Showing 69001 words to 72000 words out of 104589 words

Chapter 24 - Tubali Book 2 Hausa Novel Complete

Unknown   

21 Dec 2024

176

matsanancin tausayinsa, hannunta dake cikin gashinsa ta zaro, ahankali ta shiga shafa sumar kansa.
Wani irin sassayan numfashi ya fesar a hankali tare da ƙara matse jikinta kana ya ƙara cusa hannunta cikin boxer insa, domin yanaji masifar daɗin hakan.

Ita kuwa Jannart. Ganin yanda yake ta marairaicewa ne kuma yasa, Ahankali ta sauk’e bakinta adai dai saitin...!


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.

By
*GARKUWAR FULANI* Ahankali ta tura k’ofar d’akin ta shiga, bakinta d’auke da sallama.

Jin sallaman nata ne yasa Rayyern dake zaune akan gado, d’ago idanunsa ya kalleta.

Akaron farko kenan da yaji ya kasa d’auke idanunsa daga kallonta, musamman saboda yanda rigar jikin nata tayi mata kyau, tunda suke kuwa bai tab’a kallonta acikin irin shigar ba.

Ahankali ta k’arasa shigowa cikin d’akin, kasancewar kuma akwai k’arancin haske, acikin dakin shiyasa ta nufo inda yake Kai tsaye, Yayinda hannuwanta ke rik’e da sachet din magungunansa.

“Naan.”
Takira sunansa in a silent voice.

“Ummm.”
Ya amsa mata adai-dai lokacin daya maida bayansa, ya jingina da jikin kan gadon sabida wata fitinenneyar kasala da yaji muryarta ya fara sakar masa.

Itakuwa jin ya amsata ne yasa ta zama akan bedside drawer, tare da ajiye bottle water’n dake hannunta, magungunan nasa ta b’are tare da juyowa, cikin sanyi tace.

“Ga magungunanka kasha.”

Idanunsa yadan lumshe, tare da mik’a mata hannu yana me shak’an daddad’an k’amshin jikinta.

Akokarinta na zuba masa maganin acikin tafin hannunsa ne kuma, hannayensu suka had’e waje d’aya.

Da sauri ta zuba masa maganin, tare da janye hannunta daga cikin nasa, kana ta mik’a masa bottle water.

Saka maganin abakinsa yayi, tare da korawa da ruwa.

“Kana buk’atar wani abu?”.

Ta tambayesa asanyaye, saboda duk sanyi ya dameta, duk da cewar ta saka jacket amma tanajin sanyi sosai.

Kansa ya d’an girgiza mata alaman babu, kana ya d’an zame ya kwantar da kansa.

Ganin hakanne kuma yasa Jannart din shagwabe fuska, cikin lalllashi tace.

“Naan abinci fa, kaci koda babu.....”


“Shiiiiii nakoshi.”
Ya fad’i hakan ta hanyar katseta, da kuma wata irin muryar da tasa duk jikinta yayi week.

D’an k’aramin bakinta ta turo gaba, batare kuma da ta sake ce masa komai ba, ta tashi ta koma tsakiyan d’akin.

Rayyern kuwa Idanunsa ya zubawa bayanta, ga mamakinsa kuma, sai gani yayi ta zame ta kwanta ak’asan sofa, batare dako pillow da blanket ta d’auka ba.

Still idanunsa ya sake tsura mata, acikin zuciyarsa kuwa cewa yayi.

“This girl me take nufi, anan zata kwana ne ko meye, wannan wanni irin jarababben gadi ne? Shin wai bata san kusancinta dani zai matsala bace”.

Itadai Jannart bata sanma me yake fad’a acikin zuciyar tasa ba, batare da ta damu ba gyara kwanciyarta tayi, hade da d’aukar wayarta ta soma dannawa.

Wannan dalilin yasa d’akin nasu ya d’auki shiru, babu abunda ke tashi sai sautin latsa waya da kuma system d’insa.

Almost 30mn suka d’auka ahaka, wanda zuwa yanzu Jannart ta ajiye wayan nata, Yayinda ta kwanta idanunta na Kallon sama, jacket din dake jikinta kuwa, tuni ya zame wanda hakan ya bawa, breast dinta daman bayyana ta cikin net ɗin saman rigar.

