Showing 72001 words to 75000 words out of 104561 words
Zayd , ya wuce ma "
" okay , tashi mu koma bedroom ki konta " ya fada ya na kokarin tashi
da sauri ta ce mishi " yaya Zayd ina son mu kalli film "
ba musu ya nufi Tv plasma ya kunna ta , sannan ya dauki remote ya dawo wajen sofar ta , ya daga kafafun ta , ya zauna sannan ya daura kafafun saman cinyoyinshi
da ga nan ya shiga nema musu film mai dadi ya saka , su ka fara kallo a tare , amma shi hankalin shi ya na kanta , sannu sannu har barci ya dauke ta
ya na ganin ta yi barci , ya kashe Tv din , ya dauke ta ya mayar da ita bedroom din su
sannan ya shiga ya yi wanka , ya fito ya shirya cikin kayan barcin shi , sannan ya nufi bed din ya konta ya janyo ta jikin shi ya na kallon ta har sai da barci mai dadi ya dauke shi
🤧🤧🤧BARI YANZU MA NA TAKAICE LABARIN TUNDA YA ZO KARSHE 🤣🤣🤣🤣🤣
▪AFTER FOUR MONTHS
🤔🤔Tom , ta ina zan fara ? bari dai mu fara da mutanan US , mun leko Saudiya da ga baya
yanzu dai cikin Inaya ya cika wata takwas dai'dai har da yan kwanaki
kullum cikin kulawa ta ke wajen , har wasu maid ya karo dan su dinga kula da ita inda ba ya nan
idan kuma ya dawo ya ci gaba da kula da babys din shi , kullum sai ya sa ta yin exercice , wani lokaci ta dinga hawa stair ta na sauka , wani lokacin kuma ya fito da ita harabar gidan ya ce ta yi ta tafiya kawai ya na kallon ta
tun ba ta saba ba har ya kai abun ya zame mata jiki , har hira ta ke mishi idan ta na yi
Alhamdoulilah dai ta samu sauki sosai , ta daina yin ciwon kai , shi ma ciwon ciki ne kadai ya ke damun ta amma ba kamar da farko ko ba , ya rage sosai
duk lokacin da za ta je visit likita , a tare su ke tafiya , da ga nan su wuce yawo , sun tafi shan ice cream ko cinema , wani lokacin kuma su tafi park
hakan ko ba karamin dadi ya ke yi mata ganin yadda ya yarda su bar cikin lokaci guda haka , ga kuma yadda ya ke kula da ita ko nunfashi sama sama ta yi sai ya tambayeta lafiya
shi ma ya na jin dadin kula da ita , specially ranar da su ka fara jin bugun zuciyar babyn su , ita kadai ta ga irin farin cikin da ya shiga a ranar
maganar Daular Saudiya kuma hmmm , mu bari RIANNA za ta ba mu labarin nan ba da jimawa ba
▪MALIK
bakin shi da sallama ya shigo parlourn gidan ya na rike da wani box white color
ta na ganin shi ta saki wani cool murmushi ta yi kokarin tashi da ga saman sofar da ta ke zaune dan ta yi mishi sannu da zuwa
shi kuwa ya na ganin ta fara kokarin tashi ya tsaya waje guda ya na kallon ta , har sai da ta mike ta karaso wajen shi , ta fada jikinsa ta na fadin " sannu da zuwa baby "
a hankali ya zagayo da hannayan shi a bayan ta ya rungume ta a jikin shi ya na fadin " Hope na same ki lafiya ? you & our baby "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " tambaye shi ka ji mana "
ba musu ya Zube saman guyiwowinshi , ya kai hannu ya tattaro gown din ta tun da ga kassa har ya fiddo katon cikinta , ashe munafukar yarinyar nan ko pant ba ta sanye da , ya na cin karo da vagina din ta ya ji wata muguwar sha'awa ta rufe shi , a hankali ya dago kai ya kalli face din ta ya ce " ina pant din ki ? "
" ba na jin dadi idan na saka , shi ya sa na bar shi " ta fada cike da shagwaba
