Showing 123001 words to 126000 words out of 127542 words

Chapter 42 - Kamarsu Ce Daya 1 Hausa Novel Complete

17 Nov 2024

407

mace bazai kyale Salma ko arba'in tayi ba shi yasa suka ce dole ya kawota,itama Salma tafi son haka bata son mutane su bata mata part dinta,kowa Murna yake tayasu sai layin zuwa akeyi yan Birni dana kauye,su Jamila ma sunzo daga gidan Angwayensu duk sun canja sun waye sannan sun kara kyau,ansha shagali anyi hira ranar Suna yarinya taci sunan Mahaifiyar Salma wato Khairat suna ce mata Queen tunda wai Hunaif yana da King to ga Queen Suma.

Na'im kullum yana manne da Salma ko Mummy ta korashi baya tafiya,ranar da Salma tayi arba'in Na'im yafi kowa murna da zumudi amma sai Mummy tace Sam Salma da Zainura kauyen su Zainura zasu je su zaga a gaisa,daga can suje wajen dangin Salma ma Maiduguri da kauyen su Affa.
Ba irin magiyar da Na'im baiyi ba a bashi matarsa amma Mummy taki amincewa yana ji yana gani suka yi shiri suka tafi a jirgi,ita kanta Salma bata so haka ba amma ba yanda zata ki bin Umarni.

Har suka je suka gama zaga danginsu suka dawo lfy Na'im bai kira Salma ba,ko ta kira bazai daga ba sabo da yayi fushi tabi Umarnin Mummy ba nasa ba bayan ya hakura ya barta tayi har 40days a gidan Mummy,a gurguje Salma tayi komai kwana kin da Mummy tace tayi bata iya yinsu ba sabo da Na'im yana fushi,Zainura kuwa dama Irfan yace shi wlh bazai yarda ba ta dawo gida,ba shiri suka tattaro suka dawo,a Maiduguri Salma sun Sha uban gyaran jiki ba karamin kyau suka yi ba sunfi Amare ma musamman Salma sai sheki takeyi lungu da sako tasha gyara.

Kwananta daya a gidan Mummy again ta tattara nata ya nata Driver ya kai mata gidanta wanda Na'im dasu Hunaif sun canja latest kayan zamani kamar ba gidan ba haka suka canja masa salo tare da kawo sababbin motoci.
Na'im ya shiga matsananciyar damuwa na rashin Salma,Zainura ta dawo gidanta tun jiya amma shi sabo da Salma ta rainashi sai da ta kara kwana daya a gidan Mummy,yana zaune cikin palon da yaji kayan alatu yana kyalli,Salma ce tayi Sallama sanye cikin wata hadaddiyar readymade Gown me matukar kyau pupple tayi rolling siririn gyalen ta,tasha takalmi me tsinin gaske,kowa ya kalli Salma sai ya kara kallonta,Hindatu Dattijuwar yar aikinta me Kula da Jaririya Queen tana hanunta itama tasha wanka ta hadu.
Na'im ganin Salma wani dadi ya mamayeshi,ya nemi bakin cikin ya rasa duk hankalinsa ya tashi ganin Salma yanda ta kara kyau komai ya kara bayyana,duk da haka ya daure ya shareta tare da bata rai ya nuna Bai ma san wata Salma ba,yana Shan kamshi ko kallon inda take baiyi ba,Ganin haka Salma ta shiga damuwa duk kwalliyar da tayi masa amma ko kallo bata isheshi ba,da Sauri ta karbi Queen hannun Hindatu tare da cewa Hindatu jeki room dinki anjima zan kawota,Hindatu tace to Hajiya tare da gaisar da Na'im ya amsa ba laifi sannan ta wuce part dinsu na ma'aikata.

