Showing 102001 words to 105000 words out of 127542 words

Chapter 35 - Kamarsu Ce Daya 1 Hausa Novel Complete

17 Nov 2024

411

wlh da yau sai na kawo miki yan uwanki gidan nan,kiyi hakuri kinji watarana sai labari,zasu zo ne kuma Insha'allah ko ba su zo ba zan je na basu hakuri nan gaba mu lallashesu ko? Salma ta daga gai yes,yace yawwa yan matana yana share mata hawaye da hannunsa,kar na kara gani kinmin asarar hawaye akan wannan ya wuce za ayi maganin abin trust me ok,tace tam tana ajiyar zuciya,kin min abincin? Salma tace ae dazu na gama,Mummy tace akwai a kitchen kar na dafa wani nace mata baka cin abun gidan biki,Na'im yace yes hannu yayi yawa,duk mata sai ayi jagwalgwalo,Salma tace to ai ba a gidan nan akayi ba restaurant aka kai suka yi ake biyansu,i knew Sweet Baby Bana cin nasu ne kema kin sani abincin restaurant sai dole nake ci,sabo da ko nama ne sai suje wajen siya baza su siyo me kyau ba sai marar kyau,Salma tace wasu ma sai suce idan an yanka akuya,tinkiya,ko Saniya masu ciki sai suce dan cikin suke so shi zasu siya yafi laushi da dadi,idan suka kawo sai sharp sharp a zabga farfesu ko girki dashi,kana ci kaji laushi da zaki limis kana ai sun iya girki shi kanshi naman daban ne Ashe ba a sani ba dan jaririn dake cikin Akuyarne ko Saniya,hhhh Na'im ya dinga dariya yace to kingani anci kazanta,Salma tace ko sai sunga naman da aka tare waje guda baida kyau za a zubar sai su siya a araha su kawo restaurant,haka kayan miya irin su tomatoes ma idan kaje layin marasa kyau gwalagwaje shi suke siyowa a gyarashi a Markade kaji ance rice and stew hhhh nan ma Na'im yace wai gwalagwaje banda Sharri Sweet wife,Salma tace Allah ba sharri bane a Nigeria da yawa haka akeyi,kaje mayanka wajen da dabbobi kawai ake yankawa ka gani,sai kaga Hajiya tasha kaya tazo a mota da Leda katuwa suna ta siyan jariran saniya ko Akuya ko marar kyau,haka kayan miya ma kagansu ana ta sa musu a leda suna figar motarsu,hhhh Na'im ya kara dariya yace gwara da kika kara gaya min gaskiya amma suna cutar da alumma a Nigeria shi yasa ba a ci gaba kowa zalunci da cuta yasa a ransa,Salma tace ga son Banza.
Na'im yace yanzu da ke ana abin kirki dake da kin dan jiyar dani dadi,Salma ta turo baki ka bari ni dai Allah sai jibi an kawo Amare,na hakura ai Allah ya kaimu,kuma ki tabbatar ranar kisa nayi suman Dadi ko nayi kuka sosai idan ba haka ba to Kin San sauran kema.
Dariya tayi tare da yi masa rada a kunne ta fece da gudu ta bar dakin,yana zuba murmushinsa me kyau.

Aisha tana cikin kawayenta kwance harda Hanifa da Nusaiba yan birnin Abuja schl dinsu daya sunzo suma sai an gama biki zasu yafi,Nusaiba batayi niyyar kwana ba amma yanda su Jamila suke bata dariya da kauyancinsu ga iya shege da abin dariya yasa suka zauna ayi dasu suma,Salma kuwa kawarta daya ce ta schl dinsu tazo Ameera yar gayu itama ta tare dakin Zainura tana Shan dariya.
Aisha kuwa yan city wise frnds dinta sunfi ashirin shegun wayayyu yayan masu Naira da ji da kai,ga iyayi,basa kula kowa su a dole masu kudi da aji,part guda ta ware musu sun kunna kida sun ware vol a manyan speakers sai taka rawa suke,ciki harda yan shaye shayen kwayoyi da tsofaffin kawayenta yan Lez duk sunzo bikin nan sun tare a gidan,wasu suna shaye shaye wasu kuwa suna lez a boye ba tare da an gane ba cikin wasu bedroom din,Amarya bata wani sha'awa sosai bare ta dawo ruwa yanzu,Na'im ya kashe wannan matsalar,frnds din sunyi sunyi tazo suyi final tunda zatayi aure amma taki,wasu kuma suka ce ba matsala idan ta gama Amarcin zasu je su jone suci gaba da lez dinsu sun San Aisha baza ta daina ba kawai,dole ta dawo layinsu.

