Showing 54001 words to 57000 words out of 127542 words

Chapter 19 - Kamarsu Ce Daya 1 Hausa Novel Complete

17 Nov 2024

396

da lemon kwalin biyu,harda su Fanta,Ga cake da sauran Snacks na Oasis da yawansu,Salma tace wannan mene?a ina ka samo? Na'im yace Abubakar ne yace na dauko Motar Malam na tuka muje Birni a siyowa Amarya me kyau shine mukaje har cikin garin Katsina,Salma ta kallashi da tausayi Allahhhhh Sarki da ka sani ma dan tsire na na wajen Audu ka siyo min ya isa amma tunda ka siyo wannan ma na gode zanci dadina,Dariya yayi tare da bude mata komai yace Bismillah tare da ballo mata cinyar kaza ya bata a baki tayi Bismillah tana ci,Yace naci nima? Tace ae mana na baka ci,wai ita Salma dan ance nata ne shine wai sai ta yarda ma zai ci,Yana ci yana bata suka ci,tace to a kyale kazar nan sai gobe da safe mu karashe ta,muci yan Shila Uku biyu sai gobe shima kar dadi ya kare da wuri,Dariya ya dinga yi yace sai a siyo wani,tace a'a banda Barna bafa aiki mukeyi ba,Malam ne ke bamu da Umma kaga baza muyi ta karbe musu kudi ba ko? Na'im yace ae hakane,Haka suka ci yan shila,Suka Sha yogourt da ruwan roba suka wanke baki da Hannu,Salma harda daukan ragowar Naman ta kai kitchen tasa kwandon tace taliya ta rufe kamar yanda Umma take yi.

Snacks da sauran lemuka basu ci ba kawai ta tattara su ta kai dan kitchen dinta ta kulle ta dawo dakin tare da hawa saman bed sabo da Na'im har ya kwanta yana jiranta.

Za a kwana ana hira yau za kuma muji wanne irin Love za a Sha a daren yau zamu ga karshen dai iskancin nan da ake taso ayi.





Ban samu Damar posting ba fans jiya da kuma wanda nace da dare,magani nake Sha sabo da dan Zazzabin dana yi bacci ke daukeni Bana Samun damar Typing yanda nake so.ayi Hakuri yanzu Alhmdllh komai ya dai daita,zanci gaba dayi yanda na saba insha'allah. Tnx alot fans.







AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉







91-95 96-100






Official






By
AsmaBaffa







Munary,Maman Ummee,Maman Abidah,Nafeesat Umar,Choice,and Alhamdulillah
Wannan page nakune tnx.






Mummy jiki yayi kyau Alhmdllh har an Sallamesu ammafa har yau tana nan kullum cikin damuwa da tunanin Na'im,kullum cikin kallon hotunansa take tana Hawaye,Irfan kamar wasa Yace Momma kinga pics din Na'im da Salmansa,Mummy ta kalla tagansu zaune a Sofa lokacin yana yankewa Salma farce suna gida tare ana nishadi,Mummy ta shafa fuskar Salma tace wayyo dana yana sonki Amma kash babu ke ba shi yanzu,banyi tunani me kyau ba dana ki yarda a daura muku aure da wuri ba,Hakika Na'im yana Sonki Salma sai Mummy ta fashe da kuka sakamakon tuna sanda tace dole yayi aure yace shi in ba Salma ba wlh bazai auri kowa ba,Dada ce ta shigo tare da balbale Mummy da Masifa tace wai ke wacce iri ce?sau nawa zan zauna na fada miki ki yarda da kaddara,Allah ne ya kaddara kuma ya fiki sonshi,ina ga mutanen da suke rasa yaransu gaba daya su mutu,wasu ma basu da kowa sai shi kadai ya rage,wasu ba iyaye ba yan Uwa,kuma suna rayuwa sun hakura,duk nan ba wanda zai zauna a duniya muma jiran lokaci mukeyi,addua ita zamu ci gaba,h aka tayi ta fada har Mummy tayi shuru,Irfan baya son Kukan da takeyi basa jin dadi gaba daya in sunga tana kuka karya musu zuciya takeyi suma sai su kasa hakuri,ga tausayin Mummy suna ji Amma ba yanda zasuyi.idan Mummy na Kuka sai kaga Aisha ta Rabe a Bango itama tana ta yin nata Kukan ta buya,su Hunaif su mazane sai yar kwalla.

