Showing 111001 words to 114000 words out of 127542 words

Chapter 38 - Kamarsu Ce Daya 1 Hausa Novel Complete

17 Nov 2024

405

ta shigo gidansa,amma sai taga yanda yake nuna mata kulawa gashi namiji ne akwai kwarjini babu yanda zata iya fada masa ko bakar magana face to face ma bare wani abu,tana ji tana gani sai yanda yayi da ita,duk abinda yace shike nan an gama,idan kyau take ji dashi kusan ma ya fita kawai shi chocolate ne amma ya hadu karshe ba abinda ta Isa ta gwada masa,kudi yana dashi,ga wayewa,ga Ilmin addini dana zamani bashi da makusa ko ta wanne bangare shi yasa tayi mukus,lokacin da yake making love da ita tasan wannan lallai ya wuce tunaninta ba sa'anta bane ya girmeta a iya Iskancin nan.

Zainura tana kwance jikin Irfan Zainab ta kirata a waya tazo ta bude musu part dinta gasu sunzo,Habibty Bazan iya tashi ba na gaji su Zainab suna jikin kofa ka bude musu pls,kasan ina tashi zasu Sa min ido suna kallon tafiyata,Irfan ma só yake ya kalli tafiyar Zainura dariya take bashi,sai yace kafata ciwo take kinfini lfy Baby jiya na fiki shan wahala Bazan iya tashi ba,dan Allah ki lallaba ki bude musu,Zainura ta harareshi sosai ta mike ta fara tafiyarta kamar yar koyo Irfan dariya kamar cikin Sa zaiyi ciwo Amma Haka ya danne yasan Zainura,tana bude musu da murna ta tarbesu,ango da Amarya sunci wanka,Dama sun saba da Irfan sun dade suna hira ana wasa da dariya sannan yace kawarku wai tun jiya take Zazzabi gata nan ta kasa komai,Zainab tace Zazzabi manya mufa ba yara bane Irfan kaje da wani zancenka,ya tashi yace bari zaije gidan Na'im yanzu zai dawo,yana fita Jamila tace Zainura ansha dadi jiya,Zahrau tace ai da gani taji dadi wannan tafiya haka harda salo,Barira tana dariya tace ai Zainura kuma an zama manyan mata yanzu an san makamar dadi,an san dadin Oga,Zainura bata ce komai ba sai kwalla da ta cika mata ido,ba dai kuka zakiyi ba Zainura ke da kike da dauriya bakya kuka sai dole Amma akan dadi harda hawaye,ko Irfan din kije jira ya dawo yayi kari,Allah Sarki munzo mun shiga hakkinku,Zainura Hawaye sai Sintiri sukeyi a kumatunta da kyar tace wlh auren ba dadi ni gida nake so Kauyenmu wajen Ummanmu,suka dinga dariya ina karshen love da kauna,Zainura kema fa kin sani mantawa kikayi só ya rufe miki ido Amma tun yaushe muka san wannan ke kika shafawa idonki toka ai gashi nan,Zainura tace kune kuka cuceni ai sai Ku tuna min,akan me zamu tuna miki?cewar Rahmatu,Zainura tace ba komai duniya ce wlh zai zo kanku ne shegu yan Iska suka dinga dariya,ta Mike zata kawo musu abin ci Zainab ta fara waka tatata tafiyar ta nuna suna tafi,Zainura ta dawo ta zauna tace wlh na fasa kawo muku komai tunda abin naku tsokana ce, sun Dade suna hira sannan suka gyara mata ko ina na part dinta sukace zasu je wajen Salma da Hunaif suma anjima zasu tafi kauye Sallma suka zo yi,Zainura duk kayanta da zata bayar na kafin aurenta duk su ta tattarawa,haka suna zuwa wajen Salma Na'im yana manne a jikinta ko da Irfan yaje ma Na'im cewa yayi ya tafi sun gode kamar ba Ango ba zaizo da safe ya dameshi,Zainab basu dade ba wajen Salma sun samu Kudi wajen su Na'im,Mummy da Umma sun hada musu abin arziki,Driver ya kwashesu har gida kauyen ya maida su Alhmdllh sunje lfy babu wasu baki kuma an sallami kowa.

