Showing 30001 words to 33000 words out of 143458 words

Chapter 11 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

587

meya rasa? Well to maybe shaye shayen nan da aure aure, da abokan banzan nan shine nashi ukuban other than that kam Allah yabashi komi da komi dakowani d’a namiji ke bukata na living a comfortably healthy life, wlh bataso yarabu da ita Allah yasa karya saketa soon.

kusan 2min tana ahaka taji anyi knocking ance “kifito amaidaki inda aka daukoki” tashi tayi tashiga sa kaya sannan tabude kofa tafito a waware take tafiya suna ganin ta suka bushe da dariya kawai saitaji kuka yazomata tafashe da kuka sosai Moh yace “awwwn she’s such a cry Baby package” cikin iskanci Sam yace “wat do you expect tasami darajan dahar ta mutu bazata kara samu ba she just slept with the richest boy in Nigeria awwwn cutie, Don’t worry if you’re lucky zai kara raba gado dake” suka wani bushe da dariya harda yammatan su, da kyar Basira takai kofa tabude tafita.

Ahankali yake bude ido kanshi nadan sarawa sannan yatashi ya zauna wuraren 1 nadare wandonshi yaja yasaka yafito yanadan layi duk suna kallonshi Sam ma sex yake abinshi a falo shikuma Moh yanayi a dinning some of abokanen sun tafi hararansu yayi yace “I’m off” dudda yanajinsu sunamai magana baibi takansu ba yabude kofa bodyguards nashi da duka security su na nan da sauri Babban bodyguard nashi yarikeshi zuwa mota dan baya tafiya da kyau yasashi abaya yarufe yakoma gaba driver yaja motan mopol suka shiga nasu akaja motan suka fita daga gidan, bini bini bodyguard din na kallonshi aikin sa kenan Khaleel baya komi banda shaye shaye da cin mata da yawon banza a kasashe, ahakama yadan rage wasu halayen sabida Noor, and parents dinsa are in full support, cikeda maye yace “Sal……man” dasauri Salman yace “Yes Sir” turobaki yayi kaman dan baby ya nunashi da dan yatsa yace “how dare she, I will fiiii……nish her” gyadamai kai Salman yayi yace “angama yallabai” ijiyan zuciya Khaleel ya sauke yayi folding hannuwanshi a kirji yana hararan cikin motan yace “nooooo body should beg me, I will crush that police girllllll” yana maganan yafada kujeran flat a kwance bacci yasake kwashesa ahaka sukakai gida, Momy na zaune a falo dan bata taba iya bacci sai yaronta yadawo gida ka’ida ne unless idan baya gari side dinshi sukai dashi suna kaishi dama suka sauko suka fito, yana shiga ciki as usual Mommy ta ijiyemai wata matan kawai kan yarinyar yahau yayi abunda yaga dama da ita ya juye sannan yadagata yashiga turata har kofa tafito sannan yarufe kofanshi yace “nasakeki saki biyu” dan yau ranshi abace kawai yake yakoma ciki ya kwanta akan kujera yana kallon babban tv dake dakin dayake a kashe ya natsu cus Hawwa kawai yake gani tana gayamai duka maganganun datamai dazu turo baki yayi yana lumshe idanu ahaka bacci yayi gaba dashi.
[9/16, 7:31 PM] M Shakur: 💫 GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣9️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME wa.me/+2347012181461


