Showing 150001 words to 150731 words out of 150731 words

Chapter 51 - Boyayyen Mutun Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

23 Nov 2024

783

kyar Marwan yakoma eygpt bakin aiki, Mum da Abee dakuma su Muhsin suka cigaba da kula da Princess da little princess kuma yarinya son kowa kin wanda yarasa, watansu uku Baban su yadawo nan Abee yatasa gaba dasu Muhsin suka tafi Nigeria wurin Abba daganan Abba yakira kwamissiona akaje neman auren Muhsin da Ahmad nanfa akasa rana wata uku uku suka dawo.

Wuraren 9 Mum ta shigo dakin Nadeera rike da jawaheer a hannu, zama tai kusa da Nadeera dataci gayu sosai tace "bata nono kibani ita kije ki kaima Abban ta abinci tundazu yadawo baici abinci ba" murmushi tayi ta karbeta ita kanta tai missing Marwan sosai nonon tabata takoshi tai bacci ma dan yarinyar batada rigima Mum ta karbeta tajuya zata fita tace "abinci nakan tray Gwen tahada komi" tafice tashi tayi takara feshe kanta da turare sanan ta yafa mayafi kan hadadden kayan tawuce tafita, daukan abinci tayi tai hanyar part dinshi tura kofan tayi ta shiga dayar sallama yana zaune a falon kallo daya yamata ya dauke kai dudda he's dying to see her, mayar da kofan tayi ta rufe sanan ta karasa gabanshi taja center table tadaura tray akai, tana kallon fuskarshi ahankali tace "Zauj zokaci abinci, Mum tace bakaci abinci ba tunda kuka dawoba" dauke kai yayi yamike tsaye yace "am not eating ki kwashe abincin kikai waje and close my door" yay hanyar bedroom, shiru tayi tabi bayanshi da kallo fushi yake dan bataso tamai oyoyo ba ita kuma kunya takeji agaban su Mum, binshi tayi ta shiga bedroom din da sauri amma ya shiga bathroom dan tanaji karan saukan ruwa alamun wanka yake, zama tayi tana jiran shi harta fara gyangyadi taji yabude kofa yafito da sauri ta tashi ta rungumoshi ta baya, murmushi tayi tace "sorry luv, haba my Zauj, My everything my happiness, menayi kake fushi dani kasan banison fushinka ko, okay am sorry my baby boy, kaga" takama ears dinta dan kallonta yayi ta turo baki kaman zatai kuka tace "sorryyyy" dan murmushi yayi da gudu tai tsalle ta dane jikinshi tace "I know how to make you happy, nima I miss you, let's make luv Zauj, bari nadan saka kuka yau my cry cry husby" dariya yayi yawani irin jefata kan gado yana warware bathrobe din jikinshi yace "okay zamuga who will cry and pee yau, rabona dake 4months babu kwana uku, my Lord I've tried fa, Allah saina fanshi ranakun" fadawa yayi kanta tasaki dan kara. "wash Zauj please i want it slow and easy" , da sauri yace "fast and crazy, I want it fast and crazy" bakinshi ya daura kan kunenta murya chan kasa yace "just pray yau bazan bulaki ba Sugarlips, I've missed you badly wife, I love you so much" ahankali tace "and I love you more my Zauj, nabaka kaina yau, screw me to your content My Mask Man, my boyayyen mutun, my guardian angel, My Marwan my Man, idan banso kaba wetin I gain? I love you so so so much my autan maza, all maza are fake you are the original one my miji, my strong man mai sani pee, the best screwer, the best kisser, the best f*cker, please f*ck my brains out na yarda, wayyo I want you badly BM" kiss ya shiga yimata passionately dan kalaman ta sun haukatashi.


End!!!


Alhamdulillah, anan nakawo karshen _BOYAYYEN MUTUN_ , saikun jini a littafina na gaba mai suna _IN BANI..._ wanda zan fara kawo mukushi ranan asabar da yardan Allah.

To subscribe to _IN BANI novel_ Zaku turo 300 to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment through my watsapp number 07012181461, you can also send MTN card through my watsapp number saikumin magana ta watsapp nasaku a In BANI watsapp group.

_IN BANI_ _mesmerizing heart melting, ruwa ruwa, romo romo love story ne, one of its kind, sabon Salo kaman yanda boyayyen mutum yake sabon Salo, to catch all the fun, cruise, romance and laughter dake book dinan just pay your access fee. Karku bari abaku labari_ .

And for those dasuke group din boyayyen mutum I love you all so much, and you can kindly exist the group because baida amfani yanzu.

A karshe!
Duk wacce ta karanta min boyayyen mutum batare data biya 300 access fee ba, just so you know ina binki bashi pay a lahira or pay a duniya your choice 🤷🏿‍♀

I love you all.

Aishat Muhammad M Shakur.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login