Showing 51001 words to 54000 words out of 150731 words

Chapter 18 - Boyayyen Mutun Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

23 Nov 2024

778

dauke ni kinji please Mumyyyy" tasake fashema Mum da kuka, murmushi Mum tayi tana kara tunawa da maganan Abba bazata taba iya kishi da yarinyar datake so amatsayin ya ba, bazata taba iya tsanan Nadeera ba dan son datake mata daga Allah ne, goge kwallan daya zubomata tayi ahankali tace "Princess" cikin kuka tace "umm" murmushi Mum tayi tace "ina mijinki?" shiru tayi saikuma tace "Miji Mum?" "yes Princess Abban ki yacemin yay miki aure ina wanda ya aura mikin i want to talk to him bashi wayan kicemai nine?" dan juyowa tayi kaman matsoraciya wayan na kunenta ta kalleshi yana zaune inda ta barshi ya lumshe ido kaman mai bacci nanko kallonta yake tashi tayi taje gabanshi kirjinta na bugawa ta mikamai wayan bude ido yayi dasuka dan chanza kala hakan yasa ta saukar da idanunta kasa bakinta na rawa tace "M..mumy na tace nabaka wayan" wani irin kallo yabita dashi kafin ya kalli wayan batare daya karba ba Princess taji Mum ta kirata hakan yasa ta kara wayan a kunenta da kyau tace "Na'am Mumy" "sani a speaker" saka wayan tayi a speaker tace "nasa Mumy" cikin calm voice Mum tace "bawan Allah dan girman Allah ka amshi wayan magana nakeso nama dat is very important please kaji" mikamai wayan tayi yadan kalleta na kusan 3min kafin ya karba, komawa kan gado Nadeera tayi ta zauna tana facing dinshi, maganan Mum sukaji tace "ya karbi wayan Princess?" dan daga murya tayi tace "eh Mum yana hanunshi" murmushi Mum tayi tace "dan Allah kacire daga speaker zanma magana ne" cire wayan yayi daga speaker yakara akunnenshi dan dago kai tayi karaf suka hada ido yana kallonta dauke kai tayi da sauri tana wasa da yatsunta, magana Mum ta dinga mai na kusan 10min baice komiba saida tagama sanan ya katse wayan ya ijiye gefe yana kallonta, hannu ya mika mata yace "come here" ware ido tayi a tsorace tana kallonshi kafin ta mike tsaye taje inda yake jikinta na rawa heart dinta na cutting, dan tsugunnawa tayi gefenshi bakinta narawa tace "g..gani" lumshe idi yayi yawani irin fizgota fadowa tayi jikinshi ya kankameta da sauri da sauri take nishi tana kallonshi shima kallonta yake dawani irin murya chan kasa yace "bakisan waye mijinki ba kikace?" wani irin nishi tayi ta girgixa mai kai bakinta narawa sosai tace "I..know" daura hanunshi yayi abayanshi yawani jawota jikinshi sosai kirjinta na gogan nashi yana kallonta yace "but you told your Mum you don't know me" ahankali tana shirin yin kuka tace "i don't know your name" "kinaso kisan sunana?" yatambayeta yana daura hancinshi a wuyanta lumshe ido tayi takasa magana kirjinta na bugawa sosai ahankali ya gangaro da hancinshi zuwa cheek dinta batare daya dagoba dawata irin murya yace "you don't know your husband name?" fashewa tai da kuka zatai magana dawani irin sauri ya dago ya kama bakinta yana kissing dinta kaman maijin yunwa hanunshi na yawo ajikinta yana kokarin tusasu acikin riganta da zafi zafi.



