Showing 96001 words to 99000 words out of 127542 words

Chapter 33 - Kamarsu Ce Daya 1 Hausa Novel Complete

17 Nov 2024

851

me Rake yace wlh Zainura ce ba wannan bace,Zainura tace ita bata San me Rake bama,Pc yace to dukkansu zai Zane bai San me gaskiya ba,Za a fara Zane Salma Na'im ya zo daukanta ya dinga masifa a makarantar nan kamar zai kashe su dan masifa za a dakar masa mata,wlh inda a daketa sai yasa an kulle makarantar,Salma tace ba ruwansu Zainura ce fa,Zainura ta dinga dariya tace kuje Allah ya ceceki Salma amma wlh da sai an dake mu tare sau nawa Ina tare miki fada ko godiya bakya min,
Na'im yace ke dai bakya jin magana Zainura,tayi dariya tace to tunda ba a daketa ba ai sai Ku tafi.

PC ya kama Zainura yace ta miko tafin hannu ya dinga tsula mata bulala ba Imani sai da yayi mata Goma masu Zafi hannu yayi jajir ko a jikinta sai ma tambaya tayi ka gama?yace iyeeeeee.....ya kara mata biyar tace ta mahaukaci ance a taimaka ya fada Rijiya yace ni wankana nake so sweet more ko na tafi? Pc ya gaji yace na yar Iska be ths girl,Zainura ta Mike tare da kakkabe hannu tare yiwa me Rake gwalo,yace na ganeki ai zan kamaki ne da kaina zan dau mataki,Zainura tana zuwa gate ba student duk an tafi gate man ya rufe gate,yana zaune a benci yana ciye ciye yana jin radio tana karasowa taga kanshi yasha aski Kwalkwal tace bude min gate da kai kamar bayan kwarya,Gate Man yace sai dai ta bude da kanta tunda ta masa ba'a, kallon tsab ta masa taga bashi da hanci sai dan mitsit daga karshe shima ya baje sai kafafen hanci ta fara dariya tace dan Sanmin Hancin ai kuwa har wanda suke kusa zasu fita suka dinga dariya sabo da kowa yasan hancinsa kamar na biri,Gate man yace Allah baki da me irinsa,Tayi waje tace dan Sanmin Hancin ya mun kyau.
Tana fita taga Irfan yana jiranta wani dadi da sanyi ya ratsata amma wai sai taki ma kallon motar ta tafi da kafa,yana Binta a hankali ya sauke glass yana cewa lets go sai ta makale kafada wai baza ta shiga ba,
Irfan yace zan tafi fa kuma Driver bazai zo ba,ta zaro 1k tare da yi musu Kiss muah harda yin yaren yorubanci legbebe ta wani mawaki kaji ko to kudi ba yaren da basaji,ina da kudina,Irfan yayi murmushi tare da cewa to zo mu tafi dan Allah,yanzu kayi magana ta zaga ta shige, Suna tafiya wani yazo ya buga musu mota,kuma ya fara zagin Irfan wai shine da laifi,suka fara Fada,Irfan ya fito daga mota wancan ma ya fito suna zage zage zasu fara fada,Zainura ta fito ta shiga tsakiya tare rungume Irfan dinta mene haka zaka zubar mana da kima,ai ka wuce cacar baki da wannan,muje dan mota ai ko kyauta sai a bashi,Irfan yace kina gani zai raina min hankali ya buga min abu idan baka iya tuki ba kaje ka koya,wancan dan Gulf yace kai Bature ni ba karamin matsiyaci bane dan tasha ne ni,kunzo garin mutane zaku nuna mana isa ana cin arzikinmu,shegu matsiyata masu Jan kunne,dan kana takama da kudi muma ai da kudinmu ko nazo wajen uwarka ta taimakeni da wata hausarka gwari gwari,Zainura tace kai ka daina zaginsa wlh sunzo din me kuka tsinana a kasar taku na ci gaba,basu suke kawo muku komai ba,da basu yar kuturwar motar nan taka baza ka hau ba,Yace Allahhhh afiruwa au ke harda ke kaza yar me son kudi Karuwai kuna bin turawa akan Kudi, Irfan harda zabura,Zainura ta rikeshi kam tace Wai mene haka ai kafi karfin wannan,kana hada jiki dashi na daina kulaka,dan Gulf ya kalli Irfan da gani anga namiji ga kyau ga sura wandonsa duk sarkoki turawa Zalla,dan Gulf yace na fasa motar bazan biya ba a batar dani,Zainura tace da haka kace tun farko jeka an yafe ma shike nan,ke ni ba talaka bane yayana Sarkin jigawa ne, Zainura tace naga Alama jikinka ya nuna ciki kamar kwado muje Irfan,mutumin yace shegu yan bariki,Zainura tace me hannu kamar na Obasanjo wullu,Irfan yayi dariya suka tafi,Dan Gulf ma ya shiga yace ni za a rainawa hankali da banyi musu kaca kaca ba da tuni sunce sai na biya bani da ko sisi taya zan biya wannan jibgegiyar motar komai nata daban ai gwara da masifa ta kwaceni, shegiyar yarinya yar afiruwa ta samu shiga tana ta cinyewa bature kudi kuma wlh dan banzan jin maganarta yake,amma anyi sakarai,ya saki dariya yace shifa bature mahaukacine idan yana son abu sai abinda mace tace yakeyi wlh ni Jummai bata isa ba tuni zan jibgi banza,amma jiba yarinya karama dan tana da kyau uhmm anyi asara.