Zainura taje wajen Aisha zata kai mata wasu kaya da Mummy ta aikata taga abinda sukeyi,kolaben syrup kamar me,harda masu wiwi,ga kwayoyi,wasu daga su sai pant da bra suna taka rawa kamar arna.
Suka kalli Zainura tasha kyau gaskiya gyaran Amarya yasa ta kara komawa wata kamar yar Balarabiya,fata na sheki da kyalli,kamshi na tashi a jikinta,Aisha tace itace matar ya Irfan ta gobe tare za a daura da nawa,Wasu daga ciki hassada da kishi suka sasu Jan tsaki tare da hararar Zainura ana mata kallon Banza sunji ta samu hadadde me kudi su basu samu ba ina ma sune,Zainura takaici ya kamata ta mikawa Aisha har ta bude kofa zata fita wata tace au dama yar kauyece ya kwasota lallai anyi clean,Zainura ta dawo baya ta rufe kofar tayi murmushi tace wlh fa kuma duk gaku a birni gari har Abuja capital guda,kun cika gari anyi wankan,anyi kwalliyar,anyi iyayin,amma Bai ga wacce ta masa ba har sai da ya taka kauye ya zankado Zainura nan yaga me tarbiya,yar masu tarbiya,jikar tarbiya gaba da baya,tayi dariya again cikin fara'a ta kalli kanta tace Zainura kenan ko Larabawa aka jera masa na duniya wanda suka fi kowa kyau Zainura ta kauye zai Zaba,zaiga duk duniya babu kamar Zainura,yana ganin kamata ina zai ganku Ku birgeshi bayan Zainura tana kusa dashi,hmmm kufa nan gani kuke kunfi kowa wayewa ko?Ku a dole nan gani kuke kamar daga Europe kuka zo karshen iskanci,wannan ce wayewar taku? Shaye shaye? Lesbian? Kida da rawa ko sex da maza Ku gani fa kuke ita ce kun gama kurewa Iskanci maleji kun kai karshe? Tayi murmushi tace Allah sarki wlh tausayinku nake kun rako mata duniya,anzo a sabulu za a koma a kumfa wayyo,ba duniya ba lahira,Iskanci dadine dashi wlh da bana tsoron Allah da nayi amma ni da maza zanyi me tsabta zanyi,ba Mace da mace ba Dabba ta fi dan Adam daraja,ko a dabbobi Akuya bata neman Akuya,to me take dashi da zata bata sai dai dan Akuya me Banana me carrot,Wata cikin kawayen tace iyyee ta duro ashar,Zainura kamar bata ji ba taci gaba tana kallon wacce tayi ashar din tace Allah yan mata me zanyi da mace me take dashi,gwara nayi aure idan na samu wani ya rufa min asiri,ga maza nan iri iri a duniya duk wata kalar Banana da kike nema yan mata Allah ya halicci maza da ita,babu wacce baza ki samu ba,kinga akwai me kan torchlight,akwai me bindinga gun,akwai Banana lafiyayya tayi doro ta dan rankwafa,ke akwai me kusumbi,harda me kalar ta Doki ma akwai iya jarabarki da kwadayinki akwai dai dai ke wanda zai kashe miki kishirwarki,amma dan kinzo kinyi da mace me kenan,sai azabar Allah Hajiya,kiyi aure ki kwashi romon damakoradiya kawata.

