Showing 33001 words to 36000 words out of 127542 words
kayan size dinsa ne,to ko a mota ya fito zaiyi tafiya aka kamashi?ko iyayensa ne?ko mene oho ya kasa tunawa wannan kayansa ne na gida,harda manyan turaruka a ciki.komai cif kamar shi ya hada kayan,Malam yace ka daina matsawa kanka ga dakinka nan jeka da akwatinka ciki ka shirya,haka yaje ya shirya cikin riga da wando kanana yasha kyau,raunin da yaji duk Malam yasa masa magani a wajen.
Haleematu ta kwashe kayan da Na'im ya cire ta wanke masa su fes ta shanya domin da gani Na'im ba dan nan kasar bane bature ne bai saba da wahala ba,kaddara ta kawoshi nan.
Mutanen gari dai suna ganin gangancin Malam Magaji na daukan Na'im wa ya sani ko Aljani ne,Malam Magaji yace samari bamusan sunanka ba kawai zamu dinga kiranka da Muhammad,ba musu yace to na gode.
Haleematu tuwon danyar shinkafa ta kawowa Na'im miyar gyada da nama sosai ciki,sai ruwa purewater dama Malam a kauyen ma basa Shan ruwa sai pure water daga shi sai matarsa basu taba haihuwa ba a duniya,yayi aure aure da dama amma baya haihuwa suka gudu matan,daga karshe ya auri Haleematu wacce itama mijinta ya saketa sanadiyyar rashin haihuwa shine suke zamansu lfy,kwana Uku tsakani Na'im ya saba da Umma da Malam kamar dansu haka suke har yau Bai iya hausa sosai ba.
Salma kuwa Doctor ya zuba malamansu na Hospital an fara yiwa Salma magani,cikin hukuncin Allah Raheel yaji wuta ya fara magana,yace tun Babar Salma tana da cikin Salma ya shiga jikin Salma sakamakon ruwa da ta tsallaka a cikin Komi zata haura wani kauye a garin Nijar, tun daga lokacin yake jikin Salma kuma yana sonta yama kusa aurenta zasu rabashi da ita a banza Bai cika burinsa ba,
Haka ya dinga fadan duk abinda yake sa Salma tanayi marasa kyau,Sosai Malamai suka bude masa wuta ba ji ba gani sati biyu suka samu Raheel yace zai fita wlh can zai koma wata duniya,da kyar suka samu ya fita daga jikin Salma har abada.
Salma ta warke fes Aljani Raheel ya tafi har abada amma matsala daya har yau memory dinta ya goge bazai dawo yanzu ba sai zuwa wani lokaci me nisa,sai anyi wani abu wanda zai tuno mata baya sannan ta dawo tana ganewa,amma asibitin basu gano matsalar ba,kawai suka tambayi Salma tasan garinsu da gidansu tace ae,dama kafin a fara maganin Aljani taji ana cewa wani kai dan Katsina shike nan ta rike,suna tambayarta tace Katsina state take ita,a wani kauye tasan garin zata iya zuwa da kanta a bata kudin mota,nan take Doctor ya kaita tasha ya sata a motar Katsina ya bata kudi Dubu biyar sannan ya biya kudin motar,su dama asibitin arna sunfi yawa basu wani damu da bin dokoki ba,amma ya za ayi in ba sakaki ba a kasar nan ta Nigeria a sallami mace ta tafi ita kadai kawai ba bincike,haka ake wannan sakakin iri iri a Nigeria rayukan mutane na salwanta,Salma dai dama ta gaji da asibitin ne so take ta gudu shi yasa tayi karya amma bata San wace ita ba.
Mummy hankalinsu ya tashi bacewar Na'im sati guda ba shi ba labarinsa,har kafafan radio an bada sanarwa amma shuru,haka anyi nema an gaji,Mummy ta sanarwa dangin uban su Na'im gaba daya dasu Mummy su Dada da dangin su Na'im na uba su Irfan duk sun tafi saudiya zasuyi Umrah da addua akan Allah bayyana Na'im,Mummy kullum kuka ba sukuni haka su Irfan ma.satinsu uku suka dawo Nigeria ana ci gaba da addua ba dare ba rana,an kai report wajen hukuma an watsu ana neman Na'im amma ba labarinsa,Uk Embassy ma ambassador ya bada sanarwa ana ta nema.
