Showing 102001 words to 104589 words out of 104589 words

Chapter 35 - Tubali Book 2 Hausa Novel Complete

Unknown   

21 Dec 2024

169

fad’a yana me karasawa gaban dressing mirror.

Jannart kuwa kasancewar bata wani jin karfin jikinta sosai, shiyasa bata musa masa ba.

Ahankali ta sauko daga kan gadon, tare da wucewa toilet,
Tana shiga kuwa ta cire kayan jikinta.
Hade da shigowa cikin bathtub din wankan ta kwanta.

Saboda kamshi da kuma dumin ruwanne, yasa ta soma sauke ajiyar zuciya akai akai.

Tana nan ahaka har wajen mintuna 10, kafun tayi wanka tare dayin al'wala.

Bayan ta kammala ne kuma ta rasa, ta yanda zata maida kayan da ta cire, saboda tun jiya da safe sune a jikinta.

Ganin bathrobe d’insa da tayi akan karfen shower ne, kuma yasa ta d’auka tare da zurawa ajikinta, take kuwa ya sauko mata har sama da guiwowinta.


Ahankali ta bud’e kofar toilet din ta fito, dai-dai lokacin shi kuma tuni ya gama kimtsa Kansa, cikin wasu had’add’en riga da wando.

Jin motsin fitowarta ne kuma yasa shi, dago kansa ya kalleta.

Gani yayi ta nufi hanyar fita daga dakin nasa, saidai bai tanka mata ba, har saida ta fice kuwa kafun ya d’auke idanunsa daga kallonta.

Ad’an k’agauce ya shumfud’a sallaya, tare da tada sallan azahar, Dan da d’an saura kafun akira sallan la’asar.

Bayan ya idar da sallan ne kuma ya zauna, akan sallayan Yana nan zaune kuma har aka kira sallan la’asar din, hakan yasa batare daya jinkirta ba, ya tashi yayi sallah.
Bayan ya idar da sallan ne kuma yayi musu, ordern abinci.


Acan b’angaren Jannart kuwa Koda ta shiga bedroom dinta, kaya ta saka ajikinta wani doguwar riga, irin marar nauyin nan ta saka, kasancewar kuma bata saka bra bane, yasa tsayayyun breast dinta bayyana, hatta nipples dinta kuwa ana iya Ganin shatinsa.

Dogon hijab ta saka kana ta tada sallah, azahar tayi bayan ta idar ne kuma tayi la’asar.

Azahar da kuma addu’o’i tayi kana ta Mike tsaye, bayan ta zare hijab din dake jikinta.

Kaitsaye ta nufi gaban mirror, dai-dai lokacin kuma Rayyern din ya bud’e kofar dakin ya shigo.

Jin motsinsa ne kuma yasa ta juyowa da sauri.

Ganinsa da tayi dinne kuma yasa ta Dan soma takowa, wanda hakan ya bashi daman sauke ganinsa, akan tsayayyun breast dinta, wanda suka tsaya cur kaman zasu tsole idanunsa.

Saurin janye idanunsa daga kallonta yayi, tare da d’an yin kasa da kansa, hakanan yaji tsikar jikinsa na mimmikewa rumtse idanunshi yayi da k’arfi.

Jannart kuwa batare da ta fahimci abunda idanunsa suka kalla ba, ad’an shagwab’e tace.

“Naan lafiya?”

A hankali ya d’an kalleta ido a narke yace.
“Pleess Janna ki dena tsolemin idanu”.
Da sauri ta kalleshi tare da cewa.
“Na tsole maka ido kuma!?”.
Tamkar yaro k’arami haka ya gyad’a mata kai tamkar zaiyi kuka,
Ciki da mamaki tace.
“Toh ni kuma yaushe na tsole maka ido kuma da me!?".
A hankali ya zubawa k’irjinta idanu,
ganin inda yake lallone yasa itama ta kalli wurin da sauri ta kuma kallonsa sai taga kuma ya longoɓar da kansa bisa kafaɗarsa murya a narke ido shanye yace.

“Muje kici abinci.”
Ya fad’a cikin yin k’asa da murya, batare kuma daya sake kallonta ba, saboda duk kallo daya da zaiyiwa kirjin nata, sai yaji duk tsikar jikinsa ya tashi zuwa yanzu ya fahimci akwai wani abu na musamman a jikin fitinenneyar yarinyar nan.

