Showing 81001 words to 84000 words out of 104561 words

Chapter 28 - Exiled Prince Book 3 Hausa Novel Complete

Meerah   

13 Dec 2024

402

E ________ 26 ✍💕🔥}





cak ya tsaya , ko tunani bai tsaya yi ba ya tura kofar dakin ya shiga babu ko sallama
nan ya gan ta zaune saman bed din mama , ta jingina bayanta a forehead din gadon , da ga ita sai bathrobe , ga hannun mama saman katon cikinta , sai murmushi su ke saki a tare

ya na ganin haka ya ce " i'm sorry " ya kai karshen ya na shirin juyawa
da sauri Mama ta ce " malam Zayd , ina kuma za ka je ? "
shiru ya yi bai ce mata komai ba , ko motsi ya kassa

ya na a haka ya ga mama tsaye gaban shi ta na fadin " dama ta ce ta na son ganin ka , Auta zan dawo anjima kin ji ? "

gyada mata kai kawai Inaya ta yi , da ga haka ta sa kafa ta fito bedroom din ta janyo musu kofa
ta na fita ko ya sakawa kofar security
a hankali ya juya ya nufi bakin gado , ya zauna ya na kallon ta

wani cool murmushi ta sakin mishi kafin ta ce " baby ka san wani abu ? "
girgiza mata kai ya yi a sanyaye ya ce " sai kin fada "

dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " babyn mu ya na motsi , yanzu na ji kafafunshi saman cikina "

" da gaske ? " ya fada ya na daga mata gera
gyada mishi kai ta yi da sauri ta na fadin " kawo hannunka ka ji " ta fada ta na kai hannu ta riko nashi
ai ko wanda ke zubar da jini ta dago , " inallillahi , baby wa ya ji maka ciwo haka ? " ta fada cike da damuwa

a hankali ya kwace hannunshi ya na cewa " kar ki damu , na zo wucewa ne , na bugi sword din wani dogari , kuma babu zafi ina zuwa "
ya kai karshen ya na mikewa tsaye
kai tsaye toilet ya nufa ya shiga , ko one minute bai yi ba ya fito ya na rike da towel ya na goge hannunshi , dai'dai ya karaso wajen sofa , ya tilla towel din a sama
ya koma wajen ta , ya zauna bakin gadon , ya cire sneakers din shi ya haye saman gadon , ya konta ya tada kai da cinyoyin ta

lokaci guda ya saki wata nanauyar ajiyar zuciya , har sai da Inaya ta yi wata yar karamar dariya ta na kai hannu saman kanshi , ta fara shafawa a hankali

ya na a haka kawai ya ji wani dadaden qamshi , ya na isa cikin hancinshi a hankali a hankali
slowly ya ware idanunshi , ya yi sama da su , kawai ya ga ashe ko pant ba za ta sanye da

a hankali ya lumshe idanunshi ya sake bude kamar mai jin barci
ba tare da ya janye idanunshi ba da ga saman vagina din ta ya ce " Cutie , ware kafafunki kadan "

ba musu ta ware kafafunta , ta na fadin " me ya faru baby ? " ta fada dan ita a tunanin ta wani abu ya gani
ai ko wani abu ya gani , ta na gama rufe bakinta , ta ji tongue din shi a cikin vagina din ta
sai da ta zaro idanu ta kara danna kan shi a wajen dan ba ta shiryawa hakan ba
murya a sanyaye ta ce " yaya Zayd ka bari please "

a hankali ya zame tongue din shi ya matso a hankali kafin ya dago kai ya kalle ta ya ce " i'm sorry my Cutie "

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta gyada mishi kai
a hankali ya dawo geffen ta ya zauna ya riko hannunta ya ce " tell me , wane irin gift ki ke so na yi miki ? "

cikin rudu ta ce " wane irin gift kuma ? na me ? "
" ke dai kawai ki fada min , gift din da ke ki ke so "
dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " ummmmm , Island "
a rude ya ce " Island kuma ? "

gyada mishi kai ta yi ta na fadin " yeah , Island , ai kai ka ce na fadi abun da ne ke so " ta fada cike da shagwaba