Ummitu ce zaune gefen tabarma ta rame tayi baki ta karmashe,ga bakin cikin miji ba lfy,ga talauci,sannan ga masifar Harira abin yayi yawa abinda Harira ke musu yafi da ma,Affa yanzu ciwon nasa yayi tsanani kullum sai dai kaji yana wayyo Allah....muryarsa da kyar take fita,ba kudin zuwa asibiti,Harira ce ta fito da masifa cewar Ummitu baza su fito mata tsakar gida Shan iska ba,wari yana damunta na gyambon kafar Affa,masifa take kamar zata yaga bakinta,ba shiri Ummitu ta kinkimi Affa da kyar ta maidashi daki suka zauna gashi ana zabga Zafi a garin,Affa yau har hawaye na bakin ciki saida yayi shi,abin haushi dan uwan nasa ko magana bai yiwa Harira kan ta daina ba,Ummitu ta fita taje gidan yayarta ta karbo musu abinci sabo da Affa yaci ko zai kara samun sauki da karfin jikinsa,Harira tana ganin haka ta daura hannu a saman kanta tana kurma ihu ,Ummitu ta tona mana asiri ta koma bara da roko wayyo me gida ka fito ka gani ana zubar ma da mutunci,Masa'udu kuwa haushin Ummitu yaji nan take yace nifa baza a dinga jawo min zagi a gari ba,tunda kuke abin nan Bana kulaku to kun fara kaini karshe watarana gidana za a bar min bazan dauki wannan tozarci da kuke min ba,haka kawai daga taimako kun hana matata sakat,me kuke tsinana min ni nake taimakonku da badan ni ba wa kuke gani duk garin nan zasu taimakeku sai dai Ku mutu wlh.

Ummitu tace ayi hakuri hakan baza ta kara faruwa ba,Masa'udu yace ato idan kunne yaji jiki ya tsira domin ni baza kuzo Ku jawo min zagi ba wlh domin na gaji ni dama sai ku tattara a bar min gidana,Harira ta kara da to kunji wlh duk ranar da kuka kara neman tozartamu barin gidan ban za kuyi ki kwashi rubabben mijinki Ku tafi
Ummitu hakuri kawai take basu,Affa kuwa yana ta fama da kansa.

Maimuna ta haifi danta namiji Allah ya sauketa lfy ansha suna da shagali yaro sunansa Omar,Shehu yaga duniya bata dagawa kowa kafa,ya duba yaga duk zalincin da yayiwa Salma bai karu da komai ba,babu abinda kudin suka yi masa,nan take cikin dare shi kadai yana tunani yasan Lallai bai kyauta ba,bashi da Hali me kyau,Nadama da dana sani suka riskeshi,da safe da wuri ya tattara kan yan uwansu kaf na bangaren Uban Salma dana mahaifiyar Salma ya ja hankalinsu kan zumunci da karfafa zumunta,lokacin yayi nadama ya Sanarwa dangi yanda ya cinyewa Salma gado ya shiga ya fita cikin yan Uwa ya bata zumunci gashi bai tsinana masa komai ba sai masifa .
Nan suka taru akayi Nasiha,tare da Wa'azi suka yanke shawarar zabar manyan shakikai na dangin Salma bangaren Uwa da uban zasu je su bata hakuri sannan aci gaba da zumunci,ko Allah ya taimaki lamarinsu,
Shehu,Malam Musa,Hashim,Iklima,da Maimuna dangin uba sune zasu je wajen Salma,dangin Uwa ma mutum biyu maza,mace daya dattijuwa zasu tafi har Abuja su sada zumunci ba tare da kwadayin komai ba,Allah ne ya sa musu shiriya haka kawai.

Gidan su Na'im ana gurzar Amarci ba ji ba gani,yayin da Dada tace Sai Mummy tayi aure tunda da kuruciyarta ai ba wuce aure tayi ba,Mummy taki yarda su Na'im ma haushin Dada suka ji,kanin Mahaifin su Na'im wato sarki yana jin labari sabo da son dan Uwansa da yake yace shi zai auri Mummy matar Yayansa,Mummy taki yarda,Dada kuma dasu Umma sukace suna goyon baya,Malam Magaji shi ya tarasu kaf manya da yara yayi nasiha,wa'azi akan muhimmanci aure a wajen ya mace komai girmanta,Ba yanda Mummy ta iya haka ta amince ba bata lokaci aka Daura Auren Mummy da kanin mijinta Sarkin yanzu na Lebanon tare da amincewar dangin Baban Su Na'im kaf,Mummy tace sai dai ya dinga zuwa wajenta Nigeria baza ta bishi can ba,yace ba matsala,Malam da Umma suna part dinsu Amarya Mummy ma tana part dinta a gidan ana zaman mutunci,Na'im sai fushi yakeyi Mummy ta auri wani haka Irfan ma,Hunaif ne ba ruwansa shi da Aisha.

