Showing 42001 words to 45000 words out of 150731 words
tace "wani irin operation kai Doctor ne?" girgiza mata kai yayi batare dayay magana ba sai chan murya chan kasa yace "ina zaki?" raurau tai da ido tace "water zan sha" daukanta kawai yayi unexpectedly ta ware baki zatai ihu, lips dinta ya kama da yatsunshi ya rike yace "don't scream" gyadamai kai tayi adan tsorace tana wani irin kallonshi cikeda tsoro, ahankali ya juya da ita batare daya dena kallonta ba ya fara sauka yay daga stair case din da sauri ta kankame riganshi jikinta na rawa, sauka yayi daga stairs din yay hanyar babban kitchen dinsu da ita zaunar da ita yayi akan wani dogon kujera dake kitchen din ya juya yay wajen fridge binshi take da kallo kirjinta na bugawa sosai, dauko cold Eva water yayi ya rufe fridge din ya juyo yadawo inda take ya tsaya a gabanta, bude ruwan yayi ya mika mata batare da yay magana ba hanunta har rawa yake takai zata karba ahankali ta daura hanun kan goran hakan yasa ya sakan mata ta karba tana kallon fuskarshi wondering wai waye wanan boyayyen mutun din, wani irin atishawa tayi dayasata sakin goran ruwan daga hanunta ya zube akan hijabinta dan ihun sanyi tayi da sauri ya dauke goran ya ijiye agefe hannunshi ya daura kan hijabin yacire mata hijabin kai tsaye ya ijiye kan table da sauri ta dukar dakai tana wasa da yatsun ta dan jitake kaman zata saki fitsari sabida tsoro ahankali yadau ragowan ruwan ya bata karba tayi takai bakinta kadan tasha tacire daga bakinta dan dama ba kishi takeji ba, karba yayi ya ijiye agefe sanan ya dago kai ya kalleta, ahankali yatako yazo gabanta sosai wani irin nishi tafara dan sosai ya cika mata ido, cikin wani irin murya yace "karki kara yunkurin guduwa is not worth trying, u cannot escape okay" gyadamai kai tayi da sauri hawaye na taruwa a idanunta lips dinta ya shafa yace "Hey! Don't cry" sake gyadamai kai tayi hawayen na shirin gangarowa da sauri ta share, bakinta na rawa sosai tace "p..please ka kaini gidanmu wurin Mum, i..i..wan.." saita kasa karashe maganan tafashe da kuka mara kara sosai sabida tsoro, ahankali ya sakala hanunshi ta waist dinta ya dauresu abayanta adan firgice cikin kuka ta kalleshi, girgiza mata kai yayi murya chan kasa yace "stop crying" gyadamai kai tayi tasa bayan hannu ta goge hawayen dasukaki dena zuba sai gogesu take da bayan hannu, janye dayan hanunshi yayi daga bayanta ya kai kan fuskarta ya saukar da hanun kasa batare daya sakiba ya rike gam yace "you want wat?" bakinta na rawa tace "i...w..ant to go back to school, nacigaba da practical dina, i want to go and stay with my Mum" shiru yayi yana kallonta saikuma ya girgiza kai ahankali yace "u are my wife i can't release you again, bazaki kara komawa dat house ba da mijinki zaki zauna" shi kanshi baisan yay maganan ba hakan yasa yay shiru yana kallonta yanda take goge kwalla dago kai tayi ta kalleshi tace "da gaske ne dama Abba yamana aure, ni matar aure ce?" gyada mata kai yayi yay shiru yana kallon fuskarta saikuma chan yace "ke matata ce" share wasu sababbin hawayen tayi cikin kuka datake so ta danne tace "how? Tayaya zan auri wanda bansan shiba, maisa Abbana ya auramin kai? I don't know you, bansan kaba fa, kai Boyayyen Mutun ne, bansan kaba" hanunshi ya daura akan fuskarta ya share hawayen datakeyi kafin ahankali ya duko da kanshi yahada goshin shi da nata murya chan chan kasa kaman mai whispering yace "kina so kiga fuskan mijinki?" sosai kirjinta kewani irin bugawa jin kanshi hade da nata kamshin dayake yana wani irin shiga hancinta hakan yasa tawani irin ja numfashi kafin ta saki da karfi adan tsorace tace "e..eh" ahankali ya janye kanshi daga nata ya mike tsaye agabanta yadan tattare hanun hoodie dinshi sama ya daura hannunshi daya akan safan hanunshi na dama ya dago kai ya kalleta yace "are you ready?" wani irin bugawa kirjinta yafara tana kallonshi kaman taga tv ta gyadamai kai tace "y..yes".