Rayyern dake saman gado kuwa, time to time yake d’ago idanunsa ya kalleta, Yayinda Bedside lamp din dake gefen gadon nasa, ke haskata hakan yasa yake iya ganin, komai da komai nata.

Acikin zuciyarsa kuwa mamakinta yake, tare da tunanin inda zata kwana, saboda yana ga kamar kwananta acikin d’akinsa bazai yiwu ba.

Saboda ya tabbatar da abunda yake zargi dinne kuma, yasa shi zamewa ya d’an kishingid’a akan gadon, tare da ture system d’insa gefe, Ahankali ya lumshe idanunsa, saboda har yanzu yana jin kamshin turarenta, acikin hancinsa.

Jannart kuwa jin d’akin yayi shiru ne, yasa ta juyowa ta zuba masa kyawawan Idanunta.

Ganin kamar bacci yayi azaune dinne, kuma yasa ta tashi ta zauna, still kuma kallonsa take, bata kawar da Idanunta ba.

Shikuwa Rayyern duk da cewar yaji ajikinsa tana kallonsa, amma saiya fusge bai ko motsa ba.

Ahankali ta taso daga zaunen da take, tare da takowa ta k’araso inda yake.

Zama tayi ad’an gefen gadon, hade kuma da turo bakinta gaba,abayyane kuma cike da shagwab’a tace.

“Ka mayi baccinka cikin jin dadi, baka damu ba Koda ma zanji sanyi, kuma dubi yanda kayi bacci azaune, kamar baby boy tayaya ma to, ni zan fara iya gyara maka kwanciya bayan nasan kana da nauyi, ato gaskiya ni dai a'a zan barka a haka kawai, idan ka fad’o ma kai ka jiyo, tunda kaima ai kanka ka sani.”

Ta k’are maganan tana me kwab’e masa baki, tare da jifansa da harara, still kuma cikin shagwab’a tace.

“To Idan ya fad’o ma ai dole nine zanyi jinya, Idan ba haka ba yata narke jiki da idanu, yana cewa zafi-zafi, kalleshi da wani dogon hanci da jan bani, kamar na muntsine shi ma, Idan yaso ya farka ya gyara kwanciyar da kansa.”

Ta kai karshen maganan nata, me Kallon faffad’an chest dinta, wanda gashin samansu suka kwanta lub.

Rayyern da yake jinta kuwa wani, irin dariyarta ne ya kamasa, saidai sam bai nuna mata cewar ba bacci yake ba, hasalima duk abunda takeyi din, yana kallonta ta tsakan kanin gashin idanunsa, Dan bawai ya rufe idanun nasa duka bane haka nan yakejin tamkar ya fizgota ya ruggume ta.

“Mutum sai yawan bacci, ko ayayama baccinsa yakeyi.”

Ta kuma fad’a abayyane tare dakai hannunta, tayi kaman zata muntsine shi.

Shikuwa Rayyern Ganin hakane yasa shi, d’an matsawa tare dayin kamar zai fad’o kasa.

Ganin hakan yasa da sauri ta taroshi, wanda dalilin hakan yasa ya fad’a jikinta, kirjinsa da nata suka had’e waje d’aya.
Yayinda d’ayan hannunta kuwa tasa ta taro, system d’insa dake kokarin faduwa.

Rayyern kuwa jinsa acikin jikinta ne, yasa shi sake lumshe idanunsa tare da sakar mata duk wani nauyinsa, acikin zuciyarsa yace.

“Zanyi maganinki ne yarinya.”

Wani irin numfashi taja, cikin wahalan jin nauyinsa tad’an zame tare da soma kokarin kwantar dashi.

Awahalce tace.
“Kai Gaskiya Naan kana da nauyi, sai kace wani doki, wayyo Allah na.”

Ta kare maganan tana me fad’awa kan gadon, wanda hakan ya bata daman kwantar dashi, abaki bakin gadon.

Ajiyar zuciya ta sauke, tare da sake turo bakinta gaba still Cikin shagwab’a tace.

“Yanzu kam Idan ka sake fad’owo, Allah bazan taroka ba, saboda nauyinka zai iya b’allamin murfin kirji.”

Ta kare maganan tana me jera masa pillows agefensa.
Gudun kada ya fad’o din.