Salma kuwa Motarsu ana fara shiga Katsina dai dai wani hanyar kauye wasu mutane sukace a saukesu itama tace nan zata sauka,Hanyar kauyen biyu ce da kauyen da Na'im yake da kuma wani sai tabi mutanen daya kauyen da Na'im baya ciki,taje ta gama garari a kauyen tana neman aikin karfi ko wanda zai tallafeta ta zauna a gidan sa kowa yaki yarda,sai ma aka dinga cewa barauniyace,ko me satar yaran mutane,bako ba a San halinka ba,har wajen magriba tasha wahala sai ruwa da tasha a wani Borehole tare da siyan Alala taci cikin kudin da Doctor ya bata, machine ta hau ta fito daga kauyen ta ce me machine ya kaita wancan kauyen ko anan zata samu me taimakonta,Wato kauyen da Na'im yake kenan,har nan aka kaita ta biya me machine ta nausa cikin kauyen me kyau da tsari,tafiya take duk wanda ta gani sai ta roki taimakonsa wajen kwana ko aiki,ko kulata ba a ayi sai dai ma a zageta,ta gaji har anyi sallar Isha tace Wai ni wace ni ne?wacce bakin Uwa ce ni haka, wacce bani da Sa'a sam,ko dai tsinanniyace ni ban sani ba,ina Mamata?Babana fa? To ni ina jin dai jaka ce ni,bakin masallaci ta koma ta zauna mutane anyi sallar Isha maza ana ta fitowa still Salma neman taimako takeyi amma ina sai dai ma wasu su bata sadakar Naira biyar ko goma,Malam Magaji da hadadden Handsome Na'im yasha wanka na kece raini tunda kayansa na gida yake sawa,Da gudu Salma ta tare Malam tana neman taimako Malam da tausayi ba ruwansa yace yarinya na sauki namiji ma bare mace dauko akwatinki mu tafi kin samu gida,ni bani da yara ban taba haifa ba amma na sameku muje,Abinda zaku Sha mamaki readers Salma sanda tazo ba akwati a hannunta amma sai gashi Raheel itama ya ajiye mata a gabanta katuwa kayanta na sawa hadaddu manya da kanana,Allah sarki Raheel yana gefe yana kuka wiwi an rabashi da Salma cike da bacin rai yace tunda na goge musu Memory ai shike nan baza su taba auren juna ba,tunda ba wanda zai tuna da wani bare kuma sannan yasa musu baza su so juna ba,Allah ne yake hada Salma da Na'im ba ta dalilin Raheel ba,shi kanshi Raheel yasha mamakin hakan ikon Allah amma ba yanda zai kara shiga jikin dayansu bare ya raba musu gari again, kawai sabo da tsananin son Salma da yakeyi yasa itama ya kawo mata kayanta na sawa yana kyakyata dariya irin ya gama dasu suyi ta Zama gida daya ba wanda zai so wani,kuma ya goge musu Memory.Tafiyarsa yayi ya barsu nan cike da takaici sai ya koma can kasarsu China bazai kara dawowa ba duniyar biladama har abada ya koma cikin jinsinsa,yan uwansa sai murna sukeyi tare da tayashi jimamin rashin cikar burinsa wato auren Salma.
Alhmdllh Raheel tasa ta kare kuma Salma da Na'im sun huta duk da cewa ya barsu cikin matsala.