Yan matan nan na Aisha kaf sunyi shuru suna Jin Zainura iskanci da wulakancin da take gasa musu cikin nishadi,su duk Iskancinsu tunda suke ma basu taba Jin irin na Zainura ba wai a Banana harda me kusumbi,,wasu Kansu abin dariya ya basu sosai duk da cewa sunji ciwon kalamanta amma su suka jawo,kuma ta shayar dasu mamaki da ta iya tsayawa a gabansu manya manya masu ji da Kansu sunkai su 20 amma ba tsoro ba tunanin komai ta goge su tas haka,Aisha tace Allah ya kara muku kune da laifi ai,Wata ciki tace lallai kunyi yar Iskar suruka anan bata da mutunci,Aisha tace tana da kirki Ku kuka tsokaneta dama kuma bata bari baki ne da ita,wata itama tace amma wannan miji ya shiga uku,dama haka yan kauye suke idan suka goge,Aisha tace wannan dama a goge tazo wlh.

Salma ce ita kuma tazo karbar abu wajen Aisha ita kuma Umma ce ta aikota, nan ma Aisha tace ga matar babban yayanmu itace Salma,sukace Na'im?tace ae sun San yanda Na'im yake kamar Aljani wajen kyau da haduwa dukkansu ma amma Na'im na daban ne,ga Salma kamar yar India itama,haushi nan ma da Hassada bakin ciki irin Namu na mata da muke fama dashi suka dinga yatsina suna jefarwa da Salma magana,Salma ba baki banzar tana ji tayi mukus sai da tazo zata fita ta rike kugu ta murguda musu baki ta hararesu ta fita da gudu,Aisha taci dariya dai,su kuwa yan hassada haushin Salma kamar ya kasheshi,wata tace Allah da a gidan nan nake ta harareni sai na ballata,kunji amma Zainura ita masifarta ta kwaceta tsoronta sukaji,amma Salma sunce ballata zasuyi,basu sani ba Salma tana fita ta hango Na'im da frnds dinsa ta tafi kuwa kafin ta karasa ta fashe da kukan tsiya,ya hangota da sauri yazo wajenta,ta fada jikinsa ta saki sabon Kuka,ya rude yana ta faman lallabata ta fada masa me akayi mata,ta nuna part din su Aisha tace frnds din Aisha ne suka zagi uwata da take lahira,yace yaushe,ta kara fashewa da kuka tace yanzu kuma harda Babana da ya mutu suka zaga,shine Aisha tayi musu fada tace ai sun rasu sai suka ce ai to harda wanda suka rikeni na girma a hannunsu su Affa,da dangina Allah ya tsine musu,wai harda cewa wuta zasu shiga,kuma nima suka dinga zagina akan ka aureni,wai sai sun rabamu da asiri,kuma wai sai sun Ballani gobe,suna ta zagina bance musu komai ba,nace sai na fada ma sukace kai din banza kai din wofi ko kaine ma sai sun take ma wuya,Aisha tana ta basu hakuri suka dainawa,Na'im shi dariya ce ma ta kamashi harda za a take masa wuya,yace sorry to ki daina zuwa wajensu jeki kiyi bacci,Salma ta saka kuka tace ni..Wlh sai ka bimin hakkina wlh bazan yarda ba bazan yafe ba,dama baka so na a zagi Uwata kace na tafi nayi bacci ni dama nasan baka so na,Na'im yace muje to dan Ubansu ya sa Salma a gaba har part din tasa kafa ita me miji ta harbo kofar baram,saida matan suka firgita,ta rike kugu,tace Honey gasu nan kuma shaye shaye sukeyi kalli kwalabe da kwayoyi wasu suna bedroom suna lez,anan ran Na'im ya baci sosai,suna zaune lfy ana so aure yayi albarka Ashe ana nan ana aikata masha'a salon auren ya lalace da wuri,

Aisha ta fara rantse rantse ba ita a ciki,yace wlh duk kuzo Ku tafi gidan ubanku,ke Aisha nasan na gama dake baki isa ki nemi wata ba yanzu sai dai ko nan gaba wuce muje ciki kuma saina hukuntaki,Nan take mata jikinsu ya dau rawa suka fara suturta jikinsu,Na'im ya kira security yace a fitar masa da wannan matan da suke part din nan kar a bar ko daya ta zauna,duk wace ta kawo musu raini suyi mata dukan tsiya su watsata waje,Nan kuwa Securities suka musu fata fata suka kori ko wacce a kofar gidan ma ba abar ko daya ta tsaya ba,Na'im yasa aka gyara part din tas ya kada kan Aisha har part dinsa saida tasha mari yafi Uku ranar sannan yace ta koma cikin su Zainura ayi komai da ita,part guda Mummy ta basu su zauna ciki kowacce ta sakata ta Wala,Aisha bata da kawa ranar ko daya,