Ahankali ta zare hannunta dake k’asansa, cike da gajiya kuma ta juya ta sauk’a akan gadon.

K’asan sofa ta kuma komawa ta kwanta, tare da juya masa baya, tana me sauke numfashi akai akai, tamkar Wacce tayi wasan tsere.

Rayyern kuwa ganin ta kwanta ak’asan ne, yasa shi bud’e idanunsa, tare da sauke ganinsa akan bayanta.

Sosai yake kallonta musamman shape din jikinta, da ya bayyana.
Cikin mgnar zuci yace.
“Uhummm nine ma kamar doki ba”.
Yana nan ahaka kuma har ya soma jiyo, sautin numfashinta na fita slowly, da alama kuma bacci ne ya d’auketa.

Ajiyar zuciya kawai ya sauk’e, tare da lumshe idanunsa, yana tuno irin yanda take ta hidima dashi tun daren jiya.

Hakanan yaji zuciyarsa tayi rauni sosai.

Ahankali ya kuma dawo da kallonsa gareta, idanu ya zuba mata ganin yanda take ta karkarwa, da’alama kuma sanyi ne ke damunta.

Ahankali ya zuro da k’afafunsa k’asa, Cikin dan kuzarin da yake dashi ya mik’e tsaye.

D’aya daga cikin pillows din dake kan gadon, ya d’auka ahankali ya nufo inda take kwance.

D’an rank’wafowa kanta yayi tare da sa hannunsa, ya d’aga kanta ahankali ya saka mata pillown, dai-dai lokacin kuma ta juyo, tare da fesar da numfashin, dake nuna cewar baccin nata yayi nisa.

Idanunsa ya sauk’e akan breast dinta, wanda duk suka fito suka bayyana kansu ta saman rigar ta.

Wani irin yaarr yaji ajikinsa, wanda hakan ya sashi saurin janye idanunsa daga wajen, saboda tunda yake bai tab’a ganin breast din mace haka ba.
Wani irin masifeffen karkarwa jikinsa ya farayi tamkar wanda aka jonawa wuta.
Da sauri ya janye Jikinsa baya, tare da d’aukan blanket ya rufa mata, ahankali ya koma ya kwanta, tare da rumtse idanunsa, yanajin yanda zuciyarsa ke bugawa da karfi, saboda ganin kirjinta da yayi.

Ahaka da tunani kala kala acikin zuciyarsa, bacci ya d’aukesa.

5:00 am.

Ahankali ya d’an bud’e idanunsa, wanda bacci ya cika cikinsu, Jin k’aran alarm din dake tashi ne kuma, yasa shi mik’a hannunsa ya kashe alarm din.

D’an yunk’urawa yayi tare da tashi ya zauna.
Ahankali kuma ya juyar da kansa, inda ya sauk’e idanunsa akan Jannart dake kwance.
Bacci take cike da kwanciyar hankali, Yayinda duka jikinta kuma ke lullub’e da blanket din daya rufa mata, kasancewar kuma blanket ne mai kyau, shiyasa kwata kwata ko sanyi bataji.

D’auke kansa daga kallonta yayi, tare da tashi anutse ya wuce bathroom.

Koda ya shiga da kansa ya had’a ruwan wanka, bayan yayi wankanne kuma ya d’auro al'walan sallan asuba.

Ahankali ya murd’a handle din kofar bathroom din ya fito, daga shi sai towel dake daure akunkuminsa, Yayinda duk jikinsa kuwa ke d’auke da danshin ruwa.
K’arasawa gaban mirror yayi, hade da daukan wani karamin towel ya shiga goge jikinsa.

Jannart dake kwance acan gefe kuwa, Jin alamun tafiyarsa ne yasa ta sake lumshe idanunta, tare da gyara kwanciyarta, kasancewar tun tashinsa itama ta farka, saboda Acan cikin baccinta ta jiyo, k’aran alarm din, saidai ganin ya riga ta tashi, shiyasa tayi kamar mai bacci.

Shikuwa Rayyern gaba d’aya ma ya sha’afa da cewar, ba shi kad’ai bane ad’akin, saboda haka ne ma yaci gaba da sabgoginsa normal kamar yadda ya saba.

