsohon banzan, sosai yay shiru saikuma chan yace "basai ka sanni ba ni bawan Allah ne, ninedai wacce yarka ke hannuna, sunana Marwan Muhammad Sani, abu daya kacal zan iya fadama akaina shine kai kanka bazaka so kasan koni wayeba" mikewa tsaye yayi yay hanyar kofa Abba yabishi da kallo kaman yasami tv, harya daura hannu akan handle din kofan ya juyo da sauri Abba ya sunnar da kanshi kasa, ahankali yace "ko kakai gobe kana kallona bakasaniba bazaka taba gane komi game daniba, anyways idan lokacin yayi za'a zo a daukoka akaika masallaci, karfe 2 za'a daura auren" bude kofan dakin yayi yafita yana tafiya kaman zaki.
Shashin su yay upstairs yana kallon kofar dakin datake ciki, ahankali ya bude kofar dakin nashi batare daya shiga ba ya rike kofar ya kafe fuskarta da kallo, har lokacin bacci take hankalinta kwance ta dukunkune da bargo fuskarta ne kawai awaje tana numfashi kadan kadan cikin bacci, kana ganinta kasan ramuwan bacci take, ahankali yakara rike kofan da kyau ya jinginar da kansa akofa wani irin sanyi na ratsa shi, wani irin iska ya furzar daga bakinshi, motsi tayi sbd wani irin sanyin da ya shigeta ta bude idonta a hankali cikin bacci tana jujjuyar da kanta cikin magagin bacci tanason tajuyo da kanta da sauri ya saki kofan ya wuce dakin Omari ya shiga.
Zama yayi kan dogon kujeran hadadden dakin yana kallonsu yanda suka babbaje akan makeken gadon suma shi yake kallo da sauri ya dauke kai ya daga hannunshi yana kallon agogon hanunshi yace "zan aureta" kaman saukan aradu haka maganan ta dirar musu akai, baki bude dukansu suke kallonshi sun kasa gasgata maganan, yayan su kaman mai aljanu hmm, wani irin murmushi Abdallah yayi yana kallonshi yana muntsilin Omari tabaya dake murmushi yana maso yay dariya ne amma sai shafa fuskarshi yake yana hana kanshi yi, maida hanun nashi yayi ya ijiye kan cinyarshi ya juyo da kai yana kallon yanda sukeyi suna wani gimtse dariya, ahankali yace "wat?" sosai Abdallah ya fashe da dariya Omari shima ya kasa daurewa ya saki tashi dariyan sosai da kyar Omari yay shiru ya kalleshi yace "you see, i told u kana sonta, you are in love Ya Marwan but kaki yarda, gashinan har anfara maganan aure ai amma gaskiya am happy" dan gajeren tsaki yaja yana maida kanshi jikin kujera yana kallon agogon hanun shi yace "I just want to save her from that old man nothing else, ku shirya komi by 2 ku kaishi mosque a daura auren, Omari kafada ma Baba let him call imam" gyadamai kai yayi ya sauka daga gadon yaja hanun Abdallah dahar lokacin dariya yake danko kadan basu