Showing 42001 words to 45000 words out of 104561 words

Chapter 15 - Exiled Prince Book 3 Hausa Novel Complete

Meerah   

13 Dec 2024

388

cikin sanyin murya
gyada mata kai kawai ya yi allamun Eh
shiru ta yi ta na kallon shi ta na tsoron ta ce mishi ta yarda ya saka yin abun da ba za ta iya ba , in kuma ta ki yarda ta san halin shi ba karamin aikin shi ba ne su kwana a haka shi bai sake ta ita ba ta yi abun da ya ce mata ba

ta yi nisa cikin duniyar tunanin ta ta jiyo Muryar shi ya na cewa " za ki ko ba ki yi ba ? "
a hankali ta ce mishi " me zan yi to ? "
a hankali ya kai bakin shi saitin kunnenta ya yi mata rada

zaro idanunta ta yi ta na girgiza mishi kai da sauri ta na cewa " a'a ba zan iya ba , don Allah ka kyale ni , Ammie ki na ina ? " ta fada kamar za ta yi kuka

daga mata gera guda ya yi ya na cewa " ko kin kira ta cewa za ta yi ki min abun da na ke so , dan haka kawai ki fara ba ki da isashen lokaci "
" yaya Zayd wai yaushe ka zama haka ? "
" ai dama haka na ke , yau ne kawai ki ka samu damar ganin haka , you know why ? "
a hankali ta girgiza mishi kai ta na marairaice fuska

dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " saboda ban yi tunanin zan sake samun damar having sex with you , please ki yi min mana , ko zan ji dadi na dan lokaci "

hararrar wassa ta yi mishi ta na cewa " ce wayo ne kawai ka ke yi min kawai dan na yi abun da ka ke so "

" kin san idan na yi niyya ba abun da zai hana ni yi miki abun da na ce , kawai wannan karan ina son ki ji irin dadin da na ke ji ni ma "

" wa ya ce maka ba na jin dadin abun da ka ke min " ta fada ta na daga mishi gera guda
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " ba ki taba fada min ki na jin dadi ba "

wani cool murmushi ta saki kafin ta ce " ai ba ka taba tambaya ta ba " ta kai karshen ta na turo mishi dan bakin nan nata

" shikenan yanzu fada min akwai dadi ? " ya fada ya na daga mata gera
gyada mishi kai ta yi ta na cewa " da farko akwai dadi in ka na yi a hankali , amma da ga baya sai ka dinga yi min da karfi ni kuma zafi na ke ji in ka na yi da karfi " ta kai karshen cikin shagwaba

a hankali ya dago hannun ta da ke saman dick din shi ya manna mishi kiss kafin ya ce " ba laifi na ba ne , dadin ki ne ya yi yawa , sai na ji kamar ina cikin wata sabuwar duniya ta zallar zumarki , amma tunda kin fada yanzu zan dinga yi a hankali yadda za ki ji dadi "

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " da gaske ka yi a hankali ? "

gyada mata kai ya yi ba tare da ya ce komai ba
wani cool murmushi ta saki kafin ta matso ta daura lips din ta saman nashi ta manna mishi kiss ta na cewa " i really love you my baby "

a hankali shi ma ya kai bakin shi saman lips din ta ya manna mata kiss ya na cewa " ni ma ina son ki ya ke sarauniyar da ke mulkar zuciyar Nawfel Hicham bin Jaabar "

wata yar karamar dariya Inaya ta yi jin abun da ya ce mata
" shikenan yanzu tashi ki je ki yi wanka lokacin sallat ya yi " ya fada ya na kokarin tashi
da to kawai ta amsa mishi kafin ta sauko da kafafun ta kassa ta mike tsaye ta fara takawa a hankali ta shiga toilet

da kallo ya raka ta har sai da ta shiga toilet sannan ya fara takawa shi ma ya fice bedroom din

