Showing 39001 words to 42000 words out of 104561 words

Chapter 14 - Exiled Prince Book 3 Hausa Novel Complete

Meerah   

13 Dec 2024

385

nan ba zan iya jure wani abu ya same ka , na san in ba bayan ka su ka gani ba ba za su hakura ba "

a hankali ya riko hannun ta ya kai saitin bakin shi ya manna mata kiss ya ce mata " kar ki damu Ammie in sha Allah ba abun da zai same ni "

ya na gama fadar haka Doctor Asheem ya shigo dakin ya na sallama
a tare duk su ka bude baki su na amsa mishi sallamar shi ban da Malik
da murmushi a face din Asheem ya karaso cikin dakin ya na fadin " ranka shi dade , Why ka tasso ba ka gama samun karfin jikin ka ba "

" i'm fine " Malik ya fada a takaice
" no , please mu je na kara duba ka mu tabbatar duk poison din jikin ka ya fita "
" i say i'm fine , ba dan ka duba ni a ka kira ka ba , ina son ka fada min abun da ya samu MALIKAT AL'UMU "

dan jinkirtawa Asheem ya yi kafin ya ce " ranka shi dade ni kai na ban san abun da ya same ta ba , ga zuciyar ta nan ta na bugawa , kwakwolwar ta na aiki , komai normal "

cikin bacin rai Malik ya mike ya na fadin " kar ka raina min hankali komai normal ya a ka yi ta shiga doguwar suma ? " ya fada da karfi
ya na gama fadar haka ya fara Tari de karfi ya na neman faduwa har sai da ya dafe gadon MALIKAT AL'UMU ya na nunfashi sama sama

da sauri Inaya ta nufe shi ta na fadin " Yaya Zayd are you okay ? please ka yi a hankali mana " ta fada kamar za ta yi mishi kuka

a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya gyara tsayuwar shi ya kali Doctor Asheem ya ce " na ba ka kwana guda ka samo abun da ke damun ta , idan ka wuce kwana guda ka tabbatar kai za ka konta saman gadon nan a madadin ta "

wasu yawu Asheem ya hadiye kafin ya ce " in sha Allah ranka shi dade za mu iya bakin kokarin mu "

ko sannu Malik bai ce mishi ba ya fara takawa a hankali
da sauri RIANNA ta ce mishi " Akhie ina kuma za ka tafi ? "
" zan koma part di na mai son gani na ya same ni a cen "
ya na gama rufe baki Asheem ya ce " amma ranka shi......... " kut maganar ta yanke sakamakon juyawar da Malik ya yi ya wurga mishi wani mugun kallo

a hankali Malik ya juyo ya mikawa Inaya hannu
da sauri ta karaso ta riko hannun shi , juyawa Malik ya yi , su ka fara takawa a tare shi da Inaya su ka bar dakin

kai tsaye Hospital din ya baro , su na tsaka da tafiyar su Inaya ta kalle shi ta ce " yaya Zayd ! "

" uhm " ya fada ba tare da ya juyo ba
cikin sanyin murya ta ce mishi " yaya Zayd , ina ga kamar babu ruhi a jikin momy "
" uhm " ya sake fada mata da allamun ya yi nisa duniyar tunanin shi , dan taku kawai ya ke bai ma san inda ya ke takawa ba

" yaya Zayd akwai abun da ke damun ka ko ? "
" abubuwa , ba guda ba " ya fada dai'dai lokacin da su ke shiga part din su , su ka shiga lift
kai tsaye a floor na hudu su ka haye , ko jiran ta bai yi ba ya sa kafa ya fito lift din ya nufi corridor ya shige

da sauri Inaya ta bi bayan shi ta shiga corridor din ta nufi bedroom din su
ta na shigowa ta tardo shi ya cire rigar shi , wani cool murmushi ta saki kafin ta karaso cikin dakin ta rungume shi ta baya
wata nanauyar ajiyar zuciya ya sauke lokacin da hannayan ta su ka sauka saman kirjin shi

a hankali ta zagayo gaban shi ta ce " na fada maka wani abu ? "
gyada mata kai ya yi a hankali allamun Eh



