Showing 111001 words to 114000 words out of 150731 words
ne kawai aka rufeshi dashi kadan yarage blanket din yafadi ya rike da sauri yana kallon Dr yace "where is my trousers?" "ba'a kawoka da trouser ba" Dr yafada ataikaice dan yaga rigiman tsohon tafi karfinshi, bai damuba saima tabe baki dayayi yaja katon blanket din yana nannadewa ajikinshi yana cije lips saboda yanda hannunshi da manhood dinshi ke mishi zafi sosai, yana gamawa yace ma police din "kaini wajen commissioner" bai jira amsansu ba yayi gaba yana takawa ahankali yana squeezing face dinshi alamun pains, binshi abaya sukayi ganin alamun dagaske Abba yakeyi bude mishi baya sukayi yashiga sukuma suka shiga gaba suka ja motar tare da barin premises na hospital din.
Direct office na commisioner ya shiga, ko knocking baiyi ba ya shiga kai tsaye. Da mamaki commissioner ya bude ido yana kallonshi ganin Abba agabanshi, zama Abba yayi kan kujera yace "ina Nadeera take? Hope yaron bai kara dauketa ba?" kallonshi kwamissiona yake kafin ahankali yace "ya jikin naka friend? Ya akayi sukai discharging dinka ahaka?" da sauri Abba kaman zaiyi kuka yace "ba wanan ba friend, please tell me how is my baby girl? Where is she now? Hope dat kidnapper bai kara kamata ba?" shiru kwamissiona yayi yana kallon Abba dan sosai yaji Abba nawani irin bashi tausayi ayanzu, gyaran murya kwamissiona yayi yana fuskanta Abba yace "Alhaji harkaji sauki dazaka iya fitowa daga hospital, i thought you still suppose to be on the hospital bed?" Kallonshi Abba yayi kafin yace "where is my daughter?" Sake gyaran murya commissioner yayi yace "Alhaji ashe Nadeera is not your biological daughter? And baka taba fada min ba duk amintanmu? Haba Alhaji? Gaskiya am surprised? How could you hide such a big thing from me?" shuru Abba yayi still no response from him yana kallon commissioner, cigaba da magana commission yayi yace "I've seen all evidence nacewa this girl is not your daughter, and you are trying to rape her? Why friend? Kasan har yanzu bansaka any kara a kotu ba sabida kai nake jiye mawa, and do you know what it means cewa akai kara court sai yaran nan suyi presenting case cewa you are trying to rape there married sister, do you know what that means friend?" katseshi Abba yayi ta hanyar cewa "waye married sister nasu? su waye su? Am not getting you, Nadeera batada kowa aduniyar nan sama dani ubanta ahalin yanxun, babu wanda yakaini iko da ita, namata komi na rayuwa, Yes nasan shez not my daughter, and am sorry for not telling you tun tana 3months lokacin ina aiki a eygpt mukai adopting dinta, friend banda wacce nakeso a duniyan nan kaman Nadeera I swear to you shiyasa nikeso in aureta, I want to marry her and make her mine, mine forever, and for the rape case sharrin shaidan ne, wlh shairin shaidan ne dakuma tsananin son danake mata always make me feel that urge to cuddle her or have her u know" yay shiru yana sauke ajiyan zuciya dan sosai muryanshi tafara rawa kuka na neman kufcemai, murmushi commissioner yayi tare dacewa " i've heard you, koni nasha ganin son Nadeera a idanunka but I always tot irin father and daugtherly love dinan ne, but kasani you are my friend and i can never deceive you, and ba tun yau muka san juna ba, musan juna tun muna samari tun mama nadarai, kagan yaron nan wanda ka aura mata toh dan uwanta ne, kaga yanda Allah ke abu ko, Allah yahada auren su, auren ya kasance kuma auren kaddara, kai kanka bakasan lokacin daka amince kabada auren nataba anan kadai yakamata ya yarda da hukuncin Allah rabbul samawati, kuma yaran nan sunada complete evidence wanda ko ina sukayi presenting this evidence idan nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba sune zasuyi winning case dinan akanka, Saisa am very happy dana ganka I personally want to advice you sincere advice ma kam ka hakura ka janye case dinan u can never win, kai attempting raping yarinyar nan basau dayaba, you hit her, kai alot of things da instead of akamasu saidai kai akamaka aturaka prison, Alhaji Naseer Friend!" yakirashi cikin dan kakkausar murya yace "inaso ka janye kowani irin kara let's free this boy, ya tattara matarshi Nadeera da kananshi subar kasan nan su koma chan kasar su Egypt, ka manta da komi Nadeera ba matarka bace Allah ya riga ya kaddara hakan accept your faith kaji, mekace ka hakura mu saki yaron tun kafin yay involving lauyanshi aciki dan dama ni nace mubar komi on hold harsai anga warkewan ka, kokuwan in barka kai go ahead kaga kaine zaka shiga matsala nan gaba, me kace? Are you giving up or not?" kwamissiona yamai maganan yana kallon fuskarshi.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *masu watsamin novel waje kuda Allah*