Aisha an nutsu an daina halayen banza taga dai Duniya ba kanwar kakarta Dada bace bare ta daga mata kafa,haka Irfan ya shiryu sosai har ya fara soyayya da kanwar abokinsa yana so ya aureta Rayyanat, Hunaif ma ya nutsu daga schl sai aiki duk clubbing an daina.

Affa ne yayi tagumi a tsakar gida shi kadai yana tunanin asarar daya tafka jiya da shekaran jiya,Saniyarsa daya cikin guda 60 ta mutu ba tare da an yankata ba,amma Sabo da jarabar Affa haka ya yanka mushe ya tafi kasuwa ya kaita yace cuta takeyi yayi Sauri ya yanka ya kaita kasuwa birni aka siyeta,dama da yawa masu dabbobi suna aikata haka,abu ya mutu sai su kafta masa wuka sukai su siyar da Akuya,saniya,ko Rago etc suce cuta yake suka yanka kuma su sun san mushene dan kawai kar suyi asara.
Washe gari kuma an lantaba ruwan Sama yayi gaba da kajin Affa guda biyar sun mutu,yanzu yau dan Akuyansa yana ta zawo ba lfy shine Sabo da son abun duniya na dan fulani da rashin godiyar Allah yake ta bacin rai.

Ummitu kuwa babu abinda yake damunta face mafarkin Tall Man Baban Salma da takeyi kullum,zai zo ya tsaya a kanta yana zubar da Hawaye sannan yace kunyi abun kirki Amma karshe Kinci Amanar Allah,kunci Amana.
Kamar Inda Ummitu take wannan mafarki haka Shehu ma yakeyi Kanin Tall Man Sabo da ya cinyewa Salma gadonta na Uba,na Uwa ma dangin Uwarta suka cinye kaf.
Malam Musa ma yayi mafarkin Tall Man sau daya yana fada masa sun yanke Zumuncin Allah.


Ango da Amarya
Kusa da Na'im Salma ta zauna ita bata kwanta ba,ganin hakan yasa Na'im ya mike zaune shima yana murmushi sosai,lips dinsa yasa a kunnenta kasa kasa yace ya akayi My Heart?Salma ta danyi murmushi ganin yanda Na'im yake mata jarababban kallo na masifa,
Jawota yayi tare da sata tsakanin cinyoyinsa ya kwanto bayanta a kirjinsa,a hankali ya sumbaci gashinta,sannan ya shafa gashin yana wasa dashi,wuyanta yake shafawa da daya hannun,Salma kamar ruwa ya cinyeta ta kasa motsi Sabo da yanda taji Hajiya babbar Na'im ta boxers tana sukanta a baya,Salma ta dan yi mutsu mutsu,Na'im bai san sanda ya lumshe ido ba tare da shidewa,Salma bata san komai ba,sai taji tsoron abar Na'im din bananarsa, ta fara kame kame tace uhmm in baka labarin Kamu baka ji yanda muka sha shagali ba dasu Jamila,Na'im yace ke wace Jamila? Kawata mana cewar Salma,yace Jamilo mato ban so,sabo da me akayi auren nan?Salma tace Sabo da Iskanci Na'im yace wrong answer Sabo da Ina Sonki ne,da iskancine zan iya biyan kudi naje wajen ko wacce naga dama Amma Iskancinki nake so ba Iskancin Mata ba,Salma tayi murmushi yace zaki kawo min wasu Jamila,Wai Jamila ma ji nake sunan shinkafa Rice ne naji Malam yana fada to nan On bed muke Jamila ta zauna a gonarta,Salma bata san Sanda ta dinga dariya ba,shima saida yayi dariya,tace wa ya koya ma magana haka?yace oho ji nayi kawai nima na iya,kwantar da Salma Na'im yayi saman Bed yace Sweet heart?tace na'am,yace sai kice min Darling ko Honey,Salma tace Na'am Honey, yace zamu fara Iskancinmu,idan kika ki yi min biyayya gobe da Safe da wuri zan fadawa Umma da Malam har Me gari nace bakya yin Ladabi da biyayya,Salma tace to ai dama zan yarda mana,to shike nan duk abinda na miki idan da akwai dadi kice akwai dadi,idan ba dadi kice babu dadi Honey,Salma tace to ba wani tsoro,karki ji haushina Baby akan nace Bazan ji zancen frnds naki ba ki bari sai bani da aikinyi sai ki bani labari zanji,Salma tace kai dai kawai baka son frnds dina,ina sonsu mana gobe zaki bani labarin ai.