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *don't read in baka biyaba*
*Maman Abd Shakur*
*AM*
Gyada mata kai yayi yace "okay" zare safan yayi daga hanunshi tawani irin kafe hanun da kallo ganin hannu fari fat kaman na bature kafin ahankali yana kallonta ya zare na dayan hannun ya ijiye safan akan table din wurin, ahankali ya sauko da jakan dayake goye a bayanshi ya ijiye kan table yana kallonta, hanunshi ya daga sama ahankali ya kwantar da hulan hoodie dake kanshi baya, hanunshi yakai kan fuskar nashi slowly yana kallonta, sosai kirjinta ke wani irin bugawa da kana ganinta ma zaka gane hakan, saukar da hanun yayi zuwa wuyanshi kafin ahankali ya juya mata baya, cire black mask din yayi gabaki daya ya ijiye kan table batare daya juyoba, tundaga keyanshi har molon kanshi take kallo da babu gashi ko daya kan saiko dashi, ahankali yace "are you ready" gyadamai kai tayi kaman yana ganinta ta kasa magana tsabagen yanda kirjinta ke bugawa, wani irin juyowa yayi ya fuskance ta, ihu tayi sosai ta diro daga kan kujeran tai hanyar fita daga kitchen din da sauri sakamakon wani irin fuska data gani mai kama dana dodo, fuskan babu gashin gira gashi wasu irin kuraje kuraje da wani irin dabbare dabbare baki baki kaman fuskan aljani a fuskan, bakinshi baki kirin, wani irin gudu tayi amugun tsorace zata fita daga kitchen din kamota yayi hakan yasa ta saki ihu ta kankame jikinta ta kulle idanunta gam, ahankali ya jawota jinkinshi yajuyo da ita yahada jikinshi da nata yadanyi dariya dashi kanshi yamanta rabonshi dayay dariya haka, hanunshi ya daura akan habarta yana kallon yanda ta kankame idonta yace "open your eyes" makemai kafada tayi murya chan kasa dake rawa sosai tace "am scareddd" bakinshi yakai saitin kunenta yace "of me?" gyadamai kai tayi tana tabe bakin shirin kuka jikinta na rawa sosai kafin ahankali ta bude idanun ta daurasu akanshi wani irin nishi tayi uhmmmmm tana kallon fuskar shima ita yake kallo kurii batare dayayi ko motsi ba, cikin rawan muryan na mutum dake cikin tsananin tsoro tace "what happen to your face?" shiru yayi bai bata amsaba hakan yasa ta fashe da kuka sosai dan wani irin tausayi yabata murya chan kasa tace "sorry yanama zafi?" tai maganan tana kuka, ahankali yadaura hanunshi akan fuskarta ya share mata hawayen kafin ya dagata ya zaunar da ita akan kujeran datake kai da ya tsaya agabanta yana kallonta, juyawa yayi yasa hannu ya cire face mask din kurajen ya ijiye akan table, bin mask din tayi da kallo kafin ta dago kai tabi bayanshi tayi da kallo, tundaga bayan wuyanshi take kallo wani irin fari tass tass ne skin dinshi dake wani irin glowing sanan ga gashin kanshi baki kirin maidan tsawo a kwance sun wani irin yin curls kana ganin gashin kasan ba gashin dan Nigeria bane kaman gashin balarabe kaman gashin ba indiye, sosai gabanta ke fadi fin na dazu ma tarasa kuma maisa hakan ke faruwa da ita, yakai kusan 2min kafin ahankali ya juyo irin juyowan nan kaman wani boss, tundaga kanshi take kallonshi yanda gashin kanshi maidan tsawo suka kwanta sukai curls, wani irin farin mutum ne da fari irin na larabawan nan gareshi, kwayar idon shi ash color ne saikuma farin idon fari fat yanada dogon hanci sosai gashi ya tsaya akan fuskan nashi dass saiwani irin pinkish lip pink sosai kaman lip din bature karami, yanada saje maidan yawa da fadi