*3107021073 first bank aisha Muhammad Zaki tura 300 access fee saiki turamin evidence ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting kullum. You can also send 300 MTN card through my watsapp no 07012181461*
*BOYAYYEN MUTUN*
*A16*
Dago kai Abba yayi yana kallon kwamissiona na kusan minti 10 ko kwakwaran motsi bayayi yatasa kwamissiona agaba yana kallo kafin yace "You are a security personnel, taya wasu zasu kawo forged document nacewa su yan uwan Princess ne kuma kayarda so easily, gaskiya am disappointed in you friend? You dont expect me in koya maka aikin ka yanda yakamata kayi, i thought you know what should be and what oughts to be, Amma ace akawo maka kageggen document sai ka yarda? Me Princess tahada da wayan nan mutanen? Metahada da shegen kidnapper nan? Nafada kuma zan kara fada my babygirl batada kowa aduniyar nan sama dani, ni kadai, ni kadai gareta, am her Abba, my daddy her love her everything ma kai." Ya karashe maganan yana kara ware kafa sabida zafi, murmushi kwamissiona yayi tare da tashi tsaye yazagayo inda Abba ke zaune ya zauna a kujeran gefenshi ya dafa Abba yana kallonshi, saukar hannun kwamissiona akan shoulder dinshi yasa yadan saki ajiyan zuciya da sauri batare daya dago kaiba, ahankali kwamissiona yay maganan kaman bayason 3rd party yaji yace "I will repeat this again cewa i will never deceive you, because you are morethan a brother to me, friend inajin ka kaman my blood, idan naga abunda zai cutar dakai ban fada maka ba toh tamkar kaina na cuta ne" shuru yay magana cikin muryan datafi na da low yace "zan sa akira yaranan sukawo evidence din kagani da idonka, idan sun kawo still baka yarda ba you can go ahead ka shigar da karan court nikuma zan tayaka da lawyer, but! Don't later blame me akan duk abinda zai biyo baya" ahankali yatashi ya zagaya yakoma kujeran shi nan yadaga phone yakira wani sergent yamishi bayanin cewa anemi yan uwan Marwan cewa ana neman su and sutaho da files din da suka gabatar ranan.
Har commissioner ya gama wayar ya koma sit din kusa da Abba Abba bai dago kai ba balle yay magana, wani iri yake jinshi duka.
_45mints later!_
Wani sergent ne ya nemi izinin shigowa office din bayan yay knocking kofa, bashi izini kwamissiona yayi ya shigo su Abdallah da Omari biyeda shi suna sanye da jumper na brown shadda shikuma Abdallah yasa dogon jeans da brown t-shirt, idanunshi sunyi jajir barin ma ganin Abba saiyaji kaman ya lumamai wuka, bai taba hating mutum kaman yanda yay hating Abba ba, wuri kwamissiona ya nuna musu suka zauna dakin yay shiru.
Dago kai Abba yayi ya kallesu kafin ya juya ya kafe kofa da kallo yana jiran shigowar Princess amma shiru, dan gajeren tsaki Abdallah yaja tsabagen takaici har saida yafito amma Abba still idonshi nakan kofa yana jiran shigowar Princess, he's just dying to see her, he really really miss his baby girl, ganin hankalin shi nakan kofa yasa kwamissiona yace "praise be to Almighty Allah as you can all see he survive, so he wants to see documents akan Nadeera dakuma nunamin ranar da incidence dinnan ya faru" murmushi Omari yayi tare da fito da both documents din ya ajiye akan table agaban Abba yace "this document is ours da muka amso daga motherless home da akayi adopting namu, and pictures namu na wajen, while the other document is..." tari Abba yafarayi sosai saboda yanda yaji kirjinshi ya wani rike mai kaman mutane dari suka rike suka tale, kafe daya daga cikin document din yayi da ido yanata kallo yanata tunanin cewa document din yayi kama da nashi na gida, haka kawai yasamu kanshi cikin faduwar gaba sosai, ruwa commission ya dauko ya bude ma yazuba mishi a cup ya mika mishi ahankali yace "take" karba Abba yayi da sauri yakai baki still idonshi nakan dayan document dinnan, Sannu yamai yamika hannu ya karbi kofin ruwan da Abba ya sanye ya ijiye akan table yana nunamai documents din da yatsa yace "you can go through them, i believe everything in there is self explanatory, koma meye baka gane ba zamuyi explaning", hannu Abba yakai zai dauki wanda ya kafe da ido sai kawai yaji bara yafara daukar the other one, budewa yayi first page din was picture nasu dasuke kanana, picture na orphanage home din da sukayi adopting Nadeera ne dan gama sunan motherless home din ajiki, wasu mugun zufa ne yahau keto mai, kafe picture dinsu yayi da ido su ukun da kallo barin ma da Nadeera, wani irin tari ya fara yana dukan kirjinshi yana kallon file din, yana tari sosai da sauri Kwamissiona yatashi yace "friend, friend are you okay? Friend!".
