Showing 48001 words to 51000 words out of 127542 words
ina wannan bayin Allah suka fito oho,haka dai itama ta bisu a mota har suka dawo kauyen gaba daya itama ta taho bikin.
Malam yace anyiwa Na'im askin turawa yan iska Rukayya tace aiko yafi masa kyau,U mma tace dana yafi kyau a haka kai Malam har yau makarantar Allo ce a jikinka aka sheke da dariya,Rukayya da Umma sai makwafta an fara aikin abincin gobe ana kaiwa da kawowa,Umma ta karawa Na'im kudi na hidima,kayan hada shayi,da su Indomie,taliya,macaroni,Manja,Mangyada,maggi,gishiri,da komai na girki saida Malam ya zuba cikin dan kitchen din Salma wai yayiwa yarsa gara ya fitar da ita kunya,komai na abinci dai dai na talaka me rufin asiri an hadawa Na'im shi,Umma ta daka musu yaji,kubewa,kuka,etc,kayan tsumi ta hadawa Salma tare da karanta mata nan ma an kai mata bedroom an boye,kaji da zabi an soya cikin katon Bowl an kai musu kitchen,Haka Umma harda soya musu miya tasha naman rago nan ma a kitchen amma yar kadan tayi musu,Malam tun kafin biki ya hadasu yayi musu fada sosai yace kawai da yamma a kai Amarya dakinta ba sai ya musu ba.
Umma tasa Salma gaba taci abinci tace to maza ga turare sabo kwalaba guda na bawa Rukayya anjima wajen 9 na dare zata zo gidan Rahina tayi Kamu.
Jeki gidan Rahina kawayenki suna can suna jiranki tare zaku kwana da wasu,banda shashanci,Salma tace Umma Na'im din fa shi a ina za a kamashi wayyo idan an kama mu ina za a kaimu?Umma tace shashasha tafi zaki gani ai yanda akeyi ban son shirme.
Amarya Salma ta zurma Hijab ta fice gidan Rahina,Da Na'im suka ci karo ya dawo daga wajen Abubakar,yace ina zuwa da dare,ta fara masa hawaye Umma ce tace sai naje gidan Rahina na kwana acan za a kamani ta kara fashewa da kuka,Na'im yace kin San Umma baza ta cucemu ba,ya sa Hannu ya goge mata hawayen tare da cewa Me zaki ci?kinci abinci? Salma tace Umma tasa dole naci amma kadan na iya ci ban san me yasa ba.
Jirani ina zuwa,Nan Na'im yaje wajen masu gasa kaza a kauyen ya siyo guda da Maltina har guda biyar,ya dawo wajen Salma tare da Jan hannunta har kofar gidan Abubakar cikin dakin dake da kofa ta waje inda zasu zauna da angwaye ya bude Kazar nan tare da fara bawa Salma tana mulmuleta a cikinta,Shima yana ci suka koshi harda ragowa,sunsha Maltina daya daya ya bata Ukun ajiye wannan gobe da safe sai ki kara da ita da rana ma haka kin gane,na manta ko zaki kara da Madara,Salma tace ae da ita ma.. cike da shagwaba,ya kara fita ya siyo Madara peak ta ruwa uku,da tarkacen kayan tea,harda Bread wai duk dan kar Salma ta zauna da yunwa,yace sai me kuma?Salma tace sai kai,ni?ae wlh ta kwantar da kanta a kafadarsa tana masa godiya,sun jima yaga har 11pm ta wuce ya Mike yace taje wajen frnds nata,ta dauki kayanta a leda tace sai da safe to,gabanta yasha da sauri yace mene haka kuma?Salma ta kara bude sabon shafin kuka,tare da cewa Allah ni ba kawayena bane ban sansu ba kawai Umma tace tare zamu kwana dasu.
Na'im ya nisa yace to ba sai ki sakko kasan bed ba ki kwana ke kadai,Sai lokacin Salma tayi dariya,ita Sam bata fahimci maganar Umma ba nufinta ba su kwana 1bed ba amma Salma bata gane ba ba hausa.
Shi kanshi Na'im din Bai gane ba wai ta Sakko kasa hhh.
