Showing 27001 words to 30000 words out of 150731 words
tsaye jikin kofa dan baimaji shigowan shiba, yana tsaye dauke da takeaway a hanunshi da ledan magani yadanyi zuru zuru yana sanye da fararen shadda riga jumper da wando, inba kaga su Muhsin ba bazaka zaci ya kwan biyu a duniya ba dan yanada jiki mai kyau baida kiba sosai haka, ahankali yadan tureta daga jikinshi yaja hanunta ya zaunar da ita a bakin gadon sanan yay inda Abba yake tsaye ya karbi take away dana magungunan yace "good morning Abba, dana shigo babu kowa afalo saisa nayo nan" murmushi Abba yamai yanadan satan kallon Nadeera da kanta ke kasa tana inda Ya Muhsin ya ijiye ta abakin gado tana share wasu sababbin hawayen, Abba yace "how was d conference, i was saying zan kiraka fa but princess dukta dameni da kuka na manta, Ya conference din son hope everything went well" murmushi yayi yana juyawa yace "Alhamdulillah Abbana, anyi angama saikuma na next year" jawo stool din gaban mirror yayi ya zauna agabanta yana bude take away chips ne da soyayyen egg hakan yasa ya mikamata, ahankali ta karba tana kallonshi, dan kallonta yay shima sai ya tashi daga kan stool din yace "lemme bring spoon for you" yay hanyar kofa, Abba yace "oh kaga fa namanta da spoon din a dining dukta rudani wlh" murmushi yayi yabude kofa yafita, hakan yasa Abba yayo ciki da sauri azabure ta mike hartana neman zubar da abincin da sauri ya tare takeaway yamata wani irin mugun kallo, yakamo hanunta yace "remember what i told you, saina kusa yankaki inkika fada" ya watsa mata wasu irin harara da sauri yajuya yakoma wurin kofan jin ana shirin shigowa, bude kofan Muhsin yayi rike da fork da bottle water mara sanyi yakaraso ciki yana kallon yanda take kuka ta rufe fuskarta da filo, yace "wai kukan bai isaba mtsww" yaja tsaki, zama yayi gefen ta akan gadon ya ijiye bottle water da da fork din agefe ya dagota da kyar ta taso, takeaway yasamata aakan cinya yanadan hararanta yace "stop this kukan, eat idan jikin bai saukoba i will take you to the clinic, eat kafin nabata miki rai" ahankali ta deba tafara ci tana sauke ajiyan zuciya hakan yasa ya dago kai ya kalli Abba da shima kallonta yake, cikin kunan rai yace "Abba wai yaushe Mum zata dawo, kullum nakirata tana meeting saidai tamin text haba mana dis girl is sick bazata dawoba, kullum ita kadai agida mu muna zuwa aiki, Abba please kace tadawo and gaskiya is high time tadena wanan tafiye tafiyen Abba" girgiza kai kawai Abba yayi yana cije baki yace "namata magana tadawo taki wai saita gama abinda ya kaita, na zuba mata ido tai duk yanda taga dama, zaki girbi abinda ta chuka, am coming" da sauri yabude kofar dakin yafita jin zuciyar shi na zafi dan Mum ce tasa ya aikata abinda ya aikata jiya wanan wace irin kaddara ce, dakinshi ya shiga ko kadan baida sukuni koya rufe ido tunani soft hand din Nadeera yake a jikinshi, tunanin soft lips dinta yake dakuma how warm her soft hand is akan abunshi fiye dana uwarta ma, da sauri yay bayi jin sha'awar takara tasomai kaman zaiyi kuka ya shiga shower ya sakinma kanshi ruwa yana wani irin sauke ajiyan zuciya yana "wayyo Allah, wayyo Allah" da kyar yasamu abun ya lafamai yafito ya shirya ya kwanta akan doguwar kujera yana addu'a Allah sa ta rufa mai asiri, karta fadi komi bayason .
