Showing 6001 words to 9000 words out of 143458 words
shiru matan tayi tana kallonta saikuma chan tace “kwanan mu arba’in da hudu bamu cika 2months ba gaskiya” Hawwa na kallonta tace “baki tsaneshi ba daya sakeki in such a short time”? Dasauri ta girgiza kai saikuma tai murmushi tace “when money is at stake nope, I will do everything to get Khaleel back, nakasa aure nakasa son wani” rubutu Hawwa tashigayi batare data kalleta ba tace “and why is that”?Wani kallon raini matan tamata tace “are you dumb? Wait Anya kinsan waye Lee kuwa? It’s seems like you’re just a worker bakisan who Khaleel is ba, that guy is every ladies dream” dan shiru Hawwa tayi tana kallonta the way she called her dumb batason tai wani abu dazai sake batama DIG rai hakan yasa ta hadiye sai kawai tace “you can go” tabe baki tayi ta tashi tajuya tana wani karkada ass kallo daya Hawwa tamata tadauke kai, kusan dukansu abu daya suke fada suna son mijinsu suke and ina Khaleel cus sun dauka shine keson ganinsu saisa ake nemansu suzo gidan, wuraren 4 tagama dasu Allah yasa bata salla yau, bude kofan security yayi yashigo da wata wacce duka duka bata wuce 27yrs ba, taci gayu sosai kaman zata gasan kyau yace “this is Noory’s Mother Ma’am” gyadamai kai Hawwa tayi tana kallon matan tundaga kafa, security yace “your phone please Ma’am” iPhone dake hannunta ta kankame tace “mezakumin da waya kuma daga zuwana? Why is Khaleel calling me all of a sudden today after how many years yanzu kuma nazo ana cewa nabada waya” anatse Hawwa tace “is just protocol I can’t talk to you waya natare dake give it to him idan nagama dake you will collect d phone kina fita” kallon Hawwa Matan tayi tace “and who are you”? Ahankali Hawwa tace “I’m Hawwarh!” Yanda Hawwa ta tsareta da idanu yasa ta bada wayan security yafice itakuma tazo ta zauna inda Hawwa ke nunamata Hawwa tace “can you discribe relationship dinki da Baban yarki for me please?”
Maman Noor na kallon Hawwa tace “there’s no relationship cus bama tare, we don’t talk, da Nany Noor kawai nake magana a duka gidan nan itama ranan Saturday kadai ne ake barina magana da ita” ahankali Hawwa tace “are you happy about that? Yarki ce Noor ke kika haifeta but sai an gayamiki sanda zaki magana da ita? How do you feel about that”? Dan ijiyan zuciya ta sauke tana kallon Hawwa dake kallonta tace “ai sai su cinyeta all i know is nina haifeta kuma idan ta girma she will look for her Mother”Hawwa na kallonta tace “how long kukai zaman aure da Babanta”? Dan ijiyan zuciya Maman Hawwa ta sauke tana huci tace “satinmu shidda da kwana shidda ya saken” ahankali Hawwa tace “kece matarsa tanawa”? Shiru tayi sai chan tace “I think ta hudu” taidan huci da saida yafito tace “ko kwana goma banyi agidaba bayan ya sakeni ya auro wata” anatse Hawwa tace “how come kika aureshi? A ina kuka hadu kuka fara soyayya” kallon Hawwa tayi tace “ai aduka aure auren da Khaleel yayi aduniya banjin akwai wacce yahadu da ita ba, kawali ke hada auren Hajiya Daraja, best friend din Mamanshi, fita ake musamman asamo kyawawan yan mata ahada aure abama iyayenmu kome sukeso a auremu” tai dan shiru tana huci anatse Hawwa tace “why are you angry Maman Noor”? Kallon Hawwa tayi takasa hadiye abinda ke ranta tace “kullum addu’ana shine Allah ya gwada musu abinda sukema yaran mutane” dasauri Hawwa tace “me sukeyi? Yana dukanki ne ko yana miki wani abu”? Dasauri ta girgiza kai tace “no ba duka ba, kai aure agidan nan bazaka taba rashin kudi ko yunwa ba wlh za’a kula dakai kawai basusan menene darajan dan adam ba, Khaleel thinks mata are like riga yacire wannan zai dauki wata sabuwa yasaka, iyayensa basa kwabansa suna supporting halinsa tsaf, I hate them” anatse Hawwa tace “is that why kikasa akai kidnapping yarki?” Dawani irin sauri Maman Noor ta kalli Hawwa gabanta yayi mugun fadi saikuma ta tashi tsaye da sauri tana zaro idanu tace “mene? Wat? Wait? Kidnapping wane akai kidnapping? Did I hear you say y’ata? Anyi kidnapping Noor? Innalillahi wa innailaihi