Showing 6001 words to 9000 words out of 150731 words

Chapter 3 - Boyayyen Mutun Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

23 Nov 2024

765

ya dafa bango da hanunshi dake rike da bindiga, dayan hanunshi kuma akan bayanta yana kara danneta kanta na kwance a kirjinshi gudun karya saketa tafadi tai kara aji ashigo, gabaki daya jikinshi mutuwa yayi yakasa tureta yarasa yanda zaiyi ya mike baimasan mezaiyi ba first thing in history! Yayi kusan 1 minute ahaka da kyar ya tattaro dan kuzarin daya ragemai ya sanya hanunshi akan kafadunta ya fito da ita daga jikinshi ya zaunar da ita gefenshi akasan wajen, luu kanta yataho zai fada jikinshi da sauri ya mike tsaye hakan yasa ta baje a kasan tiles din, ya tsaya jikin gadon ya maida bindigarshi bayan wandonshi, sake dan kallonta yayi yanda take kwance akasan wajen saikuma ya dauke kai da sauri yana kokarin dawo da natsuwar shi, hannu yasa a aljihun lab coat din dake jikinshi yaciro wata yar karaman abu mai kama da camera, kokarin kunna ma abun yakeyi yakasa gabaki daya ya rasa natsuwar shi hanunshi sai rawa yake, ahankali yasake kallonta da sauri ya kawad dakai yace "damn it" wani irin wahalalliyar tsaki yaja jin tafiyan mutane daga ta wajen dakin, da sauri yay wurin window dakin yahaura yabi jikin pipe din bangon yay kasa ko tsoro bayaji kafin ya dirka kasa batare da kowa ya ganshi ba dan yawancin babu mutane ata back yard din hopital din, gyara zaman p-cap dinshi yayi da lab coat din ta yanda koda mutane zasu hangoshi ta window ne zasu zaci wani Dr ne, yafara tafiya kaman zaki yay wurin yar karaman kofan dake wanjen dabakowa, budewa yayi ahankali ya fice daga asibitin, wani jeep ya shiga dake pake cikin layin uban motocin da akai parking a wurin da bishiyoyin yacika, yana shiga aka tayar da motar aka bar wajen, lab coat din jikinshi yacire ya dukunkule ya yar cikin wani irin fushi da yadade baiyiba, da sauri Abdallah dake driving yace "menene Ya Marwan bakasamu kai Scanning idon nashi bane?" rungume kujeran gaba yayi kafin ya saki kujeran tareda kaima kujeran wani irin duka yawani irin mike jikinshi, jikinshi na wani irin rawa yana wani irin nishi kaman zaki, arude Abdallah yay parking abakin hanya ya fito ya zagayo ta bayan ya bude kofan ya shigo ya maida kofan ya rufe arude ya dafashi yace "Ya Marwan, Ya Marwan menene meya bata maka rai haka?" wani irin dagowa yayi wuf kaman zaki yawani irin shako wuyan Abdallah yana wani irin junjuyar dakai, arude Abdallah ya dafa hanunshi yana bubbugawa idanunshi najuyawa da kyar yace "Ya..Ya Marwan control yourself, bani bane, bani bane, is me, Abdallah ne, let me..g.."
[8/25, 10:15 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳

*BOYAYYEN MUTUN* 🕳🕳🕳🕳



*Maman Abd Shakur*


5⃣


Da sauri ya sakeshi kaman wani zararre hakan yasa Abdallah yafara wani irin tari, sake dukan kujera yayi kaman zaki zuciyarshi na tafarfasa yace "I will kill her" kakkabe jikinshi yashiga yi sabida yanda yaji yake kamshinta, gabaki daya kamshin jikinta kawai yakeji ko ina a jikinshi keyi duk inda yajuya kaman zaiyi hauka haka yakeji, ihu yayi ya dunkule hannu ya daki iska yace "damn, damn, damn it! saina kasheta, ubanwa yace tai hugging dina". Dago jajayen idonshi yayi tsabagen shakan dayasha ya kalli wan nashi da sauri ya kara matsawa kusa dashi ahankali yace "calm down, calm down Ya Marwan, have you forgotten what momma told you about your anger issue eh Ya Marwan?" juyo dakai yayi ya kalli kanin nashi, shiru yayi yana kallon yanda wuyanshi yay ja abunku da fari yay shaida da sauri ya matsa kusa dashi ya taba wuyanshi ahankali yace "who did this to you?" shiru Abdallah yayi saikuma yay murmushi yace "nevermind, ai am fine" rungume kanin nashi yayi da wata irin murya datai rauni sosai yace "am sorry Abdallah i know is me, nasan ninayi ma haka please forgive me, i don't know what got into my head, Abdallah am sorry okay" dan dariya yayi yace "am fine trust me Ya Marwan but meya bata maka rai haka ne, wakake cewa u wanna kill?" sakin shi yayi yakoma gefe ya daura kanshi akan kujera yay shiru batare daya bashi amsa ba, hakan yasa Abdallah ya juya yabude motar yafita, binshi yay da kallo kafin ya juyar da kanshi dayan side din ya lumshe ido da sauri ya bude ganin fuskar yarinyar dake sanye da kayan nurses ta kwalalomai ido tana kallonshi, dukan kujera yasake yi yace "damn it, i will kill her, saina kasheta" Abdallah dake kallonshi ta madubi jiyayi kaman yama yayan nashi kuka, kafin sukai gida wani irin mugun zazzabi yarufe shi, shi arayuwan shi baitaba jin abinda yaji yauba, yasaba rayuwan shi dagashi sai kaninshi, mace dai saidai yagansu ahanya ko awani wurin suna tafiya. Sunyi tafiyan dayakai kusan 35 minutes kafin Abdallah yay horn agaban gidansu kamal ya bude musu, shiga yayi ya kashe motan ya fito ya zagayo ya bude bayan ahankali yana dafa kujera yafito daga motan ya tsaya da sauri ya dafe motan jin jiri na neman kwashe shi, da sauri kamal wanda yake abokin Abdallah daya gama kulle gate yakaraso wajen yana kallon Marwan din daya dafe mota yace "wah happen to him Friend? Why is he like this baida lpy ne?" Abdallah dake kokarin kama hanunshi yace "wlh i have no idea" tattaro karfinshi yayi ya tashi daga jikin motar yay cikin gidan yabude kofa ya shiga ciki jiri na dibanshi, upstairs yayi ya bude kofar wani daki ya shiga hadadden dakine da akai komi off white dakin kaman nawani dan president, kan lumtsatsen gadon ya fada yaja bargo yarufa ya dukunkune dan wani irin sanyi yakeji sosai.