" yeah , na ce ki fadi abun da ki ke so , amma ba abun da zan iya yi ba , ina kuma zan samo miki Island "

" Nooooo , ni fa ba ka gane abun da na ke fada ba "

" to , explain me , me ki ke nufi ? " ya fada ya na daga mata gera guda

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " let me explain to you , Cewa na yi mu samu kanmu a wani tsibiri da ke tsakiyar ruwa babu kowa kawai da ga ni sai kai a cikin wani katafaren gida kusa da ruwa, tare da kallon teku, da faɗuwar rana mai ban sha'awa "

" ba dan ki gani abu a film ba za ki ce sai kin yi ke ma " ya fada ya na kai hannu ya dan zunguri kanta

wata yar karamar dariya ta yi ta na fadin " It's a problem to have a dream ? ni kawai abun da na ke so kenan " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata

dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " okay , yanzu fada min , idan na cika mafarkin ki , me za ki ba ni ? "

cike da zumudi ta ce " duk abun da ka ke so "

" don't be sure , da gaske za ki iya ba ni abun da na ke so ? " " ya fada ya na daga mata gera guda

a hankali ta gyada mishi kai allamun Eh
" ko da kuwa ....... " ya rada mata karshen a kunne , ni dai ban ji abun da ya ce ba

da sauri ta girgiza kai ta na marairaice fuska ta ce " no gaskiya ba zan iya ba baby , wai har yanzu ba ka bar maganar nan ba ? "

" ta ya ki ke so na bari , idan kin shirya yi min zan saya miki Island din baki daya , na tafi na yi wanka "
ya kai karshen ya na mikewa ya nufi toilet ya shiga
jim kadan ya fito sanye da bathrobe , ya na fitowa ya wuce kai dressing room , kamar ko ya san kayan su na nan

jim kadan ya fito sanye da wani wando Jeans black color , da T-shirt black color ita ma
a hankali ya karaso wajen ta , kawai sai ya ga har ta yi barci
bai yi kokarin tashe ta ba , ya janyo duvet ya rufe ta har zuwa kirji sannan ya manna mata kiss saman forehead kafin ya juya ya nufi kofar fita dakin
security din ya cire sannan ya bude kofar ya fito kai tsaye parlour

nan ya tardo su zaune sun yi zugum kamar an aiko da mutuwa
cak ya tsaya ya na kallon su murya a sanyaye ya ce " lafiya ku ka zauna a haka ? mutuwa a ka yi ? "

a tare duk su ka dago kai su kalle shi , ya na tsaye ya rike hannayan shi a baya
a hankali ya bude hannayan shi ya na kallon RIANNA , da gudu su ka tasso ita da Tesnim su ka fada jikin shi , su na sakin kuka

cikin sigar rarrashi ya ce " wlh in ba ku yi min shiru ba sai na koma inda na fito "

da sauri RIANNA ta ce " shikenan , shikenan , mun yi shiru , ba kuka mu ke ba "
" that's good , yanzu ku sake ni , kar ku karaya min baya "
va musu su ka sake shi , su ka tsaya gabanshi har su na hada baki wajen cewa " i have really missed you "

" ni ma na yi kewar ku over " ya fada cikin sanyin murya
wata yar karamar dariya RIANNA ta yi ta na sakin kuka lokaci guda , na lura RIANNA kamar MALIKAT INAS ta ke , abu kadan sai ta saki kuka
a hankali ya raba jikin shi , ya raba ta geffensu ya nufi MALIKAT AL'UMU ya rungume ta
rungume shi tsam ta yi ta na fadin " na yi kewar ka sosai my baby "
a hankali ya raba jikin shi da nata sannan ya nufi MALIKAT INAS
tun kafin ya karaso ta nufe shi da sauri ta rungume shi ta na fadin " kar ka sake tafiya ka bar ni don Allah "

cikin sigar rarrashi ya ce mata " kar ki damu Ammie , ba zan sake rabuwa da ku ba "
wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauke ta na murmushi
a hankali ya raba jikinshi da nata ya juya ya kalli MALIKAT HOUDA
cikin zolaya ya ce mata " wai ke tsohuwar nan har yanzu ba ki mutu ba ? "

