Showing 48001 words to 51000 words out of 104561 words
boye shi " Inaya ta fada cike da isa kamar ba ita ba ce wannan uwar shagwabar ba
" kin ga ban san abun da ki ke cewa ba , ki ba ni hanya na wuce "
" shikenan , amma ki sani ba zan kyale ki ma , macijiya kawai " Fadin Inaya ta na murguna mata baki kafin ta raba ta geffenta ta wuce
wata yar karamar ajiyar zuciya Rouksar ta sauke ta na fadin " kai Aymane , ka cuceni wlh , dole na bar masarautar nan cikin daren nan " ta na gama fadar haka ta fara takawa ta bar wajen ita ma
bangaran Inaya kai tsaye cemetery din masarautar ta nufa ,
ko me ta je yi cen ba ta ma tsoron fatalwa ? 🤔🤔
sai da ta karanta addu'a sannan ta shiga cemetery din
ta na shiga idanun ta su ka sauka kan Malik , tsaye bakin wani kabari ya rike hannayan shi a baya
kabarin zagaye ya ke da wasu flowers gwanin burgewa
sai da ta yi tafiya mai dan nisa , dan wajen ba karamin girma gare shi ba
sannan ta karaso geffen shi cikin sanyin murya ta ce " yaya Zayd ! "
a razane ya juya ya na kallon ta , har ga Allah ya ji tsoro , a hankali ya bude baki ya ce " me ki ke yi a nan ? "
wani dan karamin murmushi ta sakin mishi ta na fadin " kai ma me ka ke yi a nan ? "
a hankali ya juya kan shi ya ci gaba da kallon kabarin da ke gaban shi
sai da ya dauki lokaci kafin ya sake ce mata " ya a ka yi ki ka san ina nan ? "
" ummmm , ni ma ban sani ba , jiki na ne ya ba ni ka na nan " ta fada cike da shagwaba
shiru ya yi bai ce mata komai ba
ya na a haka ya jiyo Muryar ta ta na dariya kassa kassa
a hankali ya juyo ya kale ta ya ce " why did you laugh ? "
juyowa ita ma ta yi ta kalle shi ta ce " uncle ya ce ba ka ji dadin rayuwar ka ba da wannan uban miskilancin naka " ta kai karshen ta na sakin wata yar karamar dariya
dan zaro idanu ya yi a rude ya ce mata " ki na da hankali kuwa ? ki na jin abun da ya ke cewa ? "
gyada mishi kai ta yi allamun Eh ba tare da ta ce komai ba
a hankali ya juya ya kalli gaban shi ya na cewa " ya a ka yi ni ba na jin shi ? "
daga mishi kafadun ta yi ta na cewa " ya ce shi ma bai sani ba "
shiru ya yi bai ce mata komai ba ya ga allamun idan ya biye mata sai ya zauce
ya na a haka ya jiyo Muryar ta ta na fadin " baby uncle ya ce , da allamun ka angonce dan ya ga ka kara kyau har da haske ma "
wani dan karamin tsaki Malik ya ja ya na cewa " ka mutu ma ba za ka kyale ni ba ? "
wata yar karamar dariya Inaya ta yi ta na cewa " ya ce kai babyn shi ne ba zai kyale ka ba "
cikin sanyin murya Malik ya ce " ina matukar kewar ka , why za ka tafi ka bar ni ? ba ka san irin halin da na ke ciki ba a yanzu "
wani cool murmushi Inaya ta saki kafin ta kai hannu ta riko nashi hannun ta ce " ni ma ina matukar kewar ka babyna , amma ba yadda zan yi haka kaddarar ka ta zo , ina matukar alfahari da kai , ina alfahari da Malik din da ka zama , ni dama na sani na bar magaji a bayana "
cikin nitsuwa ya katse ta da cewa " no Abbi , ba na so , ba ka san abun da ke faruwa cikin rayuwata , na kasa samun sukuni tun lokacin da na hau wannan kujerar nan "
" shikenan , ka sauka , ba zan ga laifin ka ba , amma ni ban haifi ragon namiji ba , dole sai ka zama jarumi in ka na son zama kan kujerar nan dan ba a yi ta dan rago ba , ba ka san irin abun da na fuskanta lokacin da na hau kujerar nan ba , ba ka san irin tubbun da a ka sha yi min ba , amma ka je ka tambayi Ammien ka , za ta fada maka yadda a ka raba ta da mahaifar ta sannan a ka kashe mata yaron ta " ta na gama fadar haka ta ja wani dogon nunfashi har da lumshe idanun ta
bayan zaro idanu ba abun da Malik ke yi , hakan na nufin MALIKAT INAS ta taba haihuwar namiji ?