ā¤āš˜E X I L E D P R I N C Eāš˜ā¤


(LOVE MEETS POWER ) šŸ‘‘šŸ”„





( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )





STORY & WRITTEN BY : MEERAH āš˜šŸ•Š






BOOK ________3 šŸ‘‘āœŒ






ļ½› P A G E ………13 šŸŒ¹šŸ•Šļ½






sai da ta dauki dan lokaci ta na kallon shi kafin ta ce " tun lokacin da mu ka dawo cikin masarautar nan , na ga duk ka bi ka sauya min , a baya ko da kuwa ba ka fiddo farin cikin ka fili ina iya ganin shi , amma tun lokacin da mu ka dawo masarautar nan na daina ganin farin cikin ka , yanayin ka duk ya yi sanyi , kullum cikin damuwa ke , lokaci guda na ke ganin nitsuwa tatare da kai shi ne lokacin da ka ke......... " ta kai karshen ta na kashe mishi ido guda

" Cutie , na yi nadamar dawowa cikin wannan masarautar , ni dama na san idan na dawo ba zan tardo al'heri ba , shi ya sa na ki dawowa , ta ya za ki iya ganin farin ciki a fuska ta ina cikin nan kangin , na rasa ya zan yi da rayuwa ta Cutie , wlh da za a ba ni damar komawa baya dan na sauya tarihin rayuwa ta ......... "

da sauri Inaya ta katse shi da cewa " please ka kontar da hankalin ka "

" ki daina cewa na kontar da hankalina , ta ya hankali na zai kontu cikin wannan halin , dama mutuwa na yi na huta " ya kai karshen ya na nufar hanyar Toilet
shiru Inaya ta yi ta na kallon shi har ya shiga toilet ba ta ce mishi komai ba ta san irin halin da ya ke ciki , ya na bukatar kasancewa shi kadai na dan lokaci , ko dan ya rage abun da ke damun shi

sai da ta dauki wajen good ten minutes ita kadai cikin dakin sannan ta nufi toilet din ta kai hannu saman door din ta tura a hankali
a hankali ta daga kafa ta shiga toilet din kamar barauniya , ta tura kofar a hankali ya rufe

ya na konce cikin jacuzzi cike da ruwa har da kunfa ba ka iya ganin ruwan ma duk kunfa ta tashi da ga sama ta rufe ruwan , ya daga kai sama ya lumshe idanun shi , amma duk abun da ta ke ya na jin ta tun shigowar ta

ita kuwa kai tsaye basket din laundry , ta kai hannu a hankali ta fara cire kayan jikin ta
sai da ta koma naked sannan ta juya ta nufi jacuzzi din , a hankali ta daga kafa ta sa a ciki sannan ta daga gudar kafar ta sanyo ta ciki ita ma

sannan ta zauna ta hade bayan ta da kirjin shi ta kontar da kan ta saman shoulder din shi ta lumshe idanun ta ba tare da ta ce komai ba
a hankali ya dago hannayan shi ya zagayo da su saman cikin ta
wata yar karamar dariya ta yi ta na cewa " na zata barci ka yi " ta kai karshen ta na daura hannayan ta saman nashi
ta na gama fadar haka ta ji saukar lips din shi saman shoulder din ta
wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke dan ba ta shirya wa hakan ba
a hankali ya ci gaba da yi mata kiss ya na yin sama har ya karaso saman wuyan ta da ga nan ya fido tongue din shi bai dire ta ko ina ba sai cikin kunnen ta

ba shiri ta ware idanunta ta na zaro su , ta na jin yadda ya ke juya tongue din shi cikin kunnen ta
da karfi ta matse hannayan shi , sai yanzu ma ta fara nadamar shigowar ta toilet din ga shi yanzu ya na neman ya birkice mata tunani
ta na haka kawai ta ji saukar hannayan shi saman boobs din ta ya na murza su a hankali

wasu yawu ta hadiye kafin ta bude baki a hankali ta ce " yaya Zayd ka bari ya isa haka please "

a hankali ya fiddo tongue din shi da ga cikin kunnen ta , murya kassa kassa kamar mai rada ya ce mata " why ? ba ki son abun da na ke ne ? "