gashin baki sidik kwantancen gashi mai walkiya sanan yanada dan gemu daya kwanta amma baiwani sakko yay tsawo sosai ba, tunda take bata taba ganin kyaykyawan namiji hakaba Ya Muhsin da Ya Ahmad kyawawa ne, sanan wanan mutumin data taba bugewa a super market shima kyaykyawa ne amma duk basukai wanan ba, kyaykyawa ne ajin farko naban mamaki ma, kasa jure kallonshi tayi hakan yasa ta saukar da kanta kasa kirjinta na bugawa sosai kaman zatai fitsari, ahankali ta diro daga kan kujeran jikinta na rawa sosai tazo zata wuce ta gefenshi tafice daga kitchen din, hanunta ya rike gam ya juyo da ita ta dawo gabanshi, hanunshi are very soft kaman natamace, yadaura akan fuskanta murya chan kasa yace "Hey! U asked me to unmask myself i did dat and u want to walk away, why?" yay maganan ahankali yana dago fuskarta murya chan kasa yace "look up?" dago dara daran idanunta tayi ta zubasu akan fuskarshi, dan lumshe idanunshi dataji sun mata wani iri ajiki yayi ya budesu, ahankali ya zuba akanta yace "why?" girgiza mai kai tayi jikinta na rawa sosai dan wani irin cika mata ido yayi bana wasaba muryanta na rawa sosai tace "am scared" janyota jikinshi yayi ya daura kanta akan kirjinshi ya kankameta yadan fuzar da iska yace "of me?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba, dago kanta yasake yi ya kalleta dauke idanunta tayi tai wani irin atishawa tana kallon wuyanshi wani bakin layi data gani babba haka yasa ta daga hanunta dake rawa sosai ta daura akan layin, atishawa yayi yay hamdala ahankali yanajin wani iri sabida hanunta dayaji akan wuyanshi, ahankali yakai hanunshi ya rike hanun nata batare data kalleshiba tana kokarin fizge hanunta tace "wat scar is that?" daukanta yayi hakan yasa ta tsorata sosai ahankali yajuya yafita daga kitchen din da ita wani irin faduwa gabanta keyi yahau staircase da ita hannu daya yasa yabude kofar dakinshi ya shiga da ita ya maida kofan ya rufe yay wurin gado da ita, kwantar da ita yayi akan gadon shima ya kwanta a gefenta yasata ajikinshi sosai, fashewa tayi da kuka sosai jikinta na rawa sosai wani irin tsoro takeji dan yanda yasata ajikinshi a kwance yasa ta tuna da Abba, ahankali ya kama lips dinta da yatsunshi yace "shiiiii" hadiye kukan tayi batare data kalleshiba, murya chan kasa yace "how old are you" yay maganan yana sakin lips dinta yana kallonta, bakinta na rawa sosai cikin shirin yin kuka tace "22" murmushi yayi dake lobar da dimple dinshi na both side, murya chan kasa yace "look at me" kallonshi tayi tana sauke ajiyan zuciya dan sosai yake cika mata ido kyanshi yama idanunta yawa, wani cool look yake mata ahankali dawani irin murya da dagashi sai ita zasu iyaji yace "you're 22 u are not dat small but why do you like crying and acting like a baby" so take ta lumshe ido dan kallonshi wani irin cika mata ido yake yanasa tana shakkar shi tana kumajin wani iri da kyar adan tsorace tace "am the last born" ahankali shima yace "and d only gurl in d house right?" gyadamai kai tayi wasu hawayen nabin gefen idonta suna gangarawa kasa, cikin tsananin fargaba da tsoro tace "yaushe za...zaka...zaka kaini gun Mumy na? I...i don't like here am d only one in dis h..ou...house" ta karashe maganan d kuka sosai, hanunshi yakai kan soft face dinta yace "Hey! Stop crying for me" gyadamai kai tayi tana hadiye kukan, matso da kanshi yayi