a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya juya ya kalle ta ya ce mata " my Cutie za ki iya komawa cikin masarauta ina zuwa "
shagwabe mishi fuska ta yi ta na cewa " ba za ka jima ba ? "
gyada mata kai ya yi ya na fadin " Eh , ba zan jima ba "
ba ta ce mishi komai ba ta saki hannunshi ta juya da gudu ta bar wajen
da sauri ya ce mata " yi a hankali " ya fada da dan karfi dan kar ta ji ciwo
ba musu ta rage gudun ta
da kallo ya raka ta har sai da ta bar cemetery din sannan shi ma ya juya ya fara takawa cike da nitsuwa ya bar wajen
â–ªMALIK
bakin shi da Sallama ya shigo parlourn MALIKAT INAS
zaune ta ke saman Sofa ta na rike da kur'ani ta na karantawa cikin nitsuwa
a hankali ta dago kai ta na amsa mishi sallamar
ta na ganin shi ta saki wani kyawatencen murmushi ta na fadin " babyna , na zata ka na cen ka na hutawa , ya a ka yi baby ta baro ka ka fito ? "
bai ce mata komai ba ya karaso gaban ta ya zauna a kassa ya kontar da kanshi saman laps din ta
a hankali ta rufe kur'anin hannunta ta ajiye gefe , sannan ta daura hannun ta saman kanshi ta fara shafawa a hankali ta na fadin " ka daina saka damuwa a ranka babyna , in sha Allah komai zai zo karshe , idan ka na saka damuwa a ranka za ka iya samun matsala ka sani ko ? "
slowly ya bude baki cikin sanyin murya ya ce mata " na sani Ammie in sha Allah zan rage "
wani cool murmushi ta saki ta sunkuyar da kai ta manna mishi kiss a forehead ta na sa mishi Albarka
a hankali ya dago kan shi ya ce " Ammie , please ina son na yi wata tambaya ina fatan hakan ba zai bata miki ba ? "
gyada mishi kai MALIKAT INAS ta yi a hankali ba tare da ta ce komai ba
dan jinkirtawa Malik ya yi kafin ya ce " Ammie , bayan RIANNA kun taba samun wani babyn ? "
cak MALIKAT INAS ta tsaya waje guda , nan take yanayin face din ta ya sauya kamar ta na shirin yin kuka
da sauri Malik ya ce mata " Ammie , bari zancen kawai , ni ma ban san abun da ya sa na yi miki wannan tambayar ba , i'm sorry "
wani cool murmushi MALIKAT INAS ta saki kafin ta ce " NAYEL , sunan shi NAYEL , ku na kama sosai da shi kamar an tsaga kara , har wadanan Hazel eyes din na mahaifin ku , lokacin da ka shigo duniya na yi tunanin kamar Nayel di na ne ya dawo " ta kai karshen hawaye na zubo mata
a hankali Malik ya dago hannu ya goge mata hawayen ta
wani cool murmushi ta saki ba ta ce mishi komai ba
sai da ya goge mata hawayen ta sannan ya ce " fada min , me ya same shi ? "
dan jinkirtawa MALIKAT INAS ta yi kafin ta ce " ni ma ban sani ba , lokacin da na haife shi ba na cikin hayacina saboda tsananin nakudar da na sha , bayan na bude ido na na gan shi konce a gefe na , ya na wuntsila kafafun shi gwanin burgewa , a ranar mahaifin ku ruwa kawai a bai zuba ba a kassa ya sha , ban taba ganin irin farin cikin da ya yi a ranar , musaman ya bude bankin masarautar , duk wata masarauta da ke karkashin Daular Saudiya sai da ya ba da makudan kudade a yi sadaka , a ranar kassa rufe bakin shi ma ya yi ko wane lokaci sai dai ya yi murmushi ko yi wata yar karamar dariya specially idan ya kalle shi konce a gefena , ina shirin gobe zan koma part di na kawai su ka raba ni da shi , mu na konce cikin Room din mu , na fara jiyo kukan shi sama sama a disashe , a hankali na bude idanu , nan na gan shi sai faman kuka ya ke yi da karfi jikin shi cike da sarar maciji sai zubar da jini ya ke , kafin ma na sauko da ga saman gadona , ya koma ga mahallicin shi "
