Showing 141001 words to 144000 words out of 147628 words

Chapter 48 - A Duniyata Boon 2 Complete Hausa Novel

bane a gabansa.........yanaso ne ya huce duk wani haushinsa a kanta......koda tayi mu'amala da maza million......yanason dasa mata stamp dinsa......wanda zata mutu tana tunawa MUHAMMAD JADDA daban yake da sauran maza,sau daya tak a rayuwarsa yakeson ya aje mata wannan tarihin da zai kasa goguwa a ranta,daga rana irin ta yau bayajin xai iya sake bin hanyar da mazan da basu da adadi suka bi.



Randa tace masa baida abun bayarwa......ragowarsu fareeda,tsananin kai zuciya nesa kawai yayi.......a daren yaso yayi mata yadda ba zata sake marmarin bin wani d'a namiji ba.....amma a yau yana jin zai tattara mata duka hukuncin da ko maza dari ta taba bi tabbas sai gabbanta sun gaya mata.



Maidata yayi jikinsa gaba daya,ya manneta cikin jikinsa da wani irin tsatstsauran riqo kaman zai ballata. Hatta da bakinta sai daya kasheshi tas ta hanyar sakayashi cikin nasa bakin dake fidda qamshin mint leaves,yadda numfashinsa ke fita da dumi sosai yake ratsa qofofin hancinta yana aikewa qwalqwalwarta wani irin saqo me rikita lissafi,matsanancin tsoro ya shigeta na yadda a yau komai nashi da nata suke gauraya waje daya......yawun bakunansu.......numfashinsu,dumin fatarsu dama laushinta,qamshin jikkunansu na lausasan turarukansu dama komai da komai. Cikin tsakiyar wannan firgicin......tana tsaka da tunanin mafita ta tsinci baqon abu yana wanzuwa a jikinta.......baqon abu mafi gigitarwa da debe hankalin diya mace musamman a sanda bata tsammaceshi ba.



Wani irin azaba ta ziyarci kwanyarta irin wadda bata taba ji ba,duk da bakinta toshe yake da nashi amma hakan bai hana wani irin gunji fita daga hancinta da bakinta ba,ba wata kalma data samu daman fita.....amma gunjinta abune da idan kana dab da dakin kana iya tsinkayen motsin fitarsa.



Yadda yake samarwa kansa gurbi a hanyar da wani yanayi da yayi masa kama da sabon muhalli sai abun ya gigitashi da wani irin mamaki. Zato yake daga gareshi ne......baiyi yadda ya dace ba,don ko a mafarkan da ya sha yi bai taba darsawa a ranshi zai samu wani abu me kama da sunan budurci watk virginity a tattare da ita ba,don haka ya sake mata dukka qarfinsa ya kuma soma samawa kansa hanya da dukka kuzarinsa zuciya na gaya masa ya fanshe duk wata kebewarta da wani d'a namiji karon farko kuma na qarshe kaman yadda ya tsara hakan ya kasance.



Sake gigicewa tayi da kalar azabar da takeji



"Ban taba yi ba......ka qyaleni!" Abinda takeson ta fada kenan amma bai bata daman haka ba. Ci gaba yayi da abinda ya saka a gabansa,yana jin wani irin yanayi da bai taba tsintar kansa a ciki ba yana mamayarsa. Yana sake kutsawa yana sake shiga mamakin abinda yaketa taraswa din,wani irin abu yakeji saman kansa me kama da hauka......kowanne hanya da kunnuwansa zasu isar masa da wani sauti har yakai ga kwanyarsa don ta tantance abinda ya dace yayi da wanda bai dace ba.....limit din daya kamata ya tsaya da wanda zai wuce dukka sun toshe,wata duniya daban ya zarce wadda baya ganin komai kuma bayajin komai.......daga shi sai abinda ya sanya a gaba kawai.





Komai ya qarasa kwance masa sanda ya tabbatar ya gama bude kowacce hanya ya kuma kai qarshe,ya fara aiwatar da komai da wani irin tsumammen kuzari da bai taba tunanin ya jima haka a ajikinsa ba. A lokacin ne shima komai ya qarasa kwance masa,bakinta da yake rufe dashi ya gagara ci gaba da riqonsa ya sulale yana cusa fuskarsa tsakanin wuyanta da qirjinta.