Na'im fara kissing din Salma yayi tun daga yatsun kafa yake mata kiss,Salma ta kyalkaye da dariya tare da cewa wlh tafiyar tsutsa nakeji a jikina banji dadin ba,Na'im bai ce komai ba sai am listening ki dinga fada ko wanne step nazo ki fadi me kika ji tace to,Yaci gaba har yazo cinya yana shafa mata cinyoyi yana lashesu Salma tace kai kai nan na fara dan jin dadi kadan,Na'im ya kalleta yana murmushi,ya dage yar rigarta Sama a hankali sai Dan pant pink shima,kallon wajen yayi kurrrr ya tsallakeshi ya tafi cibiyarta Salma ta fara mimmikewa tace ni fa ba a bakina nake jin dadin ba,yace a ina ta nuna kasanta tace ni a nan ne,yace zakiyi bayani dama rashin kunyarki na gama gani,Yanzu zaki ga tawa ko?,Salma tace ae zan ganta tana ina ba memory to hhhhh?Bai kulata ba yaci gaba ya gangara Kirjinta,ya danyi jimmmm kadan ya cire yar rigar ya jefota kasa,hannaye biyu ya daura saman Boobs dinta,Salma ta já yaji me dogon Zango tare da lumshe ido,tace nan ne wajen tsiyar wlh du yafi ko ina jin sweet,Na'im yanda yake wasa dasu abun ya wuce tunani domin baza ka taba cewa yayi loosing memory ba sam,sosai yake murje mata su tana ta cewa da dadi,bakinsu ya hade waje daya kamar ya samu Alawa ita kanta Salma bata san ma ta fara taimakawa Na'im ba,yana mata tana masa sai nishi sukeyi da Kukan Dadi,Karo na farko Na'im ya daura bakinsa saman Boobs din Salma,Salma tace wlh Allah ni ban yarda ba jarirai ne suke sha,gashi nan na gani a gidan su Jamila yayarta da wasu mata suna ta bawa jariri,sai na haihu Zan bawa dana,Na'im da kyar yace ai dani da Dana ne mu biyu aka Yiwa shi,Salma tace wlh Bazan yarda ba a tambayi Umma gobe idan tace harda kai na baka Amma ni dai yanzu Allah Bazan baka ba,Na'im ya kalleta tare da cewa da dadi fa,ae komai dadi na hakura cewar Salma,ki tsaya muyi abin nan mu san me akeyi mu gane muma mu dinga yi,nima fa ba iyawa nayi ba kawai yi nake wlh kuma gashi kince ma da dadi,Salma tace ni dai Bazan yarda ba ka shanyewa dan da zan haifa ba, bai takura mata ba yace to ina da ina kike so na miki,ta nuna masa yaci gaba,du ta haukace tana masa shima,ya dawo saman Pant dinta yana cire mata pant da hakoransa Salma tace ni dai ina jin period nakeyi Allah naji yana fitowa yace to duba ki gani,Salma harda shigewa cikin bargonsu ta haska da torchlight ta fito da iya kanta tare da cewa wlh kaga ba shi bane wani fitsari ne,yace mu gani tace duba ka gani ta fada zatayi kuka, ya duba yace oh Feeling fa kikayi shine ya fito,kuma ba fitsari bane,Salma tace to nidai Allah Bazan dinga ganinsa ba bana sonsa na hakura da dadin,Na'im yace Kutmar ba shiri wlh baki Isa ba,gobe da safe kuwa Malam zan fadawa,Salma ta Tsorata ta saka masa kuka,domin ita tunaninta ma fa ba a komai da ya wuce wannan,haka Na'im din ma Shi gwara shi yasan anayi Amma abin ne bai san ma ya zaiyishi ba,sabo da Hausawanmu da kunya ko bayani za ayi wa mutum sama sama za ayi Sabo da kunya gwara a kyale mutum a duhu idan ya sani shike nan idan ma shirme zaiyi shike nan,musamman su Na'im da ba memory.