raji’un” duk Hawwa na kallonta ko gezau batayi, tsawa Maman Noor tamata tace “talk to me wat happens to my daughter?” Dan murmushi Hawwa tayi tarufe jotter ta ta ijiye ta kalleta tace “I don’t know you, but someone I understand situation naku dukanku matansa wanda cikinku babu wacce ta nunamin auren dole tayi, babu wacce tai complaining an taba dukanta ko wani abu makamancin haka, kudi dama makes masu shi suyi feeling power, kome sukeso they will use kudinsu su samu, suna chanza mata kaman riga but still yet is using yarki the best solution for your problems? Yarinyar 4yrs”? Dasauri Maman Noor tadawo gaban table din hawaye na saukowa daga idanunta tace “kinsan what it means a sakeki sati uku babu wani dalili? Bayan an gano inada ciki suka sake dawo dani gidansu aka ijiyeni waje guda ana kula dani dansu na aure aure yana sheke ayarsa yana shaye shaye baitaba zuwa yadubani ba koyamin sannu, ina haihuwa suka karbe yarinyar suka aikani gidanmu Noor batasha nono na ba” ta nunama Hawwa nononta tana kuka, tace “I will cry all night nonuwana sun kumbura sun kwacemin yarinya ana bata abincin madara, and suka sani a kotu suka karbe custody da kyar nasamu ana kirana na ganta ta video call sau daya a sati, waye Khaleel is he God dayake tunani he can do anything dayakeso? Haaa” dan lumshe idanu Hawwa tayi batason ta nuna ta bata tausayi tace “hakan yakai kisa ayi kidnapping yarki a karbi 100M kuma kunki badata” dasauri tace “zanyi using kudin mubar kasan wlh bazai kara ganin Noor ba” ahankali Hawwa tasauke ijiyan zuciya tace “tell me Noor na ina I can help you out” dasauri tace “bansan inda takeba nima” dan manne lips Hawwa tayi tana kallonta sai kawai ta tashi ahankali tace “I wish I can help you” tawuce tafita daga dakin Maman Noor na biyota dasauri security yatareta dan yana bakin kofa Hawwa ta shiga office din Excellency kowa ya bita da kallo banda Khaleel da kansa ke kafadan Babanshi ya lumshe idanu kaman yana bacci.
[9/11, 8:36 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 6️⃣
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your findings”? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I talk to you in private”? Dasauri Excellency yace “talk koma menene anan” kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell us” iska ta fuzar ahankali sannan tace “the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina zaka?” Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka” wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu! “Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful Lady! Dont overstep your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace “calm down Son please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just trying to help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban haifo d’ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri Excellency yace “just let her be please na lallashi Khaleel I don’t want another drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce kaduba kagama?” Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds” kafin chan yace “done” yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace “so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?” Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace “Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace “this is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi” saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”? Dasauri Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen tace “I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel yamai yace “I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/11, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 7️⃣
YAU NAZO MUKU DA BABBAN SANARWA CEWA KISSA TRAINING CLASS REGISTRATION IS NOW OPEN💃💃💃
TRAINING NE NA KWANA BIYAR DAZAKI KOYI KISSA, KISISINA, IYA MAGANA, IYA SALO, KUKAN MAKIRCI, HATSABIBIN KUKA DA SAURANSU……
REGISTER FOR KISSA TRAINING SEASON 2 KIBAWA OGA MAMAKI….
REGISTRATION IS 2k ONLY!!!