Ko kadan abincin baya mata taste hakan yasa da kyar tai kaman spoon uku ta ture zata ijiye yadan juyo ya kalleta yace "kin koshi" gyadamai kai tayi asanyaye hakan yasa ya bude magungunan ya ballo yanda aka rubuta ya mika mata da ruwan goran daya bude mata karba tayi tasaka abaki tasha ta hadiye ya karbi ruwan daga hanunta yana kallon yanda ajiyan zuciya kawai take saukewa idanunta sun kumbura sosai, ajiye ruwan yayi a gefe batare daya kalletaba yace "kiyi bacci lemme go and shower" rikemai hannu tayi arude ta kankameshi ta sakinmai wani kukan, juyo dakai yayi ya kalleta kura mata idanu yayi yanda take kukan ba kakkautawa, ahankali yace "Nadeera" dago rinannun idanunta tayi ta kalleshi, murya chan kasa yace "menene wat exactly ke miki ciwo?" wani irin kuka tafashe dashi tafada jikinshi ta kankameshi tana kuka, bubbuga bayanta yay ahankali yace "shiiii is okay, stop crying, Mum zata dawo very soon okayy" kara kankameshi tayi tana sauke ajiyan zuciya tana lumlumshe ido, konan da chan bataso yaje dan gani take yana fita Abba zai shigo, ahaka baccin da batayi jiyaba yay gaba da ita, jin yanda take fitar da numfashi hakan yadan janye jikinshi daga nata ya kalli fuskarta ganin tai bacci yasa ya kwantar da ita ahankali sai a lokacin ya lura da yanda gefen fuskarta yay ja sosai alamun mari, kafe wurin yay da kallo yana mamakin wanda ya mareta haka, saikuma yay tunanin maybe shegen kukan datake yasa ko Ahmad ko Abba waninsu ya mareta, inhar Ahmad ya mareta haka wlh saiya sani bari yadawo.
Ahankali yay yunkurin tashi yaji tarike mai riga gam hakan yasa ya kalleta ganin har lokacin baccin take yasa ahankali yacire hanunta ya ijiye gefen ta yatashi yaja bargon gadon ya lullubeta da kyau kafin ya tattare su takeaway yay hanyar fita daga dakin ya kashe mata wuta yafita ya rufo kofa, da Abba yaci karo a corridor
ya tsaya abakin kofan shi yay shiru yay nisa a tunanin karasawa wajen yayi yace "Abba" dago kai yayi ya kalli Muhsin yay murmushi yace "son ya take yanzu?" "she's fine tamayi bacci, bari naje nai wanka Abba" "alright son" juyawa yayi yafice yawuce dining ajiye abubuwan yayi akan dining yafita yay shashin su.
Da sauri Abba yay dakin yabude dakin ya shiga ganin tana baccin yasa yakara sauke tagwayen ajiyan zuciya, ahankali ya tsugunna yana kallonta, kafin ahankali yadan zame bargon kasa kadan yana bin wuyanta da kallo, hanunta ya kamo ahankali ta yanda bazata tashiba yana shafawa ahankali ya lumshe ido sabida yanda hanun keda taushi sama dana mamanta, kasa daurewa yayi ya saki hanunta ya mike tsaye ya zagaya ta bayan gadon yahau ya kwanta abayanta ahankali ya rungumota ta baya ya sauke wani irin ajiyan zuciya mai kara yace "yauwa my princess sleep with Abban ki" lumshe ido yayi shima wani irin baccin na fizganshi, bude kofan dakin akayi hakan yasa ya dago kai afirgice dan shaf ya manta bai kullo kofan ba.