sosai saitin fuskarta danhar tanajin saukan numfashin shi da sauri ta runtse ido kirjinta na bugawa kaman zai fashe sabida tsoro murya chan kasa yace "look at me" bude idanunta tayi ta kalleshi tana danne kukan tsoron dake cinta, hanunta daya yakama yahada da nashi ya rike gam yana kallonsu kafin ya kalli fuskarta yace "you are not d only one akwai brothers dina agidan i was d one dat told them karsu bari ki gansu, u want to be seeing them?" da sauri ta gyadamai kai hawaye na gangaro wa daga idanunta, murmushi yamata daya lobar da gefen fuskanshi, numfashin ta yakusa daukewa yace "okay you will see them tommorow okay, Omari and Abdallah sunan su" gyadamai kai tayi wasu hawayen na gangaro mata jikinta ko ina na bari, kafeta yay da ido itama kallonshi take amma kana ganin kallon kasan dan yayi forcing dinta ne, sunkai kusan 10min ahaka sanan yace "do you have friends in school?" gyadamai kai tayi murya chan kasa yace "a guy or a lady?" cikin rawan murya tace "lady, Fauzy" gyada mata kai yayi tareda sa hannu ya zare hulan kanta long kalaban ta suka bayyana yabisu da kallo kafin ya kalleta yace "ask me too" shiru tayi kirjinta na bugawa sosai takasa magana, ahankali ya shafo lips dinta yace "am listening ask me" cikeda tsoro bakinta na rawa sosai tace "are...are you d one danagani a hospital dinmu dat day?" gyada mata kai yayi yace "yes har aka kaiki police station akaina ko" gyada mai kai tayi kaman yarinya, shiru yayi yana wani irin kallonta kafin ahankali ya kwantar da kanshi kan filon da kanta yake kai ya juyo da fuskanta tareda hada forehead dinsu suna facing juna, atishawa tayi shima yay atishawan sosai jikinta ke rawa cikin kuka sosai tace "sanyi nakeji" dan lumshe ido yayi yabude su ya daura akanta yace "me too" atishawa yakara yi itama tayi da sauri ya karayi itama tayi, ahankali yajawota yahadata da jikinshi tsamtsam yay wani atishawan itama tayi tana rawan sanyi, hannayen shi biyu ya daura akan fuskanta yana wani irin kallon pink lips dinta dake fizgarshi sosai ya kafe da ido dan rawan kuka suke, fashewa tai da kuka tsoronshi yahanata tai ko motsin kirki, murya chan kasa yace "shiiiii" hadiye kukan tayi tana sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri, daura forehead dinshi yayi akan nata yay cupping face dinta yana kallonta tana wani irin sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri dake sauka akan fuskarshi, ahankali slowly ya saukar da bakinshi kan bakinta yabata light kiss mai kara ya janye kanshi yana kallonta yanda ta lumshe ido kamkam kirjinta na bugawa, tunda yake bai taba kissing mace ba and wamam dayayi really feels good, kasa hakura yayi yasake mata another light kiss mai kara batare daya janye bakinshi daga kan nataba yana numfashi da sauri da sauri shi kanshi baisan yayayiba gani kawai yayi ya shiga tsotsan bakinta yafara kissing dinta passionately kaman zai cire mata lips dinta.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*
*Maman Abd Shakur*
*AN*