CHAT ME UP AND JOIN
+2347012181461
JOIN NOVEL GROUP NA GARGADAN SO
https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE
Saka vest dinsu su Abraham sukayi, last vest din Hayatu ya dauka ya mikama Khaleel yace “put this on and stay behind us yallabai don’t try anything” kallon vest din Khaleel yayi yamika hannunshi ahankali ya karba yasaka, Abraham yabudemai bayan motan ta dayan side din yace “here zoka zauna” kallonsa Khaleel yayi sannan yataho ya shiga ahankali ya zauna Abraham yarufe kofan, yakoma gaba ya zauna shima, Hayatu ya shiga mazaunin driver yaja motan, dan gyara zama Khaleel yayi ahankali batare daya kalli Hawwa ba dan wani irin haushinta da tsananta yakeji, Abraham yadan leko da kanshi yakalli Hawwa dake kallon glass na motan ga bakin shade a idanunta cikeda kulawa yace “you good Miss Hawwa”? Juyoda kanta tayi ahankali tadan kalleshi ta gyadamai kai tace “yes thanks, set up the drone” gyadamata kai yayi yace “sure” sannan ya gyara zamanshi yabude jakan jikinshi yana cicciro parts na drone din yana hadawa, har suka soma kaiwa wajajen 7:30 na yamma garin yadan soma duhu, dajine wajen but akwai containers na trailers haka that looks abandon, parking motan sukayi daga nesa but still sun shigar da motan cikin daji sabida bishiyoyi su kare motar kada agansu, Abraham yaciro ear bugs guda uku, yasa daya yabama Hatayu daya, yajuyo yabama Hawwa daya ta karba ahankali tadanja gyalenta baya tafito da kunnenta tasaka duk Khaleel na kallonsu sannan Abraham yabude motan yafito ya ijiye drone din ya kunna yatashi sama yana controlling nashi yadawo cikin motan ya zauna Hayatu ya matso kusada shi suna kallon screen din tare suna neman inda kidnappers din yawanci wajen duhu ne hango haske daga tachan nesa yasa dasauri Hayatu yace “take the drone chan naga haske” dasauri Abraham yashiga controlling Khaleel yadan yunkuro cus yakasa daurewa shima yana leka screen din har zuwa inda kidnappers din suke mutum 4 ne agaban wasu bishiya zazzaune suna shan taba daya ya iza ittace dasuka zagaye da dutse suna gasa nama sun kunna katuwan tocula saiga wani container wanda kofan yake abude dasauri Hayatu yace “can you get the drone zuwa ta bayan container wajen window muga ko yarinyar na ciki” gyadamai kai Abraham yayi yana juyawa har zuwa wajen window drone na lekawa but babu haske sai chan sukaji kukan yarinya da muryanta ya galabaita. “There’s ant on my body kwaro Dady” rawa jikin Khaleel yafara adan rude yace “that’s my daughter, it’s Noor” dan kallonshi Hawwa tayi aranta tace “so you love yarka this much but karabata da mahaifiyanta” juyowa Abraham yayi hakan yasa Khaleel yakoma ya zauna, controller yabama Hawwa ahankali tasa hannu ta karba yace “code 22028IV” ahankali Hawwa tace “noted” bindigoginsu suka shiga cirowa suna kara shiryawa suna bakin guns din silencer Hayatu yaleko bayan ya kalli Khaleel yace “Yallabai I didn’t mean to disrespect but dan Allah don’t interfere in this operation, you have to trust us, rest assure cewa we will save your daughter, karka fito or try anything kada ka zaman mana liability, the mission is saving Noor, you and Miss Hawwa stays in the car, and guide us with the help of drone nida Abraham go inside and rescue diyarka mufito is going to be quick” baki Khaleel yabude dake rawa sosai ahankali yace “you will rescue Noor ko?” Gyadamai kai Hayatu yayi cus daga gani kasan yanason yarinyar yace “yes safe and sound in sha Allah just trust me” gyadamai kai Khaleel yayi da sauri, Hayatu yakalli Hawwa dake kallonshi yace “stay put” ahankali Hawwa tace “safe” gyadamata kai sukayi sannan suka bude motan without making sound suka maida suka rufe sannan suka wuce, Hawwa ta shiga controlling drone din tana