Irfan ya dinga dariya yace ni ban ma San me yasa na kulashi ba wlh,inama Na'im yayiwa haka ko Hunaif ya bige kuma wai ya zagi mutum,da baiyi magana ba wlh bazan ko kalleshi ba amma wai zai zageni,da Hunaif ne sai ya kulleshi yau ya kwana a wurin police,Zainura tace yana zaro Ido kamar kwan lantarki ba,shegen wuya kamar lauje hhh Na'im ya mika mata hannu suka tafa,a mma sai ya rike hannun yaki saki,yayi shuru na dan muntuna yace Zeena kince bakya so na ko?wani kike so?yanzu bare yafi dan gida? Zainura tayi shuru a ranta dadi kamar ya kasheta a fili kuma ta kwace hannunta tare da bata fuska tace ni dai Allah sai nayi tunani a kai tunda ai Usman yana nan shima,ya zanyi daku ni,kai nafi daukan ka a best friend kuma yayana,Bana so ko a yaya ki daina daukana in dai baza ki aureni ba mene wani best Frnd,Zainura ta share ma zancen,ta kawo wani,yaji haushi amma ya danne.
Haka Kullum Irfan sai ya tambayi Zainura ta aureshi amma sai aji take ja masa yayi yayi har Salma ya tura amma ba amsa.
Gashi yanzu an kusa bikin Aisha ma Saura 1mnth yana ta bin Zainura,Salma ta samu Zainura tace nasan dai kina son Irfan wai ke Jan aji,to ajin yayi yawa Zainura ki sauke ajin ki yarda kar ya hakura ya nemi wata,kamar Irfan fa Zainura ai kinyi sa'a,Zainura tace to shike nan tunda kin sa baki Zan so shi,Salma tayi dariya tace ke sarkin karya dama kina son Abinki kinga Sai da safe Honey yana jirana da kyar ma ya bari nazo.

Alhmdllh masu aikin Hajji sunje sun dawo lfy,aikin da Na'im yasa ayi a kauyen su Zainura har an kusa kammalawa,yanzu Malam da Umma suke jira kawai su sauka a Abuja,Salma ta gama waec da Neco nata lfy,yanzu Zainura ce take zuwa schl ita kadai.
Yan Uwan su Na'im suna nan suna shirin zuwa bikin Aisha Nigeria daga kasarsu,Zainura ma taje gida can kauyensu ita kadai tayi sati daya tayiwa iyayenta Sannu da zuwa na Makkah da sukaje,tare da kawayensu haka suka dinga yiwa Zainura tsiya wai ta rigasu zuwa birni sun rigata zuwa aikin Hajji wlh sun fita ci gaba.