Kamal ne ya dafa Abdallah dayay mutuwar tsaye jikinshi duk yay sanyi yanabin kofar da wan nashi yabi ya shige ciki da kallo hawaye sun taru a idonshi sosai, jijjiga kafadarshi Kamal yayi yace "dalla chill karka damu kanka he will be fine yasaba fushi haka ai" hannu yasa ya sharce dan gutun hawayen daya bullo daga idonshi ya girgiza kai har lokacin bai janye idonshi daga kofan ba yace "i don't think so, this anger is different from wanda yasaba yi, kamal i don't want anything to happen to my brother, he has suffered enough a duniyan nan, i hate, hate, hate it wen he's suffering wen he's mind is not at peace" ya karashe maganan hawaye na gangarowa daga idanunshi, "kai wai me haka dalla kadena kuka dont break my heart as well, muje mukira mai Baba maybe yafada mai wat d problem is" Kamal yay maganan yana janshi amma ko motsi baiyi ba ahankali yace "kana ganin zai fada?" yay maganan yana janye idonshi daga kofan ya kalli Kamal, gyadamai kai kamal yayi yana murmushi yace "sosai ma kasan he has alot of respect ma Baba, let's give it a try muje Baba na masallaci" gaba kamal yayi Abdallah na biye dashi, tare sukaga tsohon da akalla zaiyi kusan 70 ko 71 tareda Omari dayake biyamai karatun Al Qur'ani, saida suka jira suka kai karshen aya sanan suka fada musu Ya Marwan ba lpy, Omari ma kusan yafisu tashin hankali rufe Qur'ani yayi ya ijiye a inda ake ijiyewa yafita daga masallacin da sauri su Baba biye dashi da sauri yay sama ya bude dakin ya shiga wajen gadon yayi ya tsugunna yana kallon mask din fuskarshi, ganin yanda numfashinshi ke fita ahankali yasa yakai hanunshi ya daura kan wuyanshi da safan fuskan ya sauka har wajen zafi yaji hakan yasa yadan yayi bargon ya kamo hanunshi ya hada da nashi kafin ya daura kanshi akan gadon yay shiru yana sauke tagwayen ijiyan zuciya, dafashi Baba yayi yace "bacci yakene Omari?" gyada kai yayi batare daya dago kaiba, hakan yasa Baba yace "to Allah kara sauki katashi kaje kasiyomai magani ne inya tashi yasha kasan zazzabi batamai kyau" gyada kai yasake yi batare daya juyoba hakan yasa Baba ya juya ya kalli Kamal da Abdallah da idanunshi sunyi jajir yace "ku muje ku barshi yay baccin shi" bayanda suka iya suka juya suka fita suka rufo musu kofan, yafi 5mins ahaka kafin ya dago kanshi ya tashi tsaye idanunshi sunyi ja ya tsaya yana kallon Marwan din saikuma asanyaye ya fita daga dakin ya sauka kasa car key yadauka yawuce waje yadau wata bakar mota kirar Kia yafice.


***
Saukan ruwan sanyi dataji akan fuskarta yasa tawani irin ware ido at once kafin tasaki wani irin uban ihu tana kalle kallen dakin. "malama ki natsu" taji an mata magana, dago kanta tayi atsorace taga wani matashin police ne dabazai wuce 29 hakaba akanta rike da bottle water mai sanyi wanda tana kyautata zaton shi aka zuba mata, bayanshi wasu police ne guda biyu sai HOD dinsu dakuma consultant din data turota zuwa dakin saikuma wata mata da taci uban gayu kanta tasha attachment dake gefe tana goge idanunta dasukai ja sosai dawani farin handky, sai kuma security biyun dake bakin passage dinan, wani irin rawa taji jikinta ya dauka kanta nawani irin ciwo tana binsu da kallo daidai dai dai, farin jaka da aka jefa alluran da wanan mask man yama patient dinnan anyi zipping kan ledan police din ya nuna mata yana mata wani irin kallo yace "a ina kika samo alluran nan?" kallon alluran tayi kanta nawani irin sarawa dan har ga Allah bama ta gane alluran ba, girgiza kai tayi da bakinta daya mata nauyi sosai muryanta narawa tace "ni, ni bansan alluran nan ba" wani irin kallo inspector da aka rubuta Inspector Aliyu Alkali ajikin tag dinshi yamata kafin yamika hannu police din bayanshi yasaka mai ankwa, cije lips dinshi yayi yana kallon fuskarta yace "fine i think zaki fadi gaskiya in munkaikai station" yawani irin kamo hanunta yana handcuff din akai yana kullewa. "you are hereby arrested for injecting a patient with deadly substance, you have the right to remain silence because anything you say or do could be use against you in the court of law" arude ta kalleshi heart dinta nawani irin racing da tunda take a duniya batajin zuciyarta yataba irin gudun nanba, dagata yayi kaman wata kaya hakan yasa tai baya luuuu ta sake sumewa, watsa mata ruwan yayi a fuska yana tsaki hakan yasa tasake bude ido tanajan numfashi nunama police biyun dake gefenshi ita yayi yace "kutafi da ita mota am coming" janta sukai luu sukai waje da ita, binsu kawai take dan sosai kanta ke juyawa hankalin tama baya jikinta kalman arrested kawai ke yawo akanta, kallon Su HOD yayi bayan ya zuba hannu a aljihu yace "keep me posted akan condition din patient din" yajuya yafita daga dakin.
[8/26, 7:35 PM] Aishat Muhammad: 🕳🕳🕳🕳🕳