ta dauki wajen 30 minutes kafin ta fito da ga cikin toilet ta na sanye da bathrobe
ta na fitowa idanun ta su ka sauka saman wata Abaya red color shinfide bakin gadon su
wani kyawatencen murmushi ta saki kafin ta karaso bakin gadon ta kai hannu ta kai Abayar , nan ta ga underwear da veil din Abayar
Mayar da Abayar ta yi saman bed din kafin ta dauki underwear din ta fara sakawa , sannan ta saka Abayar ta yi Rowling veil din ta a kai kafin ta dauki bathrobe din ta , ta mayar da ita toilet

ta na fitowa ko Malik ya shigo bedroom din ya na sallama cen kassan makoshi
cak ta tsaya ta na bin shi da kallo dan ba karamin kyau ya yi mata ba
sanye ya ke cikin wasu Fararen kaya ma su mugun kyau , rigar da kadan ta wuce guyiwa ya daura wata yar karamar waistcoat navy blue da ga saman rigar , ya na sanye da Alkyaba ita ma navy blue an yi mata zane da zare mai launin gold , ya saki wannan smooth hair din nashi ya zubo mishi a baya , sai tashin qamshi ya ke abun dai Masha Allah

daga mata gera guda ya yi ya na fadin " lafiya ki ke min irin wannan kallon ? "

wani cool murmushi ta saki kafin ta fara takawa a hankali ta tsaya gaban shi ta na ci gaba da kallon shi ta ce " gaskiya yaya Zayd ka hadu , Allah ya sa ba wajen wata za ka je ba "

a hankali ya kai hannu ya riko nata hannun ya dago shi sama ya kai saitin bakin shi ya manna mata kiss ya na fadin " kishi ki ke yi ? "

hararrar wassa ta yi mishi ta na cewa " ba dole na yi kishi ba , wai ka ga yadda ka yi kyau "

" ke ma kin yi kyau My Cutie " ya fada ya na daura hannun shi saman kumatun ta
shagwabe mishi fuska ta yi ta na cewa " amma ba kamar kai ba "
" na ji shikenan , ba zan jima ba zan dawo "

da sauri ta ce mishi " baby , ina kuma za ka je ? yanzu fa ka dawo da ga likita kuma za ka tashi ka tafi fada , ya kamata ka konta ka huta , please " ta fada ta na marairaice mishi fuska

girgiza mata kai ya yi a hankali ya na cewa " ba fada ba zan je , akwai wani aiki da na ke son yi , kar ki damu ba zan jima ba "

ba dan ta so ba ta ce mishi " shikenan , amma wlh in ka dawo sai ka yi kwana biyu ba ka fita ba "

a hankali ya kai lips din shi saman forehead din ta ya manna mata kiss ya na fadin " I love you "

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " please ka kula min da kan ka "
gyada mata kai kawai ya yi kafin ya juya ya fice dakin
ya na fita ta nufi daddumar ta ta Haye ta tada sallar ta


ā¤āš˜E X I L E D P R I N C Eāš˜ā¤


(LOVE MEETS POWER ) šŸ‘‘šŸ”„





( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )





STORY & WRITTEN BY : MEERAH āš˜šŸ•Š






BOOK ________3 šŸ‘‘āœŒ






ļ½› P A G E ………14 šŸŒ¹šŸ•Šļ½






bangaran Malik kuwa kai tsaye part din ya baro , ya na tafiya cike da nitsuwa kamar ba ya son taka kassa
a haka har ya karaso part din MALIKAT HOUDA
šŸ¤”šŸ¤”šŸ¤” ME KUMA YA ZO YI A NAN ????????

bakin shi da Sallama cen kassan makoshi ya shigo parlourn MALIKAT HOUDA
nan ya tardo ta zaune tare da Muntaz , ta na ganin shi ta saki wani kyawatencen murmushi ta shiga yi mishi sannu da zuwa
gyada mata kai kawai ya yi kafin ya nufi MALIKAT HOUDA ya zauna geffen ta , murya kassa kassa ya ce " barka da wannan lokaci Mamie "

a hankali ta kai hannu saman kumatun shi , ta matso da face din shi ta manna mishi kiss saman forehead sannan ta ce " na fada maka wani abu ? ina matukar alfahari da kai , na godewa Allah da babu abun da ya same ka "

hannun ta ya riko ya kai saitin bakin shi ya manna mata kiss ya na fadin " ina son ki duk da kin tsufa "

wata yar karamar dariya MALIKAT HOUDA ta yi kafin ta ce " tsakani da Allah Nawfel ban fi MALIKAT din ka kyau ba ? "