cikin rudu Malik ya katse ta da cewa " ya isa haka Ammie , ya isa " ya fada saboda ya ga ruwan hawayen da ta ke yi
nan take ta saki wani dan karamin kuka ta kassa cewa komai
a hankali ya mike ya zauna geffenta ya rungume ta ya na fadin " ya isa haka Ammie , I'm sorry , ki daina kukan nan please "
a hankali ta dago da ga jikin shi ta sa hannu ta goge hawayen ta sannan ta saki wani dan karamin murmushi ta ce " Ni ai baby na bai mutu ba , ba ga nan ba tare da ni "
wani dan karamin murmushin geffen fuska ya yi mata ba dan ya so ba sai dan ya na son ya kontar mata da hankali
hannu ta kai saman kumatun shi kafin ta matso ta manna mishi kiss saman forehead ta na fadin " I really love you my baby "
" I love you Too Ammie " ya kai karshen ya na riko hannun ta ya manna mata kiss a baya
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " shikenan yanzu tashi ka tafi , ka na ji an fara kiran sallat "
" okay , see you later " ya fada kafin ya mike a hankali ya nufi kofar fita ta fice
da kallo ta raka shi har sai da ya fita sannan ta saki wani cool murmushi ta tashi ita ma ta nufi corridor ta koma bedroom din ta
â–ªAFTER SOME HOURS
â–ªINAYA
konce ta ke saman doguwar Sofa , ta na sanye da wasu kananan kayan barcin ta ko underwear ba ta saka ba , ta na rike da bowl cike da popcorn ta na ci ta na kallon Tv
ta na a haka Malik ya shigo parlourn ya na sallama
ta na ganin shi ta tsuke fuska ta kauda kai gefe , ko sallamar shi cikin zuciya ta amsa mishi ita
ya na ganin haka ya tabbatar yau zai sha rigima dan da ga gani fushi ta ke da shi
bai ce mata komai ba ya karaso cikin parlourn ya nufi corridor ya shiga bedroom din su
ta wutsiyar ido ta raka shi da kallo , ta na ganin ya wuce ta ko sannu bai ce mata , kawai ta saki kukan shagwaba ta na halba kafafun ta sama ta na turo dan bakin nan nata har da wasu hawayen iskanci , kamar ba ita ta kyale shi da farko ba har da kauda kai
sai da ta dauki wajen good 45 minutes ita kadai ta na faman gungunin ta , kafin ta ga ya fito da ga cikin corridor da ga shi sai short da allamun wanka ya yi
ta na ganin shi , ta sauke bowl din hannun ta kassa , ta juya ta ba shi baya
a hankali ya karaso wajen sofar bai ce mata komai ba ya sa hannayan shi biyu ya dauke ta cak kamar baby ya juya da ita
ta na jin ya dauke ta , ta lumshe idanun ta ta kauda kai gefe allamun yau fa da gaske ta na fushi da shi
shi kuwa kai tsaye saman bed din su ya sauke ta , sannan ya haye saman ta ya riko hannayan ta ya yi mata runfa da fafadar kirjin shi ya na kallon yada ta ke faman turo dan bakin nan nata
tsayawa ya yi ya na kallon ta babu ko kiftawa
jin shiru ya sa ta bude idanunta a hankali , ba su sauka ko ina ba sai cikin nashi
daga mata gera guda ya yi ya na fadin " fushi ki ke da ni ? "
kauda kai gefe ta yi ta na fadin " ban sani ba , me ka gani ? "
" nothing , just you're so beautiful " ya fada cikin sanyin murya
ba ta lokacin da ta saki wani kyawatencen murmushi har sai da dimple din ta ya lotsa amma duk da haka ba ta juyo da kan ta ba