girgiza mishi kai ta yi a hankali ba tare da ta ce komai ba
" to me ya sa ki ka ce ya isa ? " ya kai karshen ya na manna mata kiss saman shoulder
shiru ta yi ta kasa ba shi amsa ita kanta ba ta san dalilin ta na ce mishi ya isa bayan tsawan kwanakin nan da ta yi ba ta ji shi a jikin ta ba yanzu kuma ta na ce mishi ya isa bayan wannan uwar kewar tashi da ta yi kawai dai har yanzu ba ta saba da romance din shi ba

ta na yi nisa duniyar tunanin ta kawai sai sake jin tongue din shi ta yi cikin kunnen ta
wata yar karamar dariya ta yi ta noke kafada cikin wata siririyar murya ta ce mishi " please stop tickle me "

a hankali ya zame tongue din shi ya ce mata " ba bu dadi ne ? "
" akwai amma ka bari " ta fada cike da shagwaba
kara matse ta ya yi a jikin shi ya riko hannayan ta dukka biyu da hannu guda , gudan kuma ya matse ta a jikin shi sannan ya ce mata " sai kin yi min kukan dadi yau "

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " dama a na yin kukan dadi ? , ni dai yanzu sake ni wanka zan yi "
bai ce mata komai ya fido tongue din shi ya fara yi mata tafiyar tsutsa saman wuyan ta
wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke ta lumshe idanun ta ta ce mishi " yaya Zayd ka bari don Allah , wlh wanka na ke son na yi ba ka gani lokacin sallat ya kusa "

bai ce mata komai ya ci gaba da yi mata tafiyar tsutsa har ya kai saman kunnen ta , ya saka tongue din shi a ciki ya fara juya ta
da sauri ta ware idanunta ta na neman ta tashi amma ina ya rike ta tsam bayan kafafun ta ba abun da ke motsi
shi ko ya san abun da ke yi amma bai kyale ta ba ya ci gaba da juya tongue din shi a cikin kunnen ta ya yi kassa a hankali da hannun shi ya nufi vagina din ta

wata yar karamar kara ta saki kamar za ta yi mishi kuka ta ce " don Allah yaya Zayd ka bari wlh ba zan iya jurewa ba , Ammiiiiiiiiiiiiiiieeeeee , Uhm uhm uhm don Allah ka bari mutuwa zan yi "

ya na jin duk abun da ta ke fada amma ya share ta , sai ma shafa vagina din ta da ya fara yi da dayan hannun nashi
nan take ya ji ta yi tsit kamar an dauke wutar nepa amma ga idanun ta nan bude

slowly ya fara sakin hannayan ta , ya na tsare ta da wadanan hazel eyes din nashi
ya ga ko wani kwakwaran motsi ba ta yi ba , a hankali ya kai hannu ya riko nipple din ta ya fara murzawa a hankali ya na ci gaba da kallon ta

a hankali ta lumshe idanun ta kamar mai jin barci da allamun ya fara kashe mata jiki
a hankali ya zame tongue din shi da ga cikin kunnen ta , ya juya ya kai hannu ya dauki towel guda saman ya mike tsaye ya daura towel din a kugunshi ya fito da ga cikin jacuzzi din
sannan ya sa hannu ya dauke ta cak kamar baby ya nufi hanyar fita toilet din
ita dai da ido kawai ta ke bin shi dan bakin surutun ya mutu a yanzu

kai tsaye saman bed din su ya kontar da ita sannan ya zauna bakin gadon ya na kallon ta ya ce mata " bakin surutun ya mutu ko ? " ya fada ya na daga mata gera guda

a hankali ta mike zaune ta na kallon shi kafin ta matso kussan shi ta kontar da kanta saman chest din shi ta zagayo da hannayan ta a bayan shi ta rungume shi ta na cewa " na yi kewar ka over yaya Zayd di na "

a hankali ya daura hannun shi saman bayan ta murya kassa kassa ya ce mata " ni ma haka "

