Showing 3001 words to 6000 words out of 104561 words
kayan baby "
" wane kayan baby kuma ? " ya fada idanu a lumshe
MALIKAT INAS na shirin magana RIANNA ta riga ta cewa " Ai dama soyayyar ita ce step na farko , aure step na biyu , Step na uku kuma babys , a na ku labarin auren ne ya zo a step na farko no wonder , mun wuce step na biyu yanzu , kennan mu na cikin step na uku wato babys , na san a zaman da mu ke yanzu you are not virgin ko kuwa ? "
ba shiri Malik ya bude idanun shi ya na kallon ta ita ko kunyar fadin haka ba ta ji ba
ya na shirin magana Ya jiyo Muryar MALIKAT INAS ta na fadin " Kar dai ka ce min har yanzu ba ka yi dis virgin din ta ba ? "
" wayooo ni Nawfel na shiga uku hannun matan nan , ina ruwan ku da Sex life di ta , ko kunyar fada min haka yanzu ba ku ji ba ? " Ya fada ya kamar zai yi kuka
β€β EXILED PRINCE ββ€
(LOVE MEETS POWER ) ππ₯
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ππ₯
BOOK ________3 βππ₯
P A G E 2 π₯ β€
dan karamin tsaki MALIKAT INAS ta yi kafin ta ce " Tom sai a ka yi me , ni fa na haife ka dan na tambaya in ka yi dis virgin matar ka shi ne laifi ? mu de tambaya ce mu ka yi kuma dole ka ba mu amsa "
" dama ban zo wajen nan ba " ya fada ya na kokarin tashi
da sauri MALIKAT INAS ta medo shi ya zauna ta na dariya ta ce " shikenan kar ka tafi dawo ka zauna wassa mu ke maka "
ba musu ya dawo ya zauna ya na kauda kai gefe ya ce " sai na daina zowa wajen ki tun da haka ne "
" yi hakuri Akhie kar ka ce ka daina zowa waje na ba zan ji dadi ba " Rianna ta fada ta na marairaice mishi fuska
" shikenan " ya fada a takaice ya na sakin fuska
a hankali MALIKAT INAS ta kai hannu saman kan shi cikin sigar rarrashi ta ce " Shikenan yanzu fada min , mu fara shirya kayan baby ko sai ta kara tassowa "
kauda kai gefe ya yi ya ce " tsakanin da Allah Ammie ina zan iya renon baby biyu ? , No gaskiya ban shirya haihuwa yanzu ba , at least ku bari ta kai 18 years kafin ku fara min zancen baby , duk fa sai na da one month za ta cika 15 years "
" Okay , rayuwar ka ce , ba mu da izinin fada maka abun da za ka yi , fata na guda Allah ya ba ku zuri'a mai Albarka wadda za ka yi alfahari da ita "
" Ameen na gode Ammie " ya fada ya na kontar da kan shi saman cinyar ta
ya na kontar da Shi wayar RIANNA ta fara Ringing
a hankali ta dago wayar ta kali screen din , wani cool murmushi ta saki kafin ta mike a hankali ta nufi corridor ta koma bedroom din
ta na barin wajen Malik ya dago kan shi ya ce " yawwa Ammie dama ina so na tambaye ki a kan Tambarin masarautar nan , crown and sword minene ma'anar su "
dan jinkirtawa MALIKAT INAS ta yi kamar mai tunanin wani sannan ta ce " Gaskiya ban sani ba , Manyan Masarautar ya kamata ka tambaya ko kuma MALIKAT HOUDA dan duk wani tarihin masarautar nan ta na da shi "
" To Ammie , why a ke mana zanen tambarin a jiki , kennan duk wanda ke cikin masarautar nan ya na da shi "
girgiza mishi kai ta yi kafin ta ce " No , Yaran Malik kadai a ke yi wa shi "
cikin rudu ya ce mata " ban gane ba ? "
ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce " Ina nufin Diyan Malik kadai a ke yi wa tambarin a jiki , Idan namiji ne a wuya a ke yi mishi , mace kuma cikin hannu " ta kai karshen ta na janye hannun rigar ta na dama ta na nuna mishi bayan hannun ta , Tak tak irin zanen da ke cikin wuyan shi
" To amma Ammie bayan yaran Malik sauran yaran masarautar a na yi musu shi ? "