Jeka to kar Malam ya nemeka,nan sukayi Salma badan sun so rabuwa da juna ba,ya tafi ita kuma ta shiga gida,Abubakar ya rufe gida da ko ina yana tsokanarta Amaryarmu,Salma tace wlh ba ruwana kai da Ango domin idan yaji kace harda kai za kuyi fada,Abubakar yayi dariya yace hakane ko? Salma tace sosai ma,ni yanzu wata tace ina Angonmu ai sai na shaketa wlh haukata ta motsa,Abubakar ya dinga dariya kamar me.
AsmaBaffa[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉
81-85 86-90
Official
By
AsmaBaffa
Page na
JIDDER ZARIA
SMY
UMMU HANIEF
MAMAN HYDAR
UMMU AYMAN
BIMKD ZOZO
HAUWA SABO
ATY SUMY, SAKEENAT SANI DA ANFAH Ina gaisuwa
Da Sallama Salma ta shiga palon Rahina,yan mata su shidda na kauyen tare da Rahina su bakwai suna hira,duk wanda Salma ta gayyata ne masu taya Amarya kwana da sauran Abubuwa,kyawawa dasu dama kuma sun girma daga 18 sai 17yrs mate na Salma,sauran kuma basu zo kwana ba sai gobe zasu zo da safe ayi komai dasu,suma wannan yan matan makwaftan su Salma ne sosai ana zaman mutunci shi yasa Iyayensu suka ce suzo ko sabo da Umma mutuniyar kirki a rufa musu baya.
Rahina tace Amarya mene a ledar ne?Salma tayi murmushi tace abincin gobene ya bani naci kinga ragowar kazar da muka ci dashi,ta kalli yan matan Jamila gashi fa kuzo kuci Bismillah,Jamila tace iyye harda kaza ya siya miki?ai da yan garin nan ne wlh ba Amarya ba ko kinfi Amarya ce baki isa sun sai miki ko tsire yanka daya ba,
Barira ta sheke da dariya tare da cewa wlh har kin tuna min da Kuluwa, cikin me suna Zahra'u tace wacce Kuluwan? Barira tace Kuluwan Danladi me kifi,nan suka kwashe da dariya, Salma tayi zuru tana kallonsu har Rahina ake hirar sabo da dukkansu mate ne,Jamila tace dan Iska da katon ciki wuya kamar markin laima,bawan Allah nan kiri kiri ana bikinsa da Kuluwa sai murna muke za aci kifi sabo da tsimilmula wai ya dinga ja mana rai har tebir dinsa ya hana mu,ita kanta Amaryar tasa wai jelar kifi daya ya bata hakan ma sai da ya dinga Masifa,Zainab cikinsu tace ai wlh da nice in na kyaleshi Allah ya tsine min,tayi tafi tare da dukan cinya kamar tana fadawa duniya tace inba cin kwalabar uban shege zanyi ba Allah ya tsine min,ai sai na kafci kifin dan bantan Ubansa,
Barira tace cab ke fa dama masifaffiya ce Zainab,haka fa kika samu Dan Isiya kika dinga shanye masa rake sai da ya kai kararki,nan dai suna ta hira daga wannan sai wannan kowa yasan hirar yan mata da dama bata wuce ta samari,period,me akeyi a aure duk wacce take 17 18 zuwa sama ko a schl aikinsu kenan.
Inda Salma ta firgita saida Suka fara labarin Wata Jamila tace Barira kin tuna Aishallen Zakari me ridi? Nan suka dinga dariya Zahra'u harda rike ciki Ita da Rahmatu, Hadiza tace dan Allah Ku daina tuna min,Jamila ta Mike tsaye tace Ku tsaya na gwada muku tafiyar Aishalle washe garin da aka kaita gidan Sa'adu nan Jamila ta fara dangale kafa tana rike kujera ta koma rarrafe,da Kukan wai da Aishalle keyi tana wayyo....wayyo... Baffa wayyo Inna kunama ya sa min a gabana,nan suka kwashe da dariya gaba daya harda Salma da bata San me ake nufi ba.