" karbi nan dan rainin hankali kawai , don Allah zo kashe ni in ka gaji da gani na " ta fada ta na matse mishi fuska

dan tabe baki ya yi ya na kauda kai ya ce " ni tambaya ce kawai na yi "

wata yar karamar dariya MALIKAT INAS ta yi ta na fadin " kai dai ka na son takurawa mamie , me ta yi maka ? ko dan ta na son ka shi ne za ka yi mata wannan shegantakar ? "

" ai ni ban ce ta so ni ba " ya fada ya na kara shan tsami
da ga haka ya ce musu " kun ci abinci ? ko ba ku jin yunwa ? "
" Yanzu mu ke wa Inas mu koma part din mu , mu shirya muku abinci " fadin MALIKAT AL'UMU

cikin nitsuwa ya ce mata " No , ba na son kowa ya bar part din nan , mamie bedroom nawa ne a part din ki ? " ya kai karshen ya na dawo da kallon shi kan MALIKAT HOUDA

kai tsaye ta ce " bedroom takwas ne a ciki "

gyada kan shi ya yi a hankali ya na fadin " okay , ba damuwa na san za su ishe ku kafin a gyara masarautar , ba na son ku fita bayan wannan azzalumin ya na cikin masarautar , duk wani abu da za ku bukata zan kawo muku "

da sauri RIANNA ta ce " kai kuma fa Akhie ? "

dan jinkirtawa Malik ya yi kafin ya ce " kar ku damu a kai na , kawai ina son na tabbatar ku na cikin koshin lafiya "

" wacen Azzalumin kuma fa ? ya ce zau sauka da ga saman kujerar ? " MALIKAT INAS ta fada

" Yeah , nan da Friday za mu sani " ya na gama fadar haka ya nufi hanyar fita parlourn ya fice
da kallo su ka raka shi har sai da ya fita sannan MALIKAT INAS ta tasso ta riko hannun RIANNA ta na fadin " mu je ki sauya kayan nan "
ba musu RIANNA ta bi bayan ta su ka shiga corridor
bangaran Malik kuwa ya na baro part din ya shiga motar shi kai tsaye ya fice masarautar


▪AFTER SOME HOURS



bai dawo masarautar ba sai karfe goma sha biyu na dare , ko ina ya tafi ? oho
bakin shi da sallama cen kassan makoshi ya shigo parlourn MALIKAT HOUDA
kamar aljana ta na zaune ita kadai cikin parlourn , ta na kallon waje guda
a hankali ya karaso geffen ta ya zauna ya na fadin " me ki ke yi a nan ke daya ? "
ba tare da ta kalle shi ba ta ce " nothing , kawai na kassa barci ne "

" Da gaske , me ya faru ? tunanin me ki ke ? ko cikinki ke ciwo ? "
a hankali ta girgiza mishi kai ta na dan karamin murmushi ta ce " uncle ne ya tsayar da ni , wai ya na son magana da kai "

cikin rudu ya ce mata " ban gane ba ? "

a hankali ta sauke nunfashi , ta lumshe idanunta kafin ta sake bude su , sun koma farare kal
a hankali ta juyo ta kalle shi cikin a hankali ta bude baki ta ce " wai kai komai sai an kwatanta maka ne ? " ta fada da murya tak tak irin ta Malik HICHAM

ba karamar razana Malik ya yi ba har sai da ya yi baya ya na zaro idanu ya na karanto kalmar shahada cikin zuciyar shi