Na'im yana kwance saman bed sai bakin ciki yake yi Mummy tayi aure, Salma ta sameshi a zaune tana lallashinsa akan Mummy tayi aure zaka dinga Fushi Honey mene laifinta? Allah ne fa yace ayi,kana da Ilmi kasan haka,Yanzu dan Allah wifey me Mummy zatayi da aure amma Dada tasa dole tayi,ni wlh banji dadi ba,Da kyar Salma ta lallashi Na'im ya hakura,Irfan ma sai kunci yakeyi Zainura ga hangen nesa da hankali nan danan ta tsara Irfan ya hakura shima.
Irfan ya makale tare da cewa my Zeena kin Hanani abina tun rannan sau biyu kika bari nayi,Zainura taji na biyu bata ji wani Zafi can ba,tace to yau zan baka amma sai ka daina fushi Mummy tayi aure,Ai na daina fushin ni yanzu nake so,biye masa tayi Zainura ita ke Sarrafashi ma yanzu duk dan ya huce,yau Zainura taji dadi fiye da tunani,yana zare jikinsa a nata tace toooo yanzu naji Dai dai amma da kuwa ai cutata akayi amma yau sai Masha'allah,Irfan yace zakiyi bayani ne nan gaba sai yafi haka ma da kanki zaki nema nine zanyi yanga,Zainura tace wlh Allah ina jin ina so sai kamin ko cuta kakeyi ko a gadon asibiti kake indai kana motsi,Irfan dariya kullum gajiya yake da ita da halin Zainura shi wannan abin dariyar nata shi yafi komai birgeshi kara shiga ransa take,kun San maza kowa da abinda ke birgeshi,duk yanda mace take sai ta samu me sonta haka shi kuma wannan ne yake birgeshi da ita.
Irfan yace to yau kin gamsu ko a kara? Zainura tace a'a dan Allah karka rame ka bari sai dare kar dadi ya kare da wuri,gwara a ajiye na dare,Hhh to ba karewa zaiyi ba ai baby,Zainura tace uhm uhm abinci zanje nayi na San halinka da kaga dama zaka ce min yunwa a bari sai dare,da kyar ya yarda sai dare shi yace sai anyi kari.

Salma kwance jikin Na'im kwance yace a bani Lunch Salma tace Bana son samun ciki da wuri Allah nazo ina ta laulayi shike nan baza mu dinga yin eh...yane ba,ai da cikin anfi yi ma,Salma tace ana cutar?yace yeah ai baza kiyi cutar ba on Bed,Salma tayi murmushi tace to a kara yi,Salma sabo da maitar ta ko Zainura bata tunowa tunda ta samu mijinta shike nan kamar zasu cinye juna,Ko fita Na'im yayi idan taga dama da waya zata kira shi ta tayar masa da hankali ya dawo gida su jiyar da juna dadi,Salma tafi kowa son Iskanci watarana har ta Sha kan Na'im,badan Na'im gwarzo bane da Salma tafi karfin shi,amma sai dukkansu suke haka.