Zainura tace banza kin manta dayan wanda ta kallemu tace dan Allah kar kuyi aure wlh da nasan haka ne gwara na fada Rijiyar gidanmu,Barira tace kai ai Sa'adu bashi da Imani kamar yanda fuskarsa take murtuke baka haka zuciyarsa take,Har yau Aishalle bata daidaita ba ko balla kwankwason yayi oho Allahu shi ya barwa kansa sani Amma wata guda da aure Aishalle tafiya ta murgude kamar agwagwa.
Rahina taga Salma ta fara gyangyadi tace tashi, ya zakiyi wani bacci,Salma tayi mika tare da cewa na kasa baccin ma wlh dan bani wayarki na kira Muhd naji,
Rahina tace to kin San dai Dazu Abubakar da ya dawo daga teaching ya sa miki kati na Dubu daya sabo da kiran Angonki idan kin cinye yau ke kika sani amma da daren nan uban me zakiyi masa?
Kafin Salma tayi magana saiga Anty Rukayya da manyan mata su uku sunzo suka fesawa Amarya da kawaye turare ana shewa da guda sosai anyi Kamu suka tafi,Salma tayi Dialing Number Na'im wurin 11 ta wuce sosai ma,bugu daya Bai dauka ba yana bacci,saida ta kira sau uku ya daga da kyar Ido cike da bacci yaji Muryarta nan yace baki bacci ba sai gobe ki tashi da Red eyes kwalliya baza tayi kyau ba,Salma yan shagwaba ne suka motsa,ta wani lankwashe Murya,tana kwance tana cuno baki kamar yana ganinta tace bacci fa na kasa shine na kira ka sani bacci kaji...uhmmmmm....Jamila tayo wata uwar sufa gaban Salma kamar yanda yan Ball suke idan anci kwallo,suma Saura duka suka matso a hankali Jamila tace Ku tsaya shegu muji soyayya.
Suna jiyo muryar Na'im yanda yake ta faman lallaba Salma tana botsewa da shagwaba,suna ji yace gobe I yanzu,Salma ta karasa muna tare,Barira harda toshe kunne tace naji wannan munshigesu Amarya da Ango ba kunya cab, Me zaka min nayi bacci sweet chocolate,Zainura tace tofa harda cakulati a harkar me ya kawo alewar mulco(milk candy)kuma? Dukkansu sun tallafe haba,da masu tagumi suna ji yace gobe wacce irin kwanciya zaki min Yan Matana,aiko hada baki sukayi wajen rafka Salati kamar anyi mutuwa,Jamila tace yau naaaaa shigesu ni Jamila,Zainab tace kin shigesu ko na shigesu cab kuji ango ko kunya,Barira tace kuyi shuru muji,Salma taci gaba irin wacce kake so Me gidana,murmushi ya saki har ana Jin sautinsa tare da cewa ki Mike sosai kar ki lankwashe min ko wanne joint,gaba daya yan matan sukayi suman zaune abin yafi karfinsu wai.
Suna ji dai Na'im yana ta sakarwa salm Kiss tace a ina yace a chest,neck,lips,oya je kiyi bacci sai gobe Allah tashe mu lfy tace Ameen missed u,yace me too. ta kashe wayar
Rahina ta kalli Salma tana mamakin abin tana ganin Salma kamar bata San kan gari ba Ashe su na kauye sukeyi to itama ta dauki Darasi dole yau ta gwadawa Abubakar dinta.
Su kuwa yan matan Salma suke ta kallo sukace cab wlh wannan Angon naki Kamar dan Iska ke kin shigesu ranar farko wlh fata fata zai miki,Zainura tace hmm kamar bata San me akeyi ba mu da muke zuwa gidan kawayenmu idan sunyi aure mu muke kallo su,Salma tace kai Muhd dina ne zai min Fata fata lallai kun rainawa kanku hankali ma.
To gaskiya dai A matse yake cewar Rahmatu.
Zahra'u tace kai ban baku labari ba wai lawandi me kanti zai gwada min Iskanci naje ebo ruwa a Rijiya da dare wai ke Zahara'u ya naga kinyi fari kin kara kyau ne lfy? Nace mene yace kalleki fa wai ya jawo hannuna na fisge na zageshi na kara gaba ai wlh naso tona masa asiri yasin.