Abba yafi awa biyu zaune a masallaci yay salla raka'a biyu yana addu'a Allah ya bayyana mai Princess duk inda take aduniyan nan, Allah ya nunamai ita, Allah ya kaishi inda take koma inane a duniyan nan, Allah yahada shi da princess his baby, Allah karya bama wannan mutumin nasaran afkama princess dinshi.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*


*AQ*

Kasa jure kissing dinta yayi a zaunen kwantar da ita yayi anan kasa yacigaba da bata hot kiss yana wani irin matseta, ahankali ya cusa hanunshi cikin riganta yana shafa cikinta yana gangarawa sama sosai yake tunamata da Abba, gani take kaman shima zai koma Abba ne, gashi ya matseta ko numfashin kirki bata iyawa yahada bakinta da nashi yana mata wani irin abu aciki dabata san meshiba, hanunshi yakai kan kirjinta yaji bra akai sosai ya shiga kokawa da bra din yanaso yacire yakasa yayi yayi yakasa ahankali ya saki bakinta tareda dagota zaune tana kuka sosai mara sauti cikin wani irin tsananin bukata da tunda yake bai tabajin kanshi cikiba, da idanunshi dasuka kankance sosai suka ciko da kwalla kaman mai shirin yin kuka murya chan kasa data dishe sosai yace "wats dat?" yay maganan yana daura hannunshi akan bra din ahankali kaman wani yaro yace "karki kara sawa remove it i don't like it" fashewa tai da kuka sosai wanan wani irin abune tagudo daga Abba tafada hanun wanan mayen, bakinta yay kissing ahankali kafin yace "please kicire min" yaja hanunta yatura cikin rigan kan bra, wani irin nishi take gabanta na faduwa sosai ahankali ta cire hook din tafashe da kuka sosai takasa zarowa, kwantar da ita yayi back akasa yana wasa da jelar gashinta murya chan kasa yace "I love your hair waya miki kitson nan" bakinta narawa sosai tana hucin kuka akan fuskanshi tace "F...u..fauzy" murmushi yamata yana shafa earlash dinta yace "dat ur friend right?" "Humm" ta gyadamai kai, shafa kumatun ta yayi dakesa taushi da babban yatsan shi yana kallon kwayan idonta ahankali yace "who am I?" bakinta na rawa sosai tace "m..y..my h..husband" wani irin murmushi yayi daya bayyana dimple dinshi dake karama fuskarshi wani irin kyau ahankali yadan tsosti lips dinta kadan kafin yakai hanunshi ya daura akan chest dinta yanajin yanda yake bugu yace "what are you afraid of? Me?" girgiza mai kai tayi kafin ahankali tace "your plenty guns, am scared I don't want you to shoot me please ka kaini gurin Mummy na kaji dan Allah" "hey" yay maganan yana kai hanunshi cikin riganta, dayan hanun kuma ya dago habarta yace "look at me" kallonshi tayi kaman zata tsure ahankali yay kissing hancinta kafin ya daura bakinshi kan lips dinta yana kallon kwayar idonta cikin wani irin murya chan kasa yace "I used my guns for operation I can never ever shoot you because I lo..." da sauri yay shiru batare daya karasa maganan ba yana sauke ajiyan zuciya kiss ya sake mata maidan kara batare daya janye bakinshi daga kan nataba lips dinsu ahade yace "me kikamin umm? Kin hanani fita operation jiya, what have you done to me why can't i get you out of my head, my heart my thought in fact my everything?" sassauta murya yayi yace "what have you done to me gurl? Answer me" yakama lips dinta nakasa yana wani irin sha yana gangara da hanunshi sama, ajiyan zuciya ta sauke takasa magana ga abinda yake mata nasanta jin wani iri da kyar tace "please stop" ahankali yana kokarin kamo harshen ta yace "noo" fizge bakinta tayi tafashe da kuka sosai da kyar ya dago jajayen idanunshi dasuka cika da kwalla sosai ya kalleta yama kasa magana ahankali ya kama lips dinta ya shiga kissing dinta kafin ya barta ya mike tsaye ya dagata da sauri ta maida riganta kasa bayi ya shiga da ita ya tsayar da ita gaban shower tareda sakin hanunta yana kallon yanda kirjinta ke bugawa, hoddie jikinshi ya cire yana kallonta kafin ahankali yakamo hanunta yasaka mata rigan aciki tabi hanun da rigan da kallo jikinta na rawa takasa daga kanta cire farin bodyhug din jikinshi yayi manyan muscles dinshi da packs dinshi suka bayyana ahankali ya daura rigan akan hanunta baice mata komiba ya duka yaja wandonshi kasa yana kallon fuskarta yarage dagashi sai boxer black yasa hannunshi yajawo hanunta yay cupping fuskarta tareda dago kanta sama runtse idanunta tayi gam murya chan kasa yace "Hey! Open your eyes" bude idanunta tayi ahankali tana sheshekan kuka girgiza mata kai yayi tareda sa hannunshi ya karbi kayanshi na hanunta ya juya zaije ya ijiye a washing machine mistakenly idanunta suka sauka akan bayanshi shaidan bulala ne dayawa bana wasaba abunka da farin mutum juyowa yayi suka hada ido da sauri ta kawad dakai kirjinta na bugawa karasowa wajen yayi ya janyota jikinshi tareda cupping face dinta yace "wat?" ahankali ta dago kanta ta kalleshi cikin shirin yin kuka tace "wa..wah happen to your back" kiss yama lips dinta yana gyara kalaban ta yace "My back?" gyadamai kai tayi tana goge kwalla, dan juya ido yayi kafin murya chan kasa yana kallon kwayar idonta yace "dukana akayi" da sauri cike da tausayi kaman zatai kuka tace "duka? Who beat haka?" yanda tai maganan kaman zatai kuka kana ganinta kaga tsantsan tausayi saiya ji abin yataba shi, murmushi yamata dayasa ta lumshe ido da sauri ahankali yace "don't worry am fine yanzu ya warke" gyadamai kai tayi tana goge kwalla ahankali ya mika yatsarshi ya goge kwallan yace "are you a baby?" girgizamai kai tayi tadan kalleshi suka hada ido zata kauda kai ya dawo da kanta bakinta na rawa sosai tace "please i want to go" girgiza mata kai yayi tareda daura hanunshi akan lips dinshi alamun tai shiru ya mika hannu ya kunna shower ruwan dumi yafara zuba kansu runtse ido tayi da karfi tana sauke ajiyan zuciya, juyar da ita yy slowly yahada bayanta da jikinshi ya kamo hanunta ya hada da nashi ya daure akan cikinta yanadan jujjuyata kadan kadan, duko da kanshi yayi yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa yace "your husband name is Marwan Muhammad, your are officially Mrs Marwan" kankameta yasake yi kafin ahankali ya zare hanunshi daya ya tattare kalabanta ya rike ya daga gashin sama yakai bakinshi yabata wani irin kiss mai kara a keya wani irin yarrr taji hakan yasa tajuyo da sauri zata tureshi hadata yay da jikinshi da kyau yakai hanunshi bayanta yana shafawa har yakai sama daurawa yayi akan zip dinta yazago shi kasa wani irin ihu tayi tafashe da kuka tanaso ta tsugunna yaki bata daman hakan ya zage zip din gaba daya kafin ya daura hannunshi akan kafadarta yafara murza rigan zuwa kasa hanunshi takama da sauri jikinta na rawa sosai tace "dan Allah kadena da kaina nake wanka ko Mummy tadena min kaji" murmushi yamata yasaketa yace "ok yi ingani" make mai kafada tayi a shagwabe ruwa na feso mata ajiki da fuska sosai yarinyar ke burgeshi hakan yasa yace "come" matsowa tayi kusa dashi ganin Ya miko hannu zai kamata yasa tafito daga wurin da gudu da kayan ta duk ajike tana kuka jikinta na rawa sosai murmushi yamata batare daya biyota ba yacigaba da wankan yana kallon kofan.