a hankali ya saki hannayan ta , ya mike zaune saman guyiwowin tsakanin cinyoyin ta
ya kai hannu ya yi sama da rigar barcin ta ya cire mata ita ya ajiye saman bedside drawer , ta na jin ya fido mata riga ta lumshe idanun ta a hankali
ta na haka ta ji saukar lips din shi saman nipple din ta , ya daura hannun shi saman gudan
slowly ta bude idanun ta , ta juyo da kan ta , idanun ta ba su sauka ko ina ba sai cikin nashi dan shi ma ita ya ke kallo
wani dan karamin murmushin geffen fuska ta yi mishi kafin ta dago hannun ta a hankali ta daura saman kan shi , ta zare pin da ya daure gashin shi , ta sa hannuta cikin gashin duk ta birkice mishi shi
wani dogon nunfashi ya ja ya lumshe idanun shi a hankali kamar mai jin barci ya sake bude su cikin nata
a hankali ya dauke bakin shi da ga saman nipple din ta ya matso da face din shi kusan face din ta ya na kallon cikin idanunta ya ce " so ki ke ki gama rikita ni ko ? "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce mishi " Ummm , ni ba abun da na yi "
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce mata " kin san wani abu ? "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " um sai ka fada "
shiru ya yi ya na kallon ta babu ko kiftawa , ya rasa dalilin da ya sa duk lokacin da ya ke kallon ta haka ya ke ji wani mugun shauki cikin zuciyarshi musaman a irin wannan yanayin
ganin yadda ya tsare ta da idanu ya sa ta cewa " baby , fada mana kai na ke sauraro , duk ka sa na kagu " ta kai karshen ta na turo mishi dan bakin nan nata
a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya kara matso sa face ya hade forehead din su ya na kallon cikin idanunta , murya kassa kassa ya ce mata " ina son mu samu baby boy "
dan zaro idanu ta yi ta na kallon shi baki sake , wata yar siririyar kara ta saki ta na yar karamar dariya ta ce " da gaske ka ke ? ka na son mu samu baby ? "
gyada mata kai ya yi , ya kai kai lips din ta saman wuyan ta ya manna kiss , ya na a haka kawai ta ji ta zagayo da hannayanta a wuyan shi ta rungume shi tsam kamar na ce zan kwace mata shi
a hankali ya ce mata " to madam sake ni kar ki kashe ni , irin wannan shakar "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta janye hannayanta da ga saman wuyan shi ta na fadin ' i'm sorry baby , kawai dai am so happy "
a hankali ya sauka da ga jikin ta ya koma bakin gadon ya zauna ya na fadin " da gaske ? na ji shikenan ina zuwa " ya fada ya na kokarin tashi
da sauri ta riko hannunshi ta marairaice fuska ta na fadin " baby ina kuma za ka je ? "
" kar ki damu , fruits ne zan je na dauko mana , na fara jin yunwa "
wata yar karamar dariya ta yi ta na fadin " baby dama ka na iya jin yunwa ? "
" no , robot ne ni ba na cin abincin , sake ni , ina zuwa "
ba musu ta sake mishi hannu ta na fadin " ni ma ina so tom "
" tasso mu tafi " ya fada ya na mika mata hannu
da sauri ta daura hannunta saman nashi , ta mike zaune ta sauko da ga saman gadon da allamun ta manta babu riga a jikin ta
a hankali ya juya ya dauki rigarta ya saki hannunta sannan ya saka mata ita , ya riko hannun ta su ka baro dakin
kai tsaye dining room ka nufa , da kan shi ya janyo mata chair ta zauna , sannan ya janyo ta geffenta ya janyo tray