Zainab tace kut kinga da ni yayiwa haka ai da farko cewa zanyi cikin shege nayo,da ya rike min hannu Alqur'an mari zan kwadawa shege,sannan sai na tara masa jama'a,Zainura tace ke samarin garin nan sun fara Zama yan Iska domin nima haka Nata'ala yaso yi min dan yana zuwa wajena zance yaga za ayi mana auren zumunci irin dole na aureshi,idan yazo ya dinga turo min katon cikinsa zai goge ni dashi,nace Nata'ala wlh kaja mutuncinka Bana so Bana so tam,wlh idan ka kara sai na tona ma asiri shike nan ya daina gwada min iskancinsa yo ina zan iya ya jona min katon tumbi,Rahmatu tace ke kam kinga ta kanki za a miki auren dole,ya zanyi haka zanyi biyayya idan ya sakoni ba shike nan ba saga auren zumunci a Kansu ai fata nake ma wlh ya sakoni gida da ciki kinga ai Umma da Baba sa San sunyi auren zumunci kuma wlh ko jaje, hhh kuruciya kenan fans.
Jamila irin yan mata tace Abdullahina wlh in yazo nakan dan bashi hannu ya rike,rannan ma naso Babanmu ya barni nayo dinkin zura hannunka masoyi,Abdullahi na zuwa wlh daga masa zanyi ya zura ya kamo kwallo,aka rafke da shewa,Jamila tace ah to mene a ciki nace shi nake so a bani ance wani wa ya mutu wa ya tashi gidansu mayu ne sun gaji maita,nace naji na gani ya lasheni,kin taba ganin ancewa wani dan me kudi maye?,kawai dan an ganshi talaka to ni ina son abina,nasan zasu iya yi min dole shi yasa kawai ma watarana zan na bashi rabonsa a waje,Rahina ce tayiwa Jamila fada da nasiha kar ta aikata abinda take shirin yi,Allah sarki yarane kuma kauye sai ta dauka zam ta yarda harda yiwa Abdullahi Allah ya isa Hannunta daya taba mata rannan,
Rahmatu tace maganar gaskiya Sagiru na idan yazo yana dan rungumeni yana shafawa kuma kar shegiyar da tayi tunanin yi min Nasiha domin ba zina nayi ba kuma ba zanji shawararku ba domin harkar nan ta wuce tunaninku ni naji me naji dan dan runguma,sukace ke Rahmatu a haka Sumi Sumi dake tace sai me to,Zainura ma tace ni dai bazan muku karya ba tana dariya tace me karya dan wuta yasin Rabiu idan yazo yana dan taba ni amma ba can ba dai,Baffa Saura kadan ma ya kamani jikin katanga,Barira tace ke Zainura rantse?,kice wlh,Zainura tace Alqur'an,Jamila dan Allah fada musu ba dadi? Jamila tace dadine wlh sai dai a kiyaye kawai dan dole amma da ka dore haka da kaji dadi.
Zainab tana dariya tace Ashe yan iskan da yawa birni da kauye akwai na gari akwai na banza,nima in baku sirri wani dan uwanmu yazo daga Kd me kyau dashi dan gayu yace yana sona Ashe karya yake ya dinga min wayo yana tabe min kirji yana shafa min wuya,ke nidai Umma tayi min fada na daina kulashi.
Nan dai suka dinga hira har Rahina ta tafi wajen mijinta Abubakar,Jamila suna saman bed ita da Salma,Wasu a Palo wasu a kasa sunyi shimfida da bargo har sukayi bacci.
Washe gari da safe suka tashi anyi sallah suka dora da hirarsu again har Anty Rukayya ta kawo musu abinci,Waina,sinasir,da tuwon shinkafa miyar egusi tasha Nama,Salma ta hada musu tea da kayan da Na'im ya siya mata jiya suka Sha sannan yan matan suka tafi gida zasuyi wanka su dawo kafin a daura aure,daga Salma sai Rahina suka gyara gidan kwas sai kamshi Sannan ta dafa musu ruwan Zafi sukayi wankansu,Abubakar suna tare da Ango ana shiri.