*another post later*
_Please please wlh yafaru da gaske uba dai dakuka sani dake neman yarshi, sonta yake bilhakki fa, akwai wanda har ciki yama yar tashi. Akwai kuma wani dake cewa shifa bazaima wani kato kewon yaranshi ba batare dayasha romo ba. Duniyar yau bata jiya bane damuka sani ba, mata mutashi daga bacci mu kula da yaranmu mata kawai._
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *inhar kin karanta baki biyaba keda Allah*
*AG*
*Maman Abd Shakur*
Tafiya suke da sauri akan titin, shining ido Ahmad yayi da kyau yana kallon mutun da tunda suka fito shine mutum na farko dasuka gani akan hanya yana layi, da sauri ya taba Ya Muhsin yace "Ya Muhsin look is that Abba" kallon inda ya nunamai yayi hakan yasa suka karasa da sauri, chak Abba ya tsaya yana kallon yaran nashi kirjinshi nawani irin bugawa cikinshi na ciwo, atare sukace "ina Nadeera Abba" sosai kirjinshi ya shiga bugawa dan baisan mezace ba, da sauri ya kalli Muhsin da idanunshi sukai jajir yace "shegun yara bakuga kaina na jini bane ina tafiya adudduke bazaku fara tambayana maiya faruba" "Abba where is Nadeera" Ahmad ya daka mishi wani irin tsawa dan dama Ahmad idan yay fushi shine mara hankalin gidan amma da wuya yay fushi mutum ne shi mai yawan ban dariya, sosai zuciyar shi ta kwance sabida yanda yaga yayan nashi namai magana da kyar ya tattaro courage dinshi yace "some thugs ne suka shigo gida and they were well armed they took her away motarsu ma nabi suka jimin ciwon nan" wani irin kallo daga Muhsin har Ahmad suke mai, dawani irin kakkausar murya Muhsin yace "ina Nadeera take Abba?" "are you deaf Muhsin baku gamajin explanation dina bane, i said some thugs sun tafi da ita" yay maganan cike da fada har yana neman ya shake, cikin daga murya Ahmad yace "me wandon ka yakeyi adakin ta?" adan rude Abba yace "wando na?" yay maganan yana kallonsu ya kalli wanan ya kalli wanchan, saikuma yace "danaji ihun princess shine natashi ina zira wando ko mazariya bansaba nafito nataho dakinta, dasuka bugamin bindigar farko nakusa suma shine suka dauketa suka fita da ita gudun dazanyi na bisu wandon yafadi kasa banma bi ta kanshiba all i was after was to save princess" ahankali Muhsin yace "Abba" yanda yakira sunan saida zuciyar Abba ya girgiza all he see a idanunsu is tsantsar tsana da rashin yarda dakuma tuhuma da sauri ya wuce yana rike cikinshi yace "kunga natafi naje nakira commissioner of police na sanar da batan princess and i need medical attention Ahmad call Dr Bello for me" duk juyawa sukayi suna binshi da kallo ya wuce abinshi, wani irin ihu Ahmad yayi yace "I swear he's lying Ya Muhsin ranan nan i caught him hugging Princess very tight datana bacci but bankawo komiba, Ya Muhsin do you think Abba Abba na...na?" yakasa karashe maganan tsabagen girmanta, kwalla Muhsin yasake sharewa ya kalli Ahmad dashi shima yake kallo yace "lets go, i need to check d compound CCTV footage".
****
Da sauri ya tarota ya daura kanta akan hanunshi, bottle water yasake dauka ya bude ya yayyafa mata a fuska hakan yasa ta sake bude ido tana nishi afirgice ta tashi daga jikinshi ta matsa baya tana jan jiki tana kuka sosai ta sauka daga gadon ta mike tsaye baya tayi da sauri zata fadi tana ihu jin kafarta tawani irin yin kara da sauri ta zauna akasa tana kuka sosai kalaban kanta duk sun barbaje sun sauko har kirjinta, ahankali ya sauka daga kan gadon ya tashi tsaye ya zuba hannu a aljihun shi yana kallonta, ya daka mata wani irin tsawa. "shut up" tsabagen yanda ta tsorata hannu takai takama lips dinta jikinta na rawa sosai tana kara jan hoodie jikinta tana rufe cinyoyinta, juyawa yayi yafita daga dakin hakan yasa tawani irin fashewa da kuka tana sambatu kasa kasa jikinta na kakkaurwa. "Mum Mummy na ina kike? Ya Muhsin, Ya Ahmad, Allah, Allah kazo ka taimaken please, wayyo Allah" yanda take sambatun kasa kasa jikinta nawani irin bari pispispsis kawai kakeji kaman wacce ta zare, tunda ya bude kofan tsayawa yayi chak yana kallonta hanunshi