Fashewa tai da kuka sosai tana so ta fizge bakinta amma yaki sakinta yakai kusan 20min yana kissing dinta kafin ahankali ya janye bakinshi daga nata idanunshi sun kankance sunyi lup lup dasu lips dinshi sunyi jajir yana wani irin kallonta, duko dakai yayi saitin fuskarta kafin ahankali yasa hannu ya goge hawayen datake yi cikin dishashiyar muryan shi yace "stop crying for me" gyadamai kai tayi jikinta narawa sosai tahadiye kukan, ahankali yasake rungumeta tsam tsam yana shafa bayanta saida yaji kirjinta yadena bugawa sanan yadago kanshi ya kalleta har lokacin ta kankame ido, kaman mai rada yace "open your eyes" bude idanunta tayi ahankali cikeda tsoro ta daura akanshi tana shirin yin kuka, hannayenshi biyu ya chusa ta karkashin kanta ya dago da kanta sosai har hancinsu na gogan juna, ajiyan zuciya ta sauke tana wani irin kallonshi kaman taga dodo, goga hancin shi yayi akan soft wet lips dinta kafin yahade forehead dinsu ya kwanto da fuskarshi kan nata sosai dan har lips dinsu na gogan juna cikin wani irin murya dake sanya natsuwa yace "wat have you done to me? Why am i like this" yana maganan lips dinshi na gogan nata, girgiza mai kai tayi a tsorace tana kokarin kawad da kanta amma yaki bata daman hakan, murya chan kasa yace "answer ur husband" wani irin nishi tayi dayasa ya runtse ido da sauri sabida yanda hucin zafin yamai wani irin tsir tsir ajiki da kyar muryanta na rawa sosai tace "p..pl..leas stop am..m..scared" tafashe mai da kuka girgiza mata kai yayi yace "stop crying" gyadamai kai tayi ta hadiye kukan tana sauke ajiyan zuciya tashi yayi ya zauna ya dagata zaune ya nuna kayan jikinta ahankali yace "girls sleep with this?" shiru tayi dan bata gane kan tambayan ba ahankali ya sauko daga kan gadon ya mika mata hannu alamun tazo saukar da kanta tayi kasa dan bazata iya jure kallonshi ba taki bashi hanun, murmushi yayi ya kamo hanunta ya sauko da ita daga kan gadon yana rike da ita sukai hanyar bayi kofa ya bude musu suka shiga agaban closet ya tsayar da ita ya bude saiga kaya nan daya sa su Omari suka siyo da yawa juyowa yayi ya kalleta yace "change" kallon kayan tayi kafin ta share dan guntun hawayen daya zubo mata da sauri wani dogon gown sky blue na bacci ta zaro wanda zai iya tsaya mata a gwuiwa ahankali batare data kalleshiba ba tabude kofa ta shiga bathroom binta yayi da kallo kafin ya zauna akan kujeran dake wajen yana dan lumshe idanu yana ganin fuskarta takai kusan 10min cikin bayin danhar saida tai wanka sanan tasaka rigan yamata kyau sosai rigan mutunci ne ta bacci iya gwuiwa yamata kyau sosai ajiki saida ta jinginar da kanta jikin kofa shiru dataji yasa taji dadi alamun babu mutum da sauri ta bude kofa ido da ido sukayi yana zaune akan kujeran ya kafe kofan bathroom dim da kallo saida kirjinta ya buga kai wanan mutumi yacika kwarjini da sauri harda dan gudunta ta bude kofa tafice dakin har tana neman faduwa fadawa tayi kan gado taja bargo ta lullube kanta jikinta na rawa sosai tafashe dawani irin kuka kasa kasa tana kiran Mum tun tana sauraran fitowan shi har bacci yay gaba da ita. Yakai kusan 20min abayin yafito kan gadon yahau yana kallon dan fuskarta yanda yay fayau tana sauke ajiyan zuciya ahankali ahankali, ahankali ya yaye bargon ya shige kafin yadagata ya kwantar da ita akan jikinshi matseta yayi yana sauke ajiyan zuciya da kyar bacci da baitaba mai dadi irinshi ba yay awon gaba dashi.
Wuraren takwas nasafe Abba ya shigo gidan parking yayi a parking space ya sauko daga motan ya shigo part dinsu, zaune yaga Mum afalo taci uban gayu na manya mata tai kyau sosai tana kallon tv kana ganinta kaga tsantsan damuwa akan fuskarta dan bama tagane me ake fadi a tv, sallama yayi ciki ciki