Showing 93001 words to 96000 words out of 150731 words

Chapter 32 - Boyayyen Mutun Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

23 Nov 2024

802

na hardewa tahau kan stairs din, da sauri tadan juyo kaman wacce akace ta juyo suka sake hada ido, kallonta taga yanayi da gudu ta juya ta shiga dakinta ta zauna abakin gado tana sauke ajiyar zuciya.

Ahankali ya maida kofar ya rufe ya shigo dakin yabi dambun naman datake ci da kallo, zama yayi akan kujeran data tashi daga kai yana kallon dambun naman, daidai lokacin Abdallah yay knocking, ahankali yana gyara zama yace "come inside Abdallah" shigowa Abdallah yayi rike da takeaways a hanunshi yana kallon falon yace "Ya Marwan ina Rahma?" sama ya nuna mishi kafin ahankali yana lumshe ido yace "go and call her tazo kuci" murmushi Abdallah yayi yace "Ya Marwan mutafi da ita side dinmu?" gyada mai kai yay ahankali kaman wani mara lafiya yana kokarin saita kanshi dan yanda ya ganta da jeans ya mugun dagamai sha'awa, he wants her badly, gabaki daya kanshi baya functioning well, karasowa wajen Abdallah yayi ya zauna agefen kafafun shi yana kallon fuskanshi batare dayay magana ba ganin kaman abu na damunshi, ahankali ya bude ido yace "am fine Likita" murmushi Abdallah yayi ya shafamai gashi yace "ashe ka gane, kaiko Ya Marwan you are too smart, actually I thought something was wrong with you because u seems off" murmushi yayi yana kara danne filon daya daura kan cinya yace "am fine" tashi Abdallah yayi yace "okay bro" sama yayi bai wani jimaba yafito tare da Nadeera ta daura hijabi kan kayan dake jikinta tana tafiya ahankali kanta akasa kirjinta na dardar Abdallah sai hira yake mata amma bataji ita kawai burinta suyi su wuce falon, hanyar kofa sukayi kaman ance ta juyo tadan juyo suka sake hada ido saida gabanta yafadi sabida yanda taga idanunshi sunyi ja da sauri ta dauke kai har tana neman buge Abdallah tabi bayanshi suka fice sukai shashin su, ranan gabaki daya har dare tana shashin su sai labarin su suke bata, sosai suka mantar da ita any damuwa basu suka dawo da ita ba sai wajejen goma shima danta fara hamman bacci ne.

Afalo suka barta suka juya suka fice, da gudu tai sama ta shiga dakinta ta rufo kofan kirjinta na bugawa, tubewa tayi ta shiga bayi, wanka tayi tafito ta shirya cikin kayan baccinta riga da wando ta kwanta sai bacci.

