Showing 99001 words to 102000 words out of 104589 words
shagwab’ewa tare da zamewa ta kwanta akan gadon.
Kamshi da kuma laushi da taushin gadon nasa ne kuma, suka sa tana kwanciya bacci ya dauketa.
Yanayin yanda yaji saukan numfashinta, alaman tayi bacci ne kuma yasa shi tashi, ya gyara mata kwanciyarta tare da rufa mata blanket.
Kaitsaye kuma ya fita daga d’akin.
Inda ya koma falo yaci abinci.
Bayan ya gama cin abincinne kuma ya sake dawowa dakin, kasancewar yau din weekend ne babu aiki.
Ahankali ya d’an zauna abakin gadon.
Dai-dai lokacin ita kuma ta Dan bud’e Idanunta, cikin magagin baccin da take ciki hadi da shagwab’a tace.
“Naaan ni zan koma dakina.”
“To Malama ki koma dakin naki mana.”
Rayyern din ya fada yana me kallonta, tare da zamewa ya kwanta akan gadon.
Wanda kuma duk abubuwan da takeyi din yasan ba a hayyacinta take ba.
Itakuwa Jannart acikin magagin nata, Ganin ya kwanta akan gadonne yasa ta cewa.
“Ni gaskiya bazan kwanta dakai akan gado daya ba.”
“To ki sauka kasa mana, kona rikeki ne?”
Rayyern din ya fad’a yana me gyara kwanciyarsa.
Itakuwa Jannart jin hakan yasa ta soma kokarin tashi, ashagwab’e kuma cikin yanayi mai kama da mayen da take ciki ta fad’a Kan...!
😂😂😂😂😂😂😂💃🤸🏻♀️🤝🏻💃😘😘😍😍😘😘🤸🏻♀️🤸🏻♀️🤸🏻♀️
*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.
Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.
GARKUWAR MA'AURATA
By *GARKUWAR FULANI**🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
Ta faɗa kanshi. Da sauri yaja sassayan numfashi tare da rumtse idanunsa.
Hannunsa na dama yasa ya tallabe da sauri dan tana gab da suɓucewa tayi ƙasa.
Kan ƙirjinta ya maidata tare da sauƙe numfashi kana ya ruggume ta tsam-tsam a jikinsa, yana mai jin ɗumin numfashinta a wuyansa,
Yayinda tudun Caɓɓullenta suke tsukar ƙirjinsa wanda hakan yasa tsikar jikinsa mimmiƙewa.
Cikin yanayin gigin bacci da mayen allurar da rashin sanin indama take tace.
“A'a nidai gaskiya saidai mu kwanta ahaka, muyi kaida k’afa, kuma karka yi wayo ka motsa.”
Takare maganan tana turo bakinta gaba, tare kuma da gyara kwanciyarta a jikinsa da kyau,
“Oushhhhh, Jannnaaa”. Ya faɗa da narkekkiyar murya sabida yadda take mutsu-mutsun a jikinsa yasashi jin D dinsa tayi wani irin masifeffen harbawa wanda hakan yasashi ruggume t da ƙarfi tamkar zai maida ita cikin jikinsa,
har saida yaji taushin breast ɗinta suna ratsa kirjinsa.
Yayinda ita kuwa Jannart taji zafin matso mata tsayayyun Caɓɓullenta da basu taɓa fuskantar hakanba,
Cikin yanayin maganin baccin tace.
“Wahyyy Nono na zafi”.
Juya kansa yayi da kai tare dasa hannunsa ɗaya da yake tsuma a tsakiyarsu, murya can ƙasan maƙoshi a narke yace.
“Janna nawa nefa”.
Ya ƙare mgnar yana shafo ƙirjinta,
Cikin muryar maye tace.
“A'a wlh nono ne”.
Matseta da ƙarfin da yayine yasa yin zillo tare da, zamewa daga jikinsa ta zauna gefensa baki ta tura tare da zuba mishi ido.
Shi kuwa Rayyern da sauri ya miƙa hannunsa zai kamota, ya faɗin.
“Ai na sayesu tunda na biya sadaki”.
Da sauri ta kaucewa kamun da zaiyi mata, ta konta gefenshi, inda kanta ta wurin sawunsa nasa kan ta wurin sawunta sabida bata da ƙarfin da zata iya gudu.
A rigingine ta kwanta ta kalli sama, wanda hakan ya bawa kirjinta daman bayyana.
Cikin mayen bacci da allura tace.
“Uhhm, ni dai ka barmin abina”.
Rayyern kuwa jin abunda ta fad’ad’in ne yasa shi, bud’e idanunsa ahankali ya d’an kalleta.
Saidai tudun breast dinta basu bari ya ga full face nata ba.
Azahirin gaskiya shi maganganun nata ma, dariya suke basa saboda kallo d’aya zakayi mata, ka gane cewar abuge take sai dai gaba ɗaya tsikar jikinsa a tashe take jin maganganun nata yake tamkar dan motsa mishi sha'awarta takeyinsu.
D’an janye idanunsa daga Kallon nata yayi, tare kuma da tashi ya dan jingina bayansa da jikin saman gadon sabida wani irin muƙa da D dinsa keyi, ƙamarsa ɗaya ya ɗaura kan ɗaya, ya dannesa wai ko zai ji sauƙi.
Da sauri kuma ya jawo laptop d’insa dake gefen gadon, inda ya d’aura akan cinyarsa, wai duk dan ya danneta ya hanata fitowa kwaɗayin.
Kawai sai ya fara lallatsa system ɗin wai ko zai samu hankalinsa ya bar kanta, dan
Akwai aikin da ya kamata ace ya kammala tukunna.
Cikin Sa'a kuma ya fara yin control ɗin abin duniyan.
Anutse yake duba laptop din nasa.
Jannart kuwa Acan cikin baccin nata, cike da karfin allurar da kuma raunin ciwo.
“Naaaan.”
Takira sunansa da wata irin muryar dake bayyana mayen baccinta.
yanayin yanda yaji sautin muryar nata ne kuma, yasa shi lumshe idanunsa saboda wani irin abu da yaji acikin jikinsa.
“Ummm.”
Ya amsa mata murya asanyaye, batare kuma daya bud’e idanunsa ba.
“Naaaaan..”
Ta sake kiran sunan nasa, saidai awannan karon taja harafin dake karshen sunan nasa, cikin yanayi na d’an kasala.
“Ummm Janna!”
Ya fad’a shima asanyaye tare da bud’e idanunsa, ya sauk’esu akanta.
Sanin da yayi kuma cewar tana cikin mayen bacci, shiyasa bai tambayesa meye ba’asin kiran sunan nasa da tayi ba.
Saidai zubawa kyawawan Lips dinta idanu da yayi, kasancewar kuma d’akin ya d’au shiru sosai ne, yasa shi jiyo sautin numfarfashin, da take fitarwa slowly kana a hankali tace.
“Naan nono yana ƙaiƙayi sosa meeeeeeen”.
Wani irin masifeffen harbawa yaji Naan ɗinsa tayi, yarrr-yarrr haka yaji tsikar jikinsa na miƙewa.
Da sauri ya sunkuyo kanta,
Sai kuma yaga taja wani narkekken numfashi tare da ci gaba da baccinta.
“Ya Salam Janna zaki kasheni”.
Ya faɗa saman lips ɗinshi.
D’auke kansa daga Kallon nata yayi tare da kife kansa bisa guiwowinsa a ƙalla 5 minute kafin ya sauƙe numfashi tare da maida hankalinsa ga aikin da yakeyi.
Saidai ba’aje ko inaba ya fara jin kansa acikin wata sabuwar duniya ta daban, badon komai ba kuma saidan numfashinta, da yakejin yana sauk’a atsakiyar tafin k’afansa da kuma kalamanta na mayi da tayi ta masa.
Hakan yasa sosai tsikar jikinsa suka soma tashi, Ganin bazai iya aikin bane kuma yasa, ahankali ya rufe laptop d’in nasa, tare da ajiyesa akan bedside drawer.
A d’an kasalance ya zame hade da kwantar da bayansa akan gadon.
Cikin sanyi ya kuma lumshe idanunsa.
Tare da soma shak’an daddad’an kamshin jikinta dake tashi acikin dakin.
Bazaice bayajin dadin yanda d’umin numfashin nata ke dukan k’afansa ba, musamman yanda ayanzun yaji wani abu mai kama da nutsuwa, na shiga cikin jikinsa.
Duk da yanda yakejin wani irin acikin jikinsa kuwa, bayajin zai iya janye k’afarsa, saboda daga wani sashi na jikinsa, yana jin dadin hakan.
Sunanan ahaka kuwa wani bacci mai d’an nauyi ya fusgesa.
Almost 40mn da kwanciyar nasu ne kuma, Jannart din ta soma fitar da wani irin numfashi.
Wanda kuma hakan bai rasa nasa ba, da rufe jikinta da blanket d’insa da tayi, wanda yake da matuk’ar kamshi.
So kamshin da ta shak’a d’inne Yayi mata yawa, hakan yasa numfashinta soma yankewa.
Acikin baccin nata ne kuma, jin numfashinta na kokarin kwacewa yasa, ta soma kiran sunansa batare da ta bud’e Idanunta ba.
“Naan! Naan!....”
Take fad’a cikin sarkewar murya.
Shikuwa Rayyern acikin baccin nasa, ya jiyo sautin muryarta wanda hakan yasa shi bud’e, idanunsa ahankali kuma ya mik’e zaune.
Ganin bata bude Idanunta bane kuma, yasa shi sanya hannunsa ya d’anja yatsun k’afarta.
Cikin wata irin sassanyar murya yace.
“Janna na meye ne?”
“Numfashina ne zai d’auke.”
Ta fad’a ad’an wahalce tare kuma da bud’e bakinta, tana shak’an numfashin tanan.
Rayyern kuwa idanunsa ya d’an zuba mata, na y’an wasu mintuna.
Kana ahankali ya dan matsa tare da jawo, magungunanta dake gefen gadon.
D’aya daga cikin alluran ya d’auko, tare da zuk’an ruwan alluran acikin sirinji.
Bayan ya kammala komai ne kuma, ya juyo ya kalleta.
Dai-dai lokacin kuma tasa hannayenta ta rik’e wuyanta, again batare da ta bud’e Idanunta ba tace.
“Naan da gaske numfashina zai sake d’aukewa, wayyo Allah nikamma mutuwa zanyi.”
Ta k’are maganan cikin rawar murya.
Ganin hakanne kuma yasa Rayyern din matsowa kusa da ita, ahankali yasa hannunsa ya shafa gefen fuskarta, cikin tausasa murya da kuma lallashi yace.
“Noo bazaki mutu a Janna in kin mutu da waye Naan dinki zai rayu.
Tashi ko zanyi miki allura, daga haka bazaki sakejin d’aukewar numfashi ba.”
Fuskarta ta shagwab’e, saboda Jin abunda ya fad’a cikin kuma kasala, da turjiya tace.
“Allura kuma Naan? .”
Idanunsa ya zuba mata, Ganin da gaske take bata son alluran, ga kuma yanda numfashinta ke d’aukewa ne, yasa shi sanya hannayensa duka biyu, ya tada ita zaune.
Ta da’itan da yayi ne kuma yasa tayi saurin bude Idanunta, tare da narkar da kanta ashagwab’e tace.
“Please Naan karkayi min allura, Allah nasan numfashin ma zai dai-dai-ta da kanshi duvet d’inka ne keda kamshi sosai in na yayeshi zanji sauk’i.”
Ta kare maganan tana me d’an yayyafa yatsun hannunta, Rayyern kuwa sanin batason alluran ne yasa shi, matsowa kusa da ita tare da kamo hannunta, Cikin kulawa yace.
“Calm down Jannart, dole fa sainayi miki alluran, Idan kuma baki tsayaba kinsan zata iya karyewa a jikinki.”
Idanunta ta rumtse da k’arfi tare kuma da soma jan jikinta baya, wanda da alamu so takeyi ta gudu.
Fahimtar hakan da yayi dinne kuma yasa shi, fusgota tare da jawota ta fad’a jikinsa.
Batare da tunanin komai ba kuma, ya rungume ta tsam ajikinsa.
Hade da kama d’ayan hannun nata, ya rik’e da kyau, kana ya dai-dai-ta zaman alluran dake hannunsa.
Jannart kam Idanunta ta kuma rumtsewa, tare da manna kanta akan shoulder d’insa, cikin rauni da magagin baccin had’i da, yanayin korafi daya k’wace mata murya can k’asa-k’asa tace.
“Nidai ka sakeni, ka k’yaleni banason alluran, kuma babu ruwana dakai, tunda mukazo kakeyimin abubuwa kala kala, kace min bani da Baba, still kuma kace wai bani da Yaya, shine yanzu kuma kazo zakayi tamin allura bayan kuma nacema Abbana ya hana sabida allurar k'ara ciwon takeyi, nidai ka sakeni.”
Ta k’are maganan cikin kuka, like yarinya Y’ar 10years ko k’asa da haka.
Rayyern kuwa duk da yaji abunda take fad’a d’in, bai saurareta ba, saima sake rik’eta da kyau da yayi, atsanake ya soka mata alluran akan dantsen hannunta.
Razanannen k’ara ta saka masa, adaidai lokacin da taji zafi da kuma radad’in alluran na ratsa cikin jikinta.
Shi kuwa Rayyern cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.
“Bazan sakeki ba Janna har gaban abadan bazan sakeki ba”.
Lokaci d’aya kuma ta saka masa kuka, tare da soma d’an bugun kirjinsa da d’ayan hannunta dan dama hannun Rayyern nada zafin allura sosai.
Cikin kuka kuma take cewa.
“Wayyo Allah zafi! zafi!! zafi!!! Naan banaso ka cire Naan ka zare minshi a hankali dan Allah.”
Duk da cewar yanajin kukan nata wani iri kalamanta kuma sunfi kama da masu motsa fileengs, acikin kunnuwansa amma haka ya daure, saida ya kammala shigar da ruwan alluran jikinta, kafun ya zare alluran.
Jin bata daina kukan bane kuma yasa shi, d’aura yatsun hannunsa adai-dai inda yayi mata alluran, Cikin kulawa da kuma sigar lallashi, ya soma shafa dai-dai wajen da yayi mata alluran.
Hakan da yakeyi mata dinne kuma, yasa ta jin tamkar sosa mata wajen yakeyi, wanda kuma hakan ya d’anyi mata dad’i.
Atsanake kuma cikin sanyi ta manna kanta, akan kirjinsa tare kuma da lumshe Idanunta, anutse take sauraran bugun zuciyarsa.
Saidai har yanzu Cikin yanayin shagwab’a take sakin sheshshek’an kuka, kana kuma cikin rawar muryar, dake bayyana har yanzu a buge take tace.
“Ni bazan sake zuwa dakin nan ba, kuma ma kaji ka sani ni ina da Babana, karka sake cewa bani da baba, kuma bazan sake yarda kamin alluranka mai zafi ba.”
shikuwa Rayyern jin hakanne yasa shi, lumshe Idanunsa tare da sake jawo blanket ya rufa mata daga shoulders dinta zuwa k’asanta.
Murya asanyaye kuma cikin yanayi mai kama da rad’a yace.
“Allura mai zafi ko ai bazaki tsira da itaba yarinya uwar raki kawai”.
Ya k’are mgnar yana ruggume ta tsam a jikinsa, tare da fesar da sassayan numfashin murya a narke kamar cikin rad’a yace.
“Janna waye ne Abdulkarim Saleh Dakata?”
Jin tambayan da yayi mata d’inne kuma, yasa k’ara ta mannewa jikinsa sabida k’arfin alluran, still asanyaye tace.
“Baffana ne k’anin Dadyna mamansu da Babansu d’aya, amma ya rasu tunda jimawa.”
Ta fad’a tana meyin rau-rau da Idanunta wanda suke tsiyayar hawaye.
Rayyern kuwa ahankali ya d’aura hannayensa akan bayanta, tare da sake shigar da ita cikin jikinsa ya zab'i ya tambayeta yanzune da take cikin yanayi mayen bacci yasan zata iya gaya mishi komai koda ko bata son fad’an tunda gashi tana sake mishi wasu zantuka masu nauyima a kyauta.
Again cikin tausasa murya yace.
“Ayyah Allah Yajikansa da rahama yasa ya huta.”
“Amin.”
Ta amsa tana mai lumshe ido.
Yayinda takejin kasala da kuma bacci na dad’a sauk’o mata.
Rayyern ko ahankali ya d’aura hab’arsa akanta, Cikin nutsuwa ya lumshe idanunsa, saboda daddad’an kamshin gashinta daya shak’a, ahankali kuma ya k’ira sunanta.
“Janna”
“Uhummm.”
Ta amsa masa tana me sake dai-dai-ta kunnenta, adai-dai saitin bugun zuciyarsa da takejin tana bada sauti dib-dab.
“Kinayiwa Baffan naki addu’a kuwa kullum Idan kinyi sallah?”
Rayyern din ya tambaya, yana me yawo da yatsun hannunsa akan dantsen hannunta.
Shiru ta d’anyi kana asanyaye tace.
“Ummm inayi.”
“k’arya kikeyi nasani bakya yi, Idan kuma kina yi to kiyi rantsuwa da Allah.”
Rayyern din ya fad’a kaitsaye, saboda sam baiji ajikinsa cewar tanayi dinba.
Jin abunda yace dinne kuma yasa Jannart din, b’oye fuskanta cike da magagin bacci tace.
“To ai sai wataran wataran nakeyi.”
Murmushin gefen baki ya d’anyi, tare da sake lumshe idanunsa, saboda already yasan batayi, wannan dalilin yasa tanayi masa k’arya ya gane.
Ajiyar zuciya ya d’an sauk’e Cikin kulawa da tsananin rauni da tausayinta da tauye zamowarta ɗiya mai tunawa da iyayen da aka ɓoye mata asalinsu cikin tausasa murya yace.
“Ok naji amma kinayi mishi addu’a akullum kinji, yana da y’ay’a ne?”
Kanta ta girgiza masa batare kuma da ta d’ago ta kallesa ba tace.
“A’a bashi da y’ay’a rana d’aya ya rasu da matarsa ita a wurin haihuwa ta rasu.”
Kansa ya d’an jinjina kana cikin nazartar wani abu yace.
Haka nan yaji wasu irin zafafan hawaye suna tsastsafo masa.
“To Meyasa ke bazaki zame musu madadin Y’a ba, ta hanyar yi musu addu’a, Zaije ya iskesu har cikin kabarinsu.”
Cikin sanyin jiki tace.
“Zannayi insha Allah, amma waya baka labarinsu?”
Ta fad’i hakan tana me d’ago Kanta ta kalleshi.
“Ba bani labarinsu akayiba.”
Ya fad’i hakan atak’aice.
Jin hakanne kuma yasa Jannart din sake kallonsa, asanyaye tace.
“nasan ai baka sansu ba, Abba Kabir dinane ya baka labarinsu?”
Kansa ya girgiza alaman a’a, Cikin nutsuwa da kuma sanyin murya yace.
“Ko d’aya, amma kinsan sunan matar tasa ne?”
Kanta ta jinjina alaman eh, kana kuma cikin yin kasa da Kai tace.
“Nasan dai Abba Kabir yana kiranta da suna Aunty Zee, inaga Zainab shine sunanta na gaskiya, kuma Abba Kabir yana cewa tana da kirki sosai, kirkinta wai yafi na kowacce Mace a Family dinmu wai haƙurina irin natane.”
Bakinta dake motsi ya kalla kana ya d’an jinjina kansa,
Cikin wani irin raunin da ya samu kansa aciki, hadi da karyewar zuciya ya sake hugging dinta, ahankali yace.
“Kinyi al'kawari zakina yi musu addu’a ko?”
“Eh.” Ta fada tane me lumshe gajiyayyun Idanunta, wanda basu da maraba dana y’an shaye shaye.
Rayyern kuwa gyara zamansa yayi, tare da sanya hannayensa duka ya d’agota, wanda hakan yasa suka zamana suna facing d’in juna.
Idanunta dake ta lumshewa ya kalla da kyau, fahimtar da yayi cewar ta fara tafiya wata duniyar ne kuma, yasa shi d’an zamewa gefe wanda hakan ya bata daman kwanciya.
Gyara mata blanket din dake jikinta yayi, ahankali kuma cikin kulawa ya haura can saman gadon shima ya kwanta.
Ita bacci ya fara d’auka kafun daga bisani, shima bacci ya daukesa.
3:00pm.
Bud’e idanunsa yayi ahankali kuma yake ambaton sunan Allah, tare dayin mik’a ya tashi ya zauna.
Jannart din dake kwance tana bacci ya kalla, ganin yanda take ta sakin Ajiyar zuciya ne kuma, yasa shi sauka daga kan gadon, kaitsaye ya wuce bathroom.
Yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwa, bayan yayi wankanne kuma ya had’a da al'wala.
Yana cikin wakanne kuma Jannart ta bud’e Idanunta, saboda tun tashinsa dama itama ta farka.
Jin motsinsa acikin toilet ne kuma yasa ta, yunkurawa ahankali ta zauna akan gadon.
Rayyern kuwa ahankali ya turo kofar bathroom din ya fito, jikinsa sanye da rigar wanka.
Yana gama fitowa kuwa ya sauke idanunsa akan gadon, Ganin Jannart din da yayi zaune atsakiyar gadon ne, kuma yasa shi yin mamaki saboda bai kawo aransa cewar, zuwa yanzu zata tashi daga baccin ba.
Idanunsa ya d’an zuba mata, ahankali kuma yana me goge jik’akk’en kansa da towel yace.
“Akwai ruwan zafi a bath kije kiyi wanka, Idan kinfito sai kiyi lunch, oya weck up.”
Ya