Agaban bayin ta cire jikakken rigan tabarshi a wurin jikinta na rawa sosai tana kuka closet taje wani bakin riga ta zaro ta zira ta wuce dakin da sauri kanta na tsiyayar da ruwa tadau hijabi ta zira da silifas gabanta na faduwa kaman zai fito, da sauri tabude kofan tafito daga dakin tana kallon ko'ina, babu kowa gashi shiru kaman ba hallita agidan, da gudun bala'i tai stairs ta sauka tana kallon falon tai wurin kofa bude kofan tayi taji yabudu hakan yasa ta fice tana waige waige babu kowa a compound din sai uban motoci da sauri ta wurin gate tana kuka sosai ko kallon baya batayi ta bude gate din tafice wani sport bicycle tagani agaban gate din an jinginar dashi wani irin kuka tafashe dashi taja keken tahau kai dan tun tana yarinya Yaya Ahmad ya koya mata keke tuka keken tayi tabi hanya da gudu tanabin dajin nan da sauri da sauri tana kuka sosai kaman zararriya so take kawai taje wurin Mummy, ko kadan batama ga hanyar fita daga dajin ba amma hakan bai karyan mata da zuciya ba tacigaba da tuka keken jikinta ko ina na rawa tana kiran Mummy.
[10/17, 6:01 PM] Aishat Muhammad: *Maman Abd Shakur*