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *masu min posting waje kuda Allah*
*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 in kinason book dinan, zaki iya turo MTN card ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting*
*BOYAYYEN MUTUN*
*A17*
Daga mishi kai kawai Abba yayi without saying a thing, hannu yakai ya bude dayan document din kaman mara gaskiya, zaro ido yayi ganin document nasu dasukeyi adopting Nadeera ne da aka basu a eygpt, saboda harda picture da dukkansu suka dauka dasuka je motherless home ranan dasukai adopting nata. "Where did you get this docuuu...m...en..t" abinda ya fito daga bakin Abba kenan da kyar yana numfashi da sauri sauri, murmushi Omari yayi kafin yama Abba bayanin yanda akayi mummy takawo musu document gidansu as an evidence cewa ba ita bace ta haifi Nadeera, coincidentally kuma tazamana itace lil sister dinsu dasuketa nima. Shuru Abba yayi without any word from him again sai zufa yake yana numfashi da sauri da sauri kirjinshi na bugawa sosai, wani irin tausayin shine ya diran ma commissioner a zuciya jiyayi kaman yamai kuka hakika so cuta ce wlh, kallon Abba yayi ahankali yace "friend, am happy yanxun you've seen for yourself, Alhamdulillah, so what did you say now?" Shiru still Abba yayi idonshi cike da kwalla, zuciyarshi namai wani irin zafi da yana ganin tunda yazo duniya bai tabamai irin zafin ba, yanzu wayan nan shikenan yan uwan Nadeera ne, yan uwan Princess dina? Shikenan yanzu, shikenan? Ya shiga can duniyar tunani yay nisa, he just realize cewa shikenan he has lost Princess forever, wa'inda suka fishi iko da ita Allah ya kawuso, wani iri yaji zuciyarshi namai, he just want to cry amma yakasa, nauyi sosai yaji kirjinshi namai, inama ace yanada ikon maida agogo baya dabaiyi kokarin raping princess ba, attempt rape dinta dayayi yasa harta gudu daga gida har yay resulting to yau, dabaiyi yunkurin haike mataba da maybe yanzu ma tana dauke da cikinshi, mesa ya biyema shaidan akan Mum batanan yaje yabi yarshi? Why? why? Shikenan Princess is not mine yanzu? Wani irin hawaye ne ya gangaro mai da sauri ya share ya daura hanunshi kan idanunshi ya matse idanunshi yana wani irin cizon lebe yana kokarin hana kanshi kuka amma hawayen saida suka shiga bulbulowa sunabin hannunshi.
Ayanda commissioner yaga yana kuka mara kara yasa yakira wani sergent ya bashi umarnin afito da Marwan daga cell, yadawo ya zauna kusa da Abba ya dafa kafadarshi alamun lallashi batare dayay magana ba, bayan kamar 7min wani sergent yashigo office din Marwan biye dashi.
Umarni commissioner ya kara bama sergent daya dauko mishi dogon wandonshi da tshirt nashi dasuka amshe, sabida da boxer da kuma singlet kawai suka barshi. Fita sergent din yayi with immediate effect don zuwa aiwatar da maganan commissioner. Kallon Marwan commissioner yayi tare da cewa "you are freed, sannan on behalf of my friend" yanuna Abba da har lokacin hanunshi kekan idanunshi hawaye nabin hanun yace "we are sorry for all the pains we have cursed you. Allah ya baku zaman lafiya, we are really very very sorry, you guys can leave now"
Har sun juya zasu fita commissioner yace "Marwan please i want you to do me a favour idan ba damuwa" kallon Abba Marwan yayi dahar lokacin yana yanda yake kafin ya kalli kwamissiona ya gyadamai kai, ahankali kwamissiona yace "i want you to leave this country da kai da family dinka don Allah" kallonshi Marwan yayi adake babu alamun wasa ko tsoro for like 5sec kafin yace "if i may ask why?" murmushi commissioner yayi tare da yadan fuzar da iska yace "its just a request, and hope it will be considered" dan tabe baki yayi yace "Actually, munada intention na barin nigeria dama tun ba yau ba, But tunda haka things yayi turning around we have no other option, we are going back to our father's land" wani irin dadi ne ya lullube zuciyar commissioner yay murmushi yace" thank you Marwan".