Cream Salma ta shafa me kamshi a jikinta sannan ta dauko sabon lace dinta ruwan toka yasha dinki me masifar kyau,riga da zani me style sai ka rantse ma skert tasa yanda yabi jikinta,kwalliya ta fara yiwa kanta,ta shafa powder me kyau,eye liner ta zizara a saman Ido,kasan Ido kuma tasa kwalli kadan idon ya koma kamar na larabawa,bata zana gira ba tajeta tayi da Brush ta gyarata sai kace ma zana mata akayi,Red jambaki tasa nan Salma ta kara kyau sosai,daurin dankwali kuwa dama Salma ta iya iri iri kamar gogoro itama dai yanzun bata San ta iya ba kawai ta Nada abinta da yadin gogoro baki gashinta ta fito dashi ta tsakiyar daurin ya zubo a bayansa, takalmi me dan tsini kadan tasa baki shima jaka baka,sai ta rike dankwalin lace din a hannunta,Salma abar kallo ce yau yanda tayi kyau har ya wuce tunani,turaruka ta fesa kala Uku masu dadi,hannun yasha lalle ko wacce kawa tazo sai ta saki baki tana kallon baiwar kyau irin na Salma gashin wani ya kwanto a goshinta me santsi.
Yan matan ma na jiya duk sunyi wanka sun yi kwalliya sunyi kyau abinsu wanda basu zo jiya ba duk sun ci wanka sunzo har ma da wanda ba a gayyata ba,gasu dama Fulani ne suna da kyansu ba munana,yanzu kuma sabo da kallo a TV da waya phone har kauye ma suna wayewa,sai kaga wasu ma sunfi Na birni, Jamila tace Salma kinyi kyau yasin,Salma tace na gode,yau Ango zai sha kallo dama gashi shima me kyau ke kam kinyi dace,Barira tace ke dai bari Allah samu a danshinku,Zahra'u tace Inye Amarya ta Ango ansha kamshi yau dai zaiga yanda za a Mike masa a gado heeeeeee suka saki shewa da guda,su kadai yan matan nan sai da suka sa bangaren Amarya ya koma abin nishadi ayi ta Shan dariya ana hira iri iri,kai kace bikin yar Asalin garince,kowa yasan mutan kauye akwai shishigi watarana,akwai kara da rufawa mutum asiri idan hakan ya taso musamman akace harkar aure ce,har uba sai ayi maka da wani a kauye ba ko sisi kuma a daura bako daga zuwa duk sunayi.
10:30 dai sai ga zainura cikin lace itama tace Amarya bani tukwici,Salma tace fada min sai na baki an daura aure wlh yanzu Sadakin ki Dubu Hamsim Ango ya bayar,sai guda yiriri yan matan,Salma ta bawa Zainura Dari biyu tukwici,nan ma sai shewa,Zainura tace ki godewa Allah Salma ki kara daga hannu ki godewa rabbul samawati Wal ardi Angonki ke ina jin kaf duniya ba kamarsa a kyau,wlh kamar Aljani,ya haske garin nan gaba daya wani wal,kin San sai dana ga kwakwaf,kayanku iri nasa nasa shadda ce yasa yar Ubansu keeeeeeee yau nasha kallo.
Zainab da itama shigowarta kenan tace kan uba kuje kuga Bature a inda yake Salma yar India ce Amma billahillazi huwarrahamanu Bature yana waje ta daki cinya tace an gama daku baku Sha kallo ba,ke kinga jama'a kamar me ke nayi Imani kaf garin nan ba a taba daurin aure me mutanen naku ba Salma harfa na wasu kauyukan,ga motoci,kun San Malam Akwai mutane masu kudi,Zainab ta kalli Salma dake murmushi tace Salma ya kamata kiyi kukan dadi yau duk sabo daku aka taru ikon Allah bako yafi dan gari,dama Zainab badai yabo magana ba.
Zainab har tayi shuru ta kara mikewa tace duk Ku saurara min kuji ai ni yau ba abinda yafi birgeni irin tafiyar da Ango yakeyi