*idan kin karanta baki biyaba keda Allah, watsapp 07012181461 in kinason littafin nan*

*AS*

Ahankali ya bude kofan gaban motan yafito ya zagayo yabude side din datake hanunta yakama zai fito da ita awani irin firgice ta farka tareda fasa wani irin ihun da saida Abba ya daura hannu a kunenshi ya rufe yana hararanta, fashewa tayi da kuka sosai tana kokarin matsawa dayan gefen kofan motan zata bude da sauri Abba ya shiga motan yawani irin kamo hanunta yajawota da karfi da yaji ya fito da ita daga motan yana watsa mata wani irin mugun kallo yajata cikin gidan tana tirtirjewa tana ihu tana kuka tana kallon gate tana kuka sosai. "Abba dan Allah ka yakuri, Abba dan Allah kasakeni kayakuri wayyo Allah na Mummy na" ko bita kanta baibiba saima hanunshi daya zira a wando yaciro wasu keys yasaka a kofar ya bude yajata dawani irin karfi yay ciki da ita, hadadden gidane bana wasaba yaji uban furnitures ga gidan duplex anyi wani irin curve stairs, wani irin fashewa tai da kuka tamakale sosai jikin kofan juyowa yayi ya kalleta cikin fushi Yace "Kinga wlh zan mammake ki anan princess, Princess zan mammake kifa why are you stubborn eh? Wuce" yawani irin jata yay sama da ita, wani daki ya bude hadadden dakine bana wasaba yajata ciki zaunar da ita yay abakin gadon ya watsa mata harara kafin ya wuce yay hanyar fita daga dakin yace "baki kara fita ballema shegen nan yaganki , ga gidan mu nan dagani saike" ya juyo ya kalleta yanda kukan ta ke tabashi jiya ke kaman yay hauka, cikin fushi yace "kimin shiru wlh kona sabamiki" yajuya yafice daga dakin tanajin shi yasaka key, wani irin fashewa tayi da kuka kaman zata sume tarasa inda zatasa kanta taji dadi tarasa meke mata dadi a duniyan nan, karan saka key ana bude kofan yasa ta tsugunna da gudu tana kuka sosai kaman zata fasa kasa ta shiga, Abba ne ya shigo dauke dawani katoton poo irin namasu nakudan nan ya ijiye agabanta yana hararanta yace "ga poo nan bazaki kara shiga bayiba balle ki kulle kanki ciki dan nasan halinki stubborn girl kawai" ya juya zai fita saikuma yadawo yasake hararanta yace "tashi kihau kan gado" kin tashi tayi kaman ma bada ita yake ba hakan yasa yajuya kawai ya fice ya kulle kofan da key yakoma palor ya zauna yay dailing number Commissioner ringing daya commissioner ya dauka cikin tsananin farin ciki Abba yace "Friend Nadeera tadawo, tadawo dazu" shiru Abba yayi yana sauraran abinda kwamisona ke cewa sanan yace "wlh kuka kawai taketa yi bata fadi komi kan shegen dayay kidnapping din nataba amma kasan mena keso yanzu sonake ka turomin polisawa dazasu tsaremin gidana na gwagwalada dan nan nakawo ta, kasan zai iya dawowa mutumin nan, she need protection please ina jiransu sabidama na samu na fita na sawo mata abinci da kaya saikuma zancen divorce din, kaga dana Muhsin shine lawyer na kuma ba lafiya yanzu saisa nakeso kai ka shigarmin da kara kotu dan kaga baza'a iya case ba'a kama shegen mutumin daya auretan ba, dazaran mun sami nasaran kamashi sai araba auren kowama yahuta, yata matar manya ce wlh irina ba matan criminal ba" shiru yayi yana sauraron kwamisona sai chan yay murmushi daya bayyana hakoran shi masu kyau kaman bana tsoho ba yace "thank you so much Friend" yay shiru yana kara sauraron shi kafin yace "to to to shikenan godiya nake na barka lafiya saina zo duba jaririya, kai mutumina kadai cike gidan ka huta nima nakusa kara auren nan fa dazaran an raba auren" yafashe da dariya kana ganinshi kasan ranshi fess, yace "kasan wani abu wlh yar shila, yar shila zan aura tatsitsiya da ita, babu abinda tasani sai anyi auren zan fadama ko wacece kaima saikasha mamaki kaman yanda kabani mamaki da auren Zabura dakayi" dariya yayi sosai yana kallon upstairs yace "kaga sai anjima bari naje nadubota kasan Princess akwai dan bazan rigima abunka da auta" katse wayan yayi yay sama yana shirin bude dakinta yaji karan motoci polis hakan yasa ya sauko daga benen yafice compound da babban inspecta dake tareda polisawa kusan shida ya gaisa yace "dan Allah azuba biyu acikin gida sauran kuma awaje ko almajiri baniso kubari ya matso kusa da gidan nan dan banyarda da kowaba, my daughter's life is at stake here dan haka inaso kuyi aikin ku ku baza basirar ku, karku damu da duk kukan daza kuji take na firgita ne gata auta wlh batasan komiba saisa abin yamata yawa, bari naje sallan la'asar daganan zanje na siyo mata abinci" gyadamai inspecta yayi yace "adawo lpy Alhaji" gaggaisawa yay da sauran polisawan kafin ya shige mota yaja gateman yabude yafice inspecta yana nunuma ma kowanen su post dinsu duk suka basu.




