Showing 75001 words to 78000 words out of 150731 words

Chapter 26 - Boyayyen Mutun Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

23 Nov 2024

789

Mummy na" "kinsha magani to princess?" girgiza mata kai tayi ta nuna mata maganin akan gado tace "gasu chan bansha ba" hararanta Mum tayi kafin ta dagata daga jikinta tace "oya sauka kasa kije ki dauko ruwa kizo kisha daganan ma ki dauko yogurt da cup kizo dashi da spoon akwa wani abu dazan baki kisha" turo baki tayi Mum ta mike tajayo jakan tana kwantar wa akasa tace "jeki dauko kizo" murmushi tayi tana kallon akwatin tace "Mum kinzo tafiya da nine?" hararanta Mum tayi ta nuna mata kofa hakan yasa tajuya tana tafiya ahankali Mum tabita da kallo bude kofa tayi tafita tana kallon ko'ina a tsorace gashi ko hijabi batasa ba, ganin bataji hayaniyan kowaba yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali sabida zafi tana sauka kasa, babu kowa afalon hakan yasa tai hanyar dining zata shiga kitchen idanunta suka sauka akan files har guda biyu an ijiye su akan table arufe, bin files din tayi da kallo harta bude kofa ta shiga babban kitchen din tana Kalle Kalle, babban tray ta dauko tana yatsine fuska sai cup da spoon dukta daura akan tray din tabude fridge din tadauko farm fresh yourgurt da ruwa tarufe fridge din tafito tajuya tafito ta maida kofan ta rufe tana kallon files din ahankali kaman wacce ake janta ta tsaya agaban table din tana kallon files din, ajiye tray din tayi agefe kafin tadau daya daga cikin file din tabude ahankali.

[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *Karki karanta in baki biyaba, idan kika karanta keda Allah*