a hankali ya sauke ajiyar zuciya sannan ya kai bakin shi saman cikinta ya manna mata kiss ya na fadin " Allah ya sa ba ka gajiyar min da ita ba , na san halin ka , ba ka tausaya mata in ka tada taka rigimar "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta daura hannun ta saman cikinta ta na fadin " ka kyale min baby na ba abun da ya yi min ni "
" shikenan " ya fada ya na sakin gown din ta , ya mike tsaye , sannan ya duka ya dauki box din da ya ajiye a kassa ya na fadin " bari na je na yi wanka , ina zuwa "
da to kawai ta amsa mishi , da ga haka ya karaso cikin parlourn ya ajiye box din hannun shi saman center table sannan ya nufi stair da sauri ya haye
da kallo ta raka shi har sai da ya haye sannan ta koma wajen sofar da ta taso ta zauna ta na kallon Tv din
lokaci guda hankalin ta ya dawo kan box din da ya ajiye saman table
kawai sai ta ji ta na son ta ga minene a ciki , sai da ta juya ta kalli Stair ta ga ba ya nan
sannan ta matso bakin sofar , ta kai hannu ta bude box din kadan ta na leko
kawai sai ta ji qamshi mai mugun dadi ya dake mata hanci , ba ta san ko minene a ciki ba amma ko minene , ya shiga ran ta
a hankali ta bude box din , nan ta ga wani kyakyawan cake an rubuta YOU ARE MY UNIVERS da ga sama ni kai na sai da na hadiye yawu dan da ga gani ba karamin dadi zai yi ba
babu ko bismillah ta kai hannu ta gunci cake din nan ta kai a baki
har wani lumshe ido ta yi ta na sakin murmushi , da sauri ta kai hannu ta dauki box din ta medo ta saman cinyar ta , ta fara cin cake din nan da hannu kamar wata karamar yarinya ko spoon ba ta dauko ba
sai da ta kusa cinye cake din nan ba ta sani ba dan ya yi mugun shiga ranta
ta na a haka ta jiyo Muryar shi da ga baya ta ya na fadin " ni dama na san ba za ki jire ni ba "
cak ta tsaya ta na zaro idanu , a hankali ta juyo ta kaleshi , ya na tsaye bayan sofar , ya nade hannayanshi a kirji , ya na sanye da kayan barcin shi
a hankali ya zagayo ya zauna geffen ta
da sauri ta ce mishi " ba ni na cinye shi ba yaya Zayd " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata kamar ya ce zai yi mata kiss
daga mata gera guda ya yi ya na fadin " Uhm , wa ya cinye shi ? ba dai barawo ya shigo ba cikin gidan nan , ya rasa abun da ya ke so sai cake ? bare kuma ga hannun ki nan cike da cream , har saman bakin ki ga ta nan , da ga gani ke ce barawon "
shagwabe mishi fuska ta yi ta na fadin " amma ai ba laifi na ba ne "
" uhm , laifin wane to ? " ya fada ya na daga mata gera guda
turo dan bakin nan nata ta yi ta na murmushi ta ce " ai laifin cake din ne , ya yi dadi sosai , shi ya sa na cinye shi , kuma ni bai ma ishe ni ba "
murya a sanyaye ya ce mata " kenan ya fi ni dadi ? "
da sauri ta girgiza mishi kai ta na shirin magana ta ga ya riko hannun da ta ci cake din da shi , ya kai a baki , ya fara lashe cream din da ke sama da tongue din shi
tsayawa kawai ta yi ta na kallon shi ta na murmushi
sai da ya gama sannan ya fiddo hannun nata , ya kai nashi hannun ya ciro cake dan guntu ya kai a bakin shi
a hankali ya matso da face din shi ya hade bakin su waje guda ya sa tongue ya tura mata cake din bakin shi cikin nata
sannan ya zame bakin shi , murya kassa kassa ya ce mata " tashi mu je na ba ki abun da ya fi cake din nan dadi "
da murmushi a face din ta ta gyada mishi kai kafin ta ajiye box din saman table
a hankali ya taimaka mata ta mike tsaye , da ga haka su ka nufi stair ya na rike da hannunta , su ka koma bedroom din su