Bakaramin tashin hankali Mum ta shigaba ko sama ko kasa tarasa ta inda Abba yayi hakan yasa ta sauka daga kan machine din tabashi kudi masu yawa ta koma gaban wani shago ta zauna ta kafa uban tagumi, sharrr hawaye ya zubo daga idanunta ta tambaya kanta uban kudi da dukiyan datake nema takuma tarasu himm kaman account dinta zai fashe zeros zeros shida da sama dahaka ma ayau taga amfanin su? Miye amfaninsu? Ta magance matsalolin nan dasu? Neman dukiyan data bama special attention data juye basiran ta a wajen yauta amfani da dukiyan ta chanza wanan bala'in mana inzata iya. Sosai ta shiga kuka agaban shagon ana wucewa ana kallonta danji take kaman ta hadiyi zuciya ta mutu ayanzu ko makiyiyarta tagani zata fara tafiye tafiyen business wlh saita mata wa'azi akan karta fara dan zatai nadama taga illan abun, babu abinda yakai zaman aure, zama gidan mijinka, ka bama iyalanka kulawan da yakamata bayan haka ga uban dimbin ladan dayake tattare dayin hakan, wanan wace irin matsala ce ina Alhaji yakai Princess? Mezaima princess? Kar Alhaji yaje yama matar wani abufa na shiga uku ni Hajara, kaman daga sama mijin Nadeeran yafado mata dudda dazu bataji muryanshi ba amma tamai magana kuma ya saurareta, da sauri tace "yes lemme call him" duba jikinta tayi da hanunta taga babu jakanta purse ne kawai a hanunta, hakan yasa ta tuna ta barshi amota da sauri ta mike tsaye machine tasake tarewa tahau yajata har zuwa inda motar ta ya mutu akan titi yan road safety da latsma tagani wurin motar da sauri tai wajen suka fara karanto mata kudin fine din parking a tsakiyar titi kai abandoning car tajawo holdup, tsabagen yanda batason surutu motar kawai ta bude ta dauko jakan kudaden dabata san yawan su ba ta dauko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login