Zainura ta dinga dariya tace Aisha me na fada miki wlh nafi Salma hankali nafi Salma rufin asiri,kinga ni da kuka min da kaina na dauki mataki kuma ban fadawa kowa ba,amma Salma ita gashi nan Mijinta ta fadawa na fada miki ki kiyayi Salma yar fari ce mijinta komai tayi ko akayi mata sai ta fada masa,baza ta fadawa kowa ba amma shi sai ya sani,Salma ta kece da dariya tace to ya iya bani dadi ne kun San gwarzo ne,na matsu wlh a kaini sabon gida sabon Bed mu hole,Zainura tayi dariya tace Wai da farko da Zafi ne?Aisha tace ke wlh ance da zafi bare ke da kike yarinya kuma Ya Irfan tab,Zainura tace ke manya na magana kina sa mana baki,kanwar mijina ai kanwata ce,me kika sani da zaki fada min bayan ke macece ta kwakwuleki da hannu,Aisha tace wlh Zainura zan fadawa Irfan Allah idan kina min haka,Zainura tace kinyi a banza mijin tace ne to ni zai bi bayana,Salma tace ai ta tuba ko?Aisha tace ae mana,Zainura tace to tunda kin tuba na daina tsokanarki amma ana kara kamaki ba ruwana Allah,Salma tace Zainura ba Zafi duk Wanda yace miki da zafi yayi karya,Dadi ake ji sosai Allah,da kanki zaki ce a kara miki,Zainura harda tafi da tsalle ta fada saman katifa ta dinga burburwa wai zata ji dadi,Aisha tace kinga Zainura wlh ba haka bane,Salma ta dan bigi Aisha,Aisha ma tace Salma ai ban so kika fada mata akwai dadi ba,so nake ta dauka akwai zafi taki yarda,mu kuwa muji dadinmu,Zainura tace muguwa yar bakin ciki Allah ya toni asirinki kuma watarana sai na fadawa Irfan gadar zaren da kika shirya min.

Salma tace ai ki saki jiki ki nuna masa love zaki ji dadi,Zainura ta rungume pillow tare da cewa wayyo Gardi da dandano,wayyo Irfan ni ayi a kaini,Jamila tace Wai Amare wanne kuskus kuke ne? Salma ta kafta musu Ido tace irin dadin da ake ji daren farko mana muke fada mata,Zainab tayi dariya a boye Rahina ma haka tana jijjiga yaronta tace matan aure ai suna sheka karyar zafi,Salma na zata Zafi akeji da gaske Ashe masifar dadi ne a ciki,sauran ma suka ce muma munji labari daga baya Ashe dadi ne,Zainura tace Amma Aishalle kwai yar kutmar....ta dinga mana kuka da safe da mukaje wai da zafi,Rahina tace Ashe karya take ai ta fada min rannan wai maganin da idonku tayi,Zainura ta fado kasa daga saman bed tace to muma Iskanci is somewhere around the corner wlh naga yar iskan da zata min karya nan gaba,oh na ciki baiga gari ba.






Page din nan ya min dadi wlh.


Ayi afwa da typing error pls.


AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉







191-195 196-200







Official







By
AsmaBaffa








Wannan page nakine MARCYCOOL







ZAINAB ATIKU SALAMA,SAMEERAN GAYA,HAFSAT KHAIRAN and ASYCOOL godiya me tarin yawa kuna bada gudun muwa.

Gaisuwarki daban ce QUEENMERMU.








Zainura su Salma sai zugata sukeyi,ta daina Jin tsoron first night dama sabo da haka ma take Jin tsoron auren gaba daya shi yasa jikinta yayi Sanyi amma yanzu ba matsala,
Suna zuba hira Umma tazo tare da yan uwan Zainura suka fesa mata turaren Kamu ana guda,haka suka yiwa ma Aisha,Salma tace sai an kara yi mata itama da yake Umma ce sai ta fesa mata itama kamar Amarya,ana gamawa kowacce ta nemi wajen bacci,