Hunaif kuwa Jaraba kenan ko ba xxx to fa yana manne da ita komai tare sukeyi,tace ya kaita gidan Zainura tasha dariya amma yaki yarda Sam shi za a takura masa,Doctor Aliyu kuwa da Aisha tun bata sakin jiki dashi har ta fara,yanzu sai kace dama can Masoya ne na gaske,sabo da Doctor shi ko baccin rana baya yi sai da Aisha kome take yi sai bari sun kwanta ko bata Jin bacci to fa sai ta kwanta a jikinsa boobs dinta yana bakinsa yake bacci,kullum shi kwanciya baza ayi komai ba sai yace shi dai a kwanta,duk kallo da waye bata lokaci ne kawai a kwanta ko bazai komai ba yayi dan tabe tabensa,haka tun bata saba ta saba,ba sai yace ba ma yanzu sabo da itama a jininsu Na'im gadon jaraba suka yo na sarakai da babansu,sabi da Abbansu yaci uwarsu a kwarzaba😀😀😀shi yasa gaba daya haka suke,Doctor Aliyu ba haka yake ba amma Aisha ta sa ya koma haka sabo da shi Yafi ganewa Romancing duk da cewa yana so amma yana son Romancing,to yanzu Aisha ta sa ya wuce tunaninta ma,sabo da watarana idan ta siyo maganin mata masu Inganci ta hada to harda shi take bashi,ko ta siyo harda na maza,Mummy duk tafi hado musu tana aiko musu dashi har na mazan,har hadin su kankana take aikowa dasu etc.

Yau dai Hunaif yace Afrah ta shirya zasu je part din Zainura,Na'im mayen mata ne baza suje yanzu ba,Zainura an cakare cikin wani shegen lace fari tana kwance a jikin Irfan suna kallo ga fruits a gefe suna Sha,Hunaif ya danna doorbell Irfan ya bude suka tafa kamar wasu abokai,Afrah tana rike da hannun Hunaif daya suka shigo da Sallama,Zainura ta amsa tana murmushi,wai sannunku manyan baki,Ya kamata a daina yiwa Afrah turanci da larabci sabo da ta koyi hausa,Hunaif yace ai na fara koya mata Zeena,Irfan ne ya kawo musu kayan ci da Sha,Hunaif yace lalle kina hutawa Zeena,Zainura tace ya ranka komai yi min yake,Irfan yazo yana mata rada a kunne,Hunaif basu San me suke cewa ba,Zainura tace Afrah ya Amarci ni baza ki sani yin turanci ba sai dai mijinki ya fassara miki,Hunaif ya fassara Afrah tana dariya tace Alhmdllh so Sweet Zainura tace Ku fa turai ba kunya mene so sweet nima ai na sani wa ta isa ta gaya min,Irfan sukayi dariya Hunaif ya radawa Afrah me Zainura tace,tana ta dariya,Afrah da turanci take ta yiwa Zainura magana tun bata biye mata suyi turanci har suka koma turancin,Idan Zainura ta kakare sai tace Irfan Yama ake cewa mutum kaza?sai ya fada mata,Zainura tace ke Afrah muje ciki kiji wata magana,Afrah tace what? Bata gane ba tace kai Hunaif na gaji da turanci ni,Hunaif ya fada mata ta bi Zainura Bedroom,Zainura tace me take Sha na Larabawa me kyau na harkar mata,aiko Afrah ta dinga fada mata tace to ta aiko me aikinta ta kawo mata kalar su ta dan dana,ita Afrah har an kai mata ma'aikata sabo da bata aiki sai girki,su ma su Zainura sune suka ce sai nan gaba,amma akwai ma'aikata masu gyara gidan kaf da komai,ta bata wasu a leda katuwa tare da fada mata yanda zatayi amfani dasu itama Ummanta ce ta hado mata.

Afrah an San kan gari har murna ta dingayi tana godiya,Suna fitowa Hunaif yace karfa ki koya mata gulma Zeena,dariya sukayi kawai,Irfan ya tashi yana Bedroom Zainura tana kitchen,suna tashi Hunaif ya koma jikin Afrah ya fara iya shegensa,Zainura ta fito ta gani amma ta nuna kamar bata ga komai ba har dare yayi Hunaif ya damu su tafi Gida dole,suna tafiya Zainura ita kadai tace oh Ashe yan Iskan suna da yawa,Irfan yana dawowa daga Masallaci Zainura tace yanzu Salma ma haka sukeyi? Ga su Hunaif?gamu muma ai wlh da bamu da aure sai kifar da gidan nan,ma'aikatan suna da yawa,Irfan yace ai Lada ake kwasa kullum shi yasa gidan nan Albarka zaiyi,Zainura tayi dariya tare da cewa wannan dan Hunaif dinma yafi ka naci Habibty kasa fitowa nakeyi,Irfan yace baki je gidan Salma bane kiri kiri Na'im zai ce ki tafi gida zasu kwanta,Zainura tace sai naje kuwa gobe,Irfan yace ai yanzu zamu tafi kinga 9pm to Na'im sai ya kusa Kuka mun damesu ni tsokanarsa ma nakeyi shi yasa nake zuwa.