Sanda Malam Magaji yace Na'im ya daukowa Salma akwatinta su tafi sai ya bata rai yace shi bazai iya ba,Salma ta dalla masa uwar Harara tare da cewa to sai me ance bani da karfi ne ko hausa baya ji jibarshi ta dauki akwatinta tare da cewa Malam na gode Malam.Na'im da Salma ba wanda ya gane daya tsakaninsu,sai hararar juna sukeyi har suka shiga gidan,Haleematu ta dinga murna ta samu ya mace zasu dinga shawara da hira,nan Dakin dake jikin Na Na'im aka bawa Salma itama,tana bude akwatinta kayantane na gidan Mummy da komai na mace da zata bukata ciki kaya sun kai set 20,itama Salma bata gane cewar kayanta bane ko daya kawai dai taga kaya size nata bata iya tuna komai sai tayi tunanin cewar ko ita ta dakko akwatinta amma baza ta tuno ba.
Wanka tayi ta shirya cikin doguwar Riga baka me kyau sannan ta fito tsakar gida itama Haleematu tana tabarmarta gefe daya tare da Malam yana cin tuwo,Na'im kuwa cewa yayi Bai cin tuwo shine Haleematu ta masa faten doya yake ci shima a saman wata farar kujera plate din yana hannunsa,Salma ta dauko tabarma ta shimfida kusa da Na'im tayi zamanta akace Faten doya ko tuwo tace tuwon dawa miyar kubewa danya idan da man shanu ma Umma a sa min kuji Salma daga zuwa kamar gidansu,Malam da Haleematu dariya sukayi sosai,abinda yasa Salma tasan manshanu sanda taje kauyen dake jikin Na Na'im taga suna cin tuwo suna cewa a sa manshanu shine itama tace a sa mata.amma ko girki basa tunowa na baya da suka sani kafin bacewar Memories nasu.
Salma taci tuwo ta koshi tacewa Malam gaskiya ita bata San gidansu ba ne ta manta ya danyi mata Uzuri ta zauna dasu na wani lokaci kafin Allah ya bayyana mata iyayenta,Malam da Haleematu sukace ba komai ta zauna,Na'im yaja tsaki yace tana kwekweyona ne zata ce tana mantawa iyaye nata gaskiya ta tafi ta bar muna House(wai Salma ta kwaikwayesa zata ce ta manta iyayenta)suna gane yarensu da abinda suke cewa Amma basu gane wasu words din me suke nufi.
Salma ta cuno baki tare da cewa ina ruwanka Malam kayi mana tsakani dashi bani ba shi,tunda nazo yake takalata da fada ya takura min shi ba gidansa ba da ganinsa bako ne yazo shima kayi rayuwarka nayi tawa.
Malam yace kyaleshi zaku saba ne ai,bana son fada Ku zauna lfy ke banda rashin kunya da tsiwa kaima kaja girmanka,Na'im Bai gane Karin maganar ba yace Naja girma nawa na kai shi ina ne? Suka dinga dariya kuwa har Salma,Salma tace bagware hausarma ba aji bature masu Jan kunne,wai wannan Malam a ina yake ne?Malam yace bawan Allah ne kamar inda na kawoki haka shima,ku hada kanku Ku zauna lfy kunji,Na'im yace bata da kunya ne wannan daga zuwa gidan mutane sai ina mari nata kullum ths girl.
Salma dai batace komai ba,washe gari da safe Salma ta saba da asibiti da wuri suke tashi haka ta tashi sakamakon tun tasowarta bata saba da yin Sallah ba shi yasa yanzu ma sai taga dama takeyi idan taga dama ma watarana baza tayi ba ko da Aljanin baya jikinta yanzu bata saba da yi ba wasa take da Sallah,tare suke aikin gidan da Umma tana koya mata abubuwa tunda ta manta na baya,haka Na'im ma Umma ke masa wankin kaya ta goge masa sai dai yasa.
Salma tazo tare sukeyi da Umma har wankin amma da anzo na Na'im sai tace baza ta wanke nasa ba,Malam Magaji da Haleematu sun gano Salma ma kwakwalwa bata ganewa irin Na'im ce sai sukace dalilin da bata Sallah kenan memory ya goge har sallah ta manta da ita,shi kuwa Na'im addini ba abinda ya fasa akwai kokari.
Malam da Haleematu suka zage sosai wajen koyawa Salma Sallah azkhar etc duk ta iya kawai bata yi ne amma dalilin sata tayi kullum ba fashi dole sai tayi ko taki ko taso tun bata saba ba har tazo ta saba da addini sosai,watarana dai tana kinyi akan lokacinta ko ta hada magrib da Isha,la'asar da azahar amma kullum sai tayi bata missing.