▪MISALIN KARFE 2 NA DARE
a hankali ya fara jiyo sautin wayar shi ta ringing , cikin magagin barci ya saki wani dan karamin tsaki kafin ya ware idanun shi
ba su sauka ko ina ba sai saman ta , ta na konce geffen shi naked , sai duvet din su da ya rufe ta zuwa kugu , ga cikin nan nata ya yi tsaye kamar zai fashe
boobs din ta duk a waje sun yi tsatsaye bare kuma yanzu sun kara girma , sun cika dam
a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya matso kusa da ita , kai tsaye saman nipple din ta ya sauke lips din shi da allamun game din da su ka buga cikin daren bai ishe shi ba
ya na tsaka da sucked din ta kawai ya ji wayar shi ta na ringing
a hankali ya dauke bakin shi da ga saman nonon ta , ya ja wani dan karamin tsaki ya na fadin " wai kai Diya ba za ka iya bari na yi barci cikin konciyar hankali ba ? " ya kai karshen ya na kai hannu saman bedside drawer ya dauki wayar
sannan ya sauko da kafafun shi kassa ya mike zaune ya na kallon screen din
kawai sai ya ga number din Saudiya ce , kuma ba ta MALIKAT INAS da MALIKAT AL'UMU ba ce , da sabuwar number ce
a hankali ya juya ya kalli Inaya ya ga kamar wayar na neman ta tashe ta
a hankali ya mike tsaye ya nufi kofar fita , ya fice sannan ya janyo mata kofar
kai tsaye parlourn kassa ya sauko ya nufi sofa three seaters ya zauna , sannan ya kai yatsa ya dauki kiran dai'dai lokacin da ya ke shirin yankewa
a hankali ya kai wayar a kunne ya na sallama kassa kassa
maimakon a amsa mishi kawai sai ya jiyo sautin kuka , a rude ya ke fadin " Hello , Ammie lafiya ki ke kuka ? " ya fada dan a nashi tunanin MALIKAT INAS ce saboda ya san ita ce ke da saurin kuka bare sun yi wajen four months ba su call ba ya yi tunanin ko saboda hakan ne ta ke kuka
ya na a haka ya jiyo Muryar RIANNA ta na fadin " ba ita ba ce "
Dum ya ji zuciyarshi ta yi muguwar bugawa har sai da ya ga wani dishi²
shi duk ya manta da wata mzi sunan RIANNA a duniyar nan , ya a ka yi ta samu number din shi ? bayan ya san da ga Diya sai MALIKAT INAS ke da number din shi ta US , kukan me ta ke yi kuma ?
a hankali ya bude baki murya a sarkafe ya ce " Ukhtie ! "
lokaci guda ta kara sautin kukanta ta na fadin " Akhie , why za ka tafi ka bar ni ? ko tunanina ba ka yi , bare ka kira ni ka ji in ina lafiya ko kuwa , haka mu ka yi da kai ? ba ka so na ko ? "
nan take ya ji duk jikin shi ya yi sanyi , har idanun shi su ka ciko da ruwa , a hankali ya lumshe su ya na kauda kai gefe ya ce " i'm sorry Ukhtie , ki yi hakuri ki daina kukan nan wlh ba na so "
da sauri ta katse shi da cewa " ba ka so shi ne ka tafi ka barni ? Akhie don Allah ka dawo gida "
a hankali ya girgiza kai kamar ta na a gaban shi ya ce " No , i can't , ba zan iya dawowa ba , ki yi hakuri "
" no , don Allah ka dawo , mu na bukatar ka a nan , ina bukatar ka a nan don Allah ka dawo akwai matsala "
a rude a bude idanun shi ya na fadin " matsala kuma ? Ukhtie ba abun da ya samu su Ammie ? me ya faru ki ka ce matsala ? "
" Akhie , komai ma ya faru , don Allah ka dawo ka karbi kujerar mahaifin mu , ba ka san abun da ke faruwa cikin masarautar nan ba "
" okay , please ki kontar da hankalinki fada min abun da ya ke faruwa "
ba musu ta shiga ba shi labarin abun da ya faru bayan hawan Aymane kujerar Malik