Batare daya sake ce mata komai ba, kuma ya juya ya fita, yana fita din kuma ta rufa masa baya, kasancewar ita dinma yunwa takeji.

Koda suka fito falon, kaitsaye kitchine ya wuce ya d’auko plate, Yayinda ita kuwa Jannart din ta zauna akan daya daga cikin kujerun falon.

Abincin ya zuba mata acikin plate, tare da turo mata gabanta.

“Kici.”
Ya fada anutse tare da ajiye mata fork din dake hannunsa.

D’an kallonsa tayi ashagwab’e, kamar zata ce wani abu kuma saita fasa, spoon ta d’auka tare dasaka abincin a bakinta taso ma ci.

Saida yaga ta danci da yawa kafun ya d’ago idanunsa ya kalleta.

“Ya jikin naki.”
Ya fad’a adai-dai lokacin da yake Kallon yanda d’an karamin bakinta ke motsawa.

“Da sauki sosai.”
Ta bashi amsa, tana me ture plate din abincin daga gabanta, saboda ji da tayi ta koshi.

Shikuwa Rayyern Ganin hakanne yasa shi, b’allan magani ya bata.

Fuska ab’ace kamar Wacce zatayi kuka haka ta karb’i magungunan tasha.

Bayan tasha maganinne kuma ta zame ta kwanta, akan kujera 3seater.

Yayinda Rayyern kuwa ragowar abincin nata ya dauka ya soma ci.

Anutse take karewa kyakkyawar halittarsa kallo, domin kuwa komai nasa gwanin burgewa ne, musamman yalwataccen sajen dake kwance akan fuskarsa.

Idanunta ta lumshe tare da soma sakin Ajiyar zuciya.

*Nigeria.*

Ramadan da kuma Mamy ne ke zaune acikin babban falon gidan nasu, kasancewar yanzu dawo wansa daga wajen aiki ne kuma, yasa Mamyn Zubo masa abinci.

Har yakai loman farko na abincin bakinsa ne kuma, ya juyo ya kalli Mamyn kana cikin tausasa murya yace.

“Mamy Jannart fa bata da lafiya, jiya da dare hamma Rayyern ke gaya min, wai asthma dinta ne ya tashi har Hospital ma sukaje.”

Da sauri Mamy ta d’ago ta kallesa, cikin damuwa da jin abunda ya fad’ad’in tace.

“Subahanallah Jannart bata da lafiya, kuma shine Ramadan ka sani amma baka fadamin ba sai yanzu?”

“Kiyi hakuri Mamy wallahi jiya wajajen karfe 12 na dare Hamma Rayyern yake sanarmin, kasancewar naga dare yayi sosai ne kuma yasa ban kira na sanar daku ba, amma yau da safe ma munyi waya, kuma Hamma Rayyern yace jikin nata da sauki, har an sallamosu ma.”

Ramadan din ya fada cikin son kwantarwa da Mamyn hankali.

“Allah sarki Jannart baiwar Allah, dama tana da asthma ashe bamu da labari, maza kiramin su naji yaya jikin nata yanzu.”

Mamy ta fad’i haka cikin alhini da kuma tsananin tausayawa ya Jannart din.

Ramadan kuwa atake yayi dialing numbern Rayyern din, wanda kuma yasan ayanzu Jannart dinne ke using dashi.
Cikin sa’a kuwa kiran ya shiga.

Adai-dai lokacin kuwa Rayyern dinne, zaune afalo wanda ya tankwashe kafafunsa, Yayinda Jannart kuwa ke gefensa, tana ta wasa da wani chain dake hannunta.

Jin alamun shigowar kira a Y’ar k’aramar wayan dake gefenta ne kuma, yasa ta d’an yunkurowa ta tashi, tare dakai dubanta ga screen din wayar.

Sunan Ramadan da tagani b’aro b’aro akan screen din wayarne, kuma yasa ta d’agawa tare da kara wayar akan kunnenta.

“Ramadan.”
Ta kira sunan Ramadan din cikin sakin fuska.

Ramadan kuwa jin itace akan layin yasa shi, Dan sakin murmushi Cikin kulawa yace.