*Maman Abd Shakur*

*A1*

Wani irin rungumeta akai tabaya hakan yasa tasaki file din kasa afirgice kirjinta nawani irin bugawa tafara kokarin juyowa tana son kwace kanta yawani irin matseta ajikinshi ya daure hanunshi akan cikinta yana sauraran yanda jikinta ko ina ke rawa, juyo da ita yay da karfi suka hada ido yana sanye dawani ash color shirt baima sa boturin rigan ba sai kamshi yake gashin kanshi dadan lema lema kaman daga wanka yafito, da sauri ta saukar da kanta kasa jikinta nawani irin rawa sabida yanda ice dinshi suka mata wani yamm ajiki, dagata yayi ahankali kaman wata yar yarinya ya daurata akan table din dining din ya kulle hanunshi ta bayanta yana wani irin kallonta, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin maganan junan su yace "look up" dago kanta tayi adan tsorace tana turomai baki ita a dole Mummy ta na nan zata tafi da ita ta dago kai ta kalleshi kana ganinta kasan afirgice take amma harda turo baki, sosai yay wani irin murmushi dahar saida fararen hakoran shi suka bayyana, tsayar da murmushin yayi ya daure fuska yace "wat did you do dazu ma? Dat face thing" ya daura yatsan shi akanshi yana kokarin tunawa yace "ehen wanan abin nan da baki, nikika ma haka?" make mai kafada tayi tana komawa baya adan tsorace, hanunshi dake bayanta yasa ya turo ta gaba sosai har kafan ta na gogan nashi yace "do it again lemme see, ko you want me to bring out my gun?" da sauri ta girgiza mai kai idanunta na cika da kwalla, dan murmushi yayi yana shafa dogayen gashin idonta yace "do it lemme see" atsorace kaman zatai kuka ta murguda mai bakin hakan yasa yay wani irin murmushi ya daura kanshi a forehead dinta murya chan kasa yace "it really really looks nice on you, this is the first time am seeing it" kokarin fizge kanta take yaki barinta fashemai tayi da kuka mara kara tace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" janyota yay jikinshi ya kwaiwayeta yace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" yanda yay maganan yana mata awani shagwabe kaman ita yasa tai dan murmushi daya lobar da dimple dinta ta kawad dakai da sauri dan ita kanta batasan mesa tai murmushin ba, ahankali ya duko dakai ya sumbaci daidai inda dimple dinta ya lotsa da sauri ta juyo dakai hakan yasa ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta kuka ta sakin mai, dan kanshi ya saketa idanunshi sun kankance yadan cike lips, ahankali ya sauko da ita daga kan table din ya matso gabanta sosai, ganinta tayi a kirjinshi yawani cika mata gaba, hanunta yakama ahankali ya daura akan kirjinshi yace "button up my shirt" sosai hanunta ya shiga rawa ahankali ta dago kai ta kalleshi gyada mata kai yayi yace "go on" sosai hanunta ke rawa ta shiga kulle mishi boturan kirjinta na bugawa he's too big, harta gama zata juya yawani irin riketa arude ta kalleshi tana shirin fashewa da kuka, hanunshi ya daura akan lips dinshi hakan yasa ta hadiye kukan, kiss yama lips dinta kafin yadago tareda daukan tray din yarike mata batare dayace mata komiba yafara tafiya hakan yasa tabishi har suka hau stair case, agaban kofan dakinshi ya tsaya tareda mika mata tray din yana kallonta, karba tayi hanunta na rawa taki daga ido ta kalleshi tasa hannu zata bude kofan saukan kiss taji abayan wuyanta ta kusan sakin tray din sabida yanda taji da sauri yarike hanunta da tray din jikinta yahau rawa, saida ya tabbatar she's okay sanan yay kissing kunenta yace "later" yamata wani irin waving hand yajuya yawuce ya shiga dakin Omari, takai 1min abakin kofan kafin ta share hawayen daya zubo ta gyara zaman dankwalin ta tabude kofan ta shiga ciki da kallo Mum tabita tace "me kika tsaya yi kika dade haka Princess?" rasa abinda zatace tayi hakan yasa ta ijiye ta zauna gefen Mum data fiffito da abubuwa tana kallo tace "Ummm ni bansan kitchen din bane" daukan yogurt din Mum tayi batare data damuba hankalin ta nakan abunda takeyi tace "oya ga maganin gefen ki dauka kisha" daukan maganin tayi ta balla da kyar tasha ta hadiye, dambun naman data gani kusa da Mum ta dauka tanaci tana kallon abinda Mum kehadawa a Kofi tana juyawa da spoon, ajiye dambun tayi tadau dognut tanaci tana kallon Mumy tace "yaushe zamu tafi Mum?" cire spoon Mum tayi daga cup din ta mika mata batare data bata amsaba tace "shanye kiban cup dina" karba tayi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tace "nafa koshi ni, naci dambun nama da dognut" hararanta Mum tayi tace "common sanye my friend" kafawa tayi abaki tafara sha tana yatsine baki da kyar ta shanye tabama Mum cup din da sauri tana daukan goran ruwa tasha, fizge ruwan Mum tayi tana hararan ta hakan yasa tafada jikin Mum tana dariya ganin Mum kadai na matar da ita komi da duka matsalolin ta kaman su zauna anan daga ita sai Mumy ta bataso takara ganin Abba, ahankali tace "Mum ya jikin Ya Muhsin?" "zamu fitar dashi, zamu Canada, sallama nazo miki" da sauri ta dago kai ta kalli Mum tace "sallama Mummy badani zakiba?" murmushi Mum tamata tareda jawota tana zare dan kwalin kanta tana kallon kalaban kanta tace "wanan kitso yay tsufa princess dazaran kin warke kice akaiki saloon" tasake ta tareda fadin "zoki duba kayan ki kigani" ahankali ta tashi ta dawo kasa ta zauna gaban akwatin tana kallon fuskan Mum tace "duba kayanki jor kin tasani gaba kina kallo" turo baki tayi ta shafa dan kwallan daya zubo mata tafara duba kayan, novels dinta taciro da sauri tana murmushi tana budewa, ahankali Mum ta sauke ajiyan zuciya ganin murmushi kan kumburarren fuskanta taciro wayanta tana duba sakon Ahmad datagani.