Wuraren 8 ta farka tai wankan ta shirya tsaf cikin gown din atampa blue da black, ta tsane gashin kanta dayay tsufa sosai da towel ta saka hijabi tahau kan dadduma tai salla sanan tai azkar tafito tana kalle kalle ganin babu kowa yasa tafara saukowa daga stairs da gudu tai hanyar kitchen fridge tabude ta dauko yogurt da cup da spoon ta jera atray ta dauka tajuyo tai hanyar fita daga kitchen din ahankali tasa dayan hanunta ta bude kofan zata fice daidai shima ya sawo kanshi ciki bakaramin faduwa gabanta yayiba ta saki tray din akasa mug din yafadi yadan bugi kafarta ihu tayi tai baya zata fadi da sauri yatarota tafado jikinshi wani irin shock dagashi har ita sukaji da sauri tai baya zata fizge kanta yakara jawota jikinshi sosai yana kallon fuskarta he really miss her, sosai bakinta ke rawa wani irin sanyi na ratsa ta sosai hawaye na taruwa a idanunta ahankali tace "am..am, sorry Ya...sorry kaji karka karyamin hannu nima" hanunshi ya sanya ya matso ta ajikinshi kowani organ na jikinshi na mikewa, dan lumshe ido yayi da kyar yace "kin gama?" ahankali itama muryanta na rawa tana kallon long eye lash dinshi tace "gama? Mene?" hanunta ya daura akan kirjinshi ahankali ya danna yanadan matsawa yace "period?" cikin sarkewan harshe tana kallonshi tace "e..eh" bude idanunshi dasukai jajur yayi ya daurasu akanta, wani irin nishi tayi kirjinta kaman zai fashe bakinta ya bushe sosai tana kokarin yimai magana amma takasa, wani irin kafe lips dinta dayay missing so much yayi da ido yace "how many days yake taking naki?" "3" tafada tana goge dan guntun hawayen daya zubo mata da sauri tanason ta kwance kanta, wani irin juyawa yayi da ita yahadata da bango hanunshi daya ata bayanta yawani matsota jikinshi sosai, hancinshi ya daura kan nata yana shakkan numfashin ta yana kallon yanda ta kwalalo ido a tsorace tana kallonshi, murya chan kasa yace "wat?" kallonshi tayi adan tsorace kafin ahankali tace "inaso naje saloon my hair is dirty" kafe bakinta yayi da ido yace "banason kitso kar amiki kitso" yana mata maganan yana wani irin yimata wani irin look yana wani irin goga hanunta a kirjinshi, kaman wacce tai laifi ta shiga kokarin fizge jikinta sabida yanda taga idanunshi na chanzawa and abinda yake mata yana sata jin wani iri kaman zatai fitsari a wando, fizgota yayi gam gam yana kokarin tura hanunshi cikin riganta ta girgiza mai hawaye na gangaro mata daga idanu, da sauri ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta yana wani irin sauke ajiyan zuciya, abu dataji yana gogan mata cinya yasa tawani irin fashewa da kuka tana kokarin fizge kanta, matseta yay da karfi kaman zai mata kuka yana fitar da numfashi da sauri da sauri yana kara danna mata acinyan ta, fashewa tayi da kuka sosai jin yana kokarin tattare doguwan riganta sama hanunshi ya daura akan pant dinta yana janshi kasa, da karfi ta fizge bakinta arude tana kuka sosai tace "dan Allah kayakuri Ya Marwan" girgiza mata kai yayi idanunshi sun kankance sosai da muryanshi data shake sosai kaman zaiyi kuka yace "I need you" sosai yawani irin bata tsoro yanda taga idanunshi da sauri ta ture hanunshi daga pant dinta tai hanyar kitchen din zata fita da gudu yariko hanunta da idanunshi dasuka cicciko da kwalla ya nuna mata abubuwan data zubar da sauri ta duka ta tattare su a tray jikinta nawani irin rawa tafice daga kitchen din da gudun bala'i jikinta na bari, yakai kusan 15 minutes tsaye a kitchen din kafin yasamu yadawo daidai cikin shi namai ciwo, da kyar ya iya bude fridge yana rike waist dinshi yadau ruwan sanyi yasha yawuce sama hadadden rike da bottle water, dakinshi ya shiga dakeda duhu sosai kaman dare ya kwanta akan gado yaja barko yarufe kanshi, abukace yake kaman zai mutu he just want her badly, da kyar ya iya ya jawo waya sanan yay tura ma Omari text su kaita saloon, ya cillar da wayan gefen ya kife cikin shi koya samu relief.