"Hammm.......hammmmmmmmmaaaaaa" Ta samu kanta da fadi da wata lanqwasashiyar murya tana jin kaman mala'ikan mutuwa ne yake saukar mata.





"Yaaaaafffff......fffuuuuu......hammmmm" Ta sake hado kalmomin da zummar tsaidashi ko bashi haquri tana ji a ranta wataqila taci nasara ya saurareta,wataqila ya sassauta mata azabar da yake gana mata komai girman laifinta a gurinsa,wataqila ya.mata wannan alfarmar karon farko data taba neman alfarma irin wannan a wajensa.......saidai kuma inaaaa........wani azaba daya ratsa tsakiyarta sai dukka kalaman suka subuce mata,numfashinta kuma ya qwace mata.....duhu ya ziyarci idanuwanta da kwanyarta.



Yaji ya kuma ga kaman haruffan sunansa akan labbanta,saidai baisan ainihin abinda bakin nata ya fadi ba. Duk da ya fahimci inda komai ya dosa yana kuma ta qoqarin controlling kansa amma ya kasa.......ya kasa yiwa kansa waigi.......ya gaza tsaida kansa ko saisaita kansa koda na minti daya,bayajin kuma akwai wani abu dake da qarfin daidait nutsuwarsa a daidai irin wannan lokacin. Wani irin sabon kuzari yakeji a jikinsa da bai taba jin irinsa ba.....wani sabon qarfi yakeji tattare dashi,yana jin kaman akwai inda yakeso ya isa,akwai inda yakeso yakai dole dole......kaman idan bai isa wajen ba zai iya mutuwa.......kaman idan bai qarasa muhallin ba akwai wani abu maras kyau da zai iya faruwa dashi,yana jin wani abu can kusa da ransa dama zuciyarsa gaba daya,yana jin yadda yake shawagi cikin wani sarari da baisan iyakar fadinsa ba.



Wulgawar wani second cikin tunani da lokacinsa da wani irin gigitaccen yanayi shi ya dawo da hankalinsa jikinsa. Wani irin numfashi me dauke da wani irin sauti kamar numfashinsa yana shirin barin gangar jikinsa ya sauke......saukar numfashin da tafi kamanceceniya da gurnanin zaki,kowacce gaba a jikinsa ta saki ya aza mata dukka qarfinsa wani zazzafan gumi naci gaba da keto masa ta kowanne kafan gashi dake jikinsa. Qin sakinta yayi ko ya raba jikinsa da ita.......yana jin kamar idan ya matsa koda kuwa Inches biyu daga gareta zata bace masa......yana jin ko yaya ya motsa kadan zata iya subuce masa,yana jin kamar motsinsa yana iya sanyashi ya rasata. Wata qaqqarfar runguma yayi mata cikin ni'imtaccen ingarman qirjinsa. Jiqaqqen gumin dake tsakanin sumarta goshinta da wuyanta gaba daya ya dinga gangarowa yana cakuduwa da nasa,scents na turaren jikinsu ya sake zama wani irin me sanyi tsananin jikkunansu. Wani irin ni'imtaccen qamshi yakeji yana tashi daga jikinta.......qamshin daya zamewa hancinsa na daban,irin qamshin da zai iya rantsewa bai taba jin abu me dadi a hanci irinsa ba......all over her body ko ina idan zai iya tunawa wani irin qamshi me laushi yake fitarwa.



"Dama haka matan suke?" Ya tambayi kansa yana qiyasta adadin shekarun daya dauka yana zaluntar kansa ta hanyar haramtawa kansa wannan nutsuwar da wannan ni'imtacciyar rayuwar.



Tunaninsa kaf ya dawo da baya da baya har zuwa sanda ya fara maidata mallakinsa.....har zuwa sanda ya fara keta gonar tasa.



"She's a virgin?" Labbansa suka motsa ya furta a fili saidai can qasan maqoshinsa,tamkar dai yana tsoron fada,tamkar dai yana tsoro kada kowa yaji. Yanajin yadda maqogoransa gaba daya ya soye kaman ba wani sauran yawu daya rage a jikinsa.