Salma kullum Zuba Ido take ko zata ga Su Affa ko dangin Babanta sun nemeta amma shuru kakeji.
Gidan da Na'im ya Gina a kusa da gidansu na yanzu yake,makeken gaske part Uku ne ciki,bangaren Na'im daban,Irfan nasa sai Na Hunaif,kowa abinda yake so aka tsara masa a part dinsa babu abinda babu a gidan,komai na Alfarma,Mummy ce tace ita so take su zauna tare gaba daya zasu fi zumunci,Dada kuma sai ta dawo gidan Mummy da zama,gasu Malam da Umma sai su Zauna Shar abinsu,sai bayan bikin Aisha su Na'im zasu tare a sabon gidansu,Hunaif shi da wata Balarabiya yar kanin babansa Afrah da ita yake soyayya wai ita yake so shi bazai auri yar Nigeria ba sai yar uwarsa Balarabiya,Afra kyakyawa ce itama amma dan tana da haske da yawane Salma ta linkata a kyau nesa ba kusa ba,haka Zainura ma tafita kawai farar fata zata nuna musu amma sun fita komai,itama ba laifi ko a Larabawa me kyauce Afra,gata da kirki,bata jin ko wanne yare daga turanci sai larabci,Mummy tace shima Hunaif mene amfaninsa kawai a hada dashi a daura tare dana Aisha,kanin Abban su Na'im ya tsara komai ya yarda ba matsala idan zasu taho Nigeria da Afrah Za a zo ayi biki da komai a kai ta gidan Hunaif.
Irfan haushin Zainura yake ji taki yarda dashi ya aureta kawai shine ya daina kulata,ga wata budurwa a office da ta like masa,har gida take biyoshi yana korarta,Sakeena tunda take zuwa Zainura tana schl bata sani ba,sai yau tazo da yamma Zainura ganin Sakeena tare da Irfan a zaune suna ta hira kishi ya taso mata ta fito sai zirga zirga take a Palo,ta dawo harda buya a bayan labile wai taji wacce hira sukeyi,sai taji yanda Sakeena take jero kalaman kauna,Ihun Zainura sukaji ta fadi a kasa tana ta birgima ta rike ciki tana Zan mutu..zan mutu,Sakeena tace kanwarka wai bata da lfy wlh,Zainura kamar ana yankata haka ta hana kowa sakewa saida kowa ya fito wajenta a gidan,Mummy tace me ya sameki ta nuna Sakeena tace ta kama min kurwata,gata nan ta Zama Mage,wayyo ta koma Damusa,zata yankani,daga taga Ina Shan alawa ban bata ba shine ta rike min makogwaro wayyo hanjina,zata cinyeshi mayya tazo gidan.

Sakeena ta fashe da Kuka Jin sharrin da Zainura ta kala mata wai mayya,tace wlh ni ba mayya bace sharri tayi min,Zainura ta kara fashewa da kuka tana rike wuya wai Sakeena ta shaketa,daga nan kowa ya harbo jirgin Zainura bata son Sakeena da Irfan dama tuni ake Zargin Sonshi take.
Kowa yayi tafiyarsa,Salma tace munafuka kya fadi gaskiya ma,Zainura sai zaro harshe waje take wai ana shaketa,Sakeena bakin ciki yasa tace da Irfan An mata sharri a gidansu kanwarsa har sharrin maita zatayi mata akan tace tana sonsa za a wulakantata to wlh in anyi duniya dan Manzon Allah na hakura har ni zaka sa kanwarka tayi min sharri,akan na zubar da ajina nazo gidanku,ai ko mutunci da muke bai ci ace an min haka ba,aiki a company naka ma na barshi ka nemi wata,Irfan yace ba kanwata bace,Sakeena tace haske ka fita gata nan kuna kama itama me kyau,yace to tayi din ke ni nace ki zo ko nace ina Sonki zaki dameni,nan sukayi kaca kaca da Irfan Sakeena tayi waje kamar zata tashi sama.