Fita sukayi dukkansu daga office din suka rufo musu kofan, har aka gama dukka wannan conversation din suka fita Abba bai dago kai ya kallesu ba, sosai yake kuka, bayan fitansu ne commissioner ya matso da kujeran shi sosai kusa dana Abba dafashi yayi ya fuzar da iska yace "friend please take heart, I did wat I did because I love you friend, because I care for you, nasan idan nabarma komi bazakai taking d right choice ba, I do wat is best for you, am ur bro your friend I have to guide you, had it been I knew everything tundaga farko trust me non of this would have happened, everything daya faru yanxun kaddara ne, just take it as your destiny, haka Allah ya kaddara, kafara tuba ka nemi gafarar ubangijin ka dana family dinka da ita Nadeera, but before then u have to start healing, u have a long way to go my friend, you've made mistake but I can never hate you for that, a true friend shine friend that will love support you and stood by your side regardless, so am with you zamuyi fighting this battle together, love is a disease, love is poison, and love can be the most sweetest and cutest thing to someone's life, forget Nadeera ka kaddara hakan Allah ya tsara, ba komi mukeso musamu ba, Allah na karban tuban Bawan shi matukar baikai gargara ba, kasan abinda kama Allah ka tuba sanan kai alkawari bazaka karaba, lemme tell you something sef, Wlh Billahi Allah ma na nemanka da shiriya ne inda ba hakaba daya barka kai raping yarinyar nan and kasan hukunci wanda yakeda aure dayay Zina ko? Jifan shi za'ayi harya mutu, kayakuri forget Nadeera nasan is not going to be easy yarinyar daka shaku da itane tun tana yar jaririyan ta kayakuri kaji friend, Allah maganin komi ne once ka mika wuya gareshi ka fawwalamai al'amuran ka toya isar maka kaji" dago kai Abba yayi fuskarshi duk ya jike da hawaye, idanunshi sunyi jajir kaman wuta, heart dinshi na suya kaman ana soya gari, fashewa yayi da kuka sosai kaman yaro yace "I love my baby girl so much friend bazaka ganeba, I love baby girl, I admit I've made alot of mistakes amma wlh nai nadama, I love my baby girl dan Allah kadawo min da baby girl, I promise bazan kara abubuwan danayi ba, am sorry, am so sorry princess forgive ur Abba, babygirl, my little princess please come back to your Abba mukoma gida da Mum da yayyinki muyi zaman mu as one happy family, am so so sorry babyna, am so sorry princess, I love you so much so much wlh, friend I love my princess dayawa dayawa, wlh I can die idan na rasata forever, my life will be shattered, shekaran jiya ko yaushene ma I was damn jealous dat was d reason why I wanted to scare her off, but ba raping dinta zanyi ba, I love princess tun tana yarinya, innalillahi wa inna ilahi raji'un, astagafurullahi, Ya Allah natuba, ya Allah am sorry, wayyo Allah na I love you princess so much, my heart is burning Fri.." sosai kuka yaci karfin shi hakan yasa yaja blanket din daya daura yasa a fuska yana share fuska yana kuka uncontrollably gwanin ban tausayi. pathing bayanshi commissioner ya dungayi yana bashi hakuri ahankali kafin yace "tashi let's go inside ka chanza kayan nan" da taimakon shi ya daga Abba ya kaishi dayan dakin ya bashi kaya ya saka kafin ya kaishi asibiti da kanshi dan yakasa daina kuka gwanin ban tausayi jikinshi yay zafi sosai.
Suna fita daga station din direct parking lot sukai, agaban motan suka tsaya yace "Omari inaso kuna isa gida yanxun pls ku shirya kayanku and ku taya Nadeera shirya nata as well, I book any available flight for you guys ku wace airport, i want us to relocate to Egypt" juyowa Abdallah yayi ya kalleshi yace "how about you, inace tare zamu wuce dukkanmu." "No akwai abubuwan dazanyi clearing, so zan biyonku nanda 1-2weeks in shaa Allah, yanxun kukaini can gidanmu dake bwari, idan kun tafi zan dawo gida in shaa Allah. Sannan 1 more thing, pls kar ku fadawa Rahma anyi freeing dina, and ranar da zanzo egypt too please karku fada mata. I want it to be in a form of suprise. And please take good care of her, take very good care of her, none of you should trouble my wife" Gyada mishi kai sukayi both of them, suka shiga