" a'a Gaskiya , yaran Malik kadai a ke yi wa shi , yanzu idan ka duba Aysher , Manisha , Djamila ka dai san yaran papi din ka ba sai na fada maka su ba , duk mu na da wannan tambarin , amma for exemple yanzu kamar Muntaz ko Hafsat ka ga mothers din su su ne Diyan Malik Abdoul latif kennan su jikokin Malik ne , a na ba su wani bracelet na Gold mai dauke da tambarin tun su na baby kuma ba a son ya fita da ga cikin hannun su , Saboda shi ne masarautar Saudia , tun lokacin Malik ABDOULAZIZ ya kafa wannan tambarin , a sanni na Sword din ta na nufi irin yakin da su ka sha kafin su kafa wannan masarautar ta Saudiya "
gyada kan shi kawai Malik ya yi ba tare da ya ce komai ba ya fada duniyar tunanin shi
bari dai mu takaice labarin , inin ranar Malik a part din MALIKAT INAS ya yi shi , Sallat ce kadai ke fitar da shi , a nan su ka yi maganar Auren RIANNA da Aymane ya ba da shawarar a yi auren Ranar Friday tare da na Tesnim da Abdoul , ba musu su ka amince da maganar shi
sai wajen sallar isha ya baro part din amma sai da ya biya wajen MALIKAT AL'UMU ya yi mata magana a kan auren Tesnim da Abdoul ita ma ba ta yi mishi musu sai ma farin ciki da ta nuna , ita ma dai MALIKAT AL'UMU ba ta kyale shi ba sai da ta tsokane shi iya son ran ta kuka kadai a bai yi mata ba
bai baro part din ta ba sai wajen Sallar Isha , ya tafi Mosque , da ga nan kuma ya kama hanyar part din shi
βͺROUKSAR
cikin bacin rai Damba ke kallon ta irin kallon nan na sai na kashe ki
cike da fargaba ta ce mishi " Damba ka yarda da ni , Sau uku ina saka poison din na a cikin abincin da a ka kai wa yarinyar nan "
cikin bacin rai ya ce mata " Kar ki raina min hankali , Idan kin saka mata poison din ya a ka yi ba ta mutu ba , ga shi yanzu wacen sakaran yaron ya fadawa Malik gaskiyar yadda a ka yi ya kashe Malik , kuma ya fara bincike a kai ya kamata yarinyar nan ta mutu tun kafin ya gano wanda ya saka shi , yadda laifin mutuwar ta zai ratayu a kan shi bayan na Malik "
kamar za ta yi kuka Rouksar ta ce mishi " Damba , na fada maka ni da kai na na saka mata poison har sai uku , kuma ina da tabbacin t........ " Kut maganar ta yanke ta na zaro idanu ta na kallon Damba
" Lafiya ki ka yi shiru ? " Damba ya fada ya na tsare ta da ido
wasu yawu ta hadiye kafin ta ce " Damba , ni dai na san sau uku ina tura abincin part din Malik da sunnan MALIKAT AL'UMU ta turo shi kuma duk da poison a ciki , kuma ina da tabbacin Yarinyar nan ta ci abincin "
cikin rudu Damba ya ce mata " me ki ke son ki ce ? "
" Damba , poison di na ba karamin poison ba ne , dan ko magani ba shi da shi , kuma yarinyar nan ta ci shi har sai uku ba ta mutu ba , hakan na nushi Aljanun ta sun tashi "
da sauri Damba ya katse ta da cewa " ki na nufin ita da Malik sun ...... "
bai kai karshen maganar shi ba Rouksar ta katse shi da cewa " they had sex " ta kai karshen baki sake
Girgiza mata kai Damba ya yi ya na fadin " no ! no ! no ! no ! " ya fadi na karshen da karfi ya na juyawa ya kai wa bishiyar bayan shi wani mugun bugu har sai da hannun shi ya fara zubar da jini
a razane Rouksar ta ce " Shikenan , Shikenan , shikenan ta kare mana ta kare mana ta kare mana , ko rabin shirin mu ba mu kai ba ga shi har ya baci "
"no , ba zan yi wannan aikin a banza ba , dole na zama Malik din Saudiya , ta ya a ka yi sihirin da na yi mishi ya kare da sauki haka ?