Tana tafiya yayo kan Zainura zai damkota ta Mike da gudu ta shige dakinta tare da sa key,Yace ki bude ko na balla kofar nan tace bazan bude ba Allah,me yasa kike haka? Zainura tace haka kawai ba na kori Usman Ba nace anmin miji shine kai zaka kawo wata,to ina ruwanki da ita wajenki tazo,ae amma ai Na yarda Ina Sonka,Irfan dadi ya kamashi yace sai dai Ku zauna Ku biyu na aureta na hada dake,ni yangau inji kishiyar me hakori bazan auri wanda zai min kishiya ba,kama daina tunanin wata,yace kince bakya sona ai? tace hehe dama karya nakeyi ina sonka amma Allah bazan iya fada ma a gabanka kunyarka nakeji yanzu ma fa dan na rufe kofa ne,amma ina kallon wannan Hancin naka zarkadede bazan iya fada ba,amma yanzu kuwa tunda ba a gabanka nake ba ina sonka harda kwalla da karfi tace karya na dingayi Allah nace nima sai Naja aji,hhhh Irfan yayi dariya yace to ai kin tonawa kanki asiri,nima na iya ta yan Birni kuma watarana ba irin wannan salon zanyi ba wani daban zanyi baza ka gane ba sai idan na fada,Na iya yanga nima dama ai cewa nayi sai na gwadaka Ashe nima ba karamar yar gari bace,ta fara gwada muryarsa Zeena ki aureni pls,ina Sonki,bare yafi na gida,na wanashi kamarka ni yar Zainura na dinga juyaka kamar waina.

Irfan yana jikin kofar yana dariya tayi abinta ta tonawa kanta asiri abin na Zainura harda Kuruciya,yace nan gaba zaki ga yanda ake juya waina ai sai na kamaki ya wuce ya tafi cike da murna sosai,tana jin ya tafi ta fada saman Bed tana sai aure muma Iskanci is arround the corner,ana ta zancen Iskan cin nan kullum sonsa nake to nima dai ya kusa karaso min heee ta dinga tsalle da murna.

Salma ce kwance Saman Na'im Sam baya daga mata kafa kullum cikin bukata yake,yanzu kamar handbag haka Salma take duk inda zai matsa tana kusa,bashi da hakuri ko kadan wajen bukata sai dai idan bata da lfy ko yaga ya dan takurata sai ya dan kyaleta ta huta duk da cewa Salma ma kusan kai daya suke basa gajiya,watarana ma itace take nema da kanta yanda take masa salo bazai iya hakura ba,Salma mabukaciya ce ta gaske har mamakin kanta take,ita kanta bata so ko da Sec su rabu da Na'im shi yasa shi kuwa wannan abu yana masa dadi,Mummy kuwa tana hado mata kayan gyara iri iri masu tsada na manyan mata,shi yasa ma Na'im yake kara Manne mata kullum kamar jela,daga Office sai gida,yanzu ma murzata yake amma kafin me ta hargitse baza ta iya Control ba sai taji Na'im cikin jikinta,duk dadewar da Na'im yake ko a jikin Salma dadinta ma takeji,domin yanzu idan Mummy tace dana maza ma a maganin da ta bata sai taje ta durawa Na'im susha abinsu suyi ta tsula tsiya a saman Bed,ko motsinsu ba a ji, iyakaci suyi ta cin abinci me inganci kuma ba lallai Xxx sukeyi ba watarana a romancing suke gamsar da juna,sabo da ba a son xxx din yayi yawa,Ba kullum take Shan maganin matan bama sai jefi jefi tafi karfi wajen cin kayan itatuwa haka Mummy take tsara mata.

Bayan su Malam Magaji sun huta suka tattara nasu ya nasu sai gasu Sunzo Abuja,Na'im da Salma sai murna,Mummy ta basu part dinsu,Dada ma tace haka kawai an wareta kamar mayya,itama ta dawo gidan ta nemi dakinta,Salma ta kawo Shawara wajen Na'im wai dama Mummy ta auri Malam Magaji,Na'im ya dinga kishin Ubansa yace wlh karma ta soma yaji zancen,Mummy baza ta auri kowa ba sai iya Ubansu,kuma ita Umma an mata adalci daga zuwa ayi mata kishiya,wlh indai kika fada sai na miki kishiya kiji idan da dadi,Salma ta dinga bada hakuri taji ance za ayi mata,tace subutar bakine wlh bazan kara ba,yace oh to Umma ce bakya so zaki ce ayi mata kishiya,Salma tace bazan kara ba wlh kuskure ne,ni bazan kara magana ba.