“My Aunty ya jikin naki? Allah yasa kin warware kinyi karfi sosai ta yanda zaki iya wasan tsere.”

Murmushi mai hade da dariya tayi, wanda hakan yasa Rayyern dago kansa ya kalleta.

Itakuwa cikin sakin fuska tace.

“Eh mana naji sauki sosai Ramadan, yasu Mamy da Abba.”

“Duk Suna lafiya ga Mamy din nan ma zaku gaisa.”

Ya fadi haka yana me mikawa Mamy wayan.

Mamy ko da sauri ta amsa tare da kara wayar akan kunnenta, Cikin kulawa tace.

“Jannart ya jikin naki, ashe wai bakiji dadi ba.”

“Mamy jikina da sauki sosai, nama warware.”

Jannart din ta fad’a cikin tausasa murya.

“Ayyah sannu Jannart Allah Ya kara sauki, yasa zakkan jiki ne ashe kina da asthma kwata kwata ai bamu sani ba, sannu ko asthma bata da dadi Idan ta tashi.”

Mamyn ta fad’a Cikin kulawa.

Jannart din kuwa da “Amin.”
Ta amsa kana, sukayi sallama da Mamyn.

Mikawa Ramadan din wayar Mamy tayi, shikuwa kasancewar ya kammala cin abincin nasa ne, yasa shi mikewa tsaye.

“Ramadan.”
Mamy ta kira sunansa cikin kulawa, wanda hakan yasa shi juyowa ya kalleta, tare kuma da d’an rusunawa yace.

“Na’am Mamy.”

Gyara zama Mamyn ta d’anyi, kana Cikin kulawa da kuma tausasa murya tace.

“Abbanku yace na fad’a maka sunkai sadaki gidansu Rayhanna jiya, yace yayi hakanne kuma saboda yaga Kai hankalin ka, yafi karkata akan batun had’a lefe.”

Da sauri Ramadan din ya karaso gaban Mamyn, cikin wani irin tsananin farinciki dajin dadi yace.

“Alhamdulillah Mamy na, Abba ya kaimin sadaki wayyo Allah na nawa aka kai?”

Ya tambaya cikin zumudi da kuma tarin farincikinsa, wanda ya kasa b’uya.

Mamy kuwa Ganin hakanne yasa ta girgiza kanta, fuskarta dauke da murmushi tace.

“Nima bansani ba saidai kaje ka tambayeshi, tunda naga alamun ba kunya ne dakai ba.”

Dariya Ramadan din yayi, kana cikin tsananin farinciki ya juya da hanzari ya haye sama.

Yana shiga bedroom d’insa kuwa, kiran Riyyam nsra na shigowa.

Da sauri ya d’aga wayan ko gaisuwar da Riyyam din keyi masa kuwa bai amsa ba, cikin zumudi yace.

“Riyyam Alhamdulillah nakusa aure, ka shirya zuwa biki nanda 2month, jiya su Abba sunkaimin sadaki.”

“Yehhhhh zata fashe zamusha biki, wayyo Allah Nigeria zan dawo cikinki soon, congratulation Hamma Ramadan, naji dadi sosai tun yanzu ma zan fara shirye shiryen biki.”

Dariya sosai Ramadan yayi, cike da farinciki kuma haka suka ci gaba da hiransu.

Acan Mascow kuwa Jannart tana kashe wayan, komawa tayi ta kwanta, tare kuma da lumshe Idanunta saboda wani Dan bacci da takeji.

Rayyern kuwa dake zaune wayarsa ya ciro, tare da dannawa lamban Baba Maud’o kira.

Bugu biyu kuwa Baba Maud’on ya d’aga.

Bayan sun gaisa ne kuma Baba Maud’on yake tambayarsa ya Jannart.

Ahankali ya d’an juyo ya kalleta, Ganin Idanunta alumshe ne kuma yasa shi dan tausasa murya kana yace.

“Gata nan Baba Maud’o amma itama bata ji dad’i ba, ashe tana da asthma to shine jiya da muka fita asthman nata ya tashi.”

“Subahanallah Allah ya kara sauki, yasa zakkan jikine, bani ita nayi mata sannu da jiki.”
Baba Maud’on ya fad’a cikin kulawa.

Rayyern kuwa atake ya mik’awa Jannart din wayan.