" ko kusa ta fi kyau , duk duniya babu macen da ta kai ta kyau , har yanzu ban ga macen da ta kamo ko da kafar ta ce wajen kyau bare ke tsohuwa " ya kai karshen ya na kauda kai

da sauri Muntaz ta ce mishi " a'a gaskiya ban da ni , ko makaho ya kalle ni , ya kalle ta , ya San na fi ta kyau , ko Mamie ? " ta kai karshen ta na sakin murmushi

" ni dai ba ruwa na , tsakanin ku ne , kar ku sanyo ni cikin fadan ku " fadin MALIKAT HOUDA

har Muntaz ta bude baki ta na shirin magana Malik ya riga ta cewa " ina sirikata ta ke , wajen ta na zo "

hararrar wassa MALIKAT HOUDA ta wurga mishi ta na fadin " Ah , dama ba waje na ka zo ba ? shikenan tashi ka tafi , ta na cikin dakin ta "

" okay " ya fada a takaice ya na mikewa tsaye ya nufi corridor ya shige
da kallo Muntaz ta raka shi har sai da ya shiga corridor din sannan ta ce " wlh ni dai na fi wacen sakarar kyau , Ah to " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata
murmushi kawai MALIKAT HOUDA ta yi ta na kallon ta , sai wahalar da kan ta ta ke yi , wanda ta ke yi wa bai ma san da ita ba

a hankali kai hannu ya tura kofar dakin mama ya shiga ya na sallama cen kassan makoshi

zaune mama ta ke bakin gadon ta , ta na fuskantar kofar shigowa
a hankali ta dago kai ta na amsa mishi sallamar shi , ta na ganin Malik ne ta saki wani cool murmushi ta ce " malam Zayd ne da kan shi a nan ? ko dai batan kai ka yi ? " ta fada cikin zolaya

girgiza mata kai ya yi ya na cewa " barka da wannan lokacin mama , fatan na same ki lafiya ? "

wani dan karamin murmushi ta saki ta na nuna mishi geffenta da hannu
ba musu ya karaso bakin gadon ya zauna ya na kallon ta
ya na zama ta shiga karanto mishi addu'o'in tsari da ga ubangiji ta na tofa mishi idanu a lumshe
sai da ta Kamala sannan ta ware idanun ta ta ce " ya jikin naka ? na ji an ce ba ka da lafiya "

cikin nitsuwa ya ce mata " Alhamdoulilah "
" Masha Allah " mama ta fada ta na dan karamin murmushi

dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " please mama ina son mu yi wata magana , a kan Inaya "
da sauri mama ta katse shi da cewa " Allah ya sa ba wani laifin ta yi maka ba ? "
girgiza mata kai ya yi allamun a'a , kafin ya mike a hankali ya nufi kofar dakin ya tura ta ya rufe sannan ya saka security kafin ya juya ya dawo inda ya tashi ya zauna

sai da ya dauki dan lokaci kafin ya ce " ba ta yi min laifi ba , kawai akwai wata magana da ta tsaya min a zuciya , tun da uncle ba ya nan , na san ke kadai zan iya fadawa wannan abun "