Salma tana fara'a ta karasa kusa da Na'im tare da tsugunuwa ta ajiye gwiwoyinta a kasa daf da shi,a hankali ta daura hannunta saman cinyarsa,kamar Wuta ce ta taba shi nan take ya Mike zumbur ya bar mata palon,jikinta yayi Sanyi haka ta Mike tare da bin bayansa,duk yanda Salma tayi Na'im ya saurareta abin yaci tura,ko magana bai mata ba, yana Saman Bed tana kasan a durkushe Queen tana hanunta a hankali tace am so sorry Honey,nasan nayi laifi amma ba yanda zanyi kasan Mummy ce kayi hakuri kaji pls ta shagwabe kamar yarinyar goyo,babu hakurin da bata ba Na'im ba amma ko kallonta baiyi ba, sai kawai ta fashe masa da kuka me tsuma zuciyar me sauraro,Ganin ta dameshi ma kawai ya Mike ya bar mata bedroom din,Salma ta kara tsorata fa karfa aurenta ya mutu tayi tunanin haka wasu mazan sukeyi kawai taci gaba da kukanta Queen na hannunta tayi lamo a jikin Salma,Ganin Salma bata biyo shi ba ya Mike ya koma jikin kofar kawai yaji kuka take ta faman yi,tausayinta yaji ga Queen ma ta fara kuka kamar tasan mamanta tana kuka.

Jikin kofar ya tsaya tare da magana cikin fushi ki mana shuru ko kizo ki koma gidan Mummy din,Salma tana Jin haka tayi tunanin gaba daya hankalinta ya kara tashi ba shiri ta kara fashewa da sabon kukan da yafi na baya ma,dariya ta kama Na'im amma ya danne will u shut up ko sai na shigo nayi waje dake da kaina,Sai lokacin Salma tace ni....bazan yi shuru ba sai ka hakura,da kin San da haka kika ki bin umarni na?ai ba ki nayi ba u already knew it Mummy ce,its not my fault try to understand me Honey, ki tashi ki koma gidan Mummy tunda ita ke aurenki cewar Na'im,Salma tace alright zan tafi zo na baka sako sai na wuce, takaici ya kama Na'im wato ma tafiyar zatayi ba ruwanta,cikin bacin rai ya Murda handle tare da shiga bedroom din,Lokacin Salma ta kwantar da Queen saman dan hadadden bed dinta na yara dake gefen bed din Na'im.
Tana dagowa suka hada Ido da Na'im ya mata kyau na gaske,shima haka yake kallonta kamar ma ba Salmansa ba yanda ta kara haduwa,fuskarta ta fara matsowa da ita daf da ta Na'im kamar zata hadiyeshi,Na'im jin kamshinta yasa shi lumshe ido nan take jikinsa ya fara tsuma ya rude ba abinda yake so yanzu sai ya kasance da Salma.