cikin rudu Rouksar ta ce mishi " wani sihiri kuma Damba ? "
wani dan karamin tsaki ya ja ya na fadin " na hana shi kusantar mace , duk lokacin da ya kusanci mace , zai ji dick din shi na yi mishi zafi kamar za ta kama da wuta , amma ga shi sihirin ya kare , dole na san abun yi , ba zan bar Nawfel saman kujerar nan ba "
da sauri Rouksar ta katse shi da cewa " To yanzu ya za mu yi ? ka na dai ji fa yarinyar nan poison di na ta sha ba ta mutu ba , ka na ganin za ta bari wani abu ya samu Malik ? "
ba ta gama rufe bakin ta ba Damba ya juyo a zafafe ya damko wuyan ta ya na cewa " duk ai laifin ki ne , tun yaushe na ce ki kashe yarinyar nan , Har part din MALIKAT AL'UMU ta koma da zama amma ki ka kassa yin komai a kai "
cikin wata disashashiyar murya ta ce mishi " Damba sake ni " ta fada dan ba karamar shaka ya yi mata ba sautin ma da kyair ya fito
da kyau ya waro idanun shi ya ce " No Rouksar ba za ki sa shiri na ya baci ba , Idan na fadi ki tabbata ke ma za ki fadi , Idan har ta dalilin ki ban zama Malik ba sai na ga bayan ki da hannu na "
kamar kiftawa Rouksar ta lumshe idanun ta ta sake bude su , sun koma kamar na maciji , cikin abun da bai kai dakika Biyar ba , duk fatar jikin ta ta koma irin ta maciji hannayan ta su ka bace bat , nan take ta koma wani dankareren Maciji Green color wanda griman shi ya ma fi bishiyar da ke bayan Damba
Damba kuwa tun lokacin da ya ga idanun ta sun sauya ya janye hannun shi da ga saman wuyan ta , ya koma baya kadan ya ja tsaki
sai da macijin nan na Rouksar ya yi wani razanannan kuka sannan ya bace bat , sai ga Rouksar ta dawo tsaye gaban Damba amma har yanzu idanun ta na maciji ne
cikin wata razananiyar murya mara dadin ji ta ce mishi " Kar ka manta ko ni wacece Damba "
ba ta gama rufe bakin ta ba Damba ya matso kusa da ita ya na kallon Ta cikin ido ya ce " kar ki manta ko ni wanene Rouksar " ya na gama fadar haka idanun shi su ka juye kamar yadda a ke juya PAGE din littafi su ka koma na maciji kafin su dawo dai'dai
wasu wahalalun yawu Rouksar ta hadiye kafin ta meda idanun ta dai'dai ta dan ja da baya
a hankali shi ba Damba ya ja baya ya ce " ya dai fi miki , nan gaba ki san irin maganar da za ki fadamin , gwara ki je ki samo yadda za ki yi ki kashe yarinyar nan " ya na gama fadar haka ya bace bat
ya na barin wajen Rouksar ta saki wani kukan kura sannan ta bace bat ita ma
NI YANZU ABUN NAN YA FARA BAN TSORO , NA MA KASSA GANE MANUFAR WANNAN DAMBA , KAMATA YA YI YA CE KASHE MALIK WHY ZAI CE TA KASHE INAYA ?