rike da first aid kit, sosai tawani irin bashi tausayi sabida yanda takeyi, ahankali ya daga kafa ya shigo dakin ya maida kofan ya rufe da sauri takara kankame jikinta hanunta da ko ina na jikinta nawani irin rawa ta takuri a wajen gashi babu kafa balle ta tashi ta gudu sai kiran su Mum takeyi ahankali, alamun mutum dataji agabanta gawani irin kamshi dataji yasa ta kankame jikinta tana kara matsawa bango kaman zata tsaga ta shige, gashi takasa kuka da karfi sabida yace tai shut up, ajiye first aid kit din yayi a gefenshi yana tsugunne agabanta, calmly yace "Hey raise your head" dago kanta tayi jikinta na wani irin extra rawa idanunta akasa, sosai yaji tabashi tausayi, ahankali yace "calm down, am not going to hurt you" bakinta har rawa yake ta kankame idonta gam gam tace "am...a...am scaredddd" tawani irin jaa maganan cikin wani irin kuka tone da batason tasake shi da karfi sosai sabida tsoro, dan ajiyan zuciya ya sauke murya chan kasa yace "don't be scared okay" gyadamai kai tayi tana kulle bakinta dan kartai kuka, meke faruwa da ita yau, tashi yasake yi ya shiga bayi ko minti biyu baiyiba ya fito da karamin bowl na warm water wanda clean towel karamin ke ciki, ya ijiye kusa first aid kit din yasake kallonta yanda har lokacin idanunta na kasa ta kankame jikinta hawaye na fita daga idanunta hanunta akan bakinta ta rike jikinta na rawa, tana shivering wata marainiya, ahankali yace "ina ke miki ciwo?" cikin kuka sosai muryanta na rawa ta nunamai kafarta da duk ya kuje tace "my leg" tafashe dawani irin kuka hakan yasa yasake fuzar da iska, kankame jikinta tayi sosai muryanta na rawa sosai tace "am..am..tsoro nakeji sosaiiii" tafashe da wani irin kuka mai taba rai, yanda take kukan ba karamin tabashi yakeba baimasan meze mataba, hakan yaja ya jawo bowl din ya ciro towel din ya matse yasa dayan hanunshi ya dago fuskarta ahankali yana kallon jinin gefen bakinta inda yafashe, kankame idanunta tayi gam jikinta na rawa, ahankali yasa towel din gefen bakinta yana share jini wurin zuciyarshi nawani irin tafarfasa yana kallon yanda fuskarta barinma gefen fuskarta yay jajir ga shaidan yatsu, runtse ido tayi sosai sabida zafi, janye towel din yayi yana kallon yanda hawaye kebin kuncinta yasake maidawa cikin warm water ya matse kafin ahankali ya daura a wurin shaidan marin yana gogewa, maida towel din yayi cikin ruwan ahankali ya daura hannunshi akan gwuiwa nata wani irin wahalallen kara tayi cikin kuka. "wayyo Allah Mummy na" murya chan kasa yace "sorry" towel din ya matse ya share mata ciwukan ya goge da towel ya tsaya yana kallon guwiwan dan kaman tasami targade ne hakan yasa ya mike tsaye yadauki bowl din yabude kofa ya shiga bathroom, yakai kusan 5min yafito ya kalleta yanda take a dukunkune awajen tana kuka tsugunnawa yayi ya dauketa kaman wata baby, ihu tabude baki zatayi a tsorace da sauri ya daura hannunshi kan bakinta yace "hold it" runtse ido tayi gam gam jikinta nawani irin rawa ji take kaman ta mutu shizaima fi mata, bathroom din yabude ya shiga da ita, agaban wurin wanka ya zaunar da ita akan wani hadadden kujeran bayi, cikin wani irin murya da babu alamun wasa aciki yace "hey! Open your eyes" a mugun firgice ta bude idanun tana kuka gabaki daya ta firgice. "look up" dago kanta tayi tanaa kuka takasa kallonshi saima wani irin rawa da jikinta keyi dan mugun tsoron shi take. "look at me" yafada a tsawace hakan yasa ta bude ido adan tsorace ta daura akanshi gwanin ban tausayi idanun nan sunyi jajir sunyi luhu luhu, tana kallonshi tana wani irin sauke ajiyan zuciya dan gani take kaman zataga Abba yafito daga jikinshi, dauke kai yayi ya nuna mata shower yace "kiyi wanka a zaune cus u can't stand" ya nuna mata new white towel daya ijiye a gefe kadan ta inda hanunta zai iya kaiwa da jallabiya milk ke kai, yace "ga clothes din dazaki sa when u are done" yajuya yatafi wajen kofa batare daya juyoba yace "in 15 minutes time zan shigo finish before i come back" fita yayi yarufo mata kofan.