Ba'a wani dau lokaci ba su Omari suka shigo side din daga kasa suka tsaya suka kwala mata kira. "Rahma fito muje saloon, Ya Marwan yace mukaiki" bayi ta shiga ta wanko fuskarta, hijabi kawai ta dauka ta zira tafito wearing a smile suka sata amota suka wuce ajiye ta a saloon din sukayi, suka zauna suna jiran ta aka mata tsifa aka wanke kan akai drying sanan gyara mata shi sai kyalli gashin yake akai stretching, Abdallah yace "a mata lallle madam" nan aka fara tsanrsara mata lallen amare, bakaramin kyau tayiba sai kallon hannuwan ta su Abdallah ma suke, ana gamawa ya bushe aka wanke mata suka biya kudi sai wajajen la'asar suka shigo gidan shashin su suka wuce ita kuma ta wuce nasu direct sama tayi ta dauro alwala agurguje tazo tai salla dan batai salla ba kafin ta ta tube ta wurga kayan data cire kan gado ta wuce ta shiga bayi, tsayawa tayi tadau shower cap tasaka dan batason anything dazaisa gashin nan nata ya jike da ruwa yanda yay kyau dinan, tadade tana wankan tana kara wanke hanunta dayasha lalle tana murmushi dan gani take kaman inda ruwa a hanun yamafi kyau lallen murmushi tayi dakyar ta kashe shower tafito taja towel tana daurawa tafito daga bayin tana kallon hannayen nata harta kai gaban madubi ta tsaya, hanun take kallo kafin ta daga hannayen ta nunama madubin tana murmushi dake lobar da dimple dinta tace "kaga lallena madub..." gum tayi ganin Marwan ta cikin madubin tsaye gaban gadon ta rike da bra din data cire ta shiga bayin yana kallonta yana mammatsa bra, da sauri ta saukar da idanunta kasa jikinta nadan rawa tana kara damke towel din jikinta dataji yana neman fadi kasa.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *karki karanta in baki biyaba, in kika karanta keda Allah*

*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 ta wanan account din saiki turo evidence through my watsapp number 07012181461*

*masu posting waje dama dibabbu ne ku, ahaka zaku kare*

*A8*

Dakin ta kalla kafin ahankali ta taka zuwa wardrobe din bangon ta tsaya agabanshi tana kallon kanta a madubin dake jiki, ahankali tasa hannu ta bude wardrobe din kayane tagani sunfi kala dari ajare ga english wears ga abayas, ga takalaman ta a bangaren daya daban daban, sosai mamaki ya kamata ganin kaya himm, rufewa tayi takoma bakin gadon ta zauna tareda cire kimonon ta ta ijiye akan gadon ta kwanta tana duba wayan Ya Abdallah, gallery dinshi ta bude tana kallon hotunan su yawancin hotunan sune sun danneshi, ko sun zauna akan jikinshi kodai sunmai wani abu ko kuma sun rungume shi kokuma ya rungumesu, saikuma wanda yayi da mask da bindiga a hanunshi, saikuma wanda yana bacci sukamai ba riga a jikinshi ba karamin kyau yamata ba muscles din hanunshi sun wani irin yin manya sosai, ga packs din cikin shi yanda sukai wani irin layi kaman wanda bayacin abinci kafeshi tai da ido tana wani irin nishi ta kafe hanun nashi da ido dataga yakarya Abban ta agabanta dashi haka yakeda karfi? Karfi kaman na doki. Ahankali ta ijiye phone din ta tashi batare data zira slippers ba tabude kofa tafito daga dakin kaman wata barauniya tana kallon ko'ina dakuna uku ne asaman ta wuce stairs tana sauka kasa ta zauna a falon tana kallon TV da ayanzu taga a kunne dakin sai wani irin kamshi yake ga sanyin AC, tashi tayi ta wuce kitchen tana kallon haduwan kitchen din, freezer ta bude tana Kalle Kalle da kyar tagano farm fresh yogurt ko babbaresu daga kwalinsu ma ba'a yiba yaga kwalin tayi tadauko daya ta rufe fridge din tadau cup da spoon ta wuce sama jakanta ta sauke taciro magungunan da dambun namanta da dognut dinta ta zuba akan gado tafara hada maganin tasha da kyar sanan ta ijiye cup din tadau dambun naman dasu dognut din tafita daga dakin tawuce kitchen ta wanke cup din da spoon ta ijiye a inda ta dauka sanan tasaka dognut din a fridge tafito rike da dambun naman tana kallon tv kafin tazo ta zauna akan kujera tana kallon TVn dake aiki tanacin dambun namanta tana kallon film din da akeyi a tashar Telemundo, bude kofa akai ta dago kai da sauri sabida kamshin daya dibi hancinta tana kwalalo ido, hada ido sukayi dashi a firgice ta hadiye dambun naman dake bakinta ta mike tsaye tana numfashi fast fast kanta akasa tai hanyar stairs kafafunta na hardewa tahau kan stairs din, da sauri tadan juyo kaman wacce akace ta juyo suka sake hada ido, kallonta taga yanayi da gudu ta juya ta shiga dakinta ta zauna abakin gado tana sauke ajiyar zuciya.