Na'im yace kiyi min naji Dadi ke kiyi ta zama haka,Salma tace na yarda,ta zage duk abinda Na'im yace sai tayi masa sosai,idan baiyi ba zai ce ta sake,sai da ya ji dadinsa sosai da sosai ya samu nutsuwa yayi relsng sannan Ya huta ya tafasa ruwan zafi a resho dinsu yayi wankan Tsarki ya dawo ya shirya tsab cikin jin dadin da bai taba ji ba,tissue din da yayi amfani da ita dan kar ya bata Bed dinsu ya kwashe ya zuba bakar leda ya fitar da ida waje,ya kulle musu dakinsu,ya hau saman Bed Salma lokacin da ake mata taki yarda saida ya gama komai ita kuma sha'awarta ta motsa dama an rigada an tasheta Amma taki yarda,Na'im ya kwanta nan ta dawo saman kirjinsa ta kwanta,tana ta mika tana mutsu mutsu,taki yin bacci,yana shafa mata gashinta a hankali tana lumshe ido tare da fara shafa masa kirji tace Honey! Yace Na'am me kike so tace uhm...Ni yanzu ina so,Bazan miki ba kizo kina min kuka,Allah Bazan yi ba kayi min nima naji irin yanda kaji,Ba musu yace ai ni da zakice a kwana ma wlh kwana zanyi ina miki Dear, ya fara mata tana ta jin dadinta,yana zuwa kasan cibiyarta tace kai ba a zo nan ba kamar wani Bus motar Haya,ya kara murjeta,Na'im ya kwanta ya jawo Salma ya zaunar da ita a wajen wuyansa ya fara mata Sucking down yana mirza boobs dinta,Salma ta rude bata ma San me takeyi ba,maganganunta takeyi iri iri,Saida Salma taji dai dai sannan tana maida numfashi tayi lamo a jikinsa,sai sosa kai takeyi,yace to ai kin kara Kunna ni Baby sai ki taso ki kashe ni da second sai muyi wanka,Salma ta daura ruwan Zafi,ta dawo ta kara cakar da Na'im tayi masa har yafi na dazu ma,sannan sukayi wanka tare dana tsarki dana sabulu suka tsane jikinsu da gashinsu,ya shafa mata mai tare da shiryata fes ya sa mata new pant da rigar daya cire mata
Tunda kasa ya wullota,shi kuwa Salma ta bata masa nasa da Woman discharge dole ya canja wasu irinsu diff color,ta kara gyara musu bed dinsu domin komai a nutse sukayi basu bata komai nasu ba,kwanciya sukayi ya shigarta cikin jikinsa sosai bacci ya tafi dasu me karfi.

Washe gari har 9am ko farkawa basuyi ba,ita dai Umma tana ta tunani domin jiya da dare tana Jin kwarafniyar da sukeyi da ruwa da botiki tare da bude kofa da rufewa.
Salma ce ta fara tashi tayi Sauri tayi Brush da wanka tayo Alwala sannan ta tashi Na'im ya shiga wanka ta fara Sallah,ta idar tayi azkhar shima tuni yayi Sallah bayan ya fito daga wanka da Brush,Suna ta Azkhar dinsu suka gama,sannan ya shirya fes cikin yadi dinkin da suka kai da Salma wanda suka kashewa Malam kudi,bari naje na gaida su Umma Baby,Salma tace ina kwana ?kin tashi lfy my heart?,tace lfy lau tana murmushi,yace ina zuwa,yana fita ta Mike bata shirya ba ta share gidanta wanda yasha siminti ko ina,ta wanke tsakar gida,ta wanke toilet fes ta kunna turaren wuta,ta dawo kitchen ta fito tayi wanke wanke tsab ta gyara komai na kitchen fes,ta koma Rooms dinsu biyu tayi shara da goge goge ta gyara gadonsu daf,sannan ta fesa Room freshener da turaren tsinke ta kunansu da yawa, gida ya dau haske da kyau,wanka ta sake sannan ta shirya cikin Atamfa baka da Golden color,kayan sun mata kyau,kamar yaune party tasha kyau,tana gama fesa turare sai ga Na'im dauke da flasks uku na abinci,ya kalleta sosai tare da ajiye abincin ya rungumeta yana rada mata kinfi ko yaushe kyau,gaskiya da gani jiya kinji dadi har kyau kika kara,fuskarta ta boye a kirjinsa tare da cewa kai ai ka fini kyau yau kaga kuwa ka fini jin dadi,anjima za a kara yi ko?Salma a kunyace tace ae,bari naje na gaishe dasu Umma na dawo,to amma kiyi Sauri Malam ma ya fita baya gida Ashe.