Wani qaqqarfan abu yaji yana mamayarsa bayan wani irin nauyi da yaji tamkar ya sauka tsakanin qirjinsa zuwa mararsa. Yana jinsa yayi wani irin sakayau tamkar ma idan ya miqe iska zata iya dibansa ta watsar. Wata irin nutsuwa da bai taba cin karo da irinta ba ke ratsashi,kaman sabuwar iska sabuwar rayuwa da kuma sabon ruhi aka bashi. Yana jin wani yanayi na daban na musamman na mamaye ilahirin bargo da jininsa. Idonsa ya runtse da qarfi yana fadin



"How did it turn out like this?,what's the story behind this??" Ya sake maimaitawa kaman me tsoron kowa da komai,kaman bayaso kowa yaji fitar sautin daga bakinsa. Kwanyarsa na cakudewa da kalolin tunanuka iri daban daban,negative da positive dukka lokaci guda.



Dif!. Kowanne lantarki dake kansa ya dauke ya daina aiki na wasu sakanni kafin kuma a hankali engine din karbo saqo da aikewa ya soma motsawa yana dawowa saitinsa. Fuskarta da yanayin reaction dinta kukanta dukka hade da magiyarta lokacin da yake yunqurin kaiwa bangon da yake muradi.......yadda labbanta suka dinga motsawa.....yadda oily eyes dinnan da bai taba lura da tsananin haskensu da sheqinsu ba irin yau suke jujjuyawa cike da tsoro firgici da razanin kasancewarsu abu guda



"Wannan shine tsoron da akan gani idanun kowacce d'iya mace a darenta na farko......ranarta ta farko da zata fara sanin d'a namiji?" Ya tambayi kansa sannan ya amsawa kansa da cewa.







*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*

08187255862



5�� 5�� 5�
� 5�� 5�� 5�� 5�� 5��

_Zafafabiyar_



6B6O6O6K 62



g,D� D� �



5�K�5�<�5�B�5�@� 75







75







"Yes...yes" Zamewa yayi daga gareta yana rage mata nauyin daya aza mata. Tafukan hannayensa gaba daya ya sanya yana qoqarin dago fuskarta da sumar kanta ta zame labule a tsakaninsu,fiye da rabin hankalinsa yana kan dukiyar fulaninta da suke wani irin fusgar hankalinsa suke sanyashi jin kaman ya qare rayuwarsa a tsakaninsu ba tare da ya motsa ko ina ba. Hannu ya sanya ya yaye sumar data rufe fuskartata jikinsa gaba daya yana rawa ya kasa samun daidaito. Tari Tarin abubuwa keta kutse cikin tunaninsa suna fara masa tilawa.....tun daga randa furucin farko ya fara hadasu da ita,yanata qoqarin tuna abinda ya soma gaya mata.......yanata qoqarin tuna da wanne harshe yare ko lafazi zaiyi amfani ya fahimtar da ita HAQURI bisa Tarin kalamansa marasa dadi da ma'ana wadanda baisan adadin yawansu ba.



Da wata irin martaba kima da darajarta da sukayi masa fadowar bazata cikin tsokar zuciyarsa,suka cakuda da kowanne digon jini dake yawo cikin jikinsa yakai fuskarsa saman tata ya hadesu guri guda,hancinsa ya saitu da kyakkyawan hancinta me tudu da tsaho.



"Am.....soo.....amsor....." Yayita qoqarin maimaitawa yana jin wani matsanancin ciwon kai daya saukar masa lokaci daya. Sai ya zame kansa ya saukar dashi a kafadarta yana cusa fuskarsa cikin wuyanta. Yana ji ne kaman ya zama wani irin ragon mutum kuma rarrauna......yana jin kaman kuka yakeso yayi ko zai sake rage nauyin dake cikin zuciyarsa.



"Ya akayi na zama haka?,how?" Ya tambayi kansa,kafin kuma a hankali ya dora labbansa saman kunnenta cikin salo na rada.



"Can you hear me.....am sorry......i didn't mean to......to" Sai ya kasa qarasawa saboda bugun numfashinsa daya tsaya cak lokacin daya fahimci babu fitar numfashi sam a hancinta. Fuskarsa ya sake kaiwa daidai hancinta,da gaske ba fitar numfashi sam sam a tattare da ita,wani abu da yazo masa a tsananin ba zata ya sanyashi gigicewar da har baisan sanda ya kira sunanta ba



"Sabreeeennn" Ya furta yana tashi sosai hannayensa dafe da gadon,saidai kuma danshin da yaji cikin tafin hannunsa ya sanyashi kai idanunsa wajen ba shiri.