Ahankali ya maida kofar ya rufe ya shigo dakin yabi dambun naman datake ci da kallo, zama yayi akan kujeran data tashi daga kai yana kallon dambun naman, daidai lokacin Abdallah yay knocking, ahankali yana gyara zama yace "come inside Abdallah" shigowa Abdallah yayi rike da takeaways a hanunshi yana kallon falon yace "Ya Marwan ina Rahma?" sama ya nuna mishi kafin ahankali yana lumshe ido yace "go and call her tazo kuci" murmushi Abdallah yayi yace "Ya Marwan mutafi da ita side dinmu?" gyada mai kai yay ahankali kaman wani mara lafiya yana kokarin saita kanshi dan yanda ya ganta da jeans ya mugun dagamai sha'awa, he wants her badly, gabaki daya kanshi baya functioning well, karasowa wajen Abdallah yayi ya zauna agefen kafafun shi yana kallon fuskanshi batare dayay magana ba ganin kaman abu na damunshi, ahankali ya bude ido yace "am fine Likita" murmushi Abdallah yayi ya shafamai gashi yace "ashe ka gane, kaiko Ya Marwan you are too smart, actually I thought something was wrong with you because u seems off" murmushi yayi yana kara danne filon daya daura kan cinya yace "am fine" tashi Abdallah yayi yace "okay bro" sama yayi bai wani jimaba yafito tare da Nadeera ta daura hijabi kan kayan dake jikinta tana tafiya ahankali kanta akasa kirjinta na dardar Abdallah sai hira yake mata amma bataji ita kawai burinta suyi su wuce falon, hanyar kofa sukayi kaman ance ta juyo tadan juyo suka sake hada ido saida gabanta yafadi sabida yanda taga idanunshi sunyi ja da sauri ta dauke kai har tana neman buge Abdallah tabi bayanshi suka fice sukai shashin su, ranan gabaki daya har dare tana shashin su sai labarin su suke bata, sosai suka mantar da ita any damuwa basu suka dawo da ita ba sai wajejen goma shima danta fara hamman bacci ne.

Afalo suka barta suka juya suka fice, da gudu tai sama ta shiga dakinta ta rufo kofan kirjinta na bugawa, tubewa tayi ta shiga bayi, wanka tayi tafito ta shirya cikin kayan baccinta riga da wando ta kwanta sai bacci.