Malam da Umma sunji dadin jin cewar Irfan zai auri Zainura za a hada bikinsu duka rana daya Alhmdllh,Zainura tunda tasan yanzu ta gama samun Irfan bata cika magana ba yanga take masa itama fa tace Yasin Yanzu ta fara gogewa,Zainura ta Zama yar gayu ta gaske ga gwalli da iyayi sai dai fa akwai abin dariya har yau ba fashi,Irfan jin sa yake kamar ma ya Zama Angon.
Takanas Su Malam sukaje wajen Iyayen Zainura aka tsayar da maganar biki rana daya dana Hunaif da Aisha,an dauke musu komai na biki ko cokali baza su siya ba,Aisha ma yanzu ana barinta tana fitowa Palo har tsakar gida,Mummy ta dauko musu me gyaran Amarya har Salma ake yiwa gyaran Na'im yace komai sai anyi mata itama,har lefe da aka hado harda na Salma itama ba abinda aka banbanta su sai dai kowa da kalar kayansa daban,Zainura sai dai tayi ta tsokanar Salma cewar ita an gama komai idan an koma sabon gida ba abinda zata kaiwa Na'im sabo sai dai watakil ko jinjirin ciki,Aisha kuma tace mata ragowar mata,har Hunaif tace shi kuma tasa tana turai wa yasan tsiyarsu data shukawa,ita kuma da Irfan tace su kadai ne cikakkun Ango da Amarya na kirki,Hunaif sai dai su dinga dariya.komai sai tace ita za a fara yiwa itace budurwa hhh.
Kullum sai sunyi fada da Aisha basa fasawa wai dole sai Aisha tace mata Anty Zainura,Aisha tana magana zatace mata yarinyace itace Anty ,Mummy tana jinsu sai dai tayi dariya,Yanzu kuma Anty Salma take cewa Salma wai kannenta ne yanzu,Salma ma yanga take itace matar yaya Babba,itama tace sai abinda tace Zainura zatayi tunda itace Babba ai,Zainura kuma akwai bin doka sai ta bi abinda Salma tace,Salma ma fa yanzu ta Murda kambumta ta boye virginity nata cewar baza ta kara yarda da Na'im ba sai an gama gyara ta dawo Budurwa idan sun koma sabon gida sai a Sha Amarci,amma yanzu ko Romancing hanawa takeyi sai an gama gyara an kai Amare,Na'im ya biye mata shima yana ta dauriya,tunda yaga idan ma ya matsa ba yarda zatayi ba,Zainura ta gama zuga masa mata ita ta bawa Salma shawarar nan.Umma kuwa gyaran da takewa Salma na daban ne wai yartace,tana bawa Su Zainura ma amma basu kai Salma ba.






Love u all.







AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉







181-185 186-190








Official






By
AsmaBaffa








UMMU KHALEED ths page is for u.


MOMMYN ZAHRAH taki ba irin tasu bace Ina gaisuwa Allah ya bar kauna.








Maimuna Matar Hashim laulayi yayi sauki cikinta ya girma,tayi kyau da haske,yanzu Hashim bashi da matsala kauna yake nunawa Maimuna sabo da ta samu lfy,Allah shirya wasu mazan,da yawa lafiyar mace suke so,idan bata da lfy babu kauna ba tausayi ba mutunci,sai ta warke kaga sun lallabo,wasu ma sai dai macen ta koma gidan iyayenta idan ta warke ta dawo gidan miji,ko ya kara aure ya dinga wulakanta marar lfy.
Iklima matar Ubale ta yiwa Maimuna Nasiha da fada kan maganar batsa da sukeyi a majalisar gidan ana fallasa siririn mazaje,Maimuna ma yanzu bata zuwa majalisa ita da Iklima suke harkarsu.

Salma Amarya karfi da dole itama ji take da kanta,Na'im shi ba son wannan Amarci da ake masa tanadi yake ba gwara a kyaleshi ya kwashi gararsa yanda ya saba,amma Salma ko ganinta ma bayayi wasan buya sukeyi bata bari ya ganta.
Gajiya yayi ya nemo Zainura yace lallai ta nemo Salma duk inda take ta kawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login