*BOYAYYEN MUTUN*🕳🕳🕳🕳




*Maman Abd Shakur*

6⃣


Tunda polisawa sukazo yan asibiti da students suka taru sakamakon yanda motocin su ke kuka, hana kowa hawa stairs din sukayi akai sama, Fauzy da dawowan ta kenan daga kai matar Blood bank taga polisawa sunyi sama gabanta ya shiga faduwa ta shiga tambayan students din wajen ina Nadeera dan azatonta harta dauko folder tadawo zata wuce common room kenen kaman ance ta daga kai taga polisawa guda biyu nawani irin jan Nadeera dakd kuka suna saukowa gashi sunsamata handcuff, salati Fauzy tayi hawaye na gangaro mata tai bakin benen da sauri tana tuttura mutane tace "Nadeera wat happen" kafin ma tai magana polisawan sunyi waje da ita, goge hawayen dake zubo mata tayi da gudu tai common room dinsu jakarta ta bude hanunta har rawa yake taciro wayarta ta kunna contacts ta shiga tafara dubo number yan gidansu, na Ya Muhsin tafara cin karo dashi hakan yasa tai dailing number shi, har yagama ringing ya katse bai dauka ba tamai na biyu ana ukune ya dauka ahankali yace "sis ya kike?" cikin tsananin tashin hankali tace "Ya Muhsin anyi arresting Nadeera" takarashe maganan muryanta na rawa sosai kuka na neman kufce mata "what! Mene?" Yafada yana mikewa daga kan kujeran office dinshi, gyadamai kai tayi kaman yana gabanta, cikin kuka tace "eh anyi arresting dinta yanzunan polisawan suka wuce da ita, i don't know what happen amma har handcuff sun samata a hannu" katse kiran yayi yadau car key dinshi dake kan table yafita daga office din yana gyara zaman tie din wuyanshi, lift yashiga ya kaishi kasa ya fita yay parking space da sauri ya shiga mota yaja yafita daga building din, tafiyan dabazai wuce na 15 minutes ba yakaishi police station din dayake kyautata zaton nan aka kaita danshine wanda yake close to hospital dinsu, parking yayi yafito yana gyara zaman black suit din jikinshi daya kara fito da kyanshi da kamaninshi da Mum, shiga police station din yayi gabaki daya ranshi abace, police din dake gaban kanta yasama yace "anan aka kulle Nadeera Naseer?" "bari na duba yallabai" bude book din gabanshi yayi yana dubawa kafin ya dago yace "eh nanne amma inkanaso ka ganta saikabi ta hanun Inspecta Aliyu Alkali, bari namai magana" da sauri ya juya yay hanyar office din da aka rubuta inspector ajiki, gabaki daya boiling yake yana girgiza key motar hanunshi yanadan bubbuga kafa akasa, ko minti biyu ba'ayi ba police din yadawo yace "you can go in yallabai" sa kai yayi ya shiga ciki bude kofan office din yayi ya shiga office din yakarasa gaban table din yana kallon Inspecta Aliyu da shima kallon Muhsin din yake, batare daya zauna ba yaciro ID card dinshi ya nunamai yace "Barrister Muhsin Naseer, Am Nadeera's Lawyer and brother as well, on what charges kai arresting sister na? And as her lawyer i demand to see her" gyara zama yayi Inpecta yayi yana kallonshi, ajiye pen din hanunshi yayi kan table yahade hannayen shi yace "munyi arresting dinta sabida tai injecting patient which happen to be the minister of finance dayay hatsari kwanakin baya yasamu bugewa akai da deadly substance, ur sister ka kira ta ko? Ko client dinka nema whatever dai try to intentionally murder a patient daga aikenta zuwa dauko folder, dazaran mun soma interrogating dinta saita dinga mana suman pretense" wani irin kallo Muhsin yamai kafin yace "inaso na ganta nace" "sure" Aliyu Yafada tareda mikewa yadau hulan polisawan shi dake kan kujera ya kafa akai yadau kulkin shi yana wani irin bubbuga wa a hanunshi ya zagayo ya kalli Muhsin yace "follow me" fita yay daga office din Ya Muhsin biye dashi, wani lungu sukabi da cells daban daban da aka kukkulle mutane aciki suke, agaban wani cell ya tsaya ya zare uban keys din daya makala jikin wandonshi ya ciro daya yabude makullin cell din dashi yabude kofan, dakine dababu komi aciki sai simenti saikuma dan dakali haka dawani wash hand basin dayay baki dake gefe, tana zaune akasa ta jingina da bango ta cusa kanta acinya tana kuka farin kayanta duk sunyi stain din datti.