Watan Salma da Na'im daya a gida daya wankansu suke kawai suci su sha basu da matsala suna fada a junansu kullum Malam ya hada su yayi musu nasiha da fada sosai shine suka daina fada,yanzu suna dan shiri da juna kadan sama sama dai.
Yau Malam ya tafi gona Umma kuwa tayi shiri ta tafi gidan biki sai dare zata dawo,shima Malam sai yamma lis 5pm ko 6 yake dawowa gida,Salma ce ta gyara gidan tayi komai tsab,Na'im yana zaune saman tabarma yana kallonta sai yaji kamar ya Santa amma ya kasa tunawa,Salma ta gama wanke toilet ko ina yana kamshi,wanka tayi ta shirya cikin Atamfa wax doguwar Riga me kyau ta zamani tayi kyau kamar a sace ta,gashin nan yaraf a baya tayi daurin ture kaga tsiya,wajen Na'im tazo dai dai kansa ta sunkuyo a hankali tace Umma tace na dafa abinda zaka ci me kake ci,yace wannan abin da Umma tayi rannan me kana na kanana Salma tace danwake? Murmushi yayi tare da cewa yeah,ya kafe kirjinta da kallo sabo da ta manta rigar idan ta sunkuya za a hango rabin na shanunta,tana ganin inda ya kalla ta Mike tsaye tare da gyara wuyan rigarta,Na'im yace wallah kamar na sanki haka nake ji,Salma ta tuntsure da dariya tace ni baka sanni ba sai dai ko me kama dani amma ni daga asibiti nake fa anan aka haifeni, Na'im yace uhm ni ban san wani asibiti a duniya ba,Salma da sauri tace nima fa daya tal na sani a duniya,suka kyalkyale da dariya gaba daya Salma tace du mahaukata ne a asibitin baka gani ba sai hauka sukeyi dama haka asibiti yake,ni kuwa na gudu nace na San gidanmu kuma fa ban sani ba kawai na gudu nan abina,Na'im yayi dariya yace watarana zaki kaini naga asibiti, Salma tace wlh bazan rakaka ba a kamani.
Flour da rogon danwake ta dauko da kanwa harda Kuka,a gefen Tabarmar Na'im ta zauna,ta kara tankade Flour da rogon ta hadesu waje daya,Na'im ya Mike ya dauko muciyar tuka tuwo yazo yanda yaga Umma tayi,ta zuba kuka dai dai,Salma tana zuba ruwan kanwa yana juya garin ta kara da normal ruwa har suka gama kwabawa tas sannan ta dauka dama ruwanta ya tafasa saman resho Umma sabo da basu da yara bata girki da itace a kauyen,Malam kananxir suke amfani dashi,
Na'im ma ya dauki cokali suka dinga sakin danwake tare da Salma har suka gama ta mika masa ludayin tsamewa tace bari na wanke kwanikan da muka bata kai kuma kar ka bari ya zube ka dinga juyawa ok?yace to.