EPISODE 1️⃣9️⃣



Salla Hawwa tayi sai alokacin ma taji yunwa takeji tashi tayi tasa hijabi tafito kitchen nasu ta shiga tabude tukunya luckily taga shinkafa da miyan stew diba tayi tadawo daki tazauna tafaraci tadauki wayanta tana replying chats taga Abraham yamata magana ta amsashi wanda yawanci gaisuwan ya jiki ne itama tamai hakama Hayatu ta amsa sai chatting take da Ni’ima dake bata labarin wata a office nasu dasukai fada yau tana dariya, haka tagamaci ta tashi ta kuskure baki tai isha’i tai nafila wayanta yahau ringing dayake tanada Truecaller Kabiru Musa tagani na kiranta, abu taji ya tsayamata arai ta tashi kawai tacire kaya ta daura zani a kirji tasa hula tana kallon kitson kanta dake bukatan saloon sannan tadauki kwandon soson wanka tafito ruwa ta tara a famfo tashiga bayi dan bata iya bacci idan batai wanka ba, tadawo tazauna tayi shafe shafenta tasa kayan bacci ta kwanta tana lumshe idanu tamika hannu takashe wutan dakin, dan juyawa tayi gadon yamata fadi, most times da daddare anytime tazo bacci saitai yan tunane tunanen nan unless randa tai aiki tagaji ko idan Mims tadawo gida sabida adakinta take kwana tana debe mata kewa, wayanta ta dauka ta danna sai kawai ta shiga dial calls nata batada wani me kiranta banda Baba sai Ni’ima ko yan aikinsu ba waya take dasu ba saita kama, dan fuzar da iska tayi tana shiga contact list she is just craving tasami wanda zasuyi hiran soyayya dashi like kowace yammata wanda zai kira yaji muryanta yamata goodnight kafin tai bacci, watsapp ta shiga tashiga account na Ni’ima tasan ta kwanta yanzu, dan runtse idanu tayi ta ijiye wayan tajuya tareda kifa kanta a filo wlh wlh tanason aure, tana mugun so itama tai aure taje gidan mijinta tabar gidan mahaifinta but batada mijin, yazatayi shi wannan Kabir din baimata ba at all bazatama taba zama dashi ba, ahankali tace “Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah banso nakoma gareka banyi aure ba, nima inaso nai aure kaman kowace diya mace” ta sauke ijiyan zuciya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Koda ta farka da asuba taga miss calls na Kabiru Musa yafi sau goma, wanka tayi tai brush dan yau akwai office, salla tayi tana zaune kan dadduma tayi azkar nata da karatun Qur’ani har zuwa seven sannan ta tashi ta linke komi tazo gaban mirror tayi morning routine nata na skincare yau yawanci uniform sawa suke last Thursday of the month sabida suna meeting da ake kira da Intelligent Briefing, wanda harda chef of staff da manya manyan mutane na kasa dai, tundaga kan yan military da other security personnel, zama tayi tana kallon kayan makeup na gaban madubin Baba pressure her so much da yanzu gani take kaman ita mummuna ce batada kyau maybe saisa babu mai nemanta, hannunta tamika ahankali tadauki powder zata shafa a fuskanta saikuma ta ijiye, makeup bashine zaisa a sota ba, and abin will look somehow dan bata sabayi taje wajen aikiba, murya chan ciki tace “Ya Allah kasa wani yace yana sona, na burge wani awajen meeting din” tadanyi murmushin kunya tadauki kwalli tasaka tasa lipgloss dayama lips nata kyau yafito baby pink yir abinshi, tawuce ta bude sip tana ciro uniform nata, singlet tafara sawa fari kafin tasaka rigan police din mai dogon hannu, daman akwai skin tight short one black datasa tazauna ta saka safa sannan tadauki dogon wandon uniform din tasa tayi zanzaro da rigan ciki tadauki bakin belt nasu ta saka kayan sun mata kyau bana wasaba, wandon nada fadi bai wani nunata sosai ba, bakin veil tadauka tai rolling akanta ta tura gyalen cikin riganta sannan tasake maida boturan rigan, tadauki boot nata tasaka baki dake shinning yaji shoe polish.
Komawa wajen madubi tayi ta feffesa turaruka sannan takara kallon kanta a madubi takoma baya tace “Hawwa kinyi kyau” sannan tadauki handbag dinta ta tarkata yan tarkacen ta cikinsu tafito tarufe kofan dakinta tayi hanyan waje Baba na zaune a kofar gida yabita da kallo dukawa tayi tace “ina kwana Baba” anatse yace “kintashi lpy ya hannunki”? Smiling tayi tace “dasauki” “Alhaji Kabiru yace yanata kiranki baki dagawa mesa baki daga wayanshi”? Dauke kanta tayi tafara kokarin mikewa tace “bansan shi bane” shiru Baba yayi yana kallonta saikuma yahade rai yace “idanba kinaso nayi mummunan sabamiki ba makesure kin kirashi sannan kidawo dawuri dan zaizo anjima da yamma ya ganki” murya ciki ciki tace “to” tawuce tadan dudduba motanta tayi warming sannan taja motar tabar unguwan.