"Jini?" Ya furta yana sake fidda idanunsa waje,ya fadi kalmar ne kamar me tambayar kansa da kansa,kamar kuma me bawa kansa da kansa tabbaci.



Da sauri ya saka hannu yana jawo comforter din da rabin jikinta yake a rufe rabi kuma take kai,take ya saketa don bazai iya kallon yadda lafiyayyen jan jini ke kwance a jikin farin comforter din ba,jikinsa ya dauki rawa gaba daya......kai kace ba shine mamallakin kamfanin diamond da gold dinnan ba.....kai kace ba shine Muhammad jadda dake razana zukatan maza ba......kai kace ba shine dan gwagwarmayar nan ba.....hustler na gaske wanda baisan tsoro bs bare maganan ja da baya....yakan iya sanya qafarsa kan kowanne bigire ko mataki da ake fargaba saka qafa saboda hatsarinsa....yana fafata da koma waye komai hatsarin dake tattare dashi......yau sai gashi labbansa na sama dana qasa suna haduwa ya gaza koda ambatar sunanta.



"Me ka aikata haka fuad?,me ka aikata mata?" Ya fadawa kansa da kansa da qarfi yana sanya tafukan hannayensa dukka biyun yana kama kansa da kyau.



Sauka yayi daga gadon da gaggawa yana nufan fridge din dake killace a daya daga cikin corner din parlor din ya bude. Sassanyan ruwa ya fiddo,ya dawo saman gadon yana tattarota cikin duvet din da shi kansa yayi bala'in staining sosai ya azata saman cinyarsa. A cikin tafin hannunsa ya zuba ruwan ya soma shafa mata daga fuska zuwa wuyanta. Sau uku kenan yana yin hakan.....amma ba wani motsi da tayi.



"Oh my god!...." Ya fada yana wurgar da gorar ruwan ta fadi qasa ta fata tsiyaya. Fuskarsa ya kafa saman nata fuskan,ya riqe hancinta ya kuma bude bakinta ya soma bata iska ta ciki.



Mintuna kadan yaji taja wani irin numfashi da ya tsarga mata har tsakiyar cikinta kafin ta fiddoshi,dagawar qirjinta ya alamta masa dawowar numfashinta,sai ya miqe yana duban fuskarta da tayi wani irin jawur idanunta da suke a rufe suka nuna dagawarsu.



"Sabrrrrrr" Ya taqaita sunan nata saboda fitar hawaye daga rufaffun idanunta suka kuma gangaro ta gefan kunnenta.



"I was wrong to do that......How can i make it right?" Ya fada yana jin hankalinsa na sake tashi. Bay qaunar kuka sam sam sam,musamman kuka na diya mace. Daya daga cikin abinda ya dinga daga masa hankali lokacin quruciya kukan musaddiq......kukan musaddiq a duk dare sanda maamah ta tafi ta barsu.....kukan abbansa sai ya zama abu mafi tsanani da azaba daya taba gani.....wadannan abubuwan suka sanya ya tsani kuka ainun.....duk da yana da tsananin dakiyar nuna bai dameshin ba.



Hannunsa ya dora saman goshinta don cire mata gashin daya sake lullube mata goshin,yana jin kowacce kalma ya debo saita qwace daga bakinsa.......yanajin duk duniya ba wata kalma harshe yare ko lafazi da zaiyi daidai da kunnuwanta idan ya fadesu......shi a karan kansa yakejin kamar ba'a qirqiri wata kalma ta ban haquri da ta dace ko zata dace da girman laifinsa ba. Da sauri ya janye hannunsa yana jin yadda fatar jikinta ke fidda wani irin huci kaman yadda jikinsa ke fitarwa



"Ya salam.......ya salam......am sorry,i hurt you sabrrr......Am sorry.....i hurt you,I'll do everything possible to make you feel better" Ya fada yana neman yadda zai gyara mata zamanta a jikinsa. Jinginarta a jikinsa jinta take kaman wani nau'in azaba na daban,batasan yadda wata rai zata fahimci yadda takeji ba.....tana jin kamar zata sake suma ne,don numfashinta sam baya kaiwa hunhunta yadda ya kamata. Tanaso ta gaya masa ya janye jikinsa daga nata amma ba wannan bakin,sai kawai kukanta ya qaru akan nada,abinda ya sake hargitsashi kenan.