Da hannu ya nunamai cikin cell din yace "gatanan" hakan yasa Ya Muhsin yatako zuwa wajen ya tsaya ajikin kofan yana kallonta sosai heart dinshi yay breaking, ahankali yace "Nadeera" dago fuskarta da hawaye yagama wanke wa tayi jin muryan Ya Muhsin ta kalli Yayan nata idanunta tsabagen kuka har kumbura sukayi wani irin tashi tayi jiri na dibanta tayi kan Ya Muhsin da gudu, fadawa jikinshi tayi tafashe dawani irin kuka mai kara tana shesheka, patting bayanta yayi yace "is okay, stop crying" dago kanta yayi jin yanda jikinta yay zafi sosai yana kallon fuskarta ya tura hannu a aljihun shi yaciro handky, share mata fuskarta tass yayi yace "stop crying, tell me what exactly happen?" rirrikeshi tayi tana nishi tsabagen yanda kuka yaci karfinta tana kokarin magana heart dinta na racing ta kasa ita tsabagen yanda zuciyarta ke gudu kaman zai fito ta baki, tunda take bata taba shiga irin tashin hankalin nan arayuwanta ba ita a police station no, agabanta aka karya mutane biyu dazu, kokarin yima Ya Muhsin bayani take takara tafiya luuu zata zube akasa da sauri ya tarota jikinshi yana kiran sunanta "Nadeera, Nadeera" shiga cell din yayi sosai ya zauna kan dakalin tana jikinshi tapping fuskarta yayi adan rude yace "Nadeera, Hey, Princess" "ahap kaga abinda take tamana kenan tunda muka kawota, dama idan criminal yay committing act aka kamashi he always come up with stuff like this dan mu tausaya musu mu..." "will u shut d fuck up and get me water bakaga ta sumaba ne?" Ya Muhsin yay maganan angrily, wani irin kallo Inspecta yamai yace "suman pretense ba, zama ta farfado ne bata bukatan ruwa" wani irin mugun bacin rai ne ya dira a zuciyan Ya Muhsin ya kalli Inspecta dayakeji kaman ya shake shi yace "am gonna sue you for this, i will sue you for breaching human rights, tanada right tai accessing health care and medication, she's not doing well and u people ignore that calling it a pretense" dan sosa kai inspecta yayi ganin yanda Ya Muhsin is serious kuma yasan gaskiya ne duk abinda yace, dan sassauta murya yayi yace "to ai naga she's a nurse ne she can help her self?" wani kallo Ya Muhsin yamai hakan yasa yace "fine am sending water for her now" yajuya yabar wajen hakan yasa Ya Muhsin yasake tapping kumatun ta yace "princess open your eyes, Nadeera" daura kanta yayi akan kafarshi ya tattare karamin hijabin ta dasuka gama jikawa da ruwa, cirewa yayi hakan ya bayyanar da kananun kalabanta datai parking ya shiga pipitata da hijabin daidai nan wata police woman ta shigo da bottle water ta bashi da sauri ya karba ya bude ya debo ruwan kadan a hannu ya yayyafa mata a fuska hakan yasa ta bude ido dasukai ja ahankali tana kallonshi asanyaye tana sauke ajiyan zuciya, murmushi yamata yace "hey karki kara suma am here, karki karajin tsoro" handky yasa ya goge mata fuskar tass ya dagata, fashe mai da kuka tayi tana rikemai hannu tana kallon kofan cell din, kankameshi tayi sosai tafashe da kuka tana kallon kofa tace "Ya Muhsin dan Allah karka tafi kabarni wlh karya mutane sukeyi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login