Parking motarta tayi tafito bayan tadauki duk abinda zata dauka tawuce ciki direct office din Hayatu tawuce knocking tayi tareda bude kofan yana cikin office din tareda Abraham duk suna sanye da uniform gani ta yasa Abraham yatashi da sauri yana murmushi yace “welcome back Miss Hawwa, how is your hand”? Smiling kadan tayi tace “fine ya jiki? Hope you guys are good”? Gyadamata kai dukansu sukayi saikuma tai shiru saikuma tajuya zata fita Hayatu yace “Miss Hawwa” juyowa tayi ta kalleshi duk kallonta suke yace “kina bukatan wani abu ne?” Dan shiru tayi kaman mai tunani sai kuma ta shigo office din da kyau tazo gabanshi ta tsaya tace “uhmm actually I kinda need your help dukanku biyun banda wanda zan tunkara sai ku” Hayatu na kallonta yace “whatever you need we are here” gyadamai kai Abraham yayi yace “yes Miss Hawwa” cus bata taba zuwa da sunan tana neman su mata wani abuba, sakeyin jimm tayi sai chan tace “wani mutumi nakeso kudan tsoratamin shi ya rabu dani” tasake shiru kaman maijin nauyin maganan dazata yi tace “arrhhhhh daga ta bangaren Babana yafito yanason ya aure ni and and…uhmm bana sonshi i just want him to leave me, so please can you scare him off”? Calmly Hayatu yace “we got you” anatse Abraham yace “always! Give me his number ta track him” dan murmushi tayi tabude wayanta tashiga kiramai number sannan tace “thank you guys” tawuce tafito hankalinta ya kwanta office nata tashiga ta zauna tadan fara paper work, she needs to write detailed report na abinda yafaru a field takai office na DIG, karfe 10 suke shiga meeting din, 10 daidai akai knocking kofan office nata Abraham ne rike da two cup of coffee yashigo ciki ya ijiye daya agabanta yace “let’s go” mikewa tayi tadauki coffee din tace “thanks” suka fito tare zuwa meeting din wanda 12 suke gamawa.

12:15 suka gama tafito DIG yace “meet me in my office” gyadamai kai tayi tace “yes sir” tai discarding cup na coffee a trash na wajen tawuce Abraham yabita da kallo kawai yasan he doesn’t stand a chance ne but Miss Hawwa na burgeshi, she will forever be his crush.