A zahirin gaskiya baisan yadda zaiyi mata ba don baisan yadda akeyi ba,hasalima shi bai taba zama yayi tunanin zuwan rana irin wanna ba a nan gaba a rayuwarsa bare ya nemi ilimin yadda akeyi ba.



Jikinsa ya zame yana jin yadda zazzabi ke dafa qasusuwansa......amma tashin hankalin jinin da yake gani daga jikinsa ya dame wannan. Wayarsa ya dauka,sai ya samu kansa da rasa wanda zai kira.....wazai kira?,wa zai gayawa?,yace masa me?.



"Farouq" Kawai shine sunan daya fado masa. Bai damu ba da yadda farouq din zai kalli abun.....abinda kawai ya dameshi yadda zai ceci ranta daga ta'addancin daya tabbatar yayi mata. Idan ya daga kai ya kalli inda jinin ke kwance sai yaji ya aikata baqin fasadi ne kawai yau a daren nan,qaramin kisan kai kawai yakeji ya aikata.



"Hello......zamu kwana ne....wajen nan fa yayimin,ina tunanin dawowa nida fannah....."



"Am at home" Kawai ya fada da wani irin sound da yaja hankalin farouq din. Aje yanayinsa yayi gefe da wasan dake cikin muryarsa ya bawa fuad hankalinsa



"Is something wrong?" Ya fada da tsananin kulawa a muryarsa. Sai daya runtse idanunsa sannan ya budesu yana maidasu inda take kwance sannan yace



"Yes farouq......a rude nake.....please help.....i don't know what to do"



"You are not alone......am here to help,take your time and tell me what's happening?" Farouq ya sake fadi cikin yanayin kwantar da murya.



"We had our first night farouq......i caused her serious injury" Ya fada da tsananin nauyin abinda yake fita daga bakin nasa,saidai kuma ya zama dole yayi hakan,don gani yake kaman tana dab da komawa sumanta.



Wutace ta daukewa farouq din. Shima maganan ya masa dan nauyi kadan,duk da ya jima da sanin duk wadda zatayi irin wannan karon da fuad din abun bazai zama da sauqi ba. Don ya bashi relief sai yace.



"Relax....ina zuwa". Yana sauke wayar daga kunnensa. Murmushi kadan ga qwace masa duk da qasan ransa tausayin adda sabreen ne fal. Yasan za'a fuskanci hakan daga fuad din,duk da tsananin wayewarsa da sanin lunguna da saqo na qasan duniya.....gogewarsa da mmu'amalarsa da kalar mutane daban daban jinsi daban daban......amma yau saboda tsananin kamewarsa da zame kansa daga dukkan wani batu ko sabga data shafi wannan fannin ya rasa yadda zai taimakawa matarsa. A ransa yaji tabbas ciwon ba qarami bane tunda yaji damuwa sosai a muryarsa.



Ya jima yana kallon number wayar anni ta qasar yana kwatanta yadda zai kirata ya gaya mata. Wannan din wani training ne nata data musu. Ko.meye nasu idan ya samesu komai nauyinsa bata yarda wani ya fara jibantar matsalarsu ba kafin ita bare a nan din baisan waye zai kira ba,dole ya koma ya shiga sms ya tura mata saqo kaman haka.



_"Muhammad yana dakinsa......he needs your assistance"_ yana tura mata ya aje wayar,don bayason ta kira neman qarin bayani don wabillahi baisan ya zai mata shi ba.



Tsaiwa cak yayi kuma wani abu yana dawo.masa da baya.



"Ya akayi first night yazu musu da hakan if ba virgin bace?" Ya raya maganar a ransa,sai kuma yayi saurin kawar da ita don shi ya jima da qaryata duk wani hasashe na fuad tun ba yau ba.





*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*

08187255862



5�� 5�� 5�
� 5�� 5�� 5�� 5�� 5��

_Zafafabiyar_



6B6O6O6K 62



g,D� D� �



5�K�5�<�5�B�5�@� 76





76





Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login