Bai shirya ba yaji bakin Salma cikin nasa tana tsotsa,suman tsaye yayi gaba daya ko yatsa ya kasa dagawa,wasu Salo Salma ta masa me matukar gigita wanda aka yiwa shi,sai ga Na'im bai san sanda ya rungume Salma tsam ba yana fitar da wani numfashi kamar me shirin suma,Hannayensa ya daura saman mazaunan Salma yana shafasu wanda suka kara budewa da da tudu,idon Salma a lumshe tana karbar sako wani dadi yana ratsata bata San Sanda ta fara radawa Na'im magana a kunne ba tana LOVE ME........LOVE ME.... Na'im kasa magana yayi kawai wasa yake da sassan jikinta,basu San sun koma Saman Bed ba,abinda Na'im ke wa Salma ya wuce tunaninta,U are so sweet Baby cewar Na'im wanda ya shigi Salma cikin Salon kwarewa da basira yake Sarrafata yana fada mata zafafan kalmami masu ratsa zuciya,Salma kukan Dadi takeyi kawai ba wasa,Na'im abin nasa ya wuce kuka Sai Gurnani da sauran surutai kala kala,kalaman da yake fada sunfi karfin kwakwalwata Fans baza su fadu ba.
Wannan rana kam sun kwashi Amarci shi da Salma ba a magana kamar zasu cinye juna haka suka kwana suna abu daya,sai da suka zazzage abin dake damunsu.
Sai bayan sun nutsu su yi wanka tare da Sallar asuba etc suka kwanta sannan Salma ta dawo da fadansu na dazu,bari gari yayi haske sai na tafi,Na'im ya manta ma yace ina fa? Salma cike da shagwaba tace ba kace ka daina sonmu ba mu tafi gida,Kara shigar da ita jikinsa yayi yana dariya am just kidding u Sweetheart ni na isa so kike na haukace ko na mutu, cizonsa tayi kadan a faffadan kirjinsa me matukar kyau da laushi hade kamshi,yar kara ya saki tare da kara matseta a jikinsa,tana murmushi tace Allah ka tsoratani I thought da gaske kake na bar ma gidanka da tuni na shiga daji,ina zan kai sonka,Dariyar jin dadi ya saki tare da cewa Sleep matsoraciya tunaninki zan iya barinki?Ashe ma zan iya barin kaina,u are my everything Salma ki daina negative thinking a kaina pls My soul,kai ta daga sama irin taji tare da mikewa tana cewa sa min kayana naje na dauko Queen bazan barta hannun Nanny tana kwana ba,Na'im yace yeah u are right dauko min abata kar taje ta shaku da Nanny while tana da parent,su je su cuci min yarinya bamu sani ba,domin yan aiki hadari ne dasu sai ana kula sosai ana sa musu Ido,duk da cewar a kwai na gari amma da yawa ana samun matsala musamman tarbiyar yara sai su lalata ma yaro wasu,Dariya Salma tayi sosai tana kallon Na'im da son yarsa tace kai Honey ba abinda zai faru mene na fada haka,Ai gaskiya ce dauko min yarinya ta sai dana Sha wahalar kafin nayi cikinta tun a kauye amma ban samu na jefa kwallo a raga ba,a city kullum aiki ba dare ba rana amma da kyar Allah yasa na dace, ni bana son dogon turanci bari na dauko ma yarka,Haka zaki ce ma?kin manta ko kafa bakya dagawa kullum sai an kusa kwana ana miki abu bakya gajiya sabo da ki samu Baby shine yanzu zaki min iyayi ganin kin samu,Dariya Salma tayi ta zauna tare da mika masa night wear dinta ya sa mata ta daura ta saman a kai sannan taje wajen Nanny ta karbo Queen cikin shirin baccinta already ma tayi baccinta tuni,Na'im sai da ya taso ya shafa gashin Queen wacce ke saman dan bed dinta me kyau,addua sukayi mata sannan suka kwanta.

Hunaif Saman bed kwance Afrah ta daura kanta a cikinsa tana kwance itama,King yana saman kirjin Hunaif suna wasa,yana Jan Hancin Hunaif tare da dauke hannunsa da sauri wai Dodo ne,Afrah dariya take sosai,ganin almost 11pm Afrah ta fara iya Hausa kadan sai tace ana kwance yayi bacci ayi muna cinyewa ( a kwantar da King sannan suyi making Love take so ta fada) Hunaif ya dinga dariya sabo da itama Afrah irin Na'im ce basa ganewa da wuri,yace ba haka ake cewa ba hausar dole ce kiyi turanci mana,Afrah ta fara shagwaba Sam ita kowa ya iya Hausa ban da ita sai ta koya,sai tace ana kwance wanna yaron ya bashi( a kwantar da Yaron yayi bacci) gashi to sa yayi bacci kizo na koya miki Hausa,da wuri ta lallaba King yayi bacci ta dawo jikin Hunaif ta lafe.

Hunaif yace komai na taba ki fadi sunansa da Hausa,Gashinta ya shafa tace gaci, yace not gaci gashi,ya taba hancinta tace anci,yace ba Anci ba hanci,haka ya dinga mata har yazo saman kirjinta yace wannan wajen sai an cire riga ake iya koyawa mutum,Afrah cike da zumudi ta cire,ya cafkesu kuwa yana murzasu tare da tsotsa yace Baby ya sunansa? Afrah bata sani ba tace uhmm....ta kakalo basirarta Hausa balon,Hunaif ya dinga dariya tare da cewa to sannu sarkin karya,dariya tayi tace a fada mata to,a kunne ya rada mata ko me yace mata oho Afrah dai ta rufe ido tana dariya da alama kunya ce ta rufeta.