Taci kukan dayafi na kusan minti takwas tana kallon kofan, da kyar ta lallaba kanta ta sadakar kawai in mutuwa ce ma shikenan Allah ya yafemata kura kuran ta, da kyar tacire hoodie jikinta ta ijiye agefe wani irin kuka tafashe dashi ganin yanda Abba ya raba rigar baccinta biyu gabaki daya jikinta awaje dan riganma ya tattare yay gefe ne, tsabagen yanda take kuka har muryanta baya fitowa ma da kyau, da kyar ta iya ta mika hannu ta kunna shower ruwan zafi kawai ya dinga zuba akanta tundaga kai har kafa kasa na gangarawa kasan bayin tana wani irin kuka, takai kusan 10 minutes ahaka saida taji knocking sanan takashe shower da sauri tadau towel ta daura tana kuka, ganin ba'a shigo ba yasa ta jawo jallabiyar tana wani irin kuka ta zura ajikinta tadan mike kadan taja jallabiyar daya mata yawa sosai kasa ta janye Towel din tasa akai tana goge gashin kanta tana kuka, bama zata iya fassara yanda takeji ba tsabagen bakin ciki, amma jitake kaman ta mutu kawai tahuta hakan yasa ta zame towel din daga kan ta daura akan fuskarta tana kuka sosai, bude kofan yayi ya shigo bayin yana kallon yanda har lokacin kuka take ta daura towel a fuska tana wani irin kuka, kitson kanta na diddigar da ruwa ahankali ya mika hannu ya karbi towel din dake kan fuskarta ya dauketa kaman baby jikinta na rawa sosai ta kule idonta yafitar da ita daga dakin ya zaunar da ita akan gado, wani balm haka ya dauko ya lakata ya shafa a gefen bakinta inda yafashe, yasake debowa ya shafa a gefen fuskarta dan wurin yadan tashi sanan ya tsugunna agabanta ya mika hannu yace "give me ur injured knee" jan jallabiyar ta kadan tai sama ta mikamai kafar jikinta na rawa kaman wacce za'a kashe tana kallon bakaken safan hanun nashi, hakan yasa yakarbi kafan ya debo balm din ya shafa akan gwiwar kafin ahankali ya dago kai ya kalleta yanda take nishi tana kallon kafan dan tasan gyara mata zaiyi, murya chan kasa yace "close your eyes" gam ta rufe idon tana kuka mara kara, wani irin ihu tayi da saida gidan ya amsa sakamakon jan kafar dayayi, bude ido tayi tana wani irin mugun kukan azaba ta dafa kafadarshi a mugun rude sabida zafi tanaso ta amshe kafar tana kuka tama kasa magana, sosai tabashi tausayi hakan yasa yakasa cigaba dayi ya saki kafar ahankali, dawani irin murya mai cunkushe da bakin ciki yace "stop crying, are you hungry?" girgiza mai kai tayi cikin kuka mara kara. "kwanta" kwanciya tayi da sauri kaman wata marainiya, murya chan kasa yace "sleep" da sauri ta kulle idanunta jikinta na barbar tana magana kasa kasa. "Mumy Mumy dan Allah kizo, wayyo Allah am scared, Mum mugun tsoro nakeji yau" yakai kusan 5 minutes akanta, yana kallon yanda take maganganu kasa kasa kaman irin sababbin mahaukatan nan kafin da sauri ya juya yafita daga dakin yanajin bakin cikin rashin illata mutumin daya mata haka. Da Omari da Abdallah yaci karo sun taso cikin bacci sun fito daga dakinsu sakamakon ihun dasuka ji na mace, atare sukace "Ya Marwan wacece tai ihu" alamu yamusu da surabu dashi kawai ya sauka downstairs