" da gaske ? " ta fada ta na dagowa da ga jikin shi
a hankali ya kai hannu saman kumatun ta ya gyada mata kai a hankali allamun Eh
wani cool murmushi ta sakin mishi idanun ta na kawo ruwa
da sauri ya ce mata " please kar ki yi min kuka , kin san ba na jure kukan ki ko ? "

hararrar wassa ta yi mishi ta na cewa " sau nawa ka na saka ni kuka , ko yanzu sai da ka saka ni kuka , kuma ka ce ba ka jure kukana "

a hankali ya matso da face din shi ya ce mata " ai ni kukan da na ke saka ki na dadi ne ko ba hakan ne ba ? " ya kai karshen ya na kashe mata ido guda

wata muguwar harara ta wurga mishi ta na turo dan bakin nan nata
kare matso ta ya yi jikinshi ya na cewa " ki daina min irin wannan kallon ba ki san ki na excited di na in ki na min irin wannan kallon "

dan zaro idanu ta yi da sauri ta fara kokarin kwatar kan ta
da hannu guda ma ya riketa ta kassa kwatar kan ta ina kuma ya sa hannayan shi biyu
dan lumshe idanun shi ya yi kamar mai jin barci ya na fadin " Ahhhhhhhh My Cutie za ki kashe ni wlh "

cak ta tsaya ta na kallon shi cikin rudu ta ce mishi " zan kashe ka kuma ? "
gyada mata kai ya yi ya na cewa " Eh , ko ba ki gani ne ? " ya fada ya na dan sunkuyar da kai
a hankali ta sunkuyar da kai ita ma ta kalli tsakiyar su kafin ta dago ta ce mishi " ni ba abun da na gani "

hannu ta ya kamo ya daura saman dick din shi ya matse ta cikin hannun ta
a tare su ka saki kara shi ta dadi ita kuma ta tsoro
ta na jin ya saki kara ta kalle shi da kyau ta ce " karar me ka ke yi haka ? "
daga mata gera ya yi ya na cewa " ke ma karar me ki ka yi haka ? "

" sake min hannu na , wlh tsoro na ke ji " ta fada ta na marairaice mishi fuska
" lokacin da ki ce min ..... " ya rada mata karshen a kunne sannan ya daura da cewa " ba ki ji tsoro ba sai yanzu ? "

da sauri ta girgiza mishi kai ta na cewa " ni wlh ban ce hakan ba , ka sake min hannuna ko na yi maka kuka " ta kai karshen ta na turo mishi dan bakin nan nata

bai ce mata komai ya daga hannunshi da nata a ciki
har ta saki murmushi ta na tunanin kyale ta zai yi kawai sai ta ji ya sauke hannun ta saman dick din shi kai tsaye ba ma ta saman towel din jikin shi ba
wata irin razananiyar kara ce ta saki ta na sakin kuka lokaci guda

shi ko sai wani lumshe idanu ya yi ya na fadin " please keep wlh akwai dadi sosai Ahhhhhhh "
🤣🤣🤣 HABA , NI DAMA NA SAN SHIRUN NAN NA MALIK AKWAI WATA A KASSA šŸ˜‚āœŒ

da sauri ta yi kokarin janye hannun ta da ga saman dick din shi ta na kuka kassa kassa
ita ba ta san hakan da ta ke kara yi mishi dadi ya ke ba
cikin sanyin murya ya ce mata " ki yi a hankali kar ki kashe ni mana "

" yaya Zayd ka sake min hannuna don Allah , wlh tsoro na ke ji " ta fada ta na marairaice mishi fuska

marairaice mata fuska shi ya yi ya na cewa " why ? ni fa dadi na ke ji , ki ci gaba , amma yi a hankali " ya kai karshen ya na lumshe idanun shi

" yaya Zayd yaushe ka zama dan iska ban sani ba " ta fada cikin tsare gida da allamun ya fara bata rai

a hankali ya zagayo da hannunshi guda a kugunta , ya matso ta jikin shi ya na cije lips din shi na kassa , ya gama boobs din ta da kirjin shi
murya cen kassan makoshi ya ce mata " sai ranar da ki ka kasa tafiya za ki san ko ni wanene , yanzu za ki yi min abun da na ke so ko sai mun kwana a haka ? "

" idan na yi za ka kyale ni na tafi ? " ta fada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login