Hajiya Zainura an gama waec da Neco yaune ta tafi zana last exam dinta,5pm ta shigo sanye da uniform din schl dinta tana murna tayi Candy,Da Sallama ta shigo palonta,ba zato taji anyi sama da ita ana zaga palon da ita yana congrat Sweet Zeena,ba kowa bane face Irfan dinta,a kasa ya direta ta kara kankameshi tana dariya,hijab din ya cire mata tare da cilli dashi daga shi sai boxers,biro da takardar dake hannunta suka sullube kasa sabo da jikinta ya mutu,nan take ta makalkale Irfan gaba daya ko kafafunta basa tabo kasa,suna romancing juna Irfan sai nishi yake yana I missed u Dear,Me too much more Habibty cewar Zeena,a palon yau suka yi komai cikin salo na daban,Yau ansha Sambatu sai ka rasa na wanda zaka saurara tsakaninsu,Bayan sun nutsu tare da fesa uban wanka kamar zasu je Dinner, Zeena kitchen ta shiga tare da kwalawa Irfan kira Habibty... ya dauka wani abu ya faru da sauri ya fada kitchen din,sai ya hango Zeena da takarda a hannu ta rike lighter, daukeni pics yau nayi Candy dan uban boko karshensa yazo,Irfan ya dinga dariya akan kawai kinyi Candy shine abin kone takaddu ai yanzu kika fara boko,Zeena tace ina Sam sai tayi murna nan ya fara daukanta pics ta cinnawa paper wuta tana ci faaaa irin anga karshen biro da takarda,Irfan shi dariya abin ke bashi Zainura baza ta canja ba da abun dariya, Arif dinta yayi wayo sosai.

Aisha ma suna zaune lfy suna Shan love sosai danta ya girma sabo da duk yafi nasu Zainura Saurin girma,yau jirgin Su Aisha da Doctor Aliyu ya daga Us zasu Sha Amarci su huta daga can zasu je Umrah sai su dawo Nigeria tare da dansu abin sha'awa.
Ummitu da Affa tare da Dada Zama suke me matukar dadi kusan kullum ma suna gidan Mummy,Sun saba da Umma tare da Malam Magaji.
Affa tare suke aiki da Malam Magaji na har Noma sun Zama manyan abokai sosai,haka Umma da Ummitu,dangin Salma na Maiduguri ma suna yawan zuwa ana zumunci suma su Na'im suna zuwa.Mijin Mummy Sarki wato Kanin Baban su Na'im yana zuwa wajen matarsa Mummy dasu Na'im sosai,haka matarsa Balarabiya da sauran dangi ana zumunci su Mummy suna zuwa suna suna zuwa.

Bayan waec din Zainura ta fito itama aka sata a private University wacce Salma ke ciki tana level 3 ta kusa gamawa tana karanta Microbiology,Zainura kuma Computer science take karantawa,Aisha kuwa suna dawowa daga turai ta koma tana Masters dinta suna zaune lfy cike da so da kaunar juna tare da mazajensu,tsakanin matan ba wani kyashi da hassada ba bakin ciki sai Zumunci babu batun nuna faccalanci, sannan Saturday Sunday suna zuwa Islamiyya kusa da gidansu har Afrah.

Arif ya cika 2yrs,King tare da twins dan Aisha suna almost 2yrs suma,Queen ce kadai ta Salma take 1year lokacin Salma tuni ta kusa hada degree dinta,Salma bata laulayi kwata kwata sai dan Zazzabi kadan sabo da haka basu San har ta samu wani cikin ba,har sai da Queen ta fara rashin lfy sosai kamar zata mutu,Suka je asibiti aka tabbatar Salma tana da wani cikin na wata Uku da kwanaki,Salma ta dinga Kuka za ayi 2-0 Queen zata mutu gashi ba a San na ciki za a haifeshi da rai da lfy ba oho,Salma suna dawowa daga Hospital Ta barke da sabon kuka ganin Queen kwance Rai a hannun Allah yarinyar da aka samu da kyar,Na'im shi kanshi ya tsorata haka suka kwashi Queen tare da komawa Hospital aka basu gado,yan Uwa da abokan arziki sunzo dubiya sosai,sunyi wurin 1week a Hospital sannan Queen taji sauki aka ce taci gaba da bata Nono zata warke a hankali.