Tsakar gidan Salma ta fita fes Umma har ta gama komai tana karasa dan gyara inda basu gyara ba,Anty Rukayya ma ta hada kayanta zata tafi yau,Har Kasa Salma ta gaisar da Umma tare da Anty Rukayya,Umma tasha mamaki ganin Salma fes duk matsuwar da Na'im yayi akan Iskanci ace jiya Bai mata komai ba,to ko gajiyar biki ce?ko kuma Salma ta taba aure baza taji komai ba oho,Umma dai tayi shuru tace Salma amma Kin gyara wajen naki ko?ae na gyara nayi komai shi yasa ma na Dade ban zo ba,to dan Allah Salma banda gardama ayiwa miji biyayya ko me yace indai Bana sabon Allah bane kiyi kinji? Salma tace to insha'allah Umma,Malam ya fita Ashe,ae tun safe yana da ayyuka ne,Allah dawo dashi Lfy,Ameen.
Anty Rukayya tace to ni zan tafi nayi Sallama da Muhd sai kuma na sake dawowa ko kinzo gidana Amarya,Salma tana dariya tace to Anty Rukayya Ki gai da gida mun gode,Rukayya tace yar duniya Umma jibi wannan uwar daukan wanka kamar baza a mutu ba anyiwa miji,Salma ta rufe ido da tafin hannu tana dariya,Umma tace ina ruwanki da sa Ido ke bakya yiwa naki,Salma kyaleta jeki Ku karya kar yunwa ta kama Muhd.

Salma ta wuce cikin wajen ta masa Sallama yana Palo yana ta Searching yanda ake Romancing mace yana karantawa,Salma Saman carpet ta zauna tace bari mu gani me aka dafa mana,tana bude flask taga farfesun kayan ciki,daya kuma flask din na ruwan Zafi kunun gyada ne daya kuma kosai ne,Salma tace ka gani nasan ma kafin son Kunun gyada da tea ko?idan kuma zaka Sha tea sai naje na daura,sha zamanki wannan ya isa Allah ya sakawa Umma da Alkhairi,Salma tace Ameen ni banda ni? Yace harda ke ma to,a plate daya ta zuba musu,tace to yau dai ni zan baka a baki,Ya zauna tana bashi itama tana cin,Salma tace yanzu zamu fara baki masu ganin daki nasan su Jamila ma zasu zo,Na'im yace ashe watarana zan koresu kuwa idan na gaji,ni baza a dinga takuramin ana shiga hakkina ba,Salma tace kawayen nawa zaka kora,ai ba haka kawai zan koresu amma suna min shirme zaki gani da Kansu zasu rage zuwa,kalli yanda sukeyi kullum sai an zo wajen mutum haka naga sunayi a garin nan,Salma tace ai ni basu sanni ba suna zuwa zasu tafi.
Sun gama cin abinci ta wanke kwanikan ta kaiwa Umma ta dawo,Na'im yace Muje to saman Bed yau sai ki bani Labarin Kawayen naki,Salma ta dinga murna,suka koma saman Bed,yace shi kam yau shine zai kwanta a jikinta,Tace to kwanta jikinsa yana Saman bed kansa ya daura a dukiyar Fulaninta,tace a nan zaka kwanta?yace ai yafi ko ina laushi,Salma dai ta hakura tana bashi labarin su Zainura masu gwada tafiyarsa, Na'im yace ai nasan yarinyar abinda ma tazo tayi min magana,Salma tace me tace?yace zuwa tayi kusa dani tace Angon Salmaaaaa?nace na'am tace wlh Amaryarka tana can tasha wanka kayanku iri daya kamar India haka take,Salma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login