Bayan ya gama tsane ruwan jikin nasa ne kuma, ya ajiye towel din dake hannunsa, batare da tunanin komai ba kuma yasa hannunsa ya zare, towel din daya d’aura akan waist din nasa.
Wanda hakan ya sashi zama naked.

Wannan kuma yana daga cikin d’abi’arsa ta yau kullum, da kuma Koda yaushe, shiyasa arayuwarsa yafison zama shi kad’ai, saboda bayason wani ya gane masa tsiraicinsa Sabida muddin ya fito wonka a lokuta da dama yana tsane ruwan jikinsa yake wurgar da towel din gefe, kana yasa boxer.

Jannart dake kwance kuwa, Ahankali ta d’an bud’e Idanunta, kasancewar ta rufe duk jikinta har zuwa fuskarta da blanket dinne, kuma yasa ta sanya hannayenta, Ahankali ta d’anyi k’asa da blanket din, wanda hakan ya bawa fuskarta daman bayyana.

Jin motsin Rayyern din da tayi asaman ta, ne kuma yasa ta d’an juyowa, dai-dai lokacin kuma Rayyern din ke maida hankalinsa, ga agogo dan duba lokaci yayinda hannunsa ke riƙe da towel din yana ƙara tsane sumar kanshi da towel d'in kana yama mai mamakin tun daren shekaran jiya da Naan ɗinsa ta ta harba ta miƙe har yanzu bata rusunaba, kanshi ya ɗan jujjuya tare da cewa.
“Bataga haka bama tana cemin doki”.
Kwaffa ya ɗanyi tare da taune lip enshi na ƙasa.
Jannart kuwa d’ago Idanunta da tayi dinne, yasa ta sauk’e idanun nata akan surar jikin D ɗinsa dake tsaye tamkar an kafashi.
Cikin wani irin yanayi mai kama da tsananin kad’uwa, firgici kid’ima had’i da gigita ta saki wata iriyar k’ara tare da fusgo numfashinta, dake kokarin kwacewa, amatuk’ar tsorace ta rumtse Idanunta.
“Innalillahi wa innailaihi rajiun. hasbunallahiwani'imanwakil.
Hehyyyyyyyyyhhhhh!!!”.
Ta saki sautin da k’arfi tare da zazzaro idanunta gaba kana jiki duk na kerma da sauri kuma ta rumtse idanunta da azaban ƙarfi saboda tayi masifar razana da ganinsa a zaratan kuma ingarman namijinsa.

Rayyern kuwa jin sautin fusgan numfashi, da kuma addu'o'in da k’aran da tayi ne, yasa shi dawowa hayyacinsa, cikin sauri ya kalli inda Jannart din take, lokaci d’aya kuma ya ware towel din nasa ya rufe jikinsa.
Cike da wani irin b’acin rai, takaici hadi kuma da tsananin kunyan gane masa surar jiki da tayi.

Sake maida kallonsa gareta yayi, yana mejin ransa nayi masa wani irin suya, afusace ya nufo ta.

Yayinda Ita kuwa Jannart duk jikinta ke ta faman rawa da makerketa, har yanzu kuma ta kasa bud’e Idanunta dake rumtse bare ta yi yunkurin huduba.

Rayyern kuwa cikin fushi da tsananin b’acin rai, ya nufota gadan-gadan, yana isowa kusa da ita kuwa, ya sunkuya tare da yaye blanket din dake jikinta.

Hannunta ya kama tare da mik’ar da ita tsaye, cikin zafin nama da takaici, ya nufi hanyar fita daga d’akin.

Dai-dai sun iso bakin kofar ne kuma ya tsaya, tare dasa hannu ya bud’e kofar.

Kallon Jannart din yayi, ad’an hasale ya saka hannusa na dama ya tura ta waje.
Da karfi kuma ya maida kofar tasa ya rufe.

Jannart kuwa sai alokacin ta bud’e Idanunta, ganinta acikin falon da tayi ne kuma, ya sakata sauk’e wani kakkarfan Ajiyar zuciya, saboda awajenta itakam ya taimaketa nema, daya fito da ita daga cikin d’akin.
Dan daya barta ta k’ara mintuna kad’an numfashinta zai iya daukewa, saboda abunda ta gani yafi k’arfin tunaninta ya dugunzuma lissafinta ya dai-dai-ta mata tunaninta.