Da sauri ta amsa tare da karawa akan kunnenta, cikin sakin fuska da kuma girmamawa tace.

“Ina kwana Baba Maud’o.”

“Lafiya kalau ɗiya ta Jannart ya jikin naki?”
Baba Maud’o ya tambaya Cikin kulawa.

“Da sauki sosai Baba, nama warware yanzu babu abunda yake damuna.”

“Masha Allah haka akeso ai, To Allah ya kara lafiya Jannart.”

“Amin nagode sosai Baba Maud’o Allah ya saka da alkhairi.”

Ta fad’i hakan cikin tausasa murya.
Daga haka kuma sukayi sallama da Baba Maud’on, ta mikawa Rayyern din wayarsa.

Ganin irin Kallon da yakeyi mata ne kuma, yasa ta maida Idanunta ta lumshe.
Tare kuma dajin wani irin sanyi acikin zuciyarta.

Rayyern kuwa laptop d’insa ya dauka yasoma latsawa, Suna nan ahaka kuma har lokacin sallan Magriba yayi.

Bayan ya sake dan tsakalan abincin da yayi musu order ne kuma ya wuce
Bedroom d’insa ya tare da yin al'wala, kana yazo ya tafi masallaci.
Yayinda ita kuwa Jannart tuni ta shiga nata dakin itama tayi al'wala tare da tada sallah.

Kamar Koda yaushe kuwa baidawo Cikin gidan ba, saida akayi sallan isha.

Kasancewar ana sanyi sosai ne kuma, yasa bai wani jima awajen ba ya dawo.

Ganin bata falonne kuma yasa shi wucewa bedroom d’insa, wanka yayi tare kuma da kimtsa kansa cikin wasu kayan bacci masu taushin gaske.

Harya d’an kwanta kuma saiya tuna da cewar, Jannart din bata sha magani ta na dare ba.
Hakan yasa shi saukowa daga kan gadon, kaitsaye ya nufi falo, inda ya ajiye maganin ya nufa, bayan ya dauka ne kuma ya nufi d’akinta kaitsaye hannunsa rike da flat din pepper soup.

Ahankali ya turo k’ofar dakin ya shiga bakinsa dauke da sallama.

Dai-dai lokacin kuwa Jannart din tsaye, take agaban mirror tana shafawa jikinta turare, Yayinda take sanye da wani riga da wando na bacci.

Wanda kwata kwata tsayin wandon baiwuce guiwarta ba, sai kuma rigar da ta kasance Y’ar fingil, Wacce ta bayyana har saman mararta, da kuma breast dinta way’anda ba kullum ake sa musu bra ba.

Da sauri ya rumtse idanunsa tare da dafe kansa.
“Ya Salam wannan yarinyar zata juyamin tunani.”

Ya fad’a acikin zuciyarsa tare da cije lips d’insa, saboda wani irin abu da yaji yana tasomai tun daga kansa, har zuwa karkashin kafansa, Yayinda daga gefe guda kuwa yakejin wani abu na sukan Rayyern d’insa.

Jannart kuwa juyowa tayi ta kalleshi, saidai ganin hannunsa dauke da magunguna ne yasa ta, b’ata fuska tare da Dan karyar da wuyanta gefe, akasalance tace.

“Naan nifa banajin yunwa, kuma bana son magani, please ka bari saida safe kaji.”

Narkakkun idanunsa da suka soma sanja kala ya zuba mata, Yayinda yakejin Brain d’insa na kokarin hautsunewa.

Ahankali kuma Cikin muryarsa da ta Dan shak’e yace.

“Kici abincin kadan sai kisha magani.”

Yakare maganan yana me karasa shigowa cikin dakin, tare da mika mata plate din abincin.

Haka badan taso ba ta danci abincin, bayan ta danci kadan ne kuma ya bata magungunan, idanunta rau rau haka tasha maganin.

Shikuwa Rayyern jingine jikinsa Yayinda gefen gadonta, tare da lumshe idanunsa.

Jannart din kuwa jin pepper soup din yayi mata dadi sosai ne, yasa ta maida hankali wajen cinsa.

Saida taci sosai kuma kafun ta ture abincin gefe.

Jin shiru babu motsin Rayyern dinne kuma yasa ta juyowa, ta kalli b’angaren da yake.