abun ba dadin ji , bayan hawan Aymane kujerar Malik abubuwa dayawa sun faru , one month bayan hawan shi ya sallami duk wani mazaunin fadar Malik , ya tattaro na fadar Daular Ottoman su ka maye gurbin su sai abun da su ka ga dama su ke cikin masarautar , dukiyar Daular Saudiya ta koma musu kamar gonar hatsi dan fitar da kudi kawai su ke yi ba su shigowa
duk wani mai laifi kai tsaye hukuncin kisa Aymane ya ke yanke mishi ba tare ya yi bincike ba , sannu sannu har a ka daina kai kara gaban Malik , ko kai je da gaskiyar ka ba za fita da sauki ba , dan sai ka biya Tarar makudan kudade wai saboda hakkin ka da su ka kwato maka
bayi kuma sun koma cikakun bayi dan yanzu an fidda su da ga part din su sun koma prison
part din kuma Aymane ya mayar shi kamar night club , iskanci kala kala , har shan wine , su dauko diyan mutane su yi musu fyade , har da shi kan shi Aymane
babban abun tashin hankali shi ne duk bayan sati biyu sai an rasa yarinya guda da ga cikin masarautar , da ga wadda a ka samu gawar ta da sarar maciji a jiki , sai wadda ta sha gubar maciji , wasu duk jinin jikinsu ya tsiyaye , wasu kuma an yi musu rape
sannu sannu har ya kai duk makarantu kassar Saudiya sun koma maza zalla , dan matan su na zuwa a ke kwamushe su
gidan marayu mata daya daya ne a ciki , sannu sannu har mutanan Masarautar Saudiya sun fara yin hijira zuwa gariruwan da ke kusan Saudiya dan kar a raba su da yaran su mata
kuma duk wannan abun da ke faruwa da sanin Malik Aymane , amma ko yatsa bai daga ba , asali ma mutanan gari cewa su ke da sa hannun shi cikin wannan abun da ke faruwa
lokacin da Diya ya samu labarin abun da ya faru , ya yi kokarin dakatar da Aymane amma Aymane ya yi kokarin kai shi prison saboda ya yi jayaya da Malik din Saudiya
hakan ya sa Diya jan bakin shi ya yi shiru , ya dauki MALIKAT INAS , MALIKAT AL'UMU , mama , Abdoul & Tesnim ya koma Qatar da su dan si gujewa shairin Aymane
ya yi kokarin tafiya da RIANNA amma Aymane ya ki yarda da sunnan shi ya ke da iko da RIANNA kuma ba za ta bar kassar Saudiya ba , haka Diya ya hakura ya bar ta a Daular Saudiya
ko one week ba yi ba da tafiyar su Diya Qatar Aymane ya auri Hafsat yarinyar Mohammed , wannan abun ya yi matukar kunnawa RIANNA rai , specially da ta san auren Hafsat kawai dan daukar fansar abun da su ka yi wa mahaifin ta ne
haka ta tsaya ta na yi wa RIANNA azaba da sa hannun Aymane , su ka mayar da ita tamkar baiwarsu , duk wani aikin Hafsat RIANNA ke yi mata shi , Idan kuma ta ki Aymane ya sa a yi mata dukan tsiya , har ya kai ta rasa ciki da ke jikin ta babu mai labarin
Rafik , Hussein har General Abdallah ba neman da ba su yi wa Malik Nawfel ba amma sun kassa samo shi , a kan ya dawo ya karbi mulkin Saudiya dan Aymane ya na neman ya ruguza masarautar da a ka gina bisa gaskiya
😪😪😪NI DAMA NA SAN AYMANE BA ZAI YI ABUN KIRKI BA IDAN YA HAU KUJERAR NAN , YANZU ZA MU GA WANI MATAKI MALIK ZAI YANKE , ZAI KOMA SAUDIYA YA KARBI KUJERAR MALIK ? KO YA KOMA AYMANE ZAI HAKURA YA SAUKA KAI TSAYE BAYAN GWAGWARMAYAR DA YA SHA KAFIN YA HAU TA ? HMMMM MU JE ZUWA DAI , DAN LABARI YA ZO KARSHE , ZA A YAKI NA KARSHE TSAKANIN NAWFEL DA AYMANE
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊
【THE ROYALTY LOVE ❤🌹】
【 BOOK ________3 📚✍💌 】
_______________________♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡______________________
{ P A G E