_"where are you now Mummy? Ya Muhsin yafarka and yanata tambayan ki please kizo he need you"_

Maida wayar tayi jaka ta tashi tsaye tadau jakanta tana kallon Nadeera da hankalin ta yay nisa sosai kan duba kayan tace "Princess bari nai magana da mijinki kinji" tashi tayi tsaye tanabin handbag din data dauka da kallo tace "ina zaki Mum" tai maganan idanunta na ciccikowa da hawaye, dawowa kusa da ita Mum tayi ta zauna agefen ta ta rungumeta tareda mata kiss a forehead sanan ta dauko magungunan data kawo mata tace "ki dinga shan wanan everyday da yogurt morning and night maganin kine, make sure kinsha am coming zanje na duba jikin yayan ki ne, zan sake dawowa na dubaki kinji" girgiza ma Mum kai tayi ta rirriketa tafashe da kuka sosai tace "Mummy dan Allah kitafi dani zanbiku Canada din, Mum bansan kowa anan ba, dan Allah karki barni kinji Mummy na" tafashe da kuka sosai, hawayen datake yi Mum ta share cikin lallashi tace "Princess look kinriga kinyi aure, Abban ki yariga yamiki aure banda iko dake yanzu dole ki zauna ki rungumi mijinki kiyakuri kinji Princess" fashewa tayi sosai da kuka tace "Mummy mesa Abba yamin haka, mesa yakemin abinda yakemin menama Abba ne? Mummy am tired wlh ni nagaji da komi da kowa I hate myself I hate my life I just wanna di...." da sauri Mum ta taushe mata baki tace "ke bakida hankaline, komi daya faru kaddara ne kimanta da komi saisa nan yafi miki tayanda Abba bazaima kara ganin kiba, yanzu share hawayen ki zansa abaki waya zamu dinga waya kullum and zan dinga turomaki abubuwa kina amfani dasu" share mata hawayen tayi sanan ta tashi da sauri tai hanyar kofa da gudu Nadeera ta mike tabita tafada jikinta ta kankameta ta kurma uban ihu da saida yafito da Marwan dasu Abdallah, kara kankame Mum tayi tana kuka tace "saikin tafi dani Mummy, dan Allah kitafi dani Mum, nagaji da rayuwa baki, to naji naji kizo ki zauna dani anan karki sake tafiya ki barni I don't know them" ta nuna su Marwan da hannu dake kallonta, tafashe da kuka, sosai take neman karya zuciyar Mum da kyar ta dago jajayen idanunta ta kalli Marwan tace "please zoka kaita daki Marwan, I have to go yayan su ya farka a asibiti" wani irin kankame Mum tayi tana kuka sosai tace "inkinama Allah Mummy na kitafi dani zan biku chan Canadan, nima inaso naga Ya Muhsin din please Mummy na kitafi dani" cikin wani irin raunanniyar murya Mum tace "dan Allah kidena kuka haka Princess ke yarinya ce wai, nace zan dinga zuwa and zamu dinga waya okay, gayan uwanki nan zasu kula dake" makema Mum kafada tayi cikin kuka, ahankali Mum ta dagota daga jikinta tana share mata fuska tace "to shikenan, naji" daidai nan taji an wani irin rike mata hannu kafin ta ankara ya fizgota yasata ajikinshi ya rungumeta