Wuraren 8 ta farka tai wankan ta shirya tsaf cikin gown din atampa blue da black, ta tsane gashin kanta dayay tsufa sosai da towel ta saka hijabi tahau kan dadduma tai salla sanan tai azkar tafito tana kalle kalle ganin babu kowa yasa tafara saukowa daga stairs da gudu tai hanyar kitchen fridge tabude ta dauko yogurt da cup da spoon ta jera atray ta dauka tajuyo tai hanyar fita daga kitchen din ahankali tasa dayan hanunta ta bude kofan zata fice daidai shima ya sawo kanshi ciki bakaramin faduwa gabanta yayiba ta saki tray din akasa mug din yafadi yadan bugi kafarta ihu tayi tai baya zata fadi da sauri yatarota tafado jikinshi wani irin shock dagashi har ita sukaji da sauri tai baya zata fizge kanta yakara jawota jikinshi sosai yana kallon fuskarta he really miss her, sosai bakinta ke rawa wani irin sanyi na ratsa ta sosai hawaye na taruwa a idanunta ahankali tace "am..am, sorry Ya...sorry kaji karka karyamin hannu nima" hanunshi ya sanya ya matso ta ajikinshi kowani organ na jikinshi na mikewa, dan lumshe ido yayi da kyar yace "kin gama?" ahankali itama muryanta na rawa tana kallon long eye lash dinshi tace "gama? Mene?" hanunta ya daura akan kirjinshi ahankali ya danna yanadan matsawa yace "period?" cikin sarkewan harshe tana kallonshi tace "e..eh" bude idanunshi dasukai jajur yayi ya daurasu akanta, wani irin nishi tayi kirjinta kaman zai fashe bakinta ya bushe sosai tana kokarin yimai magana amma takasa, wani irin kafe lips dinta dayay missing so much yayi da ido yace "how many days yake taking naki?" "3" tafada tana goge dan guntun hawayen daya zubo mata da sauri tanason ta kwance kanta, wani irin juyawa yayi da ita yahadata da bango hanunshi daya ata bayanta yawani matsota jikinshi sosai, hancinshi ya daura kan nata yana shakkan numfashin ta yana kallon yanda ta kwalalo ido a tsorace tana kallonshi, murya chan kasa yace "wat?" kallonshi tayi adan tsorace kafin ahankali tace "inaso naje saloon my hair is dirty" kafe bakinta yayi da ido yace "banason kitso kar amiki kitso" yana mata maganan yana wani irin yimata wani irin look yana wani irin goga hanunta a kirjinshi, kaman wacce tai laifi ta shiga kokarin fizge jikinta sabida yanda taga idanunshi na chanzawa and abinda yake mata yana sata jin wani iri kaman zatai fitsari a wando, fizgota yayi gam gam yana kokarin tura hanunshi cikin riganta ta girgiza mai hawaye na gangaro mata daga idanu, da sauri ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta yana wani irin sauke ajiyan zuciya, abu dataji yana gogan mata cinya yasa tawani irin fashewa da kuka tana kokarin fizge kanta, matseta yay da karfi kaman zai mata kuka yana fitar da numfashi da sauri da sauri yana kara danna mata acinyan ta, fashewa tayi da kuka sosai jin yana kokarin tattare doguwan riganta sama hanunshi ya daura akan pant dinta yana janshi kasa, da karfi ta fizge bakinta arude tana kuka sosai tace "dan Allah kayakuri Ya Marwan" girgiza mata kai yayi idanunshi sun kankance sosai da muryanshi data shake sosai kaman zaiyi kuka yace "I need you" sosai yawani irin bata tsoro yanda taga idanunshi da sauri ta ture hanunshi daga pant dinta tai hanyar kitchen din zata fita da gudu yariko hanunta da idanunshi dasuka cicciko da kwalla ya nuna mata abubuwan data zubar da sauri ta duka ta tattare su a tray jikinta nawani irin rawa tafice daga kitchen din da gudun bala'i jikinta na bari, yakai kusan 15 minutes tsaye a kitchen din kafin yasamu yadawo daidai cikin shi namai ciwo, da kyar ya iya bude fridge yana rike waist dinshi yadau ruwan sanyi yasha yawuce sama hadadden rike da bottle water, dakinshi ya shiga dakeda duhu sosai kaman dare ya kwanta akan gado yaja barko yarufe kanshi, abukace yake kaman zai mutu he just want her badly, da kyar ya iya ya jawo waya sanan yay tura ma Omari text su kaita saloon, ya cillar da wayan gefen ya kife cikin shi koya samu relief.

Ba'a wani dau lokaci ba su Omari suka shigo side din daga kasa suka tsaya suka kwala mata kira. "Rahma fito muje saloon, Ya Marwan yace mukaiki" bayi ta shiga ta wanko fuskarta, hijabi kawai ta dauka ta zira tafito wearing a smile suka sata amota suka wuce ajiye ta a saloon din sukayi, suka zauna suna jiran ta aka mata tsifa aka wanke kan akai drying sanan gyara mata shi sai kyalli gashin yake akai stretching, Abdallah yace "a mata lallle madam" nan aka fara tsanrsara mata lallen amare, bakaramin kyau tayiba sai kallon hannuwan ta su Abdallah ma suke, ana gamawa ya bushe aka wanke mata suka biya kudi sai wajajen la'asar suka shigo gidan shashin su suka wuce ita kuma ta wuce nasu direct sama tayi ta dauro alwala agurguje tazo tai salla dan batai salla ba kafin ta ta tube ta wurga kayan data cire kan gado ta wuce ta shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login