βͺINAYA
zaune ta ke cikin parlourn su saman carpet , ta na sanye da kananan kayan barcin ta ta saki gashin ta ya zubo mata har saman shoulder sai tashin qamshi ta ke
ga bowl a gaban ta cike da popcorn , ga tray kuma a gefe shake da fruits da Juice , sai kallon Tv ta ke cikin konciyar hankali
ta na a haka Kofar lift ta bude Malik ya shigo parlourn ya na sallama kassa kassa
wani kyawatencen murmushi ta saki kafin ta amsa mishi sallamar shi
sai da ya karaso tsakiyar parlourn sannan ya tsaya ya bude mata hannayan shi
murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta mike da sauri ta nufe shi da gudu
sai da ta zo dab da shi sannan ta tsaya ta na kallon shi
" Lafiya ki ka tsaya ? " ya fada cikin sanyin murya
turo dan bakin nan nata ta yi ta juya mishi baya ta ce " ni na manta fushi na ke da kai "
a hankali ya sauke hannayan shi ya ce " Cutie me ku ma na yi za ki yi fushi da ni ? "
" Tun fa safe da ka futa ba ka dawo waje na ba sai yanzu , ka san irin kewar ka da na yi kuwa ? "
a hankali ta karaso wajen ta ya sa hannayan shi ya rungumo ta ta baya ya kontar da kan shi saman shoulder din ta sannan ya ce mata " Ni ma na yi kewar ki sosai My Cutie "
wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " shikenan na ji , yanzu ka je ka yi wanka sai ka dawo mu kali Film ya na da dadi sosai "
a hankali ya dago hannun shi ya janye gashin da ya zubo mata a saman shoulder sannan ya kai lips din shi ya manna mata kiss ya na cewa " an gama ran ki shi dade , bayan haka ku da bukatar wani abu ? "
girgiza mishi kai ta yi kafin ta ce " no hakan ma ta isa "
sakin ta ya yi kafin ya ce mata " shikenan jira ni , ina zuwa " ya na gama fadar haka ya fara takawa zai bar wajen
da sauri ta riko hannun shi
cak ya tsaya ya juyo a hankali ya ce mata " Cutie me ya faru ? "
a hankali ta tako ta tsaya gaban shi da hannu ta mishi allamun ya sunkuyo
ba musu ya sunkuyo da kan shi ya rage tsawon shi
dan bakin ta ta kai saitin kunnen shi ta yi mishi rada
a hankali ya zagayo da hannun shi guda a kugunta ya janyo ta jikin shi ya ce mata " Ummm da gaske ki na so na yi miki ? "
gyada mishi kai ta yi a hankali ta na shagwabe fuska
lips din shi ya kai saman forehead din ta ya manna mata kiss sannan ya ce " okay bari na yi wanka , sai na dawo na yi miki , mai dadi ma kuwa " ya na gama fadar haka ya sake ta ya juya ya nufi corridor
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta koma ta zauna , ta kai hannu saman sofa ta dauki wani pillow sannan ta sauko shi kassa ta konta
after one hour , ya fito da ga cikin corridor ya na sanye da kayan barcin shi Red color ma su mugun kyau , ya saki wannan lalawsan gashin kan shi sai tashin qamshi ya ke , Hannun shi rike da laptop din shi gudan kuma ya na rike da wayar shi
a haka ya karaso cikin parlourn ya nufe ta ya zauna kusan ta , ya mike kafafun shi sannan ya daura laptop din shi a saman cinyoyin shi ya bude ya fara latsawa
sai da ya share good 30 minutes a haka kafin ya kai hannu ya dauki wayar shi ya fara latsawa na dan lokaci sannan ya kai ta a kunne
cikin nitsuwa ya ce " Na tura maka Lambar wata mota ina son sanin da sunnan wa a ka yi register din ta "
ya na gama fadar haka ya sauko wayar ya katse kiran , shi kadai ya san da wa ya ke wayar dan ni ban ji komai ba , π€π€π€ lambar wace mota ce ya tura mishi ma ?
ya na katse kiran ya kashe laptop din shi , ya rufe ya meda shi gefe ya daura wayar a sama sannan ya juya ya kale ta
Har ta yi barci , sai nunfashi ta ke saukewa a hankali a hankali
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya ya konta geffen ta ya sa hannu ya janyo ta jikin shi sannan ya kai lips din shi saman forehead din ta ya manna mata kiss sannan ya sauko