“Naan.”
Takira sunansa ashagwab’e.

Saidai kuma jin shiru bai amsa ta bane,yasa ta Dan matsowa kusa dashi.

Ahankali kuma cikin sanyi
Ta sake cewa.

“Naan bacci kayi?”

Ta fadi maganan tana me Kallon, jajayen lips d’insa dake sheki, hadi da kwantattun gashin giransa.

Wani irin masifaffen kyau taga yayi mata, wanda hakan yasa ta sake matsowa kusa dashi, har ya zamana suna jin numfashin juna.

Kasancewar atunaninta bacci yakeyi ne, yasa ahankali ta d’aura yatsanta adai-dai kan eyebrow d’insa, cike da shaukin hakan ta soma shafawa.

Tare kuma da d’an gangarowa zuwa kan, dogon hancin sa.

“Naan ka tashi kaji, kada kayi bacci anan ka tashi.”

Tayi maganan in a silent sound wanda hakan, yasa daddadan kamshin dake fita abakinta sauka akan fuskarsa.

ahankali kuma batare da tunanin wani abu ba, ta sauko da hannunta, zuwa kan labbansa wanda suke matuk’ar burgeta.

Ahankali take shafa lips din nasa, tare da rausayar da kanta gefe.
Ganin yaki bude idanun nasa ne kuma, yasa ta turo dan karamin bakinta gaba.

Ashagwab’e kuma cikin kasala tace.

“Nidai gaskiya ka tashi min akan gado na, ai kaima kana da daki kaje can ka kwanta mana.”

Ta kare maganan cikin wani yanayin, da yasa tsikar jikinsa mimmikewa.
Musamman saboda abunda takeyi masa din, tuni ya jefasa acikin wata duniya na daban.

Dan har ji yake jijiyoyin jikinsa na harbawa.

Ahankali still batare daya bud’e idanunsa ba, yasanya hannayensa duka biyu ya janyota jikinsa.
Tare da matseta akirjinsa har saida tayi kara.

“Wai ke baki iya zama da kaya bane? Sai kiyi ta tsole min idanu da waɗannan abubuwan”.

Ya tambaya cikin wata irin muryarsa, Wacce take Acan kasan makoshi.
“Kamar yaya yanzu ba kaya bane ajikina.”Jannart din ta fada tana me turo bakinta gaba. Tare da soma yunkurin kwace kanta.
Hakan da takeyi din kuma shiya yasan, ya kara jin kansa awani irin yanayi.
A hankali yace.
“Koda yake kince sunayi miki ƙaiƙayi ko, yau dai bari na sosa miki su”.
Ya ƙare mgnar murya a fitine
Wanda hakan yasa ahankali ya zamar da ita gefensa, tare da mirginawa yayi mata rumfa da kirjinsa.

“Ahhhhhh.”
Ta fada ashagwabe tare da turo masa Dan karamin bakinta.

Shikuwa Rayyern Ahankali ya dan bud’e idanunsa wanda suka yi ja, cikin wani irin yanayin da yake ciki kuma, yaja wani irin sexual breath tare kuma da sauke, rikitattun idanunsa masu dauke da tsananin sha’awa akan.......


Alhamdulillah Allah ya faranta min rai ya cikamin zuciya da farin ciki, nitsuwa, salama, da kwanciyar hankali, kana y ƙaramin da rabona ba al'khairi. Haka yasa ni son farantawa customers ɗina, akwai kayyayaki na musamman zan sake muku farashi dan jin dadin yadda Allah ya sakarmin ni'imomi. Hadin 10, na sakeshi a 7k na 15k a 12k na 20k a 16k na 25k a 20k kacal na 30k a 25k na sake farashin ƙanan setina, kana duk garin da kike zan biya miki kuɗin mota, in har kin biya kuɗin kayanki daga karfe 5:30 yanzu yau sat Dec 11, zuwa ƙarfe sha biyun dare, in muddin sha biyu ta wuce to garabasar ta sauƙa. Gareku mata in kinaso ga asusuna 0005388578 Jaiz Bank AISHA GARKUWA ALIYU. Kana ga number ta 09097853276. Kayane na mata masu kyau da inganci.
By
*GARKUWAR FULANI*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login