Knocking kofan tayi aka bata izini ta shigo, DIG ne kadai a office din yana duba some files yasa glasses a idanu yace “yauwa Miss Hawwa” saramai tayi tace “Sir” ijiye file din yayi tareda zare glasses dinsa yace “ease please” sauke hannunta tayi yace “you solved that case brilliantly Officer kudos” dan murmushi kadan tayi tace “thank you Sir, you trained me after all” murmushi yamata ba karya bane yana alfahari da Hawwa in this task force yace “yanzuma I have another case for you” kai tsaye tace “nakira su Hayatu ne Sir?” Hannu ya girgixamata yace “no ke kadai sukai requesting for” kallonshi tayi alamun bata gane meyake nufi ba, yace “I got a call from Excellency they can’t find wani bodyguard nasu and they want you to look into it suna tunanin anyi kidnapping dinsa shima so they want you for the job” kawai jitayi ranta yabaci gabanta kuma yafadi, tadai daure tana kallonshi batare datai magana ba, DIG yace “please kije and investigate, Hawwa bance kije kifara fada da yan gidanba, rayuwansu da namu ba dayaba, this people ba’a Nigeria aka haifesu ba a kasan waje sukafi rayuwa so don’t expect them to act like us, masu kudi basa tunani kaman yaku bayi irinmu, just do your work without interfering in affairs nasu, be professional about it and keep me posted, am I clear?” “yes Sir” Hawwa tafadi ranta ba dadi, hannu yakai aljihunshi yadan zaro kudi yan 1k kusan na 15k yace “gashi kisa fuel a car naki” hannu tasa ta karba tace “thank you Sir” kofa yanuna mata yace “zaki iya tafiya” juyawa tayi tafice, babu yanda zatayi harkan police dama duk wani harka daya danganci hukuma ba’ama Oga gardama koda yace ka fada cikin wuta ne dole you must obey, obey before complain yana daga cikin slogan nasu, office nata tawuce zama tayi kan kujera tareda dafekanta tadan fuzar da iska taja drawer tadauki wayanta da car key tamike tafito tawuce wajen motanta tabude tashiga taja tafita saida ko ta tsaya tasha fuel cus gidansu da nisa ahaka har takai gidan tsayar da motanta akayi security suka leko yace “Hello Miss wakike nema”? Anatse tace “DIG sent me here” magana yashigayi awaya kusan 5min sannan yace “booth please” booth tabude musu suka duba akai scanning motan sannan aka bude mata gate din da sauran gates din daidai tana shiga gidan kawai taji gabanta yafadi hakanan, wani arnen Lexus jeep tagani black a compound din tinted ga security awajen daidai yarufe back seat din yajuyo yanabin motan Hawwa da kallo, parking tayi itama tadan fuzar da iska tareda kashe motan ta kashe AC tadauki wayanta tana kokarin kiran DIG ta sanar dashi ta iso akai knocking glass na motan hakan yasa ta dagokai ganin security da uniform yasa ta sauke glass na window cikeda girmamawa yace “afternoon Ma’am, Yallabai yace kishigo mota he will brief you aciki meeting gareshi and he’s running late” the thing is batasan Baban ne ko yaron ke nementa ba dudda tasan yawanci manyan mutanen nan haka suke basuda time amman saita bisu yanzu haka? Motanta ta kalla hakan yasa security yace “you don’t have to worry about motanki Ma’am ko ina kike za’a iya kawomiki kokuma adawo dake har nan kidauki motan ki wuce” dan ijiyan zuciya ta sauke tace “okay” hakanan she’s feeling so uneasy, bude motan tayi security ya matsa gefe tadauki wayanta da jotter tanada pen makale a aljihu already ta maida kofan tarufe tamai key tasa key a aljihu, Salman sai kallonta yake baitaba ganin police mace da uniform yama kyau kaman itaba, she’s damn beautiful, gashi tai rolling gyale akanta abinta sai tai kaman balarabiya, dan kallonshi tayi, cikeda good etiquette yanuna mata jeep nasu yace “after you Ma’am” gaba tayi yana biyeda ita har sukai wajen motan daidai takai wajen motan ta tsaya Salman yataho yasa hannu ya bude mata motan kamshi mai bala’in dadi yafara mata sallama da sanyi kafin idanunta su sauka kan Khaleel dake zaune cikin motan yayi crossing legs yana sanye da Ralph Lauren polo custom fit oxford shirt white dayayi folding dogon hannun, as usual babu kusan botura 3 na gaban rigan bai makala ba kana iya ganin kirjinsa, yasaka AMI Paris logo track short brown, short din yau ma baikai knee ba adan cinya ya tsaya, kafafunshi sanye da slides na Yeezy brown suma ga kumbunan kafanshi farare tass agyare diddigenshi kaman kasha sabida yau fari tass yasha spa pampering, writs nashi daure da agogon nexus pro smart watch, yasaka Burberry brown shades dasuka mai shegen kyau yana zaune cikin motan comfortably yana rikeda wine glass da wine keciki yana kallonta kaman yau yafara ganinta, juyawa Hawwa tayi azafaffe bawasa ko nonsense kan fuskanta takalli Salma dake tsaye abayanta tace “mai gidan nazo gani ba dan masu gidan ba!” Tajuyo ta kalli Khaleel tareda nunashi da hannu cikeda cin mutunci tace “Babansa nazo gani!” Wow! Har kirjinsa Khaleel yaji sigan maganan Hawwan cus she stepped on his ego and pressed it sooo hard!
💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 2️⃣0️⃣


FOLLOW MY TIKTOK ACCOUNT DAN SAMIN FIRST UPDATE NA NOVEL DIN NAN💃
https://www.tiktok.com/@mshakurr?_t=8pnC3XYCgvl&_r=1

Zafi kirjinshi kemai sabida abinda ta fadamai tamugun rainashi yarinyar, wlh baitaba haduwa da any of this creatures data rainashi ba like this girl in his 32yrs of life, but zaiyi maganinta, ko gezau baiyiba balle yayi wani alamu na zaiyi magana, cikeda girmamawa Salman yace “Excellency bayanan but he specifically made it clear kiga Yallabai on his behalf” da dan fushi kan muryanta tace “children like him manta sakon da aka basu suke” ba Salman ba har sauran security dake wajen da shi kanshi Khaleel din saida suka kalli Hawwa, ta kirne fuska tajuya tace “I need to check in with my Boss” tai maganan tana barin wajen motan tai chan gaba tana ciro wayanta tashiga kiran DIG ringing daya ya daga tace “Sir Excellency bayanan fa zan dawo” dasauri yace “ohh na manta ban gayamiki ba Mr Khaleel will attend to you, ki tambayi Mr Khaleel za’a kaiki wajensa kiyi magana dashi” wayan na kunnenta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login