bushewa da dariya ta yi ta na fadin " wlh kai da momyn ka duk matsorata ne , dubi kamar ka ga wani aljani , ko da ya ke na mutu ashe dole ka ji tsoro , ba ni da isashen lokaci , kawai na zo na fada maka a kan ka yi hankali lokacin duel din ku , Aymane ba abun da ka ke tunani ba ne , ya ma wuce tunanin mutum , ba za ka iya kashe shi ba kai tsaye , dole ka fara kawo karshen sihirin shi , Idan ba haka ba ba zai mutu ba , ni kai na ban san inda ya boye karfin sihirin shi ba , da na je na kawo karshen shi , zabi guda gare ka , da ka samu dama ka cire mishi kai kawai ta haka ne kawai zai mutu idan ba haka ba tashin hankali da za ka gani da ga baya ya karfin tunanin mai tunani "
ta na gama fadar haka ta sauke wata yar karamar ajiyar zuciya , ta ja wani dogon nunfashi kafin ta lumshe idanunta , ta sake bude su a hankali ya ga sun koma dai²

a hankali ta juyo ta kalle shi ta ce " baby me ya faru ? "

wata nanauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce " ba komai "

wani dan karamin murmushi ta saki sai kuma ta tsuke fuska lokaci guda ta na fadin " sai yanzu ka dawo , ni na yi fushi ma da kai " ta kai karshen ta na kauda kai

" sorry Cutie , na tafi yin wani aiki ne " ya fada cikin sanyin murya
turo dan bakin nan nata ta yi ta na fadin " baby yunwa na ke ji , tun tafiyar ka ban ci komai ba "

" shikenan , me ki ke ki ci ? "

da sauri ta ce mishi " irin abincin da ka ke min a US " ta fada ta na sakin wani dan karamin murmushi

gyada mata kai ya yi kafin ya ce " okay , jira ni ina zuwa "
da to kawai ta amsa mishi , da ga haka ya tashi ya nufi kitchen ya shiga
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta saki wani dan karamin murmushi

sai da ya dauki one hour a cikin kitchen din kafin ya fito ya na rike da wani tray
kai tsaye gabanta ya karaso ya zauna a kassa saman carpet , sannan ya ajiye tray din a gaban shi ya na ce mata ta sauko

ba musu ta sauko kassa su na fuskantar juna , ya fara ba ta abincin da kan shi
sai da ta kammala sannan ya dauki tray din ya mayar da su kitchen sannan ya dawo parlourn
ta na zaune saman sofa ya tardo ta , ta shafar cikin ta
a hankali ya karaso wajen ta ya zauna ya na fadin " yanzu tashi ki je ki konta "

shagwabe mishi fuska ta yi ta na fadin " ba tare za mu kwana ba ? "
a hankali ya girgiza mata kai allamun a'a
shiru ta yi ta na kallon shi babu ko kiftawa
sai da ta dauki lokaci kafin ta ce " baby , amma akwai abun da ke damun ka ko ? "

" me ki ka gani ? " ya fada a sanyaye
" kawai na ga yanayin face din ka ya sauya ne "

" ba zan miki karya ba , ina cikin damuwa , ba kadan ba , amma duk lokacin da na tare da ke na kan ji damuwata ta tafi , please don't leave me , kar ki tafi ki bar ni "

wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta rungume shi ta na fadin " mutuwa ce kadai za ta raba ni da kai "

a hankali ya zagayo da hannayanshi a bayanta ya rungume ya na sauke ajiyar zuciya a hankali


▪AFTER TWO DAYS 🤧🔥


yau ta kama ranar Friday , tun karfe 6 a ka fara shirye²n duel din Malik da Aymane
misalin karfe 8 kowa ya hallaci wajen da za a gabatar da duel din , a cikin garden a ka shirya yin duel din
kowa na cikin masarautar sai da ya hallaci wajen , da mutanan fadar Malik , da kuma na fadar Aymane , har da su MALIKAT INAS , da Inaya ba rokon da su mama ba su yi mata ba a kan ta zauna , amma fir ta ki ta ce sai ta je

a tsaye Malik da Aymane su ke tsakiyar garden din , su na fuskantar juna , Rafik na tsaye da ga tsakiyar su a gefe

cikin nitsuwa ya fara magana ya na fadin " kun san yadda tsarin fada da takobi ya ke , ban da zalinci "

cikin nitsuwa Aymane ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login