Zainura tace muje to idan zasu Raina mana hankali sai mu shige bedroom muma,Shiri tayi sunci kyau sai gidan Salma,Na'im har anyi shirin shiga bedroom ya Mike kenan yaji doorbell,Salma kananan kaya ne na masifa a jikinta hijab har kasa tasa sannan yace nasan bazai wuce uban naci ba ya bude,Zainura da Irfan suka shigo,Salma ta daka tsalle tare da rungume Zainura sai murna take ta rasa inda zata sa ta,Na'im yace kune da dare haka baza ku bari sai da safe ba ko da rana sannu da zuwa Amarya,Zainura tace ai yau nan zamu raba dare muna hira da kawata,Na'im cikinsa ya Duri ruwa yasan surutun Zainura,Irfan dariya yake a boye Na'im yasan yana sani ya kawo Zainura yanzu ya harari Irfan sannan yace sai ka zauna ai Munafuki,Salma da Zainura sun Dade a bedroom suna hira da karawa juna sani sannan suka dawo Palo,Na'im ya kalli Irfan ya kifta masa ido wai su tafi,Irfan yace yaki da Ido,Salma kuwa da Zainura sabuwar hira suka dasa a palon,Na'im sai cewa yake bacci nake ji,amma Zainura tayi banza dashi kamar bata ji,ku shiga bedroom din can idan kwana zakuyi cewar Na'im nan ma ba wanda ya kulashi Sai Zainura tace mufa yau hira nazo rana tace,Na'im ko ya shiga Bedroom sai ya fito ya gani ko sun gama amma sai yaga ina,Haushi ya kamashi har 11pm sunki tafiya,ya fito yace Salma muje mu kwanta na gaji,Irfan yace mene haka wai ana hira mu bamu gaji ba,Na'im yace Irfan kai yaro ne?baka da hankali Shi yasa nafi son Hunaif kai baka da tunani ko kadan haka ake hira ni wlh bazan jira ba,Irfan ya dinga dariya yace to bari mu tafi sai gobe zamu dawo,Na'im yace wlh bazan bude ma kofa ba karma kazo na fada ma.

Zainura a hanya sai dariya take tace yau naga maita amma Salma tana aiki,saura gidan Hunaif muje jibi,Suna dawowa shirin bacci sukayi,Irfan yace nima fa da kyar na daure na bari muka zauna haka,Zainura tana jikin mirror tana kalkale kalkale ta fara Rawar Shaku Shaku sabo ta dan koyi step biyu ta iya shike nan haka kawai ma sai ta Mike ta fara yi tana kida da bakinta,Irfan ta wani kara birgeshi ya kasa daurewa ya taso tare da rungumeta ta baya hannayensa saman kirjinta,Zainura ta saki ajiyar zuciyar,a wajen suka cirewa juna Night wear salon yau daban ne ba sai a bed ba.
Salma kuwa tunda ya figi abarsa ciki ta daura towel zata shiga wanka,tana fitowa ya tarbeta a hanyar toilet tare da Zare towel din ya jefar dashi ya sunkuceta duk ya rude ya susuce mata.





Duk naga Comments dinku ina godiya.
Pls aci gaba da comment shine Jin dadina shi zai sa nayi Novel din dai dai yanda ya kamata.love u all









AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉








211-215 216-220









Official







By
AsmaBaffa










Babbar masoyiya ta a Mutu ga page naki HAJEER na gode da kauna.



Godiya gareku
MAMAN BABY
OUMMEE
SUBY
HADIZA MUKHTAR
NERNERH MARYAM
HAFSAT KHAIRAN









Salma tana Jin dadin yanda Na'im ke bi da ita cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,bayan sun samu nutsuwa bacci me dadi ya kwashesu,washe gari zai je Office,kafin ya tashi Salma ta zame jikinta a hankali bai sani ba,dan danan taje ta shirya lafiyayyan abincin kari,sannan ta gyara ko ina na part din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login