da karfi ta yanda ko motsin kirki bata iyayi, aiko tafashe dawani sabon kuka tana mikama Mum hannu, murmushi tamata tajuya da sauri ta sauka kasa, bin bayanta Omari dazai mayar da ita yayi zuwa kasa, wani irin fashewa tai da kuka tana kwalama Mum kira kaman zata tsaga gida. "Mummy Mummyna" jijjigata ya shiga yi kafin yabude kofan dakinsu ahankali ya shiga da ita yay kan gado da ita ya zaunar da ita yana kallon yanda take kuka ko ina na jikinta na rawa, wani irin kwantar da ita yay kan gadon yahau ya janyota kan jikinshi ya daure fuska tareda daura yatsanshi akan lips dinta ahankali yace "kimin shiru" gyadamai kai tayi kaman wata marainiya hawaye na fitowa daga idanunta, rungumeta yayi yace "kinajin yunwa?" girgiza mai kai tayi cikin kuka mara sauti da sauri yace "mekika ci?" bakinta na rawa tace "dognut and..and dambun nama" "Mum takawo miki?" yay maganan yana sharce hawayen dayake gangaro mata, gyadamai kai tayi ahankali yay murmushi yace "Nima zanyi tafiya zaki bini Oman naje dake?" girgiza mai kai tayi tana kwalla kuka nacinta sosai amma yaki bari tayi, lips dinta dake rawan kuka yama kiss mai kara ya saki yace "why? Mesa bazaki bini ba? Are you scared?" gyadamai kai tayi, shiru yayi yana kallonta son ta namai wani irin Kane Kane azuciya, ahankali yana shafa wuyanta yace "kinfison kibi Mum kihadu da dat goat, you want him to molest you again?" girgiza mai kai tayi tafashe da kuka sosai dan ya mugun tuna mata da Abba, hannu yasa akan lips dinshi idanunshi sundan chanza kala yace "kinason dat goat yay raping dinkine?" girgiza mai kai tayi hakan yasa ya taba inda ya kumbura a fuskanta yace "kin kalli Mirror yau have you seen abinda yamiki?" kasa magana tayi tana kuka hakan yasa yadan fuzar da iska yace "stop crying and sleep bakida lafiya" gyadamai kai tayi jikinta na rawa, hada goshinshi yayi da nata yana kallon fuskarta ahankali yace "is okay stop crying, maisa bakisan gidan nan?" bakinta na rawa sosai tace "s..sabida gidan daji ne" kafeta yayi da ido yana kallon yanda kirjinta kewani irin bugawa yadan fuzar da iska yace "in chanza miki gida?" gyadamai kai tayi da sauri, murya chan kasa yace "ina kikeso na maida ke?" ahankali tace "cikin gari" hanunta yakama yahada da nashi yace "okay done! Wat else kikeso?" bakinta narawa tace "and...and st.." tai shiru, lips dinta nakasa yakama yana shafa bayanta batare daya sakiba yace "and wat?" raurau tai da ido tace "stop wearing mask" shiru yayi yana kallonta saikuma yay murmushi yahau yimata wani irin kiss kaman zai cinyeta da kyar yasake ta ya kalleta yace "you've changed me Rahma" kallonshi tadanyi kafin ta lumshe ido tana breathing heavenly bakinshi ya daura a kunenta yace "am sleepy make me sleep my amarya"....