Na'im ya kira Salma a waya,Aisha tace dan Allah Salma ki canja daki wannan wayar taki ta kaddara kullum sai kin kusa kwana,Zainura tace kuma fa Zancen Iskanci sukeyi a wayar in kin San haka ne ki koma wajensa mana ayi me gaba daya,kanku akeji cewar Salma,ta gyara kwanciya tare da daga wayar Na'im,can kasa take magana ba ka jin me take cewa,Hlo My Husband kamar kasan am just thinking abt u,really? Ya tambaya,of course 100% sured,can't do without u Dearna,Zainura ta tabe baki,Salma tace oya gist me Baby kaga na kasa bacci,bana iya bacci ba tare da ina Saman kirjinka ba,Aisha ta toshe kunne da hannayenta,Na'im yayi wani murmushin dadi har ana jiyo sautinsa sabo da kaunar Salma dake ransa sannan yace ba wani nan ba haka bane,da hakane me yasa zaki gujeni,kwana nawa ko ganinki banayi,cike da shagwaba Salma tace to ai ka kusa ganina kullum ma,kwana nawa dan Allah? Am doing ths for our own benefit Baby,u sure?yeah,am missing my lollypop,uhm na sani ai zan baka abinka sai yanda kaso nan da Sunday, shagwaba ya fara sauke mata shi ya gaji da jira tazo yanzu,biye masa ta dinga yi da kyar ta lallabashi ya hakura,Sun dauki lokaci me tsaho suna waya sannan sukayi Sallama.

Aisha kuwa Doctor Aliyu ne yake ta faman kiranta taki dagawa, har ta gaji ta mikawa Salma cewar daga kice nayi bacci pls zai damu mutum da naci, Salma kamar gaske ta daga Hello Doctor Aliyu gata nan kusa dani bari na bata ungo Aisha karbi Aliyu Hydar ne,Aisha ba yanda zata tayi tace baza ta dauka amma Salma anyi shu'uma.
Aisha ta karba ta dole tare da cewa hello tana turo baki,yana magana tana shareshi har dai ta dan sake kadan sukayi hira sama sama,Zainura kuwa tuni tayi bacci ta baje angonta Irfan ya kira shuru ta sa wayar a silent,Aisha ta daga tare da cewa hello ya Irfan,dalla bata wayarta,tayi bacci fa,tashe ta ki bata haka magana zamuyi,Aisha ta tashi Zainura ta mika mata waya,cikin magagin bacci ta fara magana Ango ne? Irfan yayi murmushi yace Amaryace,ke Amarya ya bakya kuka ne?ya kamata kiyi kuka,irfan yace akan me zanyi kuka ina son mijina,Zainura bacci ya kara tafiya da ita suuuuu ta farfado again hello waye wai? Irfan yace Amarya ce,nice Amarya zaka ce kaine ai na ganeka,tashi muyi magana pls,bacci a bari sai shekaran jiya sai ayi maganar,magagin bacci kikeyi da girmanki? Tace ae tun jiya ma inayi,jin Sam baya fahimtar me take nufi ya kashe wayarsa taci gaba da baccinta.
Rahina fa itama ta kara gogewa sabo da Zama da sukeyi a kano,ita da Abubakar dinta kamar bashi ba yana wajen su Na'im ana Harka dashi manager company kuma ya koma BUK zai karasa Degree nasa.

Washe gari Friday ranar daurin aure,ranar Sarkin Lebanon kanin Baban su Na'im ya sauka a Nigeria za a daura aure dashi,Su Na'im duk suna wajensa,an gabatar masa da matayensu dangin Mummy da kowa da kowa,yayi kyauta sosai ranar irin ta sarakai ta alfarma,har jinjinawa Malam da Umma yayi yanda suka rike musu Na'im har suka yi masa aure ba tare da matsalar komai ba yayi musu godiya tare da kyautar mota dalleliya me tsada ya bawa Malam, angwaye da Amare da sauran yan biki anci wanka,tsayawa fadar tsaruwa da haduwarsu bata lokaci ne,karfe 11am Central mosque Abuja aka daura auren Irfan da Zainura,Hunaif da Afra,Aliyu da Aisha,Sadaki Dubu Dari biyu ko wacce,Na'im ne ya biyawa ko wanne ango Sadaki.
Daga can Mazan suka wuce walima a wani tsararren waje,matan kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login