Taje ta wanke komai ta kife a kitchen din ta dawo wajensa,Yana ta jagwalgwalawa Salma tace gaskiya tashi ka fita wannan ai lalatawa zakayi,Salma ta zata wai zata iya daga Na'im ta sa hannu biyu a kasan hannayensa tana kokarin dagashi amma ta kasa sai dai ma fadawa bayansa da tayi,wani shock suka ji gaba dayansu,Salma zata Mike da sauri Na'im ya zagayo da hannayensa yana daga zaune ta saman bayan Salma ya riketa kam a gadon bayansa tare da kara mannata a jikinsa,Salma ta shaki kamshinsa jikinta ya mutu wai sai taki tashi saima tayi kwanciyarta lamo tana son tayi bacci,Danwake ba a juyashi har ya tafaso ya fara zuba cuuuu,firgigit suka dawo hayyacinsu nan take ya saki Salma da Sauri ta Mike ta kwace ludayin tare da juya danwaken nata,yana zaune a kujera yana kallon yanda akeyi,Salma kuwa tunanin dadin da taji a bayan Muhammad take tana aikinta,shima hakan take,saida ta gama ta shirya a karamar Cooler,ta soya manja da mangyada,Na'im ya yanka Tumatur da kwai dafaffe a plate,ya ebi danwakensa yasa yaji kadan da man gyada ya zuba tumatur da kwai a gefe yasa fork ya bar kitchen din,Salma tace lallai ma wannan Muhammad din ya zaka kwashe kwan sai ka bar kadan sai kayan tumatur zaka bari Allah idan Umma tazo sai na fada mata ko anjima ka dafa musu nasu,zo Salma kici a nawa to amma ban iya rage wannan egg din,Salma dama ita a asibiti taji ana ce mata Salma ta rike cewar to sunanta Salma tasan Sunanta ita.
Tazo da cokali tace kawai kwai zaka kara min ni ban cin man gyada manja nake so,dan yankakken kwan ya dauka daya tal yace gashi jeki malama,Salma cike da shagwaba tace wannan?Dan wannan? Ni..ni..ni bana sonsa,ya kara mata daya again ta tafi tana kukan shagwaba sai doka kafafu take a kasa,ta tafi da Imanin Na'im bata sani ba,cin danwakensa yakeyi kawai yana Shan ruwa,Salma tazo ta zabgawa nata yaji tana ci,Na'im yace wai kin san mene Aure? Salma ta girgiza kai tace yo ni ina na sani,yace to haifuwa fa?Malam yace baya Haifuwa mene na? Tace a haifi da kamar ni ko kai,yace to ya? Cikin shagwaba tace to wai kai ni sani nayi,ance a asibiti naji namiji ne yakewa mace ciki ta haifi da,Na'im yace Oh na gane shine ake aure kenan,to me ana yi kenan a haifi da? Salma tace wata a asibiti tace min wani yayi mata ciki wai ya dinga taba ta ya sa mata wani sanda,Na'im yace wlh to ina son wannan abin ana taba jikin mata,ko na tambayi malam? Salma tace kai ance Iskanci ne fa,Na'im yace kai kamar nasan word din nan Iskanci,Salma ta tabe baki tare da cewa yo ni ina zan sani,tunda Malam yana koya mana karatu watarana ai zamuji ne ko cewar Salma,Na'im yace uhm idan Malam yace Aure da kyau sai na nemo wata a kauyen nan ayi mana gaskiya ina jin son mashe(mace) Salma tace kai kamar nasan maganar nan taka au na tuna a asibiti naji,Salma tace Yan matan garin nan basu da kyau kuma baza su baka auren yarsu ba gwara ma ka hakura sarkin son iskanci da mata,Na'im yace ranar nan naga wata a hanyar mosque tana da dan kyau sai a bani ita kawai,Salma tace to me zakayi da mace wai kai? Na'im yace abinda akeyi, ko nace Malam ya bani ke ya mana aure kawai gashi nan muna ganin Malam da Umma me sukeyi girki,hira sai muyi muma ko,amma Idan zaki bani wannan katuna katuna na chest naki na gani ko? Salma ta kyalkyale da dariya tace to ayi mana mana na yarda baka ganin Umma daki daya suke kwana da Malam,Na'im yaji dadi a hankali yace Allah?tace sosai ma one Bed na taba gani da naje kai musu abinci,Na'im yace wlh sai mun koya muma ai,Salma tace hakkun a zaune take wannan ana ci da rabonmu ana yi bamu a gari,amma ka bari nayi wata kawa a kauyen nan tana da aure Rahina gobe zanje na tambayeta mene akeyi idan anyi aure Na'im yace to Allah ya kaimu kije,amma kar mu fadawa kowa mission dinmu sai mun gano abin.Salma tayi kamar me rada tace to Muhammad amma Umma tace na dinga ce maka Yaya Muhd,Na'im yace shima da rada a'a naji Umma tana cewa Malam me gida nima ki dinga ce mini me