***
Ahankali Abba ke bude ido akan gadon asibiti acikin hadadden dakinshi, anamai karin ruwa ansaka plasta a kasan hancinshi inda yafashe, da kyar yakarasa bude ido yana kallon saman dakin yabude baki cikin sambatun ciwo yace "why are you stubborn mana Princess? Kimin shiru anan, oya kamamin, kinfi maman ki dadi wlh Princess, kinfi maman ki zaki da komi, wayyyooo Princess kamamin, you're bless princess" wani iri iri maganganun ke fita daga bakinshi sabida hakoran shi biyu nagaba dasuka fita, sake bude bakin yayi ahankali yace "Princ..." afirgice yawani irin yunkuro zai tashi ya ware idanun tangararas yana kallon ko ina yana dafe kirjinshi dake wani irin bugawa komi na dawo mai, daidai lokacin wani Dr ya shigo dakin da stethoscope a hanunshi, binshi Abba yay da kallo harya karaso gaban gadon, Dr yace "barka da tashi Alhaji yanzu meke maka ciwo?" cikin tsananin fushi Abba yanuna shi da yatsa da maganan shi dabata fita da kyau yace "waya kawoni nan? Wata farar mata mai suna Hajara ce takawo ni halan? Ashe dama tasan inda Princess take, ashe Hajara tamasan wanda ya dauke Princess dan ai tare na gansu, Hajara kin cuceni kin cuci kanki kuma kin tsokano tsuliyan dodo" ya dago kai ya kalli Dr cikin kunan rai yace "nawane hakorin roba? Koma nawane akawo asamin original one din wanda baya kama da hakorin roba shinake so, zo tugemin wanan karin ruwan zanje nemo yata, yauwa kiramin kwamissioner ina wayana wai?" yahau waige waige yana dube dube akan gadon, sake kallon Dr yayi ganin bai ciremai karin ruwan ba yace "nace kazo ka cire min, tafiya zanyi wani ya gudun mun da y'a, shiyamin ma wanan dukan yanaso ya kasheni yarabani da y'ata" ahankali Dr yace " calm down Alhaji bazaka iya tafiya ko inama ba, bakada karfi, an mugun dakanka a ciki, da kyar muka shawo kan matsalan amma dudda haka wall din stomach dinka are very weak, dole you need to relax and heal, am advising you not to go anyway for now, ka kwanta yanzu zan kira dietician Dr zaizo yay examining dinka saiya sa akawoma abincin daya kamata kaci, zai kuma bama kitchen time table din abinci daya kamata kaci, bazamu iya sallaman ka yanzu ba koma menene za'a kira kwamissiona saisuyi handling everything za'a ga yarka in sha Allah" yanda yake maganan calmly trying to calm the patient down ammq Abba baisan wanan ba, ihu Abba yayi yace "kace am not strong kana nufin ni tsoho ne kome?" ya nunashi da yatsa yace "kai likita, kai likita kasan wacece Princess a rayuwata kuwa, she's my baby girl, my innocent baby girl, my chubby baby girl, my one and only baby girl, I can die for that girl kai, kawomin discharge against medical advice form lemme sign bazan iyaba, bazan iya zamaba princess na hanun wani kato Allah kadai yasan meyake mata, bakaji zuciyata bane yanda take suya, rashin ganin princess da sanin inda take, da tunanin me shegen nan kemata shizai fara kasheni ba wanan ciwon ba, Dr ka sallameni and give me drugs I can manage" yay maganan yana sauke ajiyan zuciya saikuma ya nuna kanshi da hannu yace "ni, ni wani kato ya daka kan yata? Ni dinan, niya zubar ma da hakora kan yata, ai wlh idan na yarda shege nake yanzu zan nunama koma waye shegen nan wanene ni, zan nunama waye Naseeru, badai you want to bring the monster in me out ba, am out and babu abinda zai iya containing dina, zamusa kafar wando daya dakai, kamoka da ganinka kuwan saidai idan ba'a Abuja yakeba amma ko'a takashin Uwatata ya buya wlh saina nemoshi" ya buga gado da hannu yana kwafa, juyawa Dr yayi yafita daga dakin ahankali tunanin kodai harda kai ya bugu ne, dan Alhaji doesn't seems normal.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *Karki karanta in baki biyaba*



*Maman Abd Shakur*


*A3*

Adaidai lokacin nurse din ta shigo da gudu tana gunguro defibrillator din ta tsaya chak agaban gadon tana karanta machine din dake hade da gadon Muhsin tana kuma kallon patient din da idanunshi suka koma sama, daga kai tayi ta kalli Dr din da ahankali ya zame hanunshi daga kan kirjin Muhsin ya dagokai ya kalli nurse din tareda girgiza mata kai yakai alamun bashi kuma, hannunshi ya daura kan fuskarshi Ya Muhsin ya rufe idanunshi ahankali tareda jan farin bargon gadon yarufe shi ya juyo ya kalli Abba da Mum dake wani irin numfashi da sauri da sauri sunyi suman tsaye ko kyafta ido basayi kallon Muhsin da aka rufe suke ba kakkautawa, cikin tsananin fushi Dr ya kalli Nurse din yace "get his folder from my office time of death 4:30PM" ya kalli Abba da Mum da babu wanda ya iya wani kwawkwaran motsi cikin su yace "I hope you guys are happy now kun kashe danku" yay pointing Mum da yatsa yace "I made it clear to you ranan dakika zo office dina cewa yaron nan bayason any

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login