" Ina sauraron ka , kar ka ji tsoro za ka iya fadamin " mama ta fada ta na kai hannu ta riko hannun shi

a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce " mama ni kai na ban san yadda zan yi na fada miki ba , saboda abun ya wuce tunanina , watarana uncle ya taba ce min ya na ji a jikin shi kamar ba ita kadai ba ce a cikin jikin ta , na kassa gane me haka ke nufi , ta sha fada min abu , kuma abun nan ya tabbata , na san ku na da labarin poison din da a ka zuba min a abinci , a ranar ni da ita mu ka sha fruits din , har ta ce min kar na hadiye abun da ke cikin bakina bayan ita ta hadiye kuma ni na konta ciwo ita ba abun da ya same ta wannan abun ya tsaya min a rai , ko jiya lokacin da na bude ido , na gan ta tsaye a gabana duk ta sauya min idanun ta sun koma farare kal har gashin kan ta , please mama idan uncle ya taba yi muku wata magana a kan ta ya kamata na sani " ya kai karshen ya na dago kai ya kali mama

cikin nitsuwa mama ta ce mishi " hakan na nufin wani abu ya shiga tsakanin ku ? " ta fada ta na sakin murmushi

dan zaro idanu ya yi ya na kallon ta , shi tambayar da ya yi mata daban ita tambayar da ta ke yi mishi daban

kamar ko ta san abun da ya ke tunani sai ta ce mishi " da a ce wani abu bai shiga tsakanin ku ba , babu yadda za a yi ka min wannan maganar " ta na gama fadar haka idanun ta su ka koma farare kal ko digon baki babu

ba karamar razana Malik ya yi ba har sai da ya shiga karanto kalmar shahada
lokaci guda idanun mama su ka koma dai'dai , da sauri ta ce mishi " kar ka ji tsoro ba abun da za su yi maka "

cikin rudu Malik ya ce " su wa kuma ? "

wani dan karamin murmushi mama ta saki kafin ta ce " Abyad & Aswad "

" white & black ? " Malik ya fada cike da rudu

gyada mishi kai mama ta yi kafin ta ce " ko da malam na raye ba abun da zai iya fada maka a kan su dan shi ma bai san da su ba , amma bari na fara ba ka tarihina tukunna , a kauyen Illori a ka haife ni , lokacin da na cika shekara biyar mahaifiya ta ta rasu kuma ni kadai ta haifa , bayan mahaifina ya kara aure kawai matar shi ta shiga gallaza min , ba irin azabar da ba ta yi min ba , amma na jure a haka har na tasso cikin wannan azabar amma duk mahaifina bai sani ba , akwai wata rana na tafi debo ruwa a rafi , janyowar farko da na yi wa ruga ta kawai na ga wani dan karamin box a ciki , box din na zallar zinare ne , har wani kyali ya ke , haka na fara bin wajen da kallo na ga ni kadai ce sai wannan box din a hannu , wata zuciyar na ce min na bude na ga abun da ke ciki , wata kuma na ce min na fara kai ta wajen mai gari kar mai ita ya zo cigiya , haka dai na tsaya tunanin ya zan yi da ita , da ga karshe dai kawai sai na bude ta , ina bude ta lokaci guda garin ya koma duhu kamar cikin dare , kamar kiftawa haka ya sauya ya koma fari kal fiye da farko , ina tsaye a wajen wata guguwa ta tashi ta mamaye ni , har box din hannuna ta kubce min ta shiga cikin guguwar , cike da tsoro na yi kokarin fita guguwar nan amma na kassa , ga shi sai ihu na ke ina neman taimaka amma kamar babu wanda ke ji na , ina a haka kawai na ga wani farin abu ya fito da ga cikin guguwar da suffar mutum , mutum din ma tawa siffar kamar ina kallon kai na cikin madubi , lokaci guda abun nan ya bace sai ga wani irin shi amma wannan shi kuma bakki ne , shi ma ya bace lokaci guda , da ga haka ban san abun da ya faru ba kawai sai bude idanu na yi na gan ni cikin daki na , ina bude idanu matar mahaifina ta rufe ni da fada wai na je na yi zama na , na kyale ta da ayukan gida , abun da ban taba yi ba wannan karan na rufe ta da fada ni ma ina ta kyale ni , ni kai na abun ya ba ni mamaki dan ko so guda ban taba tunanin zan iya bude baki na mayarwa wani da magana bare ita matar mahaifina , kai sannu sannu har ya kai duk wanda ya yi min magana cikin kauyen sai na keta mishi rashin mutunci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login