Bayan an sallamosu Zainura da Afrah suna part din Salma,Zainura ta kalli Salma ta sheke da dariya tare da cewa dadi miji,S alma ina fada miki jarabarki tayi yawa kullum manne da miji ba dole haka ta faru ba ki godewa Allah da ba watan Queen daya da haihuwa ba ya miki wani cikin,shi yasa na baki shawara tunda maitarku tayi yawa kije Hospital Adan miki family planning idan kin yaye ta sai ki daina ki saki mahaifa ki karo wani amma kika ce ke bakya samun ciki da wuri daga baki samu da wuri ba a farko tunaninki haka kike ke special ce hhhhh Afrah ma dariya ta dinga yi,Salma ta harari Zainura tare da cewa to yar Iska ke ba mayyar bace ai naga kin fini son Iskancin zaki wani dameni,Zainura tana dariya tace wannan kuma daban ne ai dole a soshi sabo da yafi komai dandano,Salma ce tana dariya ta dan bige mata baki ke kika sani kin San dai Honey yana gida yana Bedroom karki jawo min yace ina tona masa asiri ni dai ki bani maganin da kika ce zaki kawo min kawai,Z ainura ta mikawa Salma a leda tace kafin Ku kwanta zaki sha kullum spoon 3, Afrah tace wannan maganin yana yi sosai wlh kawai ina Shan wahala a hannun sa ne,Zainura tace hmmm yarinya ki daina wani lango ki zage ai harkar nan harda ke ake jin dadinta,Salma tayi dariya kasa kasa tare da mikawa Zainura Hannu suka tafa tace irinsa nake nema wanda zan sashi kuka wiwi,Zainura tayi kasa da murya ki duba ciki akwai wata kalar wlh idan kika Sha wannan sai yayi ihu ma kuma ko kwana za ayi kema baza ki gaji ba,Salma tace ayiriri irinshi nake nema,Afrah tana dariya tace ai Ranan ana zuwa da Bala'i,inji da'i kuma hhh Afrah ba hausa wai Ranar taji Bal'in Dadi da Hunaif ya mata eh yane,tace kuma Bana yi gijiyawa (wai kuma ban gaji ba ) Zainura ta kalli agogon dake hanjunta a daure tare da mikewa tace ni fa tafiya zanyi Habibty zai iya dawowa daga wannan lokacin kuma zanyi karatu,Afrah tace nima muje kawai suka yiwa Salma Sallama suka wuce.

Queen ta samu Lfy Salma ciki yana ta girma,Kowa ya San labarin cikin Salma,lokacin da ta gama degree dinta lokacin ta kusa Haihuwa,Mummy kullum suna zuwa duba Salma har Allah yasa ta haihu lfy a Hospital Mace ta kara haihuwa kyakyawa da ita,Murna wajen Na'im da sauran dangi ba a magana,Still wannan lokacin Salma tana gidan Dada wajen iyayenta su Ummitu can zatayi jego,ranar Suna yarinya aka rada mata Ummu Suleim,suna ce mata Suleim,Bayan Salma tayi arba'in suka tattara har su Zainura gaba daya suka tafi Umrah.

Bayan shekara biyu Queen ta fara zuwa schl yarinya kamar Balarabiya ga farin jini gata da hankali da nutsuwa ba hayaniya,Haka Kanwarta Suleim ma,Lokacin Zainura tana da ciki tare da Aisha,sai da suka haifi yara na biyu Sannan Afrah ma ta kara samun cikin na biyu har Allah yasa ta haifi Mace itama ta biyu.

3years later duk sun kara haihuwar na Uku Zainura namiji again Omar,Afrah namiji Rayyan,Aisha kuwa tace sai ta huta da yawa zata kara tunda farko yan biyu ta haifa yanzu itama uku gareta,Zainura ma sunyi planning sai Baba ta gani zasu kara Haihuwa sai uban gyaran jiki da Soyayya suke kwasa kamar sababbin Amare haka suke kullum ba canja.

Salma kuwa! uban soyayya Na'im yace shi bai son ayi ta haihuwa ana Shan wahala har ayi kwanika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login