Rayyern kuwa Koda ya maida kofar ya rufe, idanunsa ya rumtse cike da takaicin kansa, hadi da tsananin kunyan abunda ya aikata da jin takaicin wannan banzan ɗabiar tasa.

Hannayensa duka biyu yasa ya dafe kanshi, cikin d’acin rai yace.

“Why Rayyern Why? Meyasa zan bari wannan yarinyar ta ganni haka? Meyasa zan manta da cewar tana cikin d’akin? Meyasa? Jiya-jiya nan tace min inada nauyi kamar doki yanzu kuma ta ganni haka ya salam cewa zatayi D ɗina kamar na doki!!!”

Ya k’are maganan yana me sake matse kanshi, Yayinda zuciyarsa ke masa wani irin kuna, naban takaici da kuma haushin kansa da yakeji bai tab’a jin takaicin wannan d’abi'ar tasaba sai yau.
A fili yace.
“In kuma ta kuskura tacemin abuna kamar na doki zataga yadda doki keyin sukuwa kuwa in ya samu sarari, zanyi mgnin bakin tsiwarne”.
Ya ƙare mgnar yana rumtse idanunshi.

Jannart kuwa dake waje a guje ta wuce bedroom dinta tana gudu harda wai-wai dan ji take kamar ma yana biyota ne, tana shiga kuwa ta maida kofar ta rufe k’am.

Hannayenta tasa duka biyu ta dafe kirjinta, dake bugawa kamar zai rabe biyu.

Idanunta ta d’an rumtse saboda wani irin juyawa da taji kanta nayi mata, saidai kuma ko second 6 ba ayi ba, ta sake bud’e idanun amatuk’ar tsorace, saboda abunda ta gani din again shike yi mata yawo acikin Idanunta.

Da sauri ta d’an soma girgiza kanta, Cikin yanayin fargaba da kuma tsoro murya araunace tace.

“Nashiga uku ni Jannart meye idanuna suka ganemin? Meyasa na bud’e idanuna har na kalleshi da wannan ƙaton abun naaa, wayyo Allah na! Na shiga uku”.

Ta fad’a da karfi saboda yanda idanunta, ke sake d’auko mota hoton surar jikinsa.

Jikinta kuwa sosai yake rawa, saboda tsoratan da tayi ne kuma, yasa numfashinta kasa dawowa dai-dai.
Tunda take aduniyarta bata tab’a ganin Namiji haka ba, bata tab’a ganin full halittan Namiji haka ba sai yaudin.

Da sauri ta dan soma bubbuga kanta, ganin tsayuwa bazai yi mata bane kuma, yasa kaitsaye ta wuce toilet.

Tana shiga kuwa ta sakarwa kanta ruwa, duk da sanyin ruwan kuwa, amma bata jinsa, saboda duk atsorace take da abunda ta gani.

Haka dai tayi wankan ba’a nutse ba ta fito, bayan ta dauro alwala.

Yau din kam ko ruwan dake jikinta bata tsane ba, haka ta d’auko wata bubu abaya ta zura ajikinta, hijab ma babba ta saka, bayan ta hau kan sallaya ne kuma ta tada Sallah.

Acan b’angaren Rayyern kuwa, cikin takaicin kansa haka ya saka boxer, tare da daura farar jallabiya akai.

Bayan ya idar da sallah ne kuma, ya zauna dab’as Akan sallayan, tare dasa hannayensa ya dafe kansa.

Acikin zuciyarsa yakejin inama da ace, Ana dawo da abunda ya wuce, to Tabbas shikam daya dawo da wannan yanayin baya, ta yanda kafun yakai ga bayyana surarsa, zai tasheta yace ta tashi ta fice masa daga d’aki.

Babu abunda ke kona ransa kuma, face Idan ya tuna cewar Jannart din taga komai nasa, duk wani abu nasa na sirri ta gani abinda babu wani mahaluk'in daya gani daga Mamynshi sai Abbanshi suma tun yana yaro abinda babu wata ɗiya mace data taɓa ganin koda hanyan wurin ne,
“Yah Salam”. Ya fad’i kwaffa ya kumayi.

“Mtswww.”
Yaja wata tsuka mai sauti, tare da jingina kansa da jikin gadon, shi kad’